Share this page
Arman kawai yake yana wani matsiyacin kuka! Mah har idanun ta sun kunbura!+ Taheer se tsayayar jini yake Kamar wani dodo ya taso jin yaya tayi yawa! Yafito gashi ko wane kad'awar iska ji taheer keyi kamar an watsa masa Garwashe Ajiki! idan yayi kuka Tear's zafine ga naman fuskar sa! Kai ba wani sassauci tare da taheer! Zeenah ta tsorata da ganin taheer! Cikin kuka Abbah yace taheer Kai da kanka ka gane ka zalinci kanka! Nabaka ilmi da komai Na riqe ka tamkar d'ana! Amma Ala kulli halin zaka nuna min so dagata irrin Na d'a damahaifi, Ashe duka qaryane! Kagani ko kullum Na kance daku ramen qarya qurarre ne! Zeenah kigafarce mu Amatsayin iyaye masu son zuciya da manta qaddara! Yanxu taheer yakai kallon sa ga zeenah bashiri zuciyar sa ta harba Wanda ba komai bane face mashin son tane ya ca"ke zuciyar sa! Cikin rawar murya yace zeenah kingani sakayyar kice ke bibiyata! kiyi Haquri ki gafarceni! Na rantse da me hukunta Azzalumi, tun jiya zuciya ta ke Azazzala ta Na nemoki domin Neman yafiyar ki! Nayi Amfani da kalamai Wanda Suka zarta *BAKIN GANGA* gurin cimma burina Ashe qarya ne!+ basuda zaqi zeenah! Ba Abunda ke cikin su se d'aci da tashin hankali! Ina roqon ku da kud'auka qaddarar da Allah ya Aiko mun kenan. Na cuci Wanda Suka min gata Domin A gane ni shege ne! Na cutar daku nima Allah ya nuna mun tashi sakayya!yau ga baki ga Rayuwa Amma basuda Amfani !bana iya morar su zeenah !Abbah kuyi Haquri Ina roqon ku tare da qasqantar dakaina! Duka kuka sukeyi Amma fa kowa da silar nasa kukan!+ Shine yayi qarfin halin cewa Ina Abunda kika Haifa mun wata qila shine mai temakona! Ze jawo Arman doctor mansur yadalla masa mari yace Arman Na wane!+ Zumbur ya miqe yace Doctor! Zeenah ce tace yes taheer cikin Arman ba kai kayi ba kar kamanta kije ki nemi Uban cikin ki ,kokuma ga wando Na kwance zo kimin cikin in kin isa! Haka nakeso kayi nazari ka tuna baya! Tare da Rashin manta ruwan maniyi ka zuba Ama haifata ba d'a ba. dan haka kar tsautsayi ya Afka ma kashigo gona ta kuma idan kana so gani gaban ka kad'ebi Maniyin da ka zuba domin ni banida control shiga d'aya Ake mun nasamu ciki taheer! Haba zeenah kikalli halin da nake ciki! To ko zata kalli halin da yake ciki🙄 ASMEENAT ZEEYAN CE✏ [31/07 4:02 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪4⃣4⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilaihi*👏🏻 *DEDICATED TO*👇🏻 *ÀDMÎÑ ÔF ÀDMÎÑ HÀYÀTÛ BÀBÀ ZÛBÀÎRÛ* ↪ Haba zeenah ki kalli halin da nake ciki!...zatayi mgn Daga baya Sukajiyo muryar Anwar da khaleel, suna had'a baki gurin cewa ta kalli halin da kake ciki!? Tab Ko da yake ba Abun kunya ne gareka ba, gada kayi ba'a mamaki! Taheer ji yayi kamar Allah ya Amshi Ranshi QUNCI kan QUNCI! Abba ne yace khalilu wa yazoo da ku nan!? D'agowa yayi tare da nuna baba Ibrahim!. Sannan yace Tirrrr da kai taheer! Bayan zaman ka munafuki harda zina,sharri cin Amana, zalinci ,yaudara, raba d'aya biyu! Qarya meye ribarka? Amma ga duniyar nan ka cigaba!