d'aya sannan ta tako kamar wadda Egg yafashwa A ciki ta nufi sashen!
Taheer tasake kallo A fakaice.......
ASMEENAT ZEEYAN CE
[31/07 4:00 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A*
*🥁BAKIN GANGA*🥁
⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫
*Story, Written,*
*ASM££NAT Z££YAN*
↪6⃣
*Astagafurul lahal laazi la ilahi Illahuwal hayyul qayum wa atubu ilahi*👏🏻
*Innalillahi wa innalillahi raji'un! Innalillahi wa innalillahi raji'un! Tabbas kullum nafsin za'iqatul maut! Muna roqon Allah ka yi rahama ga wani jigo da ya Amsa kiranka, cikin family y'ar uwa Abokiyar Aiki ummu farhana* *Marubuciyar:-* *(y'a y'a mata!)*
*Wannan page Na kune masu yi min comments kuna cikin DIL dita matan Albarka*❣
↪
Taheer tasake kallo A fakaice... sannan ta sadda kanta qasa domin kallon da yake mata tayi Amannah ba Alkhairi bane!
Sannan tazo gaban mah tazauna duk ta susuce. kallo d'aya mah tayi mata tagane hankalin y'ar ta baya tare da itah.
Hannyanta ta riqe cikin Nata tace haba zeenah meye haka? Ba injection za Amaki ba! Kwantar da hankalin ki, kinji sanyin idaniya ta!!!! Hawaye taji tare da tausayin kanta da mahaifiyar ta, tace Thom mah Ayi binciken.... murmushi Tayi tace yauwa Autata.
Dariya taheer yayi me ma'anoni ,sannan yace gaskiya mah kin sagarta y'ar nan taki da yawa!!! Itam Dariyar tayi tace to taheer in ban bata good care ba waxan bama!? Hakane mah tare da cewa Commary kayi mata sannu matata ce Yana laqa harshen sa cikin haqora Alamar wata magana.
Cikin da kiyar zuciya tafara karb'a tambayar Dr. Yanayin tambayoyin shi kad'ai kasan Akwai sharri! Tambayar sa taqarshe ce takasa Amsawa (Last ministration period) saitawa tayi tace ban fahimta ba Dr.
Taheer ne ya karb'e da cewa nima gaskiya ban fahimce ka ba Dr.! Murmushi yayi sannan yace kuyi Haquri Aiki Na ne kuma Akwai buqatar nasan yaushe ne? Ok ba da muwa kamar 2weeks After! Ta fad'a ita dai mah zaune kawai take! Can kuma yace zeenah zan d'ibi blood d'in ki kad'an.
Shiru tayi sannan tace ok ba damuwa Aqasan zuciyar kuma kamar ta fitooo Afili. D'iba yayi sannan yace ngd zeenah!
Taheer ne yayi wani murmushi tare da shafa sajen sa yace sannu qanwata yau ba kuka an haqura ko? Zar taji hawayen ta sun kub'uce sun baro qwayar idaniyar ta! Mah ce tajawo ta tare da cewa kagani kasa mun yarinya kuka ko? Tuba nake mah Allah ya huci zuciyar Autar ki!
Kai taheer jaza'i ne Inji Rayuwar zeenah.shikam Commary se Aikin sa ya keyi? Bayan ya kammala ne yarungume taheer tare da cewa Congress Mun samu qaruwa! Da qarfi ya ture Commary tare da cewa Ban gane ba?
Taheer nace matar ka nada ciki 16 dyas and 7 Awa! What! What! What! Mah daga sama harqasa ta jiqe kamar anmata wanka da kyar ta kalli Dr tace no! Banyadda ba Dr.
Taheer ne yace ni nafi cancanta nace ban yadda ba mah domin ni nafi kowa sanin y'ar uwa ta!
Zeenah Da ke kuka da kyar tace taheer kace Kai kafi cancanta kasn Ina da ciki before Commary coxxxx Kai kamun!.
Maganar zeenah ba kunnen mah kad'ai ta daka ba harda zuciyar ta domin numfashin ta yatsaya cak! Anan kuma suka Aje zance ciki sukayi hospital! Cikin kuka tace Burin ka yacika taheer !Amma kasani Ba Asan maci tuwo ba se miya ta qare! Hakane amma ki Ajiye wannan Arubuce kyakyawar safiya Amaraice muke ganewa?????
