Share this page
bes dinta iya cibiya mai siririn hannu, babu k0 kallabi akanta. Ai Abubakar bai san lokacin da ya fado cikin dakin ba yana kiran sunanta "Rukayya, dama kina nan kika barni nai .ta wahalar _ neman ki?" RuKayya maganar tasa ta daki dodon kunnenta tamkar saukar markade bata san lokacin‘ data zabura ta mike ba ido waje Abubakar ya bita da kallo tundaga sama har qasa, kafin ya hadiye Wani abu mai kamar yawu a abakinsa, ya langaBe kai cike da alamun gajiya ya ce . "Kin tayar min da hankali Rukayya, kin 'wahalardani, kin wahalar da zuciyata. Haba Rukayya, me yasa kika biyewa Kaka ku ka ~ dauki alhakina?" Rukayya ta cigaba da kallOnShi cike da mamakin kalaman ,dake 'fitowa .daga bakinshi, shi kanshi bai san lokacin da suke fitowa daga baccin nashi ba, sai dai abinda ya sani kawai shi ne. gaskiyar abinda ke zuciyarshi ne yake ‘ furtawa ganin tayi' shiru tana kallonshi‘yasa " shi matsawa da niyyar damqo hannunta. ' , Tai saurin ja da baya tare da bata fuska, cikin sanyin murya Abubakar ya ce . ‘ "'Fushi kike. dani? Kiyi haquri, nasan nayi kuskure kimin afuwa insha Allahu hakan ba zata sake kasancewa b...". . Tsakin da Rukayyar taja ne ya 'katse shi daga cigabada zayyano jawabin naSa, ya bita da‘kailo cike da mamaki. A dai ,dai nan kuma Kaka ta fado dakin riqe'da butar data fito daga makewayi da ita sai faman haki take, ta dubi Abubakar. ' "Kai malam, fice min daga daki kaji, mutumin banza mutumin wofi". Abubakar ya juya inda take yana fadar. . "Haba_ Kaka, yanzu‘ dama Rukayya tana gidan nan shi ne ku ka Kyaleni cikin tashin . hankali tsawon sati guda? Duk da dai ni din mai laifi ne amma ai..Kaka ta katse shi, "Habu ba surutu na nema ba da kai, cewa nai ka fitar min daga ‘ daki kawai" _ Abubakar ya langobe kai, "To naji zan fita amma tare da matala". ’ Yana maganar ya nufi inda Rukayya take da niyyar cafko hannunta, Kaka ta daga butan dake hannunta ta maka mashi akai duk ruwan dake ciki suka juye mashi a jiki, yai saurin rike butan yana fadar ' "Allah Ya baki hakuri nasan nayi laifi koma dai me: akai min ni dai hakuri ne nawa, kuma ‘ zan ta baki shi har sai ranar da kika huce kika _ bani matata". Yana gama maganar ya juya jikinshi a sanyaye ya bar dakin Kaka ta raka shi da harara har ya fice sannan ta maida kallonta wurin Rukayya ta ce "Ke kuma sakaran banza kinyi tsaye sokoko yana ta tsaraki da wannan dadin bakin . nashi da yake ba wayau ya isheki ba. Yo in nice har ya isa ya matso inda nake ma ban rotsa mashinkai ba inga ta karyar rashin kunya". Rukayya dai bata 'tanka ba sai dai ta koma da baya ta zauna akan. gadon bata da ta cewa ita ganin abin ma take tamkar a shirin film in banda abin Kaka k0 giyar wake tasha ta yarda ‘ta Kara komaWa gidan Abubakar mutumin da bai sonta, bai qaunarta, haka kawai ya cigaba dabautar da ita a banza. _ . _ Bangaren Abubakar kuwa‘ ganin Rukayya ya rage mashi tashin hankali a cikin zuciya saboda a yanzu yasan inda take yaqi guda ya rage mashi wato yanda zai yi ya shawo kan Kaka ta? bashi matarshi ya sani ba abu bane mai sauqi ba yin hakan. to amma ya ya iya da