Share this page
3 / 8
Hafsat M Shareef & Haneefa Usman"😘😍 Taya zai iyah sanarda ilham bukatarsa??? Gashi yace bayasonta yanzun koya fadamata yanasonta zatace danyanason kusan tartane"" gashi abun yana nema yafikarfinsa sosai yadan damu kwana biyu tsakani yafara zuwa aiki dankawai yarage zama kusa da itah" itah kanta talurah dashi kwana biyun yadaina shigemata dafarko kawai saidai yayi kissing dinta atunanin sa zairage Amman saiyaji yasake takulowa kansaaa "" yau kachar ya iyah bari karfe taran dare"" Koda yadawo gidan hartayi wankaa takwantaa"" tana game da wayarta yashigo da sallama"" ta amsa tamike saman gadon"" tace sannu dazuwa"" yace yauwa sarkin game aisaina karbe wayan ingatayin game"" Tace saina rika binkaa hospital kafin nakoma""" gefenta yaratsa yace kikoma ina"" tace skull mana"" yace harkingama jinyarne"" ah bagashi nan kawarkeba"" Yayi murmushi kawai yarage kayan jikinsa yadauki towel zaishiga toilet saikuma yadawo yabuda drawer din yadauko wata riga acikin leda yace kisa wannan kafin nafitoo Takarba"" tana kallonsa"" yawuce toilet din""" ledar tayage tadaga rigar tamere baki tace wannan zansaka "" tana nan tsaye darigar haryafito Yana kallonta yadage kansa yakarasa wajen mirror yana tsane jikinsa yace mekike jirah tace wannan rigarfa tayan iskace"" habadai yazansakata kalletafa Yace nagani ai basaikin nunamunba"" tace ya hydar bakadai lurah ba nikam bazan iyah sakataba kamar wata yar iska" Yace ilham banacemaki banason musuba??? Tayi shiru hakan tayi toilet din tasaka rigar"" takalli kanta ta madubin toilet din tayi kyau sosai Amman rigar karantarta yayi yawa "" tanisa yazanyi tunda shiyace insaka tasa hijab din tadauko kayanda tacire tadawo dakin"" harya kwantaa"" Wutar dakin yakashe mai haske yakunna karamar tabarci"" hakan yasa ilham taji Dan sauki"" ta aje kayan"" takarasa tace masa nasaka"" Batareda yabude idonsaba yace hijab dinfa"" Tace sanyifa nakeji kayan duka kamar bansaka komaiba"" Yayi murmushi yatashi zaune yajawo hannunta""" yazaunar da itah"" hijab din yacire yana kallon yanda kayan sukaimata kyau hakan yabawa ilham damar lumshe idanunta kirjinta yana bugawa dasauri dasauri "" Saukar numfashinsa kawai taji akan wuyanta yafara sunbatarta "" mirginata yayi akan gadon"" yana sunbatarta haryakai akan labbanta duk abunda yakeyi ilham batayi yunkurin hanashiba"" Haydar zan iyah cewa kasa tantance kansa yayi mafarki yakeyi Wanda yasabayi yana tare da ilham kokuwa afarke yake"" Ganin yanakusan wuce gona da iri tadanfara kuka kasa kasa"" tace please ya hay"" yatsanshi yadorah akan labbanta idanuwansa gabadaya sun rikide yace saudaya Dan Allah wlh zan iyah mutuwa"" Jinhakan yasa ilham tahadiye kukantaa saidai tayishi cikin zuciyaa har haydar yagama abunda yakeyi batasake hanashiba"" Tabbas yau haydar yasan yakamu da son ilham yanzune yasake tabbatarda hakan"" kalamai kuwa bansan a ina haydar yakoyo suba ! Ilham farincikine fal ranta duk da tasan bacikin hayyacinsa yafurta hakanba Amman taji sanyi aranta datasan tunfarko wannan zaisa haydar yafurta mata dadadan kalamai koda baice yanason taba data dade dabashi kantaa Wannan daren yashiga cikin tarihin rayuwar haydar"" harda hawayen jindadi yayi yanamai sake godiya ga Allah"" yajawota jikinsa yarungume tsam"" Yadade ahakan sannan yatashi yayi wanka yahadamata ruwa"" dawowa yayi yadauketa saicikin bahon wankan dakansa yagasa matarsa"" itah