Share this page
8 / 8
asiri hukuncin kisane fa akaina wlh banshirya mutuwa yanzuba "" idan namutu mezanje intarar akabari ban aikata komaiba aduniyar nan banda zunubai" ninasan gobena bazatayi kyauba Hajara tace damuwarki nice nahanaki kiyi abun kirki babufa inda xakije"" ta marairaice fuska wlh konawa kikeso zanbaki idan kika rufamun asiri"" Nacemata rayuwar ya mufty tafikudi awajena" tamurmusa shikanan zanbaki million biyu"" yanxun nan zanbaki dubu Dari biyar idan kika rufamun asiri zancikamaki sauran narantse"" Idankuma bakyaso shikenan kije kifada Amman kisani reshene zaijuye damujiya danni bazan mutu yanzuba saidai hukunci yahau kanki dannasan tayanda zansiye lauyan yameda laifin akanki indai inadakudi babu abunda bazasuyi munba"" Shawara tarage naki"" harzata wuce nariketa nacemata nayarda take tabani kudin tareda nomber wayarta tace idan komai ya kammala insameta gidan ta tabani address din gidan"" Shine nakoma dasauri narufe kofar nalabe saiga yakubu daman nasan zaijiyo ihunsa tunda dakarfi yakeneman taimako Najidadin hakan sosai sainafita gidan nakirah hajiya nace taxo anyibaki kuma masu mahimmancine sunason ganinta"" Shine tazo mukashiga gidan"" tacenadubo taga kofarsa abude shine danashiga nayi ihu"" tasameshi akan gawar lokacin yana tambayarsa wayakasheshi kallona yayi alokacin inatare da hajiya yanason yafurta saikuma raiyayi halinsa Shine hajiya tahaushi da dukatace yakashemata da"" nikuwa duk yanda za ayi ko agano inada masaniya nace bansan komaiba Takai karshen maganar tana kallon alkali"" jikin kowa nawajen yayi sanyi yakubu kam kukan farinciki yakeyi Allah yawankeshi akan wannan zargin Hajiya huwaila ma kuka takeyi tayi kaicho da halinta yanzu ace danda yana aikata wannan aikin Amman batasaniba""yanzu duk abunda takeyiwa yayan wasu gashi gadanta kuma tasanadin hakan yamutu yanzu mezatacewa Allah gobe kiyama??? Amanar dayabata batarikeba Dan yaya tamkar amanane awajen iyayensu waikarfa sudauka baza atambayesu akan tarbiyarda suka baiwa yayansu"" Kowanne yanada hakki akan kowa uwaye sunada hakki akan yayansu haka kuma Yaya sunada hakki akan uwayensu Lallai duk abunda yaronta yayi itah ce sila dantanada kashi chasa in wajen tabarbarewarsa batasan abokansaba batasan dasuwa yake mu amalaba duk daukarda takemasa shiyarone baisan komaiba kaicho wannan yazama ishara gasauran iyaye masu sakawa yayansu ido baruwansu da movement din yayansu"" Alkali yagama yan rubuce rubucensa yace aje hutun rabiñ awa kafin nan kotu tanaso agaggauta kamo teema duk inda take"" a izah keyar hajara saita fadi inda take"" Yansanda suka izah keyar hajara daukacin wadanda suke kutun sukasoma fita wasukuma suka tsaya"" har adawo dankuwa baza abasu labariba dole suji yanda wannan karar zata kare"" Ilham wajen haydar takoma"" sunayiwa junansu murmushi"" kujerarda bakowa tacemasa yazauna"" itah ma tazauna"" wayar sace tayi kara yadauko ganin sunan Adams yasa yamike inazuwa weety yafita tareda daukan kiran"" Al amarinsu hajara dayan sanda sunafita ogansu yace takirata awaya susan inda take"" kiran ta tayi saida takatse tasake kirah"" akadauka tace helo ya akecikine??? Hajara tace dama zanfadamaki angama sharia kuma har anyanke masa hukunci cikon kudinafa Tace muhadu a gidana nabayan gari "" hajara tace to takashe wayar tana kallonsu tace gaskiya bazai yuyu muje tareba danzata iyah sakawa ana gadina saidai kukuzo daga baya ga adrees din gidan"" tanuna masu katin Nan sukace tajirah wani dansanda mai shigar farin kaya yadauko Babur tahau bayansa sukawuce izuwanshi Dan achabane"" Har gidan gonar sukaje bakin kofa ya ajeta tasake kiranta