Share this page
An dauko wannan littafi daga shafin https://thausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://thausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://thausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://thausanovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.thausanovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels  zallah RIKON KAKA BOOK1 CHAPTER1 Rukayya, wai me kike anan ki ka barni nan tsaye ina jiranki iye Yarinyar da ta kira Rukayya ta dago ta dubi dattijuwar matar, tace. ' "Kiyi gaba Kaka idan na gama tsintar kyallayen zan same ki". ' ‘ Tsohuwar tace"Ban tafiya yar ncma zo mu wuce kinji,Yarinyar taci gaba da tsintar Kyallayen natA a gcfen bola hankalinta kwance sai "~ da ta cika kallabinta dasu sannan ta mike, tana . juyowa‘ taga tsohuwar tsaye tana jiranta. Ta ta zumburo baki. "Ashe kina nan Kaka, ai ni na zata kinyi . ‘ gaba dana zauna nan na fara dinkawa diyar -, _ qashi ta“. _ ' , Kaka ta ja hannunt-a, "Ina zan iya tafiya ' in barki Rukayya' yan iskan garin nan suzo su dakeki haka kawai saboda mugunta Ai na ce duk wanda ya Kara dokar' min jika sai nayi shari'a da shi a garin nan wallahi, yara marasa mutunci, 'yar marainiyar Allah a maida min ita sai kace jaka a gari". _ Yanda kaka take surfa masifa yasa duk” wanda suka gif’ta'Suka wuce k0 ya gifta su sai .ya kallesu babu wanda ya tanka masu saboda duk garin babu wanda bai san bala. in Kaka ba Suna shigowa layin gidan Rukayya ta tirje, tace. . "Kaka ki bani kudi in siyo zare da allura na ’ dinkawa' yar tsanata kaya Kaka ta ce "Kcni kar ki ishe ni da wani zanccn zare da allura kinji, tunda ke baki san ciwon kankiba ki fita yaran gari suyi ta dirkar ki Rukayya ta fashe da kukan shagwaba. ‘ "Ni dai ki bani don Allah Kaka". _ Ta ce "Ke kinji fa matsalar ki abu kadan saurin kuka Ta zira hannu cikin dan'tofinta 'ta ciro wata kodaddiyar Naira goma ta mika mata, tai -tsallen jin dadi ta fice tana tsallen murna Kaka ta nufi cikin gidan tana fad‘ar, Haka kawai' yan iskan gari 'yar Allah su hana , ta sakat a cikin gari Abubakar wanda'ya idar; da sallah, yai saurin fito'wa daga dakinsa ya fito tsakar gida yana fadar. ‘ "Ya aka yi ne Kaka? Keda wa kuma keda baki gajiya da mita Ta watso masa harara, "Ban sani ba, idan ‘ na fada maka maganin abin za kai min? K0 _son gulma" . Yai murmushi kafin ya ce, "Ya za ai naki miki magani Kaka? Ai in kinga na Kyale to sai dai idan harku ne da rashin gaskiya". . Kaka ta dau dogon Salati, tana tadar "Yanzu ni ce marar gaskiyar Habu? Ni kake fadawa marar gaskiya?" Sai ta Sa kuka. ’ Abubakar yai dariya kafin yace "To ai da sauqi tunda kin san nan bada jimaWa ba zaki mutu ki ‘barta da makiyinta, na tankWara ta yanda nake so, duk wannan rawar kan sai ta barta ta dawo _ tai laushi, idan kinji haushi ki dawo ki rama ' mata". Kaka ta rarumo murfin kwanon dake ,' gefenta ta wurga masa, yai saurin kaucewa .yana dariya, zuciyarta na suya ta ce. _ “Idan ka tashi ka kasheta ' , Yai hanyar zaure yana Iadar, "Bazan kasheta. ba ai bare taje ta iske ki inda ki ka tafi, zadai