Share this page
yalwataccen haske!. Tunda taxo duniya bataji kunya ba kamar yau!shima yaji nauyi Amma yabasar! Tare da cewa wife yana matsowa. Itako se Jan bedsheet takeyi jikinta tare da qura masa Ido, Aranta tana Ayyana maxa basuda kunya. Azahiri ko Ajikin sa yafara fitar da kayan ciki Gasashen zabbi ne da manyan I cream, da wasu dai kayan tab'awa tun da ya yago tafashe da kuka me sanyi, bashiri ya jawo ta jikin sa yana kallon yadd tears d'in ke sauka yana kalle dirin nonuwan ta ,tare da thinking ta Ina xe fara domin beji yana iya Asarar wannan Daren ba....... 🤔 ASMEENAT ZEEYAN CE✏ *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪5⃣3⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilaihi*👏🏻 *! Jinjinar ban girma ga d'aukacin BRILLIANT WRITER'S ASSO.. ubangiji yaqara had'e kanmu bazan manta daku ba comment redar's d'ina Especially Arewa hausa novel da kuma Top of Hausa! Da ma sauran mabiya BAKIN GANGA* *Alhmdullah bini'imaty Alah kulli halin*🙌🏻 *muje tsohuwar Zuma da angan ku angama BRILLIANT WRITER'S* ↪ Alamar realizing... Shima numfashi ya sauke tare da kallon ta Is so silent idanun ta lumshe d'aukar ta yayi cak yashiga toilet coxxxx yayi understanding d'inta bata iya Active movement! Dan haka bazata iya manage kan ta ba. har Aransa yaji ganin yayi mata cousin d'in injury! Kad'an Can kuma towel yasa yana dannna mata jikin ta da ruwa masu d'umi da ya Ajiye A hita Cup. A hankali yake dannawa kuma ya lura tana jin dad'in hakan! Shiyasa yagasata sosaiiiiii sannan yasa soso ya tsaftace ta tasssss sannan ya d'aura mata towel ya riqo hannun ta, suka shigo ciki! Gyara gadon yayi sannan ya Ajiye ta yasa hannu kan mirror yajawo Family care lotion yafara shafa mata ita dai lamo kawai take dan taji jiki! Bawani sukuni tare da itah! A hankali yafara shafa mata ko inah yana kawo wa qasa ta riqo hannun sa Ashagwab'e tace kada katab'a banaso naji Wani Abu! Dariya yayi tare da girgixa Kai yace idan kika sake kuka se natab'a Wayyyyo kayi Haquri Na daina dadyn yusura! To shikenan yana qoqarin Jan blanket seda yarufeta shiffff yace Ayi baccci tare da bata kissa yafita! Yana fita taji kamar yadawo yaqara mata! da kuma ta motsa qafarta setaji ciwooo kad'an! Da kanta ta tashi taga Injury d'in Amma ba sosaiiiiii bane ta kwanta Abunta. Baccci me cike da tarihi ya d'auketa! Shikuma mansur dama gwani ne gurin iya girki yafad'a kitchen! Ruwan tea ya d'ora yakuma fasa qwai tare da sa kayan had'i yadda yadace! Ya soya! Qamshi kawai ke tashi bayan ya had'a ne yashiga yasake wanka tare da d'aukowa kai tsaye bedroom ya wuce! Qasa ya Ajiye! Ya zagayo tabaya A hankali yake tafiyar tsusta ga wuyanta zuwa kunneta! Cikin sauqi tafara bud'e wutsiyar idon se yaqi tsayawa murmushi tayi tare da motsa jikinta Alamar ta farka! Kallon ta yayi idonta yayi zurfi yace yunwa ko zumata!? Hannu tasa ta rufe fuskar ta! Ya janye tare dacewa Don't close be course is my on Bari Na kalli kayana! Tare da jaye hannun. Lumshe idonta tayi ya rad'a mata A kunne zooo kiyi Breakfast kinji!tare da riqo shoulder's d'inta yatada ta zaune! Se kallon juna suke yace zumata Allah yayi maki Albarka jiya kin wahalar da doctor Allah yasanya karkici gaba da ban Aiki Ina gaya maki jiya da kyar Na kai inda ma Aurata kexuwa! Zumb'uro baki tayi batare da cewa uppan ba yayi saurin Kai hannun sa yace Shiga wayyo shiga yana kallon ta yana dariya ciki ciki! Kuka tasa masa jin yana tuna mata jiya ta hanyar zolaya! Da sauri yatsaya yace oh! tuba