Share this page
Dr.hameed nayi nayi Amma kullum se godiyar Ubangiji! Natsaya ne domin kasan ko ciwooo bautar ubangiji sa yakeyi! hakane Dr.mansur Amma Allah be saukar da ciwooo ba seda magani ,Akwai wani Aliyu Dr. Amma shi da Ayar Allah yake Aiki inshallah Abun zema sauqi! Shiru yayi yace Thom hameed yaushe zanxo se ka had'a mu ko za'a dace!!!! Da marice ma idan kashirya zan zo muje... Haka kuwa Akayi dayake mansur har yasaba duk inda zashi da Arman yake zuwa shi yasanya sukaje Tunda mlm ya shigo motar Arman ya qwallah qara daga ji kasan bashi bane jinni ne! Haska masa fitila yayi sannan yace oh oh oh muje........... ASMEENAT ZEEYAN CE✏ [31/07 4:02 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪3⃣5⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilaihi*👏🏻 *Thom kuma zubewar ne khairi sannu jasmine*❕ *Kai Kai lallai wani Abu se had'in Kai group! bani nace ba reader's ma sun sani Naji sweet Hubby Allah yaqara maki baseera, da hazaqa ,da d'auka ka, ya tsone idan y'an gulma !kuma muna roqon Allah ko waye ya matse ku Allah ya matsai*👏🏻 *tabbas meelat ta muce* ↪ Yace oh oh oh muje.... gaban mansur se duka yake, har sukai Kai cikin gida. kamar kullum zeenah se qyal qyala dariya take Abunta! Tunda suka had'a Ido da Malam duk tazare idonta! Mlm yace mansur saka mata rigarta! Ba musu yasanya mata ga mamakin sa se tayi tsif kamar ruwa sun cinyeta! Mlm.Yakarb'i Arman hannu mansur ya Ajiye shi, tulale me qarfi ya fesa sannan yafara karanta Suratul baqara.! duka biyu kuka suke suna Malam kar ka qona mu! tafiya zamuyi Amma yaqi dainawa can yace me bayan Allah sukayi muku harda Wanda besan komai ba kuna cutar dasu? Wlh Malam bamu bane Aiko mu Akayi dan Allah kada ka qona mu! "Wa ya Aiko ku? Umaima ce tace mushiga jikin zeenah. daga bisani tace muhana Arman zama lafiya. domin xe iya gadar mansur !idan ya mutu ba laifin mu bane kada ka qona mu, baza mu sake ba tuba muke Malam. wayyo kana samuna wuta A idooooo!+ Innalillahi wa innalillahi raji'un wace umaima ce marar imani haka!? Tabakin Dr.hameed da kuma Dr.mansur! Ita dai matar mansur kuma yanxu fita zamuyi To mintuna biyu nabaku kubar jikin bayan Allah nan !!! kuma idan kuka sake ziyartar su wlh sena qona ku! Atishawa me qarfi Arman yayi ita kuwa zeenah cikin hanxari ta miqe tare da fad'ar Innalillahi wa innalillahi raji'un!. Dr.mansur durqushewa yayi yana kuka aransa yana Ayyana Ashe mushirika ya Ajiye A mtsayin matar sa! Wannan da me tayi kama mata da kud'insu suna jajibo ma kansu Bala'i! Zeenah ce tadawo dashi daga jajinta lamarin mata da yakeyi Azuciyar sa! ta hanyar tambayar me ke faruwa? Ina d'ana? Kuka me qarfi ya qwace masa yace Allahu Akbar! Allahu Akbar! Allahu Akbar! Zeenah kece ko mafarki nake!?Ita kanta badan murya ba bazata shaida mansur ba Amma se ta katse shi da cewa ni nafi can canta nayi tambayar nan Dr. ! Me ke shirrin faruwa dani ne ?dan Allah kusanar mun! Suna cikin haka Sukajiyo ihun umaima bashiri suka miqe kan kace kwabo ta kai waje tsigar gashin farjinta take daqarfin tsiya!