A"a'uzubillahi minka taheer! Tayi shiru suka isa hospital management d'in ta Aka hauyi emergency! Tuni taheer ya kira Abbah Amma be sanar masa maganar ciki ba!
Abbah duk yarikice taheer kuma saqar sa ba inda ta karkace! Mah na farfad'owa Abunda ke harshen ta zeenah kin cuce ni tasake dogon sumah.
Haqiqa zeenah Na cikin tsaka me wuya coxxxx komai ya tsaya mata wayar mah bata iya d'agawa se haske take! Taheer ne yaduqo A kunnen ta yace Azeeza Na kiranki!!!! D'agowa tayi Amma ta kasa magna se girgixa Kai take ko me take nufi oho
Sassauta murya yayi tare da cewa kina da lokaci har yanxu! Domin zanyi Amfani da kalamaina da kika ma Fassara *BAKIN GANGA* ta hanyar nuna rud'u da tashin hankali yasanya kika furta Abunda kikace.
After 2dys kuma ki Bini A zubda cikin.......
ASMEENAT ZEEYAN CE
✏
[31/07 4:00 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A*
*🥁BAKIN GANGA*🥁
⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫
*Story, Written,*
*ASM££NAT Z££YAN*
↪7⃣
*Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilahi*👏🏻
*A gaskiya muna cikin halin lahaula wala quwata especially women! Wanda 99% mune hakan yana qona mun rai Idan Naga macce Na karb'ar Magani Akan AIDS (Qanjamau) this cuta is highly Danger , Cox can Affect Immune system! Amma mata da Kansu suke siya ta hanyar zina bayan da mazajen su. Abunda ya hargitsa mun tunani shine wata taxo hospital yanda take bayani yadda ta keji A jikin ta sing ne Na Acute phase (one of the type AIDS) ciwon Kai, fever, night sweating loss Wight! Ita A thinking Nata tarin T.B ne, I'm telling you Anyi shi so ba persistent couphing! Se Akayi HIV test wlh positive yabada Akayi mata bayani se kuka wai mijinta yajaza mata masifa!!! Bayan doguwar shawara da Aka bata se takira mijinta yaxo Aka Auna Babu!- kunga inda maza suka fimu wlh idan NAMIJI bayada injury ko ulcer ko wani yankuwa A penis wlh idan kina da HIV baya d'auka coz shi Spam ne kawai ze xuba yatashi baya d'ibar komai jikin ki But ke In 30secoun se ki d'auka why be Cox kin karb'a. Ni shawara ta Anan muji tsoron Allah ko dan wannan Virus d'in Cox ko generalized itching Aka barki dashi wa gari yawaya! Nan mijin yasake ta kuma tananan tana karb'ar Magani Duk naganta se naji ba dad'i. Kuma dan Allah ku rage qyamar su Cox Is not present through sliver, tears, sweat, urine, and faeces qyama kanta ciwo ce dan Allah!!! Muji tsoron Allah👏🏻*
↪
After 2dyas kuma ki Bini A zubda cikin...Wani QUNCI da d'aci ta dinga ji kamar ta shaqe taheer! Da kyar ta tsayar da harshen ta tace taheer me nayi maka kake Neman salwantar da Rayuwa ta? bayan kayi Awon gaba da Farinciki Na taheer?
Ke kika so hakan! Amma kisani bazan sassauta maki ba har se kinjaye ra'ayin ki+! Idan wannan ne tunaninka ka tafka babban kuskure Arayuwar ka domin ko duniya zata kalleni tsirara sai jininka ya taka qasa kuma Yanxu *BAKIN GANGA* in dai A jinsin maza Akeyin su wlh basa tasiri A zuciyar zeenah. kuma A gaban kowa zan fad'a Kai kamun ciki taheer.....
Tasss ya harba mata mari tare da cewa Ki saita kalaman ki !Amma bakin rijiya ba gurin wasar yaro bane !tun wuri ki sama mah Maniyin da ke yawo A jikin ki uba kafun yakai ciki.! Taheer Na maka Alqawari idan ba ka tsaida numfashi Na Ayau ba, zan cigaba da shaidawa duniya Taheer shine me mallakin maniyin da ke cikina kafun yazama ciki wata tara suyi Akira ka baban shege.
Dafe Kai yayi tare da cewa Daga ganin masa kinsa tafi qarfin kashin shanu. Amma kafun duniya tasan cewa ni uban shege ne !ke zaki Amsa masa ba uba kika haife shi ze tambayeki ta yaya? Se kice sanadin *BAKIN GANGA?* Abune Wanda hankali bazai tab'a d'auka ba.
Nourse ce ta kira taheer sannan tace patient d'insa ta farka? Zuwa yayi da sauri zeenah ta bi Bayan sa! Hannun mah yariqo tare da cewa kiyi Haquri mah zeenah bata da ciki Qwaqwalwar ta ce ta kwance saka makon Gigita da tayi!!!!!!!! Ta baya tace Ba gaskiya bane ina da cikin taheer!!! Hannu yad'ora Aka tare da cewa zeenah me namaki kike Neman haddasa gaba A tsakanin maso soyuwa A gareni, Dan Allah zeenah kifad'i Alkhairi kar zuciya ta .tabuga.
Sannan yaqara so dafff da itah cikin muryar ban tausayi yace zeenah kirufa mana Asiri ki daina iqirarin ciki wa kanki dan Allah Na roqeki domin Na yadda da ke shi yasanya nake kallon labarin Commary ta tsuniya coxxxx nasan bazaki tab'a aikata haka ba. Kiyi Haquri dan ganin Na matsa Abuncika lafiyar ki Aka samu Akasi se kike iqirarin nine to kisani bazan ji ko d'ar ba kasancewar raina fansa ne ga duk Abunda kika sanya gaba zeenah!+
Hakan yayi dai dai da shigowar Abbah da gudu taheer yataso ya rungume Abbah yana wani kuka me sauti yace Abbah zeenah ta haukace dan Allah ka temakeni Kar Na rasata Abbah wlh Ina santa, itace Rayuwa ta Abbah!!!
Kan Abbah ya kulle sosaiiiiii domin taheer NAMIJI ne Amma gashi yana kuka haka!? Da kyar ya kalli Matarsa Hawaye kawai ke fita Agefen eyes d'inta yace Maman daughter me ke faruwa?
Shiru tayi Amma yayi qarfin halin isa gareta ya qara jefa mata tambaya! Yatsan ta tad'aga tace zeenah ta jawo masiba tana da ciki! Kallon ta yayi zata yi magana yadaka mata tsawa tare da cewa imin shiru!!!! Kuka taheer ya qara Saki tare da cewa Abbah nine Na mata ciki kabari zan Aureta ka gafarce ni!!!!
Hawaye Abbah yaji sannan mah tace cikin kuka ba taheer bane makauniyar soyayya ce tasa shi furta hakan!
*ASMEENAT ZEEYAN CE*✏
[31/07 4:00 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A*
*🥁BAKIN GANGA*🥁
⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫
*Story, Written,*
*ASM££NAT Z££YAN*
↪8⃣
*Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilahi*👏🏻
*Uhum gobe za'aji ni shiru ba posting Cox Akwai Abunda zangabatar,,,Need our prayer's! Allah yabani sa'a !kuma yayi tafiya Allah yatsare shi yadawo dashi lfy ya Hana shi ganin wasu mata.*
↪
Mah ce tace ba taheer bane, makauniyar soyayya ce tasa shi furta hakan........juyowa yayi tare da cewa mah pls kar ki qaryata zancena idan Abbah yagane bani bane ze datse soyayyar mu kinji ! Arud'e yasake juyowa yace zeenah idan har kina sona Na roqeki, ki tirje Akan nine kinji my first lover!
Zeenah tarasa furta komai se zafafan Hawaye tare da jaddadawa taheer Iblis ne! Abbah ne yace taheer kaine ka haukace Akan so zaka karb'a cikin wani A matsayin naka. to kasani ban yafema ka ba idan ka qara bud'a baki kace cikin zeenah Na kane +taje gata ga Duniya, Wanda be zoba jiranshi takeyi balantana ita tazooo har tagane Ina ta dosa!!! Sannan ni bazan koreki ba! Bazan so sanin waye Uban cikin ki ba, dan Na lura babu Allah Azuciyar ki!!!!!
Mah ce tace haba me zamuyi da zeenah Agaban mu taje can taqa..A'a dakata wlh ko ba mukore ta ba ita ce zata kori kanta! Akwai ranar da zatazo Wanda takawo duniya ya sata gaba Ina ubansa? babu tun Anan zata gano Duniya Budurwar wawa ce!.
Cikin kuka taheer yace Abbah Ina roqon ka! da kabari Axubda Cikin nan se Ad'aura mun Aure da ita domin itace Rayuwa ta! Taheer so nada zafi Alokacin da rabuwa ta kawo farmaki Amma Kai Amanata ne! bazan tab'a cutar da kai ba! Zubda ciki kuma bani ba zuriya ta A ciki Ruwan tane tanemi Uban cikin ta suyi shawara. Yaqare tare da cewa hajiya, taheer, mu fawalla ma Allah lamarin sa kazooo muje!
Tanaji tana gani suka barta, hankalin ta ya tashi yayinda Abbah ya tada mota suka tafi A cewar su taheer baya hayyacin sa!+ Tayi kuka sosaiiiiii sannan ta tashi Ta doshi hanya batare da Sanin Ina ta dosa ba.! Can kuma tayi gidan Dr.Anwar ranta cike da Burin fansa.!
A tsanake suka gaisa sannan tace taimako ze mata! Allah yasa zan iya zeenah! Zaka iya idan kayi niya Ina jinki! Gyaran murya tayi tace shaida zaka mun Akan Taheer cikin sa ne Ajikina. Hawaye yaji Tare da cewa dan Allah kiyi Haquri Taheer duk yadda kike tunanin sa ya wuce nan!+ Yasa min tarko akan maganar nan cewa idan tafita tabbas zan ziyarci kabarina.... sannan Alaqa ta da taheer Wlh zeenah sanadin son ki ne! Bana zubda ciki amma taheer ya nuna Auren ki zai bani Dan haka yake bad'alar sa da mata daban daban Ina zubda ciki!-
A wata ranar Assabar Aka yanaka miki sadaki da taheer ranar da bazan tab'a mantawa ba.Yazoo yace mun Wlh tilass Aka mai inyi Haquri Amma kwatsam se yaxo mun da baqon lamari yana thinking kina da ciki kuma shi yayi. Zeenah kan kizoo nayi kuka da baqin ciki akan Abunda taheer ya Aikata miki. daga qarshe yaxo yace naje Na baki result A gaban mahaifiyar ki cewa kina da ciki. Anan nace bazan aikata ba domin bazan iya aikata miki haka ba+ sannan naci Alwashin Raba taheer da penis d'in sa, kamar yadda yake raba mata da Budurcin sa koda kuwa taheer zai rabani da Raina.
Rabashi da penis d'in sa kuskure ne Anwar! Saboda me kenan zeenah ?A bud'e Amsar take yaci bulus domin mawuyacin A bune yaci gaba da Rayuwa kaga cirewar bashida Amfani. domin nan daka ganni kowace da qiqa ankare nake da taheer domin d'aukar fansa.
Sannan Adasqale yakamata Mu d'au fansa domin sai Na ga bayan taheer ta hanyar me dashi mabaraci ga penis d'in Amma ba Abokan harka! Sannan Abunda yasa Na gaya ma Akwai aikin da zaka mun.
Tunanin zeenah ya qara burge Anwar sannan yace Ina jinki ko menene zanyi miki!
Yanxu ka kirashi kace ka Amunce da maganar bani result tunda A thinking d'in sa baka San komai ba,! Abotar ku zata nin ku daga bisani ka bashi shawara Akan cire masa......
