Share this page
An dauko wannan littafi daga shafin https://thausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://thausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://thausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://thausanovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.thausanovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels Copied By HAYATU BABA ZUBAIRU(YAYA HAYAT) (ADMIN OF ADMINS) (admin Hayat hausa novels Hausa novels and fashion Cool novel, makeup and kitchen1⃣ Cool novel, makeup and kitchen2⃣ AND Cool novel, makeup and kitchen3⃣) WHATSAPP NO: 09030159301 [31/07 4:00 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪1⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilahi*👏🏻 *Godiya ga Allah S.W.A Wanda cikin iyawarsa da tausayin sa da Amuncewar sa yasake Aran rai da lafiya da fasaha Na sake dawowa A cikin BAKIN GANGA* *Alah kulli halin zan shaidawa mutane akan banyi shi dan cin zarafi ga kowa ba se dan kyautata Alaqa* *Allah ka tsare muna mutuncin mu, da qimar mu, duk yadda Addini ya rikice kabar mu Akan Sunnah Muh'd(S.A.W.)* *Daku nake tako Na masoyana Ina gaisawa tare da fatan Alkhairi*👏🏻 *Kun isa a nuna ku da yatsa domin kunyiwa saura fintinkau gurin Sanin makamar Aiki, BRILLIANT WRITER'S ASSO.....* *Wannan Book sadaukawa ne gareki qawar Arziki haleema yahaya* *(twenty*)🥁 ↪ Kuka ne take me girman gaske !ba tsayawa, cikin sanyin murya yace haba zeenah!, nifa mijin kine,! To be inshallah! meye da muwarki? yana qoqarin tab'a ta!!! Cikin wata murya me kaushi da fusaci tace karka tab'a ni taheer. bani kayana. Ba musu ya Miqa mata ! sannan tasanya dan kare tsiraicin ta! Gaban ta yadawo yace zeenah! Kukannan be kamace ki ba !shaidu ne yarage mana kituna idan kin manta sadaki Na, Na hannun ki, kuma bazan tab'a walaqanta ki ba coz ni Na yaga kayana Aleda. Cikin kuka tace taheer Na tsaneka, bana San jin maganar ka ,maganar walaqanta ni Ajiye gefe! Amma nasan ko wace Amarya da Ango suna d'aukin Daren Amarcin sune saboda wannan! me ye qimata Adaren taheer? bayan ka lalata shi tun A waje. kasan ya yake ta hanyar da Allah be Amunce ba. My first lover ki fahimce ni! Wlh sanki ne kuma ba chanji ki yarda dani....dakata taheer kar ka yaudare ni zuciya ta dafff take da bugawa! Me kake nufi taheer? bayan kamun muguwar illah ta hanyar rabani da Abunda tun bansan muhimmanci sa ba Ake tanadar shi, killlace shi, har yaxo hannu Na long time but cikin few minutes ka lalata! Zeenah kayana Na lalata dan haka... cikin tsawa tace dakata taheer tafice da sauri. Zeenah! Zeenah yakira sunan ta , Amma ko Ajikin ta ta miqe hanya .Dafe Kai yayi tare da takaici akan rashi wayewar zeenah, to meye a wannan Mtsss ya danna motarsa yatafi. Da kyar tasamu Adai daita sahu ta kaita unguwar su, hankali tashe tashiga gida, cikin sa'a mah Na toilet ta fad'a d"akinta tare da kullo qofar d'akin ,ta baje akan katifa tana kuka sulale. Har wuraren 6:pm mah bataga y'arta ba, hankali ta duk ya tashi Dom dai tasan y'arta iya dad'ewarta 5:30pm. Phoneo d'inta ta jawo ta dannna kiran zeenah,but offline.aranta ta furta lafiya Kuwa, ?fitowa tayi ta tambayi Lauwali me gadi! Cikin sakin fuska yace Kai zeenah naciki tun d'azu? Tana ciki tasake tambaya? Lallai hajiya naganta. Juyawa tayi Aranta ta tabbatar