Share this page
3 / 8
Ina shareshi har lokacin da ya siqe yace "Ke MUNAYA har yanzu a matsayin uba nake a wajenki menene hakan da kikeyi?" Daurewa nayi na rufe bakina Dan kalaman da zasu fito bazasu yi Mana dad`I ba "Ke meyasa kikeda taurin kai ne Wai?me kikeso nayi Miki Ki haqura?" "So nake na dena ganin fuskarka a rayuwata,ka qyaleni ka dena kallona a matsayin `yarka Dan Allah karka sake zuwa inda nake,ni banida uba bazaka ta`ba komawa uba garenI ba,kasan mene?Wallahi Bana sonka" Ina Gama fad`ar haka na shige d`aki,ganin su ruqayya Zaune yasa na qara fashewa da kuka na hau gado tsakiyarsu,basucemin komai ba Sai lallashina da suka dinga yi har na d`an ji sauqi a Raina sannan suka yimin sallama suka tafi Kuka nakeyi har cikin Raina zuciyata babu dad`i, ganin Abba ya dawomin da duk masifun da suka faru a dalilinsa,saidai Babban takaicina mummy tayimin tsawa gashi har magariba ta doso Bata leqo taga halin da nake ciki ba Kasa jurewa nayi na tashi na nufi d`akin mummy,saidai itama ganinta nayi da qwalla haka na Shiga jiki babu qwari na durqusa nace "Mummy ban kyauta miki ba a dalilina kina zubar da qwalla Dan Allah Ki yafemin Amma indai Abba ne bazan iya karbarsa a zuciyata ba ya rasa dik wani girma da yake dashi" "Munaya duk abinda Mahaifinki ya aikata bakya tunanin na fiki cutuwa?bakya duba shi mahaifine?idan kina haka tonon asiri kike yi mana......" Ganin yanda nake kuka yasa ta katse maganarta ta umarceni na koma gefenta na zauna,haka na kwanta jikinta Ina kwararar da damuwata [12/9, 10:29] Maryam?: *MUNAYA* Maryam? Wattpad@mamsuhaimerh 05 Gadan Gadan mun fad`a shirin first C.A Test YAU zamuyi ta biyu,ni da Nabila mun saba sosai mun shaqu,har yanzu bamu samu damar sanarwa juna sirrikan zuciarmu ba Amma Muna neman shawarar juna duk lokacin da damuwa ta Mana katutu Zaune muke lokacin break domin YAU bazamu komaba mun Gama Kenan,wasu har sun fara tafiya saidai Nabila ta takuramin na zauna muyi karatu,Tana janyo littafinta hoto ya fad`o na d`auka na goge na duba,ba Sai an fad`amin ba da gani nasan iyayenta ne da `Yan uwanta,iyayenta na Zaune maza biyu na tsaye bayansu,Sai Nabila a gefen mamanta da wata yarinya er kimanin shekara bakwai a gefen mahaifinsu "Sun rasu ne a hatsarin mota da mukai shekara shida d suka wuce,ni kad`AI na rayu,Hafsa Bana iya bacci a kullum Sai na firgita domin Ina kwanciya hotonsu ne ke fad`omin cikin baccina,sun raunana sosai,jini ta ko Ina...." Riqe hannunta nayi nace"indai zai dameki ba Sai kin fad`amin ba" "Yau na shirya sanar dake komai Hafsa,ni ba komai bace Sai qazanta,abar qyama a wajen al`umma,Hafsa ni.....karuwa CE......." _bari mu leqa labarin Nabila na qanqanin lokaci_....... Ni `Yar asalin jihar yobe ce Amma iyayena `Yan kamaru ne,iya sanina banida kowa a Nigeria Sai iyayena,nice `ya ta uku wajen iyayena yayyena maza biyu Sai ni Sai qanwata,a shekara shida da suka wuce mahaifina ya sanar damu labari mai dad`i ya samu labarin wata `Yar uwarsa na Kano Amma basu ta`ba had`Uwa ba,haka muka fara shirin tahowa Kano cikin murna...... "Umma Gaskiya bazan had`a kayana da na MUNAYA ba kina kallon abubuwan da take ta zubawa duk ta cika akwati da shirgi kaman zamu shekara a can ni Wlh ta isheni"na fad`a Ina nunawa ummata akqatin "Ummi Ki dinga binta a hankali wataran Sai kin nemi tayi Miki shirmen bazaki samu ba,kuma yarinya CE idan kuka had`a kanku nan da nan Zaku Gama Amma tun Jiya Sai Abu d`Aya