Share this page
↪2⃣6⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilahi*👏🏻 *Jinjinar ban girma ga Marubuciyar zamani me tafiya dai dai da lokacin ta wato maimunatu Marubuciyar meelat tamu! Hakane fa tamuce ta reader's ce Fan's kada kuyi sanya domin Anyi Amfani da zallar fasaha da kuma Isar da saqo cikin hikima duk da hausawa kance kukan kurciya jawabi ne! Wayyo fati A firs Ina kiki ne*✔ ↪ Suka shiga motar marmeenat...suka wuce! Tafiya suke da gudu domin se ka tsira Ido zaka ga taya Na lasar titi. basu damu ba coxxxx of sun Saba, har suka isa wani daji sukayi parking! suka fara hawa manyan duwar watsu! Se da suka Kai wani dutse metada tsigar jiki saboda girma da wani zubin hallita Me ban Al'ajabi. Suka tsaya! Nadeey ce tace Ankawo daga sama sukaji ance ko wacce ta Ajiye zaninta da takalmin ta tashigo baya baya da rerafe! Kyarma jikin su yafara sannan akace kuyi Abunda Aka umurce ku! Guguwa me qarfi ta zagaye su! Marmeenat ce tayi qarfin halin cewa wayyyyooooo mu Allah! Cikin kakkausar murya akace ke yi shiru waya gaya maki Ana Anbaton sunan Allah a nan! Bashiri sukayi shiru suka fara yadda akace dariya Akayi tare da cewa ya isah kujuyo! Kallon su yayi yasake fashewa da dariya yace ko wacce nasan Abunda yakawo ta! ke marmeenat yanuna ta da yatsa taheer kike so Amayar miki ku koma tamkar raqumi da Akala!. Ke ko umaima so kike Afidda jajayen quraje masu qaiqayi da wari A farjin zeenah! bata jin kunyar ta b'ud'e farjinta ga kowaye yayinda ciwooo ya Addabeta ko ba hakane ba? hhhhhhhh hhhhhhhh hhhhhhh! Hakane me yankan wuqa! Amma Umaima se tace meyankan wuqa bayan wannan a haukata ta taji bata da nutsuwa idan har bata guduba komai dare ko tskiyar Rana sannan kasanar mu wace Alaqa ta Had'a su da mijina!? Dariya yayi yace wannan yafi ruwa sauqin sha! Bani kud'i haka Sukayi masa ruwan kud'i sannan yabama marmeenat magani, ita kuwa yace ze tura baqaqen Aljanu cikin jikin zeenah A bu d'aya zatayi ta daina fad'ar sunan ubangiji Na kwana ukku Ta manta Sallah Arayuwar ta buqata zata biya! Dariya tayi tace Angama me yankan wuqa dama can sallar se Naga dama Na keyi! Baka gaya mun Alaqar su ba! Dariya yayi yace idan buqatar tabiya zaki sani haka suka juyo cike da jin sanyi arayukan su Amma duk Rashin Imanin nadeey jikinta yayi sanyi! domin duk bala'in ka Akwai Wanda yafika, umaima ta zarta ta Azuciyar ta har take ganin umaima batayi Adalci ba bayan Ansaka ma ciwoooo A haukata ka!? Uhumm lallai wata shari'ar se Alahira! Ko yanxu gudun suke suna dariya se marmeenat tace bura'uba kinsan me umaima saura qiris nayi fitsari! Uhummn ni bance komai ba Amma dayake nadeey tasaba ko Ajikin ta tabakin umaima! Dariya tayi tace kuja mu sannu domin kunsan masu Aikata fasadi kamar mu ba kasafai muke San zuwa lafira ba! Jah mu kawai marmeenat ko yanxu mun shana Aduniya kuma qalilan zamuyi mushige Aljannah! Haka suke tafe suna Alfashar su! Ita kuwa zeenah har yanxu tana nan gashi kan d'a nason fitowa amma bata iya nisa sosai kuka fall idon Doctor yariqe hannayen ta yace kiyi nisa da qarfi zeenah! tayi tayi Amma Ina takasa qarafin hali yayi yasa yatsansa