saidai inyimaka fatan Allah yahademaka kan matanka sai batunagaba
Abokina yakamata ka aje duk wata karya agefe karungumie matanka kuzauna lafiya kasan yanzu kataka wani matsayi abunda kuma ka aikata saikayita neman tuba Allah ya yafemana nima lallabawa zanyi inyi aure inhuta
Yagyara tsayuwar rigarsa yabashi hannu to ango inaimaka fatan alhairi asha amarci lafiya""
Kai lahiya lahiya wlh mata biyu kuma dakwale yana dariya yawuce"" zaid yakulle kofa yayi danjim
Bangaren fauzy yashiga"" hartayi shirin kwanciya yashigo da sallama"" ta amsa da fara a"" tace angon mace biyu kakaraso mana"
Gefen gado tazauna tadauki filo tarungume "" kusa da itah yazauna yace Amarya bakya laifi"" tasakeyin murmushi tace inakabaro amaryar taka???
Yace shigowata kenanfa "" tace kana nufin bakaje cen ba? Yacire hularsa yana fiffita yace meyasa kika kashe fankar gashi ana zafiii
Tace banason iskane sosai"" Amman katashi kajefa kartaga kadade tayi magana tana kallon agogon dakinta"" yanisa tace zaid ko akwai wani abune???
Kaiya gyadamata gaskiya fauzy akwai matsala"" tagyara zamanta tace kamar tameye??? Yanisa zainab batasan ainahin tarihinaba batasan koni wayeba "" sannan Kuma batasan andauramun aure dakeba""
Fauzy tayi shiru nayan dakiku sannan tace ni aganina wannan bawata matsalabane"" inhar zainab tana sonka zaid zata fahimceka
Kasameta kafadamata gaskiyar ka "" kuma kabata hakuri zata fuskanceka"" yanisa yace hakan kikegani???? Tagyada kai Insha Allah""
Tundahar kadaina ainasan zata hakurah komai yawuce tashi inrakaka"" naman dayasiyo ya ajemata daya tare sukajerah har bangaren zeelash tayi tsaye tace to ango asha amarci lafiya""
Hannunta yajawo yasunbaceta abaki yace nagode "" yawuce hannu tasaka tashafi daidai inda yasunbata tayi murmushi sannan tajuya takoma dakinta
Yadade yana kwararo addua kafin yayi kundunbala yakutsa kansa cikin falon"" yawuce kurya zuwa dakinta"" yaturah kofar ahankali sai falon dakin sannan yawuce dakinta""
Tana zaune tsakiyar gadonta lullube da mayafi "" ya aje naman sannan yarage babbar rigarsa kasan saman kafet yazauna yatankwashe kafafuwansa""
Zeelash saukowa tayi itah ma tayi yanda yayi"" kansa yanakasa yace kafin nayikomai zainab zanso insanar dake gaskiyar labarina
Tadago kai takalleshi tace nima akwai abunda nakeson sanardakai
Yanisa agaskiya na yimaki laifi babba"" !! Zainab mahaifina ba attajiri bane nikaina ba attajiri bane ina karantarwane wata makaranta albashine dubu talatinne
Babana yana sana ar siyarda kifine inada kanne nine nafari agidanmu nataso darayuwar yiwa yammata karya dankawai nacikudinsu
Abokina daya Faisal shine yake bani aron motoci idan ankawomasa wanki dasu nakeyin karya wajen yammata""
Tunda nakeyin hakan bantabajin nakamu dason kowacce yarinyaba saidai inyasheta inbarta kuma insauya layi
Ranarda nafara haduwa dake kikafada tarkona sainakamu dasonki alal hakika bantabajin sonwata alokaci dayaba samadake shiyasama naketa kashemaki kudii
Lokacinda banada kudi kuma banaso inrasaki ganinke yarmasu kudice idan nafito nafadamaki gaskiya bazaki aureniba
Inada wata budurwa fauzy tanasona kamar takashe kanta duk da dagabaya tasan koni waye Amman tanace ahakan takesona nikuma nace banasonta
Lokacinda kudina suka kare bansan inazansamu kudinda zan aurekiba kuma zan ajeki shine natuntubi fauzy akan inason rancen kudi zanyiwani Abu tace zatabani kudiii konawa nakeso Amman dasharadin saina aureta
Dafarko kinyarda nayi Amman danafadawa abokina Faisal yace in amince dangudun karna rasaki kuma banason narasakin"
Hakan yasaka nayarda nakarbi kudinta"" yanisa duk hidimarda nakeyi wlh dakudinta nayi yayi shiru yaune akadaurah aurena da itah!!
Dan Allah zainab kiyi hakuri karkice bazaki zauna daniba wlh ninasan Allah ne yakamani akan abunda nake aikatawa
Yayi shiru itah ma shirun tayi"" ganin shirun yayi yawa yasa yadago fuskarsa yana kallonta gabadaya hawaye yawankemata fuska
Zaid yarikice yana tambayarta lafiya kike kuka zainab kobazaki iyah zama daniba??? Hawaye tashare takalleshi tace saboda mene bazan zauna dakaiba??? Zaid yasaukarda ajiyar zuciya tace saidai nima na boyemaka wani Abu"
Zaid yakalleta yace waidan kintabayin aure??? Tadago arazane tana kallonsa da mamaki"" bakinta yana sassarfa tace zaid????
Dama kasan nataba aure??? Yana murmushi yagyada kansa yace nasani"" tace to Amman waye yafadamaka???
Yace tsohon mijinki Dan major shima yasan tarihina bayan yasakeki yasaka akaimasa bincike akaina Wanda yaturah yasamo masa har nomber na
Yasanar dani yanason ganina alokacin harkinkusa gama iddah cikin asivitin bayan mungaisa yacemun nasan zainab????
Nace wacce zainab din "" yace wacce zaka aurah "" nakalleshi da mamaki nace ina kasanta??? Yayi murmushi yace tsohuwar matatace
Nadago akidime nakalleshi matarka??? Ina tazama matarka badai zainab dinaba nantake kishi yarufemun ido""
Yayi murmushi yace zaid nakirakane anan saboda inason kayi aure mai tsafta dagakai har itah bakusan gaskiyar labarin junankuba kai kayimata karya itah ma tayimaka "" naso nafadamata gaskiyar kokai waye saikuma naga rashin dacewar hakan
Saboda itah macece kuma akwai karancin tunani zata iyah cewa tafasa alhalinkuma nasan kaikana sontaa"" yanisa zainab marainiyace tanazaune hannun yayar mamanta gaskiya zanfadamaka batada wata makusa
Yanisa tokai meyasa kasaketa alhalin kasan batada wata makusa"" zainab tadago arazane tasan muddin yaji abunda na aikata bazaiyarda daniba
Yanisa saiyacemun yayar mamanki"" itah tahadaki aure dashi dason kakarsa
Yace Amman batasona nima banasonta aganinka zama zaiyi ba soyayya??? Zaid yace bazaiyiba haydar yace tunranarda taganka taji tanasonka kasan mace hankalinta ragaggene tafito tasanardaΓ±i kuma gaskiyar zuciyarta shine dalilinda yasa nasauwake mata
Yanisa inason insanardakai dalilin kiranka zaid kanason zainab ??? Yagyada kai yace toka aureta dazuciya daya""
Dagakai har itah kunga ishara kadauka kaddararkace karka wulakanta yar mutane idan kaji bazaka iyah zama da itah ba karka aureta kabarta tasamu wani
Yayidanjim sannan yace nagode abokina hakika kacika namiji dama ace anasamun mutane kamarka aida duniyarmu ta yawaita da haske nagode sosai kuma insha Allah dagayau nadaina yiwakowa karya dannasamu wani abun
Kuma zan auri zainab dazuciya daya abunda kafada yasama naji nakara sontaa
Gentle Ladyππ½
[10/01 1:27 am] Banyarda da SO ba: π₯BANYARDA DASO π₯BA!!π
π»ββπ
π»ββπ
π»ββ
π₯
π₯ π₯π₯π₯π₯
PAGE 004
By
Aeesha Ibraheem
dedicated 2
hafsat M Shareef
&
Haneefa Usmanππ
Kuma Insha Allah har abada bazan wulakanta taba "" haydar yanisa yace nagode abokina kuma duk abunda kakeso karkaji nauyina kasanardani inhar inada halinyinsa nizanyi maka""
Yanisa kinga lefenki??? Tagyada kai yace babu nairata aciki duka haydar ne yabada kwangilar siyensu "" sadakin da nabayar ma shine yabani kudin inyi hidimar biki"" agaskiya ni tunda nake arayuwa bantaba ganin mutum irin haydar ba"!
Zeelash tashare hawaye tace hakane Amman baifadamaka wani abuba"
Zaid yace cewa kinyi bariko??? Shima yasanar danie"" hannunta yariko yace karki damu zakisamu wani bebyn yau insha Allah"" murmushi tayi cikin jinkunya taboye fuskarta datafin hannunta""
Yayi murmushi yace badai kunya "nakikejiba??? Kaitagyada yace aiki sabo yanzun kuwa zanyi kokarin ganin nafitarda kunyar nan"
Yanisa tokinjidai komai yakika gani??? Banason nacutardake zainab" tasauke hannunta tace naji zaid magana tagaskiya nima inasonka sosai kuma nibakamun komaiba "" fatana Allah yabaka ikon yin adalci tsakaninmu"" yace Ameen kuma insha Allah babuwanda zaisan waiba matsayin budurwa na aurekiba kamar yanda fauzyy tadauka ahakan zantafi zanyi sati anan sai inkomacen inyi satii daganan sainaraba maku kwana Amman Dan Allah zainab kiyi hakuri nasan mata sunada kishi"" kece uwargida" danhaka kirike girmanki"" ninasan fauzy bazata taba baki matsalaba " dantana sona sosai kuma nasan zata tayani son abunda nakeso"
Zainab tayi murmushi tace insha Allah bazaka samu matsala dangane daniba"" zakasameni maihakuri dajuriya Allah yahade kawunanmu yace Ameen " tashi muyi alwala""
Bamusu tamike sukashiga toilet din suka dauro alwala yajasu sallah raka a biyu"sannan yadafa kanta yamata addua""kazarsu dayashigo da itah yagabato mata da itah sukaci suka shayar dajunansu
Yatashi yashiga wanka "" bayan yafito itah ma tashiga to indai takaicemaku labari ranar zeeelash tasha godiya awajen zaid saidai muyi masu fatan samun zaman lafiya
Kwance suke rigingine tayi matashin kai da kirjinsa yana wasa da gashin kantaa yace waike meyasane bakyason yin kitso ilham"" tayi murmushi tace ya haydar kitsonne dazafiii kuma idan akafara kafin akai tsoro daya sainaji kaina yanamun ciwo"" nijinakeyi kamar ma in askeshi
Yace gashin??? Tagyada kai"" aransa yace nikuwa bakisan gashinan nan yana burgeniba Amman afili saiya mere baki yace dakin hutaa idan kika aske kan saiki shafamasa mai yayita kyalli""
Kinsan mekuwa???? Takalloshi yatsanta yanaga baki tadan ciza tace saikafada"" yace dakin kara kyau kumani daga lokacin mai kwal kwal zanrika kiranki""
Dariyace takamashi ganin yanda ilham takwabe fuska"" yanata dariya yarike cikinsa dukan wasa takaimasa yagoce yace tokuma menene laifina kecefa kikace zakiyi aski"" daga fadan gaskiya
Tace hmm najidai komai zakace kayi yaudaine kake ganina gobe za a sallameka"" kamar bazata yaji maganar nantake annurin fuskarsa yagushe ilham tace yahaka kuma kanadariya daga yar magana daya harkabata fuska????
Yanisa wlh shaf namanta dabatun sallamar nan"" damadai sunkara sati biyu""
Tarike baki tace bayan kawarke kuma ya haydar nagane abunka bakaso kakoma bakin aikin Kane"" yau kwanan abokanka hudu da sallama bayankuma karigasu warkewa
Amman dakaji za asallameka kafinsu kacema doctor haryanzu kanajin ciwon tofadamun a inane dakwai ciwon ???.
Yana kallonta cikin ransa yace azuciyata ne ilham"" ciwonda yakecikinsa danyene shakaf Amman bazaki gane hakanba""
Yamurmusa azahirin gaskiya banason asallamenine dankarna rabudake banason kiyi nesa danie Amman taya zan iyah sanardake hakan???