samarin kakarsa? Haka dai zai ta haquri harya samu ya tadda nasara. Duk da baizo da shirin kwana garin ba amma a yanzu dole ya tare don baiga ta tafiya ba har sai ya Shawo kan Kaka. ' Sai dai duk yanda yai zaton' abun ya wuce nan, don gaba daya Kaka ta ida birkice mashi. k0 kadan bata sauraren shi da ta gama ya samu wuri ya tare a gidan saita tura Rukayyar ta “tafi wurin .dangin mahaifinta wai ta gaishe su tai masu kwana biyu. Lokacin da Abubakar ya fahimci Rukayyar bata gidan ba qaramin tashin hankali ya shiga ba, ya tisa Kaka gaba yana fadar. "Don girman Allah Kaka ina kika tura mani mata‘?" _ ' ‘ Sai data harare 'shi kafin tace“habu tun wuri ka fita idona in rufe na fada maka, na kuma maimaita maka takardar sakin yarinyar nan nake jira kaqiji to mu zuba‘ na rantse sai dai kaga sammaci, don wallahi kotu zan maka ka". ' -. Abubakar ya dafe kai yana maimaita. "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un! Wai Kaka sai yaushe zaki ji tausayina ne? Kullum ina qokarin in ’kwatanta maki ba zan iya sakin yarinyar nan ba, amma kinki ki yarda na fahimci’ so kawai kike ki kasheni da raina? Yarinya da aurena akanta amma ki daukéta ki kaita wani 'wurin da ban san k0 ina bane don dai kawai kinga banda yanda zanyi. ' ‘ ’ Kaka ta ja filo ta haye saman gado tana fadar, “In “ma da yanda zaka yi din ba sai kayi ba, aure ne ance ba'a yi ka bawa yarinya takardar sakinta tunda ba kai bane autan maza ba kaqiya. To ba sai kai ta riKo ba duk ranar daka gaji‘ka'saki amma Rukayya kam kai da gininta sai dai a gidan wani. Tana can na kaita inda 'zata samu mijin da ya fika tayi aurenta, kai kuma saki ne kai ta riqo. Gaban Abubakar ya yi wata mummunar faduwa da bai taBa yin irinta ba, tabbas yasan Kaka ‘tana da sanin addini dai dai gwargwado, , amma hakan bai hana shi gasgata zata iya aurar da Rukayya da aurensa ba saboda yasan shekaru sun ja akwai rudu da rikicin tsufa a a tattare da ‘ ita. Wasu irin hawaye masu zafi suka tarar masa a cikin idanuwa, yanzu ya zai yi? Wannan wane inn bala'i neya tunkaro shi'! Lallai yana cikin jarrabawar rayuwa. Ya bude bakida niyyar ya cigaba da yiwa Kaka magiya sai gani ya yi tana kwasar munshari, lallai ashe ya dade cikin duniyar tunani bai sani ba. _Jiki a sanyaye ya. mike yai gaba. Washegari tunda sanYin safiya ya shirya ‘ ya koma Katsina bayan ya ajiye mata kudi masu yawan da zata yi amfani daSu. ' " Sai daya kwashe tsawon sati biyu bai dawo garin ba har saida ya turo mata su Oga Mahmud . tare da matarsa Hajiya Maimuna' suma sukai nasu lallashin da ban baki amma Kaka taKi sakkowa daga dokin naqin da ta hau, kira kawai take idan bai kawo' takardar sakin da tacc ba sai ta ishe shi har gida da takardar tsammaci. Ba yan'da su Hajiya Maimuna suka iya haka suka dawo bayan sun juye mata sakon tarkacen kayan abincin da Abubakar ya shake masu but din mota, ya ce a kawo mata. Duk rashin arzikin, da take mashi bai jin zai Iya hana ta abu daya daga cikin abubuwan jin dadin rayuwar da yake bata, duk da yana jin zafi da kuma ciwon rashin tausayin da take nuna masa qarara, bayan yanzu shi abin