+ zaman marna ce! Wanda bezo bama jiransa take! ka manta wannan taheer duniyar kawai kakeso! Wadda ka cokan seda tayi 17billion years kafun A'hallita d'an Adam! Bayan haka anyi zamanin ko wane Annabi yanxu kuwa se tarihi, Kai zamanin naka Annabi yazooo ka tarar da saqwannin sa! Se dai kash! kayi kunnen shegu kana holewar ka! Shin Kai baka lissafi Alokackin da kazo ne Muh'd S.A.W yafad'a mana shekarar musulunci baxata Kai dubu biyu ba! Yanxu muna 1438. Taheer meyasa baka tunani da ilmi ne? shin baka tunani yau ne za'a busa qaho ko kuma gobe? Shin taheer baka tunawa Akwai wata jumu'a da batada Assabar! Muyi jira gari ya waye Amma shiru! Ba ka tsoron ranar da Allah zetara mu gumin jikin mu se yahad'e wuyan mu! Taheer Na tausayawa kaina tare da kai!+ domin su Abbakar Asadiqul Akbar! Sune Allah yace yabasu Aljannah tun Aduniya! Amma kullum kuka suke suna tuna ranar mutuwar su! Zeenah zatayi magana khaleel yace um um zeenah ki barshi da hukuncin Allah! domin tunda mutuwa ta iya d'auke Annabi muh'd S.A.W Wlh se ta d'auki taheer kuma Acan Allah zeyi maki hisabi Kafun Aje ko inah se qasa ta matse Awaxar sa tahagu ta had'e da tadama !tun kan Allah yanad'e duniya Akwai Nau'i nau'i na Azaba Acikin kabari! wlh wani har Atashi qiyama yana jin d'acin mutuwa kuma yabi Allah! To me kuke tsammani ga Wanda bebishi ba muje! Rigar Abbah da khaleel taheer ya riqe tam ganin zasu tafi subarshi yace dan Allah kuyimin Alfarma biyu 1st kuyi min Agaji ku gafarta mini ku kalleni da idanun basira kusa zeenah da ku kanku kuyafe min Ita dai zeenah Magana guda tayi cewa bakin Alqalami yariga ya bushe! tajah hanun doctor suka fitah! Abbah kuma Abunda yace tsakani Na dakai sai Allah taheer !ya goce ya fita! khaleel Abunda yace taheer kamanta yadda Annabi musa yadinga wa Fir'auna ya nuna masa mu ujixoji Amma yaqi Amuncewa! seda Allah yakamashi sannan yayi niyar tuba! Kaga sakeni ban san me yahana ma Gane kuskuren ka ba Alokacin da zeenah Na Neman temakon ka! Domin Kai ba jahili bane bare mu karb'i uxuririnka! Kasani ka take sani da Abun Yama dad'i kaine me *BAKIN GANGA* kayi garkuwa da Iyayenta!. Taheer ya gigice yace kefa mah bazaki yafe mun ba? tsaki kawai tayi ta tafi! Yace Anwar dariya yayi yace zan de gayyace ka d'aurin Aurena da zeenah! Hannu ya d'ora Aka yace kubani d'ana dan Allah hum uhmm yana jijjiga jiki. Sun ka tafiyar su sukayi! Haka shima ya futo se tsine mai Al'ummah keyi wasu ma harda dutse! Kai idan zaka kashe taheer ba zai nuna ma gabas ba! Ga tashin hankali ciwooo da ya Addabe shi! ga wata muguwar sha'awa da yakeji ta zeenah kashhh Amma ba lokaci ga penis Amma bata da Rana +ga kud'i basuda Amfani! Ga gida me kyau da motar hawa me tsada basa Amfani! Wayace kud'i ne zama lafiya Ashe qaryane mutunci da tsoron Allah sune gaba domin yau taheer ya mallaka Amma bazai iya mora ba! Dukansu had'ewa sukayi suka wuce gidan Doctor mansur!.... bayan dogon labari da jimami da godiya da sukayiwa doctor mansur iya ta gabatar masu da Abunci Na musamman...... ASMEENAT ZEEYAN CE✏ Copied By HAYATU BABA ZUBAIRU(YAYA HAYAT) (ADMIN OF ADMINS) (admin Hayat hausa novels Hausa novels and fashion Cool novel, makeup and kitchen1⃣ Cool novel, makeup and kitchen2⃣ AND Cool novel, makeup and kitchen3⃣) WHATSAPP NO: 09030159301 *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪4⃣5⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilaihi*👏🏻 *Pls!!! Pls!!! Plssssss!!! Special Attention to everyone Fan's!