Share this page
5 / 8
rawaa abun harso yayi yabawa ilham tsoroo duk da tana tausayin kansuu """ tamkar mayunwacin zakii hakan yakomaa"" idanuwansa harzuwa yanzun basu daina zubarda hawayeba"" Tsayawa yayi chak yana kallonta "" tana rike ahannunsa idanuwanta suna kulle"" hannu yasaka yashafo fuskartaa""" ahankali tabude idonta Idanuwansu suka sarke cikin najuna "" murmushi yasakar mata"itah tasan haydar baiso dakatawa ahakanba Amman tarasa dalilinda yasa yada katarda Kansa"" Fuskarsa tashafo tace kadaina saka hakan aranka ya haydar ninasan bajikina kakesoba nahango hakan acikin idanuwanka mezaisa kahana kanka abunda yazama halalinka"""" Tashitayi daga rikonda yayimataa""" taja hannunsa yamike wucewa tayi gaba tanarike dahannunsa shikuwa binta kawai yakeyi Cikin wani katon dakie nagansu gadon maifadine sosai anshimfideshi da zannuwan gado Na alfarma""" ga furaanni nan jajaye dakuma farare anzuba akan gadon"" harkasan dakin inda suke takawa"" sakin hannunsa tayi"" tasaka hannunta baya "" tawarware kullin rigarta tazameta Wata hatsabibiyar rigace ajikinta jace daga kan guiwarta zuwa sama tanada adon fulawowi farare asaman kirjinta rigar hannun brexia ne da itah "" sosai kirjinta yacika tamkar yafaso rigar yafito""".. Hannu tasaka tsakiyar tuf kakkar sumar kanta tajata dan tufkarda taimata duk tawatse tazube akan kafadartaa""" Hannu tamikawa haydar Wanda yasaki baki yana kallonta tundaga kasa hardama yalokuwar rigar dake jikinta harta shayin fant dinta anaganin mazauninsa tareda breziar datasaka""" Kanta talangwashe ""tana kallonsaa da alamun murmushi ahankali yatako haryakawo kusa da itah yarike hannunta yajawota jikinsa hannu yasaka yajaye sumarda tarufe mata fuskaa yana kallonta yana murmushi"" idanuwansa yalumshe sannan yadago fuskarta yadorah bakinshi akan nataa Harshenta tamika masa talumshe idontaa"" yandayake sarrafa harshenta tamkar wani wanda yasamu lollipop"" yana shaa"" tsayin mintunaa suka zame sai akan gadon suka fadaa"" Nikam na tattaro birona dayan takarduna nafito tareda jamasu kofaa"" Saida akasoma kirah sannan suka hakurawa junansu bawaidan sungajiba"" haydar yadauke matarsa chak suka karasa bandaki"" .shikanshi toilet din yasa decoration"" din fulawowi"" ruwa suka tara cikin bahon wanka inda fulawoyi suka taso asamaa"" cikin bahon yasakata sannan shima yashiga "" wankansu sukayi na soyayya sannan sukai wankan tsarki suka dauro alwala "" haydar yajasu suka gabatarda sallah""" Suna saman sallayar har isha I sukayi """ knock din kofa akayi"" ilham zatamike yace inazaki weety??? Tace zanfadamasa abunda zaikawo mana""" Yace zauna bari naganshi"" mikewa yayi"" saiyasamu mutunen tagwandon abincin yakarba yarufe kofar yadawo"" yamika mataa tace yaukuma baima tambayi abunda nakesoba"" tayi maganar tana budawa gabadaya kalolin abincinda haydar yakesone harda kunun gyadaa"" Ilham tace ya haydar kallifa"" yace hm aikin momma ne""" tace zata iyah bari nadaukoma plate kaci kaiya girgiza mata yace wlh banajin yunwa weety Ganinki kawai yakorarmun dayunwa dakishi banason komai ayanzu bayanke""" cikin zolaya tace haryanzun bakakoshiba??? Yace abinci ake koshidashi Amman kedin hmmm""" tace Allah ko "" yagyada kai"" tace to garekaa"" tayi maganar tanamikewa tarike kugu""" yace waida gaske weety???? ๐Ÿ˜‹๐Ÿ˜Tace todakumafa mujeee Daki suka komaa"" hmm nidaikam naga abubuwa yau kwana falo yaganni๐Ÿ˜ซ Gentle Lady๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ [10/01 1:29 am] Banyarda da SO ba: ๐Ÿ’ฅBANYARDA DASO ๐Ÿ’ฅBA!!