tasha wahala". ' ne kawai Bai tsaya sauraron zagin da take surfa . mashi ba ya fice daga gidan yana dariya _ abinsa, don yasan halin kayansa sarai ******** ' Washe gari tunda sanyin safiya Abubakar ya tashi ya nufi dakin Kaka ya“; “yaye labulan dakin Kaka na zaune. tana lazimi, Rukayya tayi matashi da cinyarta. Abubakar ya duka har kasa ya gaiShe da Kaka, ta amsa baki a washe kamar ba su ne ke . fada Jiya ba, yace ' "Ki tayar da jikar ki ta tashi ta jido ruwa ta kuma siyo kalaci". . Kaka ta Bata rai, "Kai k0 Habu kana son ‘ takurawa yarinyar nan, nifa na fara. qosawa da diban ruwan nan da. kake sanya ta da sanyin , safiya haka, bata karya da komi ba‘sai da diban ruwa, haba!. " ' Abubakar ya ce"Yanzu Kaka ni ba ki tausayina da garin Allah ya_ waye inyi Shara, in gyara wurin tumaki in basu abinci sannan in tafi wurin aikina ban dawowa gida sai yamma, amma ni duk baki ganin koKarina Idan maraicin ne ai nima marayan ne, kuma duk ke kika haifi iyayenmu". " Kaka ta ce, "Oho, ai sai yanzu na fahimci ashe kishi kake da' yar uwar taka. To kai in‘ Abubakar yace, "Kaka kenan, to ai nima ba dutse bane". . . Ya shammace ta ya finciko kafar Rukayya, ta Zabura ta tashi zaune tana mazurai, ya ce ' "Tashi maza kije ki jido ruwa". A tsorace ta yunkura ta mike tai waje, _ ' Kaka ta ce. ' "Wallahi kaji tsoron gamuWar ka da . Allah, saboda kana takurawa rayuwar baiwar Allan nan". ‘ ‘ ,Abubakar ya mike yana fadar, "Kinyi da “ wani kuma dai, ba dai Abubakar ba". ‘. ‘Ya dauki tsintsiya ya soma sharar gidan ‘ ‘ Rukayya ta dauki karamin bokiti ta fice‘, . ' solar ma tana gaban gidansu kadan, k0 ihu tayi ' za a iya jiyo ta, babu nisa. = ,1 . ‘ ' 'Yan diban'. ruwa duk Sun jajjera ‘ ' kwanikan su a layi suna tarba ruwan, Rukayya na zuwa ta rungu‘me nata tai tsayc bata saka a . layi ba.Duk'yan matan dake tsaye babu wadda bata girme mata ba, babu wadda ta kulata Wata budurWa na janye nata wanda ta tarba, lol AIS is back barkada sallah to y'll brothers and sister Allah kuma ya maimaita mana c yu at the next chapter allah shared a profile . RIKON KAKA CHAPTER2 Rukayya na tarba bokitin ta, yan“ matan dake tsaye suna bin layi suka hayayyaqo mata. "wai ke Rukayya wacce irin marar kunyar yarinya ce? Wane ne kikafi duk nan da ba za ki biyo layi ba?" . "Yo ai uban kuturu ma Yayi don k0 ‘ ' kakar ki ta zo nan bata isa ta debi ruwan nanba ', idan bata bi layi ba". "Wai yarinya Karama amma kin raina mutane, an 'sangartar dake, to yau zamu gani k0 . mu k0 ke Duk 'yan matan dake wurin suka ‘ hayayyaqo mata kowa da abinda yake fada. Dayar wadda bata tanka, ba, tace,' ku saurara, ba layina bane? Ku barta ta tarba". ' ' Dukkansu su kai kanta, "haba. Jamila; yanzu - saiki barta ta dibi ruwan nan? Bafa, rokar mu tayi bafa. ai sai ki ja yarinyar ta raina mu" ; ‘ Jamila. 