tace nakawo"" tace to kishigo ciki "" tacewa officer din danayi kamar mintuna goma kashiga nikuwa zanyi record din maganarda zamuyi Tawuce shikuma yayi kamar yajuya yakoma"" taturah kofar tashiga bakowa awajen hartashiga gidan taturah kofar falon saman kujerah tasamu teema zaune tadorah kafadaya akan daya" dama kafin tashiga tadanna recording din tanashiga wasu katti tagani sunnufota suka kameta zatayi ihu sukasa wani kalle suka toshemata baki"" Teema ce tataso cikin takun kasaita takaraso inda take"" tana tafa hannuwa tace gaskiya kinburgeni yama sunanki??? Kodayake babu amfani sanin sunanki kedazaki sheka barzahu kitararda saurayinki acen" waike atunaninki zanbarki daraine??? Umm umm bazai yiyuba kece kawai kikasan ninakashe muftahu nasan watarana zaki iyah tonamun asiri Dan mutum ba abun yardabane Dagake har mamacin saurayinki kunyi kuskuren fahimtata wai acewarku nizan iyah soyayya dakaramin yaro kamarsa??? Dama nafara mu amala dashine saboda kudinsa"" kuma dakudin mahaifiyarsa Nayi nasarar yafada tarkona Amman kafin nakaiga cimma burina kikazo kika wargazamun komai"" kinyi babban kuskure dakika yarda kafarki tatako gidan nan danbazaki fitah daraiba"" Takalli kattin tace kuzagaya da itah baya kuyimata yanda akeyiwa sauran kubirne gawartaa"" batare da sunyi maganaba kawai suka juya"" idanuwan hajara sunfirfito taga mutuwa harda wasu yawu tahada masu daciii harbin bindiga sukaji"take suka saketa suka daga hannuwa sama Dayan katon yanason guduwa akaharbeshi akafaa Haka aka izah keyar teema da kattin sukadunguma zuwa kotuuu *-° Zama nabiyu°_* *Kotu* tasake cika makil ba masauka tsintsiya danlabari tuni yakaiwa wadansu haydar saida gabansa yafadi dayaga teema din tabbas yasan wannan fuskar Amman a inayasanta????? Shikanshi baxai iyah tuna inda yasantaba🤔 Amman babu makawa yasan wannan fuskar *Gentle lady*💃🏽 [10/01 1:31 am] Banyarda da SO ba: 💥BANYARDA DASO 💥BA!!🙅🏻‍♂🙅🏻‍♂🙅🏻‍♂ 💥 💥 💥💥💥💥 PAGE 029 By Aeesha Ibraheem Dedicated 2 Hafsat M Shareef & Haneefa Usman😘😍 Saman inda ake ajiye masu laifi akadorata" aka gurfanarda kattin alkali yayi gyaran murya yace baiwar Allah kinsan wannan??? Yayi nuni dahajara tace ranka yadade taya zansanta nibantaba ganinma maikamada itah ba" alkali yace hajara ta maimaita abunda tafada" tasake maimaitawa alkali yakalli teema yace kinji abunda ake zarginki da aikatawa menene gaskiyar wannan maganar Takalli hajara"" nidin??? A inama kikasanni tamaida kallonta ga alkali tace ranka yadade nibasunana teema ba sunana"" haulatu anakirana da haulaa"" agaskiya wannan kazafine takemun nibansan taba""!!! Menene zaikaini aikata kisa wa iyazibillah"" saidai kawai idan wata tasani maikama dani??? Hajara tace ranka yadade aigashi nayi record maganarta asaurara aji idan karya naimata"" wani yaje yakarbo wayar yamikawa maga takarda shikuma yabawa alkali yabude murya anaji tangaram"" Bayan angama ji alkali yakallesu yace barrister lawal kokanada tacewa??? Yace babu yamai girma maisharia Yajuya wajen ilham yatambayeta kamar yanda yatambayi dayan"" tatashi tace akwai ya maigirma me sharia inaso wannan kotu tayankewa wannan matar hukunci Sannan kuma inaso wannan kutun mai adalci tabima wannan bawan Allah kadinsa akan kazafinda aka dauramasa baijiba baiganiba sannan kuma anema masa hakkinsa bisa tauyesa da akayi aka tsairikeshi ana ganamasa azaba alhalin bayada masaniya akan kisan Dawannan nake rokon wannan kutun ta sassautawa hajara wajen yankemata hukunci nagode yamai girma maisharia takoma tazauna Alkali yayi yanrubuce rubuce yadago yana kallon jama a kowa yamaida hankalinsa wajensa yace abisa sauraren hujjoji