👇🏻* *Uhummn eham GUGUWAR ZAMANI* *wani sabon salo ne me d'auke hankalin marubuta domin yau Dara taci gida! Su kuwa Fan's Abunda sukejira ne ya sukasamu Abun kyauta ne Amma fa idan kin sa chaji! Salo ne Na qwarewa domin yau kacokan BRILLIANT WRITER'S ne ke rubuta labari A littafi d'aya! Oh ni Asmeenta Anya hakan zata kasance? Amma kuma zanyi kira ga Fan's Akan ko wa yazage mu ciki mun barshi da Allah Cox of Really Abun da Ake ne! GUGUWAR ZAMANI!"*🖊 ↪ Na musamman...Haka suka zauna sukaci duk da bawanda yaci dayawa ba laifi dai sunci kuma sun d'an sha! Sannan In jama'i suka fara biyan Sallolin su!suka jera dogayen Addu'oi da qasqantar da kai ga Allah S.W.A! Daga bisani Anwar yatafi Abunsa, Abbah yaso su tafi Amma fafur doctor yace su zauna nan ai gidan nasu zeenah ne!+ Dukansu suna jin dad'in yadda Doctor ya kula dasu da kuma nuna da muwar sa Akan zeenah!. Haka kuma yabawa mah magani Akan ciwon ta sannan can tsalelen Daren da suka kwashe sunafira kowa yayi haramar kwanciya! Zeenah da mah d'aki d'aya suke baka jin komai se qarar fanka! dukan su sunkasa baccci! Zeenah lamooo tayi bayan mahaifiyar ta, tana wani kuka silent ita da zuciyar ta! D'igar hawayen tane A jikin mah ta miqe zaune tare da tallafo kan y'ar ta! Kuji fa me u'wa baya tsufa. Cikin sanyin murya tace zeenah har yanxu kukan kikeyi ko fushi kike damu ne! Girgixa Kai kawai tayi Alamar A'a! "A" raunane tace zeenah menene to!? Kinsan bana San damuwar ki, hawayen ki ciwoooo ne Azuciya ta zeenah! Duk lokacin da zangansu Na kan tuna magiya da kikayi akan Na fahimce ki Amma Na kasa,lokacin tafiyar ki nayi danasani tare da jigatar zuciyata! Amma Ina nayi sake da damata, domin taheer yayi kane kane gurin nuna mana qaddara da Kalaman Sa dasuka zarta *BAKIN GANGA* zeenah duk da nasan cewa ni u'wace Ina roqon ki kiyafe mana kinji! Idan kikayi nazari da Kalaman taheer zaqin su hankali bazai tab'a d'auka ba y'ata. D'agowa tayi ta riqe hannu mah tace bantab'a qullatar ku Azuciya ta ba! Tasalima nasan zakuji haushi yanke hukunci a cikin fushin zuciya !kuma tayi shiru!? Mah ce tasake cewa to meyasa kike kuka? D'agowa tayi suka had'a Ido da mah tace inayi ne kawai Akan wata ni'ima da ubangijimu yayi mana! Wlh ko Amafarki kin daina kwanciya tare dani mah! Amma yau gani jikin ki Azahiri Wanda zuciya ta tuni ta d'ebe tsammani mah! Haka idan Qwaqwalwa ta tad'auko zancen qaryata ta nakeyi! Se kuma Naga sauyin lamarin Allah! duk yadda kake tunanin Mu'ujizar Allah ta wuce nan ! bayan sadani daku da yayi ya kwance wani qulli Na taheer Wanda be Bari nasake nanata muku Yaudara ta Akayi ba! Yayi ikon sa ta hanyar matsar bakin taheer! Cikin dubatar jama'a mah. Shine nake kuka Amma ba komai bane! rungume juna Sukeyi duk suka Saki wani kuka marar sautiiiii! Seda sukayi suka gaji sannan sukayi Alwala suka bada