Share this page
me qara nada Abun cewa? Eh yamai shari'a ! Koto Na sauraron ka! Ya mai shari'a zanso koto tabani dama nayiwa Anwar tambayoyi Agaban koto! Anbaka dama. Dr. Anwar kace baka San komai ba Amma photo da magana ya nuna duk kaine keyi ko zakawa koto bayani! Hawaye suka sirnano masa yace wlh bansan komai ba kuma ni Dr.ne. lauyan ne ya Kai kallon sa ga Alqali yace ya mai shari'a wannan koto tayi gaggawar yanke wa Anwar hukunci kafun yab'ata mata lokaci dai dai da Abunda ya Aikata tare da tilasta masa fad"ar inda yakai masu y'ar su Domin wannan kad'ai! Offjection my low! Yamai girma me shari'a lauyan me qara Na qoqarin yankewa Dr. Anwar hukunci da hannun sa Wanda hakan yasab'a sakin layi Na hud'u sashen (BA) a cikin baka biyu Wanda Aka rattabawa hannu A zango shekara 1999. Koto ta Amsa qorafi br.Bello Bello ka kiyaye!? Nagode yamai shari'a xan so wannan koto mai Alfarma ta dubin halin da y'an uwan zeenah suke ciki ta qwatar masu haqqin su dan yazama ixinah ga mutanen baya! Ngd lauyan me kariya nada Abun cewa? Eh yamai shari'a Ina roqon wannan koto me Adalci da tad'aga mana lokaci kafun muqara bincike! Bayan nazari da roqon Alfarma da lauyan me kariya yayi wannan koto ta d'aga sauraron shari'ar nan ixuwa 23/July/2018 sannan za'a cigaba da tsare Anwar har xuwa wannan lokacin ,oooooo. Haka aka shiga da Anwar gidan kaso masu sauraro suka tashi Ana ta tsinewa Anwar Albarka bayan ya illata yarinya kuma ya sace ta inda wasu kuma ke ganin duk wadda Aka yaudara sanadin *BAKIN GANGA* har Ejaculation yashiga tsakani 99℅ laifin ta ne idan tayi nazari da cewa ko mijin Aure se da yaddar macce suke samaun cimma buri Bale budurwa. Dawanan kowa yakama gabansa daga mah har Abbah dad'i sukeji ganin yadda taheer yashiga damuwa akan y'ar su suna sanya mashi Albarka sosaiiiiii duk Abunda ke faruwa khaleel bashida labari!!!!!!! Taheer har yanxu........ Wai maman Nana Naqara ko?😊 ASMEENAT ZEEYAN CE✏ [31/07 4:01 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪1⃣7⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilahi*👏🏻 *INNALILLAHI WA INNALILLAHI RAJI'UN! MUNA MIQA TA'AXIYAR MU GA FAMILY HASSAN MUH'D AKAN RASHIN DA YASAME MU NARASA YARON MU ALLAH YAYI MASA RAHAMA AMEEEEN* *MAMAN NANA INA ROQON ALLAH YAQARA BAKI LAFIYA DARAJAR AL-MUSTAPAH MUH'D (S.A.W)*👏🏻 ↪ Taheer har yanxu.. hankalin sa yakasa kwanciya duk da yasan nasara zubin halitrar sa ne !Amma kuma labarin zeenah ya keso ta kowane Hali! Afili yace hakan bazaitab'a yuyuwa ba se Naga lawal. Yasake huro iska tare da cewa meyasa ban danne yarinyar nan da mota ba kowa mah ya huta!!! Mtsss da wannan tunanin yatada mota ya fita. A can jabo gidan Alhaji Ibrahim hajiya ladidi ce wato mahaifiyar taheer! ke iya qoqarin ta wurin ganin ta tsaftace parlourn ta se ga saude cikin Saki fuska ta tare ta kuma ta Ajiye aiki Ana magana irrin Na yaushe rabooo! Saude ce takai kallon ta ga ladidi tace ke kam keyi arziki ladidi da baki zubda cikin ki ba kuma kika sama masa uba ni se yanxu nake da nasani gashi Ai huwa har tafara ja mana baya shiru! Uhumm bari ke de saude nima se godiyar Allah nake, Kinga cikin nan yarufa mun Asiri Ashe shikad'ai ne qwaina Aduniya. tunda Na haifi taheer ko b'atan wata banyi ba Duk da yana san iyali Amma yanxu jikoki yake jira!