Share this page
anasamun infection ta hanyar Amfani da wannan condom,sabulu ko maganin shafawa. Alamar da zaki ganewa cewa wannan be Amsheni ba har yasa mun wata Cuta shine kunburin farj, canza launin farj, zuwa jah., Qaiqayin" ", warin" ", quraje" ", zubar da farin ruwa a " " zafi lokacin ejaculation & urine dan Allah Akula ba kowane chemical Ake turawa A fajiba duba ko da kanki kiga ya wurin yake dan Allah A kiyaye duk maganin da kuke gani turawa Na laqawa ko shafawa wlh seda suka gwada da yanayin fatar su d/s sannan suke Amfani to ke sister wa ya gwada ki pls muyi ma kan mu fad'a plssssss._* *Oh!! Allah kabamu lafiya, need our prayers Fan's Jafar ,Besty dakuma ni kaina*👏🏻 ↪ Saqon da hanjin cikin ta ke Aikowa had'i da barazana me firgitarwa...akan Abasu Abunci, gashi ba ko qwandala hanunta,magrib ta doso sosaiiiiii masu Ababen hawa ma qoqarin rab'awa sukeyi dan ganin sun samu jam'in Sallah! Kallon ta takai ga qafafuwanta da sukayi duma duma sannan wasu y'an mata Hawaye suka samu sauka Afuskar ta,yanxu ne kuma Qwaqwalwar ta , ke shaida mata Agajiye take, dan haka da kyar take motsa qafafuwanta. Wani bishiya ta sama ma kanta masauki dan sauke nauyin Abunda yake wajibi wato Sallah. Wanda komai tashin hankali da tsanani ba Ad'auke maka ba! Haka ta samu ruwa a tunkuya tasha launin su da d'an d'anon su be chanza ba tayi Alwala tabi masalllaci!!!!! Gefen taheer riga da wando qanana ne yasanya, sajen sa yakwanta luffffff Afuskar shi, yayiwa jikin sa b'arin tolale sannan yajawo wayarsa yakira Abbah akan se da safe zaizo dan yana buqatar rest yanxu! Murmushi Abbah yayi sannan yace ba komai taheer Allah yayi maka Albarka,Ameen ya katse tare da kiran lawal~ cikin isa yace kuna inah yanxu? Muna nan near to college of education gurin wata bishiya tasamu guri ta zauna, dariya yayi tare da cewa kakula da itah Accid ce ,hankalina ba zai kwanta ba har se nayi jana'izar ta da Ruwan cikin da take wa laqabi da Na taheer! Ok zan kiyaye. Bayan ya katse ne, ya kira number marmeenat!!x3 sannan ta d'auka cikin wata murya tace na'am taheer! Lumshe idansa yayi tare da riqe Site d'in da Zuciya take zaune, yace marmeenat Ki d'aga mun qafa kar San ki ya Illata ni. Lumshe idanuwa tayi kamar yana ganin ta tace Ina zuwa bata jira me zaice ba ta katse wayar! D'an juya kwanciya Naga tayi tare da cewa yaushe kazooo nan!!!!+ Kafun ki d'au waya!uhmumm inajinka menene? Yatsina fuska yayi tare da d'aga mata gira yace nayi missing! Kashe Ido tayi Alamar yayi Haquri on take! Gaban sa yafad'i tare da cewa shine kishiyata..ganin hafeex nasan zaqewa ta dakatar dashi ta hanyar nuna bata San damuwa kanta ke ciwooo. Yasan halinta sarai hakan yasanya ya rabu da itah sannan tasake kiran taheer cikin hanxari ya d'auka tare da cewa Kinbarini se gezau xaxxaqar muryar ki kemun, cikin wata murya tace Kana Ina yanxu? ina gida ok!+ Ina San ganin ka! Yaushe My? Gobe around 9:pm. Gest in hotel. Angama takashe wayar Aransa Addu'a yake Allah ya mallaka masa Maryam!+ Kad'an daga labarin Maryam!