+ tana fad'ar Abunda tayi harda kwantawar datayi da qaton mushiriki ! Zeenah se kuka take dan jin kalaman da umaima ke fad'a Dukan su sunkasa riqota ikon Allah kawai suke kallo! Kanta take bugawa da bango sosaiiiiii gashi wani mugun itching take ji cikin farjinta! duk ta murje shi Abun gwanin tausayi mlm yayi iyakacin sa Amma Abun yaci tira! Zeenah duk hankalin ta yatashi Domin Azaton ta mushirikan mata sun qare Aduniya! Ashe Akwai su lallai Allah manyasha'u ne!+ Haka Aka d'aure umaima da kyar! Da had'a gumi. Mansur ji yake kamar an wanke masa zuciya!+ Farin ciki kamar yakashe shi! Sab'anin Zeenah duk tausayin jinsin ta yakamata gashi se kuka yusura keyi tana kiran momy! momy! Haka mlm yabasu magani yayi gaba tun Assuba mansur yayi gidansu umaima yasanar musu! Koda sukazooo umaima Na tona Asirin kanta da kuma yagar mutuncin ta Iyayenta tsine mata sukayi sukace Shari'a ta karb'e musu itah ba y'ar su bace Asaketa masu hali irrinta suji tsoron Allah domin duniya Leda ce! Kai tsaye Dr. Mansur yakira mahaifiyar sa tagani itama tsinewa umaima tayi tare da roqon d'anta gafara! Mansur kuma Yace yasaki Auren sa haka kuwa Aka sake ta tabi daji duk ta yamutse farjinta Abun dai duk me imani se yaji wani irri!!! Haka suka cigaba da jajanta lamarin Allah idan kaga kana yadda ka gadama to kajira goben ka!+ Domin ba Wanda yasan tsakiyar Rayuwar sa. Haka suka kasance bayan sati ukku Dr. Mansur ya koma bakin Aiki zeenah taji sauqi sosaiiiiii kuma tacigaba da shayar da Arman Cox of dama mansur Na d'auka yana ba shi! Yaro har yafara murmurewa zeenah kuma Na tsaye kan yusura da gidan Domin ka cokan tausayin Dr. Takeji! Gani take itace silar shigar su wannan halin hakan yasanya ta dage dan ganin ta faranta mashi. Ba qaramin dad'i yakeji ba idan yaga gidansa da kuma yaransa! Se Albarka yake sanya musu ,!haka kuma yashawo kan iya tadawo gidansa! Rayuwa su cikin Nishad'i da tsoron Allah!+ idan ba Angaya ma ba bazaka gane zeenah ba matar gidan ba ce! Gashi yaro ya murmure fari tasss dashi ga kwarjini da shiga Rai!+ sumar kanshi kwance. Iya jin sa take kamar qwai Bale Dr.Mansur da ko baccci baya rabasu da Arman! shi yasa lokaci d'aya sukayi shaquwa ta ban mamaki. ko hospital sun San Arman domin duk mansur yafitooo Sukayi karo da shi tofa shima se yaje office yaron Akwai rigima! Idan kuwa Akaje dashi kowa kamar ya lashe shi! Yau weekend dr.nagida yana wasa da yaransa da suka sha Kwalliya kamar zasu gidan bikin kece raini iya se dariyar su take ganin yadda Arman da yusura suka sa mansur gaba suna rigima duk yara sa ya zeyi dasu can se ga zeenah ! yace yauwah maman yusura zo ki d'auke mun yaranki!+ Haka tazooo kamar wadda qwai yafashe ma kuma bayinta bane hallita ce!+ Ita de iya tana ma D'anta fatar samun zeenah duk da jefi jefi takan yi magana Amma zeenah bata ko San Abunda ze sa tarab'i maza! Shi yasanya ta qyaleta. Cikin dabara ta rabashi dasu duka biyu da gudu ya haura sama yana dariya yana lallai wannan sarautar ta kuce Allah yabaku. raino se mata mun mun Amunce!