hirya ba Amma inaso kisan wasu dokoki Wanda idan kika karyasu zan miki hukunci daidai da laifinki,bazakisan menene hukuncin ba saikin aikata,Dan haka karki karyamin doka nasan kinada jin magana"
Hawayene fal a idona na rasa yanda zanyi da raina,haka na goge fuskata na d`ago Ina qare masa kallo
"Kinga waccan qofar?karki sake Ki ta`bata, qofar shigowa d`akinnan Kenan,ko da kin ta`ba bazata bud`e ba Ina gargad`inki karki kai hannunki wajen qofarnan,yanzu zamu gani idan kinbi wannan dokar sai Musa ta gaba"
Had`a kaina nayi da gwiwa inata zuba kuka har na gaji,qarewa d`akin kallo nayi,ginine na bulo Sai plaster wani qron window ne a saman d`akin ta yanda Sam tsayina bazai kai ba Koda ya kai ma bazan iya fita ba Dan banda burglar harda net a jiki babu wani makami da zan taimaki kaina dashi daga ni Sai uniform d`in jikina
Ina Zaune a haka naga dare ya fara shiga nan tsoro ya kamani,a wannan lokacin aka kawomin abinci,shinkafa CE Sai ruwa,zuwa yanzu yunwa ta fara cina haka naci abincinnan babu dad`i na bar ragowar
Bayan nayi sallah na koma can qarshen katifar na takure,babu wani zancen wanka Dan Sam baya lissafina a wannan lokacin,ku`buta Kawai nake nema
Ina Zaune a haka har dare yayi ko tafin hannuna Bana iya gani,banajin motsin komai Sai numfashina,wani azababben fitsari Naji ba shiri na tashi Ina laluben qofa,da qyar na gano band`akin nayi na fito,tunda aka kawoni wurinnan ban ta`ba amfani da band`akin ba banda alwala gani nake duk Duniya na kallona saboda babu qofa
Tun inajin tsoro har tsoron ya ragu domin na fara jin kukan tsintsaye marar dad`i, sannan na fara gane qofa dukda Bana ganinta sosai
Cikin sand`a na nufi qofar Dan na murza Sai kuma na tuna da dokar da ya kafamin,Amma AI baya ganina saboda haka na ta`ba qofar,a qulle take gam kasancewarta qofar wannan zamani me jamlock.haka na girgizata Amma a banza dole na koma na zauna
Saukar ruwan sanyi jikina ne ya tayar dani a gigice,Waye wannan?ko su Jamila ne zasumin haka?kafin na goge idona na bud`e an tsinkamin mari an fizge hijabina,a take na tuna inda nake
Cikin tsoro da firgici nayi baya tareda dafe fuskata na takure can qarshen gadon na fara kuka mai sauti ganin ya nufo inda nake.
"Taurin kai zaki nunamin ko?wato dokata ta farko saida kika karyata a tunaninki zan barki haka ne?ai nasan zakiyi shiyasa na kafa miki doka,Dan haka zaki kar`bi hukuncj mai sassauci kasancewar wannan itace doka ta farko,kafinnan ga Sharad`ina"
"Zaki zama tawa ta tsawon Sati guda,zanyi yanda nakeso dake zakibi duk umarnina,a qarshen Sati d`ayannan zan maidake gida lafiya idan kin amince Ki fara qirgawa daga yau, idan kuma baki amince ba,duk ranar da na nemeki kikace a`a zan Maka wannan rana a jikinki har saikin amince dani,yanzu bari a fara baki hukuncinki kafin kuma mubi na biyun"
Cikin qarfi ya fincikoni ya yankeni da wata wuqa a hannuna,bansan lokacin da yayi yankan ba azabar zafi da jinin dake kwarara su suka tabbatarmin da abinda ya faru,dafe hannun nayi hawaye na zuba sabOda zafin yankan,tuni rigata ta fara jiqewa da jini
"Da zafi ko?to yanzu Yaya Sharad`inki kin shirya komawa gida satin gaba?nan da Kwana Goma Kenan kinga yau kwananki biyu"
Sam nakasa magana tuni jiri ya fara d`aukata banason ganin jini sannan kuma gashi Yana zuba sosai, da qyar na bud`e baki nace
"Dan Allah karka cutar dani bazan iya amincewa da abinda kakeso ba,ka taimaka ka maidani gida"
"Kinyi rejecting Kenan,to bari mu fara qirgawa"ya janyo d`ayan hannuna ya yankeshi saidai wannan yankan ma yafi wancan azaba,ihu nayi cikin rad`ad`i na janye hannuna,duk na gigice na rasa hannun da zan kama,dariya Kawai yayi yace
"Babu Wanda zai baki abinci ko ruwa yau, Ki cinye Wanda kika rage kisha ruwan band`Aki AI shima na Allah ne ko?"