kukeyi nidai bazan bar girkina akanku ba" Haka na cona baki na koma d`akin saidai naga MUNAYA na kwAshe shirgin takalma da rigunan Data zuba Tana ragesu,murmushi nayi nace "Good girl" "Ni fad`anki ne banaso kiyita magana kan qaramin Abu" "To nadema kinga tafiya zamuyi karmuje Muna fada dake,na haqura Kema Ki dinga jina" Da sassafe muka fita tasha muka hau motar haya dukkanmu,tafiya muke Muna hira da d`okin ganin Kano da wuraren da zamuje da abunuwN da zamu siya,mun d`au hanya sosai har mun shigo kano direban mu ya fara gudu duk motar kowa yayi shiru MUNAYA ta fara bacci Sai qaran horn mukaji a bayanmu,waiwayen da nayi Sai jin motarmu nayi tayi qara gaba d`Aya muka fara Juyawa,Ina kallo mahaifina ya fice ta taga had`e da kujerar da yake kai saboda tsananin juyin da motar keyi,yayana dake gefensa jini na zuba daga jikinsa,direba kuma kansa na jikin glass d`in gaban mota,mahaifiyata tuni jini ya Gama `batata Bata motsawa haka dayan yayana,motar ta kife ba abinda nakeji Sai kukan MUNAYA Tana Kiran sunana,salati ke tashi daga waje da hayaniyar mutane inda motar ke fitar da hayaqi,riqe hannun MUNAYA nayi saidai muryarta har ta fara dishewa Sai Bayan kusan minti 15 Naji qaran motar `Yan sanda aka fara cukucukun fiddomu daga motar,ana zaroni aka fara qoqarin zaro MUNAYA yanda akace ummata ta jima da rasuwa,fara qoqarin ciro MUNAYA ake Amma qafarta ta riqe har wuta ta fara cin motar,kuka nake na kasa motsawa Ina Kiran MUNAYA Amma Ina,kafin su zarota motar wuta taci qarfinta Ina kallo wuta ta kama MUNAYA da mahaifiyata, mahaifina ko ganinsa an hana ayi,direba ma duk an rufesu,ni kad`ai na rayu a wannan had`arin Wani kamfani ne ta kawomin d`auki kan ciwukan da na samu domin sanadiyyar dukanmu da motar kamfanin tayi muka samu wannan halaka,watana biyar a asbiti ba`a samu dangina ba wannan kamfanin su sukemin komai, na samu karaya uku da buguwar kai,kullum kuka nake da firgici bansan ya akayi da gawar iyayena ba,ga kadaici ba Wanda ke zuwa wurina Sai wani manajan kamfanin dake kawomin abinci A wannan lokacin ne ummama tazo domin sanarwar data gani a TV ana neman Wanda ya sanni,Ashe itace wadda akace zamuje wurinta,ita taco gaba da kula dani Tana riritani Tana min du abinda ya kamata har aka sallameni na koma gidanta,komai ita takemin har na sakr da ita na maidata kaman Uwa,munyi Zaman lafiya sosai har zuwa lokacin da na shekara uku tare da ita lokacin nayi shekara Goma Sha uku a lokacin ne labari ya sauya.... *shekara uku baya* Komai ya canza cikin shekara Goma Sha uku na zama Cikakkiyar mace,a kullum Sai ummama ta yabi kyau da qira da kyawun fata da Allah yayimin,idan kika kalleni zakisan banida wani kyau na yabo,haskene Kawai dani,Amma inada kyawun fata da mutane da Dama ke Kishi,wasu suce shafe shafe nake wasu su dinga Fatan su samu irin fatata yan makarantarmu har shafawa suke Suna tambaya ko wani irin mai nake shafawa,ko banata gyaran giki take,tun Ina amsawa har na dena Diri kuwa Allah ya bani duk abinda mace ke tinqaho dashi,har kunyar sanya Kaya nake da suka kama jikina nan zakiji ana Masha Allah,haka ummama duk d`inkunan da takemin Suna bayyanar da qirjina hakan yasa Nafi sanya hijabi domin mayafan ma sharara suke,idan `Yan kanti zata siyamin Sai Wanda suka bayyanar da surata Wata Friday mun had`u gidan qawata za`ayi bikin yayarta duk Muna shiryawa acan,ummama Bata hanani yawo,har sabon d`inki tayimin saboda biki,uniform dina ma