Ganin yayi shiru yasa tajamasa hanci yasakeyin murmushi dahannu tayimasa magana lafiya"" girah yadaga mata alamar qalau mekika ganie?? Tanunashi da hannu tayi shiru kaman yanda yayi"" alamar meyakeyiwa shirun""
Komawa yayi yakwanta yana kallon silin din dakin yace ilham zakibini gida???? Jintayi tambayar tazomata abazata"" tana kallonsa tace "" kasanfa zankoma kano ne kuma mom zatace mezanyi acen din
Tayi shiru yace nidai tambayarki nayi zakibini kobaza kibiniba eh ko ah ah kibani amsa??? Akufule yayi maganar""
ganin yabata rai yasa tace tokafadawa mom sainabika"" yace kedin bazaki iyah fadamata ba???? Tokiyi zamanki damacen banemanki nakeyiba dama nagwadakine
Kibarshima zansa anemomun mai aiki"" yajuya mata baya"" shiru tayi waishi wannan menene damuwarsa yanzu kuma daga wannan magana harnayi laifi????
Haydar kam shiru yamata aransa yanacewa Allah yasagoben tacewa mom zatakoma cen gidan"" tsayin mintuna takoma takwanta tamakale tabayanshi
Hannuwanta tazagayo dasu tasaman cikinsa"" ba awani jimaba tayi barci saida yaji saukar numfashinta ajikinsa sannan yajuyo "" hannunsa yasa yana shafan fuskarta ilham yazanyi da abunda ke zuciyata????
Bazan iyah barin kiyi nisah daniba "" yalumshe idonsa yabude"" why zuciyata zakimun haka???? Yasake lumshe idonsa yabude yasumbaceta saman kananun labbanta"" sannan yajata jikinsa bayan yatofesu da addua""
Washe gari
Koda su mom sukazo haydar yanasaman gado yayi shiru daya hannunsa yakara akan fuskarsa kafafuwansa duka suna kasa
Ilham tanasaman kujerah nesadashi tajingina kanta dagini idanuwanta suna kulle""
Mom tadade tsaye tana nazarinsu kafin tasakeyin sallama"" ilham ce tayi saurin tashi tana mutsutsuka ido tayi mika mom inakwana"" tace lafiya qalau haydar kam ko motsi baiyiba shiyasan abunda yakedamunsa""
Mom takalleshi saitakalli ilham tace shikuma wannanfa kobarci yakeyi??? Ilham takawarda fuskarta gefe tana kallon window tace watakil nima bansaniba"" mom tace tokihada kayan"" tace to takaikaici idon mom tagoge hawaye
Sam tasan itace da wahala ba haydar ba tundashi bayasonta Amman itah gasoyayyarsa gakuma shakuwa datayi dajikinsa yasabamata kwana akan kirjinsa yanzu yazatayi???π€
πNikam nace oho maki ke kitambayeni haydar ya tambayeni banada amsar tambayarku eeheeπ
Gentle Ladyππ½
[10/01 1:27 am] Banyarda da SO ba: π₯BANYARDA DASO π₯BA!!π
π»ββπ
π»ββπ
π»ββ
π₯
π₯ π₯π₯π₯π₯
PAGE 005
By
Aeesha Ibraheem
dedicated 2
hafsat M Shareef
&
Haneefa Usmanππ
Zuwa tayi tafara hada kayan"" mom takarasa tadafa kafarsa"" yajaye hannunsa ganin mom yasa yatashi zaune sumar kansa yadan chakuda"" yace inakwana mom
Tace lafiya qalau "" yaushe kika shigone banjikiba"" tayi murmushi inakuwa zakajini kanata barci"" yayi mika mom ba barci nakeyiba ai kwantone kawai nayi""
Tace hakane kodai wani abun kedamunka??? Murmushi yayi yace bakomai kainane kawai yakemun ciwo"" mujeko"" yayi maganar yana mikewa"" mom tataya ilham suka dauki kayan haruna yana ganinsu yazo yakarba yakaimota""
