wajenki ba,ai nayi hak'uri ma,imaan ta shiga yarfe hannu tana cewa''wallahi da zafi in kayi min kasheni zakayi,yace''kashewa kuma wa kika tab'a ganin ya mutu ta wannan hanyar,shiru tayi.....janyo ta yayi ya had'e bakinsu...asuba tagari
*washe gari*
Yau ma yarima ne ya taimaka mata tayi wanka,a hankali take takawa saboda yanda taji bai da maraba da na farko,shi yasa mata rigar ma,sannan ya fice zuwa masallaci dan kar ya makara...da ya dawo ya iske imaan tana bacci akan abin sallah,sai da yaji tausayin ta dan yasan Dole tayi bacci saboda jiya basu kwanta da wuri ba๐...d'aukan ta yayi zai kaita bisa gado ta saki ihu,Saurin had'a bakinsu yayi dan kar ta k'ara ma,sannan yace''meye abin ihu gado zan kaiki kiyi baccin,a shagwab'ance tace''ni a nan zanyi ka saukeni''yace''babu abinda zan miki kiyi hak'uri kinji,gyad'a kai tayi...basu farka ba sai wajen 11am,imaan ce ta fara farkawa ta ganta bisa k'irjinshi,a hankali ta tashi ta zauna ta shiga kallon shi,ashe haka yake da kyau,yarima in yaje inda ba'a sanshi ba sai ace balarabe ne saboda bai yi kama da bahaushe ba,k'irjinshi d'auke da yalwataccen gashi yayi lub,haka sajen shi ma,ga d'an bakin shi abin birgewa,fuskar yarima dai babu abin kushewa,handsome(he is so cut)ita kanta tasan tayi sa'ar miji kawai dai yarinta ce take damunta,kuma tanason karatun ta.....bata sani ba tana wata duniyar tunanin ashe yarima ya farka yana kallonta,ai kuwa juyowar da xatayi sai sukayi ido biyu dashi,gira ya d'aga mata yace''yadai'',hannu tasa ta rufe fuskar ta,kunya taji sosai ya kamata tana kallon shi,yace''tun d'azu na farka naga baby na tana kallona,to ya kyau nayi miki ko muni?ba amsa ita dai fuskar ta a rufe,janyo ta yayi yace''fada min mana,tace''inason zanyi wanka,yace''so kike inyi miki"?saurin girgiza kai tayi tace''ka sakeni inje inyi''yace''to ya jikin naki ai ya daina ciwon ko"?,baki ta fiddo tace''ni lafiyata klau'',
Dariya yarima yayi yace''are u serious?"gyad'a mishi kai tayi,yace''amma jiya kikayi ta kira min su mama har da abba,rufe ido tayi ta tashi ta shige bathroom da gudu tana murmushi....wanan Kenan
Wajen 5 na yamma jamila tazo wai umma ce ta aiko ta,a falo muka zauna nasa a kawo mata juice, muna hira sai tace''ke tashi mรป shiga daga ciki in baki abinda umma ta aiko ni dashi,d'akina muka shige ni kuwa har da kullewa da key saboda tsaro๐
Bakin gado muka zauna ta bud'e jakar ta,ta fiddo wasu abubuwa ta mik'o min tace''gasu nan umma tace anty khaleesert ta aiko miki tace zata kiraki tayi miki bayanin su,
Yamutsa fuska tayi tace''bazanyi amfani dasu ba ko tayi min bayanin,me zanyi dasu,wancan ma da ta bani nayi ta sha ni nasan wuyar da naji.......
*Please manej ido ba lafiya*๐
*๐ณ๐ช๐ณ๐ชVive le niger๐ณ๐ช๐ณ๐ช*
*Yar mutan kazay ce*๐
*Anty Maimounath*๐
+22969164943
[10/9, 01:46] Prince Abdul 3 Star: ๐๐๐๐๐๐
*KHADIJATUL*
*IMAAN*
๐๐๐๐๐๐
*Story & written by*:โ๐ป
*Anty Maimounath*๐
*DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION*
(D.B.W.A)
*Dedicating to*:
*Maman Ahmad(mardiyya ka'oje)*
*Maman fairuza*
*Maman latifah(zulaihat)*
*sister Maryam Ishaq*
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
Page๐
Sun d'an jima kad'an a b'angaren su maman su yarima,sannan sukayi musu sallama suka fice..
