Share this page
kina Neman taimakona bani da ikoo domin tun sadda akayi garkuwa da su Abbah kafff unguwar nan ba Wanda yasan Ina suka komah! Garkuwa kamar yaya Azeeza? Nan ta labarta mata Abunda tasani! suka dinga kuka iya da ke jiyo su se da taji saukar Hawaye! ta firgita da duniya domin tayi Amannah tagama rikicewa!+ hakan ke nuna muna bamuyi sa'ar lokaci ba! Da kyar iya ta miqe idanta sun kad'a ta leqa waje !mansur Na rungume da yaransa biyu Arman se gwalamniya yake ya sadda kansa qasa! Yana ganin iya gaban sa yafad'i, jikin sa yayi mugun sanyi! Bakin sa na rawa yace iya kun gane? Kai ta girgixa tare da labarta masa Abunda taji Ga bakin Azeeza! Ya kad'u sosaiiiiii Iya karb'ar Arman tayi suka shiga ciki yusura ma bayan iya tabi! Mansur hailala yakeyi domin shi gani yake bashida sauran kalami ko magiya da ze bawa zeenah Haquri! Iya na shiga da Arman Azeeza tace Allahu Akbar! haqiqa wannan jinin gidan Jabo ne! Zeenah kar kice dani kin haihu domin hankali baze iya d'auka ba! Iya tace tabbas ta haihu , domin zeenah tuni kuka yaci qarfinta! Azeeza ce tace wani lamari se rabull izzah wannan ba ko shakka jinin taheer ne! Abu biyu yarabasu da taheer haske da kuma manyan idanuwa Amma basuda banbanci! Haka sukaci gaba da kuka daga bisani su ka kwatanata ma Azeeza gidan da suke da zamah kamar kar ta Ajiye Arman domin taji yaron arnta. Haka suka tafi ba tare da sanin Ina suka dosa ba! Can doctor yasanya karatun Alqur'an qira'ar shek Ahmad sulaiman, Qur'an waraka ne ga kowane qunci, musamman idan kana fahimtar harshen da Annabi yace kaso shi kodan Abu ukku! Na farko yaren sane! 2nd yaren Y'an Aljannah ne!3rd qur'ani balarabe ne! Suratul Yusuf ce kuma suna fahimta hakan ya sassauta da muwar zeenah da taga baban sa Annabi! kakansa Annabi! kuma shi Annabi !ga irrin yanayi da yashiga to bale itah duk da tasan ubangiji ta me Adalci ne! Gida suka nufa jiki ba qwari kashe motar doctor keda wuya sega kira daga hospital Ana jiranshi Emergency! Beyi sanyi guiwa ba ya juya kan motar! suko sukayi ciki! Maryam umar nadada ce ba lafiya! V.E yasanya Dr.Haleesa ta mata ba ko shakka haihuwa ce kuma tana kusa! Se yarfa hannu take tana cije leb'e hankalin taheer idan yayi dubu to ya tashi! Har wuraren dare bata haihu ba can kuma Cikin Ikon me fidda Rai cikin Rai yayi Ikon sa! Y'a macce ce sankaceciga son kowa qin Wanda yarasa nauyita seda yakai 4.6kg ga fari ga suma jikin mul mul dashi gaskiya ta had'u! sannan Aka bata Vitamin k injection akayi mata duk wani checking bata da matsala! Congrats!!! Aka dinga yiwa taheer bakinsa yau ko rufawa baya yi saboda dad'i doctor nan yabar taheer ya koma gida domin yaqare nasa Aikin! Nan yafara kiran waya yana shaidawa jama'a kan kace kwabo hospital tacika da jama'a! Abbah ma yazooo idan ba magana yayi ba wlh bazaka gane shi ba, duk ya tsure yayi duhu sosaiiiiii kamar ba bafullatani ba! Karb'a yayi yamata Addu'a daga bisani yayi tafiyar shi!! Haka har sukayi 24hourlly Aka basu sallama! Se dai baby bazata sha nonon Maryam ba why! Because of Virus d'in Na cikin brest idan tasha zeye Affect Na Immune systems d'in ta kuma zata kamu da cutar! Madara ce taheer ya kwasooo