Share this page
suka mutu M&M Builders ya zama *MALLAKIN MU*...... "Zaro ido Azee tayi fuska tamau take hararan Hajiya kafin tace" tir da bakinki Hajiya, ni wllhi ban auri Irfan dan na masa fatan mutuwa ba, kanme zakiyi ma mijina fatan mutuwa, kinsan irin azaban dana sha kafin na *Mallake sa* kuwa, toh wllhi tun wuri gwara ki janye k'udirinii dan ko ciwon kai ya same mijina ke zan kama...... "Baki sake Hajiya ke k'are ma Azee kallo kafin ta shiga tafe hannaye tana sallallami, "Oh Ni Karime naga jaraba, yanzu Azeeza keda uwarki shine maza sun shanyeku, kun zauna kun saka jaraban son d'a namiji a zuciyanku ko. Toh wallhi kuyi hankali dan namiji yafi komai takaici a duniya. "Azee ta turo baki tace eh koma dai meye ki fad'a ina son Irfan ehe.... "K'wafa Hajiya tayi kafin tasa hannu ta warware wani k'ulli a bakin zaninta ta ciro wani k'ullin magani ta mik'awa Azee tace" ungo karb'i... "Yamutsa fuska Azee tayi tana bin Hajiya da mugun kallo kafin tace" meye wnn d'in... "Ubanki, nace ubanki ne, Azeeza ki fita a idona.... cewar Hajiya. "Toh na sani ko na miye. Cewar Azee. "Dan ubanki zan baki maganin mutuwa ne, toh ki bud'e kunnuwanki da kyau kijini, wnn magani da kike gani matsi akeyi dashi da zaran mijinki ya kusanceki ya mance da wata mace kenan a duniya bayanki..... "Tuni Azee ta washe baki tasa hannu ya fizge k'ullin maganin daga hannun Hajiya tace" Haba yanzu naji bayani Hajiyata, shiyasa nake ji dake.... "Yan'e baki Hajiya tayi gamida kaima Azee duka a cinya tace" ja'ira wato ta nan kika di k'wari... " Auchhh! Azee ta fad'i gamida kama yanda Hajiya ta d'aka mata duka tace " Haba Hajiya wann hanun naki ai sai ya jimin ciwo, abu kaman bayan guza. "Hajiya ta had'e giran sama tayi ma Azee dak'uwa tace hungu naki uwar iyayi, wann hannu nawa da kike gani yafi na budurwa 'yar sha takwas. "Azee ta kwashe da dariya tana kashe ido ma Hajiya tace " wayyo Irfan can't wait to share a bed with you. "Yo ni nasan me kike cewa, Hajiya tace....... "Sallaman da suka jiyo ne ya katse masu hiransu. "Da mugun mamaki Hajiya Karime take bin mai sallaman da kallo, take ta had'e fuskanta tamau, ta soma tofe jikinta da addu'a wai neman kariya daga mayu. "Ba kowa bace illa Yakumbo kakar Azee. "Girgiza kai Yakumbo tayi gamida k'arasa shigowa, zata zauna bisa kujera Hajiya tayi saurin dakatar da ita ta mik'e daga zaune da take tana fad'in" A'a a'a da Allah malama kar ki zauna ki shafa mata burbud'in talauci a kujera. "Baki Yakumbo ta sake tana kallon hajiya karime. Nan Hajiya taci gaba da fad'in " haba ki duba lokaci ki gani k'arfe 9 na dare wata uwar zakizo yi gidan yarinya salon ki lashe mata miji....... "Azee dake zaune tana kallon k'ask'anci ma Yakumbo har lokacin bata furta komai ba. "Yakumbo ta girgiza kai kafin tace" Karime kiyi hankali da duniya bazan gajjiya da miki wann nasihan ba, snn ni ba zama nazoyi gidan nan ba, abun ne ya dameni ace Azeeza tayi aure a garin nan babu wanda ya sanar dani ina a matsayin uwar mahaifinta..... "Shewa Hajiya tayi harda rangad'a gud'a kafin tace" Yo akan wani dalili za'a sanar dake inyi, wata tsiyar zakiyi idan an sanar dake, salon 'yan biki su watse dan irinku a waje ai annoba ne, tunda an sanar da k'anin mahaifinta ai ya wadatar ki gode ma Allah ma, "Bak'in ciki ya tokari Yakumbo, takaici da nadaman zuwa gidan Azeeza ya isheta, girgiza kai tayi snn tace" Karime keda d'iyarki Laila babu abinda zance maku saidai Allah ya saka mun, kun rabani da d'ana Safwan snn kun rabani da tilon