ba lafiya domin wannan ba halayyar y'ar ta bace. Cikin sauri ta tura d"akin, zeenah ,tare da furta subuhanallah lfy?da kyar ta d'ago murya Na karkarwa tace mah Mara ta ke ciwooo!??? Jawoo ta jikin ta tayi ta dafa goshinta taji yayi wani Axababben zafi.tace yasalam sannu zeenata Amma Abun yachanza miki salo tunda jiya kikayi wanka. Gaban ta taji yace tas! Kenan mah Na kallon fice da shige Nata tunda har tasan time and off Na period d'in ta duk Acikin seconds tayi tunanin da kyar ta iya cewa Eh mah jiyane. Nisa tayi tace bara Na kawo miki magani.qara shigewa jikin mah tayi tace mah banasha kada kibani amai zai sanyani kinji mah.Zeenah jikin ki yayi zafi kinji. i 'haquri nasan ba kyaso Amma lafiyar kine kwanciyar hankalina kinji. Shiru tayi Alamar zata sha ,cup da maganin ta d"auko da kanta tabawa y'arta, sannan takai dubanta ga rigar zeenah jini yab'ata kad'an, tace je kiyi wanka kiyi manage d'in kanki, Inaga AL'ADAR ki ce tarikice. Hankalin zeenah yayi mugun tashi da kyar ta shiga toilet tasake fashewa da kuka sosaiiiiii aranta ta Ayyana wankan janaba zatayi A gidansu. sannan ta gub'atatta hanya A fili tace taheer ka cuceni.. sannan taci gaba da wankan! Tana qarewa tasaka rigarta tare da qara bin katifa domin ita gani take motsi kad'an zaisa mah ta d'ago ta.!!! Bayan magrib taheer ne yazooo gidan cikin girmamawa suka gaisa da Mah yaso suhad'u da zeenah but tacewa mah jikin ta har b'ari yake saboda sanyi! Dole taheer ya haqura bayan 2weeks har yanxu jikin. Taheer ne yace Lallai yau sai sunje hospital.......... ASMEENAT ZEEYAN CE ✏ [31/07 4:00 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪2⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilahi*👏🏻 *Godiya gareku masoyana daga yin one page kun nuna muna tare gaskiya Ana tare mai kyau!!! Domin ni d'in ce dai kuke So* *Wayyo Allah bansan wane kalar So nakewa Jameela musa ba (Meelat) Allah dai yabarni dake*💋💋 *Hum wani Abu sai manya Besty kina cikin mind d'in ASMEENAT*💋💋 *Kai kular ki gareni tafi gaban Na nanata maman mamy*💋 ↪ Taheer ne yace yau lallai sai sunje hospital... Zeenah kuka tafasa me sauti !, ta kuma dage Akan bata zuwa. Mah ce tace taheer Bari Na shirya sai muje duka. Cikin zeenah ne ya murd'a A firgice ta fad'a toilet tayi mintuna da yawa sannan ta futo.... duqawa yayi yace mah basai kinje ba, duba da yanayin jama'a ba lafiya ni nan Na isa komai kuma ko ba wani Abu zeenah qanwa tace!!!+ Mah ce tace zeenah je kinji dubeni nima ciwon ki yaramar dani kuma taheer duk yabar Aikinsa lafiyar ki muke nema! Hawaye taji tare da tausayin mah fall Azuciyar ta sannan ta miqe ,gaba tayi yana bi har suka isa Afarfajiyar gidan. Mota yabud'e suka tafi kowa ya kauda Kai gefe yana cin magani. Can kuma yayi parking tare da cewa firs lover meye haka ?duk kin wani firgicewa Abunnan ba tambari yayi A goshin ki ba !bare kice nuna ki Akeyi! Sannan ba Wanda yasani illah mu kuma mune da junan mu kisaki ranki! Taheer saunawa zangaya ma bana San maganar ka,? dan Allah ka qyale ni!