shi yanzu shi abin a tausayawa ne mutumin da yakr zaune da matarsa kamar Suhailat amma yanzu ya zama gwauron qarfi da yaji, komai shi yake yiwa kansa dai-dai da sharar falukansa da gyaran daki daga girki kafin ya fita (office) sai ya samu dan dama k0 da kunu ne k0 ruwan (tea) ya ci da bircdi sannan ya tafl, haka idan ya daw0_duk uwar gajiyar daya' kwaso sai ya age ya dafa abinda zai ci sannan yai wanka ya zauna, tunani ya aure shi babu inda yake jin dadin zuwa shi yasa yake zamansa a gida daga shi sai maigadi ,sai kuma yaronsa Laminu mai kula da fulawoyi shi ne kuma ke mashi wanki da sauran 'yan aikace aikacen da ba'a rasa ba. ' Hmmmmm su kaka manya gaskia na tausaya ma habu A,I,S RIKON KAKA CHAPTER 25 Abubakar ya zama bai da :abokin hirar da ~ya wuce t.v sai' kuma tunanin RuKayya wanda yake kwana dashi ya kuma tashi da shi wannan ita ce rayuwar Abubakar a sabon gidansa. Satin Abubaka biyu ya kasa daurewa ' ya nufo Dandagoro bayan ya sha jinyahar ta tsawon kwana uku’, shi kadai babu wanda ya sani, duk 'wanda ya. kalle shi a yanzu zai fahimci halin da yake ciki saboda irin ramar da yayi ya zama kuma wani (so silent) kamar ba shi ba. Lokacin da ya iso gidan Kaka bata nan 'sai dai Lami_ wadda ke ta darzar ’wanki, Abubakar yaja kujera 'yar tsugunne ya zauna a gajiye kamar wanda yasha gasar tseren gudu ya gaji. Ya gaishe da Lami cikin sakin fuska, La‘mi ta amsa cike da, tausayin Abubakar din yanda yabi ya zabge kamar bashi. ba, ita dai daukar alhakin yaron ya isheta haka. Ta zauna akan kujerar da take wankin akai tana kallon Abubakar dinda yake tambayarta k0 Rukayyar ta dawo? Lami ta sassauta murya kamar mai tsoron wani ya jiyota, tace. "bata dawo ba, sai dai k0 in fada maka inda take". Abubakar ji yayi tamkar ta tsunduma Shi cikin gidan aljannah, don tun kafin ta fada mashi ya soma jero mata ruwan godiya. Ai tana fadi mashi tana Bakori gidan qanin“ mahaifinta tsam ya mike yai mata kyauta mai tsoka ya fice ya fada motarshi, kai tsaye ya dau hanyar‘ Bakori, bayan ‘ya tsaya gidan man Dandhgoro ya shake tankin motarshi taf da mai ,,,,,,,,,,,, ,,,,,,,,,,,,, Bakori gidan qanin mahaifin Rukayya ne marigayi, uWarsu daya ubansu daya, yana zaune a gidanSa_ shi da matansa guda ukuTasallah, Lantana da kuma‘ amaryar su Larai. Yana da' ya' ya a qalla sun kai ishirin da wani abu, wasu sunyi aure wasu kuma basu yi ba, suna nan mata da maza. zuwan Rukayya garin ba qaramin mamaki ya bawa Kowa ba, saboda tun Rukayya tana yarinya suke son Kaka ta rinka: turota tana ganin 'yan uwanta suna zumunci amma Kaka taqi, ita allan kalafar bata yarda Jika tai nesa da ita ba, sai dai ta dauketa suje su wuni tare su dawo. Wannan ne: yasa ba wani zumunci mai qarfi ‘tsakanin Rukayya da'yan uwanta. Don haka yanzu da tayi aure tazo masu wannan dogon zaman ba qaramin mamaki ya _ basu ba, don haka sukai tunanin aurenta ne ya mutu. Itama kuma ta tabatar musu da hakan. ‘ Kawu yaji haushi ba kadan ba, don ’ a ganinsa irin hakan ceke sawa a guji auren zumunci don gudun bata zumunci. ‘ Rukayya taji dadin zama a cikin kauyen ’saboda 'yan uwanta