saboda ba waɗannan kalamai take buƙatar ji ba, murza hannunta yake yi, gaba ɗaya ya rasa da wace kalma zai lallashinta wani irin abu yake ji game da ita amma ya kasa fassara ko menene, tsintar kansa ya yi da raɗa mata wasu kamai masu daɗi, da kwantar da hankali,
"Anaya i really love you more than anything I need you for life, Ina Ilove for ever and ever." Arman ya faɗa yana sumbatar goshinta, wasu hawaye ne suka zubo kan face ɗinta halshensa ya saka ya na lashewa cikin kwantar da murya yace "Please Mrs Arman kukan ya isa haka bara naje na haɗa miki ruwan wanka." Ya faɗa yana sauka kan bed
Bathroom ya shiga ya haɗa ruwan zafi kana ya dawo ya janye bargon da take ciki, ƙirjinsa ne ya buga ganin jini sosai, haka ya ɗauke ta zuwa bathroom ya saka ta cikin babp ɗin wanka, kuka ta saka tana zillo zata fito, amma ya riƙeta, kawar da kansa ya yi saboda tausayi take bashi,
ƙaramar yarinya ce sosai jikinta ne kawai mai kyau haka ya gasa ta sai da ya tabbatar ta gasu yadda ya kamata kana ya yi mata wanka suka fito, kan kujera ya kwantar da ita, ya sauya bedsheet kana ya gyra mata jikinta, dubata ya fara yi ya ga idan bai ji mata ciyo, ba wata matsala, gurin kawai ya yi jajir alamar ya sha gurza,
har ya kumbure, allura ya yi mata da ƙyar ta tsayawa da lallashi da komai kana ya bata wani magani Kamar better min C ya shafa mata wani magani a gurin Anaya kuwa duk kunya ta dame ta, kan gado ya mayar da ita kana ya shiga wanka, saboda an fara kiran sallar farko, wanka ya yi kana ya fito, ya shirya cikin farar jallabiya, da hula,
ya fita Masallaci, dake cikin Unguwar, Anaya kuwa bacci ya ɗauke ta, sai da ya dawo kana ya soma tayar da ita, tayi sallah, ai kuwa tana tashi ta saka mai kuka, lallaɓa ta yi kana sukaje bathroom tayi alwala ya shimfiɗa mata sallaya, a zaune tayi sallar, bayan ta kammala azkar suka kwanta yana rungume da ita a jinkinsa,
Abuja Najeriya ɓangaren ZUHURA gaba ɗaya ta kasa samun natsuwa tunanin Arman duk ya dameta, ko abincin kirki bata iya ci Abbanta ne yake kula da ita saboda Mommy tace ta fidda hannunta akan Zuhura saboda duk abinda takeyi Abban baya ganin laifinta, suna zaune parlo ita da Abbanta,
Hajiya Balkisu ta fito zata je office Zuhura tace "Good morning Mommy." "Morning." Kawai Mommy tace kana tacewa Abban "Alhaji na fita." Kallonta ya yi kana yace "Yanzu abinda ki ka yiwa Zuhura ke kyauta kina walaƙanta yarinya kamar ba ƴar cikinki ba, akan wani sha-sha to wallahi bazan lamunce haka ba,
tun wuri ki dena.?" Wani murmushi Mommy tayi kana tace "Alhamdulillahi tun da har kasan ni na haife Zuhura ba wata ba, saboda haka duk abinda kake ganin ya dace kaci gaba dayi, kana ɗora ta akan kenen ɓera, yarinya ta kashe Aure ta dawo gabanka ta zauna ai kai ya kamata nayiwa wannan tambayar,
idan har son ƙwarai ka kewa Zuhura ai bazaka goye bayan ta kashe auren ta ba, da nayi magana ka tare ni, saboda haka kuje chan ku ƙarata." Ta fice paroln, Abba kuwa kallon Zuhura ya yi kana yace "Karki damu my dear ni duk abinda kikeso shine zaɓina,
kuma na saka anyi min bincike Arman ba Yaron kirki bane matsafi ne, bake ya fara aure ba, shine ya kashe matarsa ta farko, wannan fatalwar ta ce ki bibiyarki, da baki baro wannan ƙasar ba nan gaba kaɗan kema tsaface ki zaiyi ko ya kashe ki kema ki zama fatalwa." Idanu Zuhura ya zaro tace "Kai ashe Arman macuci ne,
sai yanzu na fahimci yadda abin yake wallahi Abba fatalwar batayi mai komai, ni ce kawai take bibiya idan na gaya ma sa baya yarda ranar fa da ƙyar na tsira, ina jinsa yana magana da ita." Abba yace "Allah ne kawai ya tseratar dake my dear saboda ina yawan saka malamai suyi miki addu'a, nima ina yimiki."