+ Bayan ya futo ne suka zauna har zeenah Na parlourn se take cema iya tana San komawa gida dan nuna ma taheer d'an sa! Gaban mansur yafad'i Amma da yake da iya take mgn yayi shiru!? Can iya taji wani haushi Ai me rabasu da Arman se de Allah! Amma ta dake tace too y'ar nan zaki gane gida kuwa? ASMEENAT ZEEYAN CE✏ [31/07 4:02 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪3⃣6⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilaihi*👏🏻 *Gaskiya Fan's Yakamata mu fahimci jasmine watarana idan NAMIJI yayi Abu kamar kayi hauka zakaji wlh shikenan kawai mud'auka qaddarar ta kenan Besty jamuje kawai*💕 ↪ Too y'ar nan zaki gane gida kuwa?...Dariya ta sub'uce mata tace lah iya shekaru nawa zangane fah!. Mansur ne yasako bakin sa ta hanyar cewa duk me Haquri ze dafa dutse har yasha romon sa! Arman kan nawane! adaina had'a shi da taheer! Yana dannna wayarsa batare da ya kalle su ba! Iya ce tace zeenatu Allah yayi maki komai ze saka maki, ki manta da maganar fansa kinji tana shafa kafad'ar ta! Wasu zafafan Hawaye ne suka sirnano a idonta+ tare da miqewa zumbur daga cinyar iya, ta riqe hannayen ta kamar me roqon gafara! Sannan tace haba iya! kidaina fad'ar haka kar kiga ban ragawa shekarun kiba.Na haukace! banaji! bana gani! Na juri ko wace Rayuwa dan ganin Na cika Alqawari Na akan taheer! Shiyasa bana son ko waye ,yanemi lausasa min zuciya ga mutumin da yadinga caca da rayuwata! Iya bayan ciki da magana me zafi! Taheer be barni haka ba. seda yajefa gaba da tsana Akan y'a da Iyayenta! Iya nasan ke u'wace! haka nima yanxu xankira kaina u'wa se dai wadda Abunda ta Haifa ze qyamace ta! Akan bata yimasa hallaci ba! Amma haka taheer yayi nasarar rabani da su Wanda kukan d'a Aran u'wa yake samun gindin zama! Amma gabanta nafito batare da taji haushi ba! Kina ganin idan nabar taheer Na ma mahaifiyata Adalci kenan!? Anya zuciya ta bazatayi nadama ba Akan dasa ta da Akayi gangar jikina!?Ya kikexato idan matan duniya sukaji labarina! daga qarshe nayi biris batare da maida wa taheer martani ba! Anya bazasu tsaneni Ajinsin su ba? Kina ganin Arman ze Amince ni ba mazinaciya bace? Mata da Aka yaudara kamar ni sukaji tarihina kina ganin bazasu tsine mun ba! ? Idan Na qyale taheer yaci bulus kenan? kenan kowa yaje yayi iskancin sa ba matsala? Haba iya matsayin ki Na macce me jin ciwo da baqin ciki Na salwantar Budurcin y'a y'a mata kiyi Encourage d'in su idan hukuma ta kasa. Su d'au fansa da hannayen su daga qarshe kowa yad'an d'ani QUNCI duk da na yi imani wata Shari'ar se Alahira! Jikin iya ba sanyi kad'ai yayi ba har da laushi, ta kasa magana!+ Mansur ya miqe tare da cewa saboda wannan hujjar se hankali yab'ace? zeenah baki gaji Abunda Annabi Muh'd yabarmuna ba! (wato Haquri!) Kina ganin Ramuwar ki tafi ta Allah ne? Me yasa zaki haukace saboda Burin fansa? Kar ki manta zakayi shekaru kana Aiki Na y'an wuta!+ Daren mutuwar ka Allah yashirya ka kuma ka shege Aljannah.hakama yake ga me Aikata aiki Na y'an Aljannah dare guda komai ya lalace masa Allah yasanya shi wutar saboda Adalcin sa! Idan muka d'au babin qaddara Haka Allah ya hukunta muku daga ke har taheer! Cikin kuka tace idan muka d'auki babin niyya fa? Gabanta yadawo yace duka dai dai ne. Bawanda zamu Ajiye+ Amma kuma nuni nake maki da ba wata fansa da yakamata ki d'auka da ta wuce barma ubangiji ragamar Shari'ar! Ina gudun kije d'aukar fansa Allah ya nuna maki ikon sa Akan shine dake kuma shine da taheer!