da kowa na son ace ' 'yar gayun nan 'yar uwarshi ce hakan ne yasa har rububinta ake a cikin yara da matasan gidan. ‘ “ Jamilu .yana daya daga‘cikin matasan " gidan‘ 'yan gayu masu ji da karatun N.C.E, wanda yana ganin Rukayya zuciyarshi ta ayyana mashi ya samu matar aure irin wadda yake burin aure, don haka ya yi kane-kane ya hana kowane saurayi na gidan raBarta don gudun‘ kada ma wani' yai masa shigar sauri.. Duk da bai furta son da baki ba amma aiyukanshi sun nuna, don duk inda Ruqayya zata jeshi ne mai kaita da sabon mashin dinshi Jincheng roba- roba, a gidan har sun fara fahimtar inda ya dosa. lnda ita kuma Rukayyar ‘ take daukar duk zumunci ne kaWai; A yanzu haka ta riga ta shirya komawa gida gobe don haka yau shirye shiryen taflya _ kawai take, tun safe suke yawo da Jamilu tana bankwana, .zuwa yanzu haka gidan Mariya . zasu qanwar .jamilu dake aurc cikin garin, amma basu samu fita ba sai bayan sallar magariba. ' Tayi kyau sosoi cikin riga da siket na shadda maroon colour, ta yane kanta da (milk) ’ din mayafi mai Shara-Shara, sai dai yana da dan girma ba Iaifi Ta Saka takalminta mai tsinin dunduniya. ita kanta tasan tayi kyau balle Jamilu da ya goyota saman mashin dinsa, sai yaba kwalliyar yake tare da kwarzanta ta. ' ita k0 sai dariya take mashi, don ta'san duk zolaya ce irin tasa, don haka ta biye mashi suna ta kWasar dariya. ' Suna qokarin hawa titi Abubakar na ‘ qokarin shiga layin_ da suka baro, idanuwanshi sukai tozali da su suna ta kwasar dariya, wani irin gingimemen abu ya tokare mashi zuciya ~wanda yasa saura kadan da motar ta kwace mashi. . " _ Ya taka wani mahaukacin birki wanda « yasa qura ta tashiya juya kan motar yai a sukwane ya rufa masu baya, ya bar jama'ar wurin na faman atishawa tare da Allah Ya isa ga wanda bai ma san sunayiba saboda an shiga haqKinsu kuma hakan haramun né a Musulunci. ’Abubakar bai samu shan gaban su ba har sai da suka sauka daga kan babban titi suka hau . Karamin titi sannan ya samu nasarar shan gabansu da mota, ya haske su da farin hasken fililun motarsa Jamilu ya ja birki a haukace, sannan ya soma aunawa mai motar zagi. itama Rukayya ranta yai masifar Baci, sai da Abubakar .ya gama qare masu kallo suna ta kare-karen idanuwa tare da zage-zage sannan ya bude motar ya fito. ' Tun kafin ya qaraso Jamilu da Rukayya suka sakko daga kan mashin din suka kaucewa . dogon hasken da_Abubakar ya haske su dashi. Abubakar na qarasowa Jamilu ya cire hannu da zummar ya mare shi, Abubakar‘ yai caraf da hannun ya rike gam,’ muryarsa a sanyaye ya ce. "Ina zakaje mani da mata?" Jamilu ya fincike hannunshi cikin zafin zuciya yana fadar. ‘ ‘ "Uwar wacc ce-matar taka?" . ‘ Abubakar ya nuna Ruqayya ' da danyatsanshi manuni ba tare da yayi magana ba. . Takaic'i , ’ya_ .kama Jamilu, ya haske. ' Abubakar da kallon banza kafin' ya ce. "Lallai kai ka tabbata mahaukaci, qaramin ,dan shaye-shaye. To k0 salansa kake sha qarewar hayaqi ni na fika iskanci". Abubakar ya ce, "Ai na lura tunda har ka iya daukar matar aure" Haushin maganar Abubakar ta kama Jamilu har ya daga, murya yana nuna Abubakar yana auna' mashi ashariya, abinda ma ya janyo hankalin 'yan tsirarun mutane masu wucewa kenan sukayo kansu tare da buqatar jin ba'asin maganar Jamilu ne ke ta faman kora masu jawabi ' cikin bacin _rai, sai da'aka gama sauraronsa ‘sannan aka ,bukaci jin ta bakin Abubakar wanda ya harde hannuwa a 'Kirji yana kallon su' daya bayan daya. Ya maida kallonsa akan ' Rukayya,yace ita ya kamata ku tambaya, gata nan". . Jamilu ya dubi Rukayya yana rawar haBa, ya ce. ’ "Ai ni nasan wallahi bata sanshi ba, irin yan iskan gari ne kawai, k0 kin sanshi Rukayya?" Sai data tabe baki kafin ta ce "Ni ban sanshi ba". Ai kuwa jama'a kamar jira suke aka hayayyakowa abubakar, don Jamilu qarfin hali ma har kwalar rigar Abubakar yake ciyowa wai a duke shi. Ai kafin ma ya cire hannun nashi daga kan kwalar abubakar ya dunkule yatsun ”hannunshi ya kai mashi ‘wani dan marayan naushi a mahagurba, yai wani irin ihu ya dafe wurin da tuni ya baci da jini. Abubakar ya qara mika hannu ya cakumo shi yana Kokarin sake narka mashi wani naushin jama'a suka tattare masu zakalkalewar ciki suka dawo neman sasanci naya saki wuyan rigar Jamilun, amma babu alamar zai saki din duk da idanuwan Jamilu da suka yo warwaje yana ta kakarin wahalar Majiya masu qarfin ciki ne suka fara qokarin bambare hannun Abubakar din, amma k0 gezau bai yi ba, don haka aka soma rokonsa da ya sake shi din ' Bai saurare su ba ya maida kallonshi akan Rukayya dake tSaye tana ta rawar haBa tare da rarraba na mujiya, ya daka mata tsawa. "Yanzu kin sanni k0 sai na kashe: shi tukunna za ki sanni?" ‘ Rukayya jiki ya dauki ciri, muryarta na rawa ta ce ‘ "Idan na sanka sai me? Ina ruwana da kai? Mugu, azzalumi kawai, wallahi Allah sai . Yai mana sakayya". Abubakar yayi wani malalacin murmushi‘ sannan ya saki Jamilun .yana fadar. ’ "To kaji k0 ni wane ne a wurinta, mijinta ne data gudo ta bari kuma kaine baka sanni ba amma ni na sanka shi yasa ma tun farko ban yi niyyar taBa lafiyar jikinka ba, kaine kaja da taurin kai irin naka, amma kayi hakuri". Jamilu ya rasa abinda zaice sai faman mazUrai yake Abubakar ya ”tura ‘hannu cikin aljihu ya damtso kudi mai yawa ya soke mashi cikin aljihu yana fadar. ga wannan‘ ka rage zafi". Bai bari yace'wani abu ba ya damki hannun Ruqayya tana turjewa tare da borin kwacewa haka yaja ta da qarfi ya sakata a mota ya rufe ya zagaya ya shiga mazaunin dirrba yaja suka tafi. Kai tsaye gidan Kawu ya nufa ya kulle Rukayya a motar shi kuma. ya nufi cikin gidan, saukinta ma akwai AC a ciki daya kasheta. da zafi ‘ A zaure ya samu kawu a kwance yana sauraren rediyo, Abubakar ya durkusa a gabansa suka gaisa. Bai gane Abubakar dinba sai da yai mashi bayani sannan ya shaida shi. Nan fa Abubakar ya sanar da shi duk abinda ke faruwa tun daga dalilin barin Ruqayya gidanshi. har zuwa yanzu. Mamaki ya kama Kawu ya rinqa zuba sallallami yana fada akan danyen hukuncin Kaka da kuma wautar Jamilu, daga,qarshe yaiwa Abubakar naisha da kuma fatan' alkhairi. Yasa ya kira Rukayyar itama yai mata nasiha sosai Ya so su kwans sai gobe su juya, amma Abubakar ya ce