Yau ma Imaan tayi shirin kwanciyar ta,bayan ta gama komai tasa rigar bacci pink color kuma iya gwiwa ce rigar gata sara sara...
Gadon ta ta haye dan bacci takeji...baccin ta ya fara nisa ta jiyo mutum bayan ta,saรฏ ta farka amma tayi kamar bacci takeyi...
Yarima kuwa hannu yasa ya juyo ta tana fuskantar shi,a hankali yake magana kamar mai rad'a yana cewa''baby kiyi hak'uri please karki hanani hakk'ina yau,ai imaan tanajin haka ta zabura tana neman guduwa,ya kamota yace''ina zaki''?
Cikin kuka tace''ni ka sake min hannu zanje falo in kwanta dan Allah karka yi min komai wallahi tsoro nake๐ขhhh imaan Kenan kuka tun ba'a fara buga game din ba๐๐
Yarima ya nisa yace''a hankali zan miki babu ciwo kinji,kiyi hak'uri,kuma karki manta yanxu haka kunnuwa da idanuwan sarki da sauran jama'a mu suke jira suji kyakkyawan labari saboda ta haka ne za'a gane nayi sa'ar mata tagari kuma na cancanci hawa gadon sarauta....
So please nd please dear ki amince min,ita dai tayi zuru tana saurare ga fargaba da tsoro tabb a idon ta....
Ya kwantar da ita ya fara mata wasa a hankali dan yanason ta dan nutsu sannan,kuma yasan imaan k'arama ce shi kanshi tausaya mata yakeyi...
Shafata yakeyi yana mata magana cikin kunne nidai bansan me yake fada ba,a hankali ya gangaro wajen bakin ta,yayi kissing din ta,ita dai gabanta saรฏ fad'uwa yake dan tsoro,kuma taga alamun yau mai rabata da yarima saรฏ Allah,
Wasa fa yayi nisa har imaan ta fara mishi kuka,shiiiit yace da ita,idanuwanshi duk sun canza kala sunyi jawur dasu....addu'ar saduwa da iyali naji yarima ya fara karantowa(Bismillahi Allahumma janni'b nashaytan wa jannibi shaytan mah razaqtanah...)
Yarima hanya yake nema amma ina dan imaan yarinya ce gashi tasha gyaran amare,su duka sun sha wuya yarima ma kenen bare kuma ita...nidai tausayi imaan ta bani na fito na ja musu kofa na dawo falo....
Har na fara gyangyadi na jiwo ihun imaan,Allah sarki su imaan an girma....ina komawa d'akin naga yarima ya rikice Ashe imaan ce ta suma๐ณtoh abin har yakai haka cabb,
Da k'yar yarima ya samu ta farfad'o da taimakon shi kasancewar shi babban doctor,daukan ta yayi ya shiga bathroom da ita daman ya had'a ruwan zafi da dettol,cikin ruwan ya saka ta ihu tayi ta fara mishi kuka tana cewa''wayyoo zai kasheni๐
Yarima yace''srry dear,am so sorry kiyi hak'uri Dole ne ki shiga ruwan zafi''hararen shi imaan tayi ta k'asan ido tana cewa mugu kawai marar tausayi,Ashe ya ji abinda ta fada,
Murmushi yayi yace''baby na nine mugun marar tausayi ko?duk tausaya miki da nayi baki gani ba ko,k'ara sunkuyar da kanta tayi,yace''in fa baki bari nayi miki ba jakadiyace zata zo kuma ta gane halin da kike ciki,zaro ido tayi,yace''yes i'm serious haka al'adar gidan mรป take ni kuma bazan yadda da wannan ba...a nan toilet din suka b'ata time dan da k'yar imaan ta yadda ya gasata tana ta hawaye dan azaba...