nafila suka kwanta! Se safe haka dai Rayuwar su tacigaba cikin jin dad'i da walwalah da kuma fahimtar juna! Wata sabuwar qauna da gata Ake nunawa zeenah kowa dai zeenah! Ga hankali nutsuwa, kamewa dasuka samu gindin zama Azuciyar ta! Ko wace sa'a Asarar kwana mukai! Lokaci ya tafi me tsayi! komai ya wuce Akan maganar taheer, doctor mansur yasama ma khaleel Aiki a teaching hospital Sokoto! Yayi karatun sane Akan liver dxs dakuma dasata Wanda Andad'e Ana Neman wannan damar A NIGERIA Doctor khaleel kud'i yake samu sosaiiiiii da sosaiiiiii Kai tsaye khaleel ya gina ma su Abbah katafaren gida Na Alfarma part biyu baba Ibrahim da kuma Baba habibu tare da damqa ma kowa ma kullin motar shiga! Haqiqa sun sanya masa Albarka tare da godiya! Zeenah kuma tace karatu zatayi domin ita da maza ba kusa ba! Amma Mansur fafur yace besan zancen ba tadai yi nazari Akan BUSINESS zebata jari! Shikuma Anwar se fafutukar dasa soyayyar sa yake A zuciyar zeenah! 🤔ANWAR ASMEENAT ZEEYAN CE✏ *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪4⃣6⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilaihi*👏🏻 *Muna godiya maman Abbah Kd*💕 ↪ A zuciyar zeenah!...Ba laifi zuciyar ta Na duba yadda Anwar yafad'a jarrabawar Rayuwa!ya gudanar da Rayuwar sa A kurkuku, sannan duk da zamanta bazawara marar Inci, yaji ya gani wannan tunanin ne keta zariya a Qwaqwalwar ta! zaune take kan kujira riga baqa wulll, sanye A jikin ta da yake ta dawo gidan su Amma tana zuwa gidan Doctor mansur sosaiiiiii! Kuma Arman Na gidan hanun iya shida yusura! Se ga Anwar cikin sakin fuska suka gaisa! Bayan soya milk da ta d'auko masa yasha shiru ya ratsa can kuma ya katse shirun dacewa mamyn yusura! D'agowa tayi suka had'a Ido yace me yasa ba kya sona? Ko ban can canta bane? Murmushi tayi tace ba haka bane kawai de Auren ne bantashi yi ba, murmushi yayi tare da cewa wannan kora da hali ne kike mun, zeenah!+ Amma kisani ko zuciyar ki tasoni, ko taqini wlh zan rayu da sonki, kuma bana sanki dan surar jikin ki Ina sanki ne domin Allah ya miqe yatafi. har ya Kai bakin qofa tace Anwar! Be juyo ba ya tsaya cak! Ta dawo bayansa tare da cewa Anwar cikin muryar kuka! Shima juyowa yayi idon sa tab da qwallah kuma sukayi shiru! Sannan yace zeenah meyasa zuciyar ki taqi Amuncewa dani ne! Banida halayya masu kyau ne? Zeenah ko kuma Akwai Abubuwan da nakeyi ne daba dai dai ba.? Kai kawai ta iya girgixawa Alamar A'a! Yace saboda me to? Shiru tayi ba Amsa! Ya durqasa yace dan Allah ki soni zeenah! Idan har kin bincika hallayata bani da Aibu! Hannun sa tariqo da kyar tace ba komai Tayi murmushi da yasa Anwar sajjada! Tun daga ranar Soyayya me qarfi tashiga tsakanin su! Doctor tunda Zeenah ta bar gidansa yake jin wani kad'aici Na fisgarshi , gashi se Ramewa yakeyi! Yana zaune sega zeenah wani lallausan murmushi yasaki yace A'a highly welcome maman Yusura! D'an zare idanuwan ta tayi tare da cewa Doctorna me ya ramar mun Kai! Wani qayataccen murmushi yasaki tare da muza siririn sajen sa! Yace uhumm ke mana qanwa 2dys fa. D'an ya tsina fuska tayi tace Ai doctor yanxu ka