a‘a, saboda zai je office.goben. Kawu yasa RuKayya ta kwaso kayanta,“ ya zubaSU mota sannan sukai gaba bayan yaima kawu kyautan kudi masu yawa sannan suka kama. hanya babu wanda ya kula wani, Ruqayya ta gaji da kukanta har tai shiru. Bai ce mata ci kanki ba har burci barawo yai awon gaba da ita Basu iso Katsina ba sai karfe goma .saura 'da yan mintina, maigadi ya bude_ mushi qofa ya kutsa .motarshi a ciki kai tsaye gurin ajiye motoci ya faka motar tashi sannan ya fito a gajiye yake likis dan da kyar ma yake iya daga. kafa ya budema Rukayya dake Zaune yana kokarin kaukar ta ta farka a tsorace gami da ture hannayen nasa Ya yi murmushi sannan ya matsa yana fadar ., . ‘ "Ki fito mun. iso" Ruqayya ta bata fuska tana fadar: Ni wallahi bahu inda zan matsa ‘sai ’ka . maidani gaban uwata Abubakar yai dariya“ sosai kafin yace ”Wacece uwar taki kuma? Kidai ce kakarki me sangartar dake, kuma yarinya ke da qara ganinta qila sai kin koma wankan jego“ Rukayya ta harare-shi tare da tabe mashi baki ta dauke kanta ta turo mashi qeya. Shi daria ta bashi don haka bata ga lokacin da ya janyo hannunta ba sai dai ji tayi an sureta gaba daya anyo waje da ita ; ‘ Rukayya ta soma shure~shure tana zillewa amma bata kufce daga hannuwansa ba har$ai da ya danganata da katafaren falon gidan wanda wurin zilIe-zillenta tasa suka fadi akan‘tayils, amma duk da haka nan bai saketa .ba, tana cikin hannuwansa sai da ta gartsa mashi cizo a hannuwan sannan ya sakcta ita kuma ta zabura ta mike ta” kwasa aguje 'ta barshi, falon, amma‘sai ta kasa bude qofar a bude take ba kcy aka Saka ba k0 sakata ba amma ta datse Haushi ya kama Ruqayya, ta rinqa jijjiga qofar da ko gezau bata yi. Abubakar yana kallonla ya mike yana dariya yai shigewarsa kicin hankalinsa a kwance Hmmmm lol jama,a wai ya za,a kwashe da kakalle ne idan har taji labarin habu yaje ya dauke matarsa? naku har kullum A,I,S KE CEWA i luv y'll cont it RIKON KAKA CHAPTER 26 ya dora musu girki yau zuciyarsa fes take da nishadi marar misali. , Nama ne ya gasa sannan ya dafa dankalin turawa da indomie ya gama komi tsaf ya jera 'a dan farantin ya dauko kwalin 'Iemu guda biyu tare da robobin ruwan Faro suma biyu ya jera a saman (carpet) ya sameta ta hada kanta da kujera kuka kawai take amma marar sauti sai dai za' a iya jiyu shasshekarta Abubakar ya ajiye tiren kayan abincin a gabanta sannan ya raba gefenta ya janyota jikinshi’ ya rungume yana kokarin lallashinta bata ture shi ha amma kuma bata daina kukan ba Abubakar ya dora kanta a saman. qininshi ya Kara rungumrta yana fadar. ‘ "Kiyi haquri‘ don Allah ki daina kukan nan haka nan kada kanki yai miki’ ciwo". Yana maganar yana gyara mata gashin kanta wanda ta turo kallabinta wurin kokawar dazu. Rukayya ta soma magana cikin kuka. "Na ce baxan zauna ba ka maida ni gida, ka maida ni amma kaki don dai ka kawoni in rinqa‘yi maka girki da aikin gida. Na rantse da Allah ba zanyi ba". Abubakar ya yi murmushi yana fadar. "'bama sai kin rantse ba 'yar gidan kaka, indai kin amince zaki zauna dani magana ta qare, ni da kaina zan rinqa yi mana girkin da aikin gidan, kin amince?" ' Bata amsa mashi ba sa dai ta sa bayan hannunta tana goge hawayenta. Bai ji haushi ba ya dago ta daga jikin nasa yana fadar. "Daga yanzu ma za'a fara abincin ma abaki zan . . rika baki". .Ruqayya tai saurin zamrwa tana fxmadar. "Ka kyaleni inci da kaina matsa". Bai matsaba ya kyaleta sai dai hannunta na riqe da nashi haka ta zuba abinci da hannu guda. yana kallonta tana cin ,abincin kamar tanacin kashi. Bai damu ba har ta gama, sannan shima ya dauki sauran yana ci. Tsabar gajiya da kukan da tasha kafin ya gama cin abincin har ta fara gyangyadi, don haka yana gamawa ya tasheta ya nuna mata hanyar dakin bacci. Bata musa ba ta mike ta tafi abinta. Sai dai duk da barcin da : take ji sai da ta jima a tsaye tana qarewa tsararren dakin baccin kallo wanda ya gaji da haduwa, a zuciyarta ta rinqa tunanin k0 gidan waye Abubakar ya kawota kuma oho. Tunda bata da mai amsa mata don haka ta nufl (toilct) ta dauro alwala tai sallah sannan ta dauki kayan barcin da ta gani a ajiye akan gado ta saka. Doguwar riga ce fara sol har qasa mai .‘siririn hannu, Rukayya ta saka hular rigar akanta sannan ta kashe wutar dakin ta haye kan gadon , tai kwanciyarta. Haka kawai taji zuciyarta ta samu nutsuwa tunda taji Abubakar yace ba aiki zata cigaba dayi masu ba a gidan, don haka hankalinta kwance bacci mai nauyi ya yi awon gaba da ita. ' Abubakar ya gama shirinsa a Bangarenshi sannan ya nufo Bangaren nata, ya samu sai kwasar bacci take hankalinta kwance. Nan ‘ya hawo kan gadon shima ya . kwanta, ya jawota jikinshi ya tofesu’da addu'o'i sannan yaja bargo ya lullube su. Washegari tunda asuba ya tayar da ita suka yi sallah, ta Cika da mamakin ganinshi akan gadonta, sai dai ganin Bai nuna wani (action) ba akan hakan yasa itama tayi ta maza ta share suka yi sallar asuba. Ya jata suka koma 'suka sake kwantawa, sai dai har bacciya ’ kwashe shi amma ita ta gaza runtsawa, mamaki take da kuma al'ajabi wai yau ita ce yaya Abubakar kwance daki daya, gado daya kuma manne'da juna. Wannan wacce rana ce mai Sa'a haka a wurinta‘? tunanin da take. kenan har barci Barawo ya lallaBo ya dauketa Ba ita ta farka ba sai karfe goma saura, ta juya ta ganta ita kadai kwance akan gadon. Ta llaBa ta tashi zaune tai ido hudu da ‘ wasu riga da siket sababbi dal akan gadon, hakan na nufin idan tayi wanka ta shirya ta saka. ' Tsam ta mike ta fada (toilet) din ake . manne’ cikin dakin ta watso ruwa ta fito ta zauna bakin madubi ta shirya,kwalliya tayi amma ba wata mai yawa ba, ta mike ta dauki kayan ta saka ‘ English wears ne riga da siket Bakin siket ne ‘ T,Shirt body hock mai dogon hannu. Ta dauki ' dan karamin mayaifinta ta' dora akanta, sannan ta zira silifas na fata ta fito falon don tasamawa kanta abinda zata ci. A falon ta_ hange shi daga shi sai ,singilet da wando three quatcr ya zagc yana ta gogegogen Show glass din dake shake da kayan turaren wuta Rukayya tabi. falon da kallo, ya gyara k0mai tsabtsab sai kyalli yake yana fitar da ni 'imtaccen , kamshi Rukayya ta tabe baki saman kujera ta zauna tana kallonshi cike da al'ajabi, k0 