๐Ÿ™…๐Ÿปโ€โ™‚๐Ÿ™…๐Ÿปโ€โ™‚๐Ÿ™…๐Ÿปโ€โ™‚ ๐Ÿ’ฅ ๐Ÿ’ฅ ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ PAGE 017 By Aeesha Ibraheem dedicated 2 hafsat M Shareef & Haneefa Usman๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜ Saida komai yalafaa"yajawota jikinsa""yarungume tamkar wani zaikwacemasa itah """tasake shigewa jikinsaa"" yana Shafa kantaa"" ahankalii idanuwansu a lumshe suke tamkar masu barciii" haydar yace weety"" tace na am ya haydar"" cirota yayi daga jikinsa yana kallon fuskarta yace waini dole ""saikincemun " ya haydar din nan"" tayi farr da ido Wanda yakusa sakawa haydar yasume""tace tome kakeso incemakaa""hancinta yaja yace nikinji natambayeki kalar sunanda kikeso inkiraki??? Talumshe ido tace my love" hannu tasaka tarufe fuskarta ni wlh kunya nakeji"" dariya haydar yasoma yanason cire hannuwanta akan fuskarta tasake shigewa jikinsa""" yace weety kefa kikazaba dakanki Amman kuma zakijiii kunya"" Takalleshi kasa kasa tace kasankuwa menakeyi??? Ya haydar??? Hararanta yayi cikin wasa tace sowie my love"" yayi murmushi inajinki saikin fadaa""tayi Yarr da ido tace wlh nasha yawanyin mafarkai munatareda kai ahakan munafirah sainake ganin yanzun ma kamar amafarki"" Ni imtaccen murmushi yasaki yace weety ada banatunanin akwai ranarda zanbatawa kaina lokaciii wainace ilove u saiyanzu nakeganin banada haufi akan hakan banki inkai safeba inyini inafurta hakan bandamuba"" saiyanzu nakejina na kammala Amman bayan bakyataredani inaji ajikina tamkar narasa wani bangarene najikina"" Yamuskutaa Amman weety meyasa kikatafi kikabarni??? Bakiyi tunanin zan iyah mutuwaba kafin yanzun??? Hannuwansa tarike tace kagafarceni my bazantaba gigin aikata hakanba"" Dasanina ninatafi nabarkaa"" aidanakaryata soyayyarda nakemaka koda bakasona nizan iyah cigaba dazama dakai domin na tsarkake tawa soyayyar"" yashafa gefen fuskarta yace kina nufin bakece kika ajemun takarda kasan wayanaba"" Takalleshi tace takarda kuma??? Wlh banibace"" waccen irin takarda kagani??? Yanisa bayan nafarka kusan shabiyu na lalaba duka gefena bangankiba natashi nayi zaton kina kichin naje bangankiba saidai nasamu abinci akan dinner Nazagaya harbaya bangankiba shine baba yacemun kinfitaa"" danakoma zandau waya nakiraki sainaga takarda"" akan kintafii bazaki sake dawowa gareniba"" kuma insakeki baki tarufe tace nashiga ukuna ni ya haydar??? ๐Ÿ™Š๐Ÿ™†๐ŸปZance kasakeni??? Ai wlh kocikin mafarkiii nasake bakina yayi wannan furucin saina tsani kaina dakaina"" Yace towaye yasan wani Abu yafaru tsakanina dake???? Shiru tayi nadakiku tace kasan me komenene mom CE"" yace banganeba??? Tace ranar ina kwance ajikinka sainaji kirah awayata na lalabo nadauka nakara akunnene yanayin dataji muryana tadisashe saboda kukanda nayi dadare Tacemun meyafaru nacemata bakomai"" tace inyi mazaa infito gasako nan ta aiko akawomun"" karfa intasheka"" nace to"" ahankali nazare jikina nafito ina dingishi lokacin iyakar bakwai intayii Inafitowa nasamu wasu akofar waje dannafito nan bangansuba saida naduba waje harmuka gaisa da maigadi sukacemun mom ce tace sujedani"" nakiyarda saida suka kirata tace nabisu Totunda nashiga motar ban sake sanin komaiba saida naganni wannan kasar wayana suka karbaa"" kuma NAyi kuka sumaidani gida sukaki"" kullum banacin abinciii shine sukace inhar banci abinciba bazasu