dama"" sainazo yakashe kiran
Kotagida baibiba yace yakaishi asivitin"" yashiga duk da baisan dakinda aka kwantarda itah ba"" likitocin dayaita haduwa dasu sunatayashi murna"" susuka nunamasa dakin
Yanaturah kofa gadonda ilham din takekwance yanufaa" saman kujerah yazauna yana shafar fuskarta yana murmushi ahankali tabude idonta sukasauka akan fuskar haydar"" tasaki murmushi tace baban arfat"" saukar yaushe "" yasake matsowa kusa da itah yace yanzun nan
Kofar dakin akaturo doctor maryam ce tashigo da sallama ya amsa dafara a"" tanaganinsa tasake fadada fara arta tace la doctor saukar yaushe??? Yace yanzun nan wlh"" tace nakirah wayarka inyimaka congratulation Amman najitΓ akashe"" yana kallon ilham takasan ido yanda tasha murr"" yace may be lokacin inacikin jirgine"" tace Allah sarki inatayaka murna"" yace nagode mekikeso goron albishir??? Tayi murmushi tana kallon fuskar ilham tace katayi addua insamu miji kamarka""
IlhΓ m. Tagimtse fuska tace yaunaga yar iskar Mata"" tosaidai wanikam badai nawaba kwalelen kare dahantar kurahπ
Gentle Ladyππ½
[10/01 1:29 am] Banyarda da SO ba: π₯BANYARDA DASO π₯BA!!π
π»ββπ
π»ββπ
π»ββ
π₯
π₯ π₯π₯π₯π₯
PAGE 020
By
Aeesha Ibraheem
dedicated 2
hafsat M Shareef
&
Haneefa Usman ππ
Aranta tafurta hakan"" kanta tadauke daga kallonsu"" haydar yashafo sumarsa yace Ameen doctor"""
Tayi murmushi nagodee"" doctor"" tace madam yakikejin jikin nakie??? Tace banajin komai akufule"" tace Allah yasauwake tace Ameen"" tanawani cin maganie"" takalli haydar"" tace madam dinka tayi kokari sosai"" nadaukama sai anyimata aiki""
Yamike yace mata kinama fara tayemun mata kamar kinsamu"" yar roba"" dariya tayi tace aibani zanyiba idan harsai anfasata saidai manyan likitoci wadanda sukeyin aikin"" suka jerah suka fita yace"" banason wani yaduba matata"" koke dankina macene nayarda dake""
Takalleshi tace kanada kishiba""" yace sosaifa kamar yafaso kirjina yafito"" yace au bannuna maki yaro naba""" tace waikana nufin kanada yaro??? Kai yagyada mata yace. Sosai shine nafari"" yanzunfa bansanma me akasamuba""" dariya tayi tace kai over ne wlh kana nufin wajen madam kawai katafiii tomuje inga yaron"" haka sukasake dawowa"" yana kusa da momma yaran daya tana hannun mom daya tana hannun kakus" yace comon boy" yamika masa hannu"" yataho yana dariya yadaukeshi sama sukasa dariya dashi da arfat"" yamika matashi takarba tace kai barakallah kamar kubanishi""
Ilham tace shegiyaπ babu Wanda zaibakishi""" tace doctor wannan kamarku daya sak ""yasunansa???? Yace arfat"" tace yan biyun mamansu suka biyo""" yace bari nagani doctor kebakisan kamaba"" inazanyarda duk yanda nadage ace basuyi kama danibaa"" yayi maganar yana daukan tahannun momma tagirgiza kai haydar haydar Allah dai yashiryaka
Dariya yayi yace Ameen momma"" yakalleta yakalli ilham"" wacce hawaye harsun fara sillomataa"" yace gaskiyarfa doctor toyahakan tafaru kodan kuna matane shine kukabiyo mamanku bari naga dayar""
Yadauki dayar yace kamarsu daya "" inaganin wannan karon banbada himmaba"" nangaba zangade uku zatahaiho masu kama dani dukaa""
Kakus tace kamar wata kazaa"" daga wannan saitahutaa"" yace aikunji saikace keice kike siyamasu abinci tonidai basu ishemuba ko maman arfat"" baki tamurguda masa"" yayi murmushi yace"" yaufa natabo liki""" doctor madam dina batason ina magana da Mata"" danhaka bari nakoma gefe"""