yariqe between Anus and perineal area, cos of suna qoqarin had'ewa da farjinta! duk wani pushing da zeenah keyi har cikin b'argon jikin sa yakeji !cikin kuka yace ki roqi Allah sauqi kinji yana tare da ke! Lallai wani hisabi se haihuwa ko jinsa batayi bare tagane yarensa dan takai muqura wurin gajiya! Can kuma tayi pushing da qarfi d'an da ke cikin ta yafad'o haka yayi hanxari tare da Cewa Alhmdullah yaraba baby da uwar sannan ya Ajiye shi yana shafewa da baby oil tas dashi sannan yabashi vitamin k injection! yadawo kan u'war jini yafara qoqarin kwashe mata sannan yabata Injection itama duk bata cikin hayyacin ta can kuma Accidentally jini ya goce mata hannu ya d'ora Aka yace oh my god kasanya tsoron ka araina! cikin hanxari ya d'auko O.parxtol yasanya ukku cikin Vagina yasanya d'aya under harshen ta! Yana da zafi sosaiiiiii ta mtse qafarta tare da cewa Washhhh Ajigace! Duk da kowane motsin kirki batayi idanun lumshe tana cije baki nan kuma yasamu kad'a yana shafe duk inda jini ya zubar mata da wurin yana control yacire zaninta ya d'auko wani ya Aza mata yarasa yadda zeyi yacire mata riga kar taga kamar wani Abunne se yabarta idan ta farfad'o ta chanza da kanta! Jinin yatsaya yadauko kad'a biyu ya manne guri d'aya yasanya Afarjin ta yadda xata tsotse sauran jinin!........ COMMENTS! Dan Allah mu so iyayen mu haihuwa nada zafi wlh mu kyauta ta masu muji mganr su pls😭 ASMEENAT ZEEYAN CE✏ [31/07 4:02 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪2⃣7⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilahi* *WANNAN PAGE NA KINE JININ JIKINA FATEEMA ZAYYAN! ALLAH YARAYA MA NAKE AKAN SUNNAH*❤👏🏻 ↪ Yadda Zata tsotse sauran jinin...ya koma yashirya baby da ke Active movement and good cry ya tsare shi da Ido domin ba qaramin kyau yayi masa ba! Silent smile yadinga yi can kuma yaji motsin zeenah! Da sauri ya miqe tare da cewa Congress mun samu sojah! Kad'an leb'en ta ya motsa, sannan yakara mata baby Alamar ta kallah! Hannun ta takai tashafa sumar kansa sannan ta kalle shi tsaf, dashi da taheer kamar an tsaga kara! Se yawo hannun sa keyi yana yawoo da bakinsa Alamar kuka! Doctor ne yace Bari Na Ajiye shi Na kawo miki Abun sha! Kusa da ita ya Ajiye shi Tick tea yahad'a mata yabata da kyar take sha se da yatabbatar ta shanye! Yace tashi kije Na kai maki ruwa toilet ki wanke jikin ki! Cije bakinta tayi sannan ta dafa da kyar ta miqe tare da taimakon mansur! Har ze saketa cikin Muryar kuka tace dan Allah Dadyn yusura te maka mun juwa Na keji.! Ba musu ya taimaka mata har toilet sannan yaxo yasamu Antiseptic yafara morphing properly! Ciki few minutes ya kammala yafeshe d'akin da tulale kala kala ya gyara mata katifa kamar bata Aihu ba, sannan ya d'auko baby ya Ajiye gefen katifa. Ya kwashi zannuwa da ta b'ata zuwa toilet d'in waje tasss ya wanke su sannan yafara wanka! Zeenah tasha mamakin ganin yadda mansur yayi clining komai fine aranta ta Ayyana mansur mutum mafi Alkhairi cikin mutane. Sannan ta zauna taqara zurawa baby idon ta da sukayi fayau tace Allah yasanya ma iyaye mata Albarka! sun can canci yabo Aduniya! Sannan ta koma