+ Kuka tafashe dashi me tsuma Rai tace shi kenan taheer ya zalinci ni? Eh hakane! Amma kituna ubangiji laifin sa yake yafewa bada Na bawa ba!+ Ki miqa masa ragamar komai wlh Na tabbatar maki tun Aduniya zakiyi dariya. domin ba'a maganar cin hanci ko nuna isa da d'aga Allon kafad'a! shine Sarkin da ke juya zuciyar kowa! Ba Ab'oye masa komai domin ya sani ,! Zeenah ba tilasta ki Na kiyi ba Amma Ina roqon Alfarma karo Na farko Agurinki kiyi Haquri duk da yana da wuya ki gwada kigani! Har zatayi magana ta kuma tashi da gudu tayi d'aki tasaki wani A zababben kuka! Mansur shikan shi sama ya haura. iya kuwa duk takasa motsi aranta tace lallai qaddara hawa hawace idan kaji tarihin wani to dole ka godewa Allah! Yinin yau haka yazooo musu ba walwalah! Gefen Khaleel nadama yake ta shigowar sa gidan yari shiko Anwar be damu ba saboda Rayuwar sa fansa ce ga son zeenah dan haka baya danasani domin So yakewa hidima!+ Taheer kwance yake yana thinking Rashin lafiyar marmeenat kuma sunje hospital ba ciki gashi ya qagu yaga jinin sa! Shekara d'aya da Rabi ko b'atan wata to laifin waye!? Haka ya jajubeta yayi wata Hospital me d'auke da Alphabet kamar haka:- *M.W.C.* (Mansur womean & Child) hospital! Dr. Mansur ne zaune office d'in sa yana famar sa ma takardu hannu laqaqqen yaron sa na gefen cinyar sa su taheer suka shigo........ *Duka Ina ganin comments d'inku tnx All my Fan's one love*💕 ASMEENAT ZEEYAN CE✏ [31/07 4:02 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪3⃣7⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilaihi*👏🏻 ↪ Su taheer suka shigo...tun da Suka had'a Ido da Arman se sukaji qaunar yaron! Taheer aransa yace Ina mashine mamallakin yaron nan da yaga gata! Marmeenat kanta taji kamar abata, domin yaron daka ganshi kaga Rainon likitoci ga kyau da fasali Kai ya had'u ba inda yake da mukusa! Kai tsaye Qaunarsa tayi runfa ga Zuciyar taheer! Har yakai hannu ze d'auke shi! Ya janye tare da riqe rigar dadynshi! Dr. Dariya yayi yace tab Arman Akwai Qiuya barshi zaunen nan kar ka Jaza muna rigima! Dr. Haleesa ce tashigo Da fara'a tace A'a Doctorn Gobe ko yau kazooo kenan? tana qoqarin karb'ar sa ga hannun mansur! Dariya yayi har seda haqoran sa hud'u suka bayyana da suka fito A madai daicin bakinsa yana miqa hannu ya tafi! Dr. Mansur seda yaji nauyin taheer Amma yabasar tare da fara ma marmeenat tambayoyi! Bayan qare bayanin tane ya rubuta mata test guda biyu ya tura ta lab- *R.V.S* Ne Dakuma *P.T* Haka taje lab Aka d'ibi blood d'inta 2ml syringe Aka fara Aiki+ gaban lab worker d'in yafad'i da yaga *R.V.S* reactive *PT* positive Sannan ya koma d'ibar jininta zuwa mataki nagaba why! Be course some times idan mutum nada highly Malaria akayi R.V.S yana iya reactive shi yasanya Akeyi da difference machine! Duk wata qa'ida yacika ta. sannan yabata result ta tafiiii ba hurumin sa bane gaya mata me ke faruwa! Tana shiga tabawa Dr. Mansur! Duba results d'in yayi sannan Ya gyara zaman gilashinsa yace Maryam Ina taya ku murna Akan Kyautar ciki da Allah yabaku!