An dauko wannan littafi daga shafin https://thausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://thausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://thausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://thausanovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.thausanovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
[10/9, 01:44] Prince Abdul 3 Star: 🍓🍓🍓🍓🍓🍓
KHADIJATUL
IMAAN
🍓🍓🍓🍓🍓🍓
Written by:✍🏻
Anty Maimounath💞
Page1⃣
Dedicated to:Maman Ahmad
Imaan! Imaan! Imaan kina ina ne wai?na'am umma gani nan zuwa,
Wai bazaki fito kije wajen da na aike ki bane saï dare yayi ko,kuma kinsan halin abban ku idan ya dawo bai ganki ba fada zai yi ga yamma tanayi.
"" umma gani kayane nake sawa na gama.kaya kodai kwalliya ba,saï tayi dariya tace a a umma yanxu har wata kwalliya nayi
"" to naji dai yi maza kije ki dawo kafin abban naku ya dawo kinga lokacin dawowarshi ya kusa kin tsaya wani shafe shafe.murmushi ta sakeyi sannan ta fice tana cewa to umma saï na dawo.tace to a dawo lafiya ki gaishe min su.to umma.
""Tafe take tana Sauri saboda ta dawo kafin magrub tayi kuma gashi bata samu abin hawa ba.kirrrrrrrr batai aune ba taji k'aran mota a bayan ta,saura k'iris motar Maimounath....waiwayawar da zatayi saï taga wasu dogarai a bayan ta.daya daga cikin su ne ya fara mata bala'i," ke mahaukaciyar ina ce kina tafiya baki kallon hanya,wai
ku talakkawan nan me yake damun....bai karasa ba naji wani yayi magana ta bayana,yana cewa ke zo oga yana miki magana,na juya nace mishi wanene kuma oga kaje kace bazan zo ba.
Saï dayan dogarin yace ke hattara dai yarinya kinsan waye shi kuwa?tace ko ma waye bazan je...tsawa ya daka min keee fice muje kina bata masa lokaci.sum sum na fice daman karfin hali ne dan mugun tsoro ne dani😆.
Da isar mû saï naga glass din motar yana zugewa har yayi kasa.subhanallahi na furta a cikin raina don ganin mutumen dake ciki.zan iya kiranshi da balarabe ma dan tsananin kyawun shi d'à farin shi,ga gashin kanshi nn baqi wulik irin na larabawa.
Hmm ba kowa bane face PRINCE SHUREIM......
da k'yar yake motsi dan tsananin mulki ni haushi ma ya bani,ina maganar zuci naji yace''hope u are fine babu abinda ya sameki ko?na kalleshi nace''eh.yace gud kina iya tafiya.hmm wani tsanar shi ma naji ta kamani wato iya abinda zai fada min Kenan ko,ni da aka kusa a kade bazai ban haquri ba.ni kuma nace yaushe zai iya baki haquri mutumen da magana ma wahala take mishi.nan daya daga cikin su ya biyoni y'a mik'omin bandir din kudi nace bana buqata ka mayar mishi.yace''ke rufamin asiri wa yake maida ma yarima kudi ai yanxu zan karb'i hukunci kuma ke sa'a ma kikayi da har ya tsaya don ke...
Wanene prince shureim?
Ku biyoni shafi na gaba danjin wanene.
Yar mutan kazay ce💞
Anty Maimounath😘
[10/9, 01:44] Prince Abdul 3 Star: 🍓🍓🍓🍓🍓🍓
KHADIJATUL
IMAAN
🍓🍓🍓🍓🍓🍓
Written by:✍🏻
Anty Maimounath💞
Decicated to:Maman Ahmad
(Mardiyya ka'oje)
Page2⃣
Prince shureim d'a ne ga sarkin garin yayi karatun shi ne a k'asar malaysia dan bai jima da dawowa ba.tun da ya gama primary school sarki ya kai shi can da zama.