Doctor tace tofa kace dakai da itah duk kishine daku"" yace sosai kuwa tace hmmm to aini kanwace""" yana kallon ilham yace hakane""" agogon hannunsa yaduba yace ohh"" munyi magana da ahmad danasauka zamu hadu Na manta"" bari nawuce yamikawa kakus"" yace inazuwa""
Gadon ilham yakarasa yasunbaceta akan lips nata yashafa kanta yace baby bari naje nadawo kikularmun dakanki""" yajamata hanci yawuce"" maryam tabisu dakallo gwanin sha awa haydar yana fita takarasa taduba ilham din sannan tawuce "" tana share hawaye""
Sosai takeson haydar kawai dai halayyarsa tana burgeta "" Amman tasan bazaitaba sontaba itah tunima tacire son auren sa aranta dantasan yayimata nisaa""
Ilham batasan daliliba haushinta kawai takeji sosai""" tsaki taja"" haka kurum kiyita mannemun miji"π""
Haydar yanafita yakirah ahmad""" yana dauka yace kace nasameka gida gani kofar gidan tareda faruq Amman bansamekaba""" kuma nakirah wayarka baka dagaba""" yace sorry wlh banjiba kasan idan inakusa da ilham banajin komai "" komai fitah yakeyi akaina bayan itah banaganin komai"" yace to Dan soyayya mudai munajiranka"" yace gani akan hanyaa"""
Yakashe wayar yacewa idris kayi Sauri karsu cinyeni danye""" yayi murmushi to yallabai"" basuwani jinaba suka karasaa bakin kofar gidan yacemasa yatsaya yafito yakarasa inda sukai pkng yabasu hannu suka gaisa"" yace waiku anan kukatsaya meyasa baku karasa cikiba""???
Faruq yace ancemana mutanen gidan basa nan"" wace uwar kakeso muyi aciki"" dariya yayi yace wlh saukana kenan momma takirani ilham tasauka shiyasa hankalina duk ya karkata cen""
Ahmad yace tomezaihana kace musameka hospital din??? Yace wa??ni??? Zancemaku kusameni "" sukace laifine??? Yace kutsaya shin idan nacemaku kujecen din mezakuje kugano??? Haka kurum kuje Ku kallemun mataa "" nibantaba zuwa naga matankuba "" saboda nima banaso akallitawa hardai kai ahmad wlh mayen kallo zakaimataa
Ahmad yakaimasa dukan wasa yace nida karainako??? Allah yasadai munada matan mumadai damunga Abu""
Faruq yace fadamasa dai""" haydar yace kunga mukarasa ciki"" suna dariya suka wuce"" ahmad yace haydar gidan nan wlh yana burgeni"" kuma duk girmansa ace mace dayace aciki"" yaballa masa harara yace to inaruwanka dansa ido kawai""" sokakeyi inyiwa ilham kishiya??? Tobabu wacce zatashigo gidan nan dasunan zaman aure babuta""
Faruq yace kai gaskiya ilham tasamu guy din nan yace badoleba kokamanta tashi haukacewa nayi akanta """
Ahmad yace saurah kadan kashiga ture""" yace todan iska bandai shiga turenba ballantana kasamu abun yimun dariya dannalurah Ku abun dariya bayamaku wuyaa""sukayi dariya yabude kofah sukashiga
Ranar aka sallami ilham danbatada wata Matsala gidansu mom akawuce da itah"" Sam taki sakewa haydar fuska"" yanata yan kame kame"" tayi banza dashi "" zaishiga dakinta momma tace waikai zaman me kakeyi haryanzu bakaje gidaba gashi dare yayi""
Kansa yasosa yace momma banga ilham ba"" tace au saikaganta zakatafi??? Tobacemun daganie"" yawuce yanajin haushin ilham aitasani sarai takumshe cikin daki dankaryagantaπ
Gentle Ladyππ½
[10/01 1:29 am] Banyarda da SO ba: π₯BANYARDA DA SO π₯BA!!π
π»ββπ
π»ββπ
π»ββ
π₯
π₯ π₯π₯π₯π₯
PAGE 021
By
Aeesha Ibraheem
dedicated 2
hafsat M Shareef
&
Haneefa Usmanππ
Bangarensa yayi yabude duk yayi kurah haka yakarkabe yasamu yayiwanka saitsaki yakeyi haka kurum ahanaka sakewa da matarka saikace wanine ya auromaka itah ni wlh ancutardani
Yaja tsaki yafi akirga hmmm aisaina rama taji idan akwai dadi saisurutunsa yakeyi shikadai yadade kwance barcin yakizuwa tashi yayi yadauro alwala yayi nafila sannan takwanta
Washe gari yanatashi baishiga gidan ba yayi hospital dinsu dama tunda yadawo baijeba"" ammanfa hankalinshi Duk yana wajen ilham duk da yayi hakanne danyarama Amman yakasa jurewa hakan""
Bangaren ilham kuwa tunsafe taketa rabon ido"" kozata Ganshi Amman shiru itah kantajiyan kasa barcii tayi saijuyi takeyi"" data tunoda maryam saitaja tsakii "" haydar dakyar ya iyah wuce ranar baishiga gidan ba"" washe gari su Haneefa sukazo harda zeelash da kishiyartaa""
Tace sis kice koda kuka dawo akwai wani akasa"" saidai mukaji kin haihu"" tace wlh kuwa"" nima jiya danakai salim hospital dinsu nahadu da haydar din!" Ilham tace watoma asiviti yakoma shine koyazo ganina??? Wayasanima koyana tareda da waccen yar iskar
Zeelash takarbi dayar tace barakallah masha Allah sister wadan nan kam kece sak"" to Allah ubangiji yarayamaku su tace ameen kema Allah yakawo rabo musha buki tace Ameen asanyaye""
Ana sallar magrib"" motanen dasukazo gidan duk sun watse shima yafito masallaci kenan"" ahankali ya sadado yaturah kofar dakin yashiga"" bakowa cikin dakin yaran suna kwance saman gado suna barciii""
Kusa dasu yazauna yakurah masu ido yana kallo "" ilham tafito daga toilet Sam batasan damutumba batama lurah dashiba
Harzata zauna"" taganshi"" hannunta yajawo tafado saman cinyarsa"" dankwalin kantaa yacire yayar"" yafara shakar kamshin wuyanta"" yanabi harcikin gashinta tamkar karenda yasamu kashi""
Idanunta talumshe harcikin jininta take jin dadin abunda yakemata!! Murya cen kasan makoshi yace weety"" meyasa kike fushidani???
Tayi shiru"" Dan Allah karkisake yimun haka wlh jiya da shekaranjiya kasa barci nayi"" sonayi nashare nima narama Amman nakasaa
Tace mezaka rama kuma ?? Tayi maganar tanamikewa yasake zaunarda itah tace inaganin Wanda akaiwa laifi shiyakeda bukatar ramawa bakaibaa"" agabana baban arfat""" kakeyiwa wata dariya kaima kasan zuxiyata bazata jure hakanba ""
Yace shikenan aini nashiga uku"" ilham wayafadamaki wai sona takeyi??? Harararsa tayi tace karfa kamaidani yarinya nibansan yanda akeyin kallon soyayya bane ainahango hakan a idonta waiwani hardacewa katayata addua tasamu kamarka"" banza duwawun kaza kawai"""!ππ
Haydar yace ahhhh niyau nakeganin kishinki ilham yajuyo da itah tana kallonshi yace kalleni ilham""
Tagado takalleshi yace kinsan haydar dinki bayason kowacce mace faceke karkidauka wai dadin baki nakemaki wlh harcikin raina nake fada nibanga yarinyarda zan iyah auraba ahalinyanzu"" Dan babuyake kinrigada kincire tuta cikin mataa babuwata wacce zata rabeki
Kisa wannan aranki haydar nakine kekadai sabodake akayishi
Nibanson naga anamun bannar rai irin hakan hankalina tashi yakeyi"'
Yayi maganar yana jamata hancii murmushi tayi tafada jikinsa yayi dariya yace kokefa yanzu naji sanyi sanyi"" amman idan kika gamemun fuska dawanne zanji dahanani ganinki da akayi koda fushinda kikeyi danie
Tace nifa bafushi nakeyiba nimafa jiyan nan kasa barci nayi hardai shekaranjiya"" yace ashedai haryanzun anasona""
Tace wasa kakeyi harkullum inasonka Yayana danbanida kamarka acikin zuciyata kuma zancigaba dasonka har numfashina nakarshe aduniyaa"" tasoda itah yayi dagajikinsa yana kallon fuskarta yace dagaske weety????
Tace sosai nima fatana kasoni har karshen rayuwata"" yace indai wannan ne kinsamu bakida matsalaa"" yasake rungumetaa
Ranar dakin yakwana babu Wanda yasani anayin kiran asuba yafita baidawoba""
Bayan satii daya da haihuwar akayi suna Amman akabar yaran dasunansu"" hassana da Husaina"" wannan kam anyi taro sosai harda walima akagabatar tamaza data mata aka gayyato shahararren malamin nan"" wato shakh Muhammad kabeer gombe"" tamkar ma yaune bikin"" auren yayi wa azi sosai akan hakkin kulada miji"" wa azi mairatsa zuciyaa"" saidai muyiwa kowa fatan komawa gidansu lafiya
Bayan sunyi arbain"" suka koma gidansu"" tagwayen sunada wata biyu suka tattara suka koma America acen ilham tashiga gurbin karatu Zaa hada master nata"" tare sukaje da kakus itah akebarwa yanbiyu sukuma suwuce shiyaje hospital itah kuma tawuce skull
Sosai tamiyarda hankalinta"" batawasa dantanaso tazama kwararriyar lauya anageria wacce babu wanda zaikada itah
Gentle ladyππ½
[10/01 1:29 am] Banyarda da SO ba: π₯BANYARDA DASO π₯BA!!π
π»ββπ
π»ββπ
π»ββ
π₯
π₯ π₯π₯π₯π₯
PAGE 022
By
Aeesha Ibraheem
dedicated 2
hafsat M Shareef
&
Haneefa Usmanππ
Bayan shekaru uku""
π₯π₯π₯
π₯π₯
π₯
Ilham ta kammala karatunta cikin nasaraaa tuni aka yaye yanbiyu sunyi girma abunsu babu inda basa iyah zuwa magana kuwa chauhaiii kamar ilham"" suna waya sosai da arfat duk dashi kiriniya batasha masa kaibaa ammie ma tasake haihuwar mace akasamata Aisha ""
Haneefa haryanzu basake samun cikiba"" hakama ilham haydar sai mitaa yakeyi waisaboda tana karatune shine takiyarda tasamu ciki kullum saiya daddage Amman haryanzu shiru itah kam saidariya takemasa tunda tasan batashan komai""" aranta kuwa tasan tanada ciki Amman Sam babuwata alama dayanuna tanada cikin takuwa kyale haydar din tace indai baigano dakansaba shikenan ""
Sati daya kawai suka kara sukaje kasuwa sukajibgo siyayayya kowa saida akasiyomasa tasa tsarabar"" washe gari sukadawo gidansu na gado wato Nigeria""
Gidan momma suka saukaa"" arfat yaja yan kannensa yanamasu wasaa kusanma saikace tare akahaifesu danbawata tserewa bace tsayinsu kusan daya""
Bangarensu zeelash kuwa fauzyy tasake haihuwa mace akasamata zainab suna kiranta baby"" inda zeelash tasoma laulayin karamin cikinta danwata biyu""
Larai tuni tatuba takama sana arta takanje gidan zainab itah ma tanazuwa gaisheta kuma yanzu takaita wajen danginta zumunci sukeyi sosai dayan uwan mamantaa""