nakeyi zumata! Tare da Jan hanunta yakaita toilet tare da cewa ko na tayaki,! Rufo qofar kawai tayi Amma yaqi tafiya har ta kammala ta futooo tasha mamaki ganin yadda yanan yadda tabarshi da sauri ya tarota suka shiga ciki zaunawa tayi gefe ya dawo dafff da itah yadinga bata Yunwa yasa tasaki jiki tana ci seda taji badad'i ta ture yace Alhmdullah zumata shikuma yace bazai Ciba se tabashi! Ita dai aranta tace Ashe doctor bashida kunya sannan cikin da kiyar zuciya tafara bashi se shagwab'a yake yana wasu Abubuwa irrin Na yara.haka ya qare miqa yayi tare da cewa uhumm ehamm nono zansha! Yadda yayi Abun zeenah seda ta lumshe idooooo batayi Aune ba ya kwance towel tare da sa dukiyar hillani bakin sa! Tsotsar qeta yayi bashiri tace washhhhhh Saki doctor zafiii nakeji uhumm shima haka yace uhumm ban qoshi ba. ... Gaskiya...🙊 ASMEENAT ZEEYAN CE✏ *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪5⃣4⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilaihi*👏🏻 *_*Wooooooooooo A yau kam Bikin gidanmune, domin kuwa nazooo da labari masoya BRILLIANT WRITER'S ASSO... Shirin musan juna da suke gabatarwa Yau za'a zanta ne da shararrar Marubuciyar Nan! Surayya Muh'd Sule! Surayyams inda zata bamu tarihin ta kai tsaye za'a gabatar da shirin ne A....... Dafatar baza mu makaraba 8:30pm *_* ``````_Liittafan Marubuciyar dai Akwai:- ARNE MAKAUNIYAR HANYA ALFAH SO MAKAMIN CUTA_`````` ↪ Uhumm ban qoshiba...kuka tasa me sauti duk da dajiii Kasalance take, da sauri yacire bakinsa into her brest yayi saurin had'a shi da nata coxx of safiya ne kuma kukan yad'an fita kisss me zafi yake bata taciki batare da ba wani gaffff ba Aikuwa se tayi shiru taqara lafewa! Seda ya tabbatar da hakan ya tallafo face d'inta yace ya isa bayi zanyi ba, I know kina buqatar rest! yakashe mata Ido d'aya, tausayin ta fall Cikin mind d'insa! Ganin ta lumshe Ido very cool! Yadawo dai dai left Ear d'inta yace wife nagaya maki Abunda naji jiya? Kad"an ta iya motsa Idonta but she don't say''anything tasake numshe su! Mansur wani system yakejin zeenah shi be masan waye shiba se yau! da yazama mayen zeenah! D'an shafa Eyes d'inta yayi dan ta koma lumshewa coxxxx of burgeshi yadda idanun ketafiya suke! Ga mamakin sa se takalle shi tayi silent smile tare da qura masa Ido narke! Sha'awar ta yasaki ji! Amma ya danne idan yabi zuciyar sa Ahaka za'a same su! Murmushi yayi mata cool, sannan yace zooo kishirya! Yana qoqarin riqo hannun ta! Ba musu ta miqo hand d'in yatada ta! Tafiya take kamar wadda qwai yafashe ma Aciki! har suka isa dress room! Da kanshi ya jawo mata kayan da zata sa! Less ne marar nauyi lemon Green light! D'inkin doguwar riga ta karb'i jikinta da tasaka. Se kunya takeji kuma batasan meyasa taqi cewa yatafi ba! Haka dai tashirya yace wow I'm very happy wife tayi kyau! xo muyi photo haka yakaro Kai yana ta d'auka, ita dai mamakiours duk yacika zuciyarta! aranta ta tuna umaima tace dole ta haukace Akan son mijinta domin ya iya sarrafa macce yadda zata soshi, Sannan yace duba kigani sunyi!? Karb'a kawai tayi tana kallo se taga yacire kayansa! Gaban ta yafad'i aranta tace me zeyi kuma? Afili kuma ta tsare shi da kallon tu huma! Wani kalar murmushi yayi yana miqa me sauti yana d'aga gira kawai se tasa kuka! Hannu yad'ora Aka yace stop crying zumata! Abunda kike tsammani bashi zanyi ba! Kayana zaki d'auko kinsanya mun se muje Babban parlour kiga iya da Yaranki! Wani sanyi taji da Azama tamiqe ta d'auko masa shadda ba rini ba kalar