Misk'iline na gaske dan bai cika son hayaniya ba dan shiyasa baya zama cikin mutane sosai.idan kaga yana hira da dariya to da abban sa ne wato sarki Kenan.
Su biyu kacal aka haifa a gidan su,shi da kanwar sa Nafeesat,ana kiranta da feenah.sarki yana matuk'ar ji dasu ba ma kamar yarima ba dan shi d'a ne mai biyayya.....
*********
Cigaban labarin....
Imaan dai ta dage ita bazata karb'i kudin da yarima ya bata ba,shi kuma dan aike yana tsoron ya mayar masa ya kwashi hukuncin sa a hannu dan idan ya mayar shi ma yasan sauran..
Muna nan tsaye naga motar ta tsaya kusana,glass din motar ya zuge saï naga ya fidda glass din idonsa yy min magana a hankali,
""Ni ba'a musu dani bare gaddama ke wacece da har ana baki abu kina yiwa mutane yanga""
"" dagowa nayi na kalleshi na murgud'a masa baki nace to ai bani nace ka bani ba,ko Dole ne saï na amsa""ina fadin haka nayi Sauri na fice daga wajen saboda magrub ta gabato kuma ina tsoron in iske abban mû ya dawo.
Da zuwa na gida kuwa nayi sa'a abba bai shigo ba.amma umma saï da tayi min fada,'''wai Imaan ina kika tsaya haka?
"" wallahi umma wasu ne suka kusa kad'eni da mota garin ina Sauri,
'''Umma ta zaro ido mota kuma su waye wannan?
"" baki ta fiddo,wai yarima ne dan sarkin garin nan dan naga har da dogarawa wai kamar shine sarkin kuma fa umma ko haquri basu bani ba saï kudi ne suka dauko suka bani ni kuma nak'i amsa na gudo gida.
Umma ta ce""yauwa y'ar albarka ai daman nasan bazaki amshi kudin su ba dan na yarda da tarbiyar da na baki.kici gaba da kare mutuncin ki na y'a mace kinji y'ata
Na ce""to umma insha Allahu zan kiyaye.
Khadijatul Imaan su hudu ne a gidansu.yaya Habeeb shi ne d'a babba a gidan mû,saï ni saï maryam da kuma dan autan mû khaleed...yaya habeeb ya gama makarantar shi yanxu haka yana Abuja can yake da zama tare da matar sa anty khaleesart da y'ay'ansu biyu ummi da fa'iz..
wannan Kenan.
Bangaren yarima kuwa suna isa gida kai tsaye bangaren shi ya fice yana shiga d'aki ya d'aga ma y'an bi bayanshi hannu alama yayi musu da su koma yana son ya huta ne.da shigar shi d'aki ya fada gado ya tsunduma kogin tunanin haduwarsu da imaan hmmm..lallai yau yarima ne da tunanin wata yarinya mutumen da y'an mata ke kawo mishi tallan kansu amma bai kulasu,yan mata masu aji ma,amma saï gashi ya fara tunanin wannan abar inji shi.oh god yarima ne yake fadin haka,wai meke shirin faruwa dani ne?
Ku biyo yar mutan kazay💞
Anty Maimounath😘
[10/9, 01:44] Prince Abdul 3 Star: 🍓🍓🍓🍓🍓🍓
*KHADIJATUL*
*IMAAN*
🍓🍓🍓🍓🍓🍓
*Story & written by*:✍🏻
*Anty Maimounath*💞
Da bazarmu writers association.
*Happy birthday to u sister Maryam Ishaq. Allah ya albarkaci rayuwarki*
Wannan shafin naki ne sister na.Allah ya barmu tare.
Page3⃣
Saï da aka kira sallah magrub sannan yarima ya tashi don gabatar da sallah,bayan ya gama yayi addu'o in shi a nan ya zauna bisa abin sallar yana karatun al'qur'ani mai girma har aka kira sallah isha'i.