Saida haydar yashiga wajen doctor sukayi magana sannan yafito yasamu harsun shiga mota shikawai suke jirah" sunanshi yaji anakirah yawaigo dasauri takaraso wajen"" tace sannu doctor yace yauwa yakike??? Tace qalau yanzu nasamu labarin ansallameka yace ah wlh yanzun ma gida zanwuce"
Tace Allah sarki Allah yakara lafia yace Ameen nagode doctor"" tayi murmushi nikeda godiya " yace ok sai anjima yajuya yacigaba datafiya ta dade tsaye tana kallonsa sannan tayi murmushi takoma office
Ilham tana kallonsu haushi duk yakumeta itah waccen likitar metake nufi talurah da itah tunsanda suke asivitin wani lillikewa haydar takeyi"" tamere baki damakindaina wahalda kanki danbazai sokiba"" gaban motar haydar yabude yashiga yabawa haruna hannu suka gaisa""
Yana kallon ilham tajikin madubin "" tasha mur fuskarta tana kallon tagar waje "" yausaboda haushi ko nikafff tamanta batasakaba""
Kowa da abunda yake sakawa aransa"" sunkai wajen fitilar bada hannu"" suka tsaya dan annuna masu danjaa""
Yana zaune cikin motarsa yanashan kidah kamar ance waigo yakurawa fuskarta idoh aransa yace tsarkiyatabbata ga mahaliccin wannan surar"" ilham batamasan yana yiba"" haydar ma yayinisa wajen kallonta""
Har akabasu hannu mutumen baisaniba akafara mashi hon nabayansa lokacin motarsu haydar tawuce yanata basu hakuri dasauri yabisu
Yana daidaita gudun motarsa datasu saiyanzu haydar yagano abunda yake kallo"" glass din motar yasaki duka"" mom tace haydar yahaka munajin iska zaka rufemu??? Yace momma ga iskan A.c nan shima ya wadatar ni iskanne yaman yawa.
Tace aisaika rage bakarufe dukaba"" yace sorry momma aifamunkusa kai gidan"" harsuka kaigidan yana biyedasu tunda yatun karo yaga sojoji yajuya akalar motarsa Dan Bala in tsoron soja yake" tunwatarana dayayiwa wani soja laifiii yasha tsallen kwado tunyana karamine baikai hakanba shiyasa bayashiri dasoja dayaga soja saiyakama kansa""
Tunda suka shiga gidan haydar yazube saman kujerah har kakus tanata masa magana yashare saida mom tatabashi sannan yatashi zaune yagirgiza kansa sannan yadafeshi"" kakus tace waikai lfyarka daga dawowarka asibiti
Yace bakomai matar kainane yakedan ciwo maybe barci nakeji nasanzuwa gobe xaiware""
Tace to Allah yasauwake yace ameeen"" sake zamewa yayi yakoma kwance saman kujerar""
Mom tashiga dakinta tafito yana nan harsuka gama abincin rana"" daga ilham din har haydar babu mai walwala"" mom tace wai ilham meyake damunki??? Kaita girgiza bakomai mom
Tace kodai dankinga yayanki kamar bayajin dadi karkisaka kanki adamuwa yayanki qalau yake
Aiyasan abunda yake damunshi miskilancinsa yahanashi yafito fili yafada"" danyanada maganin ciwon "" idanuwan ilham suka kawo ruwa"" tace mom kinsan maganin ciwonsa nikifadamun zannemo masa dakaina""" mom tayi murmushi tadafa kafadarta tace kije kitambayeshi menene maganin ciwonsa""
Tayi shiru sannan tajuya tafita kitchen din kamar kazarda kwai yafashewa haka takarasa falon yajuya bayansa"" kusa dashi tazauna tadorah hannunta akan hannunsa ahankali takirah sunansa""
Yanajinta yayi banza da itah tundazu haushinda yakeji saboda wani yakalleta aganinsa itah taso tunda tamaida fuskarta tana kallon waje"" itah Sam batamasan yanayiba
Girgizashi tasakeyi yace waike lafiya kike damuna??