kallon sa yayi kyau matuqa Amma marar Amfani se taji kuka zarrrr A idanuwan ta! Ba Abunda take tunawa irrin kukan da baby zeyi nan gaba domin tayi imani duk Adon da tayimasa tofa kuka ne ke shirrin zuwa! Bawani Ado da zakayi wa d'a da yawuce ka nuna masa ubansa koda jan gindi yake domin ba Wanda ze d'aga yatsa yayi tunqaho muddin bashida uba! Shin meye Amfani Abunda nadama ce bayansa! Kuka baby yake qwallwa ba shiri Dr. Yashigo ganin ta kifa Kai da guiwa tana kuka jikinsa yayi mugun sanyi! Ya d'auko yaron yace Zeenah gashi kibashi nono mana kinji! Arazane ta d'ago dan ba tasan mansur yashigo ba ta Amsa kawai shiko se famar gyara mata yake coxxxx of bata iya ba! Dukan su qwallah ce taciko musu A idanu daga baya ya sadda kansa qasa ko meyasa ohooooo, ita kuwa kunyar mansur ta kamata gashi wannan ne karon farko da nonuwan zasu leqo waje! Duk ta daburce yaya zatayi gashi se kuka yaro keyi, mansur ne ya miqe tare da cewa haba zeenah bashi Abuncin sa mana kamar zeyi kuka! Cijewa tayi ta sadda kanta qasa ta futar Amma tarasa yaza tayi duka tasakar mashi nonon! Mansur ne ya juyo yace subuhanallah riqe masa zakiyi yamasa nauyi! Tundaga sama har qasa seda taji kunya! Yace kizauna de de mana! Da kanshi yazauna yana nuna mata yace kinga yadda zakiyi step by step ya nuna mata! dan shi da matarsa ce da shi zeyi feeding d'in. Haka ta dage har ta iya yaro ko yajah nono cikin muryar shagwab'a da batayi niyar Saki ba tace Ashhhhh suka had'a Ido da mansur! Shima yaji wani yarrrr Amma yayi istigafari tare da cewa daurewa zakiyi ze dena!!!!! Koma jah yayi tace washhhhhh wlh ciwoooo tana qoqarin sakin yaron! Da sauri ya tallafe yaron. yace A'a bana San sakarci riqe baby da kyau! Tariqe, yace nagani haka cikin jin nauyi ta juya ya d'an tsage kad'an Abunda yasanya take jin pain kenan! Yace yanxu ki matsa Brest milk d'in se kishafa zagayen nan ya nuna mata vda yatsan sa tare da ficewa! Bayan yafita ne tayi yadda yace tasake bashi nono ai kuwa yanxu ba ciwwwo baby se jah yake! Shigowa yayi yace yaya? Can qasa tace ya daina! Bayan yaqoshi ne ta Ajiye shi mansur ya d'auka tare da yimasa hud'uba ya rad'a masa Arman! Kallon ta yayi yace Afuwan Na rad"a masa Arman mamyn yusura! Shiru tayi sannan tace Allah yabaka cikakkiyar lada Ameeeen tare da zeenah! Haka dai yinin yau yaci gaba da going Amma har yanxu umaima kamar Anshuka dusa bata ba labarin dawowa! Gefen khaleel yashiga koto cikin Rashin sa'a an cafke shi domin ba Asan da zuwan sa! Wannan yafaru ne sakamakon wayar da taheer ya kira akan wani da Ake zargi da cire mazakutar maza yashiga koto tare da tura bayanan sa duka! Haqiqa kamewar tawa khaleel dad'i ko ba komai zega Anwar! Taheer ne yazo ma Abbah a razane wai an cafke khaleel A koto! Zumbur ya miqe ya tafi inda karo Na farko Rashin kud'i yadameshi yaji wani qunar RAI tare da Ayyana Ashe haka talaka keji yayinda Aka Qi sauraran sa! Tambayar taheer yayi yace meye mafita taheer! ? Rungume sa yayi tare da cewa Abbah kar mugayawa mah mu rufe sirrin mugani zuwa gobe idan Anyanke masa HUKUNCIN......... Tnx for comments sister's❤❤❤❤❤ ASMEENAT ZEEYAN CE✏ [31/07 