har ta hauka Ana ba baby mahaifiyar sa yadawo da itah gidan sa Acewarsa mah ko kanta bata iya care bale tayi nawani! Ranar suna yarinya taci suna ummu Aimana suna kiranta Aimana+ haka Rayuwa taci gaba suna kule da Aimana sosaiiiiii hakan yasanya ko fita Taheer baya Bari Ayi da itah yarinya ce Amma Akwai Jan hankali! Haka har tacika One year riga ce pink light me 20 net Aka sanya mata takalmen qafarta yayi kyau+ gashi ta iya tafiya! Birthday party Aka had'a mata Amma Abokanin marmeenat ne kawai sukazooo pix ba'a magana And'auka taheer ya kashe kud'i gurin cake d'in ya gayyaci iyalin Doctor mansur! Amma yusura kawai Aka kawo koshi bata jima ba Doctor ya wuce da itah! Bayan jama'a sun watse ne marmeenat ta shiga bayi Se Aimna ta futooo yarinyar Akwai kaud'i tana futowa baba me gadi yadinga mata dariya yana nuna mata chocolate! Da sauri ta isa caraf ya cafeta d'akinsa yashiga da itah ya cire kayan jikin ta ya tura mata penis d'in shi qara d'aya tayi bata sake motsi ba!+ Amma seda tayi ragas ya sauka komai ya lalace jini kawai ke malala qasa! shikan shi dayaga yarinyar be tsaya komai ba ya fice da gudu. .. . ! 🙆🏼‍♀🙆🏼‍♀🙆🏼‍♀🙆🏼‍♀ ASMEENAT ZEEYAN CE! [31/07 4:02 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪4⃣0⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilaihi*👏🏻 *Kai Ina matuqar godya da Addu'oin ku fan's kuma ko wanne comments Na difference group yau Na bishi Amma Abun da yatab'a zuciya ta ba Wanda ya tausaya ma Aimana duk da nasan haka ubangiji ke yanke hukuncin sa baya duban girman ka Amma d'an kimanin 50yers yashiga farjin y'ar one year Akwai tausayawa fa! Allah yashiryar damu Ba ko Shakka Abunda ka shuka zaka girba! Kalaman da suka zarta *BAKIN GANGA wurin iya yaudara to sujira goben su!* ↪ ya fice da gudu...haka marmeenat tafito tana Aimana! Aimana! Amma shiru, dole ta fito waje! Karo tayi da taheer tace kokai kafuta da itah!? Wacece? tace Aimana! Bangane ba! kina aikin me yarinya zata futooo Eh!? Kallon sama qas tayimasa! taci gaba da Aimana! Amma shiru, haka taheer shima yadinga binci ke gidan ya tosa kansa d'akin baba me gadi da zummar tambaya! "Labarin yasha banban" Tun daga sama har qasa gumi ya wanke shi, ganin Aimana kwance cikin jini idon sasuka kai kallon sa ga farjinta ga baki d'aya an ya mutse shi. Rintse idonsa yayi ba shiri! Bud'ewa yayi suka Kai kallon su ga takalmin baba megadi da Yabari!+ durqushewa yayi qasa yana wani kuka me firgitarwa!+ Domin besan Abunyi ba Qwaqwalwar sa ta kwance! ita kam marmeenat tsoro da tashin hankali yahana ta qarasowa !domin ko Atarihi bata tab'a tsammanin mutum Na kunburewa ba! kallo take yadda ze fashe domin tayi Amannah fashewa taheer zeyi fatar kansa se qara cika ta keyi! Se kuma taji yace haqiqa Nasi kayi kuskure mafi girma Arayuwar ka! Kasheni zefi kwanciyar hankali akan Abunda kayiwa Aimana! da batasan komai ba Aduniya! Me nayi maka da zaka tozartani! kajefa QUNCI da bala'i cikin zuciya ta! Kuka me sautiiiii ya qwace masa murya Na rawa yana Aimana hmm Aimana hmm Aimana hmm!+ Marmeenat duk jikin ta yayi sanyi! kad'an kad'an take tafiya cike da tsoro! ta leqa d'akin gani guda numfashin ta ya tsaya cak! Tafad'i somammiya!+ Taheer beyi kan marmeenat ba, yayi kan Aimana da ta motsa hannun ta kad'an! Cikin hanxari ya jajibo ta ya rungume ya mannah da qirjin sa! Ya fashe da kuka Yace Allah ka isamini ban san ta inda zan fara Neman d'aukar fansa ba! domin ya cutar dani! Yajaza ma zuciya ta bala'in da ko magagin mutuwa baze Bari Na warke ba! Yanxu kuma ya tuna kukan zeenah! da tace taheer meyasa karabani da Abunda tun bansan muhimmancin sa ba! Ake killace shi tare da Adana shi! Amma dare guda ka lalata komai! Ya tuna kalamin sa kayana Na lalata zeenah! Awaje taheer? Ya matse wasu Hawaye da yakoma tuna cikin kuka tace Allahu ze saka mun taheer! Da kyar ya iya kiran doctor mansur ta waya yana kuka! Cikin hanxari doctor yazoo! yafirgita ganin yadda komai yahad'e barazana da bugawar zuciya tare suke saukar masa! taheer ko magana baya iyawa se kuka da d'ora hannu Aka! Doctor yayi iya qoqarin sa but is most serious cases! Ze fara Aiki kenan tayi hamma idonta suka kafe shikenan Allah ya karb'e baiwar sa!!! Yakasa gaya ma taheer! shida kanshi yace ya kashe mun itah ko doctor? Kai ya sadda qasa bece komai ba! hankalin taheer yayi qololuwar tashi y'ar da ko Amafarki baya thinking ta mutu yanxu!+ Rungume ta yayi yace Aimana meyasa kika tafi bayan kinsan maraya zan koma? Kece nutsuwata me yasa Allah ya karb'e ki batare dani ba!? Kitashi Aimana bayanxu zaki mutu ba+?Cikin hanxari mansur yace Astagafurullah Abokina ba 'ayiwa Allah shishshigi ga lamarin sa. da xebaku kyautar ta beyi shawara da kaiba. hakama dan ze karb'a ba zeyi shawara da kaiba! Cikin wasu launin idanu yad'ago yace Doctor ka ceto mun itah wlh zan mutu! Domin ba Ayimin Adalci ba rabani da Aimana! Shikam doctor jin kalaman taheer ba imani ya ce Bari ya tafi! Yana bada baya shiko taheer ko takalmin qafarsa be tsaya nema ba !bare key d'in mota, yadinga tafiya har unguwar su Abbah! da ka ganshi ba ka son dogon bayani yana cikin rud'ewa! Gaban Abbah ya Ajiyeta yace Abbah me nayi lokacin quruciya ta!? da har za'a cimun mutunci Ashiga farjin yarinyar da ko tafiya bata Ida qwarewa ba! Innalillahi wa innalillahi raji'un! Innalillahi wa innalillahi raji'un! Kai duniya kibimu Asannu tabakin Abbah !- mah duk tsanin ciwoonta seda ta miqe domin tashin hankalin yayi yawa! Hajiya ladidi da ke Sallah da kyar ta idar jin kukan kowa ya tsanan ta! Kallon jikarta tayi tare da cewa lallai Duniya kwandon zawoce Ashe da raina Zanga Abunda Na shuka tun ba'aje ko inah ba! Kowa gwale Ido yayi yana San jin me ta shuka!+ Nan kuwa tafara zayyana masu komai game da taheer ta roqi gafarar su! Allah be some taheer ba !Amma ji yake kamar Ana harba Alburusai ga Zuciyar sa! da kyar ya Kai kallon sa gareta yace meyasa kika kawoni ta muguwar hanya meyasa hummm hummm ? Baba Ibrahim ne yace Allah ya isah tsakani Na dake da kika sa nariqi shege A matsayin d'ana . kalamar nan tawa taheer d'acin gaske ta daki qoqon ransa! ta nemi kurumtar da jinsa!