Share this page
that, please mana. "Daga kafad'unsa yayi alamun ko oho kafin ya k'araso cikin d'akin ya kwanta kan gado a rigingine harda wani d'aura k'afa d'aya akan d'aya. "Harga Allah tana son zuwa wajen Aunty Bilki yau snn tana missing twins suna d'ebe mata kewar Nilam, idan kuwa tana son fita dole tayi abinda Irfan yace. "Baki anture ta k'araso gaban sa ta tsaya..."Kallonta yayi yanda ta tura baki sai ta basa dariya, gimtse dariyarsa yayi kafin yace" what? Kin na son fita, ta gyad'a masa kai da sauri. "Okay fine then ki shiryani sai mu fita. "Lotion din ta d'ago ta nuna masa, murmushi yayi kafin ya mike zaune yace" I can see you're so desperate to see Aunty B n twins, oya go ahead sweet shirya mijinki. "Toh ka rufe idonka kuma idan ka bud'e zan daina. Irfan ya kuma gimtse dariyarsa kafin yace" Okay fine na rufe. "Haka Deejah ta shafa masa man duk wani iri take ji, laushin jikinsa tamkar ba namiji ba, a b'angaren Irfan shima yanayi mai wuyan fasaltuwa ya shiga dan kuwa hannunta very soft yake har baiso ta gama shafa man ba. Wajen sa kaya ma yak'i akayi da Deejah, shi kuwa Irfan ya dage sai ita zata saka masa. "Wani gray long sleep shirt ta d'auko masa da faded color blue jeans, riga kawai ta saka masa shima da k'yar wando kam kuka ta saka masa sanda yace sai ta sa masa, dole shi ya k'arasa shirinsa dan kuwa bazai jura ganin kukanta ba. Cikin ransa yake fad'in" Sannu a hankali sai na cire maki wann kunyar naki. "Gray jacket da bak'in covers ta saka sai dark green vail data zagaye neck dinta dashi, light makeup kawai tayi ba k'aramin kyau tayi ba. Irfan sandarewa yayi yana binta da kalo sanye yake cikin Bak'ar jacket gray shirt dinsa ya d'an fito ta sama da shike high neck ne bakar booth, shigar sanyi sukayi sosai don alreday snow ya soma cike gari sabida lokaci ne na winter, ba k'aramin kyau shima yayi ba. K'arasowa yayi gamida kissing goshinta yace" Baby you looks spectacular you so gorgeous. Murmushi kawai tayi kafin tace" Shall we tana wani fari da idanu. Hannuta ya saka cikin nasa kafin yace "Sure my love. "Receptionists sai gaishesu suke dashike yanzu duk sun saba sosai. "Filin buga wasa na *Manchester United Food Ball Club* Irfan ya soma kaita, Deejah tasha kallo haka suka ringa daukan selfie shida ita, a take Irfan yasa aka masu Jassy na en k'wallon club din Man United bayan an rubuta *IrfanDee* , daga nan suka wuce wani tampatsetsen park nan ma they had alot of fun, pictures iri da kala suka d'auka, daga nan Wani hadadden Islan ya wuce dasu yanda suka ringa wasa da k'ank'ara cikin turawa, daga nan suka wuce wani makeken Mall sukayi sayya ciki harda tsaraba wa twins da Aunty Bilki. "Tunda Deejah tazo Manchester bata tab'a jin dad'i irin ta yau ba, tabbas irfan ya tabbata masoyinta, jin sonsa take kaman ta maidasa cikinta, sun zamo tamkar taurari wajen mutane don kuwa duk yanda suka wuce kallonsu kawai ake, wannan kenan. "Haka rayuwa ta kasance masu a England cikin jin dad'i da soyayya, for sure sunyi spending Honeymoon dinsu a Manchester, Yau saura masu sati guda cif su baro k'asar England.... *Abuja, Nigeria* "Zaune suke a parlor sunyi jigum jigum, sabida tsaban d'oyin da k'afar Laila keyi basa iya shiga d'akinta, Hajja ce ta shigo da warmers na abinci ta ajiye gabansu ta shiga serving nasu, babu wanda ya kalli abincin cikinsu balle suyi tunanin zasu iya ci, kewar Ammah da Engr ya cikasu, haka Hajja ta zauna ta shiga lallashinsu had'i da masu labararruka na banndariya. "Azee ce ta shigo kaman wacce aka korota, ko d'an gayun da ta saba ma babu, ta fige ta d'aid'aice tayi bak'i ko kula yaran batayi ba ta shige sashen uwarta. "Kallo suka bita dashi ba tareda sunce komai ba, Amir ya tab'e baki gamida toshe hanci yace" Itama warin takeyi I guess, hannun 'yan uwansa ya rik'o suka fita waje field. "Mommy ki taimaka ki tashi mu tafi asibiti ki duba fa ki gani ko taka k'afar bakiyi cewar Azee da hancinta ke a toshe har lokacin. "Laila ta muskuta kafin tace" Azeeza ban tab'a ganin azabebben ciwo irin wann ba, anya ba kamuwar Allah bane ya soma kamamu. "Gajeren tsaki Azee tayi kafin tace "Mommy ki tashi mu tafi mu d'au Hajiya na kaiku asibiti, daga can gidanta nake itama duk ta fita hayyacinta sabida k'urjin da ya fito mata a hammata ya fashe yana wani irin wari snn ya sauk'o har hanunta, k'arewa uwa ma guduwa tayi don d'oyin da Hajiya keyi tayi yawa. "Laila ta d'aura hannu aka kafin ta kurma ihu tana fad'in "Azeeza sammu aka mana, wllhi asiri aka mana, amma ko wani shege ne sai mun karya asirin nan sai yasan duk wanda yaci tuwo damu toh shakka babu miya yasha. "Sadiq ne yayi parking motarsa a haraban gidan, yaran suna ganin motar suka nufo su a guje suna masu oyoyo, haka Sadiq ya ringa hugging nasu 1 by 1 daga bisani Nadiya ta wurga masu harara kafin tace" Oho wato kunfi son Ya Sadiq yanzu sama dani koh. "Nilam ta kuma mak'ewa jikin Sadiq tana fadin" Ni de Ya Sadiq nd Anti Dee are my best friends. Gaba daya suka sa dariya.."Aiman da Amir kuwa da gudu suka k'arasa suka rungume Nadiya. "Ayman sarkin en bada rahoto tuni ya cika su da magana, Aunty Nadiya "Aunty Laila batada lafia and she's smelling so awfully, Nilam tayi saurin fad'in" Even the house is smelling bad...Amir yace and you know what, that rude Anti Azee is here, she's inside talking to Anty Laila. "Sadiq da Nadiya suka kalli juna,..."Nadiya ta dube su tace" What Azee is here, are u sure, what the heck is she doing here....."Ganin Nadiya zata saki layi yasa Sadiq saurin fad'n" Ok Kids let's go inside.... "Gaba 'daya suka nufi cikin gidan. "Kusan cin karo suka da Azee rik'e da Laila zasu fice...." Haka kurum ganinsu ya haifar wa Azee da fad'uwar gaba, d'an k'ak'aro murmushi tayi kafin ta soma gaida Sadiq, Nadiya kuwa banda watsa masu mugun kallo babu abunda take. "Sadiq ne kawai ya gaida Laila Nadiya kam jan k'annenta tayi suka shige cikin parlorn. "Tambayar Azee yayi ina suka nufa nan take shaida masa asibiti zasu, cikin sauri yace bari shi ya kaisu, da farko Azee cewa tayi ya bari kawai amma ya nuna zaiyi, dole ta hak'ura ta amince kan ya kaisu d'in. "Sauri sauri ya shigo ya fad'awa Nadiya, da fark'o k'in yarda tayi saida yayita lallashinta ya nuna mata matsayin Laila da Azee a gidan, Laila tamkar inlaw dinsa take haka Azee tunda matar Irfan ne, Irfan abokinsa ne wani b'angare yayansa tunda k'anwarsa yake aure, snn duk wanda ka taimaka Allah zai taimaka maka, suna cikin hali na buk'atan taimako, haka dai da dad'an kalaman sa yayi convincing Nadiya, snn yace ita ta kula da yaran. "Saida suka biya gidan Hajiya suka d'auketa, wari duk haka ya cika motar, babu yanda Sadiq ya iya gashi da k'yank'yani da sauri jin wari, a haka dai har suka isa asibiti... "Wheelchairs aka kawo snn aka d'aura Karime da Laila akai aka shige dasu cikin asibitin, "Azee duk tasha jinin jikinta sai faman godiya take wa Sadiq. "Dr ya fito ya samu Azee da Sadiq a reception yayi masu bayanin komai kan za'a basu gado snn ya fad'i charges din. Babu musu Sadiq ya koma mota ya bud'e safe dinsa ya ciro kud'in ya kawo wa Dr. "Azee gaba d'aya kunya ya rufeta, ace kamar ita wai abokin