1a cc, "Ku dai ku barta ba yanda suka iya dole suka bARTA Rukayya ta murguda baki tana ta harareharare tamkar zata iya dukan su. Wata a cikinsu 'sai da ta bari ta cika taf ta_ tattake zata dora akai Jamila ta zubar da ruwan RuRayya tai saurin bin bokitin da aka halbar da kallo, ta ce. ' ' "Kam uban nan! Ni ki ka zubarwa ruwa? Ai k0 wallahi sai kin biya ni" Jamila ta riqe kugu ta cc, "Z0 ki bige ni sai in dibar maki wani ruwa " Rukayya ba tai wata-wata ba ta cakumi " Jamila da kokawa wadda a girme ta. girme mata sama da shekaru biyar k0 ma fi. Kokawa ta kaure, Rukayya duk inda ta samu cizon Jamila take, ita k0 Jamila dukanta take, sai ta cicciBeta“ ta kayar. Kokawa sosai suke, yarinya Karama sai bala'i ana cikin kai da rigima. . ' Kaka ta nufo wurin famfon saboda ' almajirin da yaje ya sanar mata, saboda. dama . suna son suga an takuli RuKayya fada k0 don suji masifar Kaka. Tun daga nesa ta soma zabgo ashar. ' "Wacce 'yar... take bugar min jika? 'Yar gidan uban wace ce a garin nan? Yau k0 sai naga ubanki". ‘ Jamila ta wurgar da Rukayya can gefe ta rike Rugu cike da maSifa, ta ce ’ "Ai k0 ba dai ubana ba wallahi". ‘ Kaka ta dauki Salati, "Kalu Innalillahi. wa inn'a ilaihi raji'un! Yarinya ni kike zagi tsofai-tsofai dani? Ai k0 zaki gani, ai duk . Wanda bai girmama tsohon wani ba, to dama can bai saba girmama nasa ba, ai duniya ce". Rukayya tayo kukan kura ta cakumi . Jamila wai taji zafin an zagar mata kaka,‘ ta. samu ta rike hannunta ta gaftsa wani irin cizo, ta rike fatar gam taKi saki har sai da jamila ta fasa. Karar azaba, kuma ta Ki saki. " Kamar daga sama taji an cukwikuyo ta‘ gaba daya, ta saki Jamilar saboda yanda taji riqon tasan kowaye. Ya sa hannu ya shiga . makarta tana ihu sai da, yai mata lilis sannan' ya saketa ta tsere gida tana ihu. Ran Abubakar a bace ya dubi Kaka wadda ke ta zazzaga masa masifa, ya ce Kaka don Allah don annabi" kakabi ki Juya ki tafi gida "Naqi in lafi gidan tunda ka dakar mani jika kai mata jina-jina ”saboda wadannan 'yan iskan marasa mutunci, wadanda basu San darajar lyayen suba". . ' , Abubakar ya ce"Naji Kaka ki wucr, in ba haka ba wallahi daukar ki zanyi cak in maida ke gidan". . . . Ta ce, "To zoka dauke ni; marar mutunci, wanda bai san darajar' yan uwansa ba. Ke: kuma ki saurari sammaci, sai nayi shari' a da ' iyaycn ki Ta juya ta nufi gidanta tana masifa. ‘ Abubakar ya dubi ‘yan matan jikinsa a .sanyaye yace. ‘ "Kuyi hakuri don Allah ku rinqa haquri .da ita, kunga tsohuwa cc hankali yayi nisa, don Allah ku’ rinqa hakuri da ita ba don halinta ba, saboda tsufanta. Ya samu ya lallashe ~su sannan ya juya gidan A tsakar gida ya samesu su duka suna ta faman kuka, yana shigowa Rukayya ta kwasa agujc ta nufi dakinsu ta kulle. . Abubakar ya dauki farin bokitin fenti ya fita bata dai tanka masa ba, da alama ta Shaka, shima bai kulata ba ya debo ruwan ya ciccika randunan gidan, sannan ya kira almajiri ya bashi ya siyo mashi koko da Kasai. Yana kewaye yana wanka almajirin ya ~dawo yai sallama, kaka la dube shi kafin ta ce. ‘ “Ya shiga wanka, sai ka jira ya fito“: Almajin yace“Ai makaranta zan koma. Ta ce“To ajiye nan ka lafi". Almajirin ya aje yai gaba abinsa, kaka , ta mike taja tsaki tai cikin dakin k0 kallon knkon da kosan batai ba ita ala dole fushi take. Abubakar ya gama wankan sa ya fito daga bandaki yai karo da akuyoyi ‘sun zubar da kokon suna ta lasa, bai ga ma qosan ba sai dai ledar da akuyar keta tauna a bakinta. ‘ Yai tsaye yana kallon ikon Allah. zuciyar ' sa tai masa ba dadi, ya nufi dakin kakar daga bakin “‘dakin ya tsaya ya bisu da kallo, ya girgiza kai. "Ina ma ni Allah Ya dauka ya bar iyayena, tabbas da, ban rayu ina kallon wannan abun bakin cikin da takaicin 'ba, zuciyata tayi kankantar daukar. Wanan takaicin da kuke dora mani. . babu damuwa, ‘duk ranar da bakin ciki ya kasheni sai kuma ku yiwa wani. Kuma da kika bari akuyoyi suka cinye kalacin sai sai dai ku zauna haka, ba'zan Kara fltar da kudi na ba na rantse". , Kaka. tace, ".Ai“dama ba kai ke ciyar damu ba, bakin da. Allah Ya tsaga bai hana shi abinda zaici daka : bamu da ka hana mu duk ci za muyi Da da kaike ciyar damu Abubakar ya saki labulen ya juya ba tare daya tanka mata ba, ya kora tumakan ya kaisu ya daure, sannan ya debi ruwa ya wanke wurin sannan ya nufi dakinsa dake zaure ya shirya ya fito ya kulle dakin yai tafiyar sa ba tare da yai musu sallama ba. ' :,Sai dai yana' jin Zuciyar ba zata iya daurcwa ba ya hana su abinda zasu ciba tunda yasan babu Wanda zai basu ida ba shidinba " Ya tsaya kofar gidan Mairo mai koku ya kira yaron gidan dake wasa a, ' kofar gida ya bashi Naira dari yace . ‘Don Allah ka karbar mani kokon talatin sugan ashirin cikon hamsin dink kasai kosai ka kaiwa Kaka a gida". Ya bama yaron Naira goma cikin doki k0 ya tafl saboda 'yar goman .da ya' bashi, shi kuma ya tari acaBa ya tafi wurin aikinsa, ... " """""" """""""""" """""""""""" """""""""" Yau an tashi da zfine a garin don haka . kowa burinshi ya kaucema ranar data kunno kai ‘Kaka. natA famar damun fura da ‘ ludayi ga mafici sai faman yiwa, Rukayya fifita ; take wadda ke kwance saman cinyarta ,"Kaka, ‘ni fa na fara gajiya da wannan furar, kullum fura kullum fura wai sai' dare ya yi sannan mutum ya ci abinci?" Kaka ta ce, "To ai kece jika, da kin iya sanwar :dakin dinga dafa mana, nik0 tsofai . tsofai dani ba zab iya gaganiyar girki ba ” Ta ce “To Kaka yaya Abbakar ya rinqa girka mana Kafin ya tafi wurin aikinsa mana". Kaka ta dube ta kafin tace “Yi maza ki _ rufebakin ki kar ma ya shigo ya ji ki ya far maki, kin sanshi ba mutunci ne da shi ba, qiris “ = yake Jira yai ta dukan ki kamar jaka". ‘ Rukayya ta ce, "Ai wallahi daga yanzu ramawa zan rinka yi tunda ba jaka aka aje masa ba yai ta duka” ,Kaka tace"Ashe k0 kina tare dashan wahala, don ko duk randa tsautsayi ya kai ki k0 zagin ‘sa ki kai Bansan irin dukan da zai ' makiba,ina tausaya miki wallahi" _ . ’ Ta zumBuro baki “Haka kawai mutum baya qaunata yaita dukana toshi wake dukansa .lah shared a profile . RIKON KAKA CHAPTER3 Kaka tace”Ba kowa, zaluncine kawai da kuma ba ya qaunar . ki" Rukayyah tace “Ai nima shi yasa bana Raunar sa, dama ya mutu ~ Kaka tace"Idan ya mutu ai muma da mun mutu, don da Allah muka dogara da shi muka dogara, idan ya mum jika ai sai munyi bara“ ‘Rukayya ta diro daga kan gadoh ta , dauko kofi ta zuba furar da kaka ta gama damawa, sannan ta koma bakin gado ta soma sha. * _ Kaka