Murya raba raba tafara magana dama mom tace inzo intambayeka maganin ciwonka zanje insiyomaka
Yayi danjim sannan yace waye yafadamaki banada lafiya??? Tace bagashi nan kazo kayi kwanceba"" mikewa yayi zaune yana kallonta kasa kasa"" yace lafiyata qalau kuma babu ruwanki dani MATSALATACE!! sunan novel dina""
Danhaka babu ruwanki danie "" mikewa yayi yana kallon agogo"" yace momma bari naje masallaci "" baijirah mezataceb yawani kalli ilham ahankade yawuce
Nikam ina kallon ikon Allah duk haushinsa yauzaikwana shikadai tunda tace itah baxata sanarda mom zatabishina shikuma bazai iyah fada mataba
Ilham tashare hawayenta tajuya dakinta"" kwance tayi tanata darzar kuka dame zanji ya haydar darashinka akusa dani kokuwa dafushinda kakeyi danie????
gidan tsit yayi tamkar babu kowa aciki ilham bayan tayi sallah komawa tayi takwanta shima hakan""
Duk mom tazo wucewa saita kalleshi tayi murmushi kawai"" yau dagashi har ilham babu Wanda yakalli inda aka aje abinci""
Some hours letter
Ana kiran magrib major yashigo gidan"" yakalli inda haydar yake kwance yakalli mom yace shikuma meyake damunshi yau yaudaga sallamoshi
Tace uhum gashi nandai watakil zaman hospital dinne bai isheshiba"" tayi maganar tanahawa sama"
Yace babana "" babana saida yakirashi saubiyu ya amsa"" yatashi zaune yanajan karamin tsakiii jikinsa yayi zafiii rau "" major yace subhanallah kaji yanda jikinka yaizafi kamar gawayi"" menene yakedamunka babana""
Yalumshe idanuwansa wadanda suka soma sake launi"" yace bakomai dad kainane kawai yakedan ciwo
Yace kasha magani??? Kaiyagirgiza yace banshaba Amman zansha idan zankwanta"" yashafa kansa Allah yasauwake tashi kayi alwala muwuce masallaci kai kawai yagyadamasa yamike shikuma yawuce sama""
Basu dawo masallaciba sai bayan isha I"" saman kujerar yakoma yakwanta""" mom tace kataso kaci abinci"" yabata fuska yace abincin nan momma kibarshi
Tace haydar baakayi kariba ga abincinka naraba bakaciba nadaren ma gashinan dagakai har waccen mainachi kunki kuci itah bazataciba saboda kaidin kaki kaci sainagani idan anarayuwa ba acin komai
Major yadakata dacin abincin yace waikina nufin yaubasuci komaiba kamar masu azumie??? Tanisa gashinan ai saika tambayeshi"" yakalleshi yace hakane babana
Yace dad banajin cin abincin dama kunun ne kodan tea indansha""
Yace shikenan bari tadama maka
""Bayan tagama tadama masa maiyawa tazubomasa a cup kurba biyu yayi ya aje mikewa yayi yana kallon dad yace dad key din motarka inwuce""
Yace kaida bakada lfy kaje haruna yakaika mana"" yace toh yana magana takasan ido yake kallon kofar dakin ilham"" komotsinta baijiba"""
Yakalli mom yace nyt mom"" tace Allah yatashemu lafiya"" haushi yaji yadauka tace yaje da ilham"" kansa yasake rikewa hardacewa wash!!
Tare sukahada baki sukace lafiya??? Yayi shiru yana girgizakai sannan yamike yace saida safenku haryakai kofah mom takwalawa ilham kirah
Wani sanyine yaratsa zuciyarshi hardasakin wani murmushi"" tana fitowa tace mom ganie kidaukowa yayanki kununsa idanyaje gida saiyasha"tace to
Bakin kofar yatsaya harta dauko murna takoma ciki"" tamika masa yakarba yajuya kamar yafasa ihu
Mom tace mekikejirah kidauko mayafinki kibishi tunda bayajin dadi""murmushine yaso kubcemasa dasauri yabar falon karsuganoshi
Gentle Ladyππ½
[10/01 1:27 am] Banyarda da SO ba: π₯BANYARDA DASO π₯BA!!π
π»ββπ
π»ββπ
π»ββ
π₯
π₯ π₯π₯π₯π₯
PAGE 006
By
Aeesha Ibraheem
Dedicated 2
Hafsat M Shareef
&
Haneefa Usmanππ
Ilham kanta wani sanyi takeji cikin ranta"" takoma dakin tadauko"" hijabinta tafito tacemasu saida safe""" sukace Allah yabamu alkhairi
Koda tafita haryashiga motar "" tanazuwa tabude baya tashiga sannan haruna yatada motar akabudemasu get""" suka fita
Major yakalli mom yace waimekika fuskanta gameda babana???. Tanashan lemu tayi murmushi tace yafara soyayya!!