+ita dai haifafiyar Sokoto ce uwa ubah! Amma kuma raiyuwar turai ce tasa A gaba kasancewar sangartaciya ce, Abunda ta keso shi takeyi sanadin huld'a da maza da takeyi yasanya tana iya share shekaru different countries batare da An kwab'e ta ba duk Wanda ta qulla Alaqa dashi se ta cinye zuciyar sa ! Tana da kyau me d'aukar hankali, da Abubuwa da yawa da ke tsaida numfashin maza.Yarinyar baqaramar tantiriya bace!+ Kad'an kenan!!!!! Daga labarin Maryam umar nadada!+ Haka de ya kwanta yana ta thinking.....yadda had'uwar su zata kaya Allah yasa ta Amunce dashi A mtsayin mijin Aure......... To fa yanxu kan nasu shimfid'ar fara labarina....!!! ASMEENAT ZEEYAN CE✏ [31/07 4:00 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪1⃣2⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilahi👏🏻* *Kai comments Na man dad'i kuma inajin sweet hakan Na nuna different group's natare dani, masu so daga Farko kudinga mgn group Cox Naga idan kuna nema Ana bayarwa kuyi Haquri kunji Ina tare da ku* *D'aya daga yaron mu jafar bashida lafiya fans need our prayers Allah yabashi lafiya*😢👏🏻 ↪ Amatsayin mijin Aure....da wannan nabarshi, zeenah se kuka take ga duhuwa Na qara mannewa, aranta take Ayyana lallai iyaye rufin Asirine ga ko wace Rayuwa!+ Tsuntsaye kawai ke kuka motsi kad'an se ta firgita tana dube dube!!! Aikuwa batayi bacccin kirki ba, har misalin ukkun dare, sauro kawai take kallon yada yake salati Ajikin ta, yana Shan jinin jikin ta ,ga kukan da yake tayi Akunuwan ta. Idan zaka kasheta bata San me take furtawa zahirin ta da bad'ilin ta ba! Tana Cikin wannan ibti'lain se ga bushiya gabanta Ihu me sauti ta Saki tare da jifa da wayar hannun ta! Tayi gefen bola!- aikuwa taga tashin hankali da tunda take bata tab'a gani ba!!! Ma haukata ne zaune kamar an laya su, wasu se kwasar dariya sukeyi wasu rawa! Wata daga cikin mahaukatan ta shafo zeenah wai tasamu y'a, daqarfi tace wayoooooo Allah Na shiga ukku kan kace kwabo zeenah duk tayi fitsari se qoqarin qwacewa take Amma mahaukaciyar ihun zeenah take kallo tana dariya! Zeenah tsoro da tashin hankali se dad'a qaruwa yake A jikin ta lawal kanshi da ke kulle a mota, yafirgita da yadda mahaukaciyar ke tab'a zeenah wai wasa take mata! Tun muryar ta nafuta yanxu kam ba Ajinta.. Aikuwa mahaukaciyar Na sakinta ta Afkawa titi da fetaccen gudu+ ko kan lawal yayi yunqurin tada mota zeenah ta b'ace. Hankalin sa yatashi dan yasan waye taheer!+ hakan ya tilasta masa barin garin tun kan gari ya waye tare da jifa da sim card d'inshi. Zeenah har yanxu gudu take me zurfi ,gashi ji take kamar Ana maida ta baya batayi Aune ba se wata mota Qirar 206 ta kad'eta ! Quuu yadsana birki tare dafutowa,da sauri ya dafe Kai ganin yadda jini ke bin jikinta gashi emergency Aka kira shi hospital d'inshi, wata mata Na Neman rasa Ranta gurin Aihuwa. Ba lokacin kuka bane, yanxu Na cetar rayuka biyu ne agurguje yasanya ta mota yaqara bata wuta se hospital. Cikin hanxari yafara Aikin duka biyu! kasancewar shi babban likita+ anyi sa'a matar ta haihu cikin te makon Allah! Yayinda zeenah tasamu bleeding sosaiiiiii kuma yagano tana d'auke da qaramin ciki me barazanar zubewa!