ya kashe...
YARIMA har ya fara kauce hanya ya tuna da dokar doctor,haushi yaji,amma ko ba komai ya dan samu nutsuwa...
Cikin IMAAN yanxu yakai wata d'aya har da kwana hud'u,YARIMA ya kira doctor yace''friend ya baka ce min komai ba ni fa a matse nake yanxu ai is OK ina iya kusantar ta KO?'',cikin zolaya doctor yace mishi''no da saura bari tayi wata biyu mana'',what YARIMA ya fad'a yace''so kake ka kasheni ko?"
Dariya yayi yace''wasa nake maka har kana min ihu a kunne'',hhhhh YARIMA ma dariyar yayi yace''to in mun gama cin amarcin mu zan kawo madam gidan ka'',ok to sai kunzo,aci amarci lafiya kuma a bi a hankali inji doctor,yana gama fad'ar haka ya kashe wayar....
*'YAR MUTAN KAZAY CEπ*
*ANTY MAIMOUNATH*π
*+22969164943*
ππππππ
*KHADIJATUL*
*IMAAN*
ππππππ
*STORY*
*&*
*WRITTEN BY*:βπ»
*ANTY MAIMOUNATH*π
*WANNAN SHAFI SADAUKARWA NE GA DUK MAI SUNA KHADIJAH*
*FAN'S NA KHADIJATUL IMAAN NAGA SAQONNINKU NA GODE DA ADDU'A,ALLAH YA BAR K'AUNA.TNX*
*BONNE GUΓRISON MON BΓBΓ ABDUL, UMMU BASHEER PREND SOIN DE NOTRE CHΓRI ABDUL*
*DEDICATED TO*:
*AYMAN*
*TIJJANI(TJ)*
*G.BOY*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Page2β£3β£~2β£4β£
YARIMA kuwa yana ajiye wayar ya fice sayen kaza,a cewar shi zai angonce yau,kuma zaiyi cΓ©lΓ©bration na cewar yanxu IMAAN ta fara son shi,duk Wanda ya ga YARIMA yasan yana cikin farin ciki,da ya dawo har IMAAN tayi wanka tayi sallar ta,shima wankan ya shiga yazo ya gabatar da sallah...sun ci sun sha,tamkar dai yau ne first night nasu haka YARIMA yake ji,sai wani b'arin jiki yake,hmm pitiΓ© IMAAN.... ita dai binshi take da kallo,ko da sukaje gadon baccin su,kallon shi tayi tace''me ya sameka a idanun ka ko ciwo ne suke?",murmushi yayi ya jayota jikinshi yace''a,a wani abu sukeso da fatan zasu samu a wajenki'',kallon rashin fahimta ta mishi,ido d'aya ya kashe mata yace''baki gane ba ko?",zo in fad'a miki a kunnenki,rad'a ya fara mata yace''baby na kinsan dai na jima rabon da in kusance ki ko,so please ban da raki kinji ko,kiyi hak'uri har un samu nutsuwa'',IMAAN dai baki ya mutu sai kuma fad'uwar gaba kamar yau ne farkon had'uwar ta dashi....
Kwantar da ita yayi a hankali zatayi magana ya hanata sakamakon had'e bakinsu da yayi waje d'aya,hannu ya tura cikin yaloluwar rigar ta Wanda ita dan babu duk d'aya,wasa ya fara da dukiyar fulanin ta Wanda suke a tsaye bare yanxu da take da yaron ciki sun d'an ciko suna tsone idon mai kallo,hhh ba ni ba fa,YARIMA dai,ko ya kikace UMMU BASHEERπ
Wasa fa yayi nisa inda YARIMA ya fara sakin layi yana neman hanyar shiga,a hankali yake bi da ita dan kar tayi mishi raki saboda IMAAN akwai son jiki, amma duk da haka sai da ta d'an yi k'ara baki ya d'ora kan kunnen ta yace''sorry baby na,hmm su YARIMA an kamu maganar ma da k'yar take fita,hhhh....yau dai ya huce haushin shi na tsawon lokacin da ya d'auka bai kusance ta ba,dan sai da yayi second round da asuba ba ma haka har sai da ta fara mishi kukan shagwa6a tana cewa ita fa ta gaji ya bar ta haka in ba so yake ya kashe ta ba,hmm....