Bayan sun gama ya nad'ota a tawul yakai ta bisa gado,shima ya koma yayi wankan,amma shima fa yad'an ji jiki dan dai shi yana namiji ne....
Da ta tashi bata ga yarima ba,tashi tayi a hankali saรฏ da ta saki wata 'yar k'ara saboda k'ugunta da taji ya amsa,zuwa tayi ta d'auro alwala dan ta gabatar da sallar asubahi,amma daga zaune tayi....
Bayan ta gama tashi tayi ta koma bisa gadon ta kwanta tana tunanin ina yarima ya shiga da asubar nan,oho masa shi ya sani marar tausayi kawai,hhhh imaan Kenan...tana cikin tunanin ne ta jiyo motsi a falo,Sauri tayi tasa kanta cikin bargo tayi zaton yarima ne,saรฏ kuma ta jiyo muryar mace..nocking akayi a k'ofar tace shigo wacece,daga can aka amsa da cewa nice jakadiya ranki ya dade,
Ido imaan ta zaro a ranta tace''jakadiya kuma warhaka me tazo yi,๐คkar ace dai yarima ne yaje ya fad'a a gidan su, amma kuwa ya gama da ni in ta tabbata haka,can kuma tace jakadiya lafiya meye?tace''uward'akina hajiya ce ta aiko ni,
Tace''shigo to''da ta shigo wasu abubuwa na gani a hannunta,tazo kusa da gadon tace''ina kwana gimbiya ta yarima daga yau kin zama 'yar lele a gidan nan,itadai ta amsa da lafiya lau amma sauran maganganun bata fahimci komai ba,
Jakadiya ce tace''gimbiya ki tashi ki shirya zamuje b'angaren uward'akina...nan naji haushi wato yarima zuwa yayi ko kunya babu ya fad'a musu ko,jakadiyace ta fito daga toilet tace''an gama had'a komai gimbiya,na tashi da dubara dan kar ta gane irin tafiyar da nakeyi,hmm ni kuwa nace ai an gama sani tuni๐
Kafin na fito an gyara min d'akin saรฏ da nayi mamakin gyaran da akayi cikin d'an k'ank'anin lokaci,juyawar da zatayi saรฏ taga jakadiya dauke da zanen gadon da suka kwana bisan shi jiya,saรฏ da ta tsorata๐ณme ya kawoshi hannun jakadiya?
Tace''jakadiya bani wannan zanen gadon zan wanke shi a toilet, saรฏ jakadiya tace''a a barshi ai dashi zan tafi can,๐ณcan ina kuma tace da ita,ta amsa mata da cewa,ai wannan b'angaren su mai martaba za'a kaishi kedai ki shirya akwai masu miki hidima mata su uku ne yanxu zasu iso,ni na gama nawa aikin amma kuwa naji dadin al'amarin nan a gaishe da d'ana,yayi sa'ar mata tagari na barki lafiya,tana gama fadar haka ta fice...
Imaan kuwa mutuwar tsaye tayi,tana cewa na shiga uku meye haka kuma,hmm duk laifin yarima ne ai meye na zuwa ya fad'a a gidan su,wannan kayan kunyar...
Shiri akayi min Wanda ko d'ร nake amarya ba'a min,cikin gidan su yarima ya ka je dani,da muka shiga ma naga ana ta shige da fice hidima akeyi babu kama hannun yaro,kamar yau ne ake auren namu....
D'akin nafeesat aka shigar dani sakamakon zaxxabi da ya saukar min lokaci guda,
Ina nan kwance saรฏ wayata tayi k'ara ina dubawa sai naga yarima ne, k'in d'auka nayi saboda wani haushin shi da nakeji,text yayi min yana rok'ona da in dau wayar shi...
Sake kira yayi na d'auka amma banyi magana ba saboda ina jin kunyar shi da kuma haushin shi,hello yace dani,banyi magana ba,ya sake cewa''please baby yi min magana mana ko zanji dadi,am so sorry kiyi hak'uri mana''
A hankali tace''ina jinka ai''yace''baby lafiya naji muryar ki kamar bakijin dadi''?