Bayan ya gama ne yana zaune aka turo k'ofar d'akin aka shigo,yana dag'owa saï yaga umman shi ce,yayi murmushi yace""umma ke da kanki kika zo,ai da saï ki turo inje ko?
Tayi murmushi itama tace""a a ai ba komai ina son muyi magana ne shiyasa nazo nan din"".to umma da fatan dai ba laifi nayi ba ko dan naga duk maganar da zamuyi a b'angaren ki mukeyi.
Hmm d'ana Kenan karka damu bakayi laifin komai ba.
Yarima,umma ce ta kira sunan shi a hankali,ya d'ago yace""na'am umma""tace me yake faruwa ne naga yau sam baka da walwala tun da ka shigo ko wajena baka tsaya ba kai tsaye nan kazo,kuma ka kulle kanka a d'aki kai kad'ai meya sameka?fada min inji.babu komai umma yace da"ita".
A a nasan halinka na misk'ilanci ko Abu yana damunka bakason fada,why?
Umma kaina ne kawai yake dan yimin ciwo amma nasha magani zai daina ma.a iya sanin da na maka yarima baka son shan magani.akwai dai wani abu kake boye min,to zan fada ma sarki shi ka fada masa ai.
Yarima yayi shiru bai yi magana ba.umma ma tashi tayi ta fice daga d'akin...
Misalin karfe 9:00pm na dare yarima ya amsa Kiran mai martaba wato mahaifinsa Kenan,
Bayan ya gaishe shi ya zauna kusa dashi,sarki yayi gyaran murya irin tasu ta manya yace""d'ana me ya sameka naji umman ku tace min tun da kuka dawo kake cikin d'aki?lafiya kuwa ?
Yarima yayi k'asa da kanshi yace""babu komai abba kawai ciwon kai ne kuma yanxu ya daina ma i'm fine.
To shikenan Allah ya kiyaye ka rinka shan maganin ka a kan lokaci kasan yanayin ciwon kai irin naka ko,
To abba zan kula
Sarki ya sake kallon shi yace""ya kamata ka fito da wacce kakeso ayi maka aure zai dan kore maka zaman kad'aici,yarima yayi murmushi yace "" haba abba duka ma yaushe na dawo ne da har zanyi aure,kuma fa abba shekaru na basu kai ba ma.dak'uwa abban yayi mishi yace""ungo nan saï yaushe kakeso kayi auren mû da mukeson ganin 'yan jikokin mû kuma kasan fa kaine babba a gidan nan ko.
To abba ayi hak'uri za'a nemo insha Allah.
Da kyau Allah yayi maka albarka,kaje ka huta.to abba a tashi lafiya good night.
**************
Washe gari yarima yana kwance a gadon shi na alfarma da yasha ado,yana tunanin ina zai k'ara ganin wannan yarinya,hmm ni kuma nace su yarima an fada kogin soyayya😜
Kai ina me zanyi da wannan yar mitsitsiyar yarinyar mai shegen fi'ilin tsiya yarima ne ke fadin haka kuma a zuciyarshi...
Da misalin karfe 8:00am na safiyar litinin khadijatul Imaan ce ta fito bakin titi tana jiran mai keke nepep tana sanye da uniform din ta na school bata yi wani kwalliya ba saboda ita ba ma'abociyar kwalliya bace,da hijab din ta har k'asa..
Batayi aune ba saï ganin motoci sun tsaya a gabanta tayi ta k'are musu kallo sai da gabanta ya fada ganin mamallakin motar....
Kuyi min hakuri wallahi i'm sick need ur prayers😭
Ku biyoni danjin yadda zata kasance.
Yar mutan kazay ce💞
Anty Maimounath😘
[10/9, 01:44] Prince Abdul 3 Star: 🍓🍓🍓🍓🍓🍓
*KHADIJATUL*
*IMAAN*
🍓🍓🍓🍓🍓🍓
*Story & written by*:✍🏻
*Anty Maimounath*💞
*DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION*
(D.B.W.A)
*Dedicating to*:
*Maman Ahmad(mardiyya ka'oje)*
*Maryam Ishaq*
*Maman Fairuza*
*Meemah Sadiq*
*Khaleesert*
Da sauran masoyana dan sunada yawa luv u all😘
*Bismillahi Rahmanir Rahim*
Page4⃣
Yarima ne na gani yana kallona daga cikin motar, da mukayi ido biyu saï na kauda kaina,a raina ina cewa shi wannan kullum a mota baya gajiya ma uhm saï wani girman kan tsiya wai shi dan sarki mtsw...ina cikin tunanin ne da ta d'ago saï bata ga motocin ba,
Nayi mamaki sosai ko yaushe har suka fice ban sani ba?
Kar dai ace yaga kallon da nake mishi ai da kuwa saï ya rainani duk ita kad'ai ke maganar ta har dai ta samu dan adaidaita sahu ta shiga.
**************
Haka dai had'uwar tasu take kasancewa kusan kullum saï sun hadu,shi miskilanci da isa sun hanashi yi mata magana kuma idan yaje gida bashi da aiki saï tunanin ta Wanda ba a son ranshi ba yakeyi inji shi..wannan Kenan
Abinda yarima bai sani ba shine har fadawan shi sun gano shi daya gada cikin su yaje ya fada ma sarki halin da yarima yake ciki.
Yace ma sarki yarima fa wata yarinya ce yakeso amma yak'i ya furta mata.
Da jin wannan magana sarki yayi murna yace""alhmdllh indai maganar nan ta tabbata gaskiya to zanfi kowa jin dadi,
Sarki ya kalle shi yace""'yar gidan waye haka da har d'ana ya kasa sukuni?
Yace""ranka ya dade wallahi ban sani ba, mû ma a bakin titi muke ganinta in zataje makaranta.
To a bincika min nan da kwana biyu inaso a kawo min labarin ko 'yar waye.
To to ranka ya dade an gama.
Ya tashi ya fice.
Anyi haka da kwana biyu,Imaan tana zaune a tsakar gidan su tana taya umman su aiki saï sukaji anyi sallama,wani yaro ne ya shigo yace""ana sallama da maigidan""umma ta dubeshi tace""wanene?
Saï yaron yace""dogarin sarki ne
Umma ta zaro ido tace""
dogari kuma?lafiya?
Yace""nima dai ban sani ba saï ya fice
Umma ta tashi ta lek'a,bayan sun gaisa ya fada mata saqon sarki na son ganin malam a fadar shi.
Tace to idan ya dawo zan fada masa.
Bayan abba ya amsa Kiran sarki ya dawo saï ya tara mû a tsakar gida.yayi shiru na d'an lokaci sannan yayi gyaran murya,
Yace""kunsan dalilin Kiran da sarki yayi min?
Umma tace""a,a"" yace""sarki ne yake son in ba danshi yarima auren khadija,bansan lokacin da na mik'e tsaye ba na zaro ido nace" abba ni kuma?"
Ya kalleni yace"kwantar da hankalinki 'yata
Bari in tambayeki,a ina kuka had'u da yarima har ya ganki yace yana sonki?
Na dag'o idona cike da hawaye nace wallahi abba ni a bakin titi ne kawai nake ganin su in zasu wuce nima in zanje school.
Abba ya kalli umman mû yace""saratu wallahi bansan ya zanyi da buk'atar sarki ba,kuma a gaskiya bazan iya hana mishi auren khadija ba,saboda sarki mutum ne mai adalci wa al'ummar k'asar shi.gashi inaso yarinyar nan tayi karatun ta.
Umma ta nisa tace"to ya zamuyi Kenan?in shi yariman ya yadda saï ta cigaba da karatun ta a can,
Abba yace"Anya a gidan sarauta ana haka kuwa?
Nidai daga nan tashi nayi na fad'a d'aki da gudu ina kuka...
Muna zaune bayan sallar isha'i muna hira ni na manta ma da wani yarima saï kwatsam mukaji sallama,auta da ya lek'a saï ya dawo da gudu yace"umma su yarima ne sukazo gasu can suna gaisawa da abba a k'ofar gida,
Gabana ya yanke ya fad'i nace na shiga uku me ya kawo shi?
An shigar dashi d'akin saukar bak'i.umma tace min inje amma banda rashin kunya in nutsu inji abinda zai ce min,
Na fiddo baki nace"ni fa umma ban son shi nawa ma nake d'à za'a min wani aure,umma tace"ni fice ki bani waje.
Da sallama ta na shiga d'akin,aka amsa min yana zaune bisa kujera,yau sanye take cikin k'ananan kaya,sunyi matuk'ar yi mishi kyau,fadawa suna ta fadanci.ni haushi ma suke bani wai saï kace shine sarkin hmm..tashi sukayi suka fice suna ta kirarinsu..
Na samu waje nesa dashi na zauna sannan nace"ina wuni"bai d'ago ba yace"lafiya"ita kawai ya fada,
Saï can ya d'ago ya kalleni yace"kin samu sak'ona ko ai basai na maimaita miki ba,
Na d'ago mukayi ido biyu ni dashi na kauda kaina nace"naji amma ni karatu na nikeyi ban isa aure ba,kaje ka nemi wata,
Yayi murmushi irin na k'asaita yace"ba yardar ki nake nema ba,kuma ba zab'i na baki ba,umarni ne kuma Dole ki zamo matata nan ba da jimawa ba.
Nace"to saï in gani in ana aure Dole''.
Yayi 'yar dariya yace"ok ki jira lokaci kuma ki bini a sannu ba'a musu dani,idan kikayi wasa zaki zamo amarya nan da one week.
Na kalleshi nace"ba dai ni ba"
**************
Bayan sati daya da faruwar haka,ina gidansu jamila kawata dan unguwar mû daya da ita,saï ga khaleed yazo kira na wai inzo yarima ne ya zo,
Na kalleshi nace" da yamman nan me ya zo yi"?
Jamila tace"ki tashi kije kiji mana,
Nace"sarkin naci kawai,shikenan baza'a bar mutum ya huta ba.
Da shigar mû gida umma ta fara fad'a tana cewa "kinsan zai zo amma kikaje kikayi zamanki,nace" ni fa umma bansan zai zo ba a ina zan Ganshi bare ya fada min
Na shiga d'akin da sallama yau kam fadawa suna k'ofar gida,sanye Yake cikin manyan kaya,na gaishe shi ya amsa,
Ya kalleni yace"daga ina kike"
Kallon mamaki na mishi ko ina ruwanshi oho..
Nace"gidan su k'awata mana"
Yace''banson yawo dan haka ki kiyaye,banda kawaye na banza,
Na kalleshi nace"da k'afata za'a hanani yawo tabb saï nayi.
Ya tashi ya tako har inda nake yasa hannu ya kama fuskata yace"maimaita abin da kikace,na fusge nace"ni ka daina tab'ani"
Ya sakeni sannan yace"tsoron me kikeyi?i'm ur husband to ne,so ki daina jin tsorona.
Nace"waye zaiji tsoron ka?ni ba tsoronka nakeji ba, a makarantar mû ta islamiyya an ce mana babu kyau namiji Yake tab'a mace.
Yace"ok ni zan tafi gobe za'a zo a kaiki school,saura idan dreba yazo kiyi mishi gaddama
Yana fadin haka ya fice..
Yau anMaimi garin kaduna ruwa akeyi,yarima ne kwance a d'akin shi saboda yau asabar ce,waya ya d'auka ya kira abokin shi doctor naseer",hello ranka ya dade likita bokan turai"Yarima yayi dariya yace"ya kake ?''lafiya lau naseer yace dashi'',
Yarima yace"kana asibiti ne?"
Naseer yace''eh yanxu na shigo wallahi duk ruwa ya jik'amin jiki,
Dariya prince yayi yace''ai ni bazan iya zuwa ba cikin wannan ruwan,idan ya tsaya zan shigo akwai hira..
Nasser yace''ta samu Kenan,
Eh yace dashi,sai anjima bye...
Yar mutan kazay ce💞
*Anty Maimounath*😘
[10/9, 01:44] Prince Abdul 3 Star: 🍓🍓🍓🍓🍓🍓
*KHADIJATUL*
*IMAAN*
🍓🍓🍓🍓🍓🍓
*Story & written by*:✍🏻
*Anty Maimounath*💞
*DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION*
*(Allah ka bamu da kanka inka basu su bamu basa bamu🙏)*
*wannan shafin naku ne writers na grp da bazarmu,Allah ya kare min ku a duk inda kuke,ya rabamu da sharrin masu sharri.ameen!!*
*Bismillahi Rahmanir Rahim*
Page5⃣
Sai wajen karfe 5:00 na yamma ruwan ya tsaya,a lokacin ne yarima ya fito dan zuwa asibiti wajen abokin shi docto naseer..
Yana shiga cikin asibitin kowa ya tsaya yana kallon shi bare ma matan,
Saboda sun ga yaro dan kwalisa ga kudi ga mulki,da k'yar yake amsa musu gaisuwar wanin ma sai yan bayan shi suke amsawa.
Nocking yayi ya shiga cikin office din, Naseer yana ganin shi ya taso ya rungume shi yace''ur welcome my friend''zauna ka bani labari,
Prince yayi murmushi yace''ai ka bani abin sha tukun ko? kai mai son jin labari,dariya naseer yayi yace''na matsu inji da me kazo ne ai.
Prince ya nisa yace''friend aure fa za'ayi min kwanan nan,
Dariya naseer yayi mai isar shi sannan yace''a mafarki ka gani ko?dan a iya sani na baka da wata budurwa da kake so bare akai ga maganar aure.kai da kake wulak'antasu yaushe ma ka tsaya da yarinya da har maganar aure ta shigo,ko da yake cewa kayi za'a yi maka,maybe abba ne ya ga ya dace kayi auren.
Yarima kallon shi yake yana murmushi har ya gama,sannan yace''to ka gama ko da saura''?
Naseer yace''na gama to fada min''
[10/9, 01:45] Prince Abdul 3 Star: 🍓🍓🍓🍓🍓🍓
*KHADIJATUL*
*IMAAN*
🍓🍓🍓🍓🍓🍓
*Story & written by*:✍🏻
*Anty Maimounath*💞
*DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION*
(D.B.W.A)
*Wannan shafin naku ne fan's na khadijatul Imaan, naga sak'onninku nagode kwarai Allah ya bar k'auna,Luv u all*😘😘
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
Page6⃣
Sun tarda umma na zaune a bakin gado Imaan kuwa saï baccin ta takeyi saboda allurar da akayi mata mai sa bacci ce,
Har k'asa yarima ya duk'a ya gaishe da umma,duk k'asaita irin ta yarima yana da ladabi da biyayya dan ya samu tarbiyya sosai a wajen mahaifanshi,
Yarima yace''umma ina kwana,ya mai jiki?"
Umma tace''lafiya lau,jiki alhmdllh da sauk'i ta samu bacci ma ai,
Yace'' me ya sameta umma?
Tace''ga doctor nan yayi maka bayani,
Yarima ya kalli naseer yace''friend me yake damunta ne''?
Naseer yace''ku duka ya kamata inyi ma bayani tunda ku duka abin ya shafa,kai a matsayinka na babban doctor ita kuma mahaifiyarta ce...
Muje office dina can din zaifi saboda nan ba'ason yawan surutu ana buk'atar ta samu hutu sosai...
Suna shiga yace musu su zauna,
Naseer ne ya nisa yace''a gaskiya bincike ya nuna mana menses ne ta fara kuma a iya tunani na idan akayi mata aure zai daina,ma'ana akwai mata dayawa irinsu Wanda saï an musu aure sun sadu da mijin sannan ya daina,
Dan haka nake baku shawarar ayi auren dan samun lafiyar ta ta.....
Umma kunya abin ya bata,tashi tayi ta fita daga office din..
Tana fita yarima ya kai ma doctor naseer duka yace''amma kai dai ba karamin dan iska bane wallahi,a gaban in law(sarakuwa) na kake fadar wannan magana,
Naseer saï da yayi dariya mai isar shi sannan yace''to laifi nayi ai gaskiya na fada😉
Yarima yace''Wace gaskiya bayan kasa naji kunya,
Naseer yace'' amma fa a gaskiya ina tausaya wa wannan yarinya,ina zata iya da fitinar ka..
Yarima yace''kai iskancin ka ya isheni fa,waye mai fitinar"?
Kai mana naseer ya bashi amsa sannan ya cigaba da cewa''she is too young prince,so please ka bi musu yarinyar su a hankali nidai na fada maka,
Wai me ka daukeni ne naseer?sanin kanka ne mata basu dameni ba ko a lokacin da muke malaysia ko kallonsu bana yi.
Hhhhh yarima Kenan ita wannan ai ta daban ce,kuma na jinjina mata ta saye zuciyar prince mai wulak'anta mata...mai ja musu aji..
Saï washe gari aka sallamo su Imaan daga asibiti,umma ce takeyi ma abba bayanin abinda likita yace game da ciwona,
***************
*BAYAN SATI DAYA*
An kawo kudin auren Imaan da komai har an saka musu rana, nan da two weeks saboda sun ce basu son a d'auki lokaci sosai.
A makaranta kuwa,su Imaan ne da wasu k'awayen su a zaune a bayan ajinsu suna hirar shirye shiryen su da zasuyi na auren k'awar su Imaan...
Jamila ce ta kalli Imaan tace''ke kuma fa,lafiya kikayi ma mutane tagumi bakiyin magana kodai tunanin angonki kkyi?😉
Imaan ta kalle ta tace''ke banson iskanci wallahi jamila,dan bani da aikin yi saï in rinka tunanin shi,akan me'',
D'aya daga cikin su mai suna fiddaussi tace''wallahi k'arya kikeyi kice bakison shi,kina ganin yaro kamar balarabe dan gayu dashi,ai wallahi yarima yayi ba k'arya👌
Jamila tace''ke fiddaussi a gaban matar shi kike kod'ashi haka
Saï fiddaussi tace''to ai gaskiya na fada,
Jamila tace''to wai ma bari in tambayeki,a ina kika tab'a ganin prince din har kika san yana da kyau kamar balarabe"?
Fiddaussi tace''a t.v na ganshi ana hira dashi,Ashe babban doctor ne,hmm su Imaan matar doctor😜
Imaan tace''ke fiddaussi ya isheki fa,ba doctor ba dai matar asibiti ce ta murgud'a mata baki😏
*********
Kwanci tashi asarar mai rai,yau bikin su yarima yayi saura kwana hudu....b'angaren biyu sai shirye shirye akeyi bare ma gidansu yarima,abinka da shine d'a d'aya a gidan,kuma yaro mafi soyuwa a zuciyar sarki...
Gidan su Imaan ma ya cika da 'yan uwa,anty khaleesert ma sunzo ita da yaran ta,yaya Habeeb ne bai iso ba sai ana gobe daurin aure zai zo..
Kanwar umman mu