+ Hakane ni nazooo inda Malam Na dabo yace bani ba Aihuwa. Zare Ido hajiya ladidi tayi tace ke be mutu ba saude? Wlh ya nan fad'a da kuwa...hum tace gaskiya ya iya aiki kinsan shine ya min Aikin danne ciki da zan Auri Ibrahim. Haba ya za'ayi Na manta muje mu binne laya a maqabarta kuma da kika tashi raya cikin tare muka je ai manta Wannan se Ina cikin kabari.! Ai kuwa bara nakawo miki ruwa haka ta tashi takawo ma saude har da Abunci Ana ci Ana fira can kuma takai kallon ta ga makeken pix d'in taheer da mahaifin sa manne jikin bango! Tace gaskiya yaronnan ba inda yarage ki da komai ladidi! Ai shine arazikina ba Wanda yagane har yanxu kuma har mutuwa kinsan ni dake ne kawai se Malam nadabo mukasan da Wannan!+ Ai kuwa ba Wanda xeji se qasa! Nasani tawa suka tafah! Haka dai sukayi firar su daga bisani ladidi ta bawa saude sabulu da sauran kayan Arziki.ta tafi Abunta. Ita kuwa zeenah tafara jin sauqi sannan idan Dr.mansur xe mata tambaya dubu to fah tabbas kuka ne me zaman kansa takeyi mtsayin Amsa, idan ya tuna lokacin da yabige ta yasan baqaramin Abun yafito da itah ba..haka dai ya yanke shawarar kaita gidansa domin yanxu ma yafi ta Allaqa Abun da wata kila sace ta akayi da niyar garkuwa ta kub'uce domin yanayin fatar ta da surar ta ke tabbatar mai wannan y'ar masu dashi ce. A gefe d'aya zuciyar sa ke shaida masa ya d'ebo da zafiii dan umaima bazata tab'a amuncewa ba! Da Wannan thinking ya koma gida tare da zummar ze dawo da maraice! Har yanxu umaima Ana nan ba wanka bare wani shirin tarbar miji se cin rai Akeyi cikin sakin fuska yace Allah ya huci zuciyar sweet! Juyawa tayi tare da barin kallon shi! Cikin wata murya yace haba tawa meye Na fushi dani kinsan zaucewa nake dan Allah ki min magana ko zansamu nutauwa duba jiya kad'ai Na rame bazakiyi care d'in mansur ba kinsan patient d'in kine ni! Baki ta turo tace Ai wata ka hango harda marina gabanta kowa ya kama gabansa! Haba sweet kinsan ke kad'ai mansur ke gani sannan ita wadda kike magana da Aurenta kuma wlh ban san komai akanta ba.dan Allah kiyi manage d'ina ko zansamu Nishad'i kinjiiiiii yalangab'e mata. Murmushi tayi tace ya wuce hot milk Amma nikaina bana samun nutsuwa idan Naga wata Na rab'ar ka!!!! Hannu ta yariqo yace zooo muyi wanka kibani Abunci kinji. Bayan sun foto ne suka kimtsa yace wow! Kinyi kyau fa sweet! Murmushi tayi tace naji kasan nayi missing 2dys zo muje tana Round da idanuwan ta hannu sa yabud'e tare da qanqame ta.!!!! Asanyaye tace hot A yanayin nan yakamata muyi wani Abu!? Wuyanta yashafa tare da cewa ya kamata suka fad'a kan gado eham eham ne yafaru sannan cikin shauqi suka qare! Wanka suka sakeyi suka doso parlour manne take a qirjin sa yayi gyaran murya yace umaima ara mun nutsuwar ki zanyi mgn dake!!!!! Inajin ka, so nake kifahimce me nake nufi...zan d'auko yarinyar nan Na kawo ta gidannan kafun tayi magana kinji!? What! A gidana mansur? Never!....... ASMEENAT ZEEYAN CE✏ [31/07 4:01 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪1⃣8⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilahi*👏🏻 *Tab gaskiya yau jasmine takira ruwa Besty amana A hankali fa kinsan.....