+Taheer bakin sa har kunne ya rungume Dr.ita ko Murmushi tayi cikin jin kunya tace tnx Doctor! Shine ya ktsesu ta hanyar cewa zanso kuyi imani da qaddara me kyau ko Akasinta !+ domin Yana yine dan jarabta imanin ku? Taheer ne yace me yafaru ne Doctor!? Lasa bakinsa yayi yace Maryam kiyi Haquri haka kaima Abokina Amma ba komai bane idan kunyi imani! Da tawakkali! "Munaji doctor"! Um Maryam Na d'auke da cuta me karya garkuwar jiki wato AID'S! What! Taheer yafad'a tare da miqewa tsaye Hawaye suka sirnano masa yace Doctor ba Abada result dai dai ba. domin Maryam matata ce, ta sunnah!+ ba karuwa ba! Bud'e baki yayi tare da riqo hannun taheer yace ka zauna mana! Silale ya zauna sannan doctor yace Maryam kema tunanin ki d'aya da mijinki ba Abaki results dai dai ba? A'a Doctor Na yadda da qaddara! Tas taheer ya mareta kan ya sauke nashi hannun ta maida masa Martani! Tare da cewa ka jajibo min masifa nayi shiru be isheka ba ?se ka had'a min da mari to wlh ba de NAMIJI ba! domin walki nake dai dai da d'uwan kowa! Har yanxu hannun taheer Na kan kuncen sa! Dr.ne ya sassauta murya yace haba me yayi zafi da zaku tarawa kan ku jama'a kuzauna pls! Tare suka zauna! Kowa cike da fusaci!+ Doctor yace Abokina Aid's Na kama kowa base karuwa ba! Amma ka kwantar da hankalinka +ba Abun tashin hankali bane! Doctor Amun test nagani hankali Na Atashe yake bana gane bayanin ka yanxu!+ Thom doctor yace sannan ya tura shi lab! Haka Akayi masa shima Reactive! Aka gaya mashi cije bakin sa yayi da yadinga biyar mata bar katai to gashinan Abunda zuciyar sa ke gudu yafaru? Cikin muryar kuka yace Doctor Rayuwar d'ana fah? Wlh Ina San cikin nan feye da raina! I know Abokina pls karka damu Rayuwar ka ba'a bunda ze shafe Cikin ka Cox of daga Kai har ita xanbaku good care ta yadda ku kad'ai Abun ze shafa! Koshi ba sosaiiiiii ba! Hawaye da suka ziro yashafe yace ta yaya Doctor!? Cutar da ke ma rayayye kallon gawa!+ I know is no cure for HIV virus but wlh gwara Ace man inada shi da Ace inada ciwon suger!! Doctor yakira sunan cikin mamaki! Yes I'm telling you coxxxx cutar Qanjamau Idan kana cin me kyau kasha me kyau kayi taking drug wlh har ka mutu ba me ganewa shi talauci ne ba yasoo Amma Akwai millions people masu shi saboda sun tsare dokar sa idan ba Ance sunada ba bazaka gane ba! Amma suger fa duk Abu me dad'i baza ka ci ba kuma mistake kad'an zaka Iya mutuwa dan haka kubi qa'ida kawai! Muna matuqar godya doctor suka had'a hannu domin doctor mansur ya iya bada shawara yadda ze ragema patient rad'ad'in ciwooo!