Yayi murmushi Ashe banine kawai nakeganin hakanba"" ta aje cup din tace ah kowa yanaganin hakan amman shi baiganeba
Kokuma miskilan cinsane dayasaba waikanason abu sai kame kame kakeyi"" aini tun asiviti nake kallace dashi duk yawani sake yana cewa kansa keciwo bawani ciwon kai""
Major yayi murmushi yace babbar magana kice saboda ilham yaketa wannan layin towaya ce yakawota gidan bashiba"" mom tace humm aikasan baiyi tunanin zaisotaba
Ni kallonsa kawai nakeyi ai"" sukai dariya "" tun sanda sukashiga motar shiru haryakaisu gidan"" suna fitowa maigadi yafara kwasar gaisuwa yanatayi masa yajiki"" yace dasaukii mabudan bangaren zeelash yabashi dana shiga gidan suka wuce ilham tana biye dashi da jug din kunun""
Yabude kofah suka shiga"" hardakin"" tace kai gidan yakara kyau"" yaushe aka gyarashi banza yayi da itah yahau rage kayan jikinsa""
Gabansa takoma tace waikai menene matsalarka ni wlh kana wahalda zuciyata dayawa bagashi nabiyokaba Amman saiwani cin maganie kakeyi""
. sororo yayi yana kallonta da murmushinda yakeson maidawa ciki"" takwabe fuska haba ya haydar"" Dan Allah kasaki ranka""tadanjuya gefe ninasan abunda kakewa cin magani saboda an sallamoka kadaina ganin waccen likitarπ"" hawaye suka zubo mata sharr sharr""
Ido yadan zaro wato shiyanajin haushin ta itah ma hakan"" jug din hannunta yakarbe ya aje kasa "" yadagata chak saibisa gadon""yadorata shima kwanciya yayi
Yanakallonta yayi rufba ciki"" yace wacce likita kike magana akai doctor "" maryam??? Ta murguda baki"" kaikasan sunanta nibansan sunantaba""
Wasu hawayen suka sake fitowa"" yamike yacire rigarsa yace indai akantane saki ranki
Kinsan halina ai bana soyayya mezaisa kiji haushin wata dankawai kinganta tanamun magana""kawai tana ganin girma nane"" baki tamere tace hakan zakace ai""
Baikoma kantaba"" yahau cire wandonsa dasauri taboye fuskarta da tafin hannunta"" yayi dariya yadauki towel yawuce toilet ta tsakanin yan yatsunta take kallonsa saida yashiga toilet din"" sannan tatashi tana murmushi tafara karewa dakin kallo""
Zanenta Wanda tayi tana yarinya duk yana nan"" tabishi tana kallo tana murmushi"" har yafito wankan yana daure da towel karamin yana goge jikinsa""
Yace kinga bar wannan shirmen daukomun cup insha kunu"" tana juyowa dasauri tajuya tace tokasa kayanka "" sannan"" yace ahakan tsirara nake???
Tamere baki tace kusan hakan"" yace mekikace ??? Tace ah ah cewa nai sannunka" bari nadauko maka cup din""" yace barshi jeki kiyi wanka nizan dauko dakaina""
Yataje kansa ""towel tadauka tawuce bandakin ya saka kayan barci marasa nauyi sannan yafita yadauko cup yadawo yadiba"" kunun yafara shaa
Ilham ce tafito "" daure da towel Amman tasaka hijab"" tsaye tayi saman mirror tanashafa mai""
Haydar ya aje cup din yana kallonta tundaga sama harkasa"" yayi tsaye da idanuwansa akan kafarta wacce take fitarda wani haske kamar kwan lantarki""
Mikeewa yayi yana takawa ahankali tanajin takunsa tasha jinin jikintaa"" hannu yasaka yajuyo da itah"" yadago habarta yana kallo"" ido cikin ido hannu yasaka zaicire mata hijab
Tarike hijab din saiyanzu tadago fuska takalleshi"" yace please!!! Sakin hijab din tayi"" tarufe idonta hannu yasaka yacire hijab din"" karamin towel ne daman iyakarshi bakin guiwa"" tundaga kasa yadauko kallonta yana kawowa akan nafulaninta yahade yawu"" yatsansa yasaka yanamatsawa da sumarta wacce ta kwanta akan fuskarta"" murya aka salance yakirah sunanta