* *Alhmdullah bini'imaty Alah kulli halin*🧡 ↪ what! A gidana mansur? never... Cikin taushin murya yace haba umaima ki fahimce ni wlh tana yin mgn ki Zartar da Abunda kikeso Dan Allah kinji! Qwayar idan sa ta kalla tace naji Amma kasani ko daqiqa bazan iya qara mata ba Aduk lokacin da tayi maganar A gabana. Murmushi yayi yace Allah yabarni dake umaima Na yadda. Tunda yabaro gidan yakasa gane wane yanayi yake ciki Cox yakasa fassara kansa! dawannan ya isa dan d'auko zeenah da inah larai sunshirya tsaf shi suke jira! Gaisawa sukayi ya Kai kallon sa ga yatsun qafar zeenah da sauri yace A'UZUBILLAHI domin yaji d'arsuwar wani Abu aransa. Qarfin halli yayi Na cewa inna temaka mata dan Allah. Ba musu ta riqota da kansa ya bud'e motar suka shiga! Bayan Isar su ne yayi masu jagora har d'akin umaima ganin bata parlour cikin da qunar rai tace ya haka? I Haquri mun shigo ba da Izini ba tare da cewa ga mejikin nan! A hankad'e tace sannu! Duk da zeenah bata ga yanayin matar ba tasan ba sauqi da Kai ta Amsa mata. D'akin yusura ya kaita tare da nuna mata komai! cikin muryar kuka tace nagode da kulawa!!!! Wani gumi ne ba shiri ya bijiro masa da kyar yace ba komai. Ya fice daga d'akin! Yusura yaci karo da ita ya d'auketa yana mata wasa shi dai hakad'e farinciki yakeji da be San mafarin sa ba.! Umaima ce tafuto ta kalle shi daga sama har qasa tayi wani guntun tsaki! Dariya yayi yace yusura Alawa Na keso me tsinken dad'i, umaima sarai tasan da ita yake Ta watso masa wani kallo tare da cewa qwalelenka wlh kadai buga *GANGAR* ka kasha d'azu, Aka harare shi Aka wuce! Dariya ya dinga yi ciki ciki Aransa yace mata mutanen mu! Yana wasa da y'ar sa! Haka dai har dare ya tsala Dr.mansur se juyi yakeyi yana ganin siffar zeenah da kuma siririyar murya ta Aransa yasan de bayasan ta tausayin tane kawai ya maqale Mar Axuciya murmushi yayi da yatuna Kalamin ta nafarko da yadaki dodon kunnen sa da wannan thinking yayi baccci. Tun wayewar gari yatashi dama ba kasafai umaima ke tashi da wuri ta Had'a breakfast ba shi yasanya yakeyi dana sa har Na y'ar sa yau kuma dana patient! Haka yayi ta famar d'ora Abunci, ita kuwa zeenah duk da bata jin qarfi Ajikin ta liittafan yusura take dubawa tana mata correcting d'in wasu word haka yashigo yasamesu yusura se surutu take. Hannaye ya hard'e yana kallon su Alokaci d'aya zeenah taqara burgeshi d'aya daga Abunda yarasa ga matarsa! Tari yayi suka juyo har qasa yusura tace good morning dady! Fine yusura yajikin mamynki? Taji sauqi dady! Good. Sannan Aladabce zeenah tace Barka da Assuba? Yauwa yajikin!? Alhmdullah! Masha Allah Allah yaqara Afuwa Ameeeen tafad'a! Juyawa yayi yana yaba hankalin ta ,sannan ya kawo musu nasu da zeenah bazata Ciba Amma fafur yusura tace itama se idan mamyn ta xataci dole zeenah tadinga ci kamar me tausayin Abuncin ba laifi yau taji test A bakin ta.! Kuma tana qarewa se Amai yusura