miyardani wajenkaba nafadamasu nidai hankalina bayakwanciya sumaidani wajenkaa Makaranta sukasakani anan kuma sukace inhar banmiyarda hankalinaba bazansake ganinkaba har abadaa"" nasan momma tayi hakane sabodanie tanaaso tanunamaka karfin soyayyane Amman tawani bangaren tacutarda kai tunda hartacutarda zuciyarkaa Ya girgiza kai kodaya ainaji dadima datamun hakan bagashi nafallasa sirrin zuciyataba daza abiyeni bazan furtaba""" yakanne mata ido daya"" yace momma tasan inda kike Amman tayi kamar batasaniba saiwani jamun raitakeyi hardacewa zanhadu dawata agidan nan"" Yanisa ammanfa tahorani dayawa kuma gaskiyafa nahoruu""" nayi kewarki sosaiii"" yasake rungumetaa "" gashin kansa tashafa tace bakai kadaiba muma munyi kewarkaa" Yasake makaleta yace dake dawa kukayi kewataa???? Hannunsa tajawo tadorah akan lafaffen cikinta tace me an your small baby"" dasauri yajayeta daga jikinsa yana kallonta farinciki fal ransaa yace mekikace???? Kina nufin waini nakusa zama papa??? Idanu talunshe tasake budesu "" yace weety yanzu akwai ajiyana anan??? Yasake shafaa cikintaa tagyadamasa kai akunyace"" Yace kai Alhamdulillah""" weety nima yanzun nashiga sahun masu Yaya??? Yanzun wata nawane cikin??? Tana wasa dasumar kantaa tace adadin kwanakinda kadauka bakasani a idonkaba""" Yace wata hudu da satii biyu????? Tace ashedai karike""" yasake rungumeta yayi yamarasa mezaiyi yaji dadi"" murna farinciki idan murna tanayiwa mutum yawa to tabbas yautayiwa haydar danjinsa yayi kamar babuwanda yafishi farinciki aduniyaa "" bakinsa yakasa rufuwa saboda jindadii Mikewa yayi yace wannan farincikin bazai barniba saina nunawa Allah godiyataa"" yadaura towel yashiga toilet yayiwanka yadauro alwalaa""" Kayansa yadauko"" tana kwance tace suzaka miyar kasa marasa nauyiiimana"" yace idan inadasu kokuwa??? Banganeba inajakar kayankaa??? Murmushi yayi yanasaka kayan yacedaga baya zanyimaki bayani๐Ÿ˜‰ina kikadorah sallayar """ tana falo kokamantaa yace anyihaka yibarcinki kinjiii babyna! Gentle Lady๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ [10/01 1:29 am] Banyarda da SO ba: ๐Ÿ’ฅBANYARDA DASO ๐Ÿ’ฅBA!!๐Ÿ™…๐Ÿปโ€โ™‚๐Ÿ™…๐Ÿปโ€โ™‚๐Ÿ™…๐Ÿปโ€โ™‚ ๐Ÿ’ฅ ๐Ÿ’ฅ ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ PAGE 018 By Aeesha Ibraheem dedicated 2 hafsat M Shareef & Haneefa Usman๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜ Falon yakoma yadauko abar sallar"" yashimfida"" tace waikana nufin kaidaya zakayi nikumafa??? Yace beeeeeebiiy!!!! Nace kikwantaa kihuta zanyi adduar dake bari nagama sainamaki wanka saimu kwantaa"" Baijirah jin mezataceba yatada ikama""" bargon tasake ja tarufe fuskarta""" babu jimawa barcin kuwa yadauketaa"" harya idar batasaniba yahadamata ruwan wanka""" bargon ya yaye yasunkucetaa bai ajeta ako inaba saicikin bahon wankan""" tana bude idonta taga yakurah mata ido""" juyawa tayi tajita acikin ruwa""" takwabe fuska ruwan tadibo tawatsa masa tace kai my bayan katasheni jifa yanda kadaukoni duk ka kalleni""" Baki yarike yace wani hadisin ne zaki tsaro yanzu ya sassauta murya nifa bangan abunda zaki boyemunba bayan tunbabu komai ninakeyin wankan yanzu kuma sai anunamun wariyar launin fata"" tace ah nidai kafitaaa zanyi wankan innagama saikazo kadaukeni Tayi maganar tana dariya yarike kunkuminsa yace bazan fitaba weety saidai injuya haka aikinga bazan kallekiba """ nidai banyardaba takasan ido zaka kalleni""" yace tonaji bari nafita kar amun