+ tayaya zanyi Amannah da *BAKIN GANGA* bayan da kwatankwacin sune Aka yaudare ni ta hanyar rabani da kimata, martabata. Hummm first lover Naga har yanxu kina kan fushi dani ?Amma ni banga Rashin qima ko martabata Atare da ke ba! cozzzz ba Abunda ya canza sanki Arayuwa ta. my first lover wlh I love you! Naji taheer muje kar ka b'ata mun lokaci Akaro Na biyu .domin hadissan maxa kullum sabbi ake ruwaitowa !Wanda ba ko shakka haddace su nada wuyar sha'ani kuma barazana ne Aduk lokacin da suke yunqurin kaima Qwaqwalwa farmaki. Shiru yayi aransa kuma kamar ya shaqeta domin shi baya San kafiya yajah guntun tsaki yatada motar.......Sahel hospital suka nufa cikin sa'a yasamu Dr .Anwar suka gaisa sannan yayi masa bayani akan zeenah. Tambayoyi yafara mata kamar yadda doka ta tanada sannan yabata MPT. Gwajin malaria, Amma kuma bata da itah. Sannan akayi Wasu Na ukan test duk normally. Dr. Ne yace kince bakida Aure ko? Eh Dr. Kiyi Haquri zan qara d'ibar jinin ki nayi miki gwajin p.t(pregnant test) coz bangane matsalar kiba!!!! Ok ba damuwa Dr. D'iba yayi sannan ya Ajiye bayan ya kwanta ne yayi Amfani da syrup d'in jinin bayan Yaqare aikin:- result d'in fail color yabashi wannan shi ya tabbatar Akwai ciki amma baxai fiye 2weeks ba A Understanding d'in Doctor. Dr. Ne yazooo tare da cewa zeenah gwajin ya tabbatar Akwai ciki!!!! What! Dr ciki fakace!!!yes Cox bama urine bane blood ne wlh A kwai ciki. Innalillahi wa innalillahi raji'un!!! Kagani ko taheer Qaddarar da nake nuna ma kenan! Amma baka gane ba yanxu sai kasan mafita !! Dan Allah kiyi shiru kar kitara muna jama'a shawara d'aya ce Azubda cikin nan kafin Allah ya kawo miki mijin Aure.... Taheer takira sunansa tare da tsaida qwallah tace me kake nufi? Hummm zeenah kinsan dai bazan Kai zawara A gidana ba! Lallai taheer kayi kuskure kuma wlh sai Na haihu kuma A gidan ka. Tare da ficewa. d'aga murya yayi yace kiyi shawara har yanxu kina da time! Eh shine kawai mafita ta bakin Anwar. Hararar sa tayi tace Dr. Me zubda ciki wannan ba yarenka bane dan haka kayi shiru domin shi.... ASMEENAT ZEEYAN CE✏ [31/07 4:00 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪3⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilahi*👏🏻 *Godiya gareku mutane Na* *Haleematu sadeeya(Leemat)* *Umman sayeed* *Ummuhny* *Meemh* *Feedo* *Asma'ulv* *Ummu habiba* *Da sauran mu Mutanen Arziki*👍🏻👍🏻👍🏻👍🏻👍🏻👍🏻 ↪ Dr.me zubda ciki Wannan ba yarenka bane !dan haka kayi shiru.... domin shi yasan waye ni ta tafi Abunta, Amma haqiqanin gaskiya tafiya ce kawai take batare da gani me kyau ba. Anwar ne yace mutumin yaufa Dara taci gida! Dan wannan bata da niyar zubda shi... murmushi mugunta yayi tare da cewa Anwar Na yadda da kaina! Domin yadda nayi Na kwanta da ita bansha wuya ba. haka ma na yaddaZubda cikin zaizooo A Ruwan sanyi! Nasan zaka Iya taheer Allah yabada sa'ar wata nan gaba... Ameeeen Kai de .Anwar bara natafi bani wasu tablet Na kaiwa u'warta. Hhhhhhhh shegen A kwai tako sannan yahad'a yabashi....A guje yashiga gidan tare da tambayar mah cikin tashin hankali ina Zeenah? A daburce tace lfy taheer ? Nima banganta ba tun fitarku. Kai yadafe tare da cewa mah quruciya ke cin zeenah Ruwan jiki ne kawai za"aqara mata ta danno da gudu kamar zautacciya. Tsaki mah taja me sauti tace Ai da dukan ta kayi kamar zeenah ace quruciya ,suna haka tashigo Mah tafara mata fad'a sosaiiiiii kallon ta takai ga taheer se yad'aga mata gira Alamar su zuba sugani mafi sauqi ta Aikata Abunda ya keso. Yawu ta Had'a masu d'aci aranta tace taheer....! Afili kuwa Cikin rawar murya tace mah