kala bakwai ne har qawayena cewa suke inama ummama CE babarsu ,Bayan mun shirya na kalli doguwar rigar dake jikina,tayi bala`in kyau ta hau duk curves d`Ina ta zauna,kusan Rabin qirjina a waje ga mayafin qanqani,haka muka dinga bincika kayan maimuna qawata Dan neman mayafin da zan saka a qarshe Sai a kayan Amaryar aka satomin mayafi Bayan Gama taro Sai wajen Isha na koma gida Ina komawa na tarar ummama tayi Baqo na durqusa na gaidasu nayi sallar magriba da Isha daga d`Aki na jiyo maganarsu "To Alhaji gatanan Amma Dan Allah ka dawomin da ita da wuri goBen" "Ba damuwa ga Rabin kud`inki nan ragowar kuma Sai na dawo" "Bana kar`bar Rabi Amma sanadin hannun da ya kawoka zan kar`ba" Suna Gama magana ummama ta shigo tacemin "Tashi kije Zaku tafi" "Ummama Ina zamuje kuma yaushe zan dawo?Waye wannan mutumin?" "Banason tambaya Mara amfani tashi kije ko zan saidake ne eh?" Girgiza kai nayi nace"bari na canza kayana" "Jeki dasu babu komai" Haka na d`au qaramin mayafin da ta siyamin domin ta azalzaleni ta hanani canza wani,leda ta bani ta turani Tana min sallamar Sai da safe,har motarsa ta rakani Muna tafe Ina tunanin Waye wannan?Ina zai kaini?Amma girmansa ya hanani magana domin yayi mahaifina Wani makeken gida yayi parking a unguwar hotoro,nayi mamaki ganin tsirararn gidajen dake wurin a tunanina hotoro ta Gama cika da mutane,jagora yayimin har wani d`aki yace na zauna bakin gado nan ya kawomin kayan marmari Amma na kasa CI,zuciyata nan rayamin abinda zai faru Amma Ina kautarwa saboda ganin girmansa Mun kusa minti ashirin Kawai Naji ya fara ta`bani Ina kaucewa,murmushi yayi yace"Bata fad`a miki aikinki ba ko?"kafin na amsa yace"to na sayeki da kud`ad`e masu tsada,ke tawace a tsawon darennan har wayewar gari" Saida ni kuma?ummama saida ni tayi ga wannan mutumin?yanzu ummama budurcina ta sayar da kud`i?Kawai Naji hawaye ya fara sauka nace "Dan Allah kar kayimin komai ni zan biyaka kud`in da ka sayeni" "Bazaki iya biyana ba,saboda na sayeki da tsada kuma na lira Banyi asarar kud`i ba,Nabila kike ko?to dubu d`ari da ashirin na sayi wannan daren kuma bazanyi asarar kud`ina ba" Bai qara magana ba Kawai Naji ya had`a bakinsa da nawa,qanqyamin kaina ya kamani Ina kokawar qwacewa ya turani kan gadon,da qyar na tureshi na fashe da kuka Ina masa magiya amma ko ta kaina baiyi ba,haka ya qara had`a bakinsa da nawa hannunsa ya nufi cikin rigata,da qarfi yake kissing d`ina Yana cukwikwiyar qirjina duk kukana da magiyata bai hanashi komai ba A cikin kokawar ya cire duk ilahirin kayan jikina,ya danne hannuwana a gefena yayimin wani Abu da bazan iya misalta Miki shi ba jikina gaba d`Aya ya mutu kuka nake da magiya hannunsa da bakinsa suna duk sassan jikina,runtse idona nayi saboda kuka da takaicin abinda ke shirin faruwa gareni Wani azababben rad`ad`I Naji a tsakanin qafafuna da ya sanyani bud`e idanuna ban shirya ba,kukana ya qaru magiyata ta qaru Amma tamkar zugashi nake,haka yayita qaramin wannan azabar har tsawon wani lokaci kafin ya fita daga jikina ya koma gefe Kuyimin afuwa Kwana biyu Baku jini ba ga double post nan na Baku a matsayin apology,da Fatan wannan page din ya fara kawo muku abubuwan da kuke Fatan ji,kamar kullum Ina muku godiya masoyan littafin MUNAYA Sai Naji ta bakinku?? *MUNAYA* Maryam? Wattpad@mamsuhaimerh 06) "Tashi kije Ki wanke jikinki"abinda ya furta Kenan Bayan ya fito daga band`aki, da qyar da kama bango na kai bandakin Ina Shiga na zauna naci kukana da nasan bazai qare ba na wanke jikina nayi wanka na fito,gadon na koma na kwanta naci gaba da zabga kuka bansan yanda Akai bacci ya saceni ba Cikin bacci nakejin irin rad`ad`in da ya sameni saidao Ina farkawa na tarar ba a bacci bane,a zahiri ne wannan dattijon qara yimin fyad`e yayi daga lokaci bacci yabar idona,na koma gefen gado na takure har wayewar gari,ko da zanyi sallah kasa tsayawa daidai nayi sai a zaune nayi sallar na koma na qara takurewa Bayan wayewar gari sosai Sai gashi ya dawo d`akin nan gabana ya fara fad`Uwa,zama yai gefena yace"Gaskiya Banyi asarar kud`i ba na samu abinda na dad`e Ina nema, AI kud`in da na sayeki ma kinfi haka tsada" Wasu kud`i ya ajiye gabana yace"wannan naki ne kyauta na baki,dubu hamsin ne idan sin Miki kad`an ma zan qara" Tsabar tsoro kukan da nakeyi ma had`iyeshi nake,yasa hannu cikin qirjina ya ciro boobs dina ya fara qaramin rad`ad`I da azaba,ba iya hannu ya tsaya ba harda baki,kuka nake da baida amfani ya d`au mintina yanamin wannan izayar ke har hawaye suka dena zuba daga idona,ko da ya dakata bai fasa ba shi yayimin umarni na cire kayan jikina ko kuwa nayi mamakin abinda zai faru gareni,musu ma bashida amfani haka nabi umarninsa Kwantar dani yayi yayimin azabtarwar da baiyimin ita a farko ba,cikin qarfi da mugunta yayi amfani dani bai JIRA ko minti biyar ba yace na shirya ya maidani gida Haka na biyo bayansa Ina zubda hawayen takaici,Hafsa bazaki gane qunar da zucoyata kemin a wannan lokacin ba,na rasa budurcina na rasa mutuncina na rasa qima na tashi daga mace mai tsada na koma macen da `Yan uwana mata ke nunawa ana Allah wadai,Na rasa iyaye da gata,na rasa dangi na rasa family yanzu kuma mutuncina na rasa Wanda shi kad`AI ya ragemin nake tinqaho dashi kuma a qarancin shekaru Da qyar naja qafata na fad`a gida bai biyoni ba Sai ledata ta Jiya da ya bani Wanda kayan ciki suke sanye jikina ya zuba kud`I a ledar yace na baiwa ummama Ina Shiga ta tarenj daga soro ta riqoni na Shiga gida,dukda abinda ya fad`a bai hanani sanarwa da ummama abinda yayimin ba "Ummama ya cuceni,Dan Allah ummama mu kaoshi qara azzalimi ne ummama raping d`Ina yayi ummama...." "Shhhhh,karki qara cewa komi kinji ko?idan maqota sukaji kin tonawa kanki asiri ni zansan me zanyi masa taho muje" `Daki ta kaini tace"cire kayanki zan had`a Miki ruwa Ki gasa jikinki" Band`akinmu a d`Aki yake,Bayan ta had`a ruwan tazo ta kamani ta kaini,Ina ta`ba ruwn nace"yayimin zafi ummama" "Haka zaki daure Ki Shiga saboda wannan d`ingishin naki,banji kunyarta ba Tana tsaye na cire Zanin na Shiga makeken bahon data cika da ruwa Ina cije baki da qyar na zauna a ciki,wani qato ma ya gannj haka balle ita mace kuma wadda take a Zaman uwa,na jima cikin ruwan Sai Naji kaman kar na fito zafin da nakeji ya ragu,abinka da farar fata duk jikina yayi jajir wasu wuraren harda shatin farcensa Ummama lokaci lokaci Tana leqowa tace na fito haka har saida ruwan ya sirke na nemi ta qaromin wani,nasha ruwan zafi kafin nayi wanka na fito,zafin da nakeji ya ragu sosai Amma dukda haka tafiyata Bata canza ba,gefen gado na zauna nonona yanamin azabar da ban ta`ba jin irin ta ba,kuka nake saboda ciwo da takaici Shigowa ummama tayi tace"ya kikeji?" "Ummama qirjina"na fad`a cikin kuka "Sannu,ungo shafa wannan,ga dankali nan na had`a Miki da shayi,Ki shirya Sai kici" Zazza`Bine sosai ya rufeni ga kasala man da ummama ta banj ma na kasa shafawa haka abincin da ta kawomjn na kasa ci, shigowa tayi ta sameni na nad`e Ina karkarwa ta d`agoni ta ta`ba jikina "Nabila Sannu,kanki Yana ciwo Bayan Zazza`bin?" Kai na gyad`a alamar eh,ta d`auko magani ta ajiye gefen gadon "Tashi kici abinci sAI kisha" Ita ta dinga bani abincin a bakina ba abinda nakeji Sai d`aci haka na daure naci nasha magani,Kaya ta d`aukomin tace"tashi Kisa" Jiki a mace na tashi Amma karkarwa ta hanani saka kayan,ita ta janye Zanin jikina ta kalli nonona da ya canza kala daga fatar jikina tsabar jajir d`in da yayi "Ai Sai kin gasa nonon Dan ya kumbura",ta fad`a Tana zuromin Riga ta kaina,Tana sakamin rigar na kwanta ta fita, cikin mintina biyar bacci ya d`aukeni,ban farkaba Sai Bayan azahar jikina ya danyi daidai zazzabin ma ya sauka Sai tsakanin qafafuna da qirjina da sukemin zugi Ranar Babu abinda nayi daga bacci Sai kwanciya duk abinda ya kamata ummama tayimin shi har na farajin Dama Dama a jikina,saidao Abin mamaki batayi maganar mutuminnan ba haka nima na kasa tambayarta Ranar lahadi da dare ta sakani a gaba ta fad`amin abinda yasa na tsaneta abunuwan da suka lalata rayuwata, ta fad`amin qaddarar da zata gudana kaina a wannan gida,ta fad`amin abinda kunnuwana da shekaruna a lokacin bazasu d`auka ba,Kinsan me CE?.... MUNAYA: KASA ko da motsa kai nayi kafin ta qarasa Naji horn d`in motar mummy,tashi mukayi tace "Da alamu labarina YAU ya katse Sai kuma mun qara had`Uwa" Hugging d`ina tayi tace"dukda nasan bazaki fad`awa kowa matsalata ba Amma Ina qara jaddada Miki Ki riqemin sirrina Dan Allah ko da mahaifiyarki karta Sani" "Nayi Miki alqawari bazan fad`awa kowa ba"na fad`a Ina qoqarin maida hawayen dake leqowa,sakina tayi mukayi sallama na Shiga mota Ina qaqalowa mummy murmushi,Ina zama na fad`a kogin tunani Tabbas Nabila taga masifa a rayuwa,saida na zauna da ita YAU na qare mata kallo na lura da duk abubuwan da ta fad`a,duk inda mace takai mace to Nabila taje,fara CE qal kalar `yan kamaru,fatarta har wani sheqi take saboda kyau,duk goshinta gashine a kwance luf,kalar idanuwanta light brown ne sosai kalarsu Tana d`aukan ido,hancinta dogone bakimta madaidaici lebenta pink ne Yawancin mazan class dinmu har ma matan na cewa tanada girman kai Dan taga tanada kyau Bata kula kowa basusan dalilin ware kanta da takeba "Lafiya munaya Ina ta Miki magana kinmin shiru?" Firgigit na juyo nace "babu komai kaina ke ciwo"kuma hakan ne wannan maganar tasa kaina ciwo "Dole kanki yayi ciwo kina sawa kanki tunani,indai akan Mahaifinki ne bazan qara Miki magana a kansa ba na lura tun zuwansa kin canza MUNAYA har rama kikeyi Dan Allah karki sanyawa kanki ciwo" "Mummy nagode kuma insha Allah nadena damuwa kiyi haquri" Hira muka fara sama Sama da ta lura banason hirar ta ajiyeta,nikuwa tunanin Nabila ne yayimin katutu, inaso Naji me ya faru Bayan wannan abin, zan iya hasko zafin da takeji Dan na samu makamantanshi Amma bazan ta`ba Sanin yanda takeji ba Muna zuwa gida na wuce d`aki nayi wanka na kwanta Dan bazanyi sallah ba,Ina kwance mummy ta shigo ta kirani naci abinci,Banyi mata musu ba Dan inajin yunwa Amma tunani bai barni naci yanda ya kamata ba,tunani nake dani da Nabila Wa yafi wani Shiga damuwa?duk yanda na auna damuwoyinmu saidai naga kowa da hanyar da damuwarsa tayi,tamkar na janyo Gobe nakeji Dan Naji sauran labarin Nabila Ku fad`amin ra`ayinku kan labarina karku manta ra`ayinku zai taimakamin matuqa,Taku a kullum baby maryam [12/9, 14:37] Maryam?: *MUNAYA* Maryam? Wattpad@mamsuhaimerh 06) "Tashi kije Ki wanke jikinki"abinda ya furta Kenan Bayan ya fito daga band`aki, da qyar da kama bango na kai bandakin Ina Shiga na zauna naci kukana da nasan bazai qare ba na wanke jikina nayi wanka na fito,gadon na koma na kwanta naci gaba da zabga kuka bansan yanda Akai bacci ya saceni ba Cikin bacci nakejin irin rad`ad`in da ya sameni saidao Ina farkawa na tarar ba a bacci bane,a zahiri ne wannan dattijon qara yimin fyad`e yayi daga lokaci bacci yabar idona,na koma gefen gado na takure har wayewar gari,ko da zanyi sallah kasa tsayawa daidai nayi sai a zaune nayi sallar na koma na qara takurewa Bayan wayewar gari sosai Sai gashi ya dawo d`akin nan gabana ya fara fad`Uwa,zama yai gefena yace"Gaskiya Banyi asarar kud`i ba na samu abinda na dad`e Ina nema, AI kud`in da na sayeki ma kinfi haka tsada" Wasu kud`i ya ajiye gabana yace"wannan naki ne kyauta na baki,dubu hamsin ne idan sin Miki kad`an ma zan qara" Tsabar tsoro kukan da nakeyi ma had`iyeshi nake,yasa hannu cikin qirjina ya ciro boobs dina ya fara qaramin rad`ad`I da azaba,ba iya hannu ya tsaya ba harda baki,kuka nake da baida amfani ya d`au mintina yanamin wannan izayar ke har hawaye suka dena zuba daga idona,ko da ya dakata bai fasa ba shi yayimin umarni na cire kayan jikina ko kuwa nayi mamakin abinda zai faru gareni,musu ma bashida amfani haka nabi umarninsa Kwantar dani yayi yayimin azabtarwar da baiyimin ita a farko ba,cikin qarfi da mugunta yayi amfani dani bai JIRA ko minti biyar ba yace na shirya ya maidani gida Haka na biyo bayansa Ina zubda hawayen takaici,Hafsa bazaki gane qunar da zucoyata kemin a wannan lokacin ba,na rasa budurcina na rasa mutuncina na rasa qima na tashi daga mace mai tsada na koma macen da `Yan uwana mata ke nunawa ana Allah wadai,Na rasa iyaye da gata,na rasa dangi na rasa family yanzu kuma mutuncina na rasa Wanda shi kad`AI ya ragemin nake tinqaho dashi kuma a qarancin shekaru Da qyar naja qafata na fad`a gida bai biyoni ba Sai ledata ta Jiya da ya bani Wanda kayan ciki suke sanye jikina ya zuba kud`I a ledar yace na baiwa ummama Ina Shiga ta tarenj daga soro ta riqoni na Shiga gida,dukda abinda ya fad`a bai hanani sanarwa da ummama abinda yayimin ba "Ummama ya cuceni,Dan Allah ummama mu kaoshi qara azzalimi ne ummama raping d`Ina yayi ummama...." "Shhhhh,karki qara cewa komi kinji ko?idan maqota sukaji kin tonawa kanki asiri ni zansan me zanyi masa taho muje" `Daki ta kaini tace"cire kayanki zan had`a Miki ruwa Ki gasa jikinki" Band`akinmu a d`Aki yake,Bayan ta had`a ruwan tazo ta kamani ta kaini,Ina ta`ba ruwn nace"yayimin zafi ummama" "Haka zaki daure Ki Shiga saboda wannan d`ingishin naki,banji kunyarta ba Tana tsaye na cire Zanin na Shiga makeken bahon data cika da ruwa Ina cije baki da qyar na zauna a ciki,wani qato ma ya gannj haka balle ita mace kuma wadda take a Zaman uwa,na jima cikin ruwan Sai Naji kaman kar na fito zafin da nakeji ya ragu,abinka da farar fata duk jikina yayi jajir wasu wuraren harda shatin farcensa Ummama lokaci lokaci Tana leqowa tace na fito haka har saida ruwan ya sirke na nemi ta qaromin wani,nasha ruwan zafi kafin nayi wanka na fito,zafin da nakeji ya ragu sosai Amma dukda haka tafiyata Bata canza ba,gefen gado na zauna nonona yanamin azabar da ban ta`ba jin irin ta ba,kuka nake saboda ciwo da

Chapter 3 of 8