+ Hankalin sa ya tashi kuma yana iya qoqarin sa dan ganin cikin ya rayu! Kar yajawo ma kansa bala'i, duk sanyin A.C da dare Dr.gumi yake da kyar yasamu yayi control d'in jinin Amma fa bashida tabbacin tsayuwar ciki haka ma zubewar sa yadai fa wallah Ma ubangiji kafun yaga Hukuncin sa dasafe! Gefen mah ta kasa baccci se xagaya parlour take, Abbah ne Cikin muryar baccci yace haba maman khaleel saboda me zaki damu kanki bayan ita nema take ta tozarta mu!? Bakin ta talasa tace baban khaleel ciwon macce Na macce Ina nuna tsanata ne kawai Amma ba dan zuciya ta naso ba!!! Nasan hakan kiyi Haquri ki kwanta idan ta gane kuskuren ta zata dawo garemu muna mata Fatan Allah ya shirye ta!!!!! Hajiya qin zama tayi se da yariqo hannun ta yace haba idan y'a kike so zo nabaki wata yanxu tare kisss d'in hannun ta...Yaqe tayi me kama da Murmushi tarufe idanta tace Nikam bana San baby yanxu fatar gamawa lafiya dai! Wuyanta yashafa tare da cewa why! Maman khaleel? Na tsufah yara ma sun San yadda akayi Na kawo su Akwai buqatar mutsaya kar raini yashiga. Kinyi kuskure dan kishirya raina new baby tare da shafa cikin ta yayi dariya tare da cewa kila ma qaramar Bilkisu xan dasa! Hummm ko qaramin Habib ba,,, murmushi yayi yace yanxu naji mgn Amma maganar tsufa Ajiye man ita can ko yanxu ina Kai safe bangaji ba tare da kashe mata Ido d'aya......... Muje zuwa Ashe Abun harda dattijwa🤣🤣🤣🤣🤣🤣 ASMEENAT ZEEYAN CE✏ [31/07 4:00 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪1⃣3⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilahi*👏🏻 *Hummm wlh nima seda nayi dariya tawan dan tambarin qosai Agoshi baba yarage hawan ruwa da yasame ni Na zaheeda!+ Fan's don't forget Baba me qosai Na tawan maman mamy coming soon...*! *Akowace sa'a Ina roqon Fan's akan Addu'a Allah yabama jafar lafiya Abun Na damunmu sosaiiiiii pls 😭* ↪ Yakashe mata Ido d'aya....tare da qoqarin dattijo dan ganin matar tasa tasamu good rest, ba laifi mah An shana dan har Ina jiyo sautin kukanta tare da roqon Abbah yayi Ahankali cikin wani sauti....haka dai har gari ya waye!+ Dr. Mansur yakasai be koma gida ba har yanxu Amma kuma yana ganin haske domin dai cikin da yake tsoron zubewar sa yana nan! Kuma zeenah tafara motsawa. babbar da muwar sa yanxu Rashin bakin ta. Ga zuciyar sa da ke d'ar akan uwar gidan sa umaimah yasan halin kayansa Always idan zatayi magana zatace ko leman yasan halayyar healths workers wurin bad'ala da matan da aka haramta masu sune kawai da wannan shaida. Wannan maganar ba qaramin zafi takeyiwa mansoor ba, Amma dole yayi Haquri tunda saura suka ja musu, yasake Kai kallon sa ga zeenah da har yanxu kwance kawai take lagabbbb ba wani numfashin kirki. sannan ya Ayyana kaita gidan sa wata masifa ce me zaman kanta dan kuwa umaimah birkicewa zatayi. Kansa ya Sosa Tare da qara mtsawa dafff da zeenah Araunane yace baiwar Allah! Da kyar ta iya d'aga gashin idanuwan ta dayayi Zara Zara Afuskar ta, sannan ya jiqe shap da tears Amma bata iya furta komai ba. Sake daurewa yayi yace sannu kinji kiyi Haquri tsautsayi ne! ba gangan bane kinji, Kai kawai ta d'aga masa Alamar ba komai. Zuciyar sa ke karanta masa idan ze had'iye Qur'an umaimah bazata Amunce da kad'ewar nan ba! Se kuma