An dauko wannan littafi daga shafin https://thausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://thausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://thausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://thausanovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.thausanovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
[10/01 1:26 am] Banyarda da SO ba: π₯BANYARDA DASO π₯BA!!π
π»ββπ
π»ββπ
π»ββ
π₯
π₯ π₯π₯π₯π₯
PAGE 100
By
Aeesha Ibraheem
dedicated 2
hafsat M Shareef
&
Haneefa Usmanππ
Yace duk abunda kikamun zainab nina yafemaki"" nizan iyah cewa banzaluncekiba tunda Na aureki duk da banasonki Amman bantaba kin bakici koshaba ko suturah ina kokarin ganin nakaremaki naki hakkin "' yayi murmushi Amman ke daban kike"" yakalleta yace tirarenda kikabani nasan amfaninsa "" agareki "" kuma najikomai ranar kina sanarda kawayenki
Daidai darana daya banrikeki azuciyaba "" haushinki daya akaina nacebana sonki"" sabodani nakaryata soyayya gashikuma kinsake tabbatarmun da soyayya karyace! Haryanzu nakasa yarda akwai soyayya !!
Nagode dazaman dakikai dani zainab Allah yahada ki dawanda kikeso Amman kisani ki gaggauta neman tuba awajen Allah dankin aikata kisan kai""
Tadago dasauri takalleshi yace kwaarai kokin dauka baraibane kika kashe??? Kuma jininki danki koyarki"" me yuyuwama Yaya biyu"ne" kin tabka babban kuskure kikasani koshine kwallin kwanki aduniya??? Bakisaniba kobazaki sake haihuwaba zeelash tadora hannu aka tace nashiga uku wannan shine babban kurkurenda na tabka!! (rabiatu sk msh)
Haydar yace haba dai kekuwa tunyanzun??? Zakifara kuka ??? Aiba ayi komaiba bayanzu zakiyi kukaba aiyanzu lokacinkine kije kidarji soyayyarki lokacin kuka yana nan tafe aibakiga komaiba kuka yanzu kikafarashi
Yakalli larai yace kekuma kisani kincuci yan uwantaba me uwar yarinyar nan taimaki??? Sunan tana yar uwarki Amman kikabata mata ya kuma ahakan kina ikirarin kedin mai kautartace haka ake soyayyar??? Niharyanzu banga abunda masu fadar soyayyar suka tsinanaba""
Dake da Allah alhakin kisanda tayi yana kanki dankece babbar mailaifin kuma duniyace kibita asannu"" yakalli zeeelash yace kizauna dakinki harkiyi idda abunda babukuma Na abinci kisanarda maigadi zaisiyomaki
Daga haka baice komaiba zeelash tamike jiki asanyaye zasu wuce yace amm naceba tatsaya batareda tawaigoba yace cikin karamar lokar dakinki kiduba akwai wani kwali key din motarki yanaciki
Tajuyo tana kallonsa tasake share hawaye tace nagode haydar Dan Allah kanemamun gafara wajen matarka hakika naso incutarda itah kaima kayafemun" tasake fashewa da kuka""
Yace bakida matsala ilham tayafemaki" tace nagode tajuya takalli ilham tace nagode sis Allah yabarki da mijinki ina tayaki murna sosai kinyi dace kirikeshi da gaskiya kada rudin zuciya ko zugar kawaye tayi aiki akanki duk da baiyarda daso ba wlh bayada wata makusa"" tawuce dasauri sanadin kukanda yaci karfinta
Yace zainab tatsaya chak bakin kofa"" aranta tanacewa Allah yasa zece yajanye sakin" yace idan bikin yatashi karfa amanta dani insha Allah zanje daurin aure
Kukanne yadawo mata dagudu tafita dakin"" larai tace waishi wannan wanne irin mutum ne duk abun nan damuka masa baidau matakiba kamarma baidamuba"" aranta tayi maganar batasan maganar tafito filiba ilham taji tace hakan akeson mumuni yazama duk yanda aka cutardashi bazai ramaba saidai yasaka alkhairi ga mugunta""""