4:02 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪2⃣8⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilahi*👏🏻 *Fan's tanx alot comments d'iku Na shigo ni Amma dan Allah kuyi Haquri mubi labarin duba da saqo muke isarwa ga b'angare biyu! Iyaye da sukan su y'an matan domin sanin kowane yazama ruwan dare se na latsa zumar ki in Aure ki haka Abun yake yanxu? Sukuwa iyaye ga SAKACI ga kora idan akasamu Akasi! Dan Allah kuyi Haquri*👏🏻 *Thom kukuma gaskiya bazan iya tura 28 ko qasa dahaka pc ba idan dai 2 ko 3 ne zan iya turawa kuyi Haquri ayi document dan Allah dan Allah ku gafarce ni kunji Fan's💋* *Zaheeda hooooo shiru ma magana ne*🤣🤣🤣 ↪ HUKUNCIN...Rufe idanun sa yayi yace Alhmdullah Ala kulli halin muje taheer haka suka taka da qafa kamar yadda sukazo har gida.haqiqa Baba Ibrahim da yaji labarin kad'an babu yarasa Imanin sa seda habibu ya rufe bakin sa tare da cewa Haba yaya kayi istigafari ga Allah mana yana jarabta ne ta inda ya keso! Ka gode masa yayi maka ni'ima mafi daraja da yasanya ka cikin musulmi ya nuna ma qaddara me kyau da Akasinta! Wani Abashi kud'i lafiya ilmi Amma duka basuda Amfani zeyi danasani da kaicor arana lafira domin Allah ze d'an d'ana masa Azaba wadda shi da yaqage ta kad'ai yasan girman ta! Zar Hawaye suka sirnano masa yace hakane mu cigaba da karb'ar saqon Allah! Yanxu yaya suka ce muku? Idanuwan habibu se nauyi suke masa Amma dayake NAMIJI ne me ta wakkali ya danne yace yaya kud'i sune mutunci an manta Allah da kuma wata tafiya me ramu da kunami wadda titinta yafi takobi kaifi Alokackin da tafiyayar ta Zo ma bashiri kakeyi Amma muntake daqafarmu idan baka dashi ba me sauraren ka! Allah da yayi creating d'in mu be ban banta mu ba! Amma jinsinka dayafika daud'ar duniya se yaga shine mutu Kai ba kowa bane! Hakane habibu kuma yanxu nagano duniya makaranta ce mezaman kanta Dayawa wasunmu sunyi Asarar darasi !qalilan daga cikin ne masu Rabo! shidai taheer ya makance bayaji dan haka cikin shashklar kuka yace Abbah zanje gidan Abokin khaleel naji! Abbah yace taheer ka zauna ka huta ko Kai mukalla muji sanyi kaji! Baba Ibrahim ne yace meye Amfanin haihuwa habibu? Lokacin da kai kayi rauni ta taimake ka idan ka mutu tayima Addu'a taheer kaje ka sadaukar da ranka ga d'an uwanka suna haka Tarin mah yatashi da sauri habibu yatafi hannun sa ta riqe tace Abban khaleel!!!!! Na'am ya Amsa yaji kuma tayi shiru! D"agota yayi yace menene? Da kyar tace can qasan maqoshinta ruwa Na keso Abban khaleel! Qwallar da yake riritawa se da ta zuba dan ko Amafarki baya tsammani Rayuwa xata dawo masa haka maman khaleel ba lafiya bayada Abun bata magani bare yayi maganar hospital! Gefe ya Ajiyeta yakarb'i ruwan da baba Ibrahim ya miqo masa ga rubber cup yadinga bata da taji sunyi se ta d'aga hannu Alamar ya tsaya! Dakatawa yayiyayi!!!!!!!!! tace Ina su taheer yau banji suba ko lafiya suke? Sun fita nemo mana Abuncin da za muci batayi magana ba Qum kawai tayi da bakinta, can kuma tace Abban khaleel idan zeenah Na raye watan haihuwar ta ya tsaya! Yanxu dai maganar gaskiya tausayi tabashi domin ya lura harda baqin cikin zeenah Na tare da mah! Haka suke saqale da hannun juna yana kallon yadda take Deep breathing! Bayan fitar Taheer kud'in sa yakarb'o yabiya yaransa sannan Kai tsaye ya wuce hotel kallon su yake yana jin sanyi Afili yace Allah sarki khaleel taka taqare kuri da hawa manyan motoci se kun rab'eni! Sannan yasa waya yakira marmeenat da kyar ta iya cewa my baccci Nakejiiii bara Na wartsake kaji! Murmushi yayi tare da cewa bakida damuwa! Ya katse! Tare da fita Kai tsaye police ya nufa yaga Expector Junaidu ya ga gabatar da kansa sannan yace yana so Amiqa case d'in nan koto! Tare da ba kotoooo shaidun gani da Ido Akan wannan harka ta khaleel! Shiru yayi sannan yace saboda me? kud'i ya zaro 200kg yace kayi cefane tare da shawara idan ka yanke muhad'e da kai Shukur hotel Room 003 juya kud'in yayi sannan yace ok muhad'e! Har yatafi yace ku qara dukan sa anjima zanxo bayan la'asar! Sukayi sallama yafita bayan la'asar Sega taheer khaleel yasha duka har ya gode ma Allah! Amma bazai tab'a karb'ar laifin da ba nasa ba! Barkonon tsohuwa Aka zuba A idanuwan sa Amma fafur yaqi Amsa laifin! Taheer ne yashiga yace Abashi sajan baxe je da Expector ba coz of khaleel ze iya fahimtar wani Abu! Aka bashi! Taheer da kyar ya sheda khaleel yace me ka masu brother su waye ke bibiyar Rayuwar mu!? Da kyar yace bansani ba Amma kasani Na shirya fuskantar kisa se nakashe Anwar hankalina ze dai daita a gangar jikina. Kuka yafashe dashi yace brother da wanne kake so muji da kai ko zeenah! ? Dafa shi yayi yace innnalaha ma"assabireen kucigaba dayi bana haufi yana tare daku! Sajan ne yace ma taheer lokaci yayi qanqame wa sukayi taheer da baya baya yafitooo yana wani matsiyacin kuka! Be bi kan exp....Ba ya wuce Abunsa! Gefen umaima Andawo se washe baki takeyi mansur Na riqe da baby parlour, ta gaida shi yaqyaleta Kusa gareshi ta matsoooo tare da tab'a shi tace A'a cwt Ina muka samu neonate baby? Kallon ta kawai yayi yace ke bakya sallama ne? Uhummn nayi hankalin ka Naga baby! Ok zeenah Allah yabama kyautar sa! Wow I'm very happy to see gaskiya yamun kyau mansur ko Akunne yaron nan be rage ka ba! Imani yayiwa Dr. yawa shiru kawai yayi! Can kuma yace haske kawai yafi ni shiyasanya shima nasa masa mansur idan nab'ata ko mutuwa ga copy Na nan nabarwa blood d'ina yusura! Wani Abu taji ya tokare mata wuya Azuciyar ta tace Ashe dagaske ne me yankan wuqa da yace idan taje zata gani! Afili kuma tace hakane Bari nashiga ciki ko na watsa ruwa se na mata jaje! Shidai kallon ta kawai yayi yacigaba da jajinta lamarin mata..... Can kuma ya miqe yakai ma zeenah baby yaga yusura tashigo da Alama tasha kuka da sauri yace ohhhh my blood yaya ne? Baki ta turo tace ba momy tayi tafiyar ta tabarni ba! Dariya yayi yace zooo qyaleta kinsamu brother Arman Ina yake dady? Haka yaja hand d'inta suka shiga d'akin zeenah tana ganin jariri tace mamy Ina cikin ki!? Har mansur seda ya murmusa domin tabashi dariya over! Zeenah tace ga ya nan! Turo baki tasakeyi tace Wlh bacina ba! Ko yanxu de dariya sukayi! Sannan yusura tafara surutun su Na yara! Itama umaima Ana can an haye gado Ana hutar gajiya ba