dakuma bayanai wannan kotu mai adalci tayankewa haula inkiya teema hukuncin kisa tahanyar rataya da tarar dubu Dari biyar tareda mukarrabanta Hajara dataso tadan hawalda kutu kuma tataimaka wajen boye mailaifi kuma tanasanee kotu tana bada izinin adaureta tsayin wata biyar da aiki maitsanani da tarar dubu hamsin Hajiya huwaila zakibawa yakubu nairah miliyan daya akan zarginda kikai masa kika batamasa suna sannan wannan kotu mai adalci tawanke yabuku baida laifii daganan alkali yabuga guduma Kotu tafara watsewa kowa da abunda yake furtawa""wasu sukabi ayarin inda za arataye haula danfa saisunga kwam"" yansanda suka izo keyarsu Ilham tahada yan takardunta tamike barrister lawal yace inatayaki murna barrister tace nagode Wajen haydar takarasa wanda yakebin haula dakallo tana kuka"" tacewa yansanda Dan Allah tanason magana dawancen"" dansandan yaturah keyarta wanine yace kubarta mana meyuyuwa tamasa laifine zatanemi gafararsa tare suka karasa tana kuka tace haydar kaganeni kuwa??? Baki yamere yace nadai shaida mai fuskar kamar nataba ganinta Amman tunda bantunoba hakan yanuna bakida wani mahimmanci arayuwata"" tasake matse hawaye tace hakane nice kawar matarka Sarah"" wacce kaganmu ranarda nakawota gida abuge Yace hakane natuna" ilham kanbinsu kawai takeyi da kallo"" tace ina Sarah take??? Yayi murmushi yace ai Sarah tarigamu gidan gaskiya"" tace banganeba kana nufin tamutu?? Innalillahi yanxu ahakan ZAmu kare ??? Haydar yace saidai idan ke Amman Sarah tayi kyakkyawan karshe dantatuba tayi aure da Adams harma tahaihu yanbiyu wajen haihuwar ne Allah yadauki rantaa Haula tasake fashewa da kuka daidai kiran wayarsa yadauka ah harka iso??? Toganinan zuwa"" yakalli ilham yana murmushi yace malam Adam ne "" yakalli haula yace Kidaure kinemi tuba kafin numfashinki nakarshe yarike hannun ilham sukafita Da fara a yakarasa wajen adams yabashi hannu suka gaisa"" yanbiyun sun girma sosai"" suka gaidashi ya amsa"" cikin harshen larabcii Ana fitowa da itah Adams yace wanakegani cen kamar haula??? Haydar yace itah ce ba kamabane"" itah ma tana ganinshi tasake fashewa da kuka"" tana kallon yaran hakika tayarda damaganar Sarah randa tacemata tatuba daduk hakan baifaruba menene amfanin rudin duniya ??? Yanzu gashi kudin basuyimata amfanin komaiba"" hakan akawuce da itah dantakasa ko kallonsa Yakubu da ammie suka karaso wajensu sunataya ilham murnar nasararda tasamu yakubu yana kuka yana Neman gafararsu sukace bakomai"" hajiya huwaila ce taduka gabansa tananeman gafara Amman yace shikam yagama zamada itah rahane ta isheshi Nanyasaketa rahane bakihar kunne anan suka dunguma zuwa gidansu haydar Ranar anci ansha kowa yayi hanian"" major da momma suntayata murna"" tundaga wannan lokacin yazamana ilham tazama sananna duk Wanda akacimasa zalin idan yakai kara ilham ce take zamowa lauyansa kuma komai ruguntsumin chest saitagamashi cikin nasara Hakan yasa akadaina yawan yinfyade Dan talakawa sunsamu maibimasu hakkinsu da taimakon Allah"" haydar kuwa yatsaya tsayin daka dukwani taimako yanabaiwa ilham" harlokacin baisan tanada cikiba Saida cikinta yakai wata biyar sannan yagano koshi yafitone tarkowa yaganshi"" alokacin zainab tahaihu namiiji zokuga murna wajen zaid tamkar shine dansa nafarii Satii yana zagayowa akaradamasa suna *Aliyu haydar* suna fatar yayo hali irinna haydar "Amman suna masa lakani da sudes"" Cikin ilham ya isah haihuwa" ranarda tatashi danakuda haydar shiyakarbi hayhuwa tasake sullubo Yaya biyu duk maxa kamarsu sak babansu Ranar suna tazagayo akabarsu dasunansu hassan amirr husainie ahlan"" saidai muyiwa maijego fatan