ta mike ta kuskure bakinta saboda kiran sallar la'asar da aka fara a masallaci. Misalin karfe biyar dai-dai taiwa Abubakar a Kofar gida, a gajiye liqis ya dawo gidan tamkar Wanda aka bawa kashi. Ya cire kayan jikinsa ya fito ya :nufi kewayrn gidan ya watsa ruwa ya dawo ya‘saka ‘yan Kananan kaya mararsa nauyi, sannan ya fito tsakar gidan ya nufi dakin kaka. Tana kwance tana hutawar ta sai jika ce keta faman * ‘ wasan kyallaye, tana ganin Abubakar gabanta ya fadi, ta shiga faman raba idanuwa. Abubakar ya tsaya bakin kofar dakin ya watsa mata harara, kafin yace "Naga ranar da zakiyu hankali, qatuwa dake kin tile kina wasan kyalle. Mtsw! Allah wadaran naka ya lalace'. . Kaka tai saurin tashi zaune, “Ah! Ka dawo kcnan k0, sarkin mita uban 'yan iyayi?" Ya cc, ”Ni ba mita nazo ki min ba'“. Ya wurgawa Rukayya Naira hamsin, yace "Tashi maza kiyo min cefane wurin Haladu in dora sanwa, kuma saura idan kin tafi kije ki ta neme-nemen fitina". Ya juya ya barsu ya nufi wurin murhu ya hada itatuwa ya dora sanwar wake, sannan ya koma dakinsa ya kunna kallo a wayar sa Rukayya ta tafi siycn cefanen tanata faman dirc~dircn ta a hanya, tana shawo kwanar Rukayya ta rinqa krta musu dariya har tana dukawa ta zub da sauran duwatsun ta nufi gida tana tsallen murna. Ta kawo masa cefanen dakinsa, a lokacin ta tsaya daga bakin kofa. “Ga cefanen". Yai kamar bai ji ta ba, sai da ta mai maita wurin sau uku sannan ya mike yazo ya amsa tamkar wanda ya rike wani abin kyama, yana binta da kallon kyama Duk tai dagaje-dagaje da ita, kayan nan duk sunyi dauda, ita kanta fatar jikinta taji jiki. Har zata wuce yace. “Ke, zo nan. Ta dawo, "Gani“. Kamar ba zai tanka ba. can kuma ya dame ya ce ”Yaushe rabon da kiyi wanka?" Shiru ba amsa, ya daka mata tsawa koba dake nake bane Tace; "Nima na manta Abubakar ya girgixa kai wuce kije ki ciro kayan jikin da sauran daudar ki kawo min a bakin maguji, kije ki debi ruwa kiyi wanka, sakarya, qazamar Wofi. Wuce ki tafi Da hanzarintata wuce, .ya rufa mata baya. Haka kawaiyake jin tsanar yarinyar a. ransa saboda qazantar ta da kuma‘ kin jinta kamar _ wadda aka kadawa da ruwan sanyi. ., ’ Ya wanke cefanen ya zuba a turmi yana jajjagawa, Rukayya ta debo kayan ta kai masa a bakin maguji ta ajiye masa tuli guda, sannanta debi ruwa a bokiti ta nufi kewaye tai wanka, ta wuce daki. ' Kaka ta cc, "Da yake shi ne ai gashi nan kinyi wankan,anfi sati ina matsa miki da kiyi wankan amman kin kiya sbd kin rainani Rukayya ta xumBuro baki, ta janyo jakar kayanta ta fito da wata cukurkudaddiyar doguwar riga ta saka, bata shafa mai ba balle hoda, tai zamanta abinta. ' K0 kadan Rukayya bata son kwalliya, Bata ma damu da tsaftar jikinta ba ballantana wata kwalliya. . Kaka tace, "Ki dauko k0 mai :neki murza Jika, kin zauna da jiki haka furu-furu". Ta zumBuro baki tai kwanciyar ta hankalin ta a kwance Abubakar yai jalof din shinkafa da wake, yana kammala sallar magariba ya filo ya ,dibi nashi 'abincin ya kwashe masu sauran ya kai masu sannan ya wuce dakinsa. Washe gari . tunda sanyin safiya Abubakar ya gama jidar