dabara tafad'o masa Fita yayi waje, tare da kiran wayar ta cikin yanga da laud'i ta d'auka! Na'am Ina kwana? Lafiya qalau sweet! Zangaya maki Yanxu a hanyar tafowa Na ne nasamu Accidentt!!! Subuhanallah hope de bakasamu mtsala ba!. Eh A'a kamarya ya milk? Sweet nakad'e wata ne ga Alama tana da Aure!? Se Akayi yaya intana da Aure? Ya Akayi kagano haka? Tare ta jero tambayoyin.tanada qaramin ciki har Ana ganin da wuya be zube ba dan matar taji jiki.humm naji ganinan zuwa.ba b'ata lokaci ta shigo har yanxu yana nan daff da motarsa tasame shi har ya d'an rame! Kallon ta yayi yace sweet yunwa Na keji, oh sorry Ina matar? Muje haqiqa umaimah ta tsorata daganin zeenah domin ko A littafi Aka tsara macce bazata d'ago Kyan ta ba! A hankad'e tace ya sunan ta? Nima ban sani ba yafad'a A sanyaye tasalima har yanxu ba asamu bakin ta ba! to bara nakira inna larai tacigaba da jinyarta kafun tasamun bakin, Thom sweet ayi yanda kikace. Tun basu je ba takira larai tazooo ita ko tayi gaba da mijinta.....inna larai ta tausaya ma zeenah se sannu take mata ba ko shakka ta jigata kukma tayi qoqarin bata teak tea tasha ba sosaiiiiii ba! Haka dai tacigaba da jinyar zeenah...... Taheer kamar yayi hauka ganin layukan Lawal basa shiga,ga Na zeenah ma off, wannan ne ke nuna mai Akwai Abunda zeenah ke shiryawa yaje gurin da tayi masauki Amma wayan ba kowa. to ya zaiyi kenan daga qarshe yayanke ma kansa shawara tazama cikin shiri ko wace daqiqa. Bayan magrib yashirya tas dan yasan marmeenat sam bata yadda da b'ata lokaci ba, 8:30 yakira tare da cemata yashiga hotel d'in yana d'aki me number 14dan yadad'e da bukin d'inshi! To ganin minti shabiyar zan shigo..ok my! Naga tashin hankali yayinda nakasa gane marmeenat musulim ce ko Christan riga pink color ce sharara Ajikin ta gefenta An tsaga shi se takalme me tsinin gaske yana da Bel Asaman shi shidai mayani ko d'an kwali ba Wanda yasamu Arzikin yafawa, gaban Abbanta & momy tawuce ko Ajikin su tasalima se da tayi musu by by.... Mota baqa wulll qirar Vibe tashiga duk an yane ta dabaqin gilashi ta hau titi tana jin dad'i Abunta har ta isah ,dannna qaraurawar d'akin ta yi yabud'e shigar ta tsinka numfashin sa tsaye yayi yana kallon ta se yaga wani salon rufe qofa da tsinin takalme ta baya, da qirjin ta kuma tayi Amfani gurin......... ASMEENAT ZEEYAN CE✏ [31/07 4:00 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪1⃣4⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilahi*👏🏻 *Muna godiya da Addu'ar ku, fans akan yaron mu ja'afar muna godiya har cikin zuciyar mu*👏🏻💋💋💋 *Yara manyan gobe! Al,ameen, haliru (dady) Abbakar( sadiq) Ammar, nazeer gaddafi, duka Allah yaraya su Akan Sunnah* *Dubun gaisuwa gareku*👇🏻 *Sakeenat Yusuf* *Mammy* *Maman Nana* *Ameena uthman* *Fauzeeya* *Maman khaleel* *Zainab Dalhat* *Falhat* *Kai gabad'ai dai Ina gaisuwa Fan's*🙌🏻😴 ↪ da qirjin ta kuma tayi Amfani gurin...tura shi Akan yafad'a kan kujera! Haka kuwa Akayi dirsha yafad'a ,yakai kallon sa ga Watch d'in da ke manne jikin hannun sa yakalla 9:pm cikin wata murya yace kekam ba ki yadda da b'ata lokaci ba. Sajen sa ta murza tare da cewa wa yake da lokacin b'atawa? Qafarta d'aya kan kujerar d'aya qasa hannun yakai yatab'a between left and right tight d'inta cikin wata murya tace washhhhhh tare da fad'awa jikinsa. Wannan ya latsa dodon kunnen sa tare da canza launin sa Kai tsaye! Zaunawa tayi dai dai sannan tace cikin wata murya ba A tab'ani se da Izini. Lumshe Ido yayi tare da cewa sarrafani to!.... Zumbur ta miqe ta haye gado ta kwanta cikin salon da tasan ze bar saqo ga Wanda ya cika NAMIJI Aikuwa ta barshi domin cikin few seconds yadira A gefen ze tab"a ta tace Dakata! Cikin kissa hannun da ta d'aga ne yajawo tare da bashi kiss me tsinka zuciya duk da taji wani yammmm be hanata dannewa ba tace Kayi mun sannu fah+ kunnen sa ne yakoma d'aukar zafiii yayo kanta ta ture shi tare da maqalewa gefen gado...Araunane yace marmeenat menene! Harshen ta tafitar tana nuna shi dashi kuma tana wata b'oyayar dariya. Can kuma tace muyi maganar! Da kyar ya iya cewa Daga baya ma yanke, yanxu de ki taimake ni, kamar ya kenan ? ta kuma dannna cin gwam qas. Raunane yace A qwayar Ido Na zaki karanta! Murmushi tayi tace idan na fahimta ba yanxu ba!. Idon sa yazare kamar qaramin yaro yace marmeenattttttt! Kar kace komai kud'i Na keso! Fad'a ko nawane zanbaki my! Bani bashi zaisa kasamu jikina ba!- 200,000kg na keso Amrat zatayi birthday tomorrow hope zaka zo! Da kyar ya saita yace me zehana zanxo! Account Number ta rubuta mashi tare da kiss d'in shi tace by se najika. Yanaji yana gani ta futa baya iya komai domin takashe shi ta tafi Abunta. Hannun sa yadunqule tare da cewa dole Na mallake ki marmeenat tare da kiran wata Abokiyar harkar sa dan ganin yadawo mutum..... Itakam ba ko Ina ta nufa ba illah shangai gurine kawai Na had'ewar y'an mata masu tu Ammali da qwayoyin zamani sannan ba qaramar tantirya ce ke samu Admission d'in shiga wurin ba se wadda ta Had'a Abubuwa daban daban domin manya masu fad'a Ajine ke halarta. Ba komai take sha ba, Amma tana Shan shisha, totaling, beneling. Sune Nata! Kuma Agidan kawar sarauniya ce domin kowa yasan ta zallar bariki ne tare da itah. Gefen zeenah ta farfad'o Amma har yanxu tsoron mahaukaciyar Na nan A zuciyar ta! Hawaye ne suka bijiro mata Akowane b'angare da ta tuna Komai Sannan Ahankali inna larai tace sannu kinji! Ta bud'a idanta tare da cewa yauwa A jigace, waya tasa takira umaima tare da cewa ta motsa. Thom ga munan zuwa ta kashe!!! Mansur ne yace yaya jikin Nata!? Hararar sa tayi tace meye damuwar ka da jikinta? Nine sila umaima!? Komawa tayi ta zauna tace ga Abuncin ka nan se b'arin jiki kake nifa banyadda da kaiba ehe, Abun yayi yawa hakane Ake baka da labari A yaudare ka tahanyar kalamai masu kama Da *BAKIN GANGA*+ cikin xafin rai yace ke umaima dakata bana San daqiqanci wayace miki haka Ake kishi? kina Abu kamar bama guza, kamar ba musulma ba! Idan ba kije makaranta ba kije Addinin mu ya koyar da mu komai!!!!!!kuka ta fashe dashi tare da cewa mansur cutar dani zakayi? Oh! umaima ke fa d'a NAMIJI nake! Shiru tayi tare da cewa se Akayi yaya idan Kai NAMIJI ne? ASMEENAT ZEEYAN CE✏ [31/07 4:01 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪1⃣5⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilahi*👏🏻 *Alhmdullah bini'imaty Alah kulli halin ja'afar Na samun sauqi muna godiya da Addu'ar ku*👏🏻 *Fan's ku fahimce ni dan Allah bawai qarawar bane nakejin wahala A'ah komai nawa tsare yake idan nace nayi zaune nayi 2read more Ako wane page to nashiga haqqin Rayuwa ta ,domin Na b'ata wani Abu da zanyi..Dan haka kuyi Haquri dan Allah idan kuma so Ake Na dinga one page kullum se Na dinga yi maku nagode sosai da sosaiiiiii Fan's*🙌🏻 ↪ Se Akayi yaya idan Kai NAMIJI ne?.... Abunda ran ki yasaqa maki! Mansur takira sunan! Guntun tsaki yajah tare da cewa kiyi A hankali yafice da sauri, yafad'a motar sa da gudu ta biyo shi itama ta fad'a,girgixa Kai kawai yayi tare da tada mota. Har suka isa hospital mita take masa Amma yabasar Cox inda sabo ya isa yasaba, Inna larai ta d'an tada zeenah tare da Aza mata pillow baya idan ta sunyi fayau dasu fari tasssss haka su Dr. mansur suka sameta. Cikin sakin fuska yace yajikin Nata innah? Ga tanan haryanxu kukan ne takeyi, matsowa yayi yace sannu kinji! me ke maki ciwooo yanxu!? Hannu ta kawai ta d'ora Akan ta Alamar shi ke mata ciwooo. Oh! sannu kinji zan maki injection yanxu ki shirya. Umaima ce tace baiwar Allah bawai narkewa zakiyi ba, fad'i dangin ku dan su san halin da kike cikii! Da sauri ya joyo yace haba umaima kikalli halin da take ciki, gsky kina da matsala , dad'in Abun Kai kayi cousin d'inta! wai dakata ma tukuna me kike nufi!? Yatsina fuska tayi tace tuggun da kake Neman shiryawa nake nufi!!! Tas yamareta tare da nuna mata hanyar fita. Da fewa tayi tare da cewa kamareni mansur saboda Abokiyar da dironka! Wlh Azim idan baki fice room d'in nan ba Aure ki xe qare jahila saboda zafin kishi idan ki Na rufewa bakin ki ba respect kina fad'ar Abunda zuciyar ki ta kitsa maki to kisani wannan yazama qarshe.... Baya ta jah tana gunguni da bakin ta ba Wanda kejin me take fad'a.... Zeenah gefe d'aya ne kanta ke masifa, komai bata fahimta domin har Akunnuwan ta take jinsa kamar tayi ta Ihuuuu ko acire mata shi, haka take ji ciwooo kenan me shigar farat Wanda yaji yana da lafiya yayi qoqarin morarta. D'an tab'a ta yayi yace ki gyara ! Ganin syringe hannun sa yasa ta riqe hannun sa tace wahalce dan Allah ka taimaka kacire mun kaina bana so dan Allah cikin unconsciou voice patient take magana. Inna larai sadda kanta tayi qasa domin qwallah Na Neman gangarowa, ba ko shakka Wanda ya d'ora mata ciwooo ne kawai yasan ya takeji,dakewa yayi yabata Injection d'in tahanyar Canuler yana ta famar yimata sannu. Ba Afi mintuna goma ba baccci ya d'auketa. Kacokan yau ga zeenah Dr. Mansur yab'ata lokacin sa duk da dan dazon jama'ar da keson suganshi.... Gefen umaima kuka ne take me kwance tunani takasa zaune ta kasa tsaye har yusura ta dawo sch se famar surutu take Amma da tagaji se tadaki yusura dan rage haushi!