Bayan sunyi sallah asuba komawa sukayi suka kwanta dan ramuwar baccin da basu samu ba jiya....
Sai wajen 11 na safe suka tashi shima knocking ne ya tashe su YARIMA ya tashi ya saka doguwar riga irin ta sallah,kakana ma yanada irin taπ
Fita yayi yaje ya bud'e k'ofar,MUSTAPHA ya gani tsaye ya muk'a mishi hannu suka gaisa,MUSTAPHA yace''kai mutumena ba dai sai yanxu kuka tashi ba'',dariya YARIMA yayi yace''wallahi kai ne ma ka tashe mu'',shima d'in dariya yayi yace''oh sorry friend,daman zamu fita shop ne nace bari in fad'a muku karku ji mu shiru'',YARIMA yace''shop shirin tafiya ne kukeyi Kenan?",yace''eh wlhy ina so zuwa jibi insha Allah mu koma gida kasan aiki muka baro kuma Hutun mu ya k'are daga ni har madam'',yace''ok sai kun dawo Kenan bye'',MUSTAPHA ma yace''bye'',YARIMA ya koma ciki,ko da ya shiga d'aki har IMAAN ta shi wanka,murmushi yayi,yazo bakin toilet d'in yace''baby na shine baki jirani mun shiga wankan tare ba?'',shiru tayi,ya sakΓ© cewa''ko in shigo muyi?da Sauri tace''a,a kar ka shigo na gama yanxu zan fito,dariya yayi yace''sai fa na shigo kar ma ki rok'eni ah to,ai ba shiri ta fito daga ita sai tawul,karo sukayi inda yasa hannu ya taro ta,ta fad'a jikinshi,kallon kallo sukeyi ita ta fara kauda kanta tana mutsuniyar ya saketa,amma ina Wace ita ai bazata iya amsar kanta a hannunshi ba,hannu yasa ya juyo ta wani iri yake jinshi saboda k'irjinta yana gogar nashi,sai da ya tsotse bakin ta son ranshi sannan ya kyaleta ya shige toilet din,ta jima a tsaye saboda kasalar da ta sauko mata....bayan sun shirya sunyi break suna falo a zaune suna kallo yake ce mata''su UMMU AYMANA sun fita MUSTAPHA ne ya zo ya fad'a min shine ma yake knocking d'azu,kallon shi tayi tace''ina sukaje?'',shop suka je ya bata amsa,sannan ya jayota ya rungume yace''baby na Allah yayi miki albarka,ya saqa miki da gidan aljannah firdaussi,hhh su YARIMA fa an shiga sambatu kuma,hmm...d'agowa tayi ta kalleshi yace''eh mana hak'ik'a kin kashe min k'ishirwar da ta jima tana damuna,babyna inaso ki rink'a hak'uri dani,ki zamo mai juriya a kullum saboda zuwa yanxu nasan kin gane cewa yariman ki yana daga cikin maza masu yawan sha'awak'',IMAAN dai shiru tayi ta kyale ita duk kunya ta isheta ga cikinta yana ciwo'',YARIMA ya d'ago ta yace''yadai baby na wani abu kikeji ne?",tace''daman cikina yake d'an yi min ciwo da kuma mara ta'',a zabure yace''what?tun yaushe?,ya jero mata tambayoyi ta ce''bayan munyi sallah asuba ne na fara ji'',ido ya zaro yace''shine baki fad'a min ba da ban tambayeki ba shikenan bazaki fad'a ba ko,sai dai in abu yayi tsanani ki sani gaba kina kuka ko'',tashi maza muje asibiti wajen doctor'',tace''a,a ba sai munje ba zan warke ya kusa dainawa,hmm IMAAN na gane ki wato tsoron allura ko,amma fa nima ina d'an tsoro kad'an...
Tsawa ya daka matayace''ki tashi ki d'auko mayafinki nace,umarni nake baki ba za6i ba,nan da nan ta gudu d'aki dan d'auko mayafi,ta tsorata da ganin yanayin shi,hmm yau fa abin ya motsa wato sarautar,ya koma mata YARIMA shi na da,gaba yayi ta bishi a baya....
Suna isa asibitin kai tsaye office d'in doctor MAHMOUD yaje,knocking yayi akace''yes come in'',tura k'ofar yayi suka shiga,Dr.MAHMOUD yana ganin shi yace''ah friend kune warhaka,sannunku da zuwa da fatan dai ba kan naka bane ko?",hannu YARIMA ya bashi suka gaisa yace''a a doctor ni yanxu normal nake jina,magam ce batajin dad'in jikinta'',ya kalleshi yace''ok bari in kira nos sai suje ta dubata ko'',YARIMA yace''ok,please ce mata tayi Sauri'',waya doctor MAHMOUD ya d'auka ya kira nos d'in,ba jimawa ta shigo bayan ta gaishe su tace''gani doctor'',kallon ta yayi yace''kuje da madam ki dubata sai ta fad'a miki abinda takeji ok'',nos tace''ok to ba matsala tashi mu tafi...bayan sun fita ne doctor MAHMOUD ya kalli YARIMA yace''me yake damunta ne?",YARIMA ya kalleshi yace''wlhy yanxu muna zaune take cewa cikinta da marar ta suke ciwo,shine nace bari muzo a dubata, doctor yace''ya haka friend,ya mukayi da kai sai da nace kabi komai a sannu amma baka d'auki shawara ta ba dan na tabbata baka bi da ita a hankali ba,kuma a matsayin ka na babban doctor ya kamata ace ka kiyaye wannan'',YARIMA yace''wallahi in ina kusan ta ban iya control kaina ne,amma ko ni nasan tayi k'ok'ari ma,kasan fa yanda nake,wlhy ina cikin buqatuwar ne shiyasa amma zanyi k'ok'arin gyarawa'',doctor yace''da yafi dai'',....an dubata akayi mata allurai biyu amma basu rubuta magani ba....sai kusan azahar suka bar asibitin,suka biya wani restaurant ya saya musu abinci sannan sukayi gida,da isar su lokacin sallah yayi,sai da sukayi sallah sannan suka ci abincin...suna zaune su MUSTAPHA sukayi sallama suka shigo bayan sun gaisa ne IMAAN ta amshi HANEEFAH daga hannun UMMU AYMANA,sannan suka zauna aka ci gaba da hira,suna cikin hirar ne wayar YARIMA tayi k'ara,yana dubawa yaga sarki ne mai Kiran wato mahaifin shi Kenan, ina zuwa yace dasu ya shige d'aki inda IMAAN ta bishi da kallon tuhuma,idan ka kalli idonta zaka gane cewa kishi takeji,a can d'aki kuma Sarki ne yake ma YARIMA fad'an cewa su dawo gida ya kawo IMAAN inda za'a kula da ita sosai'',YARIMA ya marairaice murya yace''sorry abba wlhy nima ina kula da ita a nan,kuma so nake mu wuce saudiya daga nan ma'',sarki yace''kai banson shirme son,yarinya da k'aramin ciki zaka d'auka ka rink'a yawo da ita,ku dawo in ta haihu kunje,kuma aikin naka fa,kazo ka kama aiki maza,kaji abinda nace ko?",yace''to abba zamu dawo gida nan da two weeks '',bayan sun gama wayar ne ya koma falon aka ci gaba da hira kuma ana kallo,inda YARIMA yake fd'awa MUSTAPHA cewa suma sun kusa komawa gida nan da two weeks, MUSTAPHA ya kalli YARIMA yace''kai haba dai'',yace''eh wlhy yanxu sarki ya kirani wai mu dawo na bar aikina nazo na zauna a nan,tunda na samu lafiya ya kamata mu koma yace'',ah to mai martaba yanada gaskiya saboda aikin likita aiki ne Wanda ya kamata ace ka tsaya sosai a kanshi saboda ceton ran mutane'',hakane gaskiya inji YARIMA,juyawa yayi ya kalli IMAAN yace''nurul qalbi na kinga kuwa yanda babyn ta miki kyau kamar taki,ko su bamu in kinaso'',tace''eh wlhy inaso su bani'',dariya sukayi mata UMMU AYMANA yace''to na baki ita tunda kinaso,''hhhh IMAAN Kenan jira kema kina hanya....
****** *****
Sai lokacin sallah magrib suka watse,su MUSTAPHA sukace zasuje su shirya kayan su ne...bayan sallah YARIMA zai shiga wanka yace''baby na kizo muyi wanka'',tace''ni sanyi nakeji bazan yi ba,zuwa yayi kusanta ta ya kamo ta ya rad'a mata cewa'',in bakiyi yanxu ba ai kinyi na asuba'',a shagwa6e tace''ni dai a,a na gaji,banso'',yace''ni kuma inaso baby na kinsan yanda kike kuwa,bazan jure bane'',ta basar da zancen da cewa''ka kira min jamila mu gaisa,tunda nazo banyi magana da ita ba,yace''ok ga wayar can d'auko ta,a hankali take tafiya har ta kai bakin gadon ta d'auko,tana juyowa taga YARIMA ya kura mata ido,sai da taji kunya,zuwa tayi ta mik'a mishi ya kira ya bata daga nan ya shige toilet ita kuma ta koma falo...sun sha hirar su irin ta k'awaye inda IMAAN take ce mata''k'awata ya skull?",jamila tace''alhmdllh,munyi missing d'inki a skull kowa ya tambayata wai ko kin daina skull ne,nace musu kina nan zuwa kinyi tafiya ne'',IMAAN tace''ku tayani da addu'a ya bar ni in koma skull dan ko hirar ta bai yi min'',jamila a ranta tace hmm lallai kam sai dai addu'ar dan YARIMA da wuya ya barki kiyi skull da yaron ciki,amma a zahiri sai yace''to insha Allah zamu tayaki,ke zan barki haka nan,naseer d'ina yazo'',hmm,IMAAN tace''ke na manta ma wlhy to ya ake ciki ne ? ",jamila tace''yace zai turo ayi tambaya da sadaki duka,nace mishi a bari sai kunzo,bazai yiwu ba ayi min sadaki k'awata bata nan ba'',hmm ok to shikenan ai mun kusa zuwa,nan da sati biyu naji yana cewa,wlhy duk nayi missing d'in gida'',jamila tace''ok to Allah ya kaimu na barki lafiya ki gaishe min da YARIMA bye'',ok bye....
Cikin dare YARIMA ya lalubo ta,ta rink'a nok'ewa tace''please ni bacci nakeji'',yace''baby na ai cikin da sauk'i ko?", tace''eh,yace''kad'an zanyi baby na kinji'',tace''haba dai wai baka gajiya ne kullum kullum'',yace''haba baby na ai indai kece bazan ta6a gajiya ba,saboda Allah yayi miki wata baiwa da ke baki sani ba,hhhhh YARIMA mai wayo,uh uh sis ke ina ruwanki ne wai,tsakaninsu neπai in tak'aice muku labari sai da YARIMA ya samu kanta ta amince mishi,hmm,amma yau so d'aya kawai yayi saboda yana tsoron kar a kuma gidan jiya....ana gobe tafiyar su gida Nigeria,suka je shop,IMAAN kallon YARIMA take yana ta kwasar kayan jinjirai,kasa jurewa tayi sai da ta tambayeshi tace''naga kana sayen kayan yara,me zakayi dasu?",murmushi yayi gami da shafar fuskar ta yace''ajiyesu zanyi har mu samu baby sai mu rink'a sa mata ko?",baki ta fiddo tace''uh nidai ba yanxu ba'',hhhhh IMAAN Kenan trop tard, dariya yayi yace''to shikenan sai in bayar tunda bakiso'',nan dai sukayi sayayyar su dayawa ita IMAAN mamakin shi takeyi yanda Yake fidda kud'i ko ciwon kashe su bayayi,hmm to akwai su ne mana...
****** ****
Yau ne su YARIMA suka dira gida Nigeria inda motoci wajen hud'u sukaje tarben su,sai kace wani gomna ne ya zo,hmm lallai,cikin su har da nafeesat,da naseer shima yazo,jamila taso zuwa amma tanada lecture a time d'in...
Da saukar su feenat taje da gudu ta rungume IMAAN,inda naseer shima ya rungume YARIMA,dogarai kowa ya kawo gaisuwa,nan da nan YARIMA ya rikid'e ya koma ya dan shi saboda yaga dogarai,manyan kayane a jikinshi da bak'in glass manne a kyakkyawar fuskar shi,
Feenat ta kalli IMAAN tace''wow!anty na wai kinga yanda kika canza kikayi kyau kuwa?",IMAAN ta kai mata dukan wasa tace''banson zolaya fa feenat'',feenat tace''i'm serious wlhy kinyi kyau masha Allah'',yace''to naji dai'',daga nan kowa ya shiga mota suka kama hanyar gida inda a can d'in ma an shirya musu tarba ta musamman.....
*please manej,wlhy sai da nyi typing har na gama ya goge duka,na gaji,kuyi hak'uri da wannan,i'm buzy.tnx*
*'YAR MUTAN KAZAY CE*π
*ANTY MAIMOUNATH*π
*+22969164943*
ππππππ
*KHADIJATUL*
*IMAAN*
ππππππ
*STORY*
*&*
*WRITTEN BY*:βπ»
*ANTY MAIMOUNATH*π
*DEDICATED TO*:
*MAMAN AHMAD(MARDIYYA KAO'JE)*
*UMMU BASHEER(SIS FATEEMA)*
*MOM MUSADDIQ*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Page2β£5β£~2β£6β£
Motocinsu a jere suke tafiya gwanin sha'awa kamar taryen gomna akayi,a hankali suke tafiya har suka isa gida,get aka bud'e musu suka shiga,k'ofar motar ma sai da aka bud'e min dan girmamawa,ah to ba dole ba,sarauta wasa ce.....da muka fito daga motar naga abin mamaki,saboda mutane ne cike da gidan ga barori,masu hidima suna tayi, da ganin mu sukazo suka kwashi gaisuwa YARIMA kuwa fuskar nan kamar bai ta6ayin dariya ba,hmm,feenat tana rik'e da hannuna muka shige bayan mun gaishe da mai martaba ,YARIMA kuwa zuwa yayi ya rungume shi,sarki yace''welcom my son,kunzo lafiya ko?",YARIMA yace''tnx abba na,lafiya klau,mun sameku lafiya'',sarki ya amsa da''kowa lafiya sai missing d'inka da mukayi'',murmushi YARIMA yayi,sarki yace''ku shiga daga ciki anjima munyi hirar yaushe gamo ko?",to abba mun bar ka lafiya,yana gama fad'in haka ya kama hannun NASEER sukayi ciki...ko da muka doshi 6angaren su maman su YARIMA nan ma abin mamaki, wai duk wannan abun dan mu aka shirya,dan har taron mata na gani,Wanda da alamu gayyatar su akayi walimar taryen mu...
Da sallama muka shiga,nan ma da mutane,mama tana ganin mu, da kanta ta tashi tazo ta rik'eni ni kuwa kaina a k'asa dan kunya,hmm ai bakisan ma tasan kinada ciki ba ai da sai yaya Kenan, hhhh...mama ta rik'eni har muka isa cikin d'akin ta zaunar dani,itama ta zauna,zamowa nayi k'asa ina zan iya zama a kujera kusa da ita ai bazan iya ba,duk sai da na gaishe da matan, da alama k'awayen ta ne,kuma duk matan manya ne,hmm
Bamu jima da zama ba sai ga YARIMA sun shigo shi da Naseer,har kusan k'afar mama yazo ya zauna yana gaisheta'',tace''banso nayi fushi,sai da ka gama da mai martaba sannan kazo wurina,to nima ga 'yata nan'',YARIMA marairaicewa yayi kamar k'aramin yaro yace''haba dear mom d'ina kiyi hak'uri ba gashi ba yanxu nazo'',Naseer ma ya gaisheta,sannan suka tashi suka fita...bayan sun fita ne mama ta kalli nafeesat tace''ku tashi ku shiga daga ciki tayi wanka a kawo mata abinci'',feenat tace''to mama'',sannan ta kama hannun IMAAN sukayi cikin d'akin ta...bayan tayi wanka ne feenat ta bata wasu kayan ta saka,saboda nata an wuce dasu 6angaren ta,ita dai feenat kallonta takeyi,yanda ta k'ara haske,IMAAN tace''lafiya wannan kallo haka sai kace kin samu T.V?",dariya feenat tayi sannan tace''klau kawai gani nake kamar ba IMAAN d'in da na sani da bace,duk kin wani k'ara haske,kinyi k'iba kuma,ko ke baki lura bane?",IMAAN ta kalleta tace''wallahi na gani,amma ni banson wannan jikin da na k'ara'',suna cikin yin hirar ne akayi sallama suka amsa masu hidimar abinci ne,'yan aikin IMAAN,sune suka shigo tare da abinci,suna murnar dawowar uwargidan tasu,sai da suka mata sannu da zuwa sannan suka fita bayan sun ajiye kulolin abincin....feenat ce ta zuba musu abincin suka fara ci,ai IMAAN tana d'aukan baki na biyu taji wani irin amai ya taso mata da gudu tayi cikin toilet ta fara kela amai har sai da feenat taji tsoro da gudu tayi falo dan ta fad'a ma mama...
Hankali tashe suka shigo ita da feenat a lokacin har ta gama aman tazo ta kwanta a gado,mama ce tazo kusan ta tace''sannu 'yata kinji,yanxu me kikeso a kawo miki'',a kunyace IMAAN tace''ba komai ba'',mama tace''a,a bazai yiwu ba,ga tafiyar da kukayi ga yunwa,ai sai ki yiwa kanka illah,hmm mama kedai fad'i gaskiya ko in fasa kwanπ
IMAAN tace''zogale nakeso'',kan ta a k'asa ta fad'a,mama ta kalli feenat tace''jeki kitchen ki fad'a musu su had'o zogale a kawo'',feenat tace''to bari inje,da kaina ma zan had'o mata'',mama tace''yauwa 'yar albarka yi maza kinji'',to yanxu kuwa mama inji feenat'',sannan suka fice....
****** ****** ******
6angaren YARIMA kuwa yana can duk kewar matar shi yakeji,wunin da yayi bai ganta ba,mutane duk sun hanashi sakewa,sai bayan azahar ya d'auki waya ya kira ta,a lokacin har jamila da Maryam kanwar IMAAN sunzo suna hirar yaushe gamo,d'aukan wayar tayi ta d'ora a kunnenta tace''assalamu alaikum'',daga can YARIMA ya amsa mata sannan yace''baby na ya jikin naki,nasan dai yana ta miki ciwo ko?",tace''a,a alhmdllh'',murmushi yayi yace''to kinci abinci dai ko?",a shagwa6e tace''ba sai da na fara ci ba ya sani amai'',yace''oh sorry baby na kinji,to yanxu me zakici a kawo miki,ko inzo ne?",girgiza mishi kai tayi kamar yana ganinta tace''ai naci zogale kuma ban yi amai ba'',ok to anjima zan shigo in dubaki duk nayi missing d'in ki,ke fa kinyi nawa kuwa?",bata bashi amsar ba ta kashe tana murmushi,shima daga can murmushin yake,Naseer ya kalleshi yace''hmm kaji 'yan soyayya nima dai gwara inyi auren nan ko zan huta da iskancin ka'',dariya YARIMA ya mishi yace''ah to ka zauna dai har matata ta haihu kuna nan...dukan wasa Naseer ya kai mishi yace''karka yi min baki mana'',dukansu sukayi dariya...hidima akayi tayi sai magrib aka watse kowa ya koma gidanshi...
Bayan anyi sallah isha'i su jamila suka tafi gida,ya rage daga IMAAN sai feenat a d'akin suna hirar su,aka kawo abinci IMAAN tace''ni ban ci feenat kici kawai'',feenat ta kalleta tace''meyasa?",marairaice fuska tayi tace''baki ga d'azu ma da na fara ci ya sani amai'',feenat tace''to sai me kikeso?",tace''ba komai ba,banjin yunwa ma sai dai bacci nakeji'',feenat tace''to ko dai sai yaya yazo ya rink'a baki a bakinki ne ta k'arasa maganar cikin zolaya'',IMAAN da ta gane ta cewa tayi''eh d'in shi zai bani ko haramun ne'',dariya feenat tayi tace''a,a ni na isa ince haka,Allah huci zuciyar Mr.SHUREIM,hmm feenat da a gaban YARIMA kika fad'a sai yayi tamaula(ball)dake,
IMAAN tace''oho miki dai kanki akeji ni ki kyaleni inyi bacci na,feenat ta kama baki tace''a ina zakiyi baccin?",IMAAN tace''a nan ko an hana ne'',feenat tace''nidai ba ruwana yaya in yazo cewa zaiyi mu biyu muka kitsa wannan abu,please tashi ma in raka ki gidanki'',hmm IMAAN tace''eh saboda gani marar kunya,ni dad'i miji ko,sai in tashi ki rakani d'in'',dariya tayi tace''nidai tashi kawai in kaiki,yau fa tamkar amarya kike dan komai na gidanku ya canza,tashi muje ki gani ma'', IMAAN tace''ke bazan je ba karki dameni kinji ko,tana gama fad'ar haka ta juya mata baya tayi kwanciyar ta,
K'arfe 9:30pm na dare YARIMA ya shigo tare da yin sallama,mama da feenat ne a falon suna kallon T.V,inda feenat tayi matashin kai da cinyar mama,amma tana ganin shi tayi saurin tashi dan tasan halin shi yanxu zai mata tsawa,ya iso ya tsugunna ya gaishe da mama,feenat kuma ta gaishe shi,ya kalleta yace''ke ina IMAAN?feenat tace''tana d'akina bacci takeyi'',yace''je ki taso ta mu tafi'',hmm su YARIMA ko kunyar mama ba'a ji ne,feenat zata tashi mama tace''ke koma ki zauna bazaki je ba'',ta kalli YARIMA tace''me zata maka in aka taso ta'',sai a lokacin ne yaji kunya,sunkuyar da kai yayi yana sosar keya,
Mama tace''a matsayin ka na likita kuma doctor kasan illar da take tattare da tashin mai ciki daga bacci'',ta gaji tayi tafiya mai nisa sai ta huta ko da zata je'',
kalar tausayi yayi yace''mama in muka tafi ba sai ta kwanta ta huta ba a can d'in'',kallon shi tayi tace''kai ba fa zan baka yarinyar nan ba da yaron ciki tana fama da kanta,dan nasan halinka'',wata irin kunya ce ta kama YARIMA saboda ya gane inda mama ta nufa,hhhh...zai sake magana ta d'aga mishi hannu tace''na ida magana ta tashi ka tafi sai da safe Allah ya bamu alkhairi in kuma tsayawa zakayi mu rink'a ja in ja da kai to bismillah,Allah huci zuciyarki mama na tafi sai da safe inji YARIMA,amma fa sai da ya d'an bani tausayi ke fa ummu basheer ?