ASMEENAT ZEEYAN CE✏
[31/07 4:00 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A*
*🥁BAKIN GANGA*🥁
⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫
*Story, Written,*
*ASM££NAT Z££YAN*
↪9⃣
*Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilahi*👏🏻
*Welcome back khaleesi🤸♀🤸♀🤸♀🤸♀🤸♀🤸♀🤸♀🤸♀🤸♀*
*SO MAKAMIN CUTA* *Besty kar fa zaheeda ta barni da ciwon DIl* *kicigaba dan ganin yaya za"aqare🤷🏽♀*
↪
Daga bisani ka Bashi shawara Akan cire masa........Vas different, kaga kenan dashi da haihuwa se A lahira, koda yayi ejaculation da wasu matan Rayuwa kawai ze mora ba tare da cikin sa yazauna masu A mahaifa ba! Cox Ancicire mahad'ar semen A jikin shi.
Shiru yayi sannan can yace zeenah da wuya taheer ya yadda da wannan method d'in, Cox yanada knowledge akansa, Yasan idan akayi bashi ba Aihuwa.
um um Anwar ze yadda Amma ku qullar Abotar daga baya kabarni da komai.
Kar kidamu zan sadaukar da komai nawa dan farinciki ki! Bani number ki ! Ba musu takaran ta masa! Godiya yayi tare da cewa se najiki ko nasame ki gida. Se dai kajini Amma maganar had'uwa ba yanxu ba, tasalima bazaman gidan zanyi ba har sai Na cimma burina!
Zaiyi magana ta katse shi tahanyar cewa kar ka fad'i komai banda time Na d'aukar wa'Azi ko shawar!a Cox nima Iyayena basuda lokacin saurarata Yanxu dole Rayuwa tazame min sirri Na tafi se watarana!
Dan Allah d'an tsaya zeenah! Menene! Bara Na kira taheer kisan da gaske nake shirin, shiru tayi sannan yakira ba b'ata lokaci taheer yad'aga bayan gaisawa ne Anwar yace Na Amunce da buqatar ka taheer!!!!
Hhhhhhhh, hehehehe Anwar Abunda zeenah tace ma kenan daga Kai har ita kunyi kuskure, domin duk Abunda zeenah zatayi dole nasani thus nasan cewa Rayuwar ta cike take da d'aukar fansa shi yasanya Na riqeta A bokiyar gaba.
Amsar waya tayi hannun Anwar ta kara A kunnen ta tafashe da dariya sannan tace congresss taheer! Amma ni Na yadda qaddarata ce, A gaba kuma bamusan yataka zata kasance ba duba da bakasan tsakiyar ka ba farkon da qarshe kasani!
Cije leb'e yayi sannan ya huro iska Wannan yarinya naso tahana shi zama lafiya!+ A fili yace Habibu yayi gaskiya da yace ba Allah Azuciyar ki, wannan Kalmar ba qaramin zafi tayiwa zeenah ba,! Amma tadake tace nasan cewa Doka ce ta halitta samun nasara, idan kuma ka dogara da hakan baka buqatar bayani domin nasan ka yadda da kanka ta kashe wayar!
Sake kira yayi Amma Anwar ya tabbatar masa zeenah ta tafi...baqaramin haushi yaji ba sannan ya Ayyana aransa da zeenah kafira ce se Anga Aqida!+ Tare da matse wayarsa.yakoma ciki kwance yayi Rigin gine kansa Na kallon silin A kujerar mah! Zuwa tayi daf dashi tace Taheer! Da kyar ya Iyacewa mah har yanxu zeenah bata dawo ba .har wuni Na shigewa!
Tausayin sa taji tare da cewa Haquri zamuyi Amma nikaina lamarin ta ya d'aure mun Kai, Amma nasan ko waye ya keta haddinta zata d'au fansa domin yarinya ce Amma tana da zafiii!!!! Hakane mah Amma me yasa ta laqaba mun? Kuma tayi nesa dani ?dan Allah mah ku nemo min itah wlh mutuwa zanyi idan har ban Aure ta ba. Cikin kuka tace taheer duk son da zakayiwa zeenah be Kai nawa ba Amma tunda haka tazab'awa Rayuwar ta taje, Ina so kasani Akwai d'anda ka tabbatar Na kane Amma idan yabar hanyar ka to shari'a ma bata yadda ku zauna ba, saboda me mah! Hum taheer hankalina baya tare dani komai nayi dauriya ce kawai Amma inajin zeenah araina. Se de yanada kyau Na nuna mata qyama domin ta gane kuskuren ta.
