shida ta samu wani ciki wurin haihu ta mutu, lokacin Sarki ya shiga tsananin tashin hankali da tunanin halin da Natasha ta shiga na rashin Mahaifiyarta, bayan shekara biyu, Sarki, Arjit, ya je ƙasar Cansar, wurin ziyara,
anan ya haɗu da wata Mayaƙiya, mai suna Sangita, saboda kulawar da ya ga tana baiwa Natasha, soyayya mai ƙarfi ta shiga tsakaninsu, har ta kaisu ga Aure, bayan sun dawo Masarauta, kusan shekara ɗaya Sarki Arjit bai taɓa kusantar Sangita ba, saboda tunanin Sarauniya Anaya, gani yake yi kamar ya ci amanarta,
Sangita kuwa abin ya fara damunta saboda haka watarana da yamma ta samu wani ganyen wani ice ta matse ruwansa ta saka mai cikin abin sha, ta kai ɗakinsa ta ajiye, nan aka samu matsala Gimbiya Natasha, ta shiga cikin ɗakin ta sha wannan magani, bayan awa ɗaya, tana kwance ɗakinta,
shine, sha'awa ta taso mata mai matuƙar karfi, tun Natasha na ɗaurewa har ta kasa, ta fito, waje a nan ta haɗu, da Sarkin yaƙi, kawai ta rungumesa tana sumbatar sa, tun ya ba janyewa har ya biye mata suka shiga romantic ɗin juna, ta ƙofar baya suka bi ta shiga da shi ɗakinta, kwantar da ita ya yi kan bed,
ya shga lasar bearst ɗinta ya na shafar ƙasanta har ya kai ga cire ma ta kaya, ya fara ƙoƙarin shigarta, nan fa, ya kasa saboda a matse take gata yarinya ƙarama shekarunta goma sha 14 zuwa 15, ya na danna mata abarsa da ƙarfi ta saki wani azababben ihu ta na kai mai duka da cizo duk ta yaƙo she sa,
masu gadin ƙofar ɗakinta ne suka ji ihunta, suka afka cikin ɗakin, ganin abinda ke faruwa kuwa nan suka kama Sarkin yaƙi, bayin dake kuma da Natasha suka fito da ita zuwa ɓangaren Sangita, nan fa gida ya rikice an kama Sarkin yaƙi ya na ƙoƙarin yiwa Gimbiya fyaɗe, ai kuwa ya Sarki ya saka manyan dakarunsa suka kama Sarkin yaƙi aka dauresa da manyan sarƙoƙi,
Sarki na fitowa ya cirewa Sarkin yaƙi kai gaba ɗaya, Natsha kuwa an dubata bai kai ga rabata da budurcinta ba, ta dai samu rauni ne gurin neman shigarta da ya yi, har lokacin magani bai saketa ba, nan Dr ya dubanta aka tabbatar wa Sarki magani ne ta sha ko aka bata, bayan ta farfaɗo, ne take sanar da Sarki ɗakinsa ta sha wannan abu,
nan fa ya soma bincike, har gano Sangita ce ta saka wannan magani, a matuƙar fusace ya fito zuwa ɓangarenta tana hangosa tafi jikinta ya bata ya gano ta sanadiyar ta ƴarsa ta shiga wannan hali, ta shi tayi da niyar guduwa, kawai ƙafarta ce ta zame ta faɗo kan bene, ko da aka duba ta mutu, Sarki ya ce baza'a binne ta ba, a jefar da gawarta,
cikin wani kogon dutse, bayan shekaru biyar Sarki Suhail ya zo kawo ziyara nan ya ga Natasha suka kamu da sun juna Sarki Arjit ya bashi auren ta bayan shekaru goma Sarki Arjit ya mutu, tun da ga lokacin aka shafe wannan Masarautar, kamar ba'a taɓa yinta ba bayan mutuwarsa Natsha ta haife Arman,
mai wanda baya shida wani banbanci da Sarki Arjit, haka rayuwa ta cigaba da tafiya kwatsam sai ga Raka ya bayyana, ya haɗa kai da wasu amintatcin Sarki Suhail, suka bi dare suka kashe sa shi da Gimbiya Natasha, lokacin Arman na gurin Kakansa, Sarki, Ajmal,kenan wanda ya haife Babansa, sarki Suhail,