Bayan angama watse tsaraba ilham takwashi na ammie haydar yasha wankaa yaci wata uwar shadda jaaa anyimata aiki da milk din zare irinsu daya har arfat dayanbiyu da ilham"" sunasu dahula dashi da babansa sukuma yanbiyu doguwar rigace tasha aikin wutaa cinku anbaza masu duwatsu kai abun saiwanda yaganie""
Motarma dasukashiga sabuwace dall jace "" yabude samanta haka suka shiga yaran suna baya sukuma suna gabaa"" haydar jiyakeyi aduniya babu Wanda yafishi farinciki kai mata rahamaneπ
Hakan yake furtawa ada baijinshi yacika mutum saiyanzu dayatara iyaliii soyayya tayi ammanfa idan kasamu Wanda kakeso yakesonka""π
Gidan ammie sukaje bayan yabiya yasiyamasu ice cream danyan biyu suma shegen shan ice cream kamar mamansu kullum saisunce dady yasiyomasu ko masallaci zaije saisunce dady idan zakadawo kasiyomana ice cream""
Yace wannan bakin naku ya iyah shanzaki kodayake bakuyarba gawacce takoyamaku Nan" ilham murmushi kawai takeyi" kowa yadauki nasa yanasha banda ilham harsuka kaigidan tadaukarwa su Aisha""
Suna shiga ammie tace ah ah yau manyan bakine agidan mu harda arfat"" murmushi yayi yace inawuni"" tace qalau maigida Allah yasa yaudai kazoman dakudin cefane"" aljihunsa yanuna mata yace bakomai"" kinganie
Tace ya hausar nagani tokai haka akeyin auren" bakudin cefane???
Yace kibaari idan babana yabani sainabaki ko??? Sukasa dariya tabarma tadauko masu tashinfida takawo masu ruwa"" haydar yaduka yagaisheta ta amsa cikin jinkunya
Tace kuwadan nan bazakuzo mugaisaba"" tayi maganar tana kallonsu kafada suka make "" ilham tace wlh bakar lakuwa basayarda dakowafa daga babansu saifa hajiya ko mom Sam sunki sakinjiki da itah
Ammie tace zasu sabane sainan dawani lokacin"" arfat kam yana makale wajen ammie "" haydar karamine yashigo tareda Aisha sundawo gidan gwaggo!""
Yayi wajen ammie"" ya ajeta hannun arfat yaja yace zomuje kaga jirgina gidan gwaggo"" ammie tace kai likitaa bakaga yayanka Bane??? Yakallesu yace inawuni"" haydar yashafa kansa yace qalau "" kana lafiya"" kansq yagyada yaja hannun arfat sukafita
Ammie tace ilham kinada labarin kayunki"" tanashan ruwa tace wanne Na nan konagari??? Tace nandindai"" "" tace inakuwa zansani Ammie tunda shkaranjiya muka dawo"" meyafaru?? Ammei tace kinsan yasaki sadiya ko??? Tagyada kai" toyasake aure" ilham tace naji labarin"" ammie tanisa to ana rade radin magajiyace takaruwai"" ilham tarike baki"" tace subhanallah kuma yasani ya aureta???