haka Abba ya yi zaune ya tsarawa Zuhura ƙarya da gaskiya ta yarda gaba ɗaya taji ta tsane Arman, wani zaɓe Abban ya saka mata a hannu kana yace kar ta yarda ta ciresa ko da wasa, na kariya ne daga sharrin Arman da Muguwar FATALWA,
Ƙasar Pakistan ɓangaren Arman
ƙarfe goma ya falka da kansa ya shiga kitchen ya haɗa musu break, kana ya yi wanka, ya na shiryawa Anaya ta falka ya taimaka mata tayi wanka kana ya ɗauko mata riga marar nauyi iya guywa ya saka mata da kansa ya zaunar da ita gaban mirror, yana gyara mata gashin kanta,
Writer Bey PINKY DARLING MRS JAY I'm sorry my dear friends kaina ke ciyo wallahi da ƙyar na samu damar yin wannan typing saboda nayi muku alƙawarin zanyi
💀 *FATALWA* ☠️
*Love and romantic* 💋
*Story and Writer Bey*
*PINKY DARLING MRS JAY*
https://chat.whatsapp.com/Gp8lr2dVNhGKHPQjWl4BRP Comment section group
Idan kesan ba Comment ya kawo ki ba karka shiga wannan group na iya comments ne kawai
🌼🌺🌼🌺🌼🌺🌼🌺🌼
Masu neman fatalwa daga farko kuyi following channel ɗina zaku samu tare da sauran liltafai
https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2e
Following this link to join PINKY🌺DARLING 👄HAUSA NOVELS📚 WORLD🌍
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_______________________________________
*DIAMOND 💎 STAR 🌟 LADIES🧝♀️*
(*we stand together*)
🤝🤝🤝
Bismillah Rahamanin Raheem💫
Wannan shafin naku ne rigimammun channel ɗina masu sakamin ciyon kai🤭😩
🆓 BOOK PAGE
1️⃣9️⃣▶️2️⃣0️⃣
Arman kuwa da kansa ya rinƙa baiwa Anaya abinci a baki tana ci, har ta kammala kana yace "Matana nima ki bani abaki." Sunkuyar da kanta tayi, tana murmushi, ɓata fuska ya yi kamar zaiyi kuka yace "Allah idan baki bani ba bazan ci abinci ba na haƙura."
ya faɗa yana ƙoƙarin tashi, kana Anaya tace "Zan baka." Dawowa ya yi kana ya ce "Ko ke fa wannan kunyar tayi yawa fa dear ai na manta tun daren jiya ya kamata na cire miki ita." cikin shagwaɓa Anaya tace "Allah ka dena banason wannan magana." Kwaikwayon muryarta ya yi "Na dena tun da ba kya so."
dariya ya bata yadda ya yi maganar, cikin natsuwa take bashi doyar da ruwan tea ya na sha har ya kammala, kana suka baje nan parlo suna kallon Tv wayar Arman ce tayi ringing ya na dubawa ya ga kiran Sauban ɗagawa ya yi kana yace"Hello Sauban ya akayi." A ɗayan ɓangaren Sauban yace "Bansaniba ɗan rainin hankali,
yanzu Araman ashe aure kayi jiya baka sanar dani wallahi baka kyauta ba amma ba komai zan rama ne." dariya Arman ya yi kana yace "Sorry my friend abin ne yazo a bazata amma kayi haƙuri nayi laifi." Sauban yace "Naji ina gaida Amarya da Zuhura." "Zasuji in sha Allah." Sukayi sallma, Anaya kuwa tana jin Sauban ya kira sunan Zuhura
sai da wani abu ya tokare ma ta naƙogaro, saboda kishi gaba ɗaya yanayinta ya sauwa, Arman ya kula da haka yace "Dear lafiya me ya faru.?" Shiru tayi mai ɗago fuskarta ya yi suna kallon juna yace "Anaya wai kishina ki keyi? To ki kwantar da hankalinki babu wata sauran alaƙa data rage tsakanina da Zuhura yanzu haka tana Najeriya, bata wannan ƙasa,
ba Zuhura ba duk wata mace dake duniyar nan bata kallonta a matsayin mace basa gabana ki sanya a ranki da zuciyarki Arman naki ne ke kaɗai tun da na sameki bana buƙatar kowa ke ɗin ke isheni rayuwa har abada....bakinsu ne ta haɗe guri ɗaya tana sauke mai zazzfan kiss,
mayar mata ya shiga yi, kamar zasu cinye bakin juna, Arman kuwa har ya soma sakin layi yana lalubar nononta, yana shafawa, cikin, wani salo mai tafiyar da hankali, sakin lips ɗinta ya yi kana ya sauka zuwa kunnenta, yana lasa tare da hura mata iska, lumshe idanu Anaya tayi saboda baƙaramin daɗi abin ya yi mata ba,
hannunsa ya saka cikin rigarta yana murza kan bearst ɗinta, yana sauke wani lumfashi, idanunsa har sun fara sauyawa, zuwa ja, kwantar da ita ya yi kan kujera, yana kafa bakinsa kan bobs ɗinta yana lasa, wata irin zuƙa yake ma nonon, Anaya kuwa sai ta mutsa mai sumar kansa takeyi,
Arman gaba ɗaya ya rikice chak ya ɗauketa zuwa bedroom kan bed ya sauketa tare da kwanciya kan jikinta, Yana romantic ɗin ta, kamar zai cinyeta, janye mata riga ya yi kana soma wasa da ƙasanta, Anaya kuwa jin ya kai gurin da sauri ta zabura tana riƙesa idanunta suna cikowa da hawaye, kallonta ya yi cikin wani irin yanayi yace "Please Ana kaɗan zanyi bada yawa ba Allah bazanyi miki da zafi ba,
keji Matana." Girgiza mai kai tayi tana sauke hawaye da take riƙewa ta shi ya yi tare da janyo dirowa, wani kirim ya ɗauko ya shafa mata a gurin kana yace "I'm sorry Ana Allah bazaki ji ciyo ba dan Allah ki bari nayi ko kaɗan ne." Tausayi ya bata yadda shi da hakkinsa yake roƙonta, kwanciya kawai tayi kana tace "Kayi yadda kakeso dani saboda ni takace."
