Share this page
5 / 10
dai'' Yarima ne ya amsa mata,sannan suka gaisa da mijinta,a nan yake ce ma yarima,ni sunana Mustapha matata kuma ummu aymana da 'yar mu Haneefa, Yarima yace''ok yayi kyau ni sunana shureim ana kirana da yarima,my nurul qalb kuma khadijatul imaan, Nan ummu tazo kusan imaan tace''k'awata sannu ko,da alama kin gaji amma, Nan dai suka shiga mota d'aya,hostel d'aya suka kama,sun zama friends, Tunda suka zo imaan da tayi wanka ko abinci bata ci ba sai bacci.....babu yanda yarima bai yi da ita ba ta tashi taci abinci tace ita batajin yunwa... Sai da lokacin sallar magrib tayi sannan ta tashi Dole badan bacci ya isheta ba.. Yarima kallon ta yake yana murmushi yace''my nurul qalb yadai nake ganinki wata iri Kodai....hmm Tace''wallahi duk na gaji'',kin tabbata gajiya ce inji yarima,kai ta d'aga mishi, Yace''zo nan in tambayeki wani abu, Tasowa tayi daga abin sallah tazo kusa dashi ta zauna,jayota yayi ya rungumeta,a kunne ya rad'a mata yace''kodai nayi ajiyar baby ne yana magana yana shafa cikinta'', Girgiza kanta tayi gami da cire hannun shi daga bisa cikinta tace''ni bani da komai, Dariya yayi yana kallon ta yana wani tunani a ranshi.... Ko tunanin me? oho *Ku biyo 'yar mutan kazay* *Anty Maimounath*😘 *+22969164943* [16/10, 00:00] Yar Niger Frd Husaini: πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“ *KHADIJATUL* *IMAAN* πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“ *STORY* *&* *WRITTEN BY*:✍🏻 *ANTY MAIMOUNATH*πŸ’ž *PERFECT WRITERS FORUM* *πŸ’žP.W.FπŸ’ž* *VOTRE SOUTIENT Γ‡A ME VA VRAIMENT AU CΕ’UR, MERCI BEAUCOUP JE VOUS AIMES TOUS😘😘😘* *DEDICATED TO*: *MAMAN AHMAD(MARDIYYA KAO'JE)* *RAHEENAT NIAMEY (NIGER)* *BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM* Page1⃣9⃣~2⃣0⃣ IMAAN sai da taji kunya dan ganin irin kallon da yake mata,yarima kuwa tunani yake a matsayin shi na kwararren likita yanaso ya gano abinda ke damunta, Kamota yayi yace''fad'a min gaskiya bakijin wani canji a jikinki''girgiza kai tayi tace''kawai gajiya ce nakeji, Ya lak'uce mata hanci yace''gajiyar nan fa kar ta hana min sakewa in anjima'', 6oye fuskar ta tayi a k'irjinshi dan ta gane nufin shi,hmm kai YARIMA akwai naci, Ya d'ago ta ya kama fuskar ta yace''bud'e idon ai gaskiya ce na fad'a'', Tashi, mu gabatar da sallah isha'i,ta shi tayi yaja musu jam'i sukayi yayi musu addu'a sosai..... Ko da sukazo kwanciya bacci YARIMA fa yace sai ya d'an huta da IMAAN d'in tashi,ita kuma babu yanda ta iya haka dai ta daure ta bashi hakk'inshi.... Shi kanshi PRINCE bai son yana takura mata,amma haka kawai yakejin bazai iya jurewa ba,duk da gajiyar da sukayi.... Sai da yayi around biyu sannan ya kyaleta,Allah sarki IMAAN.... Da asuba,Bayan sunyi sallah sun koma bisa gado nan YARIMA yake sunsunar ta,nan fa tayi rau rau da ido dan ba k'aramar gajiya takeji ba,amma shi YARIMA ya dage sai ya k'ara,cabb.. Hannu yasa cikin rigar ta yana wasa da