koda Sarki Ajmal ya samu wannan mummunan labari ya baiwa Mahaifinki Arman ya bar ƙasar Indiya da shi, zuwa Pakistan, shine ya cigaba da kuma da shi, ya na da shekaru ashirin Sarki Ajmal ya tura Aljana Zimra ta ɗauke sa saboda Sarki Raka ya samu labarin Sarki Suhail na da ɗa namiji, har ya baza dakaru gurin nemansa a kashe sa,
lokacin kina da shekaru uku a duniya, dakarun Sarki Raka suka kashe iyayenki gaba ɗaya, shine maƙocin ku ya kaiki gidan marayu, da Mahaifinki da Sarki Ajmal ƴan uwa ne, na jini, bayan tsayin shekaru Sangita ta bayyana a matsayin Fatalwa ciki da burin ɗaukar fansa saboda Sarki Arjit ya hana a binne ta, shine ya sa ta zama fatlwa,
garin yawon nemansa saboda masarautar ta shafe gaba ɗaya ko labarinta babu, har ta je ƙasar Pakistan, nan ta samu ganin Arman, a tunaninta Sarki Arjit ne, shine dalilin da ya sa takeson ganin bayanku gaba ɗaya."
Amrita ta faɗa tana kallon Anaya, data zuba mata idanu
Writer Bey PINKY DARLING MRS JAY more comment more typing
💀 *FATALWA* ☠️
*Love and romantic* 💋
*Story and Writer Bey*
*PINKY DARLING MRS JAY*
https://chat.whatsapp.com/Gp8lr2dVNhGKHPQjWl4BRP Comment section group
Idan kesan ba Comment ya kawo ki ba karka shiga wannan group na iya comments ne kawai
🌼🌺🌼🌺🌼🌺🌼🌺🌼
Masu neman fatalwa daga farko kuyi following channel ɗina zaku samu tare da sauran liltafai
https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2e
Following this link to join PINKY🌺DARLING 👄HAUSA NOVELS📚 WORLD🌍
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_______________________________________
*DIAMOND 💎 STAR 🌟 LADIES🧝♀️*
(*we stand together*)
🤝🤝🤝
Bismillah Rahamanin Raheem💫
🆓 BOOK PAGE 3️⃣1️⃣▶️3️⃣2️⃣
Anaya ta ce "Ikon Allah! yanzu saboda wannan dalili ne take neman rayuwarsa banda mugunta, ai ba shine ya jefa ta ƙasa ta faɗo ba, wurin guduwa ne, laifinsa ɗaya da ya hana a binne ta, kuma lokacin Sarki Arjit ai ba musulmi bane, ɗan addinin Hindi ne,
itama haka ƙona gawa sukeyi, wasu kuma na binnewa, saboda haka in sha Allah, baza ta samu galaba akan Arman ba." Amrita ta ce "Amin lokacin sallah ya gabato." suka je zuwa Sallah,
ɓangaren Arman kuwa basu bayyana ko ina ba sai bayan gari cikin wani ƙaton jeje, mai girman gaske, Muguwar fatalwa kuwa da jama'arta har sun hallara, a wurin, kallon kallo suka shiga aikawa juna, kafin ta fashe da muguwar dariya, cikin murya mai amo ta ce "kai yanzu a tunanin ka,
saboda ka janyo wannan shaiɗaniyar yarinya bazan iya gamawa da kai ba, to bari kaji, dole ne na kawar da kai, yau ba sai gobe ba, saboda kaine sanadiyar zama na haka." Arman ya ce "Yanzu Gimbiya Sangita duk wannan kyau niki da zubin haliltar da Allah ya baki, fansa kawai ki ke son ɗauka akai na?
soyayya ta ya kamata ki nema muyi rayuwa me kyau yadda ya kamata amma ke zo kina neman kasheni to ke miye ribarki.?" Muguwar fatalwa kuwa da jin wannan zance sai kawai taji zuciyarta ta karye, ita fa idan har zai zauna da ita haka da gaske ya na sonta, to komai zata iya yi akansa,
ganin tayi shiru ya ce "Haba Sarauniyar matan India, wannan fushin fa na miye.?" Muryar Sarki Raka suka ji ya na faɗin "Karki yarda da wannan yaudarar ki yake son yi, saboda ya na masifar son matarsa, babu abinda zaiyi da ke, yanzu ke fatlwa ce shi kuma mutum ne, ta ya zaki yarda da wannan magana.?"
Muguwar fatalwa kuwa da jin wannan zance, tayi mutuƙar fusata, kawai ta ce "Ka barni da shi kawai Raka kayi tafiyarka bana son ganinka a nan." Tana gama faɗar haka ta ja dagar yaƙi, sauran ƴan Uwanta suka gyara, Sarki Raka kuwa, ya bar wurin, Shahida ta ce "Yallaɓai, wannan sha sha ya lalata komai,
dole dai yaƙarsu zamuyi ko ta halin ƙaƙa." ARMAN ya ce "sosai kuwa ki gyara kawai, gama faɗar haka ke da wuya fatalwoyin suka afko musu cikin mugunta, nan fa bala'i ya rikice, suka fara azababben yaƙi duk fatalwar da Arman ya sara da wannan takobi, kamar tokar wuta haka take komawa ta zube ƙasa,
Shikenan an gama da babinta, Shahida ma haka duk wacce ta halba da kibiya, haka nan take zubewa, Muguwar fatalwa kuwa ta gefe tana kallonsu, sai da taga duk yawansu Arman da Shahida sun kawar da su, wani Ihu mai firgitarwa tayi kana tayo kansu kamar zata sare kan Arman tayi wurin Shahida,
ta chaka mata yuƙa a gefen ciki, take ta zube wurin tana jan lumfashi, Arman ya ce "Shahida karki mutum jirani ina zuwa....kafin ya rufe bakinsa, Muguwar fatalwa, ta chaka mai yuƙa a bayansa ta koma chaka mai a kafaɗa, wani ihun azaba Arman ya saki tare da banƙare bayansa,
koma kai mai suka tayi a gefen ciki, sai da kai dur ƙushe, koma ɗaka yuƙar tayi, zata cire mai kai, cikin zafin nama ta goce tare da yanka mata takobinsa, ƙirji, Ihu ta saki, saboda yan kan ya shige ta, nan fa suka kacemi da masifa, gaba ɗaya sun raunata juna, sai tan gaɗi sukeyi kamar ƴan maye,
har suka kai ƙasa kana suka koma ta shi, suka ci-gaba da rigima, tsalle tayi zuwa kan Arman sai da ta kusa zuwa kansa ya janye ta re da cire mata kai ta baya, sai gangara jiki kawai lokacin ya zube wurin a sume,
Anaya kuwa haka kawai taji zuciyarta na dukan uku uku ganin Amrita bata paroln ta shiga kitchen ta haɗa mata abinci, bedroom ta shiga ta re da sauya kaya ta fito takiyar gida wurin dawakai ta nufa ta janyo wani farin doki ta hau kai tsaye sai jejen da su Arman suke,
tana isa Sarki Raka na isowa wurin da dakarunsa, Amrita kuwa jin motsi a waje ya sa ta fito amma har Anaya ta bar gidan itama doki ta hau ta bi bayanta
Writer Bey PINKY DARLING MRS JAY
💀 *FATALWA* ☠️
*Love and romantic* 💋
*Story and Writer Bey*
*PINKY DARLING MRS JAY*
Masu neman fatalwa daga farko kuyi following channel ɗina zaku samu tare da sauran liltafai
https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2e
Following this link to join PINKY🌺DARLING 👄HAUSA NOVELS📚 WORLD🌍
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_______________________________________
*DIAMOND 💎 STAR 🌟 LADIES🧝♀️*
(*we stand together*)
🤝🤝🤝
Bismillah Rahamanin Raheem💫
Wannan shafi sadaukarwa ne a gareku my lovely friends jama'ar channel ɗinta masoyana abin ƙaunata ina alfahari da ku over 😘😘😘💃💃
🆓 BOOK PAGE 3️⃣3️⃣▶️3️⃣4️⃣
Sarki Raka kuwa ya na hango Anaya tafe ya saka dakaronsa suka hai sama suka sakoma Anaya wata ƙatuwar raga irin ta kamun kifi, suka rufeta da ita suka zagayeta, kana suka ɗaureta, haka sukayiwa Arman shi ma suka ɗauresa yadda bazai iya kwatar kansa ba, har lokacin a some ya ke, Shahida kuwa ta jima da barin duniya, sai da muce Allah ya jiƙan musulmi, da suka rigamu gidan gaskiya,
akan dawaki aka ɗora Anaya da Arman suka tafi da su zuwa cikin Masarauta, ko da Amrita ta iso ba ta samu kowa ba gawar Shahida kawai ta gani, a yashe, rufe idanunta tayi nan taga duk abinda ya faru, ta girgiza sosai, dole tana buƙatar zuwa inda aka ajiye Arman saboda ya na cikin haɗari,
idan har ba'ayi mai magani ba ya farfaɗo nan da awa biyu ba, komai zai iya faruwa, Sarki na iya amfani da wannan damar don ganin cewa ya sheƙe sa, bayan ya yi amfani da ƙarfin tsafi, ya ɗauke duk ƙarfin iko da Arman ya ke da shi, kana ya kashe Anaya, a fali ta furta "Dole saina taimake su ko ta halin ƙaƙa, Sarki Raka na rantse da Ubangijin da raina ya ke hannunsa , yau sai kabar duniya kai da duk wani azzalumi."Tana gama faɗar haka ta girgiza zuwa Siffar Arman ta tunkari Masarauta,
Ɓangaren Zuhura kuwa ta fara fita shagon gyaran jiki, tana gudanar da komai cikin farin ciki, watarana, da yamma tana zaune shago, sai ga wata ƙatuwar Mota ƙirar CMC, ta yi parking a ƙofar shagonta, wani kyakkyawan matshi ne ajin farko, ya fito, cikin motar hannnunsa riƙe da wata ƴar ƙaramar yarinya, mai tsananin kama da shi,
hannunta riƙe da teddy pink colour, rigar jikinta ma pink colour, suka nife cikin shagon, securityn da Abbanta ya ajiye ne suka sha gaban gayen "Kai Malam ina zaka je ne nuna wurin mata ne maza ba.?" Wani malalacin murmushi gayen ya yi wanda ya ƙara ƙawata fuskarsa kana ya buɗe baki kamar wanda aka yiwa doke,
ya ce "Kaga ja ye bani wuri sauri nikeyi." "Kamar ya na ja ye kasan shagon ƴarw gidan waye zaka shiga, to wallahi babu inda zaka je idan ƙanwarka za'ayiwa gyaran kai, ita kawai zata shiga." Tas tas! ka ke ji wannan gayen ya ɗauke security mari, ai kuwa saura suka ta so, zuwa kan wannan mata shi,
Zuhura da tsoron Allah ya kamata sai lokacin ta fito ta sha gabansu, cikin ɓacin rai, ta ce "Ki dakata wannan abin ya isa haka, uban waye ya baku damar zama a nan har kike hana Mutane shiga ciki, na gaya muku ina buƙatar masu gadi, ne.?" Ɗaya daga cikin su ne ya ce "Kiyi haƙuri Madam
Yallaɓai ne ya ce mu zauna a nan kar mu yarda wani Namiji ya shiga cikin wannan shago kuma ko a waje kar mu bari wani ya zo inda kike." Mari ta wanka mai, kana ta ce "Shi Abban ne ya baku wannan umarni, to maza ku bar gurin nan kafin raina ya ɓaci, aikin banza." Ton da ta fito shagon ta fara magana gayen ke kallonta,
har ta juyo kansa kawar da kansa ya yi muryarta ya ji tana faɗin"Please kayi haƙuri, wallahi ban san da zamansu a wurin nan ba me kake buƙata.?" "Hamm kawai ya ce yarinyar ce "Ta ce "Gyaran gashi nike buƙata Aunty." Murmushi Zuhura tayi saboda yarinyar ta burgeta, hannun yarinyar ta ja suka shiga ciki ko takan wannan gayen bata bi ba,
don ta fahimci zafin kai da miskilanci yake fama da su, Arman ta tuno da shi, lokacin da suka fara haɗuwa wurin shan coffee ta zuba mai shi a hannu, bata kula ya na jiran a bashi abinda ya zo siya, amma saboda miskilanci ya kasa yi ma ta magana sai masu kula da wurin ne ya gani ya yi mata magana tayi bashi haƙuri,
amma bai kulata ya karɓar kayansa ya bar wurin, zauner da yarinyar tayi, kana ta ce "Yauwa wane kalar gyaran gashi ki ke so.?" Yarinyar ta ce "Bari na kira Abbeyna ya gaya miki, irin wanda Mommy keyi min kafin ta mutu." Ƙirjin Zuhura ne ya buga yanzu wancen shine Mahaifin yarinyar, Mahaifiyarta rasuwa tayi ne?