jikata wacce nake ganin fuskan mahaifinta a tareda ita Azeeza. Kuje duniya ne ta ishi kowa riga da wando...... "Dariya suka fashe dashi har Azee kafin Hajiya tace" Safwan dai dole ya rab'e mu dan munada abin duniya, sann mun sama masa aikin yi mun zamar dashi mutum, keda kina son jikar taki ai da kina kula da ita, amma ko daya bakiyi, bakisan cinta ba baki san shanta ba bakisan suturanta ba, ko dubata baki zuwa kiyi, snn bawan Allah daya zame mata uba ya aurar da ita ga d'ansa na cikinsa ke ba abin kije kiyi godiya bane ma, sai ki kwaso tsamaman k'afarki kizo kina mana mita, dashike ke 'yar adam butulu ce. Kodayake dangi tsiyace ke idan banda kaddara da rabon haihuwa babu abunda zai had'a d'iyata Laila da d'anki.... maza tafi ki bamu waje kafin ki lashe mu,..... "Yakumbo ta goge hawayen da suka zubo mata da bakin hijabinta kafin tace" Allah yana nan baya bacci, ina rok'on Allah kafin ku bar duniya Allah ya nuna maku iyakarku.... daga haka ta juya ta fice... hajiya tabita har waje tana ci gaba da sababi. "Azee kan tsaki tayi gamida lumewa cikin sofa. "Fitan Yakumbo da kad'an sukaji ana bud'e gate, da sauri suka nufi wimdow har suna rige rigen lek'awa, "Motan Irfan suka hango tana k'ok'arin kunno kai cikin gidan, malam Audi ya bud'e masa gate..... "Take Azee ta soma murmushi ta shiga gyara rigar jikinta tana tambayan Hajiya ko tayi kyau. Hajiya tace ai babu na mijin da zai ganki bai k'yasa ba shaleleta... Haba nan fah kan Azee ya fashe, taci gaba da lek'en window tana ganin fitowarsa daga cikin motar bayan ya gama parking. "Yayi mata kyau sosai, haske wutan lantarki ya haske kyakyawan fuskar sa, askin da yayi sai ya k'ara mata kyau, k'uruciyarsa ya fito sosai, tsan tsan k'aunarshi da son kasancewa dashi ne ya mamaye zuciyar Azee, tana gani Malam Audi ya k'araso suna gaisawa. "Daga nan backseat ya bud'e ya ciro trolley dinsa da jakar laptop dinsa, saida ya k'are ma gidan kallo kafin ya soma tafiya.. tana ganin yayi hanyar shigowa tayi saurin komawa mazauninta ta zauna harda gyara rigarta rabin k'irjinta ya fito... "Su hajiya karime an bazama ido ana sauraren shigowar Irfan. "K'amshin turarensa ne ya soma dakan hancinsu, suna jin shigowarsa harda wani gyara zamansu. "Irfan na shigowa yanda kasan baisan da wani hallita a parlorn ba haka yasa kai zai wuce stirs......"Hajiya Karime tayi ido ma Azee kan taje ta masa magana, Azee kuwa mugun tsoronsa da shakkan tunk'aransa ne ya sauk'o mata, fuskansa kawai tamkar bai tab'a dariya ba. "Ganin dai da gaske wucesu zaiyi bai masu magana ba yasa Hajiya saurin mik'ewa kana tace wa Irfan " a'ah ango sannu da isowa, .... "Angon data kirasa dashi ji yayi tamkar ashar ta runtuma masa. "Ina yini,... Hajiya ta kuma fad'i... "A kaikaice ya d'an kalleta da kyar kaman me koyon magana ya iya ce mata "Sannu fah" wayarsa ce ta soma ringing ya k'ara wayar a kunne yana hayewa stirs..... "Hajiya Karime ta dawo da sanyin gwiwa tana kallon Azee da damuwa ya nuna a fuskanta, "Kindaiga abimda nake fad'a maki, toh kuwa sai kinyi da gaske dan wnn yafi ubansa miskilanci. Ajiyan zuciya Azee ta sauk'e kana tace naji na gani zan iya Hajiya. "Hajiya Karime ta tab'e baki gamida mik'ewa ta d'au mayafinta ta yafa tace "Toh ni na tafi idi yazo d'aukana, kindaiji abubuwan da na fad'a maki, kisan yamda zakiyi amfani da maganin nan daga haka Azee ta rakata har k'ofa kafin ta juyo tana zullumin yanda zamansu zata kaya da baud'edd'en mijin nata mai cike da miskilanci da soyayyar watan ta a