ki gafarceni dan Allah shine qarshe kinji....Ai bani zaki bawa Haquri ba taheer dan shi kika wahalar..... kallon ta takai gareshi sannan tace kayi Haquri taheer!!! Kar kidamu qanwata gashi tare da nuna mata yadda zata sha... sannan yace Anjima zai dawo yaji yayane!? Karb'a tayi tashige Abunta tare da wani buri da take Ayyana wa ga taheer kuma ta d'au Alqawarin qwatarwa y'a y'a mata mutuncin su Akan Saura maza da suka keta masu haddi sanadin *BAKIN GANGA* domin tabbas sune silar Jan ragamar zuciya zuwa danasani. Bayan magrib ne taheer Yazoo Amma ga mamakin sa Jikin zeenah yayi qarfi...A hankali ta gaishe shi tare da cewa muje parlourn baqi...mah ce tayi dariya tace kingani har kin samu sauqi Amma ke sai kafiya...Yaqe tayi me kama da Murmushi tace muje......suna zaunawa yace kin sauke ra'ayin ki ko kina kan bakar ki....? Ina kan baka Na taheer!!!!! Bazaki zubar ba? Eh! Hummm zeenatu kisani Idan ni kike zargi A mtsayin Uban cikin ki to kinyi kuskure! domin ni ba Budurwa Na sameki ba .zan taimaka mikine Cox of Abbanki be fore ya tafi Dubai ni yabawa Amanar ki,,,,,shiga d'aya Na maki Na futo dan haka ki nemi Uban cikin ki. ko kirab'eni nayi helping d'inki pisabilillah.... Kalamnsa ba qaramin d'aci sukayi A' maqagorn ta ba. Amma tace taheer tare da shafa marar ta naji shiga d'aya ka mun. Amma kayadda da Spam d'in ka ne ke movement A jikina ko??? Tayaya zan yadda bayan nasan bani bane Uban cikin ki ba.sannan ke kinsa sakaka kike NAMIJI kawai kike jira ki kwashi ciki meyasa baki d'au mataki ba.... A'ah... Hawaye taji zuuuu sannan cikin muryar kuka tace Kai Iblis ne taheer .Amma sai Na gwada ma damu kuke taka rawa coxxxx wlh se narama. Zareeyar wandon sa ya kwance tare da matsowa dafff da itah yace kirama d'in zeenah se me? gani kiramah....mari me zaman kansa ta dannna A fuskar sa tare da cewa muhad'e gidan ubanka A gobe ta fice Gefen kuncen ya dafe tare da jin zafin maganar ta .Aransa ya Ayyana mata masu Aji da yayima haka Amma basu ci mutuncin sa ba se wannan da ma this year zatayi s.s candy! Lallai sai tayi kuka mai d'acin gaske A zuciyar ta...tare da ficewa kuma Kai tsaye gidan Anwar ya nufa dan kitsa wani buri nashi Akanta........ 🙆🏽‍♀A kwaita qasa fah ASMEENAT ZEEYAN CE [31/07 4:00 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪4⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilahi*👏🏻 *Kai Kai Mrs Ina mugun yinki har ga Allah Ina jinki araina tnx alot*💋💋💋 *BESTY*🥛 ↪ Gidan Anwar yaje dan kitsa wani buri nashi Akanta....Anwar rungume sa yayi tare da cewa Me yafaru da kai taheer dare yayi fah..... Cikin cije murya yace Anwar zeenah ta raina ni. Abunda Na keso da kai gobe kaje gidan mu da zumar qara mata ruwa bayan ka qare se kayiwa umnanta Congress Akan y"arta nada juna biyu da ganan sai su nema ma kansu mafita hope ka gane logic d'in. Duk da dare ne ba zafin Rana sai da gumi ya keto A fuskar Dr. Sannan yace haba Abokina! Kadai qoqarta Azubar Cox ko ba komai da kai da Zeenah jinin ku d'aya.kar ka manta taheer... A fusace yace Anwar ka Aikata Abunda nace kawai idan zaka mun... Gaskiya taheer kayi Haquri bazan iya ba...iska ya huro me zafin gaske tare da cewa ba damuwa Amma za kayi da nasani kasancewar Rayuwa sirrice kuma Na fallasa Abunda ta saqa ga reka dan haka kajirani.... Haqiqa hankalin