take tambayar kanta, yarinyar kuwa tana fita, Abbey ya koma cikin Mota, shiga tayi ciki kana ta ce "Abbey muje ka gayama Aunty kalar gyaran gashin da zatayi min." Wayarsa ya bata kana ya ce "Bazan iya tafiya ba ki nuna mata a waya." Ai kuwa yarinyar ta hau birgima a jikinsa ita sam babu inda zata je,
sai sun tafi tare, kansa ya dafe ya ce "Pinky wai me haka me ya sa bazaki je ba.?" "Abbey Kai nikeso ka nuna mata da kanka." Ta faɗa tana janyo hannunsa." Dole ya fito suka shiga ciki, Zuhura na zaune ta faɗa duniyar tunani, ko sallamar da ya yi bata ji ba, sai da Pinky ta riƙo hannunta, kana ta dawo cikin hayyacinta,
"Aunty ga Abbey nan zai nuna miki." "To." Kawai Zuhura ta ce, kana ta zaunar da ita kan kujera, ta haɗa ruwan wankin kai ta soma wanke ma ta shi tas kana ta tsane ruwan ta saka mata rolax ta shiga diraya, bayan minti goma ta fito da ita, ta shafa mata mai mayuka masu kyau, cikin turanci ta ce ma Pinky Abbey ya zo ya gwadi kalar,
da za'ayi mata, Pinky ta ce "Abbey com on." Ta shi ya yi tare da baiwa Zuhura wayar ya koma ya zauna tana duba wayar ta miƙawa Pinky ta ce " pretty, ai and dena yayin wannan bara nayi miki kalaba." Tsinke ta ɗauke ta fara yima Pinky kalabar nan 3in one mai masifar kyau z ta saka mata bet masu kyau, pink colour da milk, Yarinyar na da gashi sosai ya zubo mata har tsakiyar bayanta,
rabi kuma a gefen fuska suka sauko, gaban mirror pinky ta duba kanta, kana Zuhura tayi mata kwalliya, duk abinda sukeyi, Abbey hankalinsa na kan wayarsa, har suka kammala Zuhura tayiwa Pinky hotona masu kyau, Pinky ta ce "Abbey Zo ka ɗauke mu nida Aunty sai lokacin ya ɗago ya kalle ta "Wow my love keyi kyau sosai fa." Abbey ya faɗa,
dariya Pinky tayi kana ta ce "Thank you Abbey kaga yanzu daga yau Aunty zata dinga yimin gyaran gashi ai zakiyi min ko.?" Ta faɗa tana kallon Zuhura murmushi tayi kana ta ce "Me zai hana." Abbey kuwa mamaki Pinky ta bashi bata da saurin sabo ko kaɗan amma har ta mayar da Zuhura Aunty, katse mai tunani tayi da faɗin,
"Abbey zo ka ɗauke mu hoto." Dole ya ciro wayarsa ƙirar iPhone 14 ya fara ɗaukar su, hotona, sunyi kyau, sosai, pinky ta karɓe wayar Abbey ta ce "Aunty ki saka min number ki zamu rinƙa gaisawa kafin na dawo." Haka Zuhura ta saka mata number suka fita, Abbey ya baiwa Pinky chak ta ba Zuhura Amma ta ƙi karɓa, haka suka tafi, pinky na ɗaga mata hannu, har suka bar wurin,
Sosai yarinyar ta shiga ran Zuhur, suna barin wurin Abbanta na isowa, lokacin ta fara gyaran wurin ta koma gida, taji muryarsa "Ke Zuhura haka mukayi da ke to idan har bazaki be dokar abinda na tsara ba sai dai ki bar wannan harkar banda kega ina sonki ke kaɗai Allah ya bani duk tarin dukiyata ace ƴata na sana'ar gyaran jiki."
Zuhura kuwa idanunta ne suka ciko da hawaye ta ce "Haba Abba wannan wane irin abune haka bafa wurina ya zo ba ƴarsa ya kawo nayi ma ta gyaran gashi, a motarsa ya zauna har na kammala suka tafi shine fa abinda ya faru amma kazo kana ta yimin masifa, Allah na fara gajiya, da wannan abin.zan yi tafiyata, inda har abada baza'a sake ganina ba."
Abban kuwa jin abinda ta faɗa, dole ya ɓoye ɓancin ransa ya ce "Kiyi haƙuri My dear Kesan abida ya na yi miki haka saboda bana buƙatar wani ɗa namiji ya koma cutar da ke kamar yadda Arman ya yi miki bazan iya jura ba, amma tun da ba kyaso shikenan." Tausayin Mahaifinta ne ya kamata har ya fita jin zafin abinda Arman ya yi ma ta kenan,
cikin sanyin murya ta ce "Ai nida Aure har abada Abba balle wata soyayya, a haka zan ƙarasa sauran rayuwata, ka kwantar da hankalinka." Wani daɗi ya ji a ransa amma ya ɓoye ya ce "haba Mamana ayi haka.?" Ta ce "Sosai kuwa idan ba'ayi za'a fara kaina muje gida kawai." Tare suka fita sai da ya tabbatar ta shiga mota kana ya ce ma ,
yaransa da ga yau karsu koma hana kowa shiga wurin, da zarar sun ga alamar son Zuhura Namiji keyi subi bayan fage su aikasa lahira kawai batare da ta sani ba, kana suka wuce gida,
Ɓangaren Arman kuwa Aljana Amrita, ko da je shiga masarautar, tsaro ya yi yawa, kawai ta koma zuwa siffa mage, ta shiga ciki nan ta fara neman inda aka aje Arman da ƙyar ta gano wurin da ya ke, tana shiga ta soma bashi taimakon gaggawa, ganin bai farfaɗo ba dole ta sumur da dakarun da ke tsaronsa, ta hanyar wani hayaƙi,
Ta fita da Arman gida ta kaishi, ta soma bashi magani, da ƙyar lumfashinsa ya fara dawowa, ganin haka ta rubuta mai wata takarda ta ajiye, kana ta koma cikin Masarauta, ta shiga wuri da aka ajiye Arman ta koma siffarsa, ta kwanta kamar gawa, lokacin kuma dakarun suka farfaɗo, amma basu gane komai ba,
Writer Bey PINKY DARLING MRS JAY more comments more typing please share my lovely friends 😍
💀 *FATALWA* ☠️
*Love and romantic* 💋
*Story and Writer Bey*
*PINKY DARLING MRS JAY*
Masu neman fatalwa daga farko kuyi following channel ɗina zaku samu tare da sauran liltafai
https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2e
Following this link to join PINKY🌺DARLING 👄HAUSA NOVELS📚 WORLD🌍
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_______________________________________
*DIAMOND 💎 STAR 🌟 LADIES🧝♀️*
(*we stand together*)
🤝🤝🤝
Bismillah Rahamanin Raheem💫
🆓 BOOK PAGE 3️⃣5️⃣▶️3️⃣6️⃣
Leƙawa sukayi ciki ganin har lokacin Arman a some ya ke suka fito, ɗaya daga cikin su ya ce "Ni fa sai nike jin kamar akwai abinda ba dai dai ba, kamar wani abu ya faru da mu a nan wurin." ɗayan ya ce "Nima haka nike ji amma ai kaga komai dai dai yake tafiya saboda haka mu bar wannan magana idan Sarki ya ji,
kasan yau mutuwa zamuyi." "Haka ne fa muyi shiru kawai koma menen ya faru ai wanda aka bamu tsaronsa ya na nan a sume har yanzu, kaga ai mun tsira." Duk abinda suke magana akai Amrita na jinsu, fatanta, Allah ya sa Arman ya yi saurin ta shi, ya zo ceton jama'arsa da Anaya ita ɓangaren ta zata iya yin komai,