ruwa sannan ya ta da Rukayya ta nemo masa tsari, ta zunguro baki‘ alamar bata so ba, ta dauki bokitin. Abubakar na kallonta cike da takaici, ya. danne zuciyar sa ya kyale ta. " Gida biyu ta shiga ta samo tsarin ta nufo ~gida, tana cikin tafiya ta hadu da Zulai da Rakiya, bata kula su ba saboda tsarin da ta debo. Abokanen fadanta ne sosai suma 'yan neman rigima ne Zulai ta bangaje ta har bukitin tsarin ya fado daga kanta ya zube bokitin ya fashe. Rukayya ta ce, "Kaikai! Ni ku ka fasawa bokiti? Wallahi ba zan yarda ba Sukace "An zubar, k0 akwai abinda za kiyi?“ Ba ta tsaya mai da masu magana ba ta cakumi Zulai da kokawa, ta yarbar da ita a cikin tsarin tana duka, ganin haka yasa Rakiya ta shiga dukan Rukayya, suka tararmata su biyu, sai da Allah Ya kawo wani mutum sannan ya raba su. ‘ Rukayya ta dauki fashasshen bokitin tsarin ta nufi gida tana kuka, Abukabar na 'shara a tsakar gida yaji kukan ta, ya mike da tsinsiya a hannun sa yana jiran shigowar ta. Bai ,yi mamakin ganinta da fashasshen bokiti ba, jikinta duk tsari da qasa. Wani irin bakin ciki ya turnike mashi zuciya, yai tsaye yana kallonta. Ta kasa motsawa daga inda take, tai tsaye tana rera masa kuka. Kaka tai saurin hankado labule tana fadan ‘ ”Mugu, dukan nata din kake k0? Indai ka kashe ta Habu ka huta Ganinta da tayi tsaye da tsari duk jikinta yasa tai saurin nufarta tana fadar. ' Jika, wane la'anannen ne yai miki haka? Lahaula wala quwata, kashe ki ake so ayi ne Jika? Wai me ki kaiwa mutane ne yasa basa kaunar ki?” Sai tasa kuka har da hawayen ta, cikin kuka tace Waye yai miki haka Jika?" Rukayya ta ce, ”Su Rakiya ne da Zulai'. * Kaka ta ce, ”Ai ko yau sai na rama miki, don wallahi basu bugi banza ba”. Abubakar ya qaraso yana fadar, ”Allah Yasa kije su hada da ke ai ni zuciyata fari ta Allah Ya qara, ai da ana miki haka da kin rage wani iskancin da kike wa jama'a". Kaka ta ce ”Tunda dama ba tausayine dakaiba Ai idan sun kashcta baka da asara, ai ni nasan ba qaunar mu kakc ba"dama. Ta juya ta janyo zani ta yafa ta nufi hanyar fita, Abubakar ya ce ' ' "Ina zaki kuma?" “Zuwa zanyi in ramo mata tunda Kai baka da amfani. Na lura ai na lura matsoracin , banza nekai, baka da fushi sai cikin gida", Tayi waje tana mita ganin, bai ce mata Kala ba har ta fice. Ya dubi Rukayya dake kokarin binta, ya daka mata tsawa "Karki kuskura , munafukar banza, duk wata masifa ke ke haddasa ta, kinja ana ta zagar mana kaka, kuma duk saboda ke. In bacin keda kr debo mana rigima da wa ma yasan damu? Masifaffiyar yarinya kawai. Sai ki wuce kije ki cire kayan kiyi wanka ki canza wasu, aike ne tunda baki so daga yau an gama aikcn ki, sai ki zauna", Ya watsa mata harara ya wuce abinsa. . Ta wuce simi-simi ta dauko zani ta debi ruwa ta nufi krwaye tai wanka, ta dauro zanin ’ ta ajiye mashi masu tsarin a bakin maguji, ta wuce daki ta canza‘ wasu kayan. Sai dai babu mai ba kwalli, haka aka sa kayan ta kama tai kwanciyar ta saman gudo. RIKON KAKA CHAPTER 4 Kaka tai sallama qofar shagon Malam salisu mai tireda, dattijon mutum mai mutunci ya fito daga shagon yana