*Bayan kwana biyu*
YARIMA fa an hana shi matar shi dan mama ta kasa ta tsare ko zuwa yayi a gaban ta zai ga IMAAN d'in sannan ya fita,gashi kuma ya kusa kama aiki,duk a matse yake,hhhh lallai mama kin harbo jirgin YARIMAπ€£
Sai da tayi sati daya a 6angaren su mama kafin a rakata gidan ta,amma sai da mama taja mishi kunne sosai,hhhh,yau dai nasan mai kwatar IMAAN a hannun YARIMA sai Allah,ita kanta tasan da hakan dan a tsorace take dashi,ta ga take taken shi,
****** ******
Bayan sallah isha'i aka rakata gidan ta kamar sabuwar amarya dan har mai lalle aka kira tayi mata da kitso kuma,da isar su mamaki ya hanata magana komai an canza mata har yafi lokacin da take amarya,lallai akwai budiri a nan gaba kenan...sallama sukayi suka shiga,ko ina sai k'amshin turaren wuta yake,sun iske YARIMA yana zaune a falon yana danne danne a laptop d'inshi ga kuma T.V a kunne ko wanne yakeyi?kallon ne ko aiki a laptop,ya amsa musu,barorin sukayi baya dan ganin shi,ita kuma feenat biyota tayi suka shigo tare,har k'asa ta tsugunna ta gaishe shi, kallon da ya mata ne take ta gane nufinshi,kallon IMAAN tayi tace''a koma sai da safe'',IMAAN tace''daga zuwanki kizo muje ciki mana'',YARIMA yace''in kuka shiga me zatayi miki?",ya jeho mata wannan tambayar fuskar shi ba fara'a kuma ba tare da ya kalleta ba,hmm tasan da yana cikin fushi ne,
Sukayi tsaye babu Wanda yayi magana,d'agowa yayi ya kalli Feenat wata tsawa da ya daka mata ni kaina sai da hanjin cikina ya kad'a,ai kuwa ta kwasa da gudu sai waje,
IMAAN kuwa takowa tayi a hankali tazo kusa dashi ta zauna duk da a tsorace take,tace mishi''barka da wuni'',ban buqata yace sa ita,tace''dan me?",aje laptop yayi ya kalleta yace''ai kin fi kowa sani,kin damu dani ne da kike tambayar lafiya ta?",tace''to kayi hak'uri nayi laifi ta k'arasa maganar a hankali'',hmm yace kawai,
Ya sake kallon ta yace''to wallahi karki ce zakiyi min raki ko kuka,dan ke kika jawa kanki,hmm tashi tayi zata wuce d'akin ta yace''in kin gama ina jiranki a d'akina'',gabanta ne yayi mummunar fad'uwa,dan tasan yau fa akeyin ta,hhhh
Har kusan 10pm na dare shiru IMAAN bata zo ba,tashi yayi ya iske sai yanxu ne ma ta fito daga wanka,d'aure da tawul ya iske ta,yace''sai yanxu kikayi wanka,tun d'azu aikin me kikeyi?",tace''ba komai ba'',takowa yayi yazo kusan ta har suna gogar juna tanajin yanda iskar numfashin shi take sauka a kan fuskar ta,rufe ido tayi,ya kama hannun ya sauke su,zatayi magana ya hanata''shiiit,ba sai kin sa kata ba,nasan dai haka kike son fad'a ko?",rad'a ya mata a kunne cewa''ko kin sa zaki ciresu kinga Kenan ba amfanin sawar koh?",
Ita dai saurarenshi takeyi ta kasa cewa komai, d'aukan ta yayi ya nufi gado da ita.....
*YAR MUTAN KAZAY CE*π
*ANTY MAIMOUNATH*π
*+22969164943*
ππππππ
*KHADIJATUL*
*IMAAN*
ππππππ