+ sab'anin yau baka da lafiya nurse ce me ma fad'an tsiya ba maganar tausayi wannan kuma sab'a aikin dokar lafiya ne! Patient nada nashi right akansu Cox of biyan su Ake Haka yace ke Maryam zaki riqa Shan zidovudine & Abakavir (AZT) zasu kare yaro da kamuwa da cutar kuma zasu riqa building Na Immune system d'in ki! Halartar (A.N.C) sannan wajibi ne ki haihu hospital! Idan kin Aihu Achanxsa miki Wanda zakisha long life, shi haka Ake Shan shi dan counturable (CD4) count! Kai kuma zaka zauna Akan monoculoral Anti-biotics su zaka dinga sha Atazanavir +cobicstate long life idan kana sha bazai Hana ku huld'a ta mata da miji ba! Kuma zaku haifi yara Wanda basuda cutar! Ransu yayi sanyi had'ewar su Da Dr.Mansur sunyi godiya sosaiiiiii suka tafi suna jin Dr Aransu har suna Neman qullah Alaqa dashi ta Aborta!!! Bayan shigar su gidane marmeenat ta fashe da kuka akan taheer ya cuceta hankalin sa yatashi se baki yake bata da kyar tayi shiru haka dai sukaci gaba da Rayuwar su cikin farantawa juna gashi taheer Na wasa da kud'in da kullum baya suke jah ba'a Sana'a dasu! Kwanci tashi Asarar me Rayuwa cikin marmeenat ya girma sosaiiiiii haihuwa yau ko gobe!+ Dr.Mansur Na gida zaune Zeenah Na koyawa yusura harda yace mata yaushe ne ki ka yanke shawarar komawa gida lokaci yayi da yakamata su fahimce ki!!!!! Ina da shaidu da zan gabatar musu koda basu Amunce ba! Bale I Believe zasu Amunce dake Cox of duk girman fushin su ya sauka!.....! Comments! ASMEENAT ZEEYAN CE✏ [31/07 4:02 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪3⃣8⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilaihi*👏🏻 *Princess ina tayaki murnar Akan cika Rabin Addinin ki mabuwayin sarki yabaku zama lafiya keda Angon ki*💕 *Sadaukara ne gareku masu karanta BAKIN GANGA! Rashin Ansa comments inku baya Na nufin bana gani bane har ga Allah inajin dad'i !kuyi Haquri Rai Ajizine. sannan kuna ganin idan inada lokaci Ina tsaywa Ayi fira Rashin Ansa wata beda Alaqa da shariya idan baku wlh bazan mayi Rubutun ba nagode sosai!* *Ke ko me 16 d'in nan dan Allah kidaina bibiyata idan dai ba kya ganin posting kullum ki haqura dan Allah naroqeki ki sauqaqa min*👏🏻 ↪ Ya sauka...! Hawaye ne suka cicciko mata tace bazasu yadda dani ba Mansur! kabarni kawai zefi mun kwanciyar hankali. duk Abunda zesa Na tuna taheer raina baqi qirin yakeyi kaga kuwa idan naje muka had'e da taheer zuciya ta hauka zatayi! kaiko kaga banyima halacci ba tunda har ka iya roqona karo Na farko nakasa yimaka Alfarma! Shiru yayi sannan yaji tausayin ta Azuciyar sa! domin yasan zeenah ta sadaukar masa da Abunda ta rayu tana Burin d'aukar fansar sa! Dannewa yayi yace zeenah! Ta d'ago suka had'a Ido bashiri suka sauke domin kowa da yadda yaji! Kalamai yasaita yace cikin taushin murya zeeenah kece kika gayamun Arman da taheer duk me hankali ze gane d'a da uba ne! Ko kuma kamannin sun canxa ne? Idan kika ci gaba da Rayuwa ke kad'ai batare da Neman iyaye ba! Kin ma rayuwar ki Adalci kenan!? Kituna dukanin mu bama iko da Rayukan mu Allah ne me Iko! zaki iya sanin suna raye ko mace? Kiyi tunani da ilmi mana zeenah!? Wata fad'uwar gaba taji tare da jin son ganin Iyayenta Kota wane hali, ba shiri ta riqo hannun Doctor tace ngd dan Allah idan Na manta gabas ka dinga nuna min, zuciyata Na da rauni da injury da yawa ,banida cikakken hankalin da zan riqa aikata dai dai! Qwallah yashare yace ba komai zeenah, yanxu yau she zakije! D"agowa tayi tace yanxu Na shirya! Zeyi magana tace kar ka dakatar dani doctor baxan jura ba. Haka suka shirya har iya ba'abari ba, suka tafi zeenah kukanta qara hau Hauwa yake, Wanda tarasa me yahaddasa Yake hau hawa! Har suka isa Cikin xumud'i doctor ya gaisa da megadi tare da Tambayar me gidan! Kiramasa shi Akayi Amma da suka gaisa yafara koro bayani se mutumin yace gidan siya yayi meshi ibti'lai Na karyewar Arziki ya Afka mashi!