+ Sannan baba yaci gaba da cewa ladidi Allah ya hukuntaki Akan lokaci da kika sanya Na kwashe Ina Alfasha! Kuma ban yafe ba yafashe da kuka! Abbah ya rikice mah ta miqe jin wannan BADAQALA sannan Abbah da kyar yace ladidi kin cuci kanki!!!!kuma kin cuci taheer !!domin zeyi danasani A matsayin ki Na u'wa!!!! kuma shari'a bata yadda da Aure Akwai ciki ba. dan haka bakuda Aure kuma d'an uwana bashida laifi kece zaki gayawa Allah dalilin ki nayin haka!+ Ranar da bawani me Iko ko saurar Shari'a se shi kuma zeyi hisabi dai dai da girman laifin kowa! Ladidi sum sum ta miqe tana dariya Ashe boka yace da ta tona Asirin kanta haukacewa zatayi! gaban taheer tayi tsirara. kuma tayi kuwa tabi daji ba Wanda ya cafkota se taheer da yamara mata baya ba Shiri!+ Haka dai yaga bata qarewa ya juyooo gida koda yaxo Abbah yasanya anma Aimana Sutura ba ade kaita ba! Kuka yake sosaiiiiii ko Amafarki baya zatooon Rayuwa ta sauya masa haka yake tambayar zuciyar sa Ashe kud'i ba suda Amfani domin ga kud'in sun kasa ma gance Mtsalar sa! Abbah ne yadafashi yace taheer ka miqa lamarin ka ga Allah! Cikin kuka yace shikenan bani da kowa Y'ata qwaya d'aya da na mallaka Na rasata! Sannan u'wata tazalince ni bayan shirka! Suna cikin haka wata hajiya Rabi ta sheqo da gudu wai suxoooo su gani Anya Maryam nada Rai? 🤔 ASMEENAT ZEEYAN CE✏ [31/07 4:02 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪4⃣1⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilaihi*👏🏻 *Wannan tambarin na kine tawan Ako da yaushe jinki nake! sakinat Yusuf mai Akwai!! Kina cikin zuciya ta Ina jin sweet idan kina comments wlh godiya dubu dubu gareki*💕 *Aunty Jameela Dasuki, temahhhh,& Ruqayya Ina matuqar gdy da kulawar ku da kuka kirani danjin ko lfy nake I'm very happy my lover Fan's!*💕 ↪ Anya Maryam nada Rai?..ba shiri suka je Abbah ya jijjigata ya d'ago hannun ta yasaki sosaiiiiii yace Alhu Akbar! Cikin wata murya taheer yace Abbah kar kace dani Na rasa Maryam! D'agowa yayi yace bazan sab'a ma Allah Na faranta ma ba taheer! Coxx of ramen qarya bashida xurfi Taheer yagama zaucewa, Idan sa sunkafe cak! duniya ta masa baqiqirin baya fatar qara ko second Acikinta. domin yagano tarko ce! Abbah ne yadafashi yace taheer muyi Haquri Maryam ta karb'a kiran ma hallicin ta! Amma shi yasan dalilin sa nayin haka! Kayi qoqarin d'aukar saqon sa+ Da kyar yace Abbah ka roqamin ubangiji ka ya kasheni, rayuwata bata da sauran Amfani, Na rasa gane waye taheer Ayau! harshena baya ban bance d'aci da kuma zaqi! Haka jina baya gane me kyau ko Akasinsa! Rayuwata batada Amfani! Ko kuma ku kasheni kafun ni nakashe kaina! Abbah ne yace Kai taheer ka kasance cikin ta wakkali, ba Wanda ze je Cikin kabari ya bunne kansa ba tare da Ankaisa ba! Shin bakasan kabari gidane da Ba'aci ba'a shaba ! Ba'a tashi tsaye taheer! Gidane Na macizai da kunami! Ba Abunda ke ciki se kad'aici da tashin hankali! Ko Akasheka ko zuciyar ka tasanya ka kashe kanka to kasani bujirewa ne kake kana futo Na futo da ubangijin ka Akan bakayarda da qaddarar sa ba! Shin rayuwata bata zame ma wa'azi ba! da inada shi kowa rab'a ta yake Amma yanxu ko kare baka gani garkar gidana! Ina da yara biyu yanxu ko d'aya babu hannuna! Shin ni ba zuciya atare dani ne! Matata Na dalafiya yanxu batada itah. Senace Allah be yi mun halacci ba! Taheer haka Rayuwa ta gada wani martanin Abunda yayi Allah ke maida mai! Wani