kuma duk kunyarsa takeji Haydar kam kallonta kawai yakeyi yana murmushi yaji tausayinta sosai ganin dauriyarda tayi"" bayan yatabbatar taware sannan yabata waje tayi wankan tsarki Daya katanci tagama yazo yadauketa yabata maganie sannan suka kwantaa yasake jantaa jikinsa "" hmmm zan iyah cemaku yau haydar yayi barcinda baitabayin irinsaba ko motsi kadan ilham tayi saiyabude idonshi yaji lafiya Da asuba bayan suntashi sallah tasake gasa jikinta suka yi sallah saman gadon suka kwantaa yakirah sunanta ahankali ta amsa"" yace bansan daharafinda zanyi anfani ingodemakiba"" hakika"" yatsanta tadorah saman labbansa tace basaika godemunba abunda yake naka Komenene inhar awajena yake ka chanchanci samunsa Ya haydar yace Amman""" tace ah ah karkace komai muyi barciii"" ahankali yafurta tnx Yasunbaceta yasake rungumeta sonta da kaunarta sunaratsa jijiyoyin jikinsaa"" Karfe sha daya darabi haydar yafarka"" idanunshi suna rufe yafara lalabar ilham baijitaba zunbur yamike yasauko saman gadon"" Waje yafito har kitchen din baigantaba amman ga abincinsa nan anjerah saman dinner"" dakin yakoma yaleka toilet batanan"" yana mamakin inakuma wannan tashiga Yatunoda wajen motsa jiki murmushi yayi yace ilham akwai rigima tasan ba iyah motsa jikinta zatayiba daki yakoma yasaka rigarsa "" yafita zuwa baya damamaki baiganta wajenba"" Yadawo wajen maigadi yace baba inakwana"" yace qalau "" yakufan jikin dasauki to Allah yakara sauki yace Ameen baba "" harzaiwuce saikuma yace baba Dan Allah bakaga ilham tafitaba??? Yace ayya wlh tafita tunwajen karfe bakwai"" haydar gabansa yabada rasss inakuma wannan yarinyar taje ???? Badai gidan mom takomaba??? Baba yace wani abunne???? Haydar yace ah ah bakomai nagode yajuya gidan jiki asanyaye dakin yakoma yadauki wayarsa takarda yagani kasan wayar"" Jiki bakwari yadauko takardar yawarware dasauri Hawayen ilham ne akan takardar gasunan duk sunjike takardar""ga abunda takunsa Assalamu Alaikum!! Yayana dafatar katashi lafiya inamai baka hakuri akan abunda zakaji nasan lokacinda zakaga sakona nadade dayin nisa daga dareka Gentle LadyπŸ’ƒπŸ½ [10/01 1:27 am] Banyarda da SO ba: πŸ’₯BANYARDA DASO πŸ’₯BA!!πŸ™…πŸ»β€β™‚πŸ™…πŸ»β€β™‚πŸ™…πŸ»β€β™‚ πŸ’₯ πŸ’₯ πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯ PAGE 008 By Aeesha Ibraheem dedicated 2 hafsat M Shareef & Haneefa Usman😘😍 Ya haydar kasani kowanne bugun zuciyata yana tafiyane tareda sonkaa tunbansan menene soba bansan menene rayuwaba nake sonka Yakake ganin soyayyarda tadade taginu acikin jinin mutum mezaiji inhar Wanda yakeson baya sonsa"" Bansan iyah adadin sonda nakemakaba "" ninasan da soyayyarka zankoma ga mahaliccina ya haydar nasan bazaka iyah sakinaba saboda ammie nikuwa bazanso intakurah makaba akan wani dalili nawaa Tunranarda mom tace kobakasona saika zauna danie nayanke wakaina hukuncin rabuwa dakai wannan duk yanacikin matakin soyayyata zan iyah barinka kodanidin zan kuntata dansamun naka farincikin Zan iyah rasa komai nawa inhar zanganka cikin farinciki"" kadauki daren jiya amatsayin tukuicin rikonda kamun"" nadade inajiran wannan ranar dazaka karbi tukuicinka banason nayi aure anan gaba wani yasamu wannan face kai Duk da nasan konayi aure abune maiwahala insomijin Dan soyayya kwaya dayace tak nadamkata ahannunka"" karkabarni da igiyoyinka akaina idan karubutaa ka aje adakinka nagode sosaiii Bazan taba mantawa dakaiba