daina kulani yaufa 3dys banzo ba Amma ko ka nemeni! Uhumm Ai naje kina tare da Anwar muka gaisa da su mah Na futooo ! Rufe fuskar ta tayi tace Kuma shine ko mu gaisa! A'a Rufa mun Asiri kar nashiga tsakiyar Masoya kuma masu jini A jika! Rau tayi da idonta tace nifa doctor dad'i Na dakai Akwai San girma! Dariya yayi tare da Jan gemonsa yace Kai zeenah...iya ce ta katse firar tahanyar cewa haba nasan Ah Rina zeenah yaushe kikazo ne!? Rungume iya zeenah tayi tare da cewa doctor yarame iya me yasame shi!? Ah to gashinan wata kila ke kisani ni! Na tambiye shi yace ba komai!? Da wowa tayi gefen sa tace doctor meye sirrin? Murmushi kawai yayi tare da cewa bakida dama! Haka dai suka cigaba da firar su bayan wata biyu! Mansur duk ya rame ba Wanda yasan me ke damun sa? Se zuciyar sa da tamace gurin son Zeenah! Bayason raba mata hankali biyu shi yasa ya haqura da zance se dai kash zuciyar sa takasa daurewa! yau da sassafe yayi tattaki office d'in Anwar Amma yakasa fad'a masa Burin zuciyar sa! Gaisawa sukayi ya juyo cikin zurfin ciki! Ya wuce office! Zaune yake se juya Biro yake, yakasa ai watar da komai Cox of gobe ne magabatan Anwar zasu zo Neman Auren zeenah! Haka ya miqe tsaye yana tuna zeenah! Zar Hawaye A idon sa! Jin an turo qofar yayi saurin share Hawayen sa tare da cewa yes! Doctor khaleel ne yashigo tare da cewa Nawa kake Doctor! Amma dai yaga Mansur is so silent! Zaunawa sukayi khaleel yayi naxarin mansur sannan yace Doctor saboda me zaka illata kanka Akan Abunda kake da ikon samu! Arazane yace me kaka nufi khaleel!? Pls cool down doctor! Amma kasani idanuwan ka ke zana yadda kake jin zeenah! Gangar jikin ka kuma ta nuna Alama. Ba gaskiya bane khaleel! Bana so ka yadda da Abunda xance Amma tabbas zeenah ce ke d'auwainiya da kai! Ze tashi doctor yariqe hanun shi tare da cewa khaleel yazama sirri domin zeenah tayi zurfi cikin san Anwar bata jin kira bana son koma da gula mata lissafi Akaro Na biyu..... ba hujja bane Doctor! Khaleel pls kar Magana Nan ta futa! Shikenan doctor Amma Ina so kagane har yanxu lokaci be qure maka ba.... ASMEENAT ZEEYAN CE✏ *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪4⃣7⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilaihi*👏🏻 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞 *DEDICATED TO SUMEE AQIL ALI'U S/D"ORI YAU NATUNA KI TA DAMAN "U"....* ↪ Lokaci be qure maka ba....yayi tafiyar sa. mansur se kaiwa yake yana komowa, yana tambayar kansa shin koya Auri zeenah ze iya tarayya irrin ta mata da miji da itah!? Afili yace subuhanallah bazan iya ba zeenah qanwata ce! Ya dafe dai dai inda zuciyarsa ke harbawa yace cikin kuka meyasa kika mace gurin Son qanwata? Kina ganin kin mun hallaci Kenan? Zuciya ki sassauta ki chanza ra'ayinki ,kar daga qarshe kijawo mun ruwan da zasu had'e ni! Ya tsananta kukansa! mansur yau haka ya wuni ba sukuni atare dashi, haka yagaji dazama yadawo gida kamar ba ruwa A jikin sa , yakasa baccci se birgima yake Akan gado ,kuma iya kaf taji Abunda bakinsa ke fad'a ta hanyar fallasa sirrin zuciyar sa! Rud'e yake ganin gobe zeenah zata