jarrabawa ce kawai ta me Iko ,dan jarabta imanin sa! Ka riqa fad'ar Innalillahi wa innalillahi raji'un da sannu komai ze ma sauqi! Taheer kukane yake ta rerawa yana danasani marar Amfani A cikin zuciyar sa! Ashe ba labari bane Abunda kashuka shi zaka girba!? Kallon Abbah yayi yana cewa Ya kaicona taheer Abbah ka gafarta mini zunubaina! A'uzubillahi taheer kar idonka su rufe ka manta Allah azuciyar ka! Ba Wanda ke jib'intar lamarin bawa se shi kad'ai! Kukan taheer tsanan ta yake ba ta wakkali Akalamansa.! ba Neman sauqi tahanyar kiran sunan Allah kukane yake Na wayyo duniya!+ Haka har maraici ya gabato duniya ta matsi taheer kumai yayi cak! Abbah ne ke bashi baki! Amma baba Ibrahim ji yake kamar yakashe taheer duk Ibti'lain nan da yasamesi Allah be d'arsa masa jin tausayin sa ba tasalima takaici da baqin ciki yakeji !duk yaga taheer ko yaji muryar sa ya tsane shi muguwar tsanah da Allah kad'ai yasan girman ta! Gefen Doctor mansur zaune yake wasu Hawaye Na gangarowa Afuskar shi! Zeenah taxoo gabansa tace kuka be kamace ka ba Doctorna! Da kyar yad'ago yace zeenah bana San duniya ta isheni kullum bala'in da mutanen cikin ta ke Afkawa sabone! shin ko sun manta Duniya gidan hayace? Shin sun manta mutuwa da rayuwa basuda interval kona one second!? Ko sun manta Akwai me hisabin gaskiya! Zeenah yau naga tashin hankali yarinya y'ar shekara d'aya dattijo yarabata da farjinta ya lalata shi Wanda yayi sanadiyar mutuwar ta Anya Allah xe qyalemu? Itama wani tausayi taji ya mamaye zuciyar ta! Tace doctor tun bayau ba banason duniya domin cike take da Abubuwan ban Al'ajabi! Hakane zeenah shi yasanya Na keson ki Matsayin y"ar uwa tare da son kiyi imani da taki Qaddarar! domin yau ga yarinyar da ko manage d'in kanata bata iyawa wani qasqantacce ya keta haddin ta. Cikin kuka tace doctor Abu d'aya ke tada hankalina xuciyata ta kasa nutsuwa shine cewa Zina bashi ce! Kullum nayi think se Naga iyayena ba suman halacci ba!+ A'a zeenah kiyi musu kyakyawan zato! Share Hawayen ki Anjima bayan magarib zan kaiki kiyiwa iyayen yarinyar jaje+ 🙄 ASMEENAT ZEEYAN CE✏ [31/07 4:02 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪4⃣2⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilahi*👏🏻 *Ummu haidar,fauziya,falhat,maman Nana, maman Abdul,umman sadiq, zainab bobo, habiba uthman,zainab d'alhat,maryam tahir, zully, sadiya, husna, sumayya yarima,billy, shukuriya, Masha Allah, maman najib, hajancy yex, Kai gabad'ai dai Ina miqo dubun gaisuwa gareku Fan's kar Na cinyen page!* ↪ Yarinyar jaje...haka kuwa har lokaci ya gabato! riga doguwa Ta Atamfa ce jikinta da kuma haijab baqi me hannu tafito! da farko dai zeenah bata so zama gaba ba! Amma yace tunda bada iya zasuba dole ta dawooo! Ita dai haka kawai takeji bata iya musu da doctor mansur! Jinsa take fiye da yaya khaleel!+ Ba musu ta dawo shiru ya ratsa ba Abunda ke tashi se sanyi A.C! da yahad'e da qamshin Tulale! Yatada mota,Tafiya suke Abunsu, cikin kwanciyar hankali ba Wanda yayi magana domin ko wanne cikin su idan be so ba baya magana! musamman doctor mansur! Shikanshi wani lokaci yana mamakin kansa yadda yake damuwa da lamarin zeenah !tasalima zuwanta Rayuwar su ne ya Chanza wasu behavior's nashi! Haka har suka isah qofar gidan bayan parking da mansur yayi yaji labarin da yakad'a zuciyar sa! Tare da rad'ad'i me ciwoooo da kyar yace Anya ba Abunda ya shuka yake girbaba? Sannan yayi saurin cewa Astagafurullah' domin zato zunubine koda yazama gaskiya A hadisai daban daban Annabi yayi muna kashedi da Aikatawa! Sadda kansa yayi qasa shiru! Itako bayanta tajin gina A kujirar motar! Amma Allah beye musu arziqin kuka ba. ita kam setaga Allah yaraya ta ne da yanuna mata wa'azin sa! domin yau ga wani besan shege ne ba seda Aka keta haddin y'ar sa, sannan Aka rabashi da matar sa! domin Allah ya nuna shine me ikooo ko wane fanni!+ ta koma kallon gidan da Akace nashine tayi thinking wane hali wannan bawa ze shiga duba da ciki kad'ai da Aka mata ta hanyar yaudara ya hanata zama lafiya! To shikuma yaya zeji? Uhummm Allah ya kyauta! Haka doctor ya juyo motar suka dawooo Cox of basu samu cikakken bayani ba! Game da inda zasu sameshi! Haka dai! Lokaci yatafi! Yau unguwar su Abbah antashi da Abunda ya gigitar da zuciyar Al'ummah!+ tare da jigata sassan jikinsu! wuta ce me kuka Akeyi gidan Abbah gashi Ana sa ruwa tana qara harshe !da tijjjo me imani Abu d'aya yace Abari ta Ida saqon Allah duk da yasan matarsa da taheer Na ciki! Amma Allah yasa sanyi da tawakkali Azuciyar sa! Bayan cin nasara da Akayi Na kashe wutar d'akin da mah ke ciki ko sanken wuta be sameshi ba! hakama baccci me nauyi Aka Azamata Allah kenan! Amma taheer gabakid'aya Alla ya zage fatar sa gashi zeer ko wa yakalla se yaji wani irri gashi Allah be qwace hankalin taheer ba! Wani generalized itching ya jefa masa Ajiki gashi idan ya Sosa naman jikin sa Afili yake! Da kyar Aka samu wasu y'an agaji suka riqa taheer se wayyyyo yake! Domin fatar da ke bashi kariya bud'e take! Sosaiiiiii yake jin pain idan an tab'a! Aka kaishi *M.W.C.* hospital! Haqiqa doctor mansur ya firgita Duk iliminsa tambayar zuciyar yake how can you manage immediate Action!+? Ya Kai kallon sa ga taheer be shaida shi ba! Amma se yaji muryar taheer arazane yad'ago yace qona kansa yayi saboda Abunda yasame shi! Jiya? Abbah ne yagirgixa Kai yace A'a Allah ya kawo masa! Cije baki yayi ba shiri yace Ashiga dashi ciki ga yanan zuwa! Bayan yashiga office ne yakira zeenah yace tasan Abokinnan nasa yade gaya mata komai yace tazooo tagani da idonta! Yakatse wayar! Abbah ne cike da mamaki ganin mah kamar ansa mata lafiya' yace wa yakawo ki!? Abban khaleel duk tsanani ciwoonka inka ga nawani to Kai lafiyar ka qalau! Na tausaya ma taheer! Haka doctor yace A Zuba detol! Cikin N/S water, dan fara wankewa! Doctor nashirin bashi anasizia injection se taheer yace wayyo Allah nayi kuskure ba su Abbah Na zalinta ba kaina wayoooooo! Allah ka kasheni duk Abun da nayi dan biyan buqatar raina beyi Rana ba !!!!! Doctor ne yatsaya da bashi injection d'in! Why? Idan ayimasa aikin hakanan idooo bud'e za'a ji me ya Aikata but idan Aka masa zeyi bacci batare da ya furta cutar da yayi ba! Ko mahaukaci yasan wannan bawan duniya ce ke Neman murjewa dashi! Doctor haleesa ce ta taro Arman !yusura! Iya! Da kuma ummar su wato zeenah! 🙄 ASMEENAT ZEEYAN CE✏ [31/07 4:02 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪4⃣3⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilaihi*👏🏻 *Alhmdullah bini'imaty Alah kulli halin sister Leema Ankammala biki muna roqon mabuwayin sarki yabasu zuriya saliha yasa suyi koyi da koyarwa Muh'd dan ganin suyi tafiya me tsafta Arayuwar su*💕👏🏻 ↪ Da kuma ummar su wato zeenah... qaraji da kuwa yasanya su qara d'ago qafa!+ zuwa Immediate Action Room. doctor tafara had'uwa dashi ba fuskar tausayi tace ya haka!? Murmushi yayi yace tawa Azabar zan gana mashi kamar yadda mukewa Area boy! Why Doctorna? Na gano ba Allah Al'amarinsa duk da har yanxu be fad'i Abunda ya Aikata ba! Tare da cewa shiga! Batayi sanya ba ta tosa kanta! Cak ta tsaya kamar Andasa bishiya! Idanuwan ta kemata gezau da wasu masu kama da Iyayenta! Mansur ne yace shiga yana ciki! Amma yaji shiru! Girgixa ta yayi ba shiri tare da cewa me yafaru da ke mamyn yusura!? Nan ma shiru cafko ta yayi bashiri yace nashiga ukku zeenah! Me yasame ki doctor Na shirin Abun kunya zeyi kuka. Jin sunan mah ta d'ago da sauri ta miqe tsaye tare da cewa Zeenah! Abbah bashiri ya miqe yace zeenah! Zar Hawaye A idanunwan su! Mansur ma sakin zeenah yayi yakoma gefe domin jikin shi ke bashi Akwai wani Ala'mari da ke shirrin faruwa! Se kuma yaga mah ta rungume zeenah ta dinga sumbatar ta! Tace cikin raunin murya y'ar ta shine kika gujeni, kika mantani bayan kece me kuskure! Kullum dakon tafiyar ki nake son ji Amma shiru! Ta d'aga Kai tace Alhmdullah bini'imaty ko yau Allah ya kasheni na cika burina.! zeenah kullum roqon da nakewa ubangiji ya tsareki domin nasani duk yadda naji QUNCI dole kifini jinai zeenah! Abbah tsaye yake yana wani kuka' zeenah ta d'ago tace mah me yasa a matsayin ki Na u'wa kika kasa fahimta ta!? Domin duk Wanda zeji ciwooo da rad'ad'i ba xekai uwa ba! Mah idan har idan Iyaye maza za rufe su kori yaransa me zaihana kuyi wani Abu Amatsayin ku nawanda sukasan wuyar naquda!? Mah Abunda zuciya ta ke d'aukin fad'a makine ke futa kiyi Haquri! bani bace Zuciyata ce, tacigaba da Ajiye kalaman tun Izuwa lokacin da kuka yafeni ba kuda lokacin saurara ta! Mah meyasa kika kasa yarda da y'ar ki? Mah meyasa kika Qi taimaka mun Alokackin da nake Neman te makon ki? dan nagane u'wa QUNCI d'ace! Mah Na tab'a gaya maki qarya ne!? Mah saboda Allah ya Aiko mun cikin qaddara duk kika manta soyayyar u'wa da d'a! Mah kin manta dare d'aya kika yanke soyayya ta da Aliyu kikace Abbah Na yamun miji Na Amunce! Mah kin manta duk da zamewata qarama bana cewa iyi nace A'a! Kuka me zafi ya qwace ma mah tarasa bakin magana se kuka da jin haushin kanta narshin yarda da qaddara ta cigaba da cewa mah har kullum zancigaba da nanata maki taheer ne yayi mun ciki! Sannan ta dawo gaban Abbah tadurquso ta d'ago idonta jajawur tace mansur d'auko Anwar kabama mahaifina Ya duba mun shin wannan ba haihuwar taheer bace!? Zumbur Abbah yayi har da tangad'wa mah ba shiri ta miqe! Doctor haleesa ta miqo Anwar tace gashinan! Hum da wani yace da mahaifina za'a kira shi kakan shege da har duniya taqare baxan juri ganin sa ba! Abbah yakasa magana shafar

Chapter 9 of 12