Ban bi ta kaNSA ba domin na rasa inda zansa kaina saboda ciwo,na jima a durqushe jinin jikina na qarewa kafin na saba da ciwon,domin nasan idan zan mutu anan babu Wanda zaiyi treating d`ina
Band`aki na nufa na wanke iya jinin da zan iya wankewa,dukda jikina babu qwari saboda jinin da na zubar Amma Zanso na koma gidanmu a Raye dole na kula da kaina.
`dankwalin kaina na cire kasancewarsa babba na qulle yankan da yayimin na biyu domin yafi girma sannan na yagi Zanin gadon na qulle d`ayan hannun na zauna Ina jin rad`ad`in ciwukan Yana tashi Amma babu yanda zan iya
A qanqanin lokaci duk abunuwan suka jiqe da jini saidai ban ciresu ba,Sam Bana gani sosai haka na runtse idona Ina tunanin gida da iyayena
Dukda inajin haushin abbana Amma Zanso na qara ganinsa,tunanin khairat da Mummy nake yanda khairat zatayita rigimar a dawo mata dani Mummy Tana dauriyar rarrashinta,gashi Yaya bayanan balle ya rage mata tashin hankali
Nasan dukkansu Suna nadamar kansu da takaici Suna tunanin su suka jefani a wannan halin.
Kuka nayi saida ya isheni na tashi nayi sallah naci gaba da tunani da kuka har dare.
Babu Wanda ya leqoni haka nayita jinyar ciwona Banyi bacci ba Ina tunanin abinda zai faru Gobe,bazan ta`ba amince masa ba ko zai kasheni
Ina cikin wannan Hali har gari ya Waye,Ina Zaune inda nake na sanya hijaBina na fara jiran tsammani,Ina tsoron abinda zaizo dashi yau
Bud`e d`akin yayi ya shigo Yana murmushi,bazaki ta`ba cewa zaiyi mugunta ba domin Sam baida kalar mugaye
Pecking d`Ina yayi a kumatu cikin sauri na goge ba tareda na kalleshi ba,dariya yayi yace"to Yaya?kina nan kan bakarki ko kuma kinyi shawara"
Shiru nayi zuciyata tanata bugun tsoro yace"alamun kin amince Kenan ko?"
Da sauri na girgixa kai haka ya zaro wuqarnan ya nufoni da ita Ina ja baya har saida na qule a bango,kuka na fara Ina roqonsa da Allah ya qyaleni Amma kaman Ina kad`a masa gangi
Hijabina ya cire ya jefar Yana qaremin kallo,cikin sauri na had`e qafafuwana a qirjina na fara kuka
"Wallahi kukanki Yana qaramin nishad`i ji nake kaman na zauna nayita baki wuya kinamin kuka musamman yanda kanki yake a bud`ennan haka nakeson ganinki kullum kinji ko?"ya fad`a tareda yaga hijabina"yanzu a Ina muka Kwana?kin shirya komawa gida?"
"Bazan iya ba Dan Allah kayi haquri ka sakeni babu Wanda zan sanarwa,bazan iya Baka kaina ba saidai ka qwata ta qarfi bazan iya ba kadena cutar dani,inada iyaye inada dangi da En Uwa,nasan kaima kanada iyaye Qila ma kanada qanwa kamar ni,idan Akai mata haka ya zakaji?"
"Lokacin da Akai mata haka,na maida duk wata mace marar Daraja,Ina ganin darajar qanwata Amma an rabata da wannan darajar,ta mutu sanadiyyarki Dan haka Kema ta hanyar data mutu ta wannan hanyar zaki mutu"
"Dan Allah meyasa?ni ban kashe qanwarka ba ta Wacce hanya zaka kasheni bansan Waye ya kashe qanwarka ba bansan komai akanka ba bani bace Wallahi Dan Allah ka sakeni"
"Ba sakinki ya kamata nayi ba,horo ha kamata na Miki yanda mukai alqawari, tunda kinyi rejecting d`ina......."
An dauko wannan littafi daga shafin https://thausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://thausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://thausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://thausanovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.thausanovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels