An dauko wannan littafi daga shafin https://thausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://thausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://thausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://thausanovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.thausanovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
[12/2, 21:21] Maryam?: *MUNAYA*
maryam?
01
"Tashi Mana" mummyna ta fad'a Tana jijjigani a hnkali
"Na tashi mummy minti biyu"na fad'a tareda Jan bedsheet na lullu'be kaina
"Ki tashi nace kin manta yau zaki fara zuwa school ne"ta yaye abun lullu'bar gaba d'Aya
Cikin shagwa'ba nace"Allah mummy bazanje na samu assembly ba Sai 8;30 zamu fita"
"Naji tashi muje kici abinci 7:30 fa yanzu,9:30 inada aiki Ki sauko kici abinci shirinki ma Sai y d'au awa guda"
Ban qara musu ba na ja qafafuwana zuwa toilet na had'a ruwan wanka nayi wanka na wanke bakina na fito sanye da towel,mummy na gani Tana gyaramin gado da sauri naje na riqe bedsheet d'in nace"Dan Allah barshi mummy xan gyara banaso kina bawa kanki wahala"
Qarasa gyarawa nayi ta zauna gefen gadon nasan me zata fara nan da nan Naji Raina yayi rashin dad'I banaso mahaifiyata na bani haquri akan abinda ba laifinta ba ko ma laifinta ne tafi qarfin hakan a waj
[12/2, 21:21] Maryam?: *MUNAYA*
maryam?
01
"Tashi Mana" mummyna ta fad'a Tana jijjigani a hnkali
"Na tashi mummy minti biyu"na fad'a tareda Jan bedsheet na lullu'be kaina
"Ki tashi nace kin manta yau zaki fara zuwa school ne"ta yaye abun lullu'bar gaba d'Aya
Cikin shagwa'ba nace"Allah mummy bazanje na samu assembly ba Sai 8;30 zamu fita"
"Naji tashi muje kici abinci 7:30 fa yanzu,9:30 inada aiki Ki sauko kici abinci shirinki ma Sai y d'au awa guda"
Ban qara musu ba na ja qafafuwana zuwa toilet na had'a ruwan wanka nayi wanka na wanke bakina na fito sanye da towel,mummy na gani Tana gyaramin gado da sauri naje na riqe bedsheet d'in nace"Dan Allah barshi mummy xan gyara banaso kina bawa kanki wahala"
Qarasa gyarawa nayi ta zauna gefen gadon nasan me zata fara nan da nan Naji Raina yayi rashin dad'I banaso mahaifiyata na bani haquri akan abinda ba laifinta ba ko ma laifinta ne tafi qarfin hakan a wajena,katsemin tunani tayi da maganarta
"Munaya kiyi haquri kinji?Ki aje duk abinda ya faru a gefe Ki maida hnkali kan karatun Ki nasan Bakyajin dadin yanda qawayenki sun fita daga makaranta Amma ke yanzu zaki qarasa karki bari wannan ya dameki kowa da tasa qaddarar karatun sannan.... "
Dakatar da ita nayi ta hanyar zama gefenta nace"mummy komai y wuce nasan haka Allah yayi dani ba Wanda ya ISA ya canza hakan bakida laifi Wad'anda keda laifi Basa tare damu banaso kiyita maimaita magana d'Aya Ina sonki mummyna kuma bazan ta'ba gani laifinki ba"na d'aura kaina a kafad'arta
"Allah yayi Miki albarka MUNAYA yanzu Dai shirya Ki sauko Ina jiranki kafin d'umamen ya huce"
Zaune take Tana tunani kan kujera har na zauna Bata Sani ba,saida nayi magana ta juyo
Flask na d'auko na zuba tuwon muka fara ci
"Tuwonnan yayi dad'I sosai matsalata da tuwo Bana qoshi"
"Sannan kuma baki iya ba,bazaki Sha tea bane?
Girgiza kai nayi da abinci a bakina saida na had'iye nace"idan nasha tea bacci zanyi a class,mummy Allah banason zuwa yau d'in ma Kawai ni komawa makarantar ya zamarmin sabon Abu shekara guda da nayi a gida kaman Kwana uku nayi"
"Haka zakiyi haquri kije,Uhmm munaya"ta fad'a Tana kallon plate d'in dake gabanta
"Mummy Ki fad'a Kawai menene?"
"Abbanki ya kira"
"Wani abban?"na fad'a ba tare da na kalleta ba na tsani maganar mutuminnan
"Mahaifinki Mana munaya"
"Dan Allah mummy banason maganar mutuminnan ni ba mahaifina bane kI dena had'ani dashi"
"Munaya mahai....."
"Dan Allah mummy mubar maganarnan kar naje school Ina 'bacin rai"
"Shikenan,ya Aiko da kud'in break d'inki"
"Banaso"na fad'a Ina gyara d'ankwalina
Bata qara cemin komai ba ta nufi d'Aki,mummyna tana ban mamaki duk abinda mutuminnan yayi Mana take sauraronsa?da nice a yanayin da take ciki da tuni ciwon zuciya ya kasheni.
Daki na koma na shafa hoda,sanya hijabi na nayi na kalli kaina a mudubi,farin uniform akwai kyau saidai wuyar wanki,Riga da hijjabina duk farare ne saidai wandon baqi ne.gyara acucina nayi na sauko da jakata mummy har ta shirya nace
"Kinyi kyau sosai qarfe nawa zaki dawo?"
"Ban Sani ba Amma zan Tura nura ya d'aukoki idan kun tashi" atamfa CE jikinta doguwar Riga ta riqo rigar lawyer d'inta a hannu,mota muka Shiga ta tuqamu muka d'au hanya
"Au na manta bud'e jakata Ki d'au 500 na break ya isheki ko?"
"Tayi yawa ma Dan banajin zan iya cin komai yau banason zuwa makaranta a sabuwa"
"Zaki saba ne"
Ba Wanda ya qara magana cikinmu har muka Shiga makarantar,tayI kyau saidai Bata kai tawa da na bari girma ba,hannun mummy na riqe domin na tsani in Shiga wuri ana kallona,Bayan mun isa office din principal babu kowa muka zauna ni da mummy,nan Akai maganganun da ban maida hankali ba aka bani uniform set d'Aya kasancewar set biyu ake bayarwa Amma lokacin da na karbi nawa babu wani size d'in daidai
"Gashinan zai kaiki SS3b Sai Ki maida hankali a karatu banda wasa Kinsan S'S 3 Sai ka dage......"haka tayita zuba Ina jinta Ina gYad`a kai kaman qadangare
Muna fitowa nayi hugging mummy tayimin bye ta tafi,tsayawa nayi har saida motarta ta fita sannan na juya naga masinjan da aka had`ani dashi,haquri na bashi na bishi a baya har class d`inmu bayani yayiwa teacher d`in cewa ni sabuwa CE da murmushi teacher din ya nunamin wani seat na zauna,gaisawa mukayi da ta gefena ta maida hankali kan littafinta Tana note,sukuyawa nayi zan d`auko littafi daga jakata naji muryan teacher
"Today Also we have a new student,pls introduce yourself lady"(yauma munyi sabuwar daliba Ki gabatar da kanki Yan mata)
Na tsani wannan gabatar da kan Ina miqewa duk ido yayo kaina na dake nace"I am hafsat Abdullahi please to meet you all"(sunana hafsat Abdullahi Naji dadin haduwata daku"
"Yeeeee nayi takwara"wadda ke seat d`in gabana ta fad`a
"Hafsa lawan vernacular"
"Sorry sir"
"Yes but you must pay today"
"I don't have money sir"ta fad`a cikin shagwa`ba kamar zatayi kuka Abin mamaki Sai Kawai y Girgiza kai ya juya yaci gaba da aikinsa
"Daga Wace school kike?"ta juyo Tana tambayata fuskarta dauke da mumushi
"Sorry banason fad`an sunan makarantar"
"Fatan Dai ba sumar da teacher kikai kika gudu ba karki damu na iya riqe secret fad`amin me kikai?"ta fad`a tareda kashe ido d`Aya ta bani dariya sosai nace
"A'a ko d`Aya Kawai...."
"What are u discussing hafsat and hafsat"
"Nothing sir" Hafsa ta fad'a da sauri,warning yayi mata ya kalleni ya juya,juyowa tayi tace"Hafsa ake kiranki a gida"
"Aa munaya"
"Nice to meet you MUNAYA"
[12/5, 15:58] Maryam?: *MUNAYA*
Maryam?
Wattpad @mamsuhaimerh
02
" _ka bari Dan Allah kadena",bai fasa yankar jikina da wuqar ba tamkar ba fatar mutum ba jini duk ya `Bata bedsheet d`in tun daga kafad`ata har gwiwar hannuna yanka ne,ja nake da bayaya fincikoni na qwalla ihun da nasan bai amfana min komai Sai qaein azaba,danna wuqar yayi a cinyata nayi wani qara da ni kaina saida na tsorata saboda tsananin azaba_"
" _idan kika qara guduwa Sai na Miki abinda yafi haka_ "
" _ka kasheni na huta Mana na gaji ka kasheni ko ka barni na tafi ka rabani da iyayena ka d`aukoni ka kawoni nan akan abinda bansan an aikata ba_"
" _zan kasheki Sai Bayan na rama Wa qanwata_" _ya qara maganar Yana danna kafad`ata saida na kwanta kan gadon,sunkuyowa kaina yayi nan da nan na fara karkarwa Ina roqonsa ya rabu dani,bai fasaba Sai ma saukar mari da Naji numfashinsa Yana dukan fuskata,wuqa ya saka ya tsaga rigar jikina ta fad`I gefe ya sanya wuqar daga qirjina har wajen cibiyata,rad`ad`I da azaba sun isheni haka ya fara kai hannayensa duk wani sashe na jikina,bazan iya jure wannan ba na fara qara Ina qoqarin kokawa dashi_
" _ka bari na Shiga uku,Dan Allah ka bari kar kayimin haka,ka bari Dan Allah Wayyo Allah naaaaaaa_....."
Riqe yake gam dani yaqi sakina Ina ta fizgewa Ina ihu Sai Naji murya kaman ta mace
"Bari Mana munaya nice"
"Ka rabu dani kar ka cutar dani Dan Allah"
"Ke munaya nice mummynki CE Ki bari mana"
Qanqameta nayi na jiqe duk da gumi jikina karkarwa yake bugun zuciyata har qwaqwalwata nake jinsa,riqe mummy nayi tamkar itace Abin ceto na hawaye ke zuba daga idona ba qaqqautawa,batace komai ba Sai shafa bayana da takeyi Tana lallashina har na Gama jiqata da hawaye na d`ago kaina
"Dama har yanzu kina wannan mafarkin baki fad`amin ba?"ta fad`a Tana min kallon tuhuma
Girgiza kai nayi domin har yanzj jikina `bari yake nace"Wlh mummy na dad`e Banyi ba Jiya Banyi bacci sosai ba maganina ya qare shiyasa kiyi haquri na Saki damuwa"na fad`a Ina share hawayena
"Baki Sani damuwaba munaya damuwarki CE banaso bari na kira doctor"
Ban mata musu ba na kwanta jikinta ita kad`ai nake buqata a irin wannan yanayi,na kasa cire wannan Abin a Raina tunda ya faru kusan shekara guda Amma indai nayi mafarki Sai ya dawomin kaman sabo,hannu nasa na shafa tabon dake hannuna mummy na yiwa likita bayani
"Ina shigowa Tana bacci Ina girki Naji ihunta haka ta farka Tana surutai kaman yanda takeyi a baya....to shikenan gamunan,....a`a dawowarta kenan daga makaranta Nima na dawo....to amin Ngd doctor 4:00 zamu sameka"
Tashina tayi ta kaini d`aki ta tsaya na cire uniform d`in jikina na Shiga wanka,Ina fitowa ta ajiyemin Kaya kan gado har yanzu jikina `bari yake na saka kayan na koma gefenta na zauna,Bayan lokaci mai tsayi banason wannan Abu da ya tasomin
"Zaki ci abinci?"Girgiza kai nayI Bata qara tambayata ba haka muka zauna shiru ni da ita,nasan tsoronta na qara komaw DEPRESSION Saidai nayi alqawarin zan yaqi wannan ciwo da duk qarfina ba Dan komai ba Sai Dan mummyna ta huta tasha wuya a kanmu duka Amma Bata nuna gajiyawa
La`asar muka bar gida jikina ya fara dawowa daidai saidai tsabar nauyin da kaina yayi banaso na d`ago,mintina 20 suka kaimu asbiti Muna Shiga mummy ta gaisa da mutane Dan har ta saba da zuwan asbiti saboda ni,zama mukayi doctor ya fara tambayata
"Kin koma school YAU ko?"
"Eh"
"Ko akwai wani Abu da ya faru ya tuna Miki da rayuwarki ta baya?"
"Babu Gaskiya Dan Naji dad`in zuwana kuma Banga komai ba Kawai bansha maganina bane Jiya saboda ya qare hakan yasa na kasa bacci Sai Bayan asuba Ina dawowa kuma na kwanta hakan ta faru kuma na d'au lokaci sosai bana irin wannan mafarkin maganin nawa kuma nayi tunanin bari na gwada bacci haka ko zan iya Amma na kasa"na jero masa duk amsoshin tambayoyin da zaiyimin,murmushi yayi yace "Muga hannunki?"miqa masa nayi ya riqe yace na aje kan table,duk da haka jikina Yana karkarwa mummy ta damu sosai hakan yasa nace
"Doctor tsoro ne Kawai Amma nasan da na huta zan dena ko?"kai ya gyad'a yayimin umarni na kwanta kan gadon duba marasa lafiya yayimin allura ya jona min wasu abubuwa a hannuna da gefen kaina,cikin minti biyar Naji bacci na d'ibana cikin baccin Naji maganar doctor Yana cewa mummy
"Zatayi bacci ne na kusan awa gomahar yanzu zuciyarta Nada rauni shiyasa ta kasa controlling tsoron da takeji,baccin zaisa kwakwalwarta ta huta zata dena jin tsoron idan ta farka insha Allah Amma ba wata matsala yanda kike gani gashi heart rate d'inta Yana gudu sosai Amma zai fara sauka yayin da take bacci,zanyi mata allura idan yai stable daga nan Tana farkawa Sai kuje gida ga wannan......"ban qarasa ji ba bacci y kwasheni.
Farkawa nayi na sameni a d'akin asbiti mommy na kan kujera Tana bacci,agogo na duba naga biyu na dare,ya salam Banyi sallar magriba ba da sauri na tashi nayi sallar magriba da Isha nayi nafila raka'a hudu na koma na kwanta,Naji dad'in jikina sosai domin na saba na tashi kaina yayimin nauyi Amma yanzu babu,kwanciya nayi Ina tunanin school har bacci ya qara d'ibana
"Munaya tashi kiyi sallah"mummy ta tasheni,murmushi nayi mata nace "kin Kwana lafiya mummy?"
"Lafiya Lau na Kwana da tunaninki dai"
"Na Saki damuwa ko?"
Bata amsamin ba tace"kiyi sallah mu tafi da wuri saboda school"
* * *
7:30 Ina school Amma fa nasha wahala Dan mummy ta azalzaleni,Bayan assembly muka wuce class Ina tafiya Ina tunani Naji anyimin sallama,Juyawa nayi da murmushi na amsa ganin Nabila na miqa mata hannu muka gaisa
Ba Wanda ya qara magana har muka ISA class muka zauna na d'auko jakata na ciro littafinta na miqa mata
"Ban samu damar qarasa kwafa ba Banjin dad'I YAU zan qarasa"
Murmushi Kawai tayi ta kar'ba a haka period uku suka wuce ta hud'u na shigowa na sauke ajiyar zuciya,na gaji banda ma anan school d'in Wa yake had'a physics da maths da english a farko?gashi yau nasha tea duk jikina ya mutu Sai bin table nakeyi
"Sisters Dan Allah me two pen??"wata ta fad'a daga seat d'in gefenmu ta 'bangaren Nabila,miqawa Nabila nayi ta miqa mata Nabila na tashi na janyota da sauri ta zauna,kallona tayi cikin mamaki nace
"Karki tashi sister kinyi staining kayanki"
Kiran waccan nayi Dan na lura class d'innan kowa sister CE Dan haka sunan kad'an na Sani,cikin sauri Nabila ke bincika Jakarta saida ta zazzage tas ta aje jakar ta sunkuya kan table,nasan me take dubawa kuma nasan Nima banida,domin Kwana 5 da Gama period d'Ina bansan me zanyi da pad ba shiyasa ma ban d'auko ba,gaba d'Aya kunya takaici da baqin ciki sun had'ar ma Nabila ta tashi hankalinta sosai nace
"Bari na tambayar Miki Hafsa"
Gyad'a kai tayi,mata fa munashan wuya Allah Dai ya saka ma iyayenmu,ta'bo Hafsa nayi nace"sister kinada pad pls?"
Bud'e Jakarta tayi ta miqomin Nikam da na kalli Nabila ta bani tsoro domin ta canza gaba d'Aya pencil take riqe dashi ya rabe biyu ranta a 'bace saidai na fahimci duk a cikin wannan yanayi ne dafata nayu nace
"Kwantar da hankalinki sister na samo Miki kar wani ya ganki yace laifi na Miki"
"Ban damu da Wanda ze ganni ba bakya gani ne ta Yaya zan fita!!!?"
Hannu NASA na rufe mata baki domin kusan kowa ya kallo inda muke na riqe hannunta da ta damqe gam nace "zan samo Mana hanyar fita"
"Ta Yaya?"ta fad'a Tana kallon qasa,"wasu lokutan na tsani kasancewata mace domin zama na a mace baida amfani Sam,daga wannan masifa Sai wannan I am really embarrassed of my self(Naji matuqar kunya)"
Da sauri ta rufe bakinta domin ita kanta batasan ta furta haka ba,menene dalilinta menene bala'in da take furtawa kanta haka,bud'e baki nayi zan mata magana.....
Kuyi haquri da mistakes ban samu nayi editing ba Ina Fatan kunji dadin wannan chapter Ku fadamin abnda kuke tunanin kan littafinamaida hankali kan littafinta Tana note,sukuyawa nayi zan d`auko littafi daga jakata naji muryan teacher
"Today Also we have a new student,pls introduce yourself lady"(yauma munyi sabuwar daliba Ki gabatar da kanki Yan mata)
Na tsani wannan gabatar da kan Ina miqewa duk ido yayo kaina na dake nace"I am hafsat Abdullahi please to meet you all"(sunana hafsat Abdullahi Naji dadin haduwata daku"
"Yeeeee nayi takwara"wadda ke seat d`in gabana ta fad`a
"Hafsa lawan vernacular"
"Sorry sir"
"Yes but you must pay today"
"I don't have money sir"ta fad`a cikin shagwa`ba kamar zatayi kuka Abin mamaki Sai Kawai y Girgiza kai ya juya yaci gaba da aikinsa
"Daga Wace school kike?"ta juyo Tana tambayata fuskarta dauke da mumushi
"Sorry banason fad`an sunan makarantar"
"Fatan Dai ba sumar da teacher kikai kika gudu ba karki damu na iya riqe secret fad`amin me kikai?"ta fad`a tareda kashe ido d`Aya ta bani dariya sosai nace
"A'a ko d`Aya Kawai...."
"What are u discussing hafsat and hafsat"
"Nothing sir" Hafsa ta fad'a da sauri,warning yayi mata ya kalleni ya juya,juyowa tayi tace"Hafsa ake kiranki a gida"
"Aa munaya"
"Nice to meet you MUNAYA"
[12/5, 15:58] Maryam?: *MUNAYA*
Maryam?
Wattpad @mamsuhaimerh
02
" _ka bari Dan Allah kadena",bai fasa yankar jikina da wuqar ba tamkar ba fatar mutum ba jini duk ya `Bata bedsheet d`in tun daga kafad`ata har gwiwar hannuna yanka ne,ja nake da bayaya fincikoni na qwalla ihun da nasan bai amfana min komai Sai qaein azaba,danna wuqar yayi a cinyata nayi wani qara da ni kaina saida na tsorata saboda tsananin azaba_"
" _idan kika qara guduwa Sai na Miki abinda yafi haka_ "
" _ka kasheni na huta Mana na gaji ka kasheni ko ka barni na tafi ka rabani da iyayena ka d`aukoni ka kawoni nan akan abinda bansan an aikata ba_"
" _zan kasheki Sai Bayan na rama Wa qanwata_" _ya qara maganar Yana danna kafad`ata saida na kwanta kan gadon,sunkuyowa kaina yayi nan da nan na fara karkarwa Ina roqonsa ya rabu dani,bai fasaba Sai ma saukar mari da Naji numfashinsa Yana dukan fuskata,wuqa ya saka ya tsaga rigar jikina ta fad`I gefe ya sanya wuqar daga qirjina har wajen cibiyata,rad`ad`I da azaba sun isheni haka ya fara kai hannayensa duk wani sashe na jikina,bazan iya jure wannan ba na fara qara Ina qoqarin kokawa dashi_
" _ka bari na Shiga uku,Dan Allah ka bari kar kayimin haka,ka bari Dan Allah Wayyo Allah naaaaaaa_....."
Riqe yake gam dani yaqi sakina Ina ta fizgewa Ina ihu Sai Naji murya kaman ta mace
"Bari Mana munaya nice"
"Ka rabu dani kar ka cutar dani Dan Allah"
"Ke munaya nice mummynki CE Ki bari mana"
Qanqameta nayi na jiqe duk da gumi jikina karkarwa yake bugun zuciyata har qwaqwalwata nake jinsa,riqe mummy nayi tamkar itace Abin ceto na hawaye ke zuba daga idona ba qaqqautawa,batace komai ba Sai shafa bayana da takeyi Tana lallashina har na Gama jiqata da hawaye na d`ago kaina
"Dama har yanzu kina wannan mafarkin baki fad`amin ba?"ta fad`a Tana min kallon tuhuma
Girgiza kai nayi domin har yanzj jikina `bari yake nace"Wlh mummy na dad`e Banyi ba Jiya Banyi bacci sosai ba maganina ya qare shiyasa kiyi haquri na Saki damuwa"na fad`a Ina share hawayena
"Baki Sani damuwaba munaya damuwarki CE banaso bari na kira doctor"
Ban mata musu ba na kwanta jikinta ita kad`ai nake buqata a irin wannan yanayi,na kasa cire wannan Abin a Raina tunda ya faru kusan shekara guda Amma indai nayi mafarki Sai ya dawomin kaman sabo,hannu nasa na shafa tabon dake hannuna mummy na yiwa likita bayani
"Ina shigowa Tana bacci Ina girki Naji ihunta haka ta farka Tana surutai kaman yanda takeyi a baya....to shikenan gamunan,....a`a dawowarta kenan daga makaranta Nima na dawo....to amin Ngd doctor 4:00 zamu sameka"
Tashina tayi ta kaini d`aki ta tsaya na cire uniform d`in jikina na Shiga wanka,Ina fitowa ta ajiyemin Kaya kan gado har yanzu jikina `bari yake na saka kayan na koma gefenta na zauna,Bayan lokaci mai tsayi banason wannan Abu da ya tasomin
"Zaki ci abinci?"Girgiza kai nayI Bata qara tambayata ba haka muka zauna shiru ni da ita,nasan tsoronta na qara komaw DEPRESSION Saidai nayi alqawarin zan yaqi wannan ciwo da duk qarfina ba Dan komai ba Sai Dan mummyna ta huta tasha wuya a kanmu duka Amma Bata nuna gajiyawa
La`asar muka bar gida jikina ya fara dawowa daidai saidai tsabar nauyin da kaina yayi banaso na d`ago,mintina 20 suka kaimu asbiti Muna Shiga mummy ta gaisa da mutane Dan har ta saba da zuwan asbiti saboda ni,zama mukayi doctor ya fara tambayata
"Kin koma school YAU ko?"
"Eh"
"Ko akwai wani Abu da ya faru ya tuna Miki da rayuwarki ta baya?"
"Babu Gaskiya Dan Naji dad`in zuwana kuma Banga komai ba Kawai bansha maganina bane Jiya saboda ya qare hakan yasa na kasa bacci Sai Bayan asuba Ina dawowa kuma na kwanta hakan ta faru kuma na d'au lokaci sosai bana irin wannan mafarkin maganin nawa kuma nayi tunanin bari na gwada bacci haka ko zan iya Amma na kasa"na jero masa duk amsoshin tambayoyin da zaiyimin,murmushi yayi yace "Muga hannunki?"miqa masa nayi ya riqe yace na aje kan table,duk da haka