zuciyarsa. "Fuskan ta duk ya kumbura sabida kuka, hotonsa ta ciro daga gefen jakarta tana kallo, yayi murmushin sa da yakeyi da gefen bakinsa wanda yake kashe 'yan mata, a US yayi hoton yayi kyau sosai, wasu hotunan kuma a nan yayisu tareda ita duk suna mirmushi, tun kafin farin cikimsu ya juye zuwa akasin sa. Rungume hoton tayi hawaye d'aya bayan d'aya na bin k'uncinta...... "A b'angaren Irfan ma yana fitowa daga wanka laptop dinsa ya bud'e ya shiga folder din da yayi saving pictures dinta, d'aya bayan 'daya yake bin hotunan nata da kallo, "runtse idonsa yayi yana so ya gohe hotunan amma ya kasa goge koda guda ne, " jifa da laptop din yayi ya soma fad'in" why! Why Deee, why did you do that, meyasa kika min haka, na kasa cireki a raina, na kasa tsanari kaman yanda kika tsane ni, meyasa bazaki bar min zuciyata ta huta ba... "Dafe kansa yayi yana toshe kunnuwan sa fuskar sa da idanunsa sunyi jazur....... "Azee dake mak'ale jikin k'ofa ta gama jin komai, nan ta yanke shawarin shiga d'akin... a hankali ta kama handle din ta bud'e k'ofar..... "Can ta hangosa gefen gadon yana zaune d'aure da towel a kugun sa ya dafe kansa... "Kaman ance ya d'ago fuskar sa.... Queensamy ce. [8/28, 14:11] Umar Dalha: πŸŒ—πŸŒ—πŸŒ—πŸŒ— *Mallakin Waye* 64 *Β©Sameena Aleeyou.......✍🏽* _Queen Samy Novels Forum.....πŸ“–πŸ“š_ *I would like to devote this spectacular chapter to my dear fans also Irfan's and Dee's fans.... lols πŸ˜„, I don't know how to say it, but to be honest am so pleased with the way you guys love this story of mine. "When I started writing this novel ko kad'an ban kawo zai samu karb'uwa wajen mutane ba har haka, thank goodness for that..... Also thank you all for your support and also for spending your precious time in reading this book of mine, though am not perfect but I would try to do all my best just to make it more enjoyable for you guys. How I wish zan iya zayyano sunayenku gaba d'aya my dear amazing lovers, wllhi duk yanda kuke Sameena AKA Queen Samy tana sonku from here to the end of the universe..... #1LuvπŸ’πŸ’–πŸ’˜πŸ˜˜* "Kallonsa take babu ko kyafta ido, faffad'an k'irjinsa da farin fatarsa yayi mugun tafiya da ita uwa wani duniya.... " "Sosai idanun Irfan suka kad'a sukayi jajazur haka nan fuskar sa tayi ja sosai pink lips dinsa kuwa tamkar ya shafe jan baki dama idan ya fito daga wanka haka bakinsa yake k'ara ja sosai balle kuma ransa na b'ace, mugun takaici ne ya kamasa ganin yanda Azee take binsa da kallon k'urillah, he just stand looking at her.... "Wani mugun tsawa ya daka mata wanda nake tunanin harta masu gadi sun jiyo sautin tsawan " "KEEEE!!!!!! "Razana tayi nan ta soma b'ari tana zare ido... cikin in.. in naa take fad'in" am sorry pls bansan kana shiryawa bane.... "Wani takaicin ne ya kuma kama sa... gajeren tsaki yayi kafin ya mik'e ya nufo yanda take, "cike da fad'a yake fad'in " and who the heck give you the right to come into my bedroom, are you insane or what,???? Girgiza kai ta soma cike da tsoro dan bata tab'a ganinsa a yanayi irin haka ba... gajeren tsaki yayi gamida watsa mata mugun kallo yana me nuna mata k'ofa yace" Oya get the hell out of here, and let me warn you for the last time, don't you dare think of entering this very room. Daga haka yasa hannu ya bud'e k'ofar da k'arfi yace "OUTTT!!! "Sum sum tamkar wacce k'wai ya fashe ma ta fice daga d'akin, tsaki yayi gamida rufe k'ofar da k'arfin gaske.... "Shi dan Allah why on earth daddy zai masa haka, of all people a rasa wa