yad d'inta tace gasu! Lumshe idanuwa yayi tare da cewa samin haka dai tasa mashi komai hulla A gogo komai Sannan ya d'auko turare yasanya mata tasa mashi yariqo hannun ta wai suje! Kallon sa tayi ta girgixa kai yasunkuyo yace idan bazaki ba mukoma bed bangaji ba! Da hanxari tace muje! Haka yasaqale hannun ta! Suka tafi. Tunda Akai Kai parlourn ta cire hand d'in ta! Da sauri ya kalle ta, murya qasa sosaiiiiii tace Dan Allah kayi Haquri har mukoma A kwai yara! Promise yafad'a yana kallon ta! Kai ta d'aga Alamar taji! Yayi gaba tabiyo bayanshi har qasa suka gaida iya zeenah se kunya takeji, ganin take Iya tasan komai game da itah! Yara baccci suke Abunsu! Ganin zeenah ji take kamar ta nitse aqasa, iya tace dawo nan zeenahta. ba musu ta dawo ta sadda kanta qasa mansur ba kunya yadawo daf da zeenah ya zauna yace iya kunya tama y'ar nan taki yawa! Murmushi tayi nasu Na manya tace Ai tana da gaskiya suna zancen Yusura ta farka tace mamy yaushe kikazo!? Arman ma farkawa yayi duka suka rungume ta! Miqewa tayi tace kuzooo Na kuskure muku baki! Ai ko Mansur yayi wuffff yariqe ta tare da cewa nine zan wanke ya zaunar da ita! Zeenah seda taji wani zuuuu ya zata kalli iya wannan Abun haka gashi ta gaba yariqo ta!.. Se iya ce tace mansur Akwai tsokana kamar Kai kasaba wankewa keje ki wanke masu! Zeenah bata ko kalli iya ba ta miqe cikin hanxari tayi sashenta.lamoo tayi kan kujera tace maxa ba kunya! Gefen Amarya Azeeza ma haka Abun yake har sun kimtsa kansu da ganin kan Azeeza nagane anyi sha'ani, Anwar se rawar Kai Ake Ana rarrashi! Ta qaitaccen labarin Anwar da Azeeza masoya ne Na Asali a wani hari da boko haram suka Kai ne meduguri komai ya tarwatse ba mai tunanin wani! Anwar ya tsira shida iyayen sa! suka dawo Sokoto! Hakama Azeeza ita da mahaifiyar ta suka tsira babansu ne ya mutu!+ Dan haka dama sun San Abbah suka sauka gidan shi S.k.t yabasu gida! Ba suyi tsammanin had'uwa ba San kuma Allah yaraya su kuma Ashe dama Anwar ne ze latsa zumar Azeeza! Ataqaice! Haka dai Rayuwa taci gaba ko wanne sashe bayan 2weak's zeenah komai An iya kitchen take tana Aikin breakfast mansur yashigo tabaya ya cafkota ... .. 😇 ASMEENAT ZEEYAN CE✏ *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪5⃣5⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilaihi*👏🏻 🔚🔚🔚 *_Alhmdullah Alhmdullah Alhmdullah inaqara jaddada godiya ga Allah S.W.A. wanda cikin iyawarsa da tausayin sa da Amuncewar sa ya bani Rai da lafiya kuma yayi mun Arzikin fasaha gurin rubuta BAKIN GANGA da fatar saqwannin sun isa ga Wanda akayi domin su!_* *_*Godiya ga haziqan marubuta da ke BRILLIANT Ina miqo dubun gaisuwa yadda suke bada had'in Kai Allah yaqara mana lafiya Ameeeen_* *_Haka baxanyi tuya Na manta da Albasa ba Reader's d'ina Aduk inda kuke Ina Alfahari daku Ina kuma roqon Afuwar Wanda nayi sab'ama Especially Wanda ke mun magana Allah be Amunce Na Amsa ba duka dai Ina tare da ku! Se mun had'u Akaro nagaba Inshallah🙌🏻_* _*Kacokan book d'in sadaukawa ne ga Aminiyata haleema yahaya twenty mabuwayin sarki yabata lada cikakkiya ya kuma sauketa lafiya Ameeeen*_ 🔚🔚 ↪ Tabaya ya cafkota...A hankali ta juyo tare da sakin wani murmushi da su kad'ai suka San ma'anar sa! Ya dinga shafa mata Kai itako tariqo wuyansa se tsalle take yana gocewa, haka dai ya tayata suka kammala Abuncin.....bayan sun qare breakfast yake gaya mata hutun sa yaqare kuma patient Na buqatar sa hospital! Idonta suka yirau da qwallah! Yayi saurin tarota tare da share su