k'irjinta,ita dai saurare takeyi,a kunne ya rad'a mata cewa''bakiso ko nurul qalb,kiyi hak'uri,bazan yi miki ba tunda bakiso amma plx ki barni inyi wasa da ke dan in samu nutsuwa... Duk yabi ya takura ta da shafe shafe,da kuma kiss,hannu yasa ya fidda mata rigar,ganin dukiyar fulanin ta ya saka shi cikin wani hali,baki ya dasa a k'irjin ta,tsotsa yake cikin kwarewa a soyayya,ita kanta IMAAN abin sai yayi mata dad'iπŸ™Š Sai miqa takeyi alamar saqonnin YARIMA suna isar mata,hannu yasa a marar ta cikin wata irin voice yace''you know i can't endure it,plx ki yarda inyi ko da kad'an ne'', Nan dai yayi ta mata kalamai masu ratsa zuciya har ya samu kanta,shawo kanta ba wuya kasancewar ta yarinya da bata san komai ba.. YARIMA albarka yake ta sa mata har bacci ya daukesu... ~~~~~~~ Ranar da suka cika sati d'aya a malaysia,YARIMA ne ya shirya dan zuwa clinic d'in da ya saba zuwa tun yana nan k'asar,IMAAN ce ta marairaice mishi tace sai ta bishi,hak'uri yake bata yace zai kaita b'angarensu UMMU AYMANA ta zauna can har ya dawo, Hakan kuwa akayi,da ya gama shirin shi itama tasa kayanta ta saka hijab,suka fice zuwa can,yace musu yana son IMAAN ta zauna har ya dawo...... Ba YARIMA ne ya dawo ba sai kusan sallah azahar,a lokacin su IMAAN suna ta hirar su ita da UMMU AYMANA...ko da ya zo su tafi banza tayi dashi daman ta kumbura kamar ta fashe,wai ita a dole fushi takeyi saboda ya tafi ya barta,ni kuma nace toh su IMAAN ke da baki sonshi ina ruwanki da inda zaije,hmm muje zuwa dai.... Da suka isa b'angaren su,ya kalleta yace''nurl qalbi na yadai nake ganinki haka?,fushi ne kikeyi dani ko?"d'agowa tayi suka had'a ido tayi saurin kauda idon ta, Yace''kiyi hak'uri ai daga asibitin banje ko ina ba'',bari inyi wanka muyi sallah in na huta zuwa anjima zamu fita in zaga dake kiga gari kinji koh?" IMAAN kanta kawai ta d'aga mishi,yaja hannunta suka shiga d'akin baccin su... Da yamma ne suka fita yawon shak'atawa,sun zaga gari sosai inda suka je wani had'add'en super market yace ta d'auki abinda takeso,kayan zaqi ne kawai ta kwana shi dai kallon ta kawai yakeyi ko me zatayi da wannan kayan zaqin,hmm Daga nan kuwa wani shago na sayar da kayan mata ya kaita,nan ma yace ta zab'i kayan bacci masu kyau dan ya lura bata kawo nata dayawa bΓ’...kunyar za6e taji,yazo kusanta a hankali yace mata''ya kika tsaya?" Rufe fuskar ta tayi da hannu,murmushi yayi yace''hmm su baby sarkin kunya,to bari ni in za6a miki, Kayan da ya kwasar mata mamakin shi ta shigayi,kamar ba da kud'i ake sayen su ba ko ciwon fiddasu bai yi,hmm IMAAN kenan karki manta shi fa ba irin k'ananun mutane bane,tasu daban ce ba irin... Ko da suka dawo masaukin su,wanka sukayi suka gabatar da sallah magrib,suna zaune suna kallo akayi musu knocking YARIMA ne ya amsa da''yes come in''su MUSTAPHA ne da 'yarsu suka shigo, Waje suka nema suka zauna aka ci gaba da kallo suna hirar su kuma,a nan ne YARIMA yake fad'a ma MUSTAPHA cewa d'azun yaje ganin doctor ne saboda matsalar kanshi yacekwana hud'u aka bashi ya koma ,nan yayi mishi fatan alkhairi yace''Allah ya bada sa'ar aikin'',ameen inji YARIMA, UMMU AYMANA kuwa jan hannun IMAAN tayi tace''k'awata muje mu barsu suyi hirar su,b'angarensu ummu suka nufa.... A cikin hirar tasu ne UMMU ta kalli IMAAN tace''k'awata da alama mun samu k'aruwa ko?"kallonta IMAAN tayi dan bata gane nufinta ba,tace''anty kamar ya?ban gane ba,dariya UMMU AYMANA tayi sannan tace''ina nufin anya ba ciki bane gareki?"IMAAN ta zaro ido tace''ciki kuma anty,a a ni bani da komai'', UMMU AYMANA tace''to bari inada abin gwajin ciki zamuyi sai mu gani, IMAAN tace''in ciki ne na shiga uku,ina Zani da ciki ina 'yar k'arama dani, UMMU tace''to meye dan kinyi ciki,ai ba shege bane da ubansa kuma ko YARIMA zaiji dad'i sosai,ta kalleta tace''anty karatu na fa?" Tace mata''ciki bazai hanaki karatunki ba,to wai ma yanxu bakijin wani chanji ne a jikinki?" IMAAN ta kalleta sannan tace''a a inajin gajiya dai kawai,ita d'in ma nasan saboda tafiyar da mukayi ne.... Sunayin test d'in kuwa ya nuna alamar shigar ciki,haba me IMAAN zatayi in ba kuka ba,tanayi UMMU tana bata hak'uri cewa''haba k'awata bakison ki haihu kema kamar na kowa,karki manta YARIMA dan sarauta ne kuma kince min shi kad'ai ne d'a namiji a gidansu,to kinsan ma meye hik'imar turo ku honeymoon kuwa?to irin wannan rana sukeso tazo kuma na tabbatar zasuyi murna sosai fiye da yanda baki zato, Ta tsagaita kukan sai sharar hawaye take... Su MUSTAPHA ne sukayi sallama suka shigo,IMAAN tayi saurin goge idon ta, MUSTAPHA ya kalli UMMU yace''ke haka akeyi kin rik'e mishi amaryar shi,in kuka samu hira baku leqa lokaci, Sai a lokacin ta kalli wayar da take hannunta taga wajen 10pm,tace''kai ashe dare ya fara,ango kaina bisa wuyana, Dariya YARIMA yayi sai yace''ba komai madam,ya juyo yace ma IMAAN baby na tashi mu tafi sashen mu, IMAAN sai da taji kunya,shi kuwa YARIMA ba ruwanshi a gaban kowa ma soyayyar shi yake nunawa... Suna shiga ya kalleta cikin ido yace''baby na Meya sameki naga idon ki kamar kinyi kuka?" Ai daman kamar jira takeyi,nan da nan sai ta fara kuka,YARIMA ya rikice yana tambayarta ko sunyi wani abu ne ita da UMMU, girgiza mishi kai tayi,kamata yayi suka zauna a kujera yana share mata hawaye.. Tashi yayi ya d'auko yagot a firij(frigo) ya dawo yace ta bud'e bakinta ya bata tasha,tana kauda kai ma tad'an sha kad'an,amma me ai tana sha ta sai amai yazo mata da gudu ta shiga d'akin baccin su ta wuce toilet.... Amai take ta kwarawa kamar zata amayar da hancin cikinta,YARIMA yana dafe sa ita yana cewa''sannu baby na,sannu kinji,d'aga mishi kai takeyi sai nishi take yi kuma dan wahala,Allah sarki nima na tausaya ma IMAAN, Da ta gama ta wanke bakinta da fuskar ta suka dawo d'aki,YARIMA ne yake ce mata''me ya saki amai, ko yagot d'in ne bakiso?''Eh tace dashi, To yanxu fad'a min abinda ya saki kuka d'azu, A shagwa6e tace''ba anty ce ba tace min wai ciki gareni,ta k'arashe maganar cikin zubda hawaye'', Murmushi yayi yace''to shine abin kuka wasa take miki ai'',shi kuwa ya fad'i hakan ne dan ta kwantar da hankalinta dan shi kanshi yana zargin haka,dadi cike cikinshi amma bai nuna ba, Tace''ai har da gwajin fitsari tayi min tace shine'',YARIMA yayi jim kad'an yace''likita ce kenan?"eh ta amsa mai, Yace mata''to kiyi hak'uri muje kici abinci gobe zamuje clinic a duba ki kinji?"tace''to gami da share hawayen ta... Cikin dare zaxxa6i yace ma IMAAN gani gareki,karkarwar sanyi takeyi har sai da YARIMA ya kashe a.c ya lullu6e ta da bargo.... Basuyi wani baccin kirki ba har aka kira sallar asuba,ya tashi yayi sallah sannan ya tashe ta tayi sallah d'Γ  k'yar shima a zaune,toh fa abin karau ya samu wai anyi wa makauniya wacila😁 Komawa tayi ta kwanta a gado,YARIMA yazo ya dafa jikinta yaji har yanxu akwai zaxxa6in yace''sannu baby na,bari in had'a miki tea anjima mu tafi clinic d'in...fita yayi yaje ya had'o mata tea d'in ya dawo ya ce ta tashi tasha sai ya bata magani kafin suje asibitin, Tashi tayi tasha kad'an ya bata maganin sannan ta koma ta kwanta,ya hayo gadon ya rungumeta yace''a samo miki wani abu mai d'an nauyi kinga asibiti zamu kuma allura zasu miki,tashi tayi daga jikinshi tace''ni banson allura kar ayi min'',yace''hak'uri zakiyi a miki ki samu sauk'i kinajin yanda jikinki yake da zafi, Kukan shagwa6a ta fara mishi tana cewa''ni ba sai munje ba,na samu sauk'i, ~~~~ ~~~~ ~~~~ Karfe 9am a asibiti tayi musu,sai da YARIMA ya fara ganin doctor yayi mishi bayanin cewa yana zaton cikine da IMAAN amma in ya aunata kar ya fad'a a gabanta....hmm Sai da suka jira result d'in ya fito,sai da doctor yayi 'yan rubuce rubucen shi sannan ya kalli YARIMA yace''ba komai ne yake damunta ba sai gajiya da kuma sauyin wuri,IMAAN dad'i taji an ce bata da ciki,hhhh yarinta kenan, Allura akayi mata saboda zaxxa6in,YARIMA ne yace da ita ta zauna a nan yana zuwa, Fita sukayi shi da doctor,YARIMA ya kalli doctor yace''ya me ka gani?"hannu ya mik'a mishi yana cewa''congratulation friend ka kusa zama dady,she is pregnancy'',haba me YARIMA zaiyi in ba murna ba,shi daman yayi zargin hakan,yace''doctor na week nawa ne?"doctor yace''sorry ashe ban fad'a maka ba,two weeks,amma ka bi a hankali fa friend'', YARIMA yace''ban gane nufinka ba?"dariya yayi mishi sannan yace''friend ina nufin karka kusance ta ka bari zuwa d'an wani lokaci'', YARIMA yace''why doctor?",yace''saboda akwai 'yar matsala kad'an amma karka damu ba wani abu,wannan magungunan idan tana shan su komai zaiyi daidai kaga yarinya ce sosai'',YARIMA yace''to har zuwa wane lokaci kenan dan kaima kasan yanda nake fa,wlh yanxu haka a matse nake'',kafad'ar shi doctor ya bubbuga yace''karka damu ko zuwa 2 weeks ne,saboda a binciken da nayi cikin na iya zubewa in har kace zaka kusanceta'',kallon shi YARIMA yayi yace''ok ba matsala zan jure tunda larura ce'',doctor yace''ok,kuma karka manta cewa jibi ne aikin naka,ai bazan manta ba insha Allah.. Baku tambayeni wanene doctor nan ba,ya akayi ya iya hausa alhalin yana zaune a turai? *KU BIYO 'YAR MUTAN KAZAY*πŸ’ž *ANTY MAIMOUNATH*😘 *+22969164943* [18/10, 01:53] Yar Niger Frd Husaini: πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“ *KHADIJATUL* *IMAAN* πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“ *STORY* *&* *WRITTEN BY*:✍🏻 *ANTY MAIMOUNATH*πŸ’ž *PERFECT WRITERS FORUM* *πŸ’žP.W.FπŸ’ž* *KHADIJATUL IMAAN FAN'S INA MATUKAR GODIYA DA SOYAYYAR KU,MASU BINA PRVT IDAN BANYI MUKU REPLY BA PLX KUYI MIN UZIRI INA BUZY NE TNX,LUV U ALL*😘😘😘 *YANXU NASAN CEWA BA SURBAJO KADAI AKE ZAGI BA,HAR DA SAURAN WRITERS,WANI YACE INA DAB DA FARA IRIN ABINDA SURBAJO KEYI,YA KUMA CE KOWA YA TASHI ISKANCIN SHI SAI YA FARA RUBUTUN NOVELS* *TARBIYYA DAGA GIDA TAKE TASHI INDAI HAR MUTUM YANADA ITA BABU WANDA YA ISA YA SAUYA MISHI,BA'A CE DOLE MUTUM YA KARANTA BA,NOVELS DIN SURBAJO BAZAI BATA TARBIYAR MUTUM BA SAI DAI IN DAMAN CAN MUTUM BASHI DA ITA,PLX KU BAR MUTANE SUYI ABINDA SUKA GA DAMA,KOWA YAYI LIFE DINSHI,PLX,PLX ND PLX*πŸ™πŸ™πŸ™ *DEDICATED TO*: *MAMAN AHMAD(mardiyya ka'oje)* *MAMAN IMAAN(Elina)* *MAMAN FAIRUZA* *BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM* Page2⃣1⃣~2⃣2⃣ Doctor MAHMUD IBRAHIM,haifaffen d'an najeriya ne,an haifeshi a garin Gombe baban shi bahaushe ne mahaifiyarshi ce bafillatana,aiki ya kawo babanshi Gombe a nan ne yaga mahaifiyar shi har sukayi aure,suka haifi 'ya'yansu biyar, MAHMUD ne babba a gidan su saΓ― kannunshi,AYSHAT,FATEEMA,ANISA da kuma ALIYU dan autan su...MAHMUD fari ne kyakkyawan gaske da ka ganshi to kasan yanada alaqa da fulani,yana da matar shi d'aya BILKISSU da 'yarsu kausar,aiki ne yakeyi a can k'asar ta malaysia,da ya gama karatu saΓ― turawa suka rok'eshi da ya zauna yayi musu aiki saboda hazak'ar shi,shi ma YARIMA babu abinda basu yi ba ya zauna yace shi yana kishin k'asar shi bazai zauna bΓ’,a nan ne suka san juna da doctor MAHMUD,amma shi doctor yana gabansu YARIMA dan har ya fara aiki sannan su suka ida nasu karatun...wannan Kenan... *Cigaban labarin.....* Ko da suka dawo har lokacin sallah azahar yayi,sai da suka gabatar da sallah sannan suka ci abincin da UMMU AYMANA ta kawo musu,sai dai IMAAN tana ci ta amayar da shi,YARIMA yace ta fad'i abinda ranta yakeso yaje ya kawo mata,wai ita d'an wake takeso hhhh ina zaki samu d'an wake a nan,ido ya zaro yace''baby na a ina zan samo shi ai ba'a sayarwa a nan k'asar,please canza wani abun,ai kuwa ta fara mishi kukan shagwa6a ita shi kawai takeso,da k'yar ya rarrashe ta ya bata kaza da yagot yace taci wannan kafin ya kawo mata d'an waken,ba laifi ta dan ci tasha magani daga nan sai bacci abinka da mai yaron ciki.... Ajiyar zuciya yayi yace''ai kuma na shiga uku,dan ya lura cikin zai dan bata wahala kuma irin mai laulayi ne da sa mutum tsirfa da Saurin fushi kuma'',wai lallai YARIMA anji jiki kam.. waya ya d'auka ya kira gida yake fad'a ma mama cewa IMAAN ba lafiya,maman ta rikice tace''what?to maza ku dawo gida kasa 'yar mutane gaba kana kallo ciwo ya shigeta,to wai me ya sameta ne?'',YARIMA ya Sosa kai kamar yana gabanta yace''mama munje asibitin da nake zuwa...uhm sai kuma yayi shiru'',maman tace''to me akace muku?ya Kayi shiru,fad'a min mana'',YARIMA yace''uhm doctor yace tana da juna biyu amma yana d'an wahalar da ita ne'', Haba me mama zatayi in ba murna ba,kamar anyi mata da busharar shiga aljannah,fad'i take alhmdllh Allah na gode maka, ina ita IMAAN d'in bata mu gaisa'', YARIMA yace''a a mama rufa min asiri kar taji cewa tanada ciki wlhy rigima zaki jayomin,yanxu ma da ya na k'are,yanxu ta gama kukan ita sai na samo mata d'an wake,da k'yar na samu tayi bacci, Mama tace''to ku dawo gida ya isa haka nan honeymoon ya k'are kuma tunda an samo min jika'',duk da ba a gabanta yake ba,amma sai da yaji kunya'',yace''mama doctor yace cikin yazo da 'yar matsala ne ba'ason abinda zatayi wani Abu na k'arfi kinga Kenan zancen zuwa bai taso ba,kiyi hak'uri ta samu ko one month ne'', Mama ta nisa tace''to shikenan Allah ya nuna mana,yanxu cikin satin shi nawa ne?"kai mama da son sa mutum kunya take,YARIMA ne yake fad'in haka cikin ranshi,sannan yace''just two weeks ne'', Nan dai suka ta6a hirar su ta tsakanin uwa d'anta sukayi sallama...haka dai YARIMA yayi ta kiran Wanda yasan yanada kusanci dashi ya fad'a musu abin farin cikin da ya same shi,ciki kuwa har da su anty khaleesert da Jamila tare da cewa bayason IMAAN ta sani kar su fad'a mata,suka ce ba damuwa kowa yayi murna,amma uwar gayyar batasan wainar da ake toyawa ba,hmm lallai YARIMA sarkin zumud'i,cikin two weeks har ya fad'awa jama'a,hhhh.... Sai da lokacin sallah la'asar yayi sannan ya tasheta shima ba dan yaso ba,sai dan tayi sallah ne,ai kuwa tana gama sallah ta dasa mishi kuka ita kawai a nemo mata d'an wake,YARIMA dafe kai yayi a ranshi yana cewa Ashe bata manta ba,hmm to ya zata manta abinda takeso,malam tashi la nemo kawai tunda ka had'ata da aiki.. Kamota yayi ya rungume yace''baby na yi hak'uri mana,na zagaya ko'ina ban samu ba a nan basu sayarwa ne,yi shiru ki daina kukan ya isa haka zai sa miki ciwon kai'',cikin shagwa6a tace''to mu koma gida ai a can akwai'', Yace''to naji amma ba yanxu ba,bari inje b'angarensu MUSTAPHA ko zan samu abinda zakici'',nan ma tace sai dai su tafi tare,yace''to tashi mu tafi'', Da sallamar su suka shiga falon nasu,sun taddasu suna zaune suna kallo,YARIMA ya mik'awa MUSTAPHA hannu suka gaisa,sai ya kalli UMMU AYMANA yace''ki taimakeni ki rabani da rigimar nan'',ta kalleshi kamar ya,me ya faru?,yace''IMAAN d'ina takeson d'an wake tun d'azu take min rigima,ki taimaka ko na fulawa ne kiyi mata'', Dariya tayi tace''to shikenan ba matsala, anyi sa'a ma nazo dashi daga gida har da yajin,YARIMA yace''dan Allah fa?kai amma yau kin fanshe ni,ai da babu ni babu baccin dare'',a kunyace IMAAN tace''to anty muje muyi d'an waken'',nan suka tashi suka nufi Kitchen d'in.....hmm su IMAAN fa an samu abinda akeso,d'an wake da mai da yaji,hhhh Cikin bacci YARIMA ya lalubo ta,ya rungume ta,ta bayanta ya tura hannunshi cikin 'yar yaloluwar rigar baccin ta,ya fara wasa da k'irjinta,a cewar shi ko zai rage zafi😁 Yana cikin yi ne ta motsa,sai taji hannun mutum bisa k'irjinta,ture hannun ta shiga yi,a shagwa6e ta ke cewa''ni banso karkayi min bacci nakeji'',a hankali YARIMA yace mata''haba baby na baki ko tausaya min,ba abinda kike nufi bane zanyi,kawai iya nan zan tsaya,a matse nake,kiyi hak'uri har un samu nutsuwa'',zata sake magana ya juyo ta ya dasa bakinshi kan..... ~~~~~ ~~~~ Yau ta kama ranar da YARIMA zai koma asibiti,ya kai IMAAN b'angarensu UMMU tare ma suka tafi da MUSTAPHA....da isar su ma ba wuya abinka da harkar kud'i,nan da nan aka shiga d'akin aiki da shi inda za'a duba mishi kwakwalwar shi,likitoci sun kai ruwa rana kafin su shawo kan matsalar,amma alhmdllh komai ya zama normal,sai dai za'a kwantar dashi yayi two dans(kwana biyu)a nan asibiti..... *ONE HOUR LATER* Ko da YARIMA ya farfad'o cewa yayi kawo mishi IMAAN d'inshi nan,MUSTAPHA ne ya koma yazo dasu duka,ai kuwa suna shiga ko da IMAAN taga YARIMA kwance sai ta fad'a jikinshi tana kuka,ta ma manta da cewa ita fa ba sonshi take ba,hhhh,IMAAN Kenan so na nawa kuma,bayan ga so k'arara ina gani a kwayar idonki,ai kema UMMU BASHEER kin gani koh? Da k'yar suka lallashe ta tayi shiru....nan dai suka wuni sai dare suka fice,IMAAN tace ita a nan zata zauna,aka ce mata ba'a buqatar d'an jinya a nan,nan ma wata sabuwar rigimar ce sai da YARIMA yace''baby na,kiyi hak'uri ku tafi da safe sai a kawo ki kinji,karki damu zan samu lafiya ai,ba gashi ina hira ba,da haka aka samu kanta.... Da safe kuwa IMAAN tunda tayi sallah ko break fast kin yi tayi,tace ita dai a kaita wajen mijinta,toh fa IMAAN fa ta kamu da son YARIMA amma yarinta ta hana ta gane hakan....da k'yar ta bari k'arfe 8am tayi,yau d'in ma su dukansu suka tafi asibitin inda IMAAN take d'auke da HANEEFAH 'yar UMMU AYMANA Kenan,inda ita kuma UMMU ke d'auke da breakfast d'in YARIMA,suka shiga d'akin da aka kwantar dashi tare da yin sallama.... Ko da suka shiga yana zaune yana danne danne a wayar shi,yana ganin su yayi murmushi yace''ai da yanxu zan kira ku ince a kawo min baby na'',dariya MUSTAPHA yayi yace''to kud'inka sun huta ba sai ka kira ba gatanan,hannu ya bude yace''zo nan baby na,takawa tayi a hankali taje wajenshi,amma kunya ta hana ta shige hannun shi,sai ta zauna a kusan shi ta gaishe shi tana mishi ya jiki,sun shagala...MUSTAPHA ne yayi gyaran murya yace''to in ka ida da madam ai sai ka juyo mΓ» gaisa ko,IMAAN kunya taji,inda YARIMA ko a jikinshi dariya yayi yace''am srry abokina kasan in ina ganin ta ban ganin komai a gabana'',a nan suka gaisa tare da mishi ya jiki...., ~~~~ ~~~~ An sako da YARIMA sun dawo gida,su duka sun fita yawon shak'atawa,daga can suka wuce wani katafaren restaurant dan su ci abinci.. Kowa an kawo mishi abinda yake so banda IMAAN dan cewa tayi ko warin shi bataso,toh fa sai yaya kenan? YARIMA lalla6a ta yayi har ya samu ta d'an ci ferfesun kayan ciki,bayan sun gama ne suka tashi dan magrib ta gabato,daidai zasu fita sukayi kicibus da wata budurwa,kallon kallo suka shiga yi da YARIMA,ita ma shi take kallo tanson ta tuno sunan shi sai can tace''wa nake gani kamar prince shureim?"YARIMA yace''yes shi ne sa'adiya uzaifa koh?"eh kwarai Ashe baka manta sunan ba,so ya kake naji ance Kayi aure'',yace''eh ga matata nan sunan ta KHADIJATUL IMAAN she is my life'',YARIMA yayi hakan ne saboda kar ta sake nace mishi irin na baya... Sa'adiya uzaifa tayi nacin son YARIMA kamar ta mutu amma bata samu nasara ba,sun had'u ne a nan malaysia,amma ita har yanxu bata gama karatun ta ba,wannan Kenan... Ta kalli IMAAN tace''amarya sannu ya gida,ya amarci?,da k'yar IMAAN ta amsa mata saboda wani irin Abu taji ya tokare mata k'irji,hhh zakiyi bayani, Ko da suka dawo gida sam IMAAN bata da walwala ko kad'an,YARIMA har ya gane ta yace''baby na yadai me ya faru ne?'',ba komai kawai tace dashi,murmushi yayi dan ya gane kishi ne takeyi... A wajen kwanciya bacci ma juya mishi baya tayi sai da YARIMA yace''baby na juyo babu kyau juya ma miji baya fa kinji ki daina'',banza tayi dashi sai da ya sake cewa''to shikenan bari inyi abinda baki son'',ai ba shiri ta juyo.. Had'a fuskar su yayi yace''me yake damunki uhm fad'a min",nace ba komai ai,yace''no ai da ba haka muka fita ba,ko dan kinga sa'adiya ne'',ai fa sai ta fashe da kuka tana cewa''ba ita bace take min wani irin kallo,ni me na mata'',murmushi yayi yace''kai baby na a yaushe kuma,kedai kice kishi kikeyi kawai'',b'ata fuska tayi tace''a a ni ba kishi nakeyi ba'',to menene uhm fad'a min ",love u so much baby na,ke fa kina son Γ ?", 6oye fuskar ta tayi a kan k'irjinshi saboda wutar d'akin a kunne take,hannu yasa ya kashe wutar,yace''to na kashe wutar fad'a min u love me?", shiru tayi can kuma tace''ni bacci nakeji'',yace''sai fa kin fad'a min ko kuma inyi tafiyata in barki a nan'',tace''ka bari to sai gobe yanxu bacci nakeji'',hmm baby na akwai wayo to naji Allah ya kaimu....ni kuma nace Ameen!!! Da asuba bayan sunyi sallah, IMAAN ta d'auki biro da takadda ta rubuta YARIMA I LOVE U,ta aje kusan shi ta juya baya gami da rufe fuskaπŸ™ˆ D'auka yayi ya karanta,cikin murna ya juyo da ita yace''baby na da gaske kike?" ko dai mafarki nake'',d'aga mishi kai tayi har yanxu fuskar a rufe,ya sake cewa are u sΓ»re?nan ma kai ta sake d'agawa,jayota yayi ya fara kai mata kiss yana cewa zamuyi cΓ©lΓ©bration na wannan ranar da Allah ya nuna min,wutar d'akin

Chapter 5 of 10