kuka"" Fita yayi yana murmushi yajamata kofar"" saida tagama tadaura towel sannan tace ya haydar nagamafa""" Yayi banza da itah tace babyna nagamaaaaaaaaa""""kofar yaturo yana dafe da kunne ๐Ÿ™‰yace wannan kirah aisaiki fasamun dodon kunne"" .tace aikaine dafari nakirah kaki kazo"" yace banjikiba tayuyukuma banidin kika kiraba naji kaman kince haydar Yayi maganar yana daukarta dukan wasa takaimasa tace tomeye basunankane ba"" yace uhum nidai bansaniba"" saman gadon yadireta yadauko mata kayan barci tasaka yashafa mata mai kasancewar anadan sanyi Amman ba sosaiba suka shige cikin bargo abunsu Washe gari bayan sunyi break"" yace tarakashi kasuwa zaisiyo kaya""" haka sukaje yakwaso kaya masuu yawa"" yaji dadin kudinda momma tabashi Amman duk dahaka zaisa ahmad yaturomasa kudi Bayan sundawo"" tunda aka saukardasu yaduka tahau bayanshi kayan sunarike da hannunsa yakarasa cikin gidan"" Dakanshi yajerah kayan nashiii"" yadauki daya aciki yacire nashi yasakasu"" Itah ma yabata kalar dama biyune yasiyo"" hannunta yaja sukayi bayan gidan wajen gashi nan kurayen ganye gwanin sha awa""" Yinin ranar acen suka wuni"" sam haydar bashida damuwaa"" jinsa yakeyi tamkar yana yawo awani sarariii Dayamma yakunna wayarsaa"" dantunda zaishigo jirgi yakashetaa""" wayar dad ce tashigo"" yayi murmushi ilham tana sagale agefensa tayi matashi da kirjinsa Yadauki wayar tareda sallama"" major ya amsaa"" yace babana jiyafa naturah driver yaje airport din Amman baisamekaba kodai bakasamu damar tasowaba Yana murmushi yashafa kan ilham yace dad jiyanne bansamu jirgin dazai tasowa da dareba""" yace ayya kenan saiyau zaka taso???? Yace bana tunani duka jiragenda suke zuwa Nigeria sun dauki yajin aiki dawona """ bayanzuba"""" Major yayi dariya yace innah tace wai saiyaushe????? Yace kacemata sai andaina yajin aikin"""yace shikenan kahuta babana""" kagaida ilham din bye""" Yace tnx dady kacewa momma nagodee yakashe wayar"" ranar yakirah Haneefa yasanarda itah "" tace ainidama nasan aikin mom ne ganinyanda tanuna rashin damuwarta"" yace hakane Amman tawani bangaren takyauta sosai"" tace ina ilham din kabata mugaisa"" yace to yamikamata tace sis yakike "" tace qalau wlh nayi kewarki ilham tace nima haka"" haneefa tace matar yaya mekikaji nafadamaki nafadamaki ya haydar saiyamutu akan sonki kinkuwaji labarin abunda yayi wlh kusan hauka yayi kullum yayitamana sambatuu takalli gefenda haydar yake itah yake kallo yakurah mata ido ""tashi zatayi yariketa yace zauna anan nasan gulmata zakuyi danhaka agabana za ayi firan"" tayi dariya tace bafa gulmarka mukeyiba Yace ina zangane tunda gashi kunwani make muryaa"" ilham tace sister saidai nadawo akwai magana"" nayarda da maganarki sosaima"" bakimaga" saikuma tayi shiru tana kallonsa da murmushi afuskartaa Haneefa tace yakasa yatsare kenan kai zanso inga yanda ya haydar yayi lokacinda yagankiiii suka kwashe da dariyar wayar yafige yace kejeki wajen mijinki sai anjima kishafamun kan my son yakashe wayar Ilham talangwashe kai kai my firafa mukeyi zaka kashe" hancinta yaja yace babukudi awayan kijirah sainayi recharge saiki kirata kuyi maganar Tace kai ya haydar au sorry my wayanka nasanfa batarasa kudiii""" yace akwaisu Amman nagulmatane babu intadamu takirah"" kinga nifaa""kallonsa tayi tace kaifame??? Ido daya yakanne mata yace basainayi kazaba aikin sani"" Tace ana kiran sallar??? Tayi maganar tana mikewa hannunta yariko yace