wata dabara ce ta faɗo mata amma abin bazai yuwa dole sai Arman ya farfaɗo, Ɓangaren Sarki Raka kuwa, jikin wani ƙatuwar bishiya ya saka aka ɗaure Anaya, da wasu manyan sarƙoƙi, yadda ko motsin kirki bazata iya ba, itace ya saka aka tara mai aka zagaye Anaya da su kana aka kunna musu wuta,
wutar ta kama sosai, da zaren ta ga zagaye Anaya ƙonata zatayi, ko zafin wutar kaɗai ya isa ya kashe mutum, jama'ar gari kuwa gaba ɗaya, sun hallara a wurin, Sarki ya sa an tattara su wuri ɗaya, duk wanda baya tare da shi, yau kashin sa ya bushe, saboda kashe sa zai yi,
Waziri ne ya ce "Ran kai daɗe, ya kamata a fito da Arman fa saboda idan, ya farfaɗo akwai matsala, babba." Sarki ya ce "Matsalar banza babu abinda zai iya yi, idan ya ga Matarsa cikin wannan halin, dole ya yi biyayya saboda ita ce rauninsa, da ita zamuyi amfani wurin kawar da shi, itama mu gama da ita." Waziri ya ce "Haka ne fa to shikenan."
Ɓangaren Arman kuwa ya jima kwance ya na wani bacci, cikin baccin ya yi mafalkin abinda ke faruwa, har Anaya da ke ɗaure ga Amrita da ke cikin maƙalgama a matsayinsa, ta shi, ya yi ya na duba raunin da ya samu amma ba komai duk sun warke kamar babu abinda ya same shi,
saboda cikin sauri ya yi wanka ya shiga wani ɗaki kayan yaƙi ne kawai aciki masu masifar hatsari, ga duk wanda aka sara da su to sai dai lahira, tayi baƙo, wata akwati ya buɗe kayan yaƙin Mahaifinsa ne a ciki ɗauki su ya yi kana ya saka ya shirya tsaf ya kwashe abubuwan da ya ke buƙata,
kana ya fito, tsakiyar gidan ya ɗaga hannunsa sama takobinsa ta zo da gudu ya riƙe ta, launin idanunsa ne suka sauya zuwa blue, yacce kallar takobin take, ya na yin jikinsa ya fara sauyawa, wani ƙatun tsuntsu ne ya bayyana a gabansa mai kama da ako, Arman ya hau kansa suka lula sama,
ɓangaren Sarki Raka babu abinda ya ɗaure mai kai, ganin wutar tayi kusan kama jikin Anaya amma batayi komai ba, ga alama kamar jin daɗin zafin wutar takeyi, ya ce a kira mai Boka, a hanya suka haɗo da Bokan ya fito a rikice, suka yo wurin Sarki, da isowar sa, ya ce a sauri, a kashe wannan wutar da aka kunna,
Sarki Raka ya ce "Saboda me za'a kashe ta, baza'a kashe ba, saboda da wannan wutar nikeson ƙonata." Boka ya ce "Ko dai ita ta ƙona ka ba." "Me kake nufi wacce a ɗaure haka kamar kara, ko motsin kirki bazata iya ba, babu abinda zata iya aikatawa, kai ku fito min da Arman yanzu."
Boka ya ce "Ka tsaya ka saurare abinda zan gayama karka yi wannan kuskure, a kashe wannan wutar kai banda rashin tunani, wutar fa ta kai ga jikinta duba ka gani babu abinda ya sameta, bakayi mamakin abinda ya hana wutar ƙonata ba.?" sai lokacin Sarki Raka ya kula da wutar ta kai ga jikinta,
maida kallonsa ya yi ga Boka ya na son ƙarin bayani, Boka ya ce "Na gayama ka saka a kashe wannan wutar, ita wannan yarinyar ta na ɗauke da cikin Arman ne kasan babban kuskuren da ka tafka, saboda cikin jikinta wuta bata ƙonata wannan wuta da ka saka mata ƙarfi ne ka ƙara ma ta, ba komai,
ta kai matakin da babu wanda ya isa ya taka ta, shi ya sa na ce kashe tun kafin ta kai ga jikinta, amma kayi banza da magana ta, yanzu