za'a aura masa sai wann disgusting mere girl din, saikace wanda ake neman kai dashi, a fili ya "furta forking shitt" gamida yin gajeren tsaki, shifa baima tunani he can stand same roof with her. He must do something to get rid of her. K'arasawa closet d'insa yayi ya soma shiryawa.... "Azee tana shiga d'aki gaban madubi ta k'arasa, kallon kanta ta shiga yi tana duba kwalliyan data shera don Irfan wanda shida babu duk d'aya ne, tunda wanda akayi domimsa baiyi noticing ba, wani sabon tsanar Deejah ne ya tokareta, duk a sabida ita take samun wann mishkila, gashi dai ta auri Irfan amma da alama *Mallakar sa* zaiyi matuk'ar wuya a gareta, sak'e sak'e ta soma yanda zata b'ullo wa lamarin.... "Shiryawa yayi cikin amless riga ash color tareda threequater swede shima ash color, sauk'owa downstairs yayi ya nufi kitchen, .... nan wani sabon takaici ya tokare masa mak'oshi dan Irfan d'an gayu ne na k'arshe d'an son tsabta ne gashi da alama wacce aka had'asa zama da ita akasin haka ne, gaba d'aya kitchen d'in was on tidy, for goodness sake ta ina zai iya had'a coffe d'in da ya fito da niyan had'awa, dole gobe goben nan ya d'auko Hajja dan bazai iya da wann kazantar ba, gajeren tsaki yayi gamida bud'e fridge ya d'au juice abinda bai saba sha ba sai ya zama dole he preferred natural drinks daga haka ya fitowo ya nufi waje yana sipping juice d'in tamkar magani... "Tana jin an tab'a k'ofa tayi saurin lek'awa, hangosa tayi tsaye jikin wasu kujeru na shak'atawa wayansa yake kan faman dannwa lokaci guda na sipping drinks d'insa..... "Shigarsa yayi mugun burgeta, kai komai na irfan abin burgewa ne, tana gani ya zauna a d'aya daga cikin kujerun, lumshe idanunta ta kumayi tana tunanin inama ace auren soyayya suka yi, ina yanzu haka tana kwance kan cinyarsa ne a garden d'in nan... "A b'angaren Irfan ma duniyan tunanin ya tafi, inama yanzu haka yana tareda Dee d'insa, yasan ko kada wasa da bai fito waje ya zauna ba, da yanzu yana gurzan soyayyan sa son ransa, abubuwan da suka faru suka dawo masa, "A hankali ya furta i'll delete you from my memory Dee, K'asaiteccen murmushi yayi kafin ya kurb'i juice d'insa ya furta " I'M IRFAN MUMTAZ wanda yake gwaran kan matan turawa, I won't let you give me hell Deejah..... " Wata b'angare na zuciyansa ta soma tambayarsa, "Shin idan da gaske Deee son Daddy take shiyasa tak'i ka yaya zakayi da soyayyanta da har yau kake d'awainiya dashi. "Girgiza kai ya soma kafin ya furta "No way it can't be, they can't be together, koda zai zamo karshen daina numfashina ni Irfan bazan tab'a barinki ki auri Daddy na ba Deejah,. "Juya cup goran hannunsa ya soma yi zuciyarsa na ci gaba da tafasa...... "Su Azee amarya yau anyi abun kai an tashi da safe k'arfe tara, sai faman kai komo take tsakanin kitchen da d'aki, anyi wanka ansha kwalliya da turarrukan tsubbu da designers, ina ruwan ana girka breakfast ma mai house, ta gama soya cheaps d'inta da suka sha mai da wani sauce din kidney wanda mangyada ya kwanta malala a sama ga uban gishiri da aka zabga, tana gama jera komai ta sake duba fuskanta a , akeken madubin dake manne a dinning area din, harda dad'a sauk'e wuyan rigan duk dan ango ya gani, ta kusan kai 1hr babu Irfan babu dalilinsa, tana son zuwa d'akimsa ta dubasa tana zullumin shiga,. K'arshe dai yanke shawarin fita waje tayi dan ganin ko motarsa na parking lot..... "To her greatest surprised babu Motar Irfan a parking lot, alamun ya fita kenan.... "Dafe kanta tayi da hannu bibbiyu tana furta na shiga uku ni Azeeza ......... QueenSamy ceπŸ‘„ [8/28, 14:11] Umar Dalha: πŸŒ—πŸŒ—πŸŒ—πŸŒ— *Mallakin Waye* 65 *Β©Sameena Aleeyou* _Queen Samy Novels Forum.......πŸ“–πŸ“š_ "Zafi taji zuciyarta na mata, tana son Irfan da duka zuciyarta she needs to get him completely, cikin sauri ta koma cikin gidan kai tsaye ta wuce dining area ta wuce dustbin ta zubar dashi duka, durk'usawa tayi gaban dustbin d'in ta shiga rusa kukan takaici, ga azabebben buk'atan namiji da ya addabeta, dan kuwa an bata kayan cushe cushe da shaye shaye duk dan kar ango ya gane wani ya rigasa sanin amaryar tasa. "Kuka take sosai kaman wacce aka mata mutuwa tana murk'usoso tana kame mararta.... kaman daga sama taji muryan Ahidjo a kanta yana fad'in" "Goodness! What's wrong sweedy? " 'Dago kai tayi tana kallonsa kafin ta soma fad'in" He will never love me back, he'll never set his eyes on me, duk abinda zan masa bazai tab'a gani ba, why, why Ahidjo. Am I that ugly, me wancan dammmn nanny din take dashi da bani dashi, look at me Ahidjo, I'm beautiful enough ta yanda ko wani namiji zai soni, but meyasa Irfan baya ganin kyau na, ko kallo ban ishe shi ba, balle nayi tunanin wata rana zai soni...... kuka ya kuma kufce mata. "Rungumeta Ahidjo yayi sosai cikin jikinsa, yana shafan bayanta yake lallashinta, " Com'on kiyi shiru sweedy, am quite sure watarana Irfan will fall for you, is just a matter of time, kinsan abinda ya faru dashi wasn't easy so he needs enough time to recover, just keep on adding more patient watarana zakice na fad'a maki he would love you back, irin yanda kike so ya soki, zai zama *Mallakin ki* ne with time. "Kalaman Ahidjo sun d'an sanyaya mata rai, k'ara rungumesa tayi sosai cikin jikinta, nan fah zance ya soma canzawa dama yaya lafiyar kura bare taci nama, nan Ahidjo ya soma squeezing nata tako ina, sosai shima yake nuna buk'atar sa, kan kace me tuni Azee ta soma balle botiran rigar Ahidjo shima ya shiga rabata da suturan dake jikinta, nan dai sukayi masauk'i a d'aki suka ci gaba da aikata masha'an su... "Wa'iyazubillah. (Allah ka tsaremu da aikin danasani... Ameen).. "Sadiq yayi mamakin ganin motar Irfan sassafe a office, ko da yake yasan hakan zai yuwu tunda Nadiya ta fad'a masa komai halin da ake ciki. "Sakatariyansa ya tambaya ko yana ciki, tace masa eh yana ciki amma yace baison ganin kowa. Murmushi kawai Sadiq yayi kafin ya soma kcnkng.. "kan yayi magana ya jiyo muryan Irfan cikin tsawa yana fad'in" What the heck do you want, didn't I just tell you I don't wanna see anyone...... "Sadiq ne ya murd'a handle din ya shigo kafin yace" calm down Architect ba wani bane ni ne. "Bai ce masa komai ba ya ci gaba da punching computer din dake gabansa. Sadiq yasan halin mutumin nasa dama yaya balle an sami dalili, zama yayi kana ya mika masa hannu sukayi musabaha. "Architect how are things going, Sadiq ya tambaya. "Shiru kaman bazaice masa komai ba, yana sipping coffee at the same time yana aiki bisa computer din ba tareda ya kalli Sadiq ba yake fad'in" as you can Dude, "Murmushi Sadiq yayi kafin yace" Ango yaya akayi ka fito so early, and why are you having your coffee here, thought amarya ta cika maka tunbin ka ai...... "Wani mugun kallon da Irfan ya watsa masa ne ya hanasa k'arashe maganar sa, tuni Sadiq ya soma k'umshe dariyarsa. "Are you kidding me Dude? So kaima kasan what the heck going on and you didn't tell me, yet kana fad'a mun I got bride, you must be stupid Sadiq. "Murmushi Sadiq yayi kafin yace" calm