.Ammie tace to Allah masani"" shekarun baya yayi rashin lafiya kamar yamutu duk akan balain"" matar Nan to indai takaicemaki labari yanzu suka kotu ina kuma ranar litinin za ayanke masa hukunci kuma hukuncin kisaa dantace shine yakashe mata babban dantaa"
Ilham takalli haydar harsuna hada baki wajen furta kisaa"" ammie tace kwaraikuwa kumashi yarantse bashi ya kasheshiba"" ammankuma an auna wukar shatin hannunsa akaganie. Babu wanda zai karkareshi sai Allah
Yaso yasamu lauyanda zaikareshi"" bayan yacimasa kudii saikuma magajiyar tabashi kudii yace yafasa karesaa karkiso kiga yanda Yakoma duk ya lalace dama dumiyace Wanda yabita ahankalima yayakare ballantana wanda yayi garaje"
Ilham tanisa tace yanzu kawun yana ina??? Ammie tace yana gidan yari kuma anhana ganinsa dan gobene za ayanke masa hukuncin""
Ilham takalli haydar tace yazamuyi kenan baban arfat??? Yace ainikenake saurare"" abudaya zanyi shine inason abani wukar"" kuma zanso ganin gawar idan har ba abinnetaba saimuyi bincike akanta"
Ilham tace shikenan goben zamuje kotun taredake ammie"" tace ilham anya zaki iyah??? Murmushi tayi karkidamu ammie akan wannan zanjaraba karatuna kidai tayani addua"" ammie tace Allah yashige mana gaba suka amsa da Ameen""
Ranar sosai ilham taso ganin yakubu Amman aka hanata sabota batada takardar iznin ganinsa daga alkali daren ilham kasa barci tayi"" washe gari gashi batasan lokacinda za a saurari kararba
Bayan sun shirya sukaje gidan ammie suka dauketa zuwa court din"" har angama sauraren komai za ayankewa yakubu hukunci kuka kawai yakeyi sosai yasan hakkin dayacine nasu ilham yasan Allah bazai barshiba"""
Alkali yafara magana bayan sauraren kara damukayi dakuma shaidunda aka gabatar yanuna yakubu yanada hannu dumu dumu wajen kisan muftahu dandan hajiya huwaila"" bisa lurah da hujjoji gamsassu wannan kotu mai adalci tayankewa yakubu hukuncin"" kofah akaturo wata murya maisanyi sukaji tace dakata yamaigirma maisharia hakan yahana alkali karasa jawabinsa yadaga kansa danyaga maiwannan muryar""
Gentle Ladyππ½
[10/01 1:30 am] Banyarda da SO ba: π₯BANYARDA DASO π₯BA!!π
π»ββπ
π»ββπ
π»ββ
π₯
π₯ π₯π₯π₯π₯
PAGE 023
By
Aeesha Ibraheem
Dedicated 2
Hafsat M Shareef
&
Haneefa Usmanππ
Sanye take wani less Dan ubansuu dan simple ne dinkin riga da siket kayan sun kamata sosai""" saman kayan "" tadorah rigar lauyoyl"" sai karamin nikaf dayake akan fuskartaa""
Ahankali tatako zuwa wajenda mutane suke zaune"" gaban kuliya kenan "" ammie kuwa cen cikin mutane tazaunaa"" sai haydar dayatsaya karshe yarungume hannuwansa akan kirjinsa""
Alkali yace baiwar Allah daga ina kike??? Kuma menene dalilinki nacewa adakataa""
Tadan dukarda kanta alamar ladabi tace ina Neman afuwa ranka yadade"" nayi hakanne dangudun kar ayanke hukunciii dabadaidaiba"""
Nasamu labarinne akurarrren lokaciii ina Neman afuwa da ajinkirta yankema wannan bawan Allah hukunci adanbani wata dama zankokarta ingano mailaifin akan alhakin wannan kisan"" tasake dukawa ranka yadade nagode da saurarena da akayi "" tadanja baya kadan"
Alkalin yayi shiruu nadanwani lokaciii sannan yakalleta yace kotu tanason taji dalilinki nadaga wannan karar kuma kotu tanaso ki gabatarda kanki""
Tasake dukawa nagode dawannan damar da akabani "" sunana barrister fateema Muhammad"" ni lauyace maizaman kantaa"" nice lauyan dake kare Wanda ake zargi"""
Kuliya yajinjina kai yace
Barrister fateema inafatar kinsan akan abunda ake zarginsa dashi??? Tadukarda kantaa nasani yamaigirma mai sharia""
Yace to dawadanne irin hujjoji zaki iyah gamsarda kutu cewa bashine ya aikata wannan kisanba???
Tagyara tsayuwarta tace yamaigirma maisharia shidai wannan bawan Allah kowa yanashaidarsa bazaitaba aikata kisan kaiba duba dayanda yake gudanarda harkokinsa cikin al umma inason kotu taduba halin wannan magidanci Wanda yakeda Yaya samadaguda ashirin atausayawa yayansa kar ayankemasa hukuncii batareda kwararan shaidu wadanda suka tabbatar cewa ya aikata hakan ""nagode yamai girma maisharia"" takoma tazaunaa
Alkali yayi yanrubuce rubucensa"" yakalli lauyan Wanda suka kawo kara yace kokanada magana barrister lawal??? Yamike yace babu yamaigirma mai sharia"" alkali yakalleta yace barrister fateema kokinada magana tace ah ah
Yayi yanrubuce rubucensa yace bisa da la akari dakuma hange akan maganarda barrister fateema tayi danhaka kotu ta dage sauraren wannan karar zuwa sati maizuwa
Haka kuma kotu tanason barrister fateema ta tabbatar tazo da bayanai gamsassu Wanda kotu zatayi amfani dasu"" sannan kutu tana bada umurnin acigaba datsare yakubu agidan kaso harlokacinda za asake sauraran karaa daganan yabuga gudumarsa kowa yamike"" yansanda suka izah keyar yakubu yana kuka yana waigenta kowace baiwar Allah ce zata taimakeshi tafitardashi daga wannan balain??? Shikam yasan Allah ne kawai zaifitardashiii
Bayan ansoma watsewa sukafito"" rahane ce tazo dasaurii tarike kafar ilham tana kuka"" tace baiwar Allah mungode maki Allah yabiyaki nidama nasan Allah ba azzalumin kowabane""" damani tunfarko hankalina baikwanta da wannan matarba""
Ilham tadagota tace gwaggo kidaina kuka insha Allah babu abunda zaisami kawuuu lafiya qalau zaifito"" damamaki takalleta tace gwaggo kuma??? Kawu?? Daidai karasowar haydar da ammie"""
Takalli ammie takalli ilham""" bakinta yana sassarfa tace waikina nufin"" saikuma tayishiru bakinta yakasa furta komai
Ammie tayi murmushi tace kwarai ilham dinkuce" rahane tasake fashewa dakuka tace dan Allah Hauwa kigafarceni kaicho wannan rayuwa waimenene amfanin hassada arayuwa dubi yanda mukadauki karan tsana muka azamaki dake dayarkii Amman baihanaku yin gababa"" dani da malam munkasa muntsare akan dole saiyayanmu zasuyi gaba ammangashi kubaku dubi abunda mukaimakuba kunzo kutaimakemu
Honiii rahane waime Nene amfanin yiwa Dan uwanka hassada da bakinciki"" Dan Allah Hauwa kigafarceni wlh nasan hakkinkune yake dawainiya damu"" duka gadon ilham malam yahau yayi Kane Kane" mu aganinmu duniya bazataimana juyin wainaba"" bamusan babuwanda zaici hakkin maraya yazauna lafiyaa"ba"nacuci kaina ni rahane
Ammie tace haba rahane wannan tone tonefa dakikeyiwa kanki Dan Allah kidaina komai yawuce wlh damacen mubamu rikeku da komaiba""
Rahane tace barni nafada barni nafada""" aigarama naji kunyar duniyaa "" kuma masu irin halina sutuba sudainaa""kalli irin suturarda nake sakawaa waisunan yayanka sunyi aure Amman cikinsu babu maitaimakonka abincinda zancima dani dayara nema yakeyi ya gagareni""
Haydar yaduba agogon hannunsa"" sosai wannan matar tanabata masu lokaci kuma akwai inda zaije"" bakin motarsa yakomaa su arfat harsun tsufa bakin motar""
Yabude yadauko kudi masu yawa yabawa arfat yace ungu kaiwa mamanka"" yakarba yarugaa"" su hassana kam tsayinsu sukai wajen babansu"""
Yana kaiwa yamika mataa"" tacekai arfat a ina kasamo wadan nan kudin??? Yace dad ne yace inkawomaki"" murmushi tayi tana kallon haydar din tamaida hankalinta wajenta tace gwaggo gashi inji ya haydar"" baki tasakiii tace ah ah kudii haka dayawa ilham bandauramaku dawainiyaba"" Dan Allah kiyimun godiya awajen maigidan nakiii"" takalli arfat tace wannan yaronkine???