batun Sallah tunda boka ya d'auke mata! Ga shi tunanin ta gaskiya ne domin d'a gashi sak ubansa daga mansur har zeenah se sun rasa shaida kansu!wata zuciyar tace Ai magana ta qare kijira 2dys mugani ze kwanta da mahaukaciya har yadalla mata ciki amahaifa? Kuka wanke mata Ido wai ita mansur xe cuta lallai zeenah ta taro ma kanta jafa'i...... *Dan Allah Abar zuwa gun bokaye wani Abun Allah ya tsara shi Kai tsaye tayi Amannah shikenan tarasa Imanin ta domin ta yadda da wanin Allah! kudubi saboda mugun kishi umaima har jaririn yadda yake mata gezau wai kamar mansur haba mata.....😭 Muyi kishin halak mana* ASMEENAT ZEEYAN CE✏ [31/07 4:02 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪2⃣9⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilahi* *DEDICATED TO*👇🏻 *Umayya* *Saifullahi* *Fahat* ↪ Lallai zeenah ta taro ma kanta jafa'i.. da wannan tunanin bacci ya sureta!!!! Agefen su Abbah hankalin sa ya kasa kwanciya lokaci se shigewa yakeyi Amma taheer be dawo ba haka yaja jiki yafita Neman sa yanata famar ubangiji yasanya taheer Na halin lafiya! Dare ya tsala taheer Na can kwance akan marmeenat da takawo masa ziyara bayan huce gajiya da tayi!!!! Asanyaye tace my, imin tausa gajiya Na keji tana wani numshe idanun ta. Shima lumshewa yayi tare da cewa Oh! me yagajiyar mun dake ne my!? Nadeey Na ma rakiya wani qauye to ba mota shine fa nakeji kamar anmu duka! Haka yafara mata tausa tundaga qafarta se yakawo end of pelvic d'in ta yatsaya, ita ko se narkewa take qarayi, tana shagwab'a Imun sannu kar ka b'alla ni my! Dai dai kunnen ta yadawo ya d'ora d'ayan hannun sa kan Brest d'inta yace Asannu taso Na motsa miki Jikin ki kinji! Kuka tasanya masa yace menene my? Baki ta turo tace to bakai bane kadafe mun nono ba! D'an murmushi yayi yace Afuwan hope bakiji pain ba! Hararar wasa tayimasa tace yaseeen naji my! Kai ya dafe tare da cewa najima kayana kenan nagani! Sakin jikinta tayi tare da cewa duba kaga! Da kansa ya fidda yaduba ya d'anyi jah da yake fara ce ! Shafewa yayi tare da cewa sorry! Amma ki rage bereziya nan ! A'a barmin bana jin dad'i idan na cire! Zakiji mana Bari Na cire miki tare da kissing d'in ta ga up brest, tsikar jikin ta ce tacigaba da tashi sannan ga wani desire da takeji Amma kashhh on take!+ Hannu yakai xe cire ta sanya kuka Ashagwab'e tace dan Allah ka daina bana so jiki nakeso ka motsa min! Qasa yasauko tare da bud'e hanun sa Alamar tazooo cikin Qiuya ta taso ta fad'a masa! yafita tsayi se ya dannota jikin sa tare da cewa imin kiss batare da na sunkuyo ba! haka tadinga tsalle da qafarta Amma taqi Kai seda tagaji yaja ta suka fad'a gado! Zaune yatashi tare da bud'e qafafuwan sa!