please!! Tace sallah fa kanaji""" yace tonaji anjima kumafa??? Tace bakada matsalaa saiyanda kasooo yace yeeee """ tnx babyna yasumbaci hannunta Bayan watanni biyar"" cikin ilham yashiga wata taraa"" lokacin har Haneefa tahaihu namiji akasamasa safwan""" yanzukam ilham tamurmure tayi kyau uwa uba haydar tamkar wanda ake kiwonsa yadawo yanda yake ada Kullum yana manne da ilham dinsaa baya gajiya da kallonta haryanzu baisanarda su mom ilham tanada cikiba sunayinwaya sosai harda ammie haydar yatambayeta yaje gidanta baisametaba Tace ah wlh tatafi wajen danginta watanta hudu acen koda tadawo mom tacemata basa kasar"" Duk kayan aiki haydar yasiye ya aje agida"" koda nakuda takama ilham"""" bayan satiii dayaa"" dadare tana kwance shikuma yana nafilaa ciwon yatasheta daga barcii Zunbur tamike tana cije lebe"" haydar yana addua yatashi yace yadai ilham "" hannu tadaga tace masa bakomai takoma takwantaa Aisaitaji kamar antakulomata ciwon maraa kugunta tarike tana salatiii""" dama haydar yasan haihuwace Duk wani Abu Na taimako yayimataa"" basudauki awa biyuba kan danda yafito yasa hannu yacire "" uwa tabiyo baya"" ya yanke cibi Yagyara wajen sannan yadorah ruwan zafii"" Yayiwa jaririn wankaa yakimtsata yakunna turaren daki duka kayan dayabata yawankesu yahadamata tea tasha"" yamata allurah sannan yakwantarda itah Saiyanzu yadauki yaron ashema namijini shi Sam bailuraba hankalinsa yanakan ilham"" yayi murmushi. Yanakallon fuskar ilham tayi fayau takara kyau"" yashafa gefen fuskartaa Jaririn gabadaya haydar yabiyo saidai yadibo kananun labban mamansa"""kiran sallah yayimasa akunne tareda huduba yaradamasa suna"" Muhammad sunan baban fateema Ruwan zamzam yabashi ya ajeshi atsakiyarsu yakwanta murna fal ransaa"" washegari tunda yayi sallah baikomaba yagyara gidan"" yashirya yaron ""dakansa yajona abun"" turare yana dorah hannunsa akai idan yyi zafi yadorawa cibiyar yaron Bayan yagama yahadamata break mairai dalafiyaa yahadamata ruwan wankaa""" saida tashirya tasameshi harya karyaa""" Yana kallonta yace mata sannu""" murmushi tayi yajamata kujerah tazaunaa"" yace kici abinci saikibashi abincinsa tunjiya baici komaiba yarondai akwai hakuriii kamanaa """ yayi maganar yana dariyar tsokana Batace komaiba tafaraci wayarsa yadauko yakirah mom bayan sun gaisaa""" yace mom ina kakus??? Tace tana dakintaa inajin takoma barci meyafaru yace bakomai"" so nakeyi tazo ta tayamu zama"" Mom tace watanka nawa acen bakace tazoba saiyanzu murmushi yayi yace ilham ce batajin dadi"" mom tawashe bakiii tofa shikenan bari zansanarda babanka gobe kuwa zakagantaa Yace toh mom nagode"" washe garinkuwa kakus ta isah Dubai Gentle Lady๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ [10/01 1:29 am] Banyarda da SO ba: BANYARDA DASO BA!! PAGE 019 By Aeesha Ibraheem dedicated 2 hafsat M Shareef & Haneefa Usman๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜ Haydar dakansa yaje yadaukotaa "" suka karasa gidan"" yace tawuce shikuma yadauki kayantaaa"" suka karasaa"" kakus itah ce agaba"" taturah kofar tashigaa""" Da sallama abakintaa"" "tace ina masu gudun hij.... Bakisake take kallon ilham"" tajuya baya takalli haydar bakisake""" tana nuna ilham dahannu"" haydar yasa dariyaa yace menene matar???? Tace lallaima yaron nan shine ka tattaloni bayankuma kasan kagama komai??? Yanzu fisabillahi yarinyar nan tayi ciki harta haihu Amman kakasa sanardamu??? Kayan yakarasa