fara zama inuwar Anwar, shedu yarage kawai. Kallo d'aya zaka masa ka tabbatar ya zauce!. Iya da kyar taga safeeya domin mafaekin da take kenan d'anta ya furtawa zeenah Kalmar so! Duk da tagano Lagon sa jira kawai take ya furta!. safiya nayi iya taje ta miqa Qorafinta ga Abbah, haqiqa yaji tashin hankali domin ba ko shakka Allura ta tono garma! Yau za'ayi sadakin zeenah ga wata sabuwa! Gabaki d'aya kansa ya kulle yarasa Amasamata cewa iya I ko kuma A'a. Domin ANWAR dai yayi nisa cikin san zeenah, ya sadaukar da farincikin sa saboda Na zeenah! Ya jure cin Amanar taheer duk Akan So" shin idan yarabasu Allah ze qyaleshi kuwa! Idan yaqi Amuncewa da buqatar iya ze kira kanshi d'an halak! Kansa ne yajuya iya tace se najika tatafi Abunta!. Haka mah tasame shi cike da sanyin jiki ta tab'a shi tace Abban zeenah! D'agowa yayi idon sa sun kad'a sosaiiiiii cikin firgici tayo kan mijinta tace nashiga ukku me yafaru da kaine A ranar da kowane baba da u'wa ke dakon zuwa dan ganin sun sauke nauyin y'ar su? Kuka yaji me zafi tare da cewa Allura ce ta tono garma maman zeenah. Domin mahaifiyar Mansur ce tazo da buqatar da ta girmi shekaruna! Bana jin kwanciyar hankali coxx of Abunda take nema gurin bazai yuyu ba! kuma bazan iya kallon ta nace da ita A'a ba, because Alkhairan d'inta gurin mu sunyi girman da sakayyar su se dai Allah! Baban zeenah aurenka take son yi ne!? Da Wannan ne maman zeenah Da hankali Na bazai tashiba, domin d'a NAMIJI nake Ina da iko Na Auri mace 4,3,2,1 Amma kaina ya kulle! Ni kuma kasa ni duhu domin nakasa cafko bakin zaren! Mansur ke San Auren zeenah! What! Hakane sukaji ance tabaya ko basu waigaba khaleel ne! Abbah ne yace ze yuyu kuwa!? Naga bakin Alqalami yariga ya bushe ,kuma kwance Alqawari hanya ce ta nuna bakada Adalci! Da yadda qima A idon duniya!+ A'a Abbah Abu d'aya nakeso kagane matar mutum kabarin sa! Hakane amma yaya zeenah zata karb'i baqon lamari! Gaskiya da Ayar tambaya? Mudai Zab'i khairin Allah,! Zeenah nacan kwance Abunta waya Na maqale Akunne se shagwab'a take can tace shin zakazo? Bansan me Akace d'aya b'angaren ba tace gaskiya ni doctor banajin sweet idan ba kazo ba! dan Allah kazo kajiiii! Ko me yace oho! Tsalle tayi tare da cewa me zangirka ma? Kunun gyad'a nayi missing but iya tabani Amarya tayi Haquri da shiga kitchen! har muje Shan man shanu! Tace ko a gina ma naka d'aki mutare a can! Tab Rufa mun Asiri kar Anwar ya b'allani! Haba ya ma isah? Ke Bari mufa maza mun fiku kishi ! idan akace namune yafitooo fili Ina gaya maki da se Anyi kisan Kai!! Hummm doctor kowa yaji da nashi, baza ku gane ba idan akace macce d'aya ta Auri NAMIJI hud'u wlh duk mutuwa xa'ayi , dariya sukayi Sannan suka katse! Iya zaune take se ga mansur ya fitoo kamar Wanda qwai yafashe ma yace barka da safiya iya! Yauwa Sarkin zurfin ciki! Tas! gabansa yafad'i kar dai ko iya tagane? Amma ya wayance tare da cewa me Akayi ne kuma!? A'a bawanda yace kayi komai magana ne kawai! Uhumm iyata ni zan tashi kinsan yaune sadakin zeenah lokaci Na tafiya! Haka ya miqe tare da tafiya. Abbah ya kira Anwar akan