da yake ba tun . yau ta saba gani ba tun a kauye dama Abubakar gwani ne wurin iya share-share wanke-wanke da girki. ‘ Abubakar ya nufota tana kallonshi har ya Karaso inda take, ya zauna kusa da ita yana‘ fadar, '"Sannu da tashi my dear,in kawo miki abincin nan k0 zaki hau kan table ne?" Sai da ta yamutsa fuska kafin tace "Anan zan ci". Ya yi murmushi ya miqe yana fadar. "An gama ranki ya. dace »: Ya nufi dinning ya kwaso abin break din-daya shirya ya nufo inda take. ya dora. tiren akan center table sannan ya turi . tebirin zuwa gabanta yana murmushi "To bisimillah" , Bai kuma jira abinda zata ce ba ya juya yai gaba ya cigaba da aikin da yake Rukayya ta jima tana kallon shi kafin ta mika hannu ta bude kayan abincin, soyayyen dankali da kifi ne mai hade da kayan lambu sai ' ‘ kuma kunu. Rukayya ta soma ci tana mamakin shi kuma a ina ya iya irin_ wadannan girKe-girken? , ‘Anan inda ta gama karyawar anan ta zame saman kujerar . ta kwanta tana kallon wani film din~ India a qatuwar plasma din dake girkc 'a jikin bango ta kusa rabin bango. Kafin ta gama kallon barci ya dauketa ba itata farka ba sai ana kiran sallar azahar. 'Ta mike taje tai sallah, k0 addu'a bata shafa ba Abubakar ya shigo mata da abincin rana. ,Mamaki fa ya qara kamata canjawar sa lokaci daya na sakata cikin (compusing). ’Bayan sallar isha'i Rukawa na kwance "a falonta babarci take ba amma idanuwama a rufe suke, tunanin Abubakar ne. yai mata tsaye a zuciya, hidimar da yai mata yaudaya kawai ta wanke mata zuciya, ta wanke dukkanin bakin cikin da ya shafe shekaru yana qunsa mata. Bata ji shigowarsa ba sai dai taji an riko hannayenta tareda sumbatar goshinta. Ta bude idanuwanta a hankali tana kallonsa, ya hasketa da murmushi kafin ya ce. "Tunanin ya isa haka, ki tashi ki shirya muje muyo (shopping) kiga gari". Dadi ya kama Rukayya ta zabura ta mike cike da doki tana fadar. "Don Allah yaya daga nan mu biya gidan Aunty Maimuna". Ya noqe kafada' "Naqi wayon, wato muje ta cigaba da koya miki yanda zaki qara guduwa' k0?" Rukayya ta zar0 ido tana fadar. "tab! Yaya wa ya fada maka ita tasa ni na gudu‘? Wallahi ni nai tafiyata da kaina". Ya ce, "To ai kin kyauta kinga yanzu nima ba zan kaiki ba har sai kin fara sona kin daina guduna . Ta langabe kai kafin tace to "To wai yanzu wa yace bana sonka Ya noqe kafada, “To idan kina sona 'din ai sai ki' fada" Rukayya ta zame hannunta tai gaba tana faman turo baki, Abubakar ya rakata da kallo har ta shige sannan ya sami bakin kujera ya zauna yana wani dan murmushi' wanda bai bayyana hakoranshi. ba Shiri sosai Rukayya tayi da wani rantsatstsen lcshi (two c010ur) wato blue da brown tai kyau sosai don hatta Abubakar sai ' da ya yaba..Ya dauketa a‘mota. ' Sai da suka gama yawon su saman manyan titina. yana gwada mata 'manyan unguwannin garin nan har sha daya sai data. gota sannan ya kaita suka yo shopping din na kayan ciye-ciye da lashe-lashe bayan sunci. wasu can sannan Suka yo dakon wasu. RIKON KAKA CHAPTER 27 sai Sha ; biyu harda yan mintina sannan suka shigo gidan. bacci ne kawai cikin

Chapter 11 of 13