ya ajiye yace yar tsohuwa kincika fitina"" zauna kiji""" yaja hannunta yazaunar adaya kujeran falon haryanzu da mamaki take kallonsa "" yadan Sosa kai yace shekaranjiya tahaihufa "" kakus tace inaruwana koyanzun inasako kafana tahaihu Amman kasan baka kyautaba"" Yalaso labbansa yana kallon ilham takasan ido wacce tunda kakus tashigo tadaina bashi maman "" idanuwanta kasa tana kallon gefe daya haryanzu taki dago kantaa Yace ramawafa nayi kakus"" kema aiyakamata kitayani abunda momma tayimun kemafa kinyita kuka kindauka zaki rasa shantalelen miji irina"" ta ballamasa harara tace shine hujjarka Amman idan mamanka taimaka laifi dani da mahaifiyar ilham da babankafa??? Yace kakus kodafa momma takawota nan ashe da ajiya natazo tsayin watanni hudu da satiii biyu bayajin dimin babansa shiyasa nima naki nasanar daasu"" Amman nafadawa ammie Kedinma dakinada waya zanfadamaki nasan halin "" kine koda nakirah nace abaki innafadamaki zaki fadamasu "" ya marairaice fuska yace kakus abunda momma tayimun ta kyauta Dan Allah inda hakan yasa nahaukace kokuma Namut.. Bakinsa tarufe tace to Allah yakareka gaskiya nikam banji dadiba kaga kainefa kawai jikana inasonka sosai bazanso inga abunda zaitabakaba"" Amman mamarka duk yanda takecewa tana Sonka ta itah yimaka Haka aifa data fadawa babanka saida yayi fadaa Yace tomeyasa bataimaka na kwana dayaba duk tabi tawalarmasa dayaro Kumatunsa taja tace yaron baba babanka yanajidakai"" Kansa yadorah akan kagadarta yace kakus duka kinfisu sona shiyasa nace kizo nan"" muyi zaman mu kafin ilham tagama karatun ta saimu koma"" kafin lokacin yarona yayi kwariii saidai suganshi"" yaace kilantama kafin lokacin nasake ajiye wani yayi maganar yana kallon ilham"" Takuwa dago dasauriii ido yakanne mataa takwabe fuska dariya ya azamataa"" kakus tace bakada kunya tajuya wajen ilham tace bani yaron naganie"" Tadaukoshi haydar yamaza Yakama yace jiwani dauka dakika masa kamar kindauki yaron wasaa"" yarikeshi sannan yamikawa kakus"" kai masha Allah tubarkallah "" wannan sak kaine ai kamar kayi kaki"" tace yasunansaa???? Yana kallon ilham yace arfat"" kakus tace sunansa zaka fadamun kanacemun arfat"" yace sunansa kenan nayiwa abbana takwarane""" Kakus tace wanne abban??? Yace baban ilham"" dasauri ilham takalleshi wasu hawayen farinciki taji sunabin kumatuntaa"" dasauri yakarasa yaduka gabanta yace yahaka kekuwa daga magana zakisoma yimun hasarar hawayen nan naki masu tsadaa"" Hannu yasaka yana shafesu yace please kidaina kukan nan wlh harcikin zuciyata nakejinsaa"" tace nago"" yatsa yadora akan labbanta yace. Mezaki gode babanane fa banason jin komai Kidaina bannar hawayenki""" tashi yayi yazauna akan kujerah yajata jikinsa yana lallami Sam yamanta da kakus tana kusaa"" Fuskarta yadago zaidorah bakinshi akan labbanta kakus tace laha ila"" tana jegon??? Yaunaga ibar albarka""ilham jitayi kamar kasa tabude tashige"" haydar yayi Dan murmushi yasosa kai yace afwan namanta kina kusaa"" Tace um nunamun dakinda zanshiga aisaidai narika kulle idona innaga abunda yafi karfina"" tashi yayi yana dariya yadau jakarta yashiga dashi dakinda yake kusa danasuu"" tareda arfat tawuce Sannan haydar yadawo falon"" ilham takalleshi tace niduk kasani jinkunyar hajiya nakasa gaida itah ma yayi dariya yace sowie so gudane nangaba zankiyaye""" yasumbaceta akumatuuu saina dawo Kayan jarirai yaje yakwaso kamar hauka duk da wadanda yayita siya yauma wadanda yasiyo basama kirguwa"" maijegoma akasiyo mataa nataa harda kakus "" Itah tacigaba dalurah da ilham har akaisuna"" duk da basuyi tarobaa"" saidai yayi sadaka danaman"" kullum suna waya da mom tana tambayar jikin ilham"" kakus tace lafiyarta qalau wlh batada ciki"" mom Sam bataji dadiba tace to Allah yabada masu albarkaa tace yakaro su kam sukace Ameen"" Ilham tace hajiya hardake??? Dayake dawayan ilham sukai maganar"" tace to aibanyi karyaba kokinada cikinne yanzun"" ilham tadone kantaa"" Tunda ilham takusa arba in kakus tamatsawa haydar zataje Maiduguri"" yace towai mezatayi acen tace babu ruwansaa ""ilham aranta tace dama kinhutarda kanki da gyarana danhar maigama tagama"" Kakus kuwa saida taje"" tahado kayan mataa masu kyau akanuna mata sabbin yyi damacen tanayin harkarsu dainawa tayi"" kwananta hudu tadawo tunda tadawo take gyaran ilham haydar baisan abunda akeyiba shidai harkar gabansa kawai yakeyi"" Tanayin arba in takoma makaranta"" arfat yayi kwari sosaii idan sunamasa wasa yayita dariya"" tamkar yasan abunda suke fadaa Arfat yanada wata bakwai yafara tashi tsaye idan yarika wani abuma yakan dan Dade atsayee""" yayi sauran wata biyu ilham sugama skull"" lokacin kuwa ilham tafara jin chanji ajikintaa"" ahakan harsuka gama jarabawa tana daddafe bataso sam haydar yagano batajin dadi"" Saida suka kammala sannan tazube balafiyaa"" duk karfin haline dama takeyii bayan anyi bikin yayesu ilham itah tadauko tadaya "" haydar sai tsokanarta yakeyi yanacewa barrister ilham"" dama inason shigarda karane"" kuma kenakeso kizama lauyana wacce zata kareni"" Harararsa tayi"" tace kafarako nidai muje gida""" yayi shiru yana kallonta yace meyake damunki??? Tace bakomai kawai dannace mujegida Yamere baki yace gama yan zagaye zagayenki kikeyi nasan komai"" Takalleshi darashin fahimta tace mekasani Akunnenta yarada mata nakusa samun new baby"" yayi maganar yanashafa cikinta"" tace wai dagaske??? Yace sosaiba aini kinsan bana wasaa"" yalaso labbansa tace arfat kumafa??? Yayidanjim yace baida matsala yanzu watanshi tara ai"" cikinki wata hudu'"daya kai wata goma saiki yayeshi tunda yanacin abinci babu ruwansa da nonon"" Tace hakane "" to Allah yaraya mana shi yace Ameen maman arfat"" nadauka zakice ah ahfa"" murmushi tayi tace nafika son yayan ai banadamuwa kodaya yajata jikinsa yace Allah yabarmun ke tace Ameen" Tundasuka dawo ilham tazube"" tafiya dole aka dagataa gashi harsunyi shirii"" saida suka sake satii daya sannan suka baro Dubai Momma ranar bakinta harkunne anbarta gida daga itah saimasu aiki"" ranar abinci kala kalaa tashiryawa bakiii"" karfe hudu suka sauka airport idris yaje daukosu"" kakus tana goye da arfat suka dunguma saigidaa"" motarsu tana kaiwa akabudemasu get"" idris yashiga da motar""" yana gama pkng din suka fito"" haydar ne gaba"" sojojin gidan suka karaso yanata basu hannu suna gaisawa baki harkunne Sukashiga gidan"" da sallama mom tafito dasauri tayi kwalliya kamar wacce zatawajen buki "" Haneefa ce tafito tanarike da waleed ga safwan ahannunta"" Mom tarasama ina zatasakasu Dan dadi"" sai nan nantakeyi"" Haneefa takarasa wajen ilham murya kasakasa tace kenifa banganeba nidanaso naga kina turawa dakyar naganki wayam"" Haydar ne yadanleko tsakaninsu yace to yargulma inaruwanki da matata"" kedai ganaki nan ahannu baburuwanki dawata Haneefa tace kai ya haydar daga magana kuma"" yace naji kauce kusa da itah nibanyarda