kuka tasa shikuma se famar temaka mata yake! Duk umaima Na can Na baccci har yayi medication d'in ta yaqare! Sannan yake tambayar ta me yafuto da itah Adaren har tsautsayi ya Afka masu.! Da kyar ta iya bud'e baki ta ce yaudara ta Akayi! Ta hanyar wani kuskure da na tafka Arayuwa ta Wanda kuma shine yayi sanadiyar rasa farin cikina! Kamar yaya kenan? D'agowa tayi tace ba dad'in ji domin bazaka yadda dani ba! A susuce yace kifad'a zan yadda da ke.nan labarta masa first to end haqiqa yayi baqin cikin dajin labarin zeenah, sannan yayi mata Alqawarin ta kwantar da hankalin ta xe taimaka mata. Duk rintsi kuma komai zaqain *GANGA BAKIN* ta ze fashe watarana! taji dad'i har Azuciyar ta Amma hawayen da ke malala sun Hana ta godiya! tunda ga lokacin yafara bata wata kulawa ta musamman Amma Adabarance yadda duk iyayin umaima bazata gano komai ba. A gefen mah kuka ne tasa photo zeenah gaba tanayi Abbah Na rarrashi yace tayi Haquri fafur ita de ya nemo mata y'ar ta! Cikin santsin rai yace ita tamanta dake kina wahalar da kanki akanta sannan angane Wanda yayi yana Agaban koto why? Zaki damu kanaki why..why... ? Dole ne Abban khaleel uwa ce kad'ai tasan wane irrin so ta keyiwa d'anta sannan zuciya ta tafara kwankwanto Akan Taheer anya ba shine yayi ma....bata isa fad'a ba yadalla mata mari me zafi.. Babban khaleel ka mareni? Eh ni zakiyiwa daqiqanci tare da nuna jahilcin ki, Afili to kisani da taheer da zeenah duka y'a y'a nane! Ba banbanci kuma bazan lamunta ba, d'an d'an uwana nawane! Aikin banxa! haqiqa mah tayi kuka tare da jin d'acin maganar da tayiwa mijinta domin tabbas bata kyauta ba! Da tabari zuciyar ta Na Aibanta taheer! D'agowa tayi tace Abbah khaleel nayi kuskure kayi Haquri dan Allah idan Ina qoqarin kaucewa ka nusar dani zuciyata ce me rauni dan Allah kayi Haquri! Riqo ta yayi yace kema kiyi Haquri maman khaleel, kirage damuwar nan kar Qwaqwalwar ki ta dinga toshe Abu mai Amfani tare da ke kinji wife......shikuwa taheer yana koto inda ya buqaci ganin Anwar! Bayan Anwar ya futo ne taheer de yace barka! Cikin sakin fuska yace lfy de taheer me kazo nema gareni kuma? Nisa yayi yace zan futar da kai amma da sharad'i......... ASMEENAT ZEEYAN CE✏ [31/07 4:01 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪1⃣9⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilahi*👏🏻 ↪ Amma da sharad'i...hum taheer baka da sauran Abunda zakace Na yadda da kai, domin bakin Alqalami yariga ya bushe. Kai Anwar! Kai taheer ba fa tsoron ka nakeji ba, ka yaudari jinin ka ka laqaba mun ,yanxu me kake nema dani ne? U'war ka nake nema Anwar se Akayi yaya!? Tasssss yamari taheer! Yace iskancin ka yatsaya wa danginku ni nafi qarfin Kaci man mutunci!!!! Idan taheer sun kad'a sosaiiiiii wai shi Anwar ya Mara lallai se yayi mai Abunda zeyi nadamar da shaqar numfashi kawai zeyi Amma badan yana mora ba. Sannan yafitooo cike da d'acin rai, wayar marmeenat ce tashigo yace na'am Ina jinki! Akasalance tace What wrong with U my? Many wrong ! Oh God! Kana Ina yanxu? Meyasa kikeso kisani ?Amaraice tace zanxo Naga ya kake! Shiru sannan yace Aleena