Tace''zaxxabi nakeyi''subhanallahi srry kina ina yanxu gani nan zuwa,ai tanajin haka tace''a a bรข sai kazo ba nasha magani ai kuma ina b'angaren su mama,su imaan anji jiki๐คฃ
Murmushi yayi dan ya gane tsoron shi takeyi,hhh
Yace''ok nan din ma ina iya zuwa inga matata ai ba laifi bane,zumburo baki tayi kamar tana gabanshi tace''nidai a a kayi zamanka na warke ma๐
Bai k'arayin wata magana ya kashe wayar....ina nan kwance naji ana gaishe shi yana amsa musu ya shigo d'akin yazo har inda nake ni zai hayo gadon na matsa can k'arshen gadon na fara matse hawayen da suka zo min,cikin kuka nace''nidai ka fita banso wallahi zan had'aka da mama,shi dariya ma ta bashi,komai rashin kunyar shi ya zai mata wani Abu a b'angaren su mama,kuma a d'akin kanwar shi salon ta rainashi,hmm yarima Kenan....yace''to yanxu a nan meye abin kuka'',me na miki uhm,
Ita dai batayi magana ba,hannu tasa ta goge hawayen da suka zo mata,yace''ya jikin,ya kikeji yanxu,banda zaxxabin akwai inda yake miki ciwo"?Saurin girgiza kanta tayi tace''a a babu''yace''good haka nakeson ji....to d'an zo mana inji jikin naki yana fada yana k'ok'arin janyo ta,
K'ara ta saki Wanda sai da su mama sukaji,da kanta ta taso ta shigo d'akin, nan ta same mu, kunya ce ta kamani,kallon yarima tayi tace''lafiya me kayi mata''?yarima ya sosa k'eya yace''ban mata komai ba wallahi mama''tace''baka mata komai ba take ihu,shureim ka kiyayeni kaji ko,wai ma ya akayi ka shigo nan ko kunya bakaji duk mutanen da suke cikin gidan nan da falon nan ka iya tsallake su ka shigo ko saboda kai gaka maras kunya,mama kiyi h....bai k'arasa ba tace mishi zo ka fice min daga nan,
Sumi,sumi ya fice....ni kuma kaina k'asa kamar in nutse dan kunya tace min''sannu 'yata ya jikin baki?,da sauk'i nace da ita,tace''to yayi kyau Allah yayi miki albarka''nace''ameen'',
Da yamma bayan sallar la'asar,sai ga jamila ita da wasu 'yan makarantar mu Wanda basu samu damar zuwa bikina ba,
Nafeesat ce tayi musu jagora har d'aki...da shigowar su jamila ta kama yi min dariya,fuska nayi nace mata''ke kuma lafiya daga shigowarki sai dariya kamar wata mak'aryaciya,sai da tayi mai isarta sannan suka nemi waje suka zauna a bakin gadon muka gaisa dasu,jamila ta kalleni tace''k'awata ya jikinki''ban sani ba da iskanci na fada tare da murgud'a mata baki๐
Dariya jamila tayi tace''bani na kashe zomon ba,in kin isa kiyi ma yarima ki ga matakin da zai dauka''๐๐
Dukan su suka kwashe da dariya,nace''wai daman abinda ya kawoku Kenan gulma ko,dariya suka sakeyi sukace''a a amaryar prince shureim zumunci dai mukazo,hmm....can kuma yarima ne yake bawa naseer labarin korar da mama tayi mishi,dariya naseer yayi sosai sannan yace''friend wallahi kai d'an duniya ne sai da ka kashe arna jiya ashe๐คฃ๐คฃko tausayin yarinyar nan bakaji ba,murmushi yarima yayi yace''wallahi friend ni kaina ba haka naso ba,kawai idan nazo kusa da yarinyar nan ne nakejin wani irin feeling,nayi iya k'ok'arina dan hana faruwar hakan amma na kasa,gashi har ta farajin tsoro na,dariya naseer yayi yace''kasan wani abu?,ka barta kwana a hakan zata daina tsoron ka,amma fa idan kace kullum sai ka kusance ta to wallahi bazata daina jin tsoron ka ba,y'a k'arasa maganar sa cike da zolaya,yarima ya kai mishi duka yace''friend kai fa d'an iska ne wallahi.....
Da misalin k'arfe 9:00pm a lokacin kowa ya watse,sai akace in fito a rakani gidana,haba wa ai a nan nace bansan zancen ba,babu inda zani har da kukana,mama ce ta shiga rarrashi na tace''kiyi hak'uri 'yata haka aure ya gada,ai muna tare in kinji kad'aici ga nafeesat sai taje kuyi hirar ku,hmm ita mama bata ganewa ni ba wannan nake ma ba,tace''bari to in kira yarima sai ku tafi,daman inason magana dashi.....hmm
*kiyi hak'uri da wannan idona,need ur prayers*
*yar mutan kazay ce*๐
*ANTY MAIMOUNATH*๐
+22969164943
[09/10, 01:19] Yar Niger Frd Husaini: ๐๐๐๐๐๐
*KHADIJATUL*
*IMAAN*
๐๐๐๐๐๐
*Story & written by*:โ๐ป
*Anty Maimounath*๐
*PERFECT WRITERS FORUM*
*๐P.W.F๐*
*cette page est pour vous les nigรฉriens,merci pour vos soutient, je vous aimes tous,on es ensemble*
*niger c mon pays,niger c mon continent*๐ณ๐ช๐ณ๐ช๐ณ๐ช
*Dรฉdicace ร *:
*Maman latifah(Zulaihat)*
*Ma chรฉrie (Husnah)*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Page1โฃ1โฃ
A waya mama ta kira yarima,jim kad'an sai gashi nan ya shigo tare da yin sallama,ba shigar shi ta safe bace ya sauya kaya zuwa k'anana blue jeans ne da farar shirt mai ratsin ja,kayan sun matuk'ar yi mishi kyau,Dole ne duk inda ya shiga mata suyi ribibin shi,dan dai basu ga fuska bane saboda in ya fita waje ba ya yin dariya saรฏ ya dawo gida(yes haka akeson jinin sarauta)
Zuwa yayi kusa da mama ya zauna kamar yanda nima nayi,kallon masu mata hidima tayi tace''ku bamu waje zanyi magana da 'ya'yana,tashi sukayi d'aya bayan d'aya suka fita suna kirari,mama ta kalli yarima tace''shureim''ya amsa da na'am mama,dan yasan idan ta kirashi da wannan sunan to ba wasa,tace''maganar da zan fada maka itace ka rik'e Imaan amana wallahi in tayi kuka da kai ni kuma zan d'auki mataki da kaina ba tare da sarki yaji ba,kuma kasan in ka b'ata mata yaji to wallahi ran ka zai yi mummunan b'aci so nake ku zauna lafiya,kaga yarinya ce batasan komai ba in tayi ba daidai ba kayi mata magana cikin tattausan harshe ba fada ba dan nasan halinka da zuciyar tsiya....
Na dawo kanki 'yata,ku zauna lafiya kinji kuyi hak'uri da juna haka aure ya gada,duk abinda ya shige miki duhu ko shureim ba ya gida to ki turo a fada min ko kizo da kanki,gobe insha Allah za'a kawo muku Wanda zasu rink'a muku hidima,Allah ya muku albarka,ameen!!...