+ Yace tashigo ciki haka taxauna fuskokokin su Na kallon juna yace d"an matso! Tadinga shiga ciki seda private part d'in su yahad'e sanan yace better! tight d'inshi ya'axa kan nata ya matse ta sosai seda tace washhhhhh! Qara danna ta yayi sannan yaqara shigewa pelvic d'in su Na gogowa ta wuraren Ilium fossa left and right! Sosaiiiiii taji dad'in haka dakanta taqara riqe sa tabaya bata maso yasauka dad'i takeji! se yasaki tare da d'aukar ta yabirkice ya Ajiye kan cikin sa ,cikin kashe Ido yace yadai kindaina jin gajiyar ko!? Kai kawai tad'aga Alamar Eh sannan ta ma kanta masauki aqirjin sa shiko se shafa ta yake har sukayi baccci!!! Abbah yau duk iya satar baccci yakasa d'aukar sa haka ma Baba Ibrahim shi taheer kuma mi yasame shi? Haka kawai suke tambayar kanun su can kuma Aka kira Assubah tare sukaje masjid suka qasqantar da kai tare da gayawa Ubangijin Muh'd kukansu! Can kuma Sega taheer tare suka rungume shi sukace Ina yashiga me Ake ciki? Murtuqe yake Da fuska yace Ina police station wurin Neman Afuwar kar su Kai khaleel koto! Abbah ne yace kabarsu kawai ramen qarya qurarre ne bana San kunawa lamarin Allah shish shigi kaji!!!! muyi tawakkali garesa da sannu zamuga sakayya! Sadda kansa qasa yayi sannan yace hakane Abbah Allah yaqara gabaci danisan kwana! Ameeeen taheer! sannan yazaro d'ari biyar yace gashi Abokin khaleel yabani 5,000 Ankashe 4,500 wa police shine nakawo muku kuci Abunci! Abbah dai be karb'a ba gani yake kamar taheer yafisu buqata baba Ibrahim ne yace ka Amsa mana ai ko hajiya za'a siyawa koko tunda shine kawai take iya sha! Haka ya Amsa taheer yace ze koma dan za'a shigar da qara yau sun so suzooo ya nuna mah fa wazai kula da itah? sudai zauna shine jin su da ganin su ya Isar masu! haka suka zauna! Shikuma yayi kotoooo! Har anfara sauraren shari'ar koda yazooo !khaleel Na d'agowa sukayi Ido biyu da taheer se kawai yasadda kansa qasa sannan yasake d'agowa ya juya hand d'inshi Alamar Ina su Abbah? Girgixa masa Kai kwai yayi batare da magana ba! bayan sauraren qarar da koto tayi tayanke ma khaleel d'aurin Rai da Rai da horo me tsanani bisa shedun gani da idooo da sukayiwa koto bayani! Aka buge hankalin taheer ya dawo Rabi yanxu zeenah ce kawai da muwarsa domin ba ko sisinsa yasamu me kashe masa Anwar! Shiko khaleel har tsuma yake yakai gidan domin ko ba komai ze cika burinsa ta hanyar d'aukarwa y'ar uwar sa fansa! Ga Anwar! ASMEENAT ZEEYAN CE✏ [31/07 4:02 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪3⃣0⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilahi*👏🏻 *Wannan page sadaukawa ne gareku special Fan's tnx for your comments!* *I hope listing and special attention to this page bcx of very rational to women ! Some women forget the Allah S.W.A why? Because of duniya and penis* ↪ Ga Anwar.... haqiqa yashiga da farautar sa tare da jin muguwar yunwa da qishi Amma har yanxu idan sa basu samu Abunci ba! Taheer ya koma ma su Abbah da labari me d'acin saurara ,yayinda kunnen yamiqa shi zuwa ga Qwaqwalwa zuciya ta karb'a! Abbah ne yace cikin muryar kuka Allahu Akbar!!! haqiqa Haquri zamuyi me kyawo Allah kabamu ikon cin jarrabawar ka! Allah duk rintsi kar Ajarbceni da mutuwar matata! haukacewa zanyi narasa imani Na! Allah kar ka Amunce Iblis la'ananne Allah yajefa was wasi Araina !Na yadda da hukuncin ka domin dai daine shine kazab'a mun kuma shine mafi Alkhairi Allah ka Isar min ga duka lamurana Duniya ta da kuma inda zani duk nisan kwanaki Na! Haka su Abbah suka kwashe kwana biyu kamar masu takaba bautar ubangiji kawai

Chapter 6 of 12