Gaya Masa dan Allah sukatse tafiyar su zuwa jibi kuma yana son ganin shi! Cikin wata murya da ta harbi zuciyar Abbah saboda tausayi yace lafiya kuwa jama'ar mu sun taru fah! Da kyar ya iya cewa lafiya Anwar kadai zooo! Suna kashewa yakira Zeenah cikin xumud'i ta d'auka! Kamar zeyi kuka yace wife me ke faruwa dani ne!? Jin muryar sa da rauni ta miqe tace shine zan tambayeka! Yace wife meyasa Abbah ya dakatar da sadaki Na dake yau? What tafad'a da qarfi tare da yowa parlour cikin zafin nama! Su Abbah tsaye Ake cirko cirko zeenah tace subuhanallah lafiya hakan kuma yayi dai dai da shigowar Anwar da doctor mansur!...... ASMEENAT ZEEYAN CE✏ *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪4⃣9⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilaihi*👏🏻 *Matar mutum kabarin sa kuyi Haquri fa! I know Team d'in Mansur sunfi quri'a Amma kuma Wanda Allah yaso shi yake ba duk mun baza Ido mugani kar Aga laifina nidai baxan kawo muku report d'in qarya ba*🙋🏻‍♀ ↪ Matsiyacin kuka...! Mansur baya jura jiki sab'ule ya fita haka ma Anwar kowanne ji yake idan be samu zeenah ba dai dai yake da d'aukewar numfashin sa! ACikin zukatan su kowa roqon Allah yake yasanya shine! Afili kuma tsantsar biyayya sukewa San zeenah! Duk yadda yazo sun yadda. Khaleel kansa tausayin su yakeji! domin wannan zancen Na Wanda yasan love ne! ba labarin yakeji ba! Mah kanta tashiga rud'u da tashin hankali! Haka taja jiki dan rarrashin y'ar ta! Cikin muryar kuka tace Mah me Ake shirin Aikata mun ne? Tare da fad'awa jikin ta! Kanta tashafa tace zeenah kiyi Haquri, ki karb'i duk Wanda Allah yabaki Amatsayin mijin Aure! Dukan su ma hallata ne A zuciyar ki, Kiyi biyya ga mahalllacin ki, shine yasan dalilin sa na had'a ki da maza biyu duka ba me Abun kushewa, idan kin d'ora A mizani! Mah to waye shi!? Zeenah gabanki Abbahn ki ya yanke hukunci.nasani Amma Dan Allah mah ki tambaya mun waye ze Aura mun!? Daga sama Sukajiyo muryar Abbah yana Cewa kar ta wahalar da kanta coxxxx of Allah kad'ai yasan waye mijinki! To Kai waye kake tsammani? Murmushi yayi yace maganar da ta wuce zuciya ta fito fili to non silili ne! Amma kuma Cikin biyun ko wane ze iya zama mijinta ku fara shirin biki zansa lokaci After 3 weak's. Zatayi magana ya ce sanya Albarka tare da fatan Nasara wa y'ar ki, ya fice! Yabarsu da zancen zuciya! Duka b'angaren maza shiri sukeyi sosaiiiiii Na gyara gidajen su! ko wanne ba Acewa komai, duk da na Mansur yafi girma da tsaruwa! Shikuma Na Anwar yayi dai dai da zaman macce d'aya ba ko shakka tsarin turai yayi. Kuma Anyanka sadakin macce biyu fadar Abbah! 100kg kuma kowane yabiya tare da sa bikin! Da khaleel Aka halacci zaman sadakin Amma kansa ya d'aure ko me Abba ke nufi ohooooo! Bayan kamallawa ne Abban yafita zuwa gidan su Margayi nasir illela. da farincikni hajiya ta tare shi, sannan yagaya mata tare da miqa mata sadakin y'ar ta . farinciki tayi sosaiiiiii! Ya tafi Abunsa! Y'ar ce ta fidda kukan da take b'oyewa tace mama meyasa zaki mun haka? Saboda Ina sanki AZEEZA! Mamah An tab'a haka ko kuma Akan y'ar da kikeso

Chapter 10 of 12