hotel NO_1 Room. Ok ganinan zuwa! Ya katse. Riga baqa ce wulll, tasaka me santsi da bun jiki ,haka ma takalmen qafarta ba qarya, wannan ya haddasa bayyanar hasken fatar ta, b'arin tulale tayi kala kala Ajikin ta,sannan ta d'auko phone dinta ta d'ora me zubin Agogo. gashin kanta ya zubo bayanta duk da tufke sa datayi circle,ba wani make up tayiba kasancewar ta Ajiyeshi Yanxu A mental difficulty..... Ba b'ata lokaci ta isa kwance yake kan tyels yatada kansa sama idan sa sunkad'e jajir yana tuna Saukar hannun Anwar Afuskar sa! tashigo qafafuwanta taraba duk da kan tyels ne tafad'a masa A hankali sajen sa tashafa cikin wani salo tace taheer Abune mai wuya marmeenat ta furta haka Amma narasa gane me nakeso Atare dakai had'ewar kane ko kuma kalamanka sannan bata tsida yatsanta ba take maganar! Araunane yace nima Abunda nakasa ga newa tattare da ke kenan! Tsinin harshen ta tazira cikin bakinsa tace to meyasa zakayi baccci kai kad'ai ?batare da ka nemini ba? Burkicewa yayi da itah cikin wani salo Na qwarewa, yayinda qafarsa d'aya ke waje d'aya Na cikin Nata yana shafarta tabaya. Sosaiiiiii tabashi had'in Kai! daga sama sukaji ance kujira! Matsewa sukayi dan suna cikin wani yanayi ,da kyar marmeenat ta saita dan ta gane ko muryar waye! Sannan tad'an tashi tanaji gurin Na b'alla mata da sauri yajawo ta tare sukace Ashhh! Ko me sukaji oho......qafafun sa yasa yaqara matseta har yanajin wani d'al Na b'allwar Tsinken dad'i A kasalance tace washhhhhh Ina zuwa! Kai kawai ya iya girgixa wa. Ganin basujira d'in ba ta fisgo marmeenat tare da cewa kin haukace ne kefa ba matar sa bace! Ido kawai ta iya bin nadeey dasu dan takai maqura bare shi da yakasa komai taja hannun ta shikuwa kuka yafashe dashi me sauti Wanda babu me rarrashi! Jaye kawai take da itah tana bi kamar yarinya se da suka shigo mota marmeenat ta zube kan tight d'in nadeey Akasalance, ta lumshe idonta ita kad'ai tasan ya takeji! A hankali nadeey tace da kinshiga to tabbas da kinyi kuskure domin baze Aurekiba kasancewar maxa da dama sun latsa zumarki,, kuma qwayar cutar da kejikin ki bazata illata shi ba idan har ba yada Injury wa penis d'in shi.k inga yaci bulus kenan. Hanun nady taqara riqewa tare da cewa cikin wata murya I'm sorry nadeey nakasa controlling kaina ne! Kanta tashafa tace nagani friend qwararre ne kigama wartsakwa muje Akwai shagali ko bazaki iya zuwa ba? Qasa qasa take maganar! A hankali tace me zehana ni zuwa nady! Halin da kike ciki takashe mata ido! Ba hujja bane kaini gida nayi wanka coxxxx of Ajiqe nake! Kallon ta tayi tace kinyi realising ne? Kai kawai ta d'aga Alamar Eh! Dukan wasa ta kaimata tace shegiya kina cikin super IGO xe ci uwarshi dan ba kya gajiya. Murmushi tayi tace wa yaqi dad'i idan bake ba! Uhummn muje dai haka nadeey ta tada mota se gida marmeenat ta shige wanka dan kimtsawa........ har yanxu taheer Nana kwance ba sukuni duk da Abun ya sauka Amma........ ASMEENAT ZEEYAN CE✏ [31/07 4:01 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪2⃣0⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilahi* *Sa"aratu duk da bansan kiba labarin ki yatab'a zuciya ta! Allah yabaki lfy! Ina kira ga mata da muji tsoron Allah idan ke kinyi qudurta aranki ke kad'ai ce ga mijinki to kisani Allah yagama shirin sa kuma duk wadda kika quntawa to kituna inda zakije kuma lokaci ne da bakisan zuwan sa ba😭* *Qawar mu Abokiyar Aiki ummu farhana Na cikin tashin hankali Allah yashiga tsakanin ta da muguwar da ke binta, (Marubuciyar y'a y'a mata)* *Ameeeen yatsare mu da kariyar sa* ↪ Amma..yaji haushi sosaiiiiii haka yamiqe ya gyara kayansa da ke Neman fitowa waje, yashiga wanka! Daga bisani ya futo tare da fita yana juye juye ransa Na kitsa masa mafita d'aya ce yakashe Abbah habibu! ko kuma yayi dabarun kwashe kud'in sa, idan ma gaskiya ta futa yanxu kud'i sune mutunci! Wata zuciyar ta shaida masa khaleel fa.! Haka dai Rayuwa taci gaba. Taheer yagama yanke shawara Akan satar kud'i Abbah ze fi, kuma yafara shirin sa ta kowane gefe. Haka ma Anwar bisa Rashin hujja da makama Anyanke masa shekaru ukku A gidan kaso tare da Aiki m e tsanani kuma idan suka cika ba Aga zeenah ba ,to ze qare Rayuwar sa gidan yari. lallai Allah ne ze kashe ma iyaye ka gode masa domin yana cikin QUNCI da baya iya misltawa se dai Kalmar innalillahi wa innalillahi raji'un na nan kwance A harshen sa. Gefen zeenah tafara fuskantar tsana da habaici ga umaima, duk da har yanxu mgn bata tab'a had'a su ba sannan yanxu duk wani motsi da zeenah zatayi tofa umaima Na kule!!! Dr. mansur tunga y'ar sa yaga banbanci domin ko dai ze fitooo har angyara masa itah haka ma ita kanta zeenah tayi wanka duk da komai bata shafawa! Kwanci tashi Asarar me Rayuwa cikin zeenah har yakai 7months, dan haka komai Na chanxawa tana tsaye tana gugar tyels da moper kawai se taji anture ta tabaya tafad'i dimmm! Cikin wata murya tace innalillahi wa innalillahi raji'un! Dariya umaima tayi tace ba kince ba kya magana ba shegiya zaman ki yaqare gidannan!!! Itakam bata umaima take ba takanta da taji wani sabon lamari bayan lower Abdominal pain da yaqilla mata lokaci d'aya se taji wani zuuuu koda kallon ta yakai jinine ke malala!!! Qwallah taqara tace dan Allah ki temaki ni zanmutu dan Allah!!!! Gashin ta tajawo tace zaki de mutu fad'a mun meye Alaqar ki da mijina.!? Zeenah se juyi take tana Allah ba lafi Na bane ka ceceni hum wai wai tana yarfa hannu. Cikin tsawa tace ke bashi Na kesan jiba Alaqar ki da mijina.? Ko kuma nasa qafa Na danne cikin nan da kullum tsine yake ba haihuwa! Cikin wani matsanancin yanayi tace wlh Ban San komai ba! Kan tayi wani Abu motar mansur ta tsaya da gudu umaima tayi d'aki dan kar yagano komai! yana shigowa yace subuhanallah zeenah ya tallafo ta bashiri! Da kyar tace zan mutu Dr. Kaceceni nida Abunda ke cikina ko bayan raina ze mani Addu'a shine kawai yarage mun! Bazaki mutu ba Zeenah! Umaima ta futo tare da rafka Ashar tace Zina A parlour Na mansur? zar Hawaye suka wanke idan sa yace A'UZUBILLAHI minki umaima y'ar uwar kina cikin wani hali shaid'an Na zuga ki. Tace to yanxu dai ba Wannan ba kaiyi gaggawar kaita gidan ubanta domin Alqawari ya cika tayi mgn. Kallon ta kawai yayi ba tare da yace uffan ba Amma yana takaicin mata! saboda zafin kishi suna manta Allah Azukatan su! Da kyar ya miqe yashiga da ita ciki yana management d'in ta be kula da surutan umaima ba domin idan yabita to tabbas zeenah zata rasa ranta! Yana Aikin yana kuka biyu, nafarko jarrabawa daban daban da tasamu baiwar Allah !Na biyu umaima da zafin kishi idan ba Ayi sa'a ba shi ze kaita wuta!!!! Duk da jini da yabiye hannun sa da hawaye! umaima bata saurara ba wuyan rigarsa ta riqo tace mansur ka futar mun da dadiranka gidana ko kuma Na kunnah fetur kowa ma ya huta.... umaima Ashe ke jahila ce? Au se yanxu kasani wlh idan kana San Rayuwar ka too kafice da itah a gidannan tare da riqo petur da Ashana hannun ta.... hankalin mansur ya tashi ya d'imauta ga zeenah daf take da rasa ranta... .. ASMEENAT ZEEYAN CE ✏ [31/07 4:01 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪2⃣1⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilahi*👏🏻 *HARSHEN SO yana kawo light Mrs Jameela musa ubangiji yaqara kare mana ke yasanya haske da Albarka a ciki* *Zaliha IG Ina roqon Allyabaki lafiya Akan miss d'in baby da mukayi Allah yakawo wani me Albarka* ↪ Zeenah daf take da rasa ranta... cikin muryar kuka yace Umaima kikashe ni, se me? Kafun ke dubun ki sun aikata haka batare da sunci ribar komai ba! Amma kada kikashe baiwar Allah da d'an da be kozo Duniya ba. bare yaci haqqin wani! Mansur kana da right Na cetar ta tahanyar ficewa da ita Cikin gidana. Wani kuka yasake ji, da ya tuna kalaman mahaifiyar sa ji yake kamar yanxu takeyin su! Mansur ko bayan raina kasaki umaima ban yafe ba! Amma bazan hanaka qara Aure ba! Afili yace me yasa iyaye ke nuna isah suna mugun furuci wa y'an su!? bayan basu San ya tsakiyar ta ke zuwaba. Haka yaga jini Na gushing out in to her vagina Da sauri ya miqe batare da dubin umaima zata qona shiba yafara aikin cikin ikon Allah jinin ya tsaya cak! Hamdala yayi ga Allah kuma ko da yaduba ba umaima ba sawunta to Ina tayi? Yace Kai Allah yashiryar damu Da sauri take fisgar qafafuna tana tafiya da kyar taga ta isa inda zata! Cikin sa'a ko ita kad'ai ce A gidan Araaxane tace kuka umaima? Eh nadeey Ina cikin kad'uwa da tashin hankali marar misiltuwa!? Kamar yaya!? Nadeey mansur ya cutar dani Tahanyar yimini kishiyar waje ko kuma nace karuwar gida. Ha qarya ne!? Cikin muryar kuka tace wlh gaskiya nake fad'a maki! Mtss shine kika tada hankalin ki? Ina San mansur shine Rayuwa ta nadeey. Zooo kiji tarad'a mata A kunne!!! Allah nadeey tafad'a! Hummm umaima kenan Ai yanxu duk wadda tayi baccci to za'a ga wallenta Domin tanaji wata zatayi gaba da mijinta! Hakane nadeey yaushe zanzooo to kibari zuwa jibi marmeenat ma zataje kinsan Aure zatayi kwanakin nan hakane fa sukayi shewa har da tafawa! Nan take fuskar umaima ta sauya cikin zuciyar tatace shegiya se kin ci uwar ki ba de tarayya da mijin umaima ba? Haka ta dawo gida Dr har yayi cleaning ko inah sannan zeenah ta farfad'o se de Hawaye masu zafi dake Addabar fatar fuskarta! Cikin tuhuma yace Ina kikaje? Harar sa tayi tare da cewa baruwanka bane! Wlh duk inda kikaje batare

Chapter 4 of 12