gamajego lafiya Gentle Lady💃🏽 [10/01 1:31 am] Banyarda da SO ba: BANYARDA DASO BA!! PAGE 030 By Aeesha Ibraheem Dedicated 2 Hafsat M Shareef & Haneefa Usman Gabadaya yanbiyu gidan momma suka tare damadai arfat dangidan tane danbabu abunda yarabo nahalin haydar harma yaso yazartashi "" danshi ko surutu baidameshiba surutu sai yanbiyu Adams yadawo nan dazama yasiye fili kusa dagidan haydar"" yanazaune da matarsa da yayansa hudu Dan matarsa tayi haihuwa biyu duka maza Zainab tanazaune dakishiyarta lafiya haryanxu ba atabajin kansuba sunkai zuciyarsu nema tamkar yan uwanjuna hakasuke"" duk da zaid yafison zainab baitaba nunawa fauzy banbanciba Yakubu kam yafarfado yamaidajikinsa yanzusam bayason kofada idan yagama kunafada saidai yabaku hakurii kowayatuba danwuya balada""😂 Yanayin garin yakasance ana ni ima maidadi"" iska yanahurowa tako ina"" haydar ne kwance saman gado yakurawa ilham ido wacce taketa gyaran gashinta zata daure bayan tagama kwalliya"" Yace barrister nidai abarmun abuna ahakan"" yanda yayi maganar yasaka ilham dariya tace toshikenan doctor yanda kakeso aihakan za ayi tayimasa fari da ido"" hannu yasaka yajawota tafada jikinsa"" yarungumeta yana saukarda ajiyarzuciya yace kinsan me ilham"" sumar kansa tashafo tace saikafada yace akullum natuna dafa sainayita dariya nikam danarasaki Aida kwanana yakare kullum soyayyarki sake hauhawa takeyi acikin zuciyata Cikin tsokana tace kaida *bakayarda dasoba*??? Yace dakenan haryanxu banyarda dasoba matukardai son basaboda Allah za ayishiba Amman kenayarda danaki ai"" yakanne mata ido daya"" Yace sakona agareku makaranta wannan labarin kowa zaiyi soyayya toyayi saboda Allah banda hangen wani Abu dagakarshe ina miko gaisuwata gamakaranta wannan labarin I love u all Yasake rungume ilham yace akullum wlh jinakeyi tamkar sabuwar ilham kike komawa Allah yabarni dake"" tace Ameen doctor na"" nikuwa nayi tsaye ina kallonsu gwanin sha awa tamkarma yaune aka kawomasa itah Yace to gentle daukar rahoton ya isah haka duk kinbi kinyayatani inaji fans naki sunacewa suma basuyarda dasoba toni *NAYARDA DASO* saikuma inji mezasuce abarmu haka mushakataa idan kinfita akwai sabuwar mota hul kidauka saduwar alhairi nikam tsabar murna nawashe baki inakallon ilham nace nabarku lafiya asoye lafiya nakashemasu wutar dakin nafito nadauki key din motar nabar gidan TAMMAT BIHAMDILLAH anan nakawo karshen wannan labarin inda nayi kuskure Allah yagafartamun Allah yasa mutane sun amfana da sakonda Na Isar *Yabon gwani yazama dole* wannan takun nakine ""HAFSAT M SHAREEF ° Allah yabarmunke inajidake sosai❤ *Koda bana lafiya kina raina* FATEEMA ZUHURAH " *Salonki dabanne*😘 jeedda Aliyu Allah yakaramaki lafiya danisan kwana mai albarka ameen Haneefa nakitakun dabanne"" Allah yabar zumuncii 😍 Inamiko gaisuwata agareku *Kausar luv* *Ramaluv* *Unigue* *Maryaty* *Maman ahmad* *Aeesha tsafe* Allah yabarmunku😘 Masoyan wannan littafin inamiko gaisuwa agareku *Fateema s a* *Fateema fanta* *Billy* *Ummu Khady* *Yar fanna* *maryaty* *Ashfat zanna* *maman khadeja* *Maryam ibraheem R/D* *Ummu sulaima* *Shafa atu* *Naanyluv* *Hawancy* Dawadanda banfadi sunansuba nagaida kowa banmanta dakuba😍 Taku mai kaunarku *Aisha Ibraheem* Ina alfahari dakuuu😘 Gentle lady💃🏽 An dauko wannan littafi daga shafin https://thausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://thausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://thausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://thausanovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.thausanovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 8 of 8