Ilham batace komaiba ammie tace ah ga kannensa cen "" tayi nunida inda haydar yake tsaye abakin motar"" tace tubarkallah masha Allah " Allah ubangiji yaraya maku zuriyarku yasa sutaso akan turbar gaskiyaa"" ammie tace Ameen""
Ilham tace bari muwuce Amman gwaggo zanzo gidanki jibi inason kirakani unguwar da matar kawu take inason inyi bincike acen din""
Tace babu damuwa saikinzo ilham agaida gida kimika godiyata Dan Allah "" Allah yakara budiii suka amsa da Ameen"" anan suka bartaa"" sukawuce wajen motar
Tsaye tayi tana kallonsu harsuka wuce tana dagamasu hannu ta share yan kwallarda suka zubomata"" tajuya zuwa gida""
Washe gariii darana ilham tasanarda haydar zataje police station""akwai tambayoyinda takeso zatayiwa yakubun kodan asamu bayanai masu amfani yanda zata gudanarda kes din cikin saukiii
Gentle Ladyππ½
[10/01 1:30 am] Banyarda da SO ba: π₯BANYARDA DASO π₯BA!!π
π»ββπ
π»ββπ
π»ββ
π₯
π₯ π₯π₯π₯π₯
PAGE 024
By
Aeesha Ibraheem
Dedicated 2
Hafsat M Shareef
&
Haneefa Usmanππ
Yace weety kenan"" wlh kina matukar burgeni"" murmushi tayi tace damefa baban arfat""???? Yajawota saman jikinsa yace ganin Duk irin abunda kawunki yayimaki sam bakituna dahakanba""
Ilham tace aibankaikaba my"" kaida akecutarwa kasani kuma kanada ikon ramawa Amman kayi hakuri"" yashafo fuskarta yace hakane weety "" hakuriii maganin zaman duniyaa sannan kuma maihakuri akodayaushe shine mairiba yakanci galaba akan makiyansa "" ilham ranar tashin alkiyama hakurine kawai Allah bayakirga ladansa danbawa maiyinsa saidai kawai akamfato abashi" waliman sabarah wagafara"" innazalika min azmil umurii"
""Wanda yaihakuri kuma ya yafe akan wata cuta da akaimasa"" lallai wannan yanacikin mahimman al amurra masu girma""
Duk abunda akaimaka karkazama maifushi dakuma rashin yafiya kasani kaima kanayiwa Allah laifuka dadama kuma kanemi gafararsa yayafemaka"" Allah kakara mana hakuriii dajuriya"" ya Allah kasa damu da rahamarka kasanya mana hakuri da takawa acikin zukatanmu Ameen""
Ilham tayi murmushi tace Ameen shiyasa nake karayin alfahari dakai nakanyi godiya ga Allah daya mallakamun kai amatsayin mijina "" inayiwa sauran mata fatan alhairi susamu miji kamarka"" hakika banida wani sauran buri aduniya Wanda yafi kasancewa taredakai """
Tashafo fuskarsa "" ninasan nayidace damiji maitsoron Allah hakazalika maibin tafarkin annabi Muhammad( S. A .W)
haydar yace (S A W)
Nima ina godiya ga Allah dayabanike amatsayin matata ta sunna kuma uwar Yayana abar alfahirina""" maiyayemun damuwa aduk lokacinda damuwar tariskeni"" ilham ninasan acikin mata dakyarne idan za asamu kamarkii banace babuba ammanfa sai anturza""
Inasake godiya ga Allah dawannan ni imar dayamun"" ninasan hakuri danayine abaya Allah yasakamun dake amatsayin tukuicin hakurina"" yasunbaceta akumatuu jiyan nadauki Hutu awajen aikina"" inason nabawa matata damata