fadar. "A'a Hajiya, sannu da zuwa, yau kece da, kanki? Ina jikar taki?" Kaka tace, "'Yarka tai mata dukan kawo wuqa, tana can gida a kwance Mal. Salisu ya dauki salati, kafin ya ce. "Wacce yar tawa daga ciki Hajiya?" Ta ce, "Zulai". Ya cc, "Don Allah kiyi haquri Hajiya, insha Allah zan ja mata kunne daga yau ba za'a sake ba, kiyi-hakuri". _ ‘ Kaka ta cc, "Ainazone don in sanar da kai, don wallahi kotu zan kai ku, don ni ban hada jika da kowa ba. don haka duk Wanda ya nrmi takurawa marainiyar Allah to kotu kawai za ta raba ni dashi ..Mal Salisu ya ce, "A'a, kar ki haka, don Allah Hajiya kiyi haquri, insha Allah ba za'a » sake. Ba. Zanje yanzu ma in sameta, wallahi sainaci mutuncin ta zanja mata kunne. ‘ Kaka tace To taci, albarkacinka , ”amma wallahi ka fada‘ mata kada ta sake". " Ya ce Insha Allahu”. Sannan ta juya ta tafi kai tsaye gidan su Rakiya ta nufa tai sa' a kuwa Rakiyar na zaune 'a tsakar gidan ita da uwarta Kaka tace, ".Suwaiba. wurinki :naxo ki jawa 'yarki kunne akan Jikata wallahi idan har suka Kara dukar min 'ya to fa kotu ce zata rabani , da ku don ba zan lamunta ba". . ' Suwaiba ta ce, "Kaka idan kin gadama daganan ki wuce kotunma, ki tati kon woli, amma.idan Rukayya ta Kara dukan Rakiya, nace su rama suyi mata' dukan tsiya. inga.tsiyar: daure mata gindin da kike yarinya zata zauna ta addabi Kowa a gari ' Kaka ta ce, "Oh, ashe ma ke kika ’ sa su dakarmin ita kenan. to da kyau ‘ki saurari _ sammaci Suwaiba tace ba sammaci ba 'falwaya ma ubanta ‘ Nimafa da kike ganinanan ba qaramar tantiriyar 'yar iska bacr, babu wanda nake tsoro duk garin nan don kiji“. ‘* Kaka ta’ce, "La ila ha iilallahu! Yanxu suwaiba ni kike zagi saboda 'yarki'?" "Saita fashe da kuka ta fice daga gidan wai an Zage ta Tun daga daki *Abubakar ya jiyo ta, ya mike ya fito a hasale sukai karo a zaure, ya ce. Ya aka yi ne kuma Kaka?“ . Cikin kuka tace, "Kyale ni Habu, wai ‘ yau ni cc Suwaiba ke zagi‘ Kiri-kiri ba kunya Abubakar ya ce "Suwaibar Kaka? Anya. kuwa‘?“ ' , “Karya nake Habu, ai dama na saba,to nai maka wadda na saba". Yace"Ni fa ba haka nake nufi ba, kaka baki fahimceni bane" Ta ce; "Gafara can, wallahi idan baka Je ka ramo min zagin da taiminba allah Ya isa wallahi" Abubakar yai murmushi kafin yace “T0 daina kukan haka nan, zan je in ramo miki yanzu, shige cikin gidan" Ya samu ya ‘lallaBata ta wucc cikin gidan, sannan shima ya shige dakinsa. Yana gamawa ya fito ya kulle dakin ya kwallowa Rukayya kira yana daga zaure, tana fitowa ya bata Naira darin kalaci sannanya ficce ya tafi wurin aikin sa. ::::::::: :::::::::: ::::::::::::: Babbar sallah ta kusa, don haka duk hada-hada ta koma ta shirye-shiryen sallah, .kowa ka gani ta yanda zai yi ya samu ya tafiyar‘ da 'ya'yansa da iyalinsa yake. ' Abubakar tunda wuri ya samu yai musu siye- siyen sallar su tun daga shi kanshi har‘ Kaka zuwa’Rukayya, hatta kudin dinkin ya . biya saura na Rukayya kawai. , Kullum‘ sai ‘Kaka tai masa mitar dinkin Jika, tun yana sharewa abin har ya soma isar sa, gashi yana saura kwana hudu sallah,kuma har yanzu ba ai masu

Chapter 1 of 13