Kuma idan kaga ka mutu lokacin kane taheer Amma karka sawa kanka da muwa duk nisan dare gari xe waye !+
Zumbur ya miqe tare da cewa natuna ! A firgice mah tace me ka tuna taheer? Lallai biri yayi kama da mutum Sannan yace Anwar ka cuceni! Karabani da zeenah! Wane laifi Na Aikata mah ka yanke wannan zazzafan hukunci gareni Anwar!+ ?
Wlh yau se ka baqunci qiyama, Abbah ne yariqe taheer da ke qoqarin fita yace cikin tsawa ka dakata nace! Abbah ka gafarce ni, Natuna kalaman Anwar ne da yace ko nabar masa zeenah ko kuma ya rabata da qimarta Wanda bani ba ko wani bazai yi sha'awar aurenta ba.
inda Na lashi ta kobin ko me yasa meta ni zanzauna da itah,
sannan zeenah Agabana tace Auren biyayya zata mun Cox of mah, take nuna soyayyar ta gareni nikuma naji Na gani ko zata yanka naman jikina bazan tab'a Barwa Anwar itah ba. kucece ni naraba Anwar da Abunda yaraba zeenah da Budurcin ta dan su quntata mun! Yaqra manne Abbah yana kuka!
Zeenah ce tashigo sulale, Abbah yadakatar da itah tare da cewa nagane inda kika dosa! So kike ki tozarta ni ko ki lalata Zumunci Na da y'an uwana ! Cikin kuka tace wlh Abbah I didn't do it for any other reason Amma gaskiya na....
Katse ta yayi tahanyar cewa, immin shiru muna fuka, so take Akira ka kakan shege tabakin mah! Bata isah ba Ayau ki barmin gida sannan zanje Na roqi....
ASMEENAT ZEEYAN CE
✏
[31/07 4:00 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A*
*🥁BAKIN GANGA*🥁
⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫
*Story, Written,*
*ASM££NAT Z££YAN*
↪1⃣0⃣
*Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilahi👏🏻*
*Jinjina tare da jin sweet Gare Ku reader's BAKIN GANGA, Musamman ASMEENAT ZEEYAN FAN'S !BRILLIANT FAN'S! SURAYYAMS FAN'S*
*kuna cikin Raina matan Albarka*👇🏻
*Sakeenat Yusuf*
*Ameena usman*
*maman Nana*
*Kai duka de kuna saqqle cikin zuciyar ASMEENAT*😍😍😍
↪
Na roqi...Alhaji umar nadada, dayayi Haquri yabaka Maryam, wani dad'i taheer yaji Azuciyar sa! Afili yace Abbah kar kayi mun haka ,So baya San ayanke masa hukuncin da be yanke da kansa ba zuciya itace Alqalin sa, dan Allah idan Aure Na da zeenah babu haramun ku gafarce ni A haka nake santa.
Itakam zeenah baya baya ta dinga jah ,saboda kalaman taheer suna Neman Zarta *BAKIN GANGA* Ayayinda wanda baisan waye taheer ba yake saurara! Karaf sukayi da Azeeza suka rungume juna daga bisan ne zeenah tace cikin muryar kuka, Azeeza nashiga ukku, taheer ya cuceni cutar da bazanta tab'a warke wa ba, naso taheer fiye da kaina, kuma Azahiri shima haka ya ke sona. Kaina yagama kwancewa Azeeza fad'a mun me zanyi da Rama Abunda taheer yayi mun! Kinji Azeeza.
Da kyar ta tsaida hawayen ta, tace zeenah da yawan maza Na Amfani da kalamai masu zaqi su cimma burinsu, Amma har yanxu munkasa ganewa, kuma kullum masifar akan mu take qarewa , sannan duk yadda kayi ramuwar gayya Basa jin baqin cikin dakaji, domin cikin da suke dasawa, ba A dasa musu, hakama penis d'insu bata nuna alama cewa suma ba samari bane sab'anin macce da dare guda komai ke lalacewa, Addu'a ta d'aya ce Allah Ka toni Asirin taheer! Kadaqale masa dabara ta kowane fanni! Cikin muryar kuka tace Ameen Azeeza! Ngd kece kawai baki qaryata ni ba. Ta ya zan qaryata ki bayan nasan cewa samari masu *BAKIN GANGA* komai suna haddasawa dan ganin zuciya da gangar jiki sunyi Amannah da su!