*BAYAN KWANA BIYU*
Yarima bai k'ara neman wani Abu a wajen imaan ba,sai a rana ta uku suna kwance da misalin k'arfe 11pm,imaan tana cikin bacci taji ana lalubarta,haba ai ba shiri ta tashi ta zauna saรฏ kuma ta fara kuka,yace''lafiya me ya faru kike kuka cikin daren nan,tace''ni ka daina tab'ani banso'',yace''haba baby na shine abin kuka kiyi hak'uri kad'an fa zanyi wallahi ina cikin buk'ata ne,kuma ai kin warke ko,yau kwana uku Kenan ban nemi komai a wajenki ba,ai nayi hak'uri ma,imaan ta shiga yarfe hannu tana cewa''wallahi da zafi in kayi min kasheni zakayi,yace''kashewa kuma wa kika tab'a ganin ya mutu ta wannan hanyar,shiru tayi.....janyo ta yayi ya had'e bakinsu...asuba tagari
*washe gari*
Yau ma yarima ne ya taimaka mata tayi wanka,a hankali take takawa saboda yanda taji bai da maraba da na farko,shi yasa mata rigar ma,sannan ya fice zuwa masallaci dan kar ya makara...da ya dawo ya iske imaan tana bacci akan abin sallah,sai da yaji tausayin ta dan yasan Dole tayi bacci saboda jiya basu kwanta da wuri ba๐...d'aukan ta yayi zai kaita bisa gado ta saki ihu,Saurin had'a bakinsu yayi dan kar ta k'ara ma,sannan yace''meye abin ihu gado zan kaiki kiyi baccin,a shagwab'ance tace''ni a nan zanyi ka saukeni''yace''babu abinda zan miki kiyi hak'uri kinji,gyad'a kai tayi...basu farka ba sai wajen 11am,imaan ce ta fara farkawa ta ganta bisa k'irjinshi,a hankali ta tashi ta zauna ta shiga kallon shi,ashe haka yake da kyau,yarima in yaje inda ba'a sanshi ba sai ace balarabe ne saboda bai yi kama da bahaushe ba,k'irjinshi d'auke da yalwataccen gashi yayi lub,haka sajen shi ma,ga d'an bakin shi abin birgewa,fuskar yarima dai babu abin kushewa,handsome(he is so cut)ita kanta tasan tayi sa'ar miji kawai dai yarinta ce take damunta,kuma tanason karatun ta.....bata sani ba tana wata duniyar tunanin ashe yarima ya farka yana kallonta,ai kuwa juyowar da xatayi sai sukayi ido biyu dashi,gira ya d'aga mata yace''yadai'',hannu tasa ta rufe fuskar ta,kunya taji sosai ya kamata tana kallon shi,yace''tun d'azu na farka naga baby na tana kallona,to ya kyau nayi miki ko muni?ba amsa ita dai fuskar ta a rufe,janyo ta yayi yace''fada min mana,tace''inason zanyi wanka,yace''so kike inyi miki"?saurin girgiza kai tayi tace''ka sakeni inje inyi''yace''to ya jikin naki ai ya daina ciwon ko"?,baki ta fiddo tace''ni lafiyata klau'',
Dariya yarima yayi yace''are u serious?"gyad'a mishi kai tayi,yace''amma jiya kikayi ta kira min su mama har da abba,rufe ido tayi ta tashi ta shige bathroom da gudu tana murmushi....wanan Kenan
Wajen 5 na yamma jamila tazo wai umma ce ta aiko ta,a falo muka zauna nasa a kawo mata juice, muna hira sai tace''ke tashi mรป shiga daga ciki in baki abinda umma ta aiko ni dashi,d'akina muka shige ni kuwa har da kullewa da key saboda tsaro๐
Bakin gado muka zauna ta bud'e jakar ta,ta fiddo wasu abubuwa ta mik'o min tace''gasu nan umma tace anty khaleesert ta aiko miki tace zata kiraki tayi miki bayanin su,
Yamutsa fuska tayi tace''bazanyi amfani dasu ba ko tayi min bayanin,me zanyi dasu,wancan ma da ta bani nayi ta sha ni nasan wuyar da naji.......
*Please manej ido ba lafiya*๐
*๐ณ๐ช๐ณ๐ชVive le niger๐ณ๐ช๐ณ๐ช*
*Yar mutan kazay ce*๐
*Anty Maimounath*๐
+22969164943
[12/10, 02:13] Yar Niger Frd Husaini: ๐๐๐๐๐๐
*KHADIJATUL*
*IMAAN*
๐๐๐๐๐๐
*Story & written by*:โ๐ป
*Anty Maimounath*๐
*PERFECT WRITERS FORUM*
*๐P.W.F๐*
*YA ALLAH KA BAWA MARASA LAFIYA,MASU LAFIYA KUMA ALLAH KA K'ARA MUSU,UWAYEN MU DA KAKANNIN MU WANDA SUKA RIGAMU GIDAN GASKIYA ALLAH KAYI MUSU RAHAMA,MU DA MUKAYI SAURA KASA MU CIKA DA IMANI.AMEEEN!!!*
*Dedicated to*:
*Maman Ahmad(mardiyya ka'oje)*
*Maman latifah(zulaihat)*
*Ummu Basheer(fateema)*
*Maman fairuza*
*Maryam Ishaq*
*Da Wanda ban ambata ba duk kuna raina,fan's na khadijatul imaan inajin dadin comments dinku,nagode Allah ya bar k'auna*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Page1โฃ3โฃ
Kallon juna sukayi yarima da imaan,imaan ce tayi Saurin sunkuyar da kanta k'asa,nafeesat kuwa kallon su tayi tanason tayi dariya tana tsoron yarima amma duk da haka sai da ta d'an dara,yarima ya juyo yace''ke dawa kike,ina miki wasa ne manya suna magana kina sauraren mutane tashi a nan kafin in fasa miki baki,mama ce tace''to me tayi maka yanxu dan kawai tayi dariya'',mama wallahi ta rainani....nidai yanxu ba wannan ba,bari in kira doctor na gida ya duba min 'yata,yarima a cikin ranshi yace''wai mama me take nufi ne,ko tana zaton cikine hm no yaushe ma akayi auren da zatayi ciki,hasali ma al'adar ta ce tazo yau,kuma ma she is too young da ta d'auki ciki...hmm ni kuwa nace haka dai kake gani yarima...
An kira doctor mata dan ta duba imaan,a lokacin da doctor tazo imaan tana d'akin feenat dan mama tace sai an duba ta sannan taje b'angaren ta...tambayoyi ta shiga yi wa imaan a nan ta gane cewa menses ne,amma ciwon cikin ba kamar lokacin da take gida ba,nan dai ta rubuta musu maganin da za'a sayo mata,ta juyo ta ba yarima takardar gami da cewa''ya kamata kayi wani abu game da ciwon nan nata dan kaine maganin shi,kunya yarima yaji,a ranshi yana cewa ita tayi zaton babu abinda ya tab'a shiga tsakanin mu ne,hmm....
Imaan kuwa sai k'arfe 12:30 na rana ta tashi,shima feenat ce ta tashe ta dan taci abinci sai tasha maganin ta,sai da tayi wanka ta gyara jikinta sannan taci abincin ta kora maganin,feenat tace''mama fa tayi zaton ciki ne gareki shiyasa take wannan b'arin jikin'',imaan ta zaro ido tace''ke rufamin secret(asiri)ciki kuma yaushe akayi daren bare safiya tayi,ni da nakeson in cigaba da karatu na me zanyi da wani ciki a yanxu cabb,dariya feenat tayi sannan tace''eh dai duk da haka mudai munason muji kukan baby a gidan nan๐duka imaan ta kai mata tace''to baxaku ji ba kuwa,sai munji dan yayana gwarzo ne kuma jarumin maza ne,ai kin fini sanin haka,hhh....imaan kyaleta tayi dan ta lura tsokanar ta takeyi,kallon ta tayi tace''feenat yaushe zaku koma skull,feenat ta amsa mata da saura one week mu koma,imaan tace''mu ma haka...ke kuma ina zaki,ai kin gama skull kuma feenat ce take fad'a mata haka,baki imaan ta turo tace''dan me sai naje skull,waye zai hanani zuwa?"feenat tace''yaya shureim mana ai kema kin sani,yaya kishi ne dashi,to wai ma me zakiyi da skull me kika rasa ne,imaan ta kalleta tace''ai ba dan kud'i akeyi ba,skull ai wajen neman ilimi ne,kuma ma karatun likita nakeso inyi fa'',
Feenat tace''good irin na yaya Kenan kinason ki zama irin mijinki ne ko,Allah feenat ki daina banaso ta fad'a a shagwab'e,feenat tace''to yau kuma ni ake yiwa shagwab'a ni fa ba yaya bace,kafin imaan tayi magana wayarta ta shiga k'ara,ta kalli wayar sai taga yarima ne,d'agawa tayi tare dayin sallama a hankali''assalamu alaika'',yarima ya amsa da wa alaiki salam baby na ya jikin da fatan cikin ya daina ciwo,eh kawai tace dashi,sai kuma yace''kizo b'angaren mu ina jiran ki ok,tace''to,kashe wayar yayi sannan ya shiga wanka dan zuwan shi Kenan gidan.....ko da ta shigo falon nasu bata ganshi ba,kai tsaye ta wuce d'akinta dan ta sauya kayan jikinta zuwa k'ananan kaya ta feshe jikinta da turare mai k'amshi,bayan ta gama sai take tunanin ko taje d'akin nashi ta gani ko yana ciki,tashi tayi ta d'auki mayafinta kalar kayan ta yafa tayi bedroom din yarima....nocking tayi ta shiga,a daidai time din kuwa yarima ya fito daga wanka d'aure da tawul hannunshi da k'aramin tawul yana tsane ruwan kanshi,imaan kuwa da sauri zata juya ta fita yace mata''ina zaki''sunkuyar da kanta tayi k'asa tace''uhm...daman...bata gama fad'ar abinda takeson fad'i ba yarima ya iso kusa da ita ya rungumeta ta baya ya zamo k'irjinshi yana shafar bayanta Kenan,ya d'ora hab'ar shi bisa kafad'arta yasa hannu ya rik'e k'ugunta ita kuma imaan tsoro duk ya cika mata ciki duk da dai tasan bata sallah... Magana yake mata a cikin kunne a hankali yana cewa''why baby,meyasa kike tsorona haka,ya kamata ace zuwa yanxu kin daina tsoro,nine fa prince d'inki ba wani ba,yanxu kalli yanda jikinki ke mazari sai kace kinga dodo'',duk wannan maganar a kunne yake mata sak'on kuwa yana zuwa mata dan wani iri takeji daga tsakar kanta har zuwa k'afafunta,ko menene?oho...tsayiwar ma gagarar su tayi,janta yayi zuwa gadon shi ya kwantar da ita,bakinta ya lalubo ya dasa nashi bisa kan nata....wasa ya shiga yi da harshenta cikin iya hik'ima da soyayya kai yarima k'arshene...
Imaan dai babu bakin magana jikinta kuwa yana k'arb'ar sak'on da yarima yake aikawa,toh fa jama'a yarima fa ya zauce har ya kasa controling kansa,kukan imaan ne ya dawo dashi daga duniyar da ya tafi,hmm yarima Kenan ko ya manta a halin da imaan take ne...hak'uri ya shiga bata yana cewa''baby na sorry ba abinda kike nufi bane,ta yaya zan kusanceki kina rashin sallah,kawai nayi haka ne dan in samu nutsuwa'',imaan dai ba magana tayi lamo a k'irjin shi kunya takeji hmm,ya k'ara cewa''baby na kiyi hak'uri nasan ina takura miki,wallahi ban iya controling kaina idan ina kusanki so ki k'ara hak'uri dani kinji,ita dai ta kifa kanta a bisa pillow tana sauraren shi....yarima tashi yayi ya sake yin wani wankan๐bayan ya fito yasa kananan kaya yazo ya zauna bisa bakin gadon yace''baby na tashi muyi magana'',tashi tayi zaune suka had'a ido sai ta kauda kan ta,murmishi yarima yayi yasan kunya ce takeji,yace''baby daman inaso in fad'a miki zamuyi tafiya