miji ne ke d'awainiya da iyayenta, nan ta tuna irin tsanar da Laila da Karime sukayi wa Sadiq yau gashi ya masu rana ya taimaka masu. Shakka babu da baya nan batasan yanda zatayi ba da charges dinsu, zuwa banki ma wani long process ne a wann condition din nasu..." "Azee ce ta shige d'akin don ganin yanayin jikin nasu. Shikuwa Sadiq wayar Nadiya ce ya soma shigo masa, nan ya fad'a mata duk yanda sukayi snn yace zaiyi dropping Azeeza a gida zataje ta shirya ta dawo. "Nadiya tace" Okay fine nima zan d'au mota a nan gida kawai sai mu wuce can gida nidasu Nilam, inaga kaman zasufi jin dad'i kafin su Daddy su dawo. "Sadiq yace" Good suggestion sweet, drive safe kinji, and take care of your little ones." Murmushi tayi kafin tace" See you home luv. Saida ya manna mata kiss ta cikin wayar kafin yayi hanging. "Azee dake tsaye tana kallonsa ba k'aramin burgeta sukayi ba, inama haka irfan yake mata, wata zuciya tace mata k'ila yana can yana yiwa Deejah irin haka ke kina nan an barki da jinyan masu gyambo...." "Har k'ofan gida Sadiq ya kaita, ta kuma masa godiya kaman wata mutuniyar arziki, dan murmushi kawai yayi kafin yace" Haba Azeeza we're all family ki daina mun godiya haka wa kaina nake, Allah dai ya basu lafiya. Idan zaki koma if u can't drive regarding your condition sai ki fad'a ko ma Nadiya ce sai a turo driver. "D'an murmushin yak'e kawai tayi kafin tace "No I can drive, babu damuwa, sallama sukayi a zuciyarta tana tunanin duk randa kowa yasan cikin k'arya gareta tabbas zata shiga uku. "Karya kan motar da Sadiq zai yi ya hangi motar Ahidjo ya karyo kwana, take zuciyarsa ta soma tabbatar masa da zargin da yake yi, cikin sauri Sadiq yaja motarsa ya bar layin...... *Germany* "Zaune suke sunyi jigum jigum kowa addu'a yake cikin zuciyarsa, yau suke sa ran Baba Alhaji zai farfad'o daga aikin da aka masa a heart d'insa, likita ya tabbatar masu muddin bai farfad'o yau ba toh komai na iya faruwa. "Ta cikin glass suke hangosa yana kwance bisa gadon hancinsa manne da oxygen ga na'ura me nuna bugun zuciya tana ci gana da aikinta... "Fatimah ta k'ura masa ido tana tuno rayuwarsu cikin jin dad'i a baya, cikin zuciyarta take fad'in" Ya Allah ka tashi kafad'un Baba na ya Allah ka bashi lafiya, ya Allah kasa da rabon nida shi mu sake kasancewa tare...."ire iren addu'o'in da take kan yi kenan cikin zuciyarta," Kaman wacce aka ce ta kalli yatsun hannunsa nan taga ga suna motsawa.... Sameena ceπŸ‘ŒπŸΎ [10/11, 10:05 PM] β€ͺ+234 803 864 9695‬: πŸŒ—πŸŒ—πŸŒ—πŸŒ— *Mallakin Waye* 95 *Β©Sameena Aleeyou...✍🏽* _Queen Samy Novels Forum...πŸ“–πŸ“š_ _" Kaiii wayyo cikina those ladies made me laughed like crazyπŸ˜‚πŸ˜…......Aunty Hafsat naji sak'onki e don make me laugh aswear πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ€£πŸ€£ Azee nd Ahidjo are your shining stars what a messπŸ™Š I pray Yesmin will never leave them in peaceπŸ˜‚, Mori kekuma masoyiyar Safwan da Yussy πŸ˜†, Hmmm bazan ce komai ba but surely Irfan is coming for those two... Hahahah there's Fire on the mountain oo..."Run! Run!! Run!!! Let's see who's gonna left behind_πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ€£πŸ€£ _Sophie B I heard that you're a very big fan of Engr and Fatee, I'm with you gurl their love for each other is simply amazing.... A Long lost storyπŸ’˜πŸ˜‚πŸ˜‚ What a Real definition of true loveπŸ’_ *Barrister Asmy sak'on gaisuwarki ya iso mun, na gode sosai Allah ya bar k'auna 😍😘* "Mik'ewa tayi kaman wacce aka zabura ta shiga masu nuni da Baba Alhaji ba tare da ta furta komai ba, Duk suka mik'e suna binta da kallon mamaki, yanda take masu nuni suka kalla, shakka babu hannun Baba Alhaji motsi yake. "Bakunansu ne ya shiga furta Alhamdulillah, annuri yancika fuskokinsu.. Hawaye suka soma sauk'a idanun Fatimah tuni ta rungume Ammah tana fad'in "Ammah ya tashi, Allah ya tasheshi, Allah yaji addu'anmu, Engr kuwa kallonta yake har ransa yake farin cikin ganinta cikin farin ciki, jinyake kaman ya rungumeta cikin jikinsa, cikin sauri ya nufi kiran Dr. "Saida Dr ya shiga yayi d'an dube dubensa kafin ya masu izinin shiga, "Tun daga nesa take kallonsa memories da dama suna dawowa kwanyanta, tun lokacin data soma wayo, ma'ana tun tana yarinya good moments da suka kasance ciki shi da ita da kuma marigayiya mahaifiyarta Hindat, a hankali tasa bayan hannunta ta goge hawayen kafin ta k'arasa gamida kwanciya cikin jikinsa, take ta fashe da wani irin kuka mai ban tausayi. "Ammah ta juyo ta dubi Engr wanda shima saida ya zubbada k'walla rungume juna suka yi suna masu tausaya wa Fatimah. "A hankali ya bud'e idanunsa tass ya sauk'esu kan tilon d'iyarsa wanda a baya ya cire rai zasu sake had'uwa, hannu ya d'ora bisa kanta yana shafawa a hankali...."Da sauri ta d'ago tana dubansa, hawaye ne shima a idanunsa, fuskanta ya rik'o da tafukan hannunsa kafin yace cikin murya irinta marrasa lafiya" Mama ta, mama ta ashe zan sake ganinki, ki fad'a mun kece a gabana ba mafarkin da na saba yi ba. "Tana hawaye tana murmushi take fad'in" Baba nice, Fatimar kace, nice little Angek dinka....."Tuni ya rungumeta dukda raunin da yake dashi amma haka ya rungumeta sosai cikin jikinsa hawaye na bin k'uncinsa. A hankali yake fad'in" Allah na gode maka da baka wa Karime daman kashe mun tilon d'iyata ba, Allah na gode maka daka sake hada fuskokin mu,...."Dagowa tayi tasa hannu ta shiga share masa hawayensa kafin tace" Baba I'm here nothing can separate us from now on, murmushi kawai Baba Alhaji yayi dan yasan mai gaba d'aya ta kusa rabasu,. "Sai snn Engr da Ammah suka k'araso jikin gadon, Baba Alhaji ya sakar masu murmushi tuni Engr ya rungumesa dan farin ciki, Baba Alhaji ya kalli Ammah da har lokacin murmushi take kafin yace" Salmah na gode, na gode k'warai da gaske, uban giji ya saka maku da mafificin Alkhairi. "Ammah ta murmusa kafin tace" Alhaji ka daina mun godiya dukkan godiya wa Allah zamuyi da ya baka lafiya snn ya dawo mana da Fatimah. "A hankali yace haka ne, Engr ya dubesa yace ka kwanta ka huta kasan ciwonka baya son damuwa. "Murmushi kawai Baba Alhaji yayi kafin yace" Nazif I have tell you all this, bansan yaya akayi kukayi tunani kawoni asibiti ba tare da Karime ba, ya share hawayen da suka zubo masa kafin yaci gaba da fad'in" Karime batada human feelings, bansan yaya zanyi describing ha'inci da mugunta irin na Karime ba, ko a labari ban tab'a cin karo da mai hali irin na Karime ba, "Saida yabisu da kallo dukansu kowa yayi shiru yana saurarensa kafin ya soma fad'in" Karime ita ta rabani da matata abin k'aunata Hindatu, Karime ita ta rabani da babban amini na d'an uwana Mumtaz, Karime ita tayi sanadiyan rabuwata da tilon 'yata Fatimah......"Gaba d'aya suka maimaita kalman amzuciyarsu *Tilon 'yarsa, Laila fah??*.... muryar ya katse masu tunanin su.... Baba Alhji yayi murmushin takaici kafin yace" Muguntar Karime bai tsaya nan ba har saida ta kawo mun 'yar da ba nawa ba tace nawa ne, 'yarta Laila 'diyar bokan ta ne ba d'yata, Karime saida tayi tasan yanda ta had'a baki da k'anin mijin Laila suka kashe mijin Laila duk don ta auri Nazif. "Ba komai Karime take hari ba illa ta *Mallaki* companyn M&M Builders....."Zukatansu sun jijjiga, banda innalillahi basu nanata komai, Engr Nazif mutuwar mahaifinsa ya dawo masa sabo fil, durk'usawa yayi a wajen hawaye na zuba daga idanunsa...."She killed my Father, Ammah ta rabani da Baba na,...."Kuka Ammah ma keyi hak'ik'a mutuwar mijinta ya zamo mata sabo fil, durk'usawa tayi gamida rungumo d'anta dukansu biyu kuka suke mai tsuma zuciya, "Fatimah ma kallon mahaifinta tayi kafin ta rungumesa dukansu hawaye suke an rasa me lallashin d'aya. Saida sukayi mai isansu kafin suka tsagaita... "Gaba d'aya jimamin mugayen laifukan da Hajiya Karime tayi suke shakka babu Karime babu Allah a zuciyarta, Baba Alhj ya k'urawa Fatima da Nazif dake zaune gefensa ido, murmushi yake yana tuna sanda Karime ta rabasu da k'arfi, gashi Destiny ya kuma had'asu, "Hannun Engr ya kamo da hannunsa na dama sann ya rik'o hannun Fatimah da d'aya hannunsa kafin ya soma fad'in" Alhamdulillah, nasan har rana mai kaman ta yau kuna son junanku, you've my blessings my children, Allah ya maku albarka, Allah ya albarkaci zuri'arku, Bakin Engr ya kasa rufuwa sabida farin ciki, yama rasa mai zaice, farin cikin da ya shiga extra ordinary ne. "Fatimah kam sunkuyar da kanta kawai tayi tana mai murmushin farin ciki, Ammah ma kasa b'oye nata Farin cikin tayi.... "Baba Alhaji yaci gaba da fad'in" Banida sauran buri a yanzu da ya rage na ganku matsayin ma'aurata, burin marigayi Alhaj Mumtaz zai cika da izinin Allah. "Ammah ta bud'e baki tana hamdala had'i da godiya wa Allah, Baba Alhaj ya murmusa kafin yace" Salmah ga 'ya'yanki ki saka masu albarka. Dad'i maras misaltuwa shi ya ziyarci zukatan wad'an nan bayin Allah. "Engr ya rik'o hannun Baba Alhj hawayen farin ciki na d'iga daga idanunsa yayi kissing hannun baba alhaji kafin yace" Baba I'm very great full, this is what I've been waited my whole life, I promise to love your daughter till my last breath, I promise to give her all the hapiness she deserves in life, I'll do everything to make her happy insha Allah. "Hamdala Baba Alhaji yayi kafin yace Allah ya maku albarka,ya tabbatr da alkhairinsa. "Finally masoyan juna zau kasance tare, a wann rana kusan wuni sukayi suna hiran soyayya tamkar yara teenagers sabin shiga soyayya.πŸ˜… *Manchester, England* "Antee B promise me you'll visit us someday, zanyi missing Afnan da Ayla. "Murmushin k'arfin Hali Anty bilki tayi don kuwa tuni idanunta sun ciko da ruwa, rungume Deejah ta kuma yi kafin tace" Deejah I can't promise you that....."Da mamaki Deejah ke kallonta kafin tace" but why, why not, you too are Nigerians, am sure kuna zuwa Nigeria, pls pay us a visit kokuma ki gaya mun yanda kuke ni zanzo. "Aunty B ta share hawayen da suka zubo mata kafin tace"Deejah we cant go to Nigeri...."shiru tayinkaman wacce ta tuna wani abu kafin tace" always remember that we all love you, you're like a fmily to us, we did enjoy your company you and Irfan, Karki manta da shawarwarin da na baki kar ki manta duk add'u'o'in da na baki, idan da rabon mu sake had'uwa zamu had'u, snn I promise you idan tweens sun dawo daga sch zan hada ku ta video call, take care of your and your husband kinji lil sis. Rungume juna suka kuma yi suna hawaye. Fitowar Irfan da Alhaj Abdullah ne yasa su saita kawunan su, tausayi sosai suka basu, yauce rana ta farko da yaji zai iya zuwa Nigeria wata rana tun bayan zuwansa England. "Har airport Alhaj Abdullah da Aunty B suka raka su, dama already daga gidan airport zasu wuce. _Toh Deejah and Irfan saidai muce Allah sauk'ek'u lafia_ *Abuja, Nigeria*...... Sameena ceπŸ‘ŒπŸΎ [10/11, 10:05 PM] β€ͺ+234 803 864 9695‬: 🌘🌘🌘🌘 *Mallakin Waye* 96 *Β©Sameena Aleeyou....✍🏽* _Queen Samy Novels Forum...πŸ“–πŸ“š_ "Wani mugun kallo Azee ta watsa wa Ahidjo kafin tace" I'm done with you Ahidjo, I can't stand your crazy wife, that bitch and her friends almost killed me, could you just imagine, ni bana les aside from that har duka suka mun, inaga the best thing kawai shine mu hak'ura da ganin juna...."Rungumota Ahidjo yayi yana fad'in" Zeeza you know I can't do that, I can't bear loosing you, this is the last thing I can do, don't mind her, I promise I'll tackle it, idanma so kike na saketa I'll do it right away, pls just don't avoid me kinji, zatayi magana ya soma kissing nata dama sun kwana biyu basuji juna ba, nan suka soma pulling juna kaman wasu zakunan da suka kwana babu abinci... "K'arfe 4:55pm daidai jirginsu tayi landing a babban filin jirgin saman Namdi Ezikuiwe International Airport Abuja. They looked very tired and exhausted, for about good 7hrs suna zaune cikin jirgi dukda sunyi branching a Ethiopia. "Kallonta yayi she looks very peal, d'an murmushi yayi kafin ya rik'o arms d'inta cikin kafad'unsa da hannu d'aya, yayinda daya hannun ke jan luggage dinsu, murmushi ita ta mishi gamida shigewa cikin jikinsa, farin ciki take ji cikin zuciyarta, finally shes back home, she really missed Nigeria and the people she cared the most. "A b'angaren Irfan sanda ya sauk'e k'afarsa ya taka k'asar Nigeria shakka babu ya jiyo k'amshin *Revenge* Hes gonna make all those that made Deejah suffered pay for their debts, "A hankali ya furta" Safwan" I'm here for you, you gonna here it from me you jerk. "Basu b'ata lokaci ba suka 'dau drop, Unguwar su Sadiq bashida nisa da airport sai an wuce kafin a isa Maitama, tuni Deejah ta soma magiya wa Irfan kan ya ajiyeta wajen Nadiya tunda su Nilam ma duk suna can, she really wants to see Nilam, she missed her so terribly. "Mak'e kafad'u Irfan yayi kafin yace" No baby you're tired and exhausted, you really needs some rest... "Baki a turw take masa shagwab'a pls Hun, com'on luv just say yes pls pls pls...."Okay okay fine, but you've to promise me you won't take long there, kawai ma zanzo nayi fetching naki na masu ta'aziya,.."Hugging nasa tai tana masa godiya, Deejah suka soma ajiyewa nan gidan Nadiya kafin shi ya wuce can Maitama. "Gaba d'aya yaran suna parlor sunata hayaniya duk sunyi turning parlorn upside down, sai tsalle tsalle suke suna wasa da throw pillows, Sadiq na kitchen yana soya masu chips yayinda Nadiya ke kwance a d'aki dun yau kwana biyu kenan take fama da zazzab'i duk sun cika mata kunne gashi bata isa ta hanasu ba Sadiq zaice suyi wasan su ai yara ne. "Bell ake ta dannawa hayaniyar yaran ya hana aji, Sadiq dake kitchen ya fito d'aure da apron ya k'araso ya bud'e k'ofan..." D'an ware idonsa yayi cikeda sigan wasa kafin yace Oh what a surprise, ya fad'i yana murmushi, murmushi Deejah ma tayi kafin tace" I can see men at work.. "Sai snn ya tuna d'aure yake da apron, murmushi ya kuma yi ya dan shafi sumarsa kafin ya bata hanya ta shigo yana tambayarta "Yaushe suka sauk'a, Deejah tace" wllhi yanzu yanzun nan barinmu airport nace ya ajiyeni a nan ya wuce gida, Sadiq yace ai shima da ya tsaya kuka ci abinci first. Deejaj ta d'an murmusa kafin tace "Kasan halin abokin naka. "Oh wato shine baku fad'a mana you guys are coming back today ba, we should have prepared something for you....."Hango ta da suka yi sanda suke shigowa parlorn yasa su yin wani stalle suka

Chapter 35 of 40