+ Innalillahi wa innalillahi raji'un! To dan Allah yanxu ina zan same shi? Shiru yayi sannan yace gaskiya bansani ba, haka doctor mansur yadawo kamar Wanda Aka zarewa b'argo tunda yadawo mazauni yasama ma kansa! zeenah ta tsare shi da idooo Alamar tambaya!+ Kallon ta yayi tare da maida qwallar da ke son tona Asirin zuciyar sa yace zeenah sun tashi gidan Amma koshi be San Ina suka koma ba! Cikin muryar kuka tace gayamun gaskiya domin qarya bata kamace ka ba doctorna. wani sanyi yaji yartsa shi Azuciya jin zeenah tace doctorna Amma kuma besan dalili ba coxxxx of son da yake mata irrin Na yaya da qanawa ne! Hannun ta yariqo yace zeenah wlh ba Na tunanin Akwai ranar da zan bujirewa Umurnin manxon Allah *S.A.W.* da yace muna Alkaxxibu minhu laisa qalilan! Gaskiyar Abunda Akace mun shina sanar miki! D"agowa tayi cikin muryar kuka tace yaya zanyi? Na shiga ukku! shikenan ni kullum da qaddarar da Ake turo min! idan nayi kuka Ace nayi Haquri wlh idan kalamar nan zatacigaba da ziyartar kunnen na ba mamaki zuciyata tarwatsewa zatayi! Qanwata ba muda lokacin koke koke yanxu! domin barazana ne ga lokacin mu! kituna ko wace sa'a ta shud'e mune da Asara! Shin duk fad'in unguwar nan bakida qawa ko wadda kika yadda da itah! Da kyar ta iya cewa AZEEZA! Zaki gane gidan kuwa? Kai tad'aga Alamar Eh! Haka sukayi tattaki har qofar gidan su! Zeenah nashiga gidan Azeeza ta yadda zanen da take wanki suka qanqame juna, bakajin sautin komai se kuka me tsuma ran Wanda yasan ma'anar kuka!+ Azeeza ce tace zeenah Ina kika shige ko mafarki ne kamar yadda nasaba! Itama cikin muryar Kuka tace ba mafarki bane Azeeza nice Ina ummah? Wani sabon kuka tasaki tare da cewa Ummah Na umrah zeenah Ina cikin taheer ?domin bakida kama da matan da suka haihu! Murmushi tayi Wanda yafi kuka ciwwwo tace yanxu ba da muwa ta ba kenan Azeeza Ina kikaji labarin Iyayena sun koma?... ASMEENAT ZEEYAN CE✏ [31/07 4:02 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪3⃣9⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilaihi*👏🏻 *My leema yahaya (twenty) Ina tare da ke har kullum!*💕 *Meelat tamu idan Ina karantawa har tsuma nake se de kashhh ba'a mana dayawa*🔥 ↪ Ina kikaji labarin Iyayena sun koma...? D'agowa tayi da kyar ta iya had'a Ido da Zeenah Amma ta sauke! Cikin wani Yanayi me rikitarwa tace Allah Yakarb'i bayin sa ko Azeeza!? Kai ta girgixa Alamar A'a! Cikin zaquwa tace to menene idan basu mutu ba baqin cikina yasanya suka bi duniya ko haukacewa sukayi? "Kifad'i Alkhairi mana zeenah! Me kikeso kice dani Azeeza? bayan yanayin ki ya nuna Akwai ibti'lain da yadoso Rayuwa ta!+ Hum! Hum! Hmm hahhh hum! Kafad'ar ta ta dafa tare da cewa wlh zeenah Abunda yatsananta kukana shine

Chapter 8 of 12