dawannan lake lakenba"" Kakus tace un nidai karbarshi nagajiii bayana kamar"" yarabe biyu tayi maganar"" tana dage hijab dintaa Haydar yakarasa yace yauwa matar angaisheki" dai albashinsha nafarkoo kezai siyowa kajiii sha kuruminki"" yaciroshi daka bayanta yace laa kakus ashema idonshi biyu??? Yayi maganar da mamaki arfat ya kylkyale da dariyaa kakus tace tobadoleba yaji bonbuuu maitaushiiikamar katiiifaa"" Mom Haneefa tsaye sukayi suna kallonsu ilham kam harta zauna danbata jimirin tsayin"" haydar ya sunbaceshi agoshi yace "" katashiko my boy"" tojeka ka gaida mama""" yayi maganar yana mikashi wajen Haneefa"" yakarbi safwan"" bama saisun tambayaba sunsan kodanwaye danga kamanan"" Mom tayi karfin halincewa yanzu haydar"" yace no momma karkice komai abunda kikamunne naboye ilham narama Nima naboyemaki sabon maigida Nasan dad ma bazaiji haushiba inda macece ince zaiji naboyemasa mataa "" Amman yakara hakuri nanda 4 months za ahaifomasa mataa"" Mom tayi murmushi tace ka kyautaa haydar"" yaukuwa baxan baka abinciba"" kafada yakada yace zadai kibawa weety na ko tohakanma yawadatar nagodee Ilham mikewa tayi tawuce daki Duk haydar yasakata jinkunyaa"" aikuwa mikewa yayi yabi bayantaa bako kunyaa Kakus tace saidai idankungaji kurufe idonku"" major ma dayadawo yasamu labari sai kakus takecemasu aikoda yakirah taje ilham kwananta uku da haihuwa""" Kwansu hudu da dawowa su auwal suka kawomasa ziyaraa"" dukansu sunyi aure duk baya kasar"" yace insha Allah zaije yaga matansu"" suma sukace baxasu yardaba tundayake boyetashi Arfat kawai yadauko masu Wanda yake koyon tafiya da yan gwalancinsa Na magana""zeelash matazo tareda fauzyy dayaronta"" danwata hudu salim"" zuwa yanzu zainab tahakurah saidai watarana takanyi kuka"" Yaron haydar yaburgeta sosai tanaraya wa aranta dayanzu itah ma yaronta yayokamar haydar sak harda hawaye tayi"" Haydar yanatamata nasiha"" yanzukam su ahmad sunadabakin yiwa haydar tsokana duk da ya iyah tako inasuka biyomasa Sunje gidan ammie"" haydar yayi wayo sosai kamar bashiba ilham hargidan yakubu taje dagidajensu kausar danduk anyimasu aure"" Watansu daya suka tare sabon gidansu tsayawa fadar tsarin gidan zan iyah cewa yazama kauyanci kamar yanda hydar yaso yanayin gidan yakasance haka yazama anyimasa shukeshukenda yakeso tuni aka yaye arfat akabarshi hannun momma Bayan watanni uku cikin ilham yakai wata tara yayi girma sosaii"" dakyarma take iyah tafiyaa"" kafufuwanta sun kunbura Haydar tuni yafara aiki"" yakanje America duk lokacinda suka bukaci zuwanshi danyace shibazai iyah zuwacen yazaunaba duk da anbashi gida da motaa"" Kayaรฑ da yasiyowa ilham saiyanzu yadaukosu wasu duk sunyi mata kadan""" gashi watan haihuwarta Yakama"" kuma ankirashi anason ganinsa cikin gaggawa America baiso tafiyaba nayaso yatafi yabar ilham Itah taitabashi goyon baya"" tace yakaita wajen mom"" badanyasoba haka yamaidata cen washe gari jirgin safe yabi sai America Kwananshi hudu datafiya ilham tafara nakudร "" su mom suka dunguma sai hospital"" tawahala sosai kafin tahaihu"" yanbiyu duka mataa"" haka aka gyarasu tareda maijego Aka kaisu dakinhutu sai lokacin akakirah haydar"" mom tanafadama sa ansauka"" yace gashima airport din abujaa"" yanzun yakeshirin kiran idris yazo yadaukeshi"" yace inafatardai ba namijine yakarbi haihuwarba??? Mom tace kwantarda hankalinka doctor maryam ce"" yasaukarda ajiyar zuciya yace da dandama

Chapter 5 of 8