Anwar yatashi domin dai yasan taheer bashida mutunci ko kad'an! Amma yana nema ma kansa tsari daga sharrin taheer..... Taheer da ganan gida Dr. Commary ya wuce kuma yasan commary mayen kud'i ne dan haka yaje tare da yimasa bayanin komai...dariya yayi tare da cewa qarfe nawa Kake so taheer...yatsina fuska yayi yace Around 8am. Ok zanxo..... Nan kuma yadawo gida cike da qunar rai ya kwanta yana nazarin maganar ta !can kuma yazaro wayarsa yakira mah A sanyaye yace mah Na futo bamuyi sallama ba! Murmushi tayi tare da cewa ba komai taheer Ai Duk mune.Angode da hidima! Haba mah ki daina godiya mana duba da Zeenah qanwa ta ce ko babu ku nine zanzame matsayin ku. Nisa tayi tace hakane Allah yayi muku Albarka.Ameen Ameen mah. Sannan yace Abunda yasanya Na kiraki Fusace Na futo wai batasha magani ba zubarwa tayi. Tafa hannu tayi tare da salati tace Kai wannan anyi kafaffiyar yarinya barni da itah kaji?to mah Amma naroqeki kar kimata fad'a kibari gobe cikin salama Na kawo Dr. Ya dubata Nature d'in tane Rashin San magani... Nisa tayi tace to ba komai taheer zan qyaleta kuma shawarar ka tayi min dad'i sosaii.ba komai mah yiwa kaine. Sannan ya katse tare da cewa da taheer kike gasa. A gefen ta tayi kuka sosaiiiiii har ta gode Allah sannan taji kanta na mata ciwooo gefe d'aya.dakyar ta iya jawo wayarta ta dannna haske ya bayyana A jikin transparent glass d'in sannan tayi search number me d'auke da wannan Alphabet kamar haka:- AZEEZA Cikin karkarwa da jin sanyi ta kira tare da karawa kunnen ta, tace Azeeza, subuhanallah zeenah lafiya ta d'aya b'angaren. Cikin kuka Tace ba lafiya Azeeza.! ba kuka zakiyi ba menene? D'an saitawa tayi tace Azeeza Ina d'auke da Cikin Taheer 15dyas! What zeenah cikin muryar kuka itama! I'm telling you Ina d'auke dashi! From God we Areiiii garin yaya zeenah? Tsautsayi Azeeza. Lallai shine Amma taheer yasani? Eh yasani! Me yace to? Wai bashine Uban cikin ba. Subuhanallah to waye? Wlh Azeeza ko taheer ba A hayyaci Na yarabani da Y'AN China ba yaudara ta yayi Akan Na rakashi gidan su Aunty Maryam muna tafiya ya d'auko Alawa yabani tun lokacin Na dinga jin sha'awarsa Na fisgata Bansan lokacin da nake masa wasu Abun ba to nan yayi galaba Akan kaini *GIGINYA HOTEL* bayan Abun yasakeni naganni tsirara Na tabbatar buqatar taheer tabiya Akaina Anan kuma Na fara takaici mafi girma da muni A Rayuwa ta. Kuka Azeeza keyi sosai itama haka zeenah shiru sukayi me ban tausayi Azeeza tace zeenah A xubda cikin nan shine rufin Asirin mu.... Azeeza kenan mun bawa taheer dama yaci gaba da illata y"a y'a mata? Kiyi tunani me kyau Amma bazan zubda cikin taheer ba! Nisa tayi tace Bari zuwa gobe zanxo muga meye mafita!? Cikin kuka tace sai kinzo Azeeza.... ASMEENAT ZEEYAN CE✏ [31/07 4:00 PM] YAYA HAYAT: *B.W.A* *🥁BAKIN GANGA*🥁 ⚫⚫⚫⚫⚫⚫⚫ *Story, Written,* *ASM££NAT Z££YAN* ↪5⃣ *Astagafurul lahal laazi la ilaha illahuwal hayyul qayum wa atubu ilahi*👏🏻 *Fan's Ina miqo gaisuwa me tarin yawa Especially Top of Hausa novel! ASMEENAT Fan's (1) wannan ne lasat Worning Cox of nima Ina da most important da nakeyi Amma se na'aje sau nawa zance stop Posting video and pictures Amma comments yagagare ki! Why! Saboda banda Abunyi nake b'ata lokaci Ina kallon waya Ina wahalar da Qwaqwalwa ta? gurin critical thinking? No!ra"ayi ne fa haka kuma Novel only! Sannan sauran da suka rage ASMEENAT Fan's Wanda Na ce zan kulle kuyi joined sabon gidan dan Naga duk kunyi baccci*👏🏻 ↪ Cikin kuka tace sai kinzo Azeeza! Kashe wayar tayi ta jefa bayanta, sannan tadinga jin wani sabon kuka tare da tsinewa maza Arayuwar ta! Ta fara Ayyana Abunda zatayi wa taheer dan ganin ta Illata shi da wannan Burin gwanin iya sata ya sace ta. Yau tun Assuba zeenah ta tashi tayi wanka ta shirya tsaf.. Amma yau zuciyar ta namugun tashi Ba Abunda harshen ta ke buqata se goro! Cikin fara"a ta fito suka gaisa da Mah... Sannan ta doshi hanyar fita! Sunanta ta kira tare da cewa Ina zaki? da sassafe haka! Yatsina fuska tayi tace wlh mah bakina ne ba test shine zan samo goro gurin Lauwali ko zan ji dad'i. Murmushi tayi tace kin fara jin sauqi !Amma kar ki dad'e dan ke baki iya zuwa gurin Lauwali ba..Thom mah yanxu zandawo! tana zuwa Lauwali ya tare ta sannan tace goro ta keso! Cikin mamaki yace goro? Eh Lauwali bakina ne nakeji wani irri shine xanci! Guntu ya d'auko yabata kai tsaye ta cinye.tare da cewa yaqara mata pls.... Bai musa ba ,yabata ta tafi, Zaunawa tayi daf da mahaifiyar ta !daga bisani ta kwanta A cinyar ta! Sannan tace mah yaushe Abbah ze dawo? Sakin fuska tayi tace gobe ne saboda yace hankalin sa be kwanta ba da ciwon ki! duk Abunda yajeyi ya dagule masa!!! Murmushi tayi tace Allah ka jiqan Abbana kama ya rabbayani sagira! Ameeeen zeenah to nifa? Mah harda ke mana kune farinciki na!!! Shafa kanta tayi tace Allah yayi maki Albarka Ameen mah ngd. Can kuma se ga kiran Abbah first lafiyar zeenah ya tambaya ?daga bisani ya tambayi farin cikin sa d"aya wato taheer!!! An shaida masa lfy Also zeenah tasamu qarfin jiki murna yayi sosaiiiiii sannan yace khaleel Na karatu sosaiiiiii! Murmushi mah kawai tayi tare da cewa Allah ya te maka! Har yanxu kunyar nan ta Al'adar fulani bata Saki mah ba shi yasanya bata ma maganar khaleel. Bayan sun qare ne zeenah tace Mah wai me yasanya Abbah yadamu da taheer kamar d'ansa.? Wani kallo mah tayi mata tare da cewa Banasan shashanci da Ibrahim da Habibu u'war su d'aya Uban su d'aya To dan haka dole taheer yazama d'ansa tamkar ku! yayanki ma sunan Ibrahim Aka sanya mashi.....Hummm mah samun irrin Abbah se dace! Ni tunda nataso sau biyu Naga baba Ibrahim! Nazata ma taheer d'an baba mlm ne!!!! Murmushi tayi tace zeenah kinyi wayan banxa gidan mlm da kike ganinsa d'an uwan iyayen kune Na jini to be haihu ba se ya karb'e taheer!!!! Haqiqanin gaskiya dirar Alburusai ne ke sukar mata Azuciya! Yayinda ta tambayi kanta Duniya Ina zaki damu? Sannan ta lallab'a da niyar fita tayi d'akin ta domin tasan wata shari'ar se Alahira! Karaf tayi da taheer kuma Ga Alamu Wanda ke binsa Dr.ne Hanjinta ne sukayi wani kuka tare da koma kallon taheer!- Murmushin mugunta yayi yace Mlm.zeenah barkan ki! idan ke ba kya gaisuwa kuma ga Dr.commary nan ze duba ki musan meye damuwar ki! Qwallah taji tare da Neman tsari daga khaidin taheer dan ta San Akwai wani tuggu da yahad'a mata.! Sannan ta wuce ba tare da ce masa ko qil ba. sashen mah yanufa suka gaisa Da fara'a ya gabatar mata da Commary! Murmushi yaqara fad'ad'a A fuskar ta sannan tace bara ta kira zeenah! Zeenah Da kyar tace na'am mah ganin zuwa! Gumi da juyawa hanjin cikin ta duk a lokaci

Chapter 1 of 12