Haka suka fita gidan cike da jin tausayin kansu, Azeeza har ga Allah tafiyar zeenah Na raxana ta, kuma tasan ko kukan jini zatayi ummanta baxata tab'a karb'ar zeenah ba, kallon juna sukeyi sosaiiiiii, da kyar Azeeza tace yanxu ina zaki dosa? D'agowa tayi da kyar tace nima Abunda zuciya ta ke tambaya Na kenan! Innalillahi wa innalillahi raji'u!!!! Haqiqa taheer ya cutar da ke zeenah! Amma Allah zai saka maki, Duk RIntsi kar kimanta ni zeenah kuma idan kin yake shawarar inda kika dosa kisanar mun Ina tare da ke! Zantafi kar Ummah ta dakeni! Rabuwa sukayi cikin jin takaici nan kuma zeenah ta miqe hanya Azeeza ma ta tafi......
Taheer har yanxu kukan yake tamkar qaramin yaro da kyar yace Abbah Na yadda da qaddara Amma kabani dama d'aya tak!!!! Kafad'a ko menene idan ba Auren zeenah bane zangoya ma baya ta kowane fanni. Mah! Abbah! Hakane taheer Bana cewa iyi kuma nace A'A taje ta Auri Wanda ta keso, domin zata iya kashe ka. Kai macce ko yaya take nemi tsari da kaidinta taheer! Hawaye yaji sannan yadafe Kai tare da cewa zan mannah Anwar gaban shari'a, kar kace dani A'a Abbah dan Allah.....kaje idan kana da hujja, Allah ya taimaka! Cikin Kuka yace Ameen ngd Abbah.
Fitar Taheer keda wuya yaje hospital dan dagaske kansa Na masa ciwoooo, kuma yasaki dariya tare da shewa yace hum yarinya ba kisan taheer ba, yaqara sa yana jin dad'i ,ya koma tuna Maryam da surarta da kuma wayewar ta! Afili yace thanks Allah, Haka ya isa hospital bai wani jira ba yaga Dr. Aka bashi good care ya dawo gidan malam, maganin yasha, tare da bajewa A katifar sa, baccci me nauyi ya sure shi...
Agidan su Abbah se tausayin taheer sukeji suna jajinta girman son da yakewa zeenah duk da rabashi da Maryam da Akayi be qita ba, yakuma nuna San zeenah fiye da Maryam dan ganin anqullah Zumunci yad'ore, Amma da yake ita bataji tayi fatali da Abun ,Sosaiiiiii Abbah ke da nasanin zeenah a mtsayin y'ar sa.haka suka cigaba da tauna Abun
Ita kuwa zeenah d'od'ar take tafiya ga saqon da hanjin cikin ta ke Aikowa had'i da barazana me firgitarwa.....
ASMEENAT ZEEYAN CE✏
[31/07 4:00 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A*
*🥁BAKIN GANGA*🥁
⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫
*Story, Written,*
*ASM££NAT Z££YAN*
↪1⃣1⃣
*Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilahi*👏🏻
*HARSHEN SO* *daga ji a Rina wai Ansaci zanen ma haukaciya! To musaura muji Wani sabo cikin sabon zamani domin gwana ce wurin sanin mustahabban so da farillan sa, Bari Na tuna muku itace tabamu so mugun wasa!+ Yanxu kuma Uhum eham coming soon*
*Wayyo Allah dad'i idan kuna Bamu hakkin mu bakasafai muke San zuwa lafira ba se dai idan lokaci yayi bama bijirewa Umurnin Allah, idan kuma Akasin hakane mu ke bunne kanmu Arame,+ Mugun miji by Real me dambu coming soon*
*_Sister's Akwai wasu Abubuwa da bature ke kira da Allergic, kenan Abubuwan da jiki mutum ba d'aukaba , to some times
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 2 Chapter of 12