Larai tawuce jiki sanyaye ba shakka yautaji wa azi" tundatake bata tabayin nadama ko danasanin abunda take aikatawaba sai yanzu""
Jiki asanyaye takai inda zeelash ta aje mota cikin motar tasameta sai darzar kuka tace hihihin larai tashare guntun kwallarda suka zubomata tace kiyi hakuri zainabu kuka bashine maganin damuwarda kike cikiba kuskurenie munrigada mun tabka shaidan yabugamana gangar arigizo munyi damarar munhau rawa Sam bamudubi abunda zaije yadawoba""
Zeelash tana kuka tace wlh gwaggo duk kece kikajamun meyasa kikabatamun rayuwa menayimaki dakikamun irin wannan rikon??? Ashedama basona kikeyiba yanzu kinrabani da adilin mutum kamar haydar har abada bazandaina kukan rashinshiba" nacuci kainaa ni zainabu"" tasake fashewa da kuka larai tace hakuri zakiyi zainab kidaina wannan kukan Nina San nazalinceki sharri zuciyane dakuma rudin duniya akan bakinson kudi danasakawa raina ni aladole sainayi kudi kota halin kaka bayankuma Allah ne yake azurta bayinsa duk lokacinda yakeso yadaukakasu kodakuwa basubi turba irin tawaba ""
Allah kagafarta mana Allah gafurun rahimunne nasan zaikarbi tubanmu kaichoni larai banyiwa kaina adalciba tafashe da kuka daga itah har zee akarasa wanda zai lallashi wani
Bangaren su haydar bayan fitarsu mom tace waini haydar kasani aduhu shin wasan kwaikwayo kukayi anan kome kasaka duk jikina yayisanyi abunda naji kanafada duk itah ta aikata maka????
Kansa yagyada yana gyara kwanciya"" tace Amman haydar meyasa bakataba sanardaniba??? Kullum saikazauna mata suyita chutata maka Amman bakadaukar mataki""
Yace momma kikwantarda hankalinki koda nafadamaki saidai kawai intayarmaki da hankali danbabu amfanin sanarda wani kowafa yayi nagari dankansa "" hakurin danakeyi nasan zanci ribarsa anan gaba kuma nasan Allah zaisakamun da abunda yafi alkhairi
Mom tanisa gabadaya tausayin yaronta yakamata tace Amman ya akai kasan tanason kasheka??? Yanuna mata plate yace gubane acikin farfesun nan haka abincin jiya" mom ta rafka salatiii tace haba gaske kayi kayida itah taci Amman takici ashe tasan mugun abunda tayi yarinyar nan tacucieni""
Shiyasa ilham tahanamu shan farfesun jiya Amman ammie tadaketa akan kare lafiyarmu "" Amman ina ilham tasan wannan labarin??? Wayarsa yadauko yakunna yamikamata
Tare da Haneefa suka kalla"" mom takirah ilham takaraso inda suke tarungumeta tana tazuba mata godiya ilham tace bakomai mom karkimanta Yaya nanefa bazantaba bari wani Abu yasameshi ba
Mom tace Amman ilham meyasa bakifada tunjiyaba kikasa ammie tadakeki bakiyiba bakiganiba"" tayi murmushi tace bakomai bansan taya zansanardakuba dafari nayanke shawarar ninaci inyaso saini namutum saidaga baya nasake shawara dannatuna idanfa naci tonamutu kafirah danni nakashe kaina tunda nasan abunda keciki shine kawai nasauya shawara saigashi ammie ta aikeni bansoma fitaba
Inacen Haneefa takirani tace gasu sunzo dagangan nashigo dagudu nabuge abincin""
Nitawa "" dabarar kenan banyi hausar fadamasaba konafadawa sister"" mom tasake rungumeta harda hawayen farinciki haydar Kuwa aransa yace Allah yasoni dake kikaci aidanashiga uku bazanso narasakiba!!!
.
Azahiri kuma murmushi kawai yakeyi daga kwance idanuwansa suna rupe fuskar ilham kawai yakegani acikin zuciyarsa ""βΊ
Gentle Ladyππ½
[10/01 1:26 am] Banyarda da SO ba: π₯BANYARDA DASO π₯BA!!π
π»ββπ
π»ββπ
π»ββ
π₯
π₯ π₯π₯π₯π₯
PAGE 001
By
Aeesha Ibraheem
dedicated 2
hafsat M Shareef
&
Haneefa Usmanππ
Mom tace Allah mun godemaka wannan yarinya batayiba wlh yanzu dan zalunci harda ciki taxubar?? Ni magana kawaine banyiba naji shiru shiru tunda akayi Auren""
Haydar baisake kodago kansaba yana kwancen sa"" ilham abinci tazuba takoma cen tazauna tasoma ci hankalinta kwance "" mom tashi tayi tadauki naman tafita dashi saida tayi gina tazuba aciki tarufe""
Haryanxu mamakinsu larai takeyi kodayake tsintattar mage bata mage ai tunfarko laifin hajiyane datanace itah zai aurah anata cutarmata dayaro tunda yace bayaso baza abarshiba""
"" karfe tara su mom sukaimasu saida safe suka wuce"" tana zaune saman kujerah haydar yakira sunanta"" tadago takalleshi yace kizo mana"" tashi tayi zuwa kusa dashi""
Tanadan togewa"" idanuwansa yarufe kamar maijin barci"" saida tasake matsowa tace ganifa ya haydar ko barci zakayi""
Ahankali yakalleta yaganta kusa dashi"" saikawai yasagale hannunsa akan kuguntaa" tafara kiciniyar kwacewa"" fuska yabata yace waike menene matsakarki???
Tace kai ya haydar hajiyafa yanzun zatazo kuma tasamemu haka kasan bakyau""
Yabude idonsa yace hakanne bakyau??? Yasake matseta jikinsa saida tasaki yarkara"" tace wash ya haydar karfa kajimun ciwo""
Yace tozauna idan bakyaso injimaki"" wajen takallah tasake kallonsa tace tosaika kara matsawa"" hannunsa yajaye yace koma inda kikafito idan bazaki zaunaba""
Tayi murmushi sannan tazauna kansa yajuyar gefe daya"" tace ya haydar kajuyo gashi nazaunafa"" yasha toka yace tashi kibar nan dankinga kwana biyu ina lallabaki shiyasa kikewani jaye jikinki saikace nafadamaki wani abu zanyimaki""
Tace please ya haydar bazansake ba kaji juyo mana"" yace karkidameni barci zanyi"" idanunsa suna kulle yake maganar"" ilham sarkin kuka nantake tafara ruwan hawaye""
Yanajin kukanta harcikin kokon ransa Amman yayi banza da itah yafara ganowa janta dayakeyi ajiki yasaka tafara sakankancewa "" kardai yarinyar nan tadauka sonta nakeyi?? Ina ai itah ma tasan banasoyayya mezaisa nasota Amman meyasa nakejin dadin tamatso kusadani???
Wata zuciya tacemasa sha awace ! Yace wannan yar yarinyar?? Haba gaskiya badai itah ba"" gefen zuciyarsa yafara radadi"" dasauri yayi saurin kawarda tunanin aransa"
Ilham mikewa tayi zatawuce "" yace bazaki kwanta anandin ba?? Tashare hawaye tace kayi hakuri wlh kunyar hajiya nakeji" tana magana"" tana wasa dayatsun hannunta""
Wayar haydar ce tafara ringin kafin yayunkurah tadauko masa"" yace wayene yakirah"" tace momma"" yace dauka kiji"" tace to sannan tadauka""tayi sallama ""mom tace me kukeso akawo maku driver zaizo yau innah tace bazatazo ba"" ilham takalli haydar shima itah yake kallo tace bakomai mom ""
Mom tace abincifa???mom banajin yunwa kuma akwaima sauranda nazodashi" tace shikenan saida safe"" tace to mom takashe wayar"" tamiyar ta aje"" yace metace??? Tayakuna fuska cewa tai wai hajiya tace bazata kwana anan ba""
Yayi murmushi tokirufe kofa"" kai tagyada masa taje tarufe kofar""" tadawo tayi tsaye"murmushi yasakeyi yajawo hannunta yace meyafaru kanwas???
Tace bakomai"" yace toyi murmushi mana"" aikuwa saita kwashe da dariya"" yajawota jikinsa yace kikwanta da alama barci kikeji" ganin tabuga hamma"" sake gyara kwanciya tayi barci mai dadi yadauketa"" haydar kam idonsa biyu yanata kallonta yana murmushi""
Dan madaidaicin karamin bakinta yake kallo "" kamar yasunbaceshi "" Dan yatsansa yadorah akan bakinta yana zagaye dashi "" sannan yadorah akan labbansa"" yayi kiss tareda lumshe ido wani sanyine yaratsashi tamkar bakin "" ilham dinne yasunbata""
Addua yafara yimasu sannan yasake rungume matarsa yana saukarda ajiyar zuciya"" ilham tasake shigewa jikinsa""
Yauma sunso makara sallah"" bayan sunyi sallah suka sake kowama"" koda su mom sukazo saida sukaita bugun kofa"" ilham tafara sallal lami"" dasauri taridi hijabinta tasaka "" haydar kam sake gyara kwanciya yayi
Taje tabude masu sukashigo harda major kunya duk tarufe ilham tunda tagaishesu batasake dago kantaba"!
Haneefa taduko tana leken fuskarta murya kasa kasa tace waike mekike jiwa kunya???
Ilham tazungureta tace bansaniba Haneefa tasa dariya"" ilham waje tafita gabadaya"" major yakalli haydar yace babana naji abunda yasameka"" kakus tayi saurin cewa yadai samemu aini wannan yarinyar nita zalunta
Jiya kasa barci nayi wlh danni sainaje gidan nacimata mutunci kuma dole takwashe kayanta daga gidan idan saratuuu tayi idda agidanka wannan annakurar bazatayiba
Kafinma tagama saita karasa yasheka Tass yayi murmushi yace kakus karkije kibarta "" tace saifanaje saidai kahana maigadin gidanka yabudemun kofa
Yace nina isah matar inama nankwance inazanga maigadi yanisa Amman karkije kakus sune sukadamu da dukiya"" kakus tace yaunaga ebabbar albarka dayanzu narika dana Amman tazubardashi ta makwarara
Haydar yace karma kidamu kanki dakuka "" damacen ba rayayyen bane dayanada rabon shan iskan duniya aibabu Wanda ya isah yahanashi zuwa"" kakus tace hakane Allah yabimaka hakkinka"" yace aini nayafemata kakus""
Tace kayime yanzu yarinya tabararma da jininka takuma tashi kasheka Amman kace kayafemata??? Yace to aigani daraina damacen kwanana baikareba dakwanana yakare babu abunda zaihanani cin abincin
Sannan kuma ciki data zubar tsakanintane da mahaliccinta nibanason yawan maganarta kubarta anan Dan Allah'
Major yadade wajen kafin yatafi sannan ilham tadawo"" mom tace ilham wailafiyarki??? Tasanne kai kasa tace qalau nake "" tace sis wayanki dakudi inkirah idris yakaini gida"
Haneefa tace ah gashi"" bayan takirashi"" tabata wayar Haneefa tace matar Yaya kishirya gobe mukoma kano"
Tace dake dawa??? Haneefa tace dake mana kinsan kunkusa fara jarabawa"" tace kije kawai nisai ya haydar yawarke""
Haneefa ta kwalalo idanu tace babbar magana kinaso kisake maimaita wata shekara ""??? Tace shine mene nayarda Na maimaita Amman bazanje ko inaba
Saiyanzu mom tayi magana tace haba ilham kinsan yayanki karatun nan yakeson kiyi"" ta marairaice fuska tace zanyi wlh mom nayarda nasake maimaita shekara akan karatu zanbar ladar kulada Yayana"" zan iyah maimaita wata shekarar Amman ladanda zanrasa bazata sake dawowaba saidai wata""
Saurana shekara daya nagama karatu"" tayi danjim sannan tace nasan alkawarinda Yayana yadaukarwa ammie yakusa cika"" hawayenta tashare zanso nasake maimaita wata shekarar taredashi
Dan Allah mom karkice ah ah"" jikin mom yayi sanyi tace ilham meyasa kikeson tuna waccen maganar"" aurenki da yayanki mutukaraba ne koda bayasonki aidole yazauna dake
Kakus tace hakane aini nadaina kishin ma nabarmata shi"" haydar dai baice komaiba saiyanzu yakedanasanin cewa dayayi saboda burin ammie yacika yake zauneda itah
Waishin baiyi kuskureba dayace bazaitaba sontaba"" ranardai sukuku ilham tawuni "" ranarma kakus kinkwana tayi tace kota kwanta aiba aikin komai takeyiba""
Suna kwance kowanne da abunda yake sakawa aransa"" haydar ne yakirah sunanta ilham"" tace Na am"" yace bakiyi barciba???
Tayi shiru "" yace mekike tunani"??? Nan ma taishiru yace ilham bakyajinane kawai saita fasheda kuka"" nantake haydar yarikice yana tambayarta lafiya""
Tagirgiza masa kai ""yace haba ilham wlh kukan nan naki harcikin raina nakejinsa please idan babu abunda yakedamunki kiyi shiru
Gentle Ladyππ½
[10/01 1:26 am] Banyarda da SO ba: π₯BANYARDA DASO π₯BA!!π
π»ββπ
π»ββπ
π»ββ
π₯
π₯ π₯π₯π₯π₯
PAGE 002
By
Aeesha Ibraheem
dedicated 2
hafsat M Shareef
&
Haneefa Usmanππ
Tashare hawayenta tace ya haydar banason nasaba dakai daga baya kuma"" tafin hannunsa yasaka yarufe mata baki yana girgizΓ kai yace meyasa zaki furta hakan??? Kina ganin abune mai sauki inrabudake??? Yanisa koda burin ammie yacika bazan iyah sakinkiba itah ma datafurta hakan nasan badason ranta taceba babu uwarda zataso asaki yarta""
Idankuwa harnayi haka babu amfanin yardarda ammie tabani har abada banaso wani yayi kuka danie ayanda naso insharewa ammie hawaye abaya anangaba bazan so nazama sanadin kwaranyar hawayentaba har abada bazan iyah wulakanta jinin ammie ba
Koba komai yanzu kinzama yar family dinmu"" yayi maganar yana sakarmata lallausan murmushi""ido takuramasa batako kyaftawa yaja hancinta yace ilham bansan wanne tunanine dakeba haryanzu 18 years kikefa naji labarin jininki yasoma wuce yanda akesonsa "" akan tunanin menene???
Tayi murmushi kawai tasanne kanta cikin kirjinsa"" batayi maganaba shikuma baisake cewa komaiba""
Aranta tace ya haydar nikuwa zanso inga ranarda zakafara soyayya bakason mutum ma kana tarairayarsa inaga kanasonsa tayi murmushi "" nibazanso nacutarda kaiba inhar bakasona dole nabarka ""
Haydar yasake kiran sunanta ta amsa yace kicire hijabin nan Dan Allah kisha iska"" tasake rike abunta tace um um wlh rigana karamace "" bakinsa yatabe yacetomezan kallah???
Takalleshi da mamaki tace hmmm bakomai waima ya akai idan nakwanta da hijab zantashi banaganina dashi""
.fuskarta yashafa yace ninake cireshi ai""
Ido tawaro "" yakanne ido daya yace waike wanne darene jemage baiganiba ??/ tace daren da aka haifeshi "" dariya yayi yace dagabaya kenan bayan agabana kike cire kaya kiyi wanka""
Hannunta tasaka tarufe fuskarta tace kai ya haydar ailokacin bansan komaiba kuma ma ai"ban" saikuma tayi shiru
.ya kyalkyale da dariya yace kuma ma me???.
Saurin komawa tayi tashige jikinsa tace saida safe
Yace bakyason maganar kenan shikenan kiyi barci maidadi"" hannunta tasaka ta yamutsa sumar kansa tace kaima haka"""
Washe gariii
Zeelash ce zaune hawaye wasu sunabin wasu"" larai tana zaune tabuga tagumie nisawa tayi tace waike yaushe zakidau kaddarane??? Yaron nan yace yayafe maki Amman tunranarda mukabar asibitin nan saikuka kikeyi kinhana kanki sakat kin hanani..
Yauwajen kwana hudu banda ruwa babu abunda kikesha bakici komaiba saikuka kikeyi shinkukan shizai sama maki saukine??? Jibifa yanda duk kikarame""
Taja majina tace gwaggo yazanyi wlh nasan narasa farincikina har abada sonkudi yakaini ga halaka nazubarda Dana "" akan wani hangen wani abu dama hausawa sunacewa danganin hadari karkayi wanka dakashi
Yanzu inazanga zaid??? Nakirah wayarsa taki shiga" kekanki kinsan natafka kuskure maiyuyuwa dana shine zaitaimakeni anan gaba kaicho tasake fashewa da kuka
.
Larai tanisa tace kiyi hakuri insha Allah zainabu zakisamu wasu yayan"" zaid kuma bakisaniba ko harkokinsa ne suka shigemasa gaba""
Idan ma baidawoba kihakurah nasan ma zaizone kinsan manya yanda suke "" Amman ahakan kin kanjame ai idan ma yazo zaigane wani abun"" Allah dai yazaba mana abunda yafi alkhairi daganan sukai shiru
***4 months letter***
haydar ya warware sumul "" ammie ta haihu ansamu namiji "" akaiwa haydar takwara Amman Ammie likita take cemasa shima""
Haneefa tanacen tana fama da laulayi kuma mai wahala taso sosai tadawo kafin asallami haydar Amman cikin yahana saboda kullum cikin rashin lafiya""
Ilham tasake sabawa da soyayyar haydar tadawomata sabuwa pill yanzun kwanciyama bata iyah yinta sai ajikin haydar"" shidimma hakanne idan batajikinsa bazai iyah barciba""
.
Gashi yanzu kunyarsa takeji sosai tunsanda al adarta takama haryasani tafara jin mugunyar kunyarsa""
Su Usman auwal Abdul duk sun warke saidai abunda bakarasaba""
Yanzu kusan kullum tare suke hadewa sunafirah"" sundameshi akan yanuna masu ilham dinsa yace bata nan danshi yakezuwa gunsu basutaba ganintaba""
Zeelash tagama iddarta agidan haydar"" sannan ta tattara kayanta takoma gidansu bangare dayakuma sunata zuba soyayya da zaid harta manta dawata damuwarta sosai tanason zaid kamar yanda shima yakejinta kwalli kwall tamkar lu u lu u acikin murjanie""
Saikashe mata kudi yakeyi kamar hauka"" yaturo iyayensa Na haya bayan yasiyamasu manyan motoci sukazo Neman auren ZAINAB"" akancewa babansa yayi tafiya sudin mukarrabansane yawakilto
Akayanka sadaki dubu Dari"" sukazube dubu Dari biyar"" Dari na sadaki Dari narabawa dangi darikuma angani anaso "" dari na zance darikuma kudin saka rana""
Kuma basaso asa auren danisa"" wata daya akasa"" yahadomata lefe Dan ubansu Wanda yakeshine"" konawa Amarya take bukata zatasamesu
Sumafa hankali yatashi motarda haydar yabata tasakata kasuwa tasiye kayan dakiii masu raida lafiya gefe gudakuma akashirya Amarya tagyaru kawayenta suby da zuwair sunzo anata shirin buki Amman Sam batafadamasu dalilin rabuwarta da haydar ba
Kawai tacemasu tasamu don ne Wanda yafishi suntayata murna harmadai yanda tafadamasu kodan waye zata aurah gashi sai shiga takeyi ta kece raini""
Ana tsaka dabuki ilham tashiga gidan"" tagaisa da mutane sannan tace ina Amarya??? Kasancewar tanada nikaf babuwanda zaiganeta
Watace tanuna mata falon"" aranta tace ashedai suma masu kudine"" tashiga falon da sallama cen tahango amarya anasake nadamata gwaggaro"" tayi kyau babu laifii "' takarasa wajenta tana gaida kawayen"" suka amsa adakile saboda sunganta dahijab harkasa sukuwa duka kayansu sun matsesu sannan babuwani mayafin albarka""
Tace sannu sis zeelash tace waye banganekiba"" tayi murmushi tace biki nazo ai"" tace ayya sannu dazuwa kizauna bannataso "" ilham tace wasaneke wlh sauri nakeyi tareda driver nake yanawaje yana jirana ya haydar ne ya aikoni""
Hannunta taja dasauri zuwa wani dakin tadage mata nikaf"" tace laa sis waidama kece wlh banganekiba yajikinsa "" ilham tace yajisauki satin nan ma munasaran asallameshi
Tace kai natayaki murna "" taja hannunta saman gadon tace tazauna tace inasu Haneefa??? Ilham tace tanacen tanafama daciki bakitarike tace masha Allah "" Allah yaraba lafiya
Tace Ameen"" jakarta tabuda tadauko wani abucikin leda tamika mata"" zee takarba tana kallonta alamar tambaya??/
Ilham tace sakon ya haydar ne yace kikara kiyi hidimar biki yace tunda anki sanardashi daurin auren"" zeelash saikuka tashare hawaye ganin kudin dauri biyu dubu dari 2 tace Dan Allah kibashi hakuri wlh banaki sanardashi bane dawanne ido zankalleshi???
Wlh niharke kunyarki nakeji"" Dan Allah kisake nemamun gafararsa datamutanen gidan" ninasan Allah bazai barniba
Kamar yanda yace kuka yanzu nafarashi wlh nayarda sister tunranarda abun yaafaru wlh babu safiyarda banayin kuka
Ilham Tanisa tace to aikomai yawuce tunda yaceshi ya yafemaki"" zeelash tace nasani idanshi ya yafemun todana kumafa???
Tanisa inaji ajikina kamar bazansake haihuwaba menene amfanin abunda na aikata ???
Ilham tace insha Allah sister zaki haihu saidai kiyita Neman gafara wajen Allah
Gentle Ladyππ½
[10/01 1:27 am] Banyarda da SO ba: π₯BANYARDA DASO π₯BA!!π
π»ββπ
π»ββπ
π»ββ
π₯
π₯ π₯π₯π₯π₯
PAGE 003
by
Aeesha Ibraheem
dedicated 2
hafsat M Shareef
&
Haneefa Usmanππ
Tashare hawaye tace nagode sister"" kuma kicemasa nagode"" Allah yabashi Yaya masu jinkansa"" ilham tace Ameen""
Zeelash tace wlh ilham kinyi dace inatayaki murna sosai nasan haydar yanasonki furtawane kawai baiyiba Amman ninaga hakan tunranarda ammie tadakeki"" duk daciwonda yake jikinsa Sam baijiba"" ilham tayi karamin murmushi tace hakan kikegani Amman shi bahakanne aransaba
Bayasone kawai yaga wani yana kuka" musamman yanda mukashaku Amman bawani so Allah sister"" tamike bari nawuce karyaga nadade
Zeelash tace ayya gashi ko abinci bankawo makiba"" labakomai akoshenake"" tace to aikoyan ruwa yaci acekinsha kinzo bikina ace kinkoma haka""
Tace sosaima aibaki gayyaceniba danhaka bazanci komaiba"" ta marairaice wayyo Allah aikuma nafadamaki dalilina kiyi hakuri""
Ilham tace wasanekefa Amarya saidai munzo kwasar amai"" tamiyarda nikaf dinta tana dariya tafita"" zeelash tadauko mata kayan bukin tazari mayafinta tafita har ilham tashiga mota ""
Idris yagaisheta ta amsa"" tamikamata tace tunda kinki kitsaya kici abinci aibakomai nagode "" kema idan kika haihu konazo suna bazanci komaiba""
Ilham tace aibaki farawa "" sukayi dariya tace to sister Allah yabada zaman lafiya tace Ameen sukawuce tana daga masu hannu""
Karfe tara nadare "" motocin kai Amarya suka faka kofargida "" haka akadauki zee da kawayenta zuwa gidan angontaa"" gidane mai raida lafiya bangare ukune acikin gidan babu laifi gidan yahadu iyah nashi ammanfa baifi Na haydar ba"" ko alama"" bangaren dama akashiga da zeelash
Basujima da shigaba gidan ya kaure daguda"" wasu motocinne suka sake shigowa harabar gidan"" dakaga mutanen kasan sudin ba kananun mutane bane"" bangaren daya akabude akashiga da itah
Gidan gabadaya ya kaure da hayaniya"" yan uwan zee sunayiwa wadan cen kallon rashin fahimta suma haka"" saidai cikinsu babu Wanda yayimagana""
Karfe shadaya kowa yawatse akabar amare kawai"" zaid ne yashigo gidan tareda Faisal"" sukatsaya tsakiyar falon""
Zaid yacewa faisal kasan Allah gabana faduwa yakeyi ina jin kamar zee bazata zauna daniba kuma gaskiya ina mutuwar sonta""
Faisal yace haba zaid karka karaya mana"" kasameta kawai kafadamata gaskiyar lamarin bakada haufi da fauzii saboda tasan komai ""
Zaid yanisa yace nasan hakan Amman kunyarta nakeji harma idantaji aure biyu akadauramun ayaudin nan""
Toyazakayi zaid??? Idan baka auri fauzii ba dawanne kudin zaka iyah auren zainab??? yanzudai shawara tarage naka nidai daganan zankoma