arayuwa kuma karka wahalda kanka wajen nemana danbazaka sake ganinaba sai amafarki inaimaka fatan alkhairi kakasance cikin farinciki Karka manta da wannan Kalmar inasonka!! ZanΓ§igaba dΓ sonkΓ  harnumfashiΓ±a nakarshe ILOVE U YA HAYDAR takardar yadunkule yafada saman gadon ragab yadafe Kansa sunanta kawai yake nanatawa aransa ilham"!!! Hawayene yaji sunabin kuncinsa tabbas Na aikata babban kuskure meyasa nakasa sanarda ilham haydar inda tasani ada bashine yanzuba ilham inasonki wlh "" ilove you pleasedon't live mee """ dakarfii yafurta yadurkushe wajen yana kuka tamkar karamin yaro why why zakimun haka ilham saida soyayyarki tagama mun illah cikin zuciyata sannan zakitafiii kibarni danasan kusantarki zaisa kitafiiiii wlh danayi hakuri danabar ganinki kara ninashiga kowanne halin indai Inaganinki atare danie"" Kamar Wanda aka muntsila yamike dasauriii yadauki key din motarsa yafitaa yashiga motaa hon yakeyi dasauriii maigadi yabude masa yahalba motar wajee Gidansu ilham din yanufa saidai yasameshi arufee"" wayarsa yadauko yakirah ammie wayarta akashe yakirah nomber ilham din itah ma akashe"" Fitah yayi yasamu wani yatambayeshi masu gidan??? Saiyacemasa aitayi tafiya kusan satiii daya"" kansa yadafe yasake komawa cikin motar"" yajuya gidansu"" major yana gida"" sukaji antaka mota dakarfiii Haydar ne yafito kamar wani mahaukaci sabon kamu ko sallama baiyiba yashiga gidan baima lurah dakowa cikin falonba dakin ilham din yawuce kaitsaye har toilet babu inda baidubaba Amman ko akamarta babu"" har karkashin gadon dakin saida yaduba batanan"" yafito yayi sama dakin mom sudai sunatabinsa da kallo"" Kakus ce tafito taganshi yafito yayi hanyar kitchen" tace waikai kafiyarka haydar??? Baitanka mataba yashiga kitchen din batanan"" yafito sai yanzu mom tayi magana tace haydar mekake nema haka"" Zubewa yayi akan guiwarsa saiga hawaye sharrrr major yace subhanallah kuka haydar???? Lallai abunda zaisaka kuka ba karamin abubane Mom hankalinta inyayi dubu yatashi tace menene haydar Dan Allah kasanar damu Kakus ma hartasoma yan gallah Yadago jajayen idanuwansa jikin mom yashige yana rusar kuka yace"" mom Dan Allah kice tadawo wlh inasontaa""!!! Tatafi tabarni lokacinda nakeda bukatarta nayarda komenene tayimun Amman kartayi nesa Danie wlh " I love her!! Tabakiji momma yanda kirjina yake bugawa yayi maganar yana jan hannunta yadorah akan kirjinsa"yace kinaji ko momma" mom tace naji haydar wacece wai kake magana akantaa nifa banganeba Murya narawa yace ilham"!! Mom tace waccen ilham din aibakama farawa tunranarda katafi da itah aibansake ganinkaba ballanta itah ina kakai yar mutane haydar???? Danbaka sonta nasata saitabika shine zaka yarmasu daya???? Kaiyagirgiza mata yace wlh momma bazantaba cutarda ilham ba Major yace babana kakwantarda hankali kayimana bayani"" takardar datake cikin aljihunsa yadauko yamika masa yakaranta sannan yabawa mom takaranta "" tsaki tayi tace toshine me??? Haydar da mamaki yake kallonta yace momma"" tace to aikaine kasiya dakudinka saikuma kadawo kanamana kuka niduk katayarmun dahankali nadauka wani abune Dagadai anrabaka da kaska Tunda damacen bakasonta kuma taimako kayi shikenan faduwa tazo daidai dazama saika rubuta mata takardarta kai Amman ilham taburgeni data iyah yakice wannan kaddararren sonda takemaka tayar gefe Haydar baki bude yake kallon mom yace yanzu mom nazaki tausayamunba???danbakiji yanda nakejibane tayi murmushi tace toyanda kakeji hakan ilham takeji lokacinda take rokarka kace kana sonta Amman hakan kayi burus da itah Saitin zuciyarsa yadafe yace wlh momma bansan hakan takejiba datuntuni banbarta dawannan ciwonba Ya zauna akan guiwarsa yace please momma dady kakus kutaimakeni kusanardani inda ilham take wlh ashirye nake dana fallasa mata sirrin zuciyata Kakus tace ikon Allah waikai dabaka yarda dasoba yaukuma Kaine kake kuka hihihin akan soyayya??? Yace wannan haydar din yabanbanta dawanda kikasani ada ilham tachanjani zuwa wani haydar din daban"" Kakus idan kinsan inda tashiga kisanardani wlh kome kukeso inyi zanyi" kakus tace tonikam inazansani rabona da itah tun ranarda aka sallamoka"" Kansa yadafee yamike dasauri zaifita major yace inakuma zakaje babana???? Batareda yajuyoba yace kano Da mom da kakus dasauri sukatashi kafin sufitaa haydar yamanta dayashiga motaa Koda suka fito haryafita major yakirah sojojin dake gidan yace suyimaza subishi karsubari yaje kano"" mota sukashiga sukabi bayanshi"" Hydar baisan ma inda yake dosaba fatanshi daya Allah yasa yasamu ilham gidan Haneefa"" Sojojin tuni haydar yamasu nisa dangudu yakeyi bana wasaba karfe biyu yashiga garin kano"" kaitsaye unguwarsu Haneefa yanufa Amman baisan gidanba Da tambaya haryakai kofar gidan"" bakin kofar yayi pkng yafito zaiturah kofar kenan mujaheed shikuma zaifito cikin motarsa Yafito dasauri yace wanake gani kamar babban Yaya""??? Hannu yabashi suka gaisaa Gentle ladyπŸ’ƒπŸ½ [10/01 1:28 am] Banyarda da SO ba: πŸ’₯BANYARDA DASO πŸ’₯BA!!πŸ™…πŸ»β€β™‚πŸ™…πŸ»β€β™‚πŸ™…πŸ»β€β™‚ πŸ’₯ πŸ’₯ πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯ PAGE 009 By Aeesha Ibraheem Dedicated 2 Hafsat M Shareef & Haneefa Usman😘😍 Murmushin yake kawai haydar yake "" mujaheed yace mushiga ciki"" yanagaba haydar yana bayanshi suka karasa ciki babban faloΓ± yanada kujerah dima dima"" tamkar na sarakuna"" yace bisimillah yayanmu kazauna inkirataa Haydar tamkar mutum mutumi hakan yakoma yaxauna sairabon ido yake yaga inda ilham zata bullo kamar ancemasa tana gidan"" Mujaheed yawuce kuryar yana kwala mataa kirah" tanakwance waleed yanakasa yana damunta da surutu tatashi xaune Yakuma naga kadawo kokayi mantuwane??? Yace ah ah yau babban bakone agidan mu"" Tana daurah dankwalin kantaaa tace wayene??? Yace kitasomana kigani"" tace nidai bafadamun kowaye wlh banajin karfin jikina""" Yace tunda bazaki tasoba barinafada masa yatafiii komawa tayi takwantaa tace yagaida gidaa"" murmushi yayi yaduka yariko hannun waleed yace taso yarona ga uncle haydar nan yazo ganinka"" Jinsunanda akafurta yasa Haneefa tashi dasauri tace baban waleed dagaske ya haydar ne???? Harararta yayi yace bansaniba mujeko yarona suka wuce Dasauri Haneefa tafito hartawucesu illai kuwa shine bakitarufe tace ya haydar" yaushe kazo murmushi yayi yace yanzun nan nakaraso"" yajikinki "" tace naji sauki tazauna saman kujerah wlh naso sosai nakoma ganinka Amman ciwo yakibarina Yace bakomai yana kallon waleed yace zo waleed"" dagudunsa yayi wajensa yadaukeshi yana masa wasa shikuwa sai gwalanci yakemasa Haneefa tace Yaya ina kabaro ilham meyasa bakazo da itah ba"" dasauri haydar yadago yakalleta murya nadanrawa yace kina nufin ilham bata gidan nan???? Haneefa tace haba yaya mezaikawo ilham nan kuma itah Kadai aibazata ganeba"" kansa yadafe dahannu yana furta innalillahi towai ina kika shigane ilham???? Mujaheed yace babban Yaya waimeyake faruwane??? Yanisa wlh zuwan nan dakaga nayi itah nake nema"" shikenan narasa ilham"" Haneefa tace wane irin karasata ya haydar"" idanuwansa harsun kada sunyi jajir yadago yakalli Haneefa yace Dan Allah bakisan gidan wata kawarta anan kanoba Haneefa tace kawarta daya ramatu kuma amakaranta kawai suke haduwa Dan itah hostel take kwana banajin ma ilham taje wajentaa"" Hannuwansa yahada alamar roko yace Dan Allah kirakani skull din kozangantaa "" tace wai Yaya haydar ilham din batagidan mom ne???. Haneefa batacen datacen kema kinsan bazanzo kano nemantaba Dan Allah kitashi muje"" Takalli mujaheeed dayayi sokoko yace mata jeki dauko mayafinki mutafiii "" Sam tamanta batada lafiya danbatajin komai ganin yanayin da yayanta yakeciki kaya tasauya tadauko hijab dinta sukafitaa motar haydar suka shiga Amman mujaheed ne yake driving ganin yanayin haydar Sunje skull din datanbaya "" akanuna masu ramatun """ tareda itah akazo wajen haydar kallo daya taimasa tagane najikin zanenda ilham takeyine"" Sukagaisa"" Haneefa tatambayeta ko ilham tashigo makaranta??? Tace wlh ah ah nima tambayarda zanyimaku kenan ince inatake tsayin wata biyar kenan rabona da itah saidai waya damukeyi ko wayar yanzu satii daya banajinta Haneefa tanisa tana kallon haydar tace tokajidai dama nafadamaka ilham bazatazo nandinba kadai koma abuja tanacen Ramatu tace anty waime yakefaruwane??? Haneefa tace bakomai ramatu muzamu wuce mungodee sukai sallama sukashiga mota jiki asanyaye suka dawo gida"". Masallacin kusan dagidan haydar yashiga yayi sallah"" koda yadawo har ankawo masa abinciii yaba mujaheed hannu suka gaisa yace nizan koma Haneefa tace katsaya kaci abincin mana"" Yashafa fuskarsa yace Haneefa muddin banga ilham ba wlh bazan iyah cin komaiba nikadai nasan yanda nake azabtuwa da soyayyarta wlh tamkar infaso kirjina inciro zuciyar nan haka nakejiii tsananin radadinda takeyimun"" Ninasan nine najawa kaina datunfarko nasanarda itah sonda nakemata dahakan baifaruba""" Haneefa tace kayi hakuri ya haydar insha Allah zakagantaa Yace wanne irin hakuri zanyi Haneefa???dazan iyah yinhakurin dabanzo nandinba"" banajin kalmar hakuriii zatayi aiki wajen tsayarda kunarda zuciyata takeyi"" Yace bari nawuce"" mujaheed shikam tausayi haydar yakebashi hatta Haneefa ada tanabaiwa ilham shawara tahorah shi muddin tasan yafara sontaa Amman yanzu ranadaya jal harkamanin haydar sun sauya bakinsa duk yabushe kamar mai azumie Mujaheed yace. Babban yaya kazauna zuwa gobe saina kaika baidace mubarka kayituki ahakanba gahalinda kakeciki "" yayi murmushi maikamada kuka yace babu abunda zaisami soyayyar ilham qalau zankai insha Allah kabarni kawai nagodee Baijirah mexaiceba yawuce harbakin mota sukabiyoshi yashiga mota yawuce saiga Haneefa dakuka "" tasan halin yayanta idan yanason Abu bai iyah ba"" fatanta Allah yakaishi gida lafiyaa Jiki sanyaye suka koma gida haydar kamar walkiya yakai abujaa kaitsaye gidan yakubu yanufa danyasan shine kawai kawun ilham duk dayasan abune maiwahala tajecendin Amman saikawai yatafiii Saidai yasamu labarin aiyanzu baida lafiyaa kofita bayayi"" jiki bakwari yadawo saikuma yatuna da gidan gwaggo Abu" abun haushi itah ma baisametaba Anan unguwar yayi la asar sannan yawuce gida"" yanashiga yasamu dad haryanzu baifitaba yanayiwa sojojin fada dasukaace Basu ga haydar ba Sam basuji tsayuwar motarsa ganinsa kawai sukayi saman kujerah yazube yadafe kansaaa Gabadaya sukabishi dakallo wayar mom CE tayikara tadauko ganin sunan Haneefa yasa tadaga kafin tayimagana Haneefa tace mom ya haydar yaxo nan Neman ilham har skull dinsu mukaje Amman bamusametaba Gentle Lady πŸ’ƒπŸ½ [10/01 1:28 am] Banyarda da SO ba: πŸ’₯BANYARDA DASO πŸ’₯BA!!πŸ™…πŸ»β€β™‚πŸ™…πŸ»β€β™‚πŸ™…πŸ»β€β™‚ πŸ’₯ πŸ’₯ πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯ PAGE 010 By Aeesha Ibraheem Dedicated 2 Hafsat M Shareef & Haneefa Usman😘😍 Baban waleed yace yajirah zuwa gobe yakawoshi gida Amman yaki mom tsoro nakeji karfa wani abu yasameshi ahanya Tanisa Haneefa kwantarda hankalinki aigashi yadawo gidan yanzun yashigo"" tace Alhamdulillah Amman mom INA ilham tashiga nasan ilham bazata iyah barin ya haydar ba"" Mom tanisa tace nikaina tunaninda nakeyi kanan Amman nibanga laifintaba koma menene aishiyajawo saiyayi kuka dakansa Haneefa tafashe dakuka tace ah ah mom ya haydar baiyi laifiba Dan Allah kar ahuntashi ta wannan hanyar"" kinga kiji da damuwarki keda bakida lfy"" takashe wayar lokacin har sojojin dad yace subaza nemanta cikin gari tare da pic dinta wasukuma suje gidan redio Sai da akayi magrib haydar hankalinsa yakara tashi nantake zazzabi mai nauyiii yarufeshi"" kachar yayi sallar isha i """ dakin ilham yashige yanata kallon dakin dazanenda takeyiii"" Saman gadonta yafada yajawo zanengadon yana shinshina"" yarungume filo"" ragowar kamshin tirarenta yake shakaa wasu hawaye masu zafiii sunazuba ta idonsa Hakoransa sai bugawa sukeyi dajunansu yatakure waje daya yana rawar sanyiii"" mom ce taturo kofar tashigo da abinci ahannuntaa ta aje tana kallon dannata ta sassauto da murya haydar "" batareda ya amsaba yadago yakalleta tace kasamu kaci abincin nan kasha magani Kai yagirgiza yace bazan iyah cin komaiba mom bansan halinda ilham take cikiba ko Inatake wlh batacikin yanayi maidadi ninasan bazata iyah cin abinciba nima bazanci komaiba sainaga ilham"" Mom tace haba haydar kadaure koda kununne saikasha kasha maganie"" yace kitashi kifitaaa mom bazanshaaaba!! Inhar bazaku tayani Neman farincikina ba kudaina damuwa dani da abunda zaishafeni koda mutuwa zanyiii kubarni in mutu Duk yanda mom tayi Sam haydar yaki saurarentaa dole tafita tabarmada dakin Cikin falon sukai jugun ko ina babu inda ba aje nemantaba Amman komai kamada itah ba aganiba ya haydar Haydar ne yamike dasauriii yace ilham "" murmushi yayi yace haba ilham meyasa zakitafi kibarni kalleni kigani yaudaya kawai duknafita hayyacina wannan kadai ya isah ya tabbatar maki inasonkiii Takawa yayi zuwa gabantaa yaduka da guwaiiyunsa yace please ilham kiyafemun wlh tunranarda nadorah ido na akanki nafara sonki bansan cewa hakan akejin so ajikiba nadade ina rainon soyayyarki cikin zuciyata "" nagodee sosai dakikazo gareni Kitaimaka kice kinasona kinga su mom basudamu daniba sunbarni nikawai naketa haukataa Mikewa yayi zairungumeta kawai tabace masaa "" tunda yafara maganar major dasu mom sukashigo dakin suna kallonsa"" Kama nemanta yayi baigantaba yajuyo yace dad kacewa ilham tafito wlh yanzun naganta nan tanamun murmushi ganinkune yasa taboye yacigaba da nemanta kamar mahaukaciii kahan yaketa leken kasan gado harcikin fridge yake dubawa Yanadaga labulen yakafawa zanensa ido"" murmushine yasubce akan fuskarsa kawai saiyahau dariyaaa yakarasa yasa hannunsa yana shafaa zanen yace ilham nine kika zana anan??? Amman zanen yayi kyau Tamkar nine akadauka akasaka saikuma yafashie dakuka yaduke wajen yana buga kanshi da ginin dakin"" saida major yajayeshi"" Yafizge hannunsa"" yakoma yana buga kansaa yace kubarni namutuuu tunda batasona sotakeyi inhaukace"" yayazanyi dawannan ciwon dayake damuna mom ce tajawoshi tawankeshi da lafiyayyun mari guda biyu Tace waikai amfadamaka so haukane"" yarinyar nan tatafi bazata dawoba duk haukarda kake batasan kanayiba mezaisa kazo kadaga hankalinka muma kadagamana hankali Karfe dayan dare Amman munkasa barciii"" idan zaka dangana kadangana idankuma kashe kanka zakayi kakashe kanka wayakeda hasaraaa Takai karshen maganar cikin kukaa Haydar yanadafe da inda tamareshi yanabinta da kallo"" yace momma yaudakanki kikasa hannu kika dakeni??? Akan abunda nakeso ninekawai nasan abunda nakejiii soyayyar ilham zata iyah sanadin mutuwana "" koda nahaukace bazan zargetaba nine abun zargin sannan dawannan banzar zuciyar yadaki kirjinsa dakarfiiiiii Kutaimaka kukaini asiviti aciremun wannan ciwon zubewa yayi kasan guiwarsa kakus kukane yaci karfinta tafita tabar dakin Haydar ne yafara shakkuwa kansa yanayin bayaa bayaa"" kafin nan shedarsa tadaukee yazube kasaaa Mom tasa karaaa tace haydar please karka mutuuu""" chakumarsa tayi tana jijjigashiii Konumfashi bayayi"" dasauri major yakirah sojoji aka daukeshi akasa cikin motaa sai asibiti Tunkafin akarasa yakirah doctor"" sunazuwa akashiga emergency dashiii ""likitocine suka rufu akansaa"" saikusan karfe biyu akaci nasara yafarfadooo sunan ilham shine kawai yake kirah ganin zaisake sumewa yasa akayimasa allurar barciii Daren babu Wanda yaruntsa har likitocin"" har garin yawaye mom ma idanuwanta sunyi jajir saboda kukaa Doctor yakirah major sukai magana Amman baisanarsa mom komaiba gudun karta tada hankalintaa"" Gida yakoma yasaka akaita saukar kur ani danyasan shine kawai mafitaa danyanzu baisan a ina zaiga ilham ba kudi akasaka masu tsoka gaduk Wanda yasamu labarintaa Kwanan haydar uku asibitiii bayacin komai saidai Karin ruwanda akemasaa su ahmad Kansu sun tausaya masaa "" auwal da Usman masunzo ganinsa dasukaji labariii"" Haydar yadawo tamkar kwarangwal harsuma tasoma fitowa akan kyakkyawar fuskarsa"" Mom tana zaune da dare tabuga tagumie"" tana kallon haydar"" tatashi tashiga toilet tadauro alwala"" koda tafito babu haydar babu alamarsa"" Dasauri tafito tana kwalawa doctor kirah gabadaya asivitin ta yayace duk inda akesaran ganin haydar anduba bayanan"" Wayar major takirah shikuma yana saman sallaya yana sallah saida takatse tasake kirah yadaukaa"" kafin yayi magana " tace kazo asiviti balafiya Yace menene yarafu jikin nasanane??? Tace ah ah haydar yabataa "" dasauri yamike yace bangane yabataba ke inakike haryatashi cikin kukatace nashiga toilet inyo alwala kodanafito bansameshiba"" Yace toganinan zuwa takalmansa yasaka yafito waje yasanarda sojojin gabadaya sukayi hospital din harkakus sairusar kuka take Gentle LadyπŸ’ƒπŸ½ [10/01 1:28 am] Banyarda da SO ba: πŸ’₯BANYARDA DASO πŸ’₯BA!!