yace zumata Al'ummah Na nemana, kar ki kashe mun jiki kesan idan kikace Na zauna ba inda zanje, kamar zeyi kuka yake maganar! suka zurawa juna Ido! Me kikace naje ko nazauna yana shafa gefen fuskar ta! Murmushi tayi tace kaje mijina Ina maka fatan Nasara! rungume ta yayi tare da cewa yauwa zooo ki shirya ni kwana biyu nafara Ajiye tunbi kuma Allah yasanya jiya Na bada baby! Fuska ta rufe yace bud'e ai jiya kece kika jagulani! Yana dariya, haka tashirya shi cikin suite yayi kyau matuqa tace Kayi kyau fa tana zubewa jikin shi! Ko zakichanxa mun shiga ne!? Kai ta girgixa tare da cewa me zan girka ma yau!? Murmushi yayi yabada kiss ga Abun dad'i yace Abunda wife ke so shi za'ayi! Haka dai sukayi fira sannan yafita! Lokaci se jah yake kwanci tashi ba wuya su zeenah wata shidda da Aure!+tana kwance kan cinyar Mansur hannun sa na kan mararta, yana shafawa ita ko se Shagwab'a takeyi yana bata baki kuka tasa wai yanxu yana jimawa Aiki. kisss yayi mata dan tsaida maganar Amma kan kace kwabo se Amai sha! Hannun sa yatara daga itah harshi duk jikin su ya lalace haka ya d'auketa Suka wuce toilet bayan sun qare tsafatace jikin su. ya Ajiyeta Sleeping room! Duk ya gyara gidan! Sannan yad'auko mmhg . Machine dan Auna B.P d'inta! cikin sa'a normally! Sannan yazooo ya d'auko Syringe ya d'ubi jininta yayi test da ket yaga ciki Aikuwa da gudu ya rungume ta yana famar murna duniya yarasa kyautar da zeba zeenah! Yakai hannu yashafa cikin A fili yace da gaske nayi Ajiya Anan ? Thanks Allah! Sannan yace Allah kazama sheda duka zuciya ta nabama zeenah!.lamooo kawai tayi tana jinsa! Itama gefen Azeeza ciki har yafita ga Alama ma baxata ba wata tara kunya ba! domin da wuya ta tsallake su! Shikwa taheer har yanxu Ana nan Ana ganin duniya se yayi bara yasamu Abunda yaci da kyar! watarana ma da yunwa yake kwana! Abun duniya ya dameshi hakkin jama'a se bibiyarsa yake! Kwanci tashi har cikin zeenah yakai 9 mouth yayi girma sosaiiiiii kowa tausaya mata yake gashi iya ta tare gidan baba Ibrahim, kuma da Yusura da Arman ta tafi, dole mansur ya Ajiye Aiki dan idan ta zauna gu d'aya da kyar take komawa! wani gurin, qafafuwanta duk sun kunbura! Mansur yazooo ya kawo mata Kifin da tace tanaso cike da tausayawa yake bata! Kaf ta cinye yace Aqara maki tace Eh! Aransa yace Allah yasa ba rabon kine kike cinyewa ba domin Abun Na yawa! Kuma se yaji qwallah yaya zeji idan yarabu da tsokar Rayuwar sa! Se kuma ya kauda zance ze Aza qafarsa kenan se yaji tace Waiiiiiii da sauri ya juyo tare da cewa lafiya!? Yarfa hannu tayi tare da cewa ciwooo nakeji mansur! Gabad'aya ya d'auke ta yakai d'akin da yake aiki V.E yayimata haihuwa tazoo yafara Abunda yadace can Sega yara y'an mata biyu kama da zeenah ko Mansur duk dai ga sunan murna kamar me gurin iyayen seda yamata komai sannan ya shaida ma Abokan Arziki. Yara kam sunga jama'a Amma mah tace bazata bar zeenah ba dole da ita zasu mansur kamar yayi Ihuuuu be iya jah da su dole Yabari Aka tafi da ita. ko zeenah bataji wani dad'i ba! Haka Aka tafi da ita wanka mah ke ma zeenah Na kece raini ga kuma jama'a da ke xuwa gurin y'a y'a mata! Masu kyau da haiba. mansur yayi tattaki har inda taheer ke bara ya shaida masa kyautar da Allah yabashi tare da matarsa zeenah. Afili yataya mansur murna Azuciyar yace da yanxu nine! Kuma se yafasa kuka tare da tuna d'ansa da yafitooo cikin zeenah! Haka Dai mansur kullum yana can har suna yazagayo yara Sukaci suna Amatur rahaman &Amatur Raheem. shagali Ake sosaiiiiii Azeeza duk Anxo tana goye da y'ar ta Fateema! Haka biki ya watse lafiya su Amatur Raheem Na cikin qoshin lafiya baban su Na kule dasu haka ma ka kannin su Kai abun dai ba Acewa komai! Bayan shekaru su Arman Anxama matasa yusura har maganar Aurenta Ake su Amatur Raheem Na School of nursing suna karanta M.C.H! Zeenah ankoma hajiya antashi daga matakin yara ankoma sawun iyaye. Mansur shine Director general Na NIGERIA gaba d'aya, yanxu komai hanun su yake, Arman kuma ya kammala degree Na ukku A UGANDA Kuma yafad'a harkar siyasa gadan gadan. mutane basu damu da wasu surata Adawa da Akeyi akan shi shegene ba kawai sunji sungani shi suke so! Arman Mansur yabo yana d'an kimanin 28yrs yasamu d'ale kujerar Gov.. haqiqa suna cikin hutawa! Mother of Gov....seda tayi Hawaye da tana kallon labarai domin da ta zube cikin governor shiyasa idan ka tsinci kanka cikin qaddara kake Haquri because bakasan meye Allah yasa a cikin ka ba wata kila ma d'an gwagwarmayar tsaida Sunna ne A jahar ku. Kowa yanxu gasu hajiya zeenatu Ake son shiga especially da kowa Na tane bata da banbanci!aiki Na Farko da Governor Arman Mansur yabo yagabatar shine Qaddamar da center 23 ko wacce local government. a Sokoto Duk NAMIJIN da ya keta haddin macce to Kar Atsaya komai Acire penis d'insa Cikin hanxari!wata ukku da Arman yayi an kauda Zina A jihar Sokoto! Taheer ko kunya babu yazooo qofar gidan Director Of health's Also father of the governor Sokoto state! wai yana son ganin sa! haka Aka d'irka mashi kashin tsiya. Se Ihuuuu yake! Motocin Governor me tausayi ne ke tafe tare da rakiyar jigogin siyasa kamar yadda Aka Saba yace ma P.A nashi yashigo da mutunin can daga baya haka kuwa Akayi bayan yagaida u'war Marayu ne yace Ashigo dashi kowa ya futa! Governor yaduqa yace Hajiya lokaci yaja keya Fe ma bawan Allah nan komai muqqadari ne haka Allah ya Aiko masa. Baban marayu ne mansur yasama Excellence..baki Akan tayi Haquri! Ta daubi girman Allah ,haka ta duba girman Ubangiji ta ce Babu komai ta yafe masa tare da cewa haihuwa ta maka Rana Kaci darajar maniyin ka! Kufita dashi Se da Arman yace haba hajiyata komai ya wuce Ai! Sannan akawa taheer biza Aka fita dashi waje ba Afi awa ukku ba ya rasu da Arman ze biya Adawo dashi u'war Marayu tace Abarshi can kud'in da za'a shigo dashi NIGERIA Ayi masalllaci dasu.....haka kuwa Akayi! Su Amatur Raheem shaggaun motoci suke hawa gasu y'an biyu farare tasssss mansur Na zaune su ka fad'a kanshi se shagwab'a suke ,Hajiya ta Aza musu fad'a Akan kar su b'alla shi! Dariya yayi yace tabar masa yaransa haka dai taxauna tana kallon cakwakiyar suna dariya Haka Yusura tazooo gidan har da y'ar ta zeenah suna kiranta ummy duk dai komai Fine............ Amatur rahaman ce tace wow dady Ummy tayi kyau baqaraya awa hajiya Abokiyar zama! Amatur Raheem tace sabo zamu Aura ma Ummy dady yayi tsufa! Dariya sukasa duka yace shi baya maso A Kai kasuwa! Haka suke Rayuwar su Kai had'e...... Alhmdullah Alhmdullah Alhmdullah 🙌🏻 Wayyyyo yau da wuya akawo SO MAKAMIN CUTA coxxxx of Abubuwa sunyima BESTY YAWA! Agafarceni 🔚🔚🔚🔚🙇🏿‍♀ ASMEENAT ZEEYAN CE✏ An dauko wannan littafi daga shafin https://thausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://thausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://thausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://thausanovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.thausanovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 12 of 12