Batare data amsaba tabude ido takalleshi "" yatsanshi yadorah akan kananun labbanta yana yawo dasu idonshi cikin nata yace please can I... Saikuma yayi shiru""" idanuwanta talumshe sannan tabude"" tasake lumshewa
Fuskarta yadago"" yana kallon karamin bakinta kafin yadorah labbansa akan nata"" ahankali yake tsotsa kamar maishan sweet"
Jikin ilham ne yasoma rawa wani yanayi tasamu kanta wanda tadade tana mafarkinsa """ haydar ma kasa hana kanshi yayi duk da tunfarko baisan ya akaima yakaiga yinhakan"ba"
Kafafuwansu ne suka gagara daukarsu """ suka zame"" kasa""
Towel din ilham ne yasamu damar zamewa daga jikinta""
Haydar sake rudewa yayi ganin cikar halittar jikinta""" soma shafa jikinta yayi"" murya tana rawa tacemasa yunwa nakeji
Tsayawa yayi chak!! Sannan yamike dasauri yafita dakin"" falo yakoma yazauna saman kujerah yana maida numfashi"" waime yasa bayajin wannan yanayin lokacinda ya auri Sarah hakama zainab
Hankalinsa gushewa yayi lokacinda yadorah labbansa akan bakintaa"" yadafe kansa afili yafurta ya Allah
Ilham bayan fitarsa tadauki towel dinta tamiyar""" jiki asanyaye tasaka hijab dinta tashafa tiraren saman mirror din "" tunaninta daya wanne kaya zatasaka tunda batada kaya"""
Drower tabuda tadauki wani 3 quarter dinsa dawata karamar riga tasaka tamaida gashin kanta baya tatubkeshi"" tadauki wata hular sanyi"" tasaka duk da batashafa komai afuskartaba Amman tayi kyau"""
Daidai shigowarsa yace zakisha kunun kona dafamaki indomie??? Kai tagirgiza tace bannasha kunun""
Saman kujerar tazauna tazuba a cup dinda yasha"" shikuma saman gadon yakwanta yadauko wayarsa yana latse latse""" harta gama shan kunun taturah kofar dakin tahau gadon
Kowa gefensa daban shiya bata baya itah kuma tana kallon bayansa"" baicemata komaiba"" haryagama yakashe wayarsa "" ahankali tasoma matsowa harta hade jikinta danashi kusan tare suka saukarda ajiyar zuciyaa
Barci maidadi yadaukesu """ washe gari tunda sukai sallar asubah yasake janta suka koma""" barci sai goma suka farka"" ilham tarigashi tashi" tayi wanka jallabiyarsa ta zunbula tayi hanyar kitchen
Tea kawai tahada saita dafamasu indomie koda yafarka baigantaba yaleko waje yaji motsinta kitchen shima wanka yayi sannan yasameta "" harta dauko sukafito tare""
.yakarba ahannunta saman diner yadorah yazauna "" zata zauna yajawo hannunta saman cinyarsa yayimata mazauni"" tace ahakan zamuci abincin??? Yace sosai nalurah bakyason cin abinci yaudakaina zandurah makishi""" tace wlh idan nakoshi iyah koshina kenan""
Yace baridai kiganie dakansa yayita bata abincin"" sosaikuma taci balaifiii"""" saida yaji tana nunfashi sannan yakyaleta sannan shima yazuba nashi
Tace nima wlh nizan baka"" yace lokacinkine haka itah ma tayita bashi yace nakoshifa kiragamun haka""" tace banyardaba nima haka kaimun ai"" saida yakawarda kansa sannan tasauka tanamasa dariyaa
***********************kwana hudun dasukayi agidan soyayyar ilham kamar zatafasa kirjin haydar tafito Amman kuma yakasa sanarda itah gawata muguwar sha awa datake damunsa haryasoma ciwon maraa tun hospital yake hakuri
Gentle Ladyππ½
[10/01 1:27 am] Banyarda da SO ba: π₯BANYARDA DASO π₯BA!!π
π»ββπ
π»ββπ
π»ββ
π₯
π₯ π₯π₯π₯π₯
PAGE 007
By
Aeesha Ibraheem
Dedicated 2