πŸ™…πŸ»β€β™‚πŸ™…πŸ»β€β™‚πŸ™…πŸ»β€β™‚ πŸ’₯ πŸ’₯ πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯ PAGE 011 By Aeesha Ibraheem dedicated 2 hafsat M Shareef & Haneefa Usman😘😍 Cikin Daren akabazama nemansa Amman ba aganshiba"" kafin gari yawaye labariiin batansa duk yagame abujaa harsu Haneefa sunsamu labariii Koda suka karaso gidan cike yake damutane har abokan haydar da abokan major anata jajantawa junaa"" haneefa jikin mom tafada tanata kuka"" mom tanata bata hakuriii Tashi tayi tawuce dakin ilham "" taturah kofa turus tayi tana kallon gadon takwallawa mom kirah"" dasauri tashigo tana tambayarta lafiya??? Hannu tanuna mata akan gadon ilham"" idanuwanta suka sauka akan gadon"" haydar ne kwance yatara kayan sakawar ilham agabansa ya nata barcinsa hankalinsa kwancee Mom murmushine yakubuce akan fuskarta Haneefa tafita dasauriii tana sanarda mutane "" harturarra ake wajen ganinsa Major ma dayasamu labari harda dangudunsa zuwa dakin saida yagansa hankalinsa. Yakwantaa"" tsaitsaye sukayi suna kallonsaa "" duk da anhanasu magana karsu tasheta danganin yanajin dadin barcin sai murmushi yakeyi"" surutunsu sama sama yatasheshi"" yabuda idonsa ahankaliii yafara kallonsu dai bayan dayaa"" Yana kaiwa kan Haneefa yamike zaune yace hanne yaushe kikazo??? Tana murmushi tace dazun nazo danasamu labarin kabataa Baki yamere yace nizan bata agarin nan waifa asiviti suka kaine anata jonamun ruwa kamar maigudawa ilham ce tace nadawo gida"" yayi murmushi yanzun nan muka rabuda itah tacemun indai inason tadawo sainaciii abincii Yashafa cikinsa kuma saiyanzu nakejin yunwaa "" zaki dafamun abinci naci??? Yayi maganar yana tsareta da ido"" dariya ta kubce mataa tadaga kai sosai ya haydar me kakeso indafama"" Yayi shiru sannan yace abunda kikasan ilham tafiso toshi zanci zataji dadiko idantaji naci abinci"" Amman karkibawa mom tadafamun saboda batadamu da soyayyata da ilham ba kece kawai kikadamu yisauri inajiranki tace to sannan tajuyaa Mom jiki sanyaye tabar dakin major ma yabi bayantaa danwake Haneefa taimasa sanin ilham tana sonsa sosai saikunun gyada danyawan sonda yakewa kunun gyada yasa ilham itah ma tafara sonsaa Su ahmad sukaiwa mom sallama suka wuce haka sauran mutane sunata tayasu murnaa bayan Haneefa tagama abincin takaimasa kunun yafara shanyewa sannan yaci danwaken abunda baitaba ciba tundayake Hasalima bayashiri da danwake saigashi yacinye duka yasha ruwa sannan yacewa Haneefa nagode zansanarda ilham kece kikaba mijinta abinci!" Mujaheed ranar yakoma Dan Haneefa tace bazataje ko inaba"" itah take dafawa haydar abinci gidan yana magana dakowa Amman banda mom"" duk yanda taimasa magana baya amsawa"" ******************* Zeelash ce zaune bangarenta tana yankan kumba wayarta tafara ringing"" tadauko takallah sunan gwaggo taganie tadauka tareda sallama"" daya bangaren aka amsaa"" Tace inawuni gwaggo tace lafiya dai za ace yanzu zainabu kinkyautamun kenan??? Ta aje rezar hannunta tace nekuma nayi gwaggo narashin kyautawa??? Haba zainabu yau watanki daya da aure amman haryau baki nemeniba "" tace kiyi hakuri wayanane bakudi wlh"" tace wacce irin maganane haka kamar dukawar maigoyo duk daularda kike ciki ace kinrasa nairah Dari tasaka katii??? Nima danake yakubayi nasa kudi ballantane ke"" yanzuma dai abar maganar zainabu kinsan halinda nakeciki banada Wanda zaibani abunda zanciii kinyi aure inaganin nahutaa kilantama harkun bar kasar nishegiya ina nan rungume da hannuwa Tayi murmushi gwaggo kenan toni mezanyi maki??? Kinsan basana a nakeyiba dazankawo maki kudiii Takatseta tomenene amfanin kudin mijinki dabazaki nemeshi yabakiba"" Tace gwaggo nikam bazan iyah rokarsa kudiba bayan yatsaremun duka hakkokina

Chapter 3 of 8