down friend, am not here to provoke you anyway, ni kaina I just found abouy it yau d'in nan, you know what Irfan, I think you can give your self another chance, try to get along with your wife, maybe it will help you forget about yor past...... "Whatttttt!!!, Irfan ya katse sa cikin d'aga murya kafin yaci gaba da fad'in" You watch your mouth Ahidjo, what the heck is wrong with you Dude? Ka kuwa san me kake fad'a, I Irfan should get along with that girl, no never over my death body, let me remind you this, ni da kake gani, na rufe chaptern mata a raina, I don't want them anymore, am disgusting with them. Demmmn them all. So pls kar ka sake mun maganan wata yarinya a nan balle wann worse din. "Sauk'e ajiyan zuciya Sadiq yayi kafin yace " com'on Irfan you can't go on like this,....... "Dakatar dashi Irfan yayi ta hanyar d'aga masa hannu kafin yace" Pls Sadiq let's not talk about it, change the subject or yoi just get the hell out of here..... "Alright fine, shikenan nayi shiru, agogon hanunsa ya duba ya nuna k'arfe 10:30am daidai yasan by now Mr President ya iso. Mikewa yayi kafin yace" Architect tashi muje, kasan yau munada meeting da new employees. "Kallonsa Irfan yayi kafin yace" you go ahead I've alot of work to cover, kasan for tje fast two weeks ban tsaya nayi wani aiki da kyau ba, so alot of sketches sun taru mun, I've to finish it before weekend. "Gyd'a kai Sadiq yayi kafin yace" Mr president bazaiji dad'i ba, idan bai ganka ba, so pls ka tashi muje..... "Fuzar da iska yayi kafin ya kashe laptop din gabansa ya mik'e yana gyara necktie dinsa ya dubi Sadiq yace "Shall we" "Murmushi Sadiq yayi gamida gyada kai yace "Yeah sure, nan suka soma tafiya, suka tarar isowan Engr kenan kuwa ana bud'e masa kofar conference hall dan haka gaba d'aya suka bi bayan sa... "Bayan an zazzauna meeting ya soma gudana, nan aka gabatar da sabbin employees wato sababbin ma'aikata, ciki kuwa harda Safwan, Safwan ya mik'e ya fad'i sunan sa da d'an tak'aiyeccdn bayani akansa, bayan ya zauna hall ya d'auki tapi rap! Rap!! Rap!!!, nan Engr yayi bayani akan irin gudumawar da Safwan ya bada wajen kula da company lokacin da suke cikin solving family issues dinsu wanda hakan ba k'aramin matsayi Safwan ya kuma samu a wajen Engr ba.... "Haka kawai Irfan yaji Safwan bai kwanta masa ba, gashi daddy yace k'anin baban Azeeza ne, he don't really no, but he's having bad feelings about that guy...... "Ahidjo yau ya kwashi garab'asa dan wani sabon dad'i yaji Azee ta sake masa, haka ya rink'a mata sunbatu kaman sabon kwancen hauka... Suna gama watsewar su sauri sauri ya fice daga gidan, sai snn Azee ta soma tuhumar kanta me ta aikata, shikenan Ahidjo ya kwashe d'an sauran romon da aka tanada wa angon, zaro ido ta soma ta shiga furta na shiga uku ni Azee, what have I done, shikenan Ahidjo ya rushe komai, jiki na rawa ta d'au waya ta shiga neman layin Laila, bugu biyu Laila ta d'aga tana fad'in " baby yaya akayi... "Cikin miryan kuka Azee ta soma fad'in" na shiga uku momy, Ahidjo ya kwashe duk wani gyaran da akayi ma Irfan,.... " da sauri Laila ta katse ta da fad'in " ban gane ba Azeeza, would you open your mouth and explain everything to me..... " Momy nace maki Ahidjo ya kusance ni just now and he ruined everything duk wani gyaran da akayi..... " Salati Laila ta saka cike da takaicin Azee kafin tace " yanzu Azeeza dan ubanki duk k'ok'ari da gyran da aka maki dashike ke jarabebbiya ce shine saida kika mik'a kanki ma

Chapter 23 of 40