+ Aikuwa taci kuka tana kiran Dady! Dady! dady! har baccci ya sureta nan. Umaima fushi take sosaiiiiii dan har yashafi y'ar ta yanda school bus ta Ajiye ta haka take bayan duka har wuraren 2:pm Dr be dawo ba. Qiris take jira ta fashe, se ga Dr. yana sallama Amma ta basar tare da qara cin magani, toilet kawai ya shige tare da sakar ma kansa shawa yana mamakin yadda mata garin gyaran gira suke Asarar Ido batare da sun lura ba se komai ya lalace masu suce Ancuce su! Da Wannan tunanin yafito riga marar nauyi yasaka tare da doso parlourn. To zali yayi da gudan jinin sa yusura ya nufo ta ransa yab'aci ganin ko uniform ba Arage mata ba , Bale tasamu Arzikin wanka to ita meye laifinta? Ya tambayi kansa sannan yafara rage mata kayan jikin ta. Cikin ta yafad'a, A hankali yashafa ta b'ud'e idanta murmushi Tayi tace cikin muryar su tayara dady mom ta dakeni bata sona!+ Murmushi yayi yace me kikayi mata yusura! Had'a Ido tayi da mom d'in ta taga ta jefo mata harara se tayi shiru.! Kallon umaima yayi ba tare da yace komai ba yace zooo kici Abunci ko y'ar dady! Dad'i taji tare da cewa dady Ina Alawa ta! D'aukowa yayi yabata Amma koda yaje wayam bata girka ba? Nisa yayi sannan yace muje ko yusura ! Dady Abunci xanci Shekarun yusura 4 Amma tana da wayau..... Umaima Na kallo ya shirya yusura suka fita... *wai kishi ne. uhummn......... Gaskiya mata mu gyara plssss...gyara d'aya ne kiyi Abunda zaki Barwa mijinki saqo idan Akasamu Akasi me makanon ki bore kina hauka👏🏻* ASMEENAT ZEEYAN CE✏ [31/07 4:01 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪1⃣6⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilahi*👏🏻 *Y'ar uwa Ina miqo dubun gaisuwa tare da fatan kiyi shekaru irrin Na dabinu my Hauwa'u tambari maman Al'ameen,dady,and sadiq Allah yaraya mana su*👏🏻 *Fatan Alkhairi gareki Fauzeeya yadda kike hidima da *BAKIN GANGA dan saqo ya isa to Ina roqon mabuwayin sarki yabamu lada*👏🏻 ↪ Umaima Na kallo ya shirya yusura suka fita...wani d'an qaramin restaurant yaje suka ci Abunci, ya wuce hospital! Suna shiga yusura ta rungume inna larai tana murna! Itama rungumo ta tayi tana tambayar ta school!!!! Mansur ne yace yusura ga Mamy nan Agaida ta batajin dad'i! Cikin muryar ta tace yajiki? ahankali zeenah tace yauwa! Ah lallai yusura me sa'a ce mamyn ki tayi magana yafad'a! dariya tayi tace dady itama mamy Na ce? Eh mana yusura! Sake cewa tayi bazata dake ni ba ko dady? Eh mana Allah yabata lafiya kiyi mata Addu'a! Nan dai suka ci gaba da firar su!!!!!! Gefen Taheer ya mannah Anwar koto akan yiwa Qanwarsa ta jini kuma matar da ze Aura ciki! Da yaga angano shi kuma yayi nasarar sace ta, har yanxu ba labarin ta. Kuma yaune Ake sa ran sauraron qarar! Haqiqa Anwar ya girgixa jin Abunda Ake zargin sa dashi kuma Abunda yaqara rud'ar dashi video da Aka d'auke shi dai dai inda yake cewa shawara d'aya ce tak!+ kibari Azubda cikin nan idan ba haka ba kanki zaki tonawa Asiri...ya katse dai dai inda zeenah ta d'ago Kai da niyar magana. Alqali ne yace me zakace Akan Abunda Ake tuhamar ka? Da kuma video da ke nuna lallai kana da wata Alaqa me qarfi Akan zeenatu habibu jabo. Cikin rawar murya yace ban san komai ba !Akan Abunda Ake zargina ba ya mai shari'a!- gyara murya yayi yace lauyoyi me qara da Wanda Ake qara Na kusa!? Eh yamai shari'a, sunana Br.Bello Bello lauyan me qara ngd! Sunana br. yakubu nagala lauyan Wanda ake qara ngd! Lauyan

Chapter 3 of 12