Shafa kanta ya yi kana yace "Allah ya albarkace rayuwarki Mrs Arman in sha Allah zakiyi alfahari dani a matsayin abokin rayuwarki." yana faɗin haka ya haɗe bakinsu yana kissing ɗin ta, tare da zura mata abarsa cikin dabara sulub ta shige saboda, wannan kirim, Anaya kuwa hadda rufe idanunta, ta ɗauka zafi zataji,
akasin haka taji, a hankali, ya fara sukuwa akanta, sosai Arman ya tafiyar da ita, har ya samu gamsuwa batare da ya wahalar da ita sosai ba, tare sukayi wanka, ya shiryata shi ma ya shirya kana ya ɗauke key ɗin sabuwar mota yaja hannunta, suka fita harabar gidan kana ya bata key ɗin motar yace "My Ana ga wannan,
kyauta ce da ga Mijinki Arman Suhail." Ƙarɓar key ɗin tayi tare da rungumesa, "Thank you." Kana yaja hannunta, suka nufi gurin Motar, sosai motar tayiwa Anaya kyau fara ce mai baƙin gilashi, tare suka shiga, Motar da kansa ya ja su suka tafi yawon shaƙatawa, a waje sukaci abinci, sukayo sayayyar abubuwan da suke so,
wani shagon siyar da sarƙoƙin zinari sukaje, ana ya basu dizayin ɗin da yakeso kana suka dawo gida akan zuwa gobe zasu zo har gida su kawo mai, akan hanyarsu ta komawa gida ne, suka haɗu da wata tsohuwa ta tsayar dasu Anaya ce ta ɗauke cake da lemo ta baiwa tsohowar, bayan ta karɓa kana tace,
"Na gode sosai Gimbiya Allah ya albarkace, rayuwarki da Mijinki da ɗan da zaki haifa amma fa karku yarda ku zauna a wannan gari, ku wuce, masarautar ku al'ummar ku na chan na jiran zuwanku." Tana gama faɗar haka Anaya Bata sake ganinta ba, mota ta koma Arman yace "Ana mai jama'a mu tafi ko.?" Tace "Eh muje."
gida suka wuce wanka suka yi tare da shirin kwanciya bacci bayan sun kwanta Anaya na Kan ƙirjinsa tace "Man yaushe zamuje, India.?" Yace "Ana sai mun gama cin amarci zamu tafi." Zuwa yaushe.?" "Ana banason wannan magana fa kawai kiyi shiru."
Writer Bey PINKY DARLING MRS JAY more comment more typing
💀 *FATALWA* ☠️
*Love and romantic* 💋
*Story and Writer Bey*
*PINKY DARLING MRS JAY*
https://chat.whatsapp.com/Gp8lr2dVNhGKHPQjWl4BRP Comment section group
Idan kesan ba Comment ya kawo ki ba karka shiga wannan group na iya comments ne kawai
🌼🌺🌼🌺🌼🌺🌼🌺🌼
Masu neman fatalwa daga farko kuyi following channel ɗina zaku samu tare da sauran liltafai
https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2e
Following this link to join PINKY🌺DARLING 👄HAUSA NOVELS📚 WORLD🌍
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_______________________________________
*DIAMOND 💎 STAR 🌟 LADIES🧝♀️*
(*we stand together*)
🤝🤝🤝
Bismillah Rahamanin Raheem💫
🆓 BOOK PAGE
2️⃣1️⃣▶️2️⃣2️⃣
Shiru Anaya tayi yana shafa sumar kanta har bacci ya ɗauke su washegari ranar da safe bayan suna kammala break Arman yace "Ana ki shirya zuwa anjima zanzo mu fita yanzