Share this page
2 / 10
ma tazo daga Kano dan can take da zama ita da mijin ta da 'ya'yanta...tare da 'yar ta sukazo wacce muke kusan shekaru daya da ita,sunanta Aseeyah,tanada shekara 17 da wata shidda ni kuma 17 years gareni....wannan kenan..... *please kuyi maneji da wannan ina buzy ne wallahi na gaji*🤦‍♀ *'yar mutan kazay ce💞 *Anty Maimounath*😘 [10/9, 01:45] Prince Abdul 3 Star: 🍓🍓🍓🍓🍓🍓 *KHADIJATUL* *IMAAN* 🍓🍓🍓🍓🍓🍓 *Story & written by*:✍🏻 *Anty Maimounath*💞 *DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION* (D.B.W.A) *Dedicating to*: *PRINCE ABDALLAH*(yayana) *UMMU BASHEER* *BADEEYAH*(Queen beauty) *HUSSAIN*(Atk) *HASSAN*(Yayana na kaina) *DADYN FATEE* *KING BOY*(Isah) *Bismillahir Rahmanir Rahim* Page7⃣ Rana bata k'arya saidai uwar d'iya taji kunya inji hausawa, Yau ranar daurin auren PRINCE SHUREIM AND KHADIJATUL IMAAN, IMAAN tasha kyau har ta gaji dan tunda aka Sanya musu rana ake gyarata ciki da waje😁 Ga wasu abubuwan sha da na turare anayi mata, Yau ma Anty khaleesert ce a daki tasa Imaan ta sanye wani had'in kayan mata daga sokoto tasa a kawo mata musamman dan wannan ranar, Imaan kuwa tace ita abun ya isheta bazata sha ba, Anty khaleeseet ta kalle ta tace''wai Imaan bada ke nake ba kika hau gado kika kwanta,ki sauko shi sha nace fa,wallahi zan kira umma tam.... Ina ma buntsuro baki tace''nifa anty na gaji da wannan abun da kike ta bani,haba dan Allah ba ya isa haka nan ba, Wai ma na meye ne? Dan naji wasu ma ko dad'i babu kamar magani, In magani ne to a daina bani dan ni lafiyatdakinki babu abinda ke damuna.... Anty tace''ai kuwa Dole ki sha kuma kina gamawa ga kaza nan tana jiranki, Zaro ido😳tayi tace''haba anty Wace irin kaza kuma,ni bani da yunwa,gaskiya ana takura min a gidan nan ta fada a shagwab'e... Anty tace''ai bakinki da gidan nan yau ne,shi ma kuwa ana daurawa zamu kaiki dakinki muga ta gaddama😜 Ni babu inda Zani ta fada a shagwabance, K'awayen amarya kuwa sai shige da fice sukeyi.... Anko ma kala uku sukayi,Wanda kala biyun yarima ne ya dau nauyin yi musu shi.... Jamila ce da wasu k'awayen su 'yan sshool dinsu suka shigo cikin ankon su na wani yadi mai shegen kyau pink color ne yy musu kyau sosai, D'akin su Imaan suka shiga inda suka iske Imaan tana kwance ido duk yayi mata jawur alamar taci kuka har ta gode Allah,tunanin ta zata bar gidansu da 'yan uwan ta da k'awayen ta... Gashi gidan sarauta ba'ayi musu zirga zirga sai dai lokaci zuwa lokaci...Allah sarki sabuwar rayuwa,rayuwar gidan miji☺... Jamila ce ta kalleta tace''ke kuma meye abin kuka a nan zaki cikin gidan sarauta gidan angon ki prince shureim,ko da yake nasan kukan dadi ne kikeyi ma,ta fada cike da zolaya😃 Imaan ta kalleta tace''jamee banson haka fa ki barni inji da abinda ke damuna tam, Fiddaussi tayi dariya😃tace''babu wani abinda ke damunki kawai tsabar dad'i ne yake damunki kawai😜 Su duka suka kwashe da dariya,Imaan tayi banza dasu... A daidai nan ne aka hasko daurin auren nasu,prince shureim Abdallah with Khadijatul Imaan Haladu... Daurin auren da ya samu halartar dumbin jama'a na k'asa da na waje,yarima ma abokan shi sun zo daga malaysia inda yayi karatu Kenan indai mai karatu bai manta ba can ne yarima yayi karatunshi... Can daga d'aya bangaren kuma aka hasko yarima da abokan shi sai tsokanar shi suke shi kuma yana murmushi,dan bai cika dariya ba cikin mutane wai sai a rainaka inji yarima fa bani na fada ba🤷‍♀ Yasha kaya na alfarma wata dakakkiyar shadda ce ruwan k'asa tayi matuk'ar yi mishi kyau... Nan su jamila suka d'auki guda da shewa suna cewa shikenan an d'aura kin zama matar prince shreim,ba gaddama yi nayi bari na bari😜 A nan Imaan ta shige cikin mayafinta ta fashe da kuka, Jamila tace''sai da kika gama kalle angwan ki tsab sannan ki shige cikin mayafi kina mana kukan munafirci😏 Daga tsakar gida suka jiyo magud'iya tana gud'a tana kirari tana cewa''alhmdllh aure ya d'auru khadijah ta zama ta yarima Allah ya bada zaman lafiya.ni kuma Maimounath nace ameen!!! A daki kuwa yarima ne yake Kiran Imaan tak'i d'agawa, Babu yanda su jamila basuyi da ita ba kan ta d'aga tace babu ruwansu baxata d'aga din ba.. Jamila tace''oho miki karki d'aga din wallahi zakiyi bayani ne in kika shiga hannun shi,duk ki gama rainin sense(hankali)din naki..ku kuzo Muje akwai sauran shirye shiryen mû fa Yarima kuwa ya kira ta ne dan ya face mata abokan shi sun hada musu dinner yau da misalin karfe 9:30pm zuwa 11pm na dare.. Text yayi mata yace''gdmrng my wife,how are u? Hope kin tashi lafiya na kira baki dauka ba,tsoron ne ko kunyata aka fara ji tun yanxu,daman dan in fada miki ne friends dina da sukazo daga malaysia ne suka shirya mana dinner yau misalin karfe 9:30pm zuwa 11pm so ki fada ma k'awayen ku sai ku zauna cikin shiri 9:00pm za'azo daukar ku OK. *your husband* Bayan ta karanta ne ta kira jamila a waya..... *kuyi hak'uri da wannan ina a halin tafiya ne,sai na isa insha Allah zaku jini* *ku sani cikin addu'ar ku*👏🏻 *nagode da k'auna*🙏 *yar mutan kazay ce* *Anty Maimounath*😘 [10/9, 01:45] Prince Abdul 3 Star: 🍓🍓🍓🍓🍓🍓 *KHADIJATUL* *IMAAN* 🍓🍓🍓🍓🍓🍓 *Story & written by*:✍🏻 *Anty Maimounath*💞 *DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION* (D.B.W.A) *Khadijatul Imaan fan's kuyi hak'uri na rashin jina kwana biyu ina cikin tafiya ne amma alhmdllh na iso lafiya,kuma zan cigaba daga inda na tsaya.inajin dadin comments naku Allah ya bar zumunci.Luv u all*😘😘😘 *Dedicated to*: *Maman Ahmad(mardiyya ka'oje)* *Bismillahir Rahmanir Rahim* Page8⃣ Jamila tana dawowa saï tace mata''amarya meye kike kirana lafiya ko?" Imaan ta kalleta tace''cewa akayi ku shirya anjima akwai dinner karfe 9:30 za'a zo daukanku,jamila tayi dariya tace''ya kike fidda kanki kice za'a zo daukan mû dai,ai kece ta farko a tafiyar ma😜 Shiru ta mata bata ce komai ba. Karfe 9:30 kuwa nayi sukaji dirar motoci a k'ofar gida, Daman kuwa k'awayen amarya sun shirya,amarya ce dai taso yin gaddama wai ita babu inda zata, Saï da anty khaleesert ta zare mata ido sannan ta shirya saï kumburi take tana k'arawa ita a Dole wai an takura mata...wannan Kenan Suna fita kowa ya rikice sakamakon wasu irin mahaukatan motoci da suka gani masu shegen tsada, Motar da amarya ta shiga daga ita saï angonta prince saï kuma dreba Wanda bai ganin su ma.. A hankali suke tafiya,nan yarima ya janyo Imaan yana shaqar dadaddan kamshin turaren jikinta, Ita kuwa saï kiciniyar kwatar kanta takeyi ita a Dole batason abinda yake mata,amma fa kuma ya birgeta sosai cikin shigar shi da shadda galilah ga wani fitinannan k'amshi da yakeyi shima har wani lumshe ido takeyi🙈 Hhhhh ni kuma maimounath nace anaso ana kaiwa kasuwa😉 Prince yace da ita cikin sansanyar murya mai dadin sauraro''hey baby calm down karki manta fa yanxu i'm ur husband'',so ki tsaya karki ba kanki wahala dan nasan kema kinason kwanciya jikin mijinki ko, Murguda baki tayi😳kai mijin ake murgud'a ma baki..hmm Tace''Allah ya kiyaye yaushe nace inason kwanciya jikinka''? Yace mata''ba saï kin fada min ba ina ganewa a haka ma,kuma idonki,jikinki ya nuna hakan, Murmushi yayi ya k'ara cewa''karki damu yau a gidan mijinki zaki kwana OK'' Ko kallon shi bata yi ba... Sun iso wajen dinner,kofar motar ma saï da aka Budé musu nan da nan yarima ya sauya fuska jinin sarautar ya motsa😁bare ma da yaga dogarai gaba daya ya rikid'e zuwa yariman shi... A hankali suke takawa har zuwa inda aka tanadar dan ango da amarya, Kowa saï kallon su yake,dan couple din nasu yayi,sunyi bala'in dacewa da juna... Anci ansha masha Allah,a nan ne kuma doctor naseer abokin yarima ya kyalla ido yaga jamila ai fa shikenan shi ma yace ya samu matar aure.. Time din tashi bai yi ba Imaan ta farayin hamma wai ita bacci takeji,yarima ya kalleta yace''bacci ne kikeji"? Kai ta d'aga mishi,shi kuwa mirmushi yayi dan ya gano ta yace''to tashi in kaiki gida da kaina,kafin sauran suje gida kin shirya, Ta kalleshi''shirin me zanyi kuma,da naje wanka zanyi in kwanta, Dariya ya mata yace''baby kin cika tsoro dayawa fa so please ki rage,dan gidan miji zaki..ban ce mishi komai ba... Mun iso kofar gida na yunk'ura zan fita saï naji k'ofar motar a kulle, Na waiwaya na kalleshi nace''ka budemin in fita ni bacci nakeji, Kallonta kawai yakeyi sai can yace''to ko dai in juya motar mû tafi gida in sunzo sun biyomu a baya, Ido ta zaro😳tace''wane gida kuma ban da nan''? Murmushi yayi ya janyota Saï da ya tsotse mata baki tas sannan ya saketa shi ma din dan kuka ta saka mishi wai ita ba 'yar iska bace🙄😂 Yace'' ai ba haramun bane ko,ni mijinki ne Wanda dubban jama'a sun shaida hakan,so daga yanxu banson in k'arajin wannan maganar a bakinki.,Har na fara bacci naji ana cewa ku fito da amaryar mana dare yanayi ai,saï da gabana ya fad'i,hhh su Imaan anji tsoro🤣😜dole aje gidan miji😝 Allah sarki haka aka fito da amarya tana kuka aka kai ta dakin abban su, Nasiha mai ratsa jiki yayi mata a nan kukan nata ya k'aru,umma ma tayi mata.. Nan fa ta rukunk'ume umma ita bazata je ba,tana kuka umma na kuka da k'yar aka banb'are ta a jikin umman... Kowa saï da ya tausaya mata abba ma dan yana namiji ne,daurewa ne kawai ya yi amma ya tausaya mata saboda Imaan k'arama ce... Da isar mu, anty khaleesert ce take rik'e dani har cikin gidan, Subhanallahi fad'in yanda gidan ya tsaru ma b'ata lokaci ne saboda katafaren gida ne da ya k'unshi b'angarori da dama, Ta ko ina kuwa barorine ke ta hidima,duk ta cikin mayafina nake wannan gulmar,nace hmm lallai Dole ne yarima ya rink'a girman kai.. Kai tsaye b'angaren su hajiya aka fice dani inda mun tarda ta da jama'ar ta itama,ga kuma masu yi mata hidima suma suna aikinsu, Sun tarbemu da fara'arsu hajiya tace''ku kawo min 'yata kusa dani'',anty ta kaini kusa da ita na zauna kaina a k'asa,amma har lokacin ban daina zubar da hawaye ba... Allah sarki aure yaqin mata😭😭inji hausawa.... Nan naga tarairaya kamar ta maidani cikinta hk takeji dan so,saï da aka gaggaisa sannan ne akai mana rakkiya har b'angaren yarima, Muna shiga nan ma wata alk'aryar ce,kamar ba a Nigeria ba, Kowa saï yabon gidan yakeyi,to ba Dole ba gidan saurata👑wasa ne😎 Nayi mamakin ganin su jamila cikin d'akin,ko ya akayi suka rigaye mû?oho Muna shiga suka d'auki gud'a wasu na shewa wai ga Amarya ta iso,har bakin gadona anty ta kaini na zauna Wanda shima yasha shimfid'a ta alfarma,zanen gadon milk ne mai kyau...komai na d'akin milk color ne, Babu abinda ba'a tanadar mana ba kama daga abinci har abin sha kala kala gasu nan ni wani abin mamaki ma hidima suke sosai kamar ba da kud'i ake sayen wani abin ba, Nan dai su anty da sauran 'yan rakiya suka ce su gida zasu fice,anty tace ma su jamila ku mû tafi ko,kokuwa sai angwaye sunzo tukun''? Sukace eh,nace''yanxu anty tafiya zakuyi bazaku kwana ba, Anty ta zaro ido😳ke rufa mana asiri,mû kwana fa sai kace Wanda muka kawo ki daga wani gari hmm,kiyi hak'uri,taso ma kiji...na tashi jiki a sanyaye na bita har falo, Nasiha ta k'arayi min sannan muka koma cikin dakin,su anty suka fice suna cewa asuba ta gari mudai munyi gaba, Suna fita na cire mayafina nazo zansa hannu a cikin kwanan abincin da su jamila suke ci,nan jamila ta rik'e min hannu tace''ke wa yace miki amarya tana cin abinci ranar da aka kawota''?ba'a cin abinci fa tam nidai ba ruwana, Nace inji uban wa?ni ba rai ne dani ba ko,to saï naci din saï me zai faru,na murgud'a mata baki😏 Dariya tayi😄 tace''wannan kuma yarima ne zai fada miki abinda zai faru😜 12:00pm daidai mukaji sallamar abokan ango,nayi Saurin rufe fuskata da mayafina,suka iso har inda muke,sukace''yan matan amarya ya kuke''? Suka amsa da alhmdllh mun gode Allah, Sai naseer yace''to ku nawa zamu saye bakin amarya dan munga tak'iyin magana, A nan ne yarima yayi magana yace''kai tak'i bazatayi ba din😠 Dariya naseer yayi yace''to muyi addu'a a gurguje dan naga wannan angon in aka jima korar mu zaiyi, Nan dai sukayi addu'a muka shafa sun d'an tab'a barkwanci har naseer yake fada ma yarima cewa''friend a dai bi a sannu dan yarinya ce😉 Duka yarima ya kai mishi yace''friend banson iskanci fa'', Naseer dariya ya sakeyi ya kalli inda jamila take yace''dear taso in kaiki gida,dan bazan yadda ki shiga motar kowa ba😎 Bayan yarima ya rakasu ya dawo dakin..ya tadda Imaan tana kuka, Ya isa kusa da gadon yace''sorry baby,kiyi hak'uri'' Kyaleshi nayi,ya hayo gadon ai kuwa nan gabana ya fada dukan uku uku... Hhhhh ba dukan uku uku ba,yayi tara tara dai🤣🤣 Ku biyo 'yar mutan kazay kuji ya zata kaya tsakanin ango da amarya😉 *Anty Maimounath*😘 +22969164943 [10/9, 01:45] Prince Abdul 3 Star: 🍓🍓🍓🍓🍓🍓 *KHADIJATUL* *IMAAN* 🍓🍓🍓🍓🍓🍓 *Story & written by*:✍🏻 *Anty Maimounath*💞 *DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION* ( D.B.W.A) *OH ALLAH! RESPOND TO OUR DU'A,HEAL OUR SICKNESSES,DEFEAT OUR ENNEMIES,GUIDE OUR LOVED ONES & GRANT US JANNATUL FIRDAUSSI,YA RABBIL ALAMIN.JUMMAH MUFEEDAH.* *WANNAN SHAFIN NAKU NE YAN GRP HAUSA NOVELS ONLY,KUNA RAINA BAN MANTA DAKU BA,LUV U ALL*😘😘😘 *Bismillahir Rahmanir Rahim* Page9⃣ Yarima yana hawa gadon rungumota saï ta fara kiciniyar kwatar kanta hmm Wace ke Imaan... Yarima yace''tsaya mana wai duk wannan tsoro ne ko kunya,in tsoro ne kuwa ai kince bakijin tsoro na in kin manta in tuna miki... Ta zumburo baki tace''ni ba tsoron ka nakeji ba,kawai ka sakeni da daina tab'ani bacci nakeji, Yarima yace''bacci kuma a daren amarcin naki zakiyi bacci,akwai tsarabar da nazo miki da ita ai kinaso ko? Girgiza kai tayi,sannan tace'' a a nagode ka rik'e kayanka,yarima dariya yayi yace''kenan kinsan tsarabar ko,tace''a a kawai ban buqata ne, Yace''ok tashi kije kiyi wanka ki d'auro alwala nima zanje in dawo,nafila zamuyi ta godewa Allah da ya kawo mana wannan rana,...yana fad'ar haka ya fice... Da ya dawo har ta rufe k'ofar,su Imaan sarkin tsoro🤣 Saï dai kash abinda bata sani ba shine ko ta rufe zai iya budewa..key yasa ya bud'e da ya shiga saï ya hangota lullube cikin bargo har ta fara bacci, Cikin sanda ya shigo sai kace wani b'arawo😂🤣 Kai tsaye wajen gadon ya nufa ya hau ya shige bargon shima,cikin bacci ne taji kamar alamar da mutum a bayan ta..zumbur ta mik'e zaune ta shima tashi yayi, Ta kalleshi tace''dan Allah meye haka ina cikin bacci na ka tasheni,yace''yaushe na tasheki,ke dai kika tashi kanki ke wai mai wayo ko,kin jiki jikin mijinki, A shagwabance tace''ni ka daina fada min banso, Yarima yace''to tashi kiyo alwala da nace ko, Tace''ina off banyin sallah, Kallonta yarima yayi yace''haba amaryata banson k'arya fa nasan da kina sallah,dan nasan lokacin da kike menses din ki, Ido ta zaro😳ka sani fa kace"?,yes ya bata amsa,dan haka tashi kina b'ata min time,sum sum ta fice dan ganin fuskar shi ba wasa, Sun gabatar da nafila yarima yayi musu addu'o'i sosai saboda masanin al'qur'ani ne duk da ba a Nigeria ya zauna ba,wannan Kenan.... Kafin yarima ya gama komai nashi ita har ta Haye gado😁shima yana idawa ya bita gadon... Da yawan shi gadon ya janyota ya fara mata kiss ita kuwa sai nok'ewa takeyi abinka da ba saban ba hmm, Yarima fa ya fara sakin layi sumbata yake kaiwa ko ina🙈sai kuma a hankali kid'an ya fara canza Salo, Yana a wata duniyar kukan Imaan ne ya maidoshi hankalinshi, Kuka take tana cewa''ni ka daina min haka wallahi ban tab'a yi ba😄 Yarima ne ya rungumeta yace''is OK yi shiru bazan miki ba,kwanta kiyi baccin ki, Da k'yar ta iya bacci a k'irjinshi dan gani take idan tayi bacci zai sakeyi mata ne... *WASHE GARI* Kiran sallah ne ya tashe su daga bacci,yarima ne ya fara bud'e idon shi ya kalli Imaan tana ta baccin ta, Tashi yayi ya shiga toilet, sai da yayi wanka sannan ya d'auro alwala,ya fito har yanxu bata farka ba.. Zuwa yayi bakin gadon ya yaye bargon da ta rufa dashi yayi d'an bubbuga ta yace''baby na wake up,ki tashi kiyi sallah zan tafi masallaci, Ko da ta bud'e ido,sai sukayi ido biyu dashi,tayi Saurin shigewa cikin bargon wai ita kunya hmm..murmushi yarima yayi dan yasan dalilin rufe idon nata, Har ya kusa k'ofar dakin ya dawo yazo ya rad'a mata a kunne yace''karki manta sai kinyi wanka sannan, Daga cikin bargon tace''ana wannan sanyin babu abinda zai sani inyi wanka, Yace''ai kuwa wanka ya zama Dole,ko ki tashi kiyi kafin in dawo ko kuwa ni in miki, Ido ta zaro😳tace''wai dolene sai yanxu zanyi,anjima nayi,me zai sani wanka da asubar nan ta k'ara fad'a cikin mak'oshi Ashe yaji abinda tace, Murmushi yayi yace''bari in na dawo zan fada miki,🤔toh fa... Bayan ta gama sallah tana zaune kan dardumar tana addu'o'in ta,sai taji ana sallama a falo,tace wacece warhaka, ta tashi ta lek'a sai taga Ashe jakadiya ce,zuwa tayi ta durk'usa har k'asa tace''ranki ya dade gimbiya ina kwana'', Ta amsa da lafiya lau,jakadiya lafiya kuwa meke tafe saké?, Jakadiya kanta a k'asa dan kunya tace''eh uhm..daman uhm..Imaan tace''ki fada mana,tace''daman hajiya ce ta aiko ni tace ko da abinda zan taimaka muku dashi na aiki, Imaan kuwa da batasan dawan garin ba,wai amarya da tayi kashi a mod'a inji hausawa😄 Sai tace''ayya mun gode babu wani aiki a yanxu dai,ki gaishe min dasu kafin inje, Jakadiya tace''to to ranki ya dade umarni naki cikawa tawa, an gama,nan ta tashi zata fita sai ta had'u da yarima zubewa tayi k'asa jiki yana karkarwa dan tsoro ta gaishe shi ya amsa da k'yar dan haka yake amsa musu gaisuwarsu, Ya kalleta yace''lafiya me ya faru'',cikin in ina ta maimaita abinda ta fada ma imaan,da yake yarima yasan al'adar gidan su nan take ya gane abinda take nufi,yace''tashi ki tafi'',nan ta tashi tana cewa godiya nake yarima mai jiran gado... *MENENE AL'ADAR MASARAUTAR?* A al'adance indai yarima mai jiran gado yayi aure wato dan sarki Kenan,idan yayi aure to a washe garin ranar za'a tura jakadiya wacce itace tayi renon yarima tun yana k'arami,za'a tura ta dan taje daukan zanen gadon da suka kwanta da amaryar shi,a gani ko ta fita kunya🙈 Wannen Kenan, Yarima ya shigo d'akin tana nunke abin sallar,yazo ya rungumeta ta baya yace''good morning baby na da fatan komai normal ko''? A hankali ta amsa,yace''kinyi wankan kikayi sallar ko kuwa dai, Kwace kanta tayi daga gareshi saboda cikin kunne yake mata maganar ita kuma duk kasala yake saukar mata irin wannan abinda yake yi... Tace''banyi ba,yace''to inda zonan in gani ko gaskiya ne,nok'e kafada tayi sannan tace''nak'i bazan zo ba, Yace''naji to muje mû kwanta ko,fiddo ido tayi tace''a ina cabb bazan kwanta ba,ka rink'ayi min abinda akace mana haramun ne namiji yana tab'a mace..😂imaan Kenan,murmushi yarima yayi dan yasan imaan batasan komai ba na rayuwar aure,sai ana kwatanta mata, Yace''naji bazanyi miki komai ba zo in fada miki wata magana,nan ma ta nok'e,hmm su yarima an sha fama kam... Zaunar da ita yayi ya fada mata komai na aure babu abinda ya b'oye mata,nan imaan taji wani irin kunya ta kamata ai ba shiri ta gudu falo, K'arfe 9:30am Nafeesat tayi sallama ta shigo,in bazaku manta ba nafeesat kanwa ce ga yarima,kuma bazata wuce imaan din ba,zan iya cewa sa'annun juna ne, Zuwa tayi ta zauna bisa kujera tace''anty ina kwana'', Imaan tace''lafiya lau nafeesat ya kike,meyasa zaki ce min anty bayan ni da ke babu Wanda yafi wani...sai dai kice min k'awarki, Dariya nafeesat tayi tace''a a matar yaya guda ai Dole ince miki anty😁ina yaya yake ne ko bacci yakeyi?, Imaan tace''nima ban sani ba'',hmm bari dai in tashi in koma kar ya fito ya ganni a nan, Imaan tace''to meye dan ya ganki,daga zuwanki sai kice tafiya zakiyi,please ki zauna muyi hira anjima sai mu taxi tare nima in gaida mama, Muna hirar mu yarima ya fito daga cikin d'aki yana ganin nafeesat ya d'aure fuska,tace''yaya ina kwana'',ya amsa mata da lafiya'' kawai,ya kalli imaan amma bai mata magana ba saboda kar ta disga shi a gaban nafeesat😂 Kai tsaye dinning table ya nufa ya zauna yayi break fast din shi,sannan ya shige d'akin shi dan ya shirya yaje fada wajen sarki daga nan ya d'an fita yaje asibiti amsar magani dan kanshi yake so ya matsa mishi da ciwo... Yarima yana da ciwon kai mai tsanani Wanda ya samo asali ne tun yana k'arami ya buga kan wani waje,anyi magani har an gaji amma sai dai sauk'i daga wajen ubangiji,idan kan ya tashi sai ka tausaya mishi saboda yana shan wahala sosai... Fitowa yayi cikin shirin shi na fita yayi matuk'ar yin kyau,manyan kaya ne a jikin shi,kuma sun karb'eshi sosai,hmm imaan ma ta yaba dan kallon shi takeyi bata sani ba har yazo kusan ta ya zauna, K'amshin turaren shi ne ya maido ta daga abinda takeyi, Yace''yadai wannan kallo haka ko kina tsoron in fita a kwace miki ni😜 Kunya ta kamata tace''nifa ba kai nake kallo ba''yace''naji to wa kike kallo ko kuma tunanin me kikeyi''? Tace''ba komai ba,yace''ok ni zan fita daga fada zan wuce asibiti, Tace''nima zan bika inje b'angaren su mama,yace''ke,kinaso muje ta tuhume mû ko,bayan kuma duk laifin ki ne, Ita dai bata fahimci me yake nufi ba,tace''tuhuma kuma akan me,laifin me nayi ni kuma"? Yace''au baki sani ba ma Kenan,to su suna jiran ki fita kunya su sha biki ne, Fita kunya,tame kuma? Yarima yace''to ba kin hana in girma ba jiya da dare,wai ke mai tsoro... Sai a nan ne imaan ta gane nufin shi,ta rufe idon ta,yarima yace''ah to ai gaskiya na fada,gwara ki daina tsoro...hhhhh Da yamma su jamila suka zo a lokacin ina bacci ban san bama anyi sallar la'asar zuwan su ne ya tasheni, Bayan nayi sallah,muna zaune muna hira jamila tana tsokana ta wai ramuwar bacci ne nakeyi, Duka nakai mata nace''jamila banson iskanci fa''tace''hhhh bakison a fad'i gaskiya dai''😝 Nace''kedai kika sani''bari in shirya muje b'angaren su mama,sukace''OK to ba matsala amma kiyi Sauri munason mû koma gida da wuri, Shiga irin ta gidan sarauta👑imaan tayi tasha lullub'i,suka fice b'angaren su maman su yarima, Da sallamar su suka shiga,aka amsa musu,mama tana zaune kusanta da masu yi mata hidima..... *please manej wallahi idona ke ciwo* *yar mutan kazay ce*💞 *Anty Maimounath*😘 *+22969164943* [10/9, 01:45] Prince Abdul 3 Star: 🍓🍓🍓🍓🍓🍓 *KHADIJATUL* *IMAAN* 🍓🍓🍓🍓🍓🍓 *Story & written by*:✍🏻 *Anty Maimounath*💞 *PERFECT WRITERS FORUM* *💞P.W.F💞* *cette page est pour vous les nigériens,merci pour vos soutient, je vous aimes tous,on es ensemble* *niger c mon pays,niger c mon continent*🇳🇪🇳🇪🇳🇪 *Dédicace à*: *Maman latifah(Zulaihat)* *Ma chérie (Husnah)* *BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM* Page1⃣1⃣ A waya mama ta kira yarima,jim kad'an sai gashi nan ya shigo tare da yin sallama,ba shigar shi ta safe bace ya sauya kaya zuwa k'anana blue jeans ne da farar shirt mai ratsin ja,kayan sun matuk'ar yi mishi kyau,Dole ne duk inda ya shiga mata suyi ribibin shi,dan dai basu ga fuska bane saboda in ya fita waje ba ya yin dariya saï ya dawo gida(yes haka akeson jinin sarauta) Zuwa yayi kusa da mama ya zauna kamar yanda nima nayi,kallon masu mata hidima tayi tace''ku bamu waje zanyi magana da 'ya'yana,tashi sukayi d'aya bayan d'aya suka fita suna kirari,mama ta kalli yarima tace''shureim''ya amsa da na'am mama,dan yasan idan ta kirashi da wannan sunan to ba wasa,tace''maganar da zan fada maka itace ka rik'e Imaan amana wallahi in tayi kuka da kai ni kuma zan d'auki mataki da kaina ba tare da sarki yaji ba,kuma kasan in ka b'ata mata yaji to wallahi ran ka zai yi mummunan b'aci so nake ku zauna lafiya,kaga yarinya ce batasan komai ba in tayi ba daidai ba kayi mata magana cikin tattausan harshe ba fada ba dan nasan halinka da zuciyar tsiya.... Na dawo kanki 'yata,ku zauna lafiya kinji kuyi hak'uri da juna haka aure ya gada,duk abinda ya shige miki duhu ko shureim ba ya gida to ki turo a fada min ko kizo da kanki,gobe insha Allah za'a kawo muku Wanda zasu rink'a muku hidima,Allah ya muku albarka,ameen!!... *BAYAN KWANA BIYU* Yarima bai k'ara neman wani Abu a wajen imaan ba,sai a rana ta uku suna kwance da misalin k'arfe 11pm,imaan tana cikin bacci taji ana lalubarta,haba ai ba shiri ta tashi ta zauna saï kuma ta fara kuka,yace''lafiya me ya faru kike kuka cikin daren nan,tace''ni ka daina tab'ani banso'',yace''haba baby na shine abin kuka kiyi hak'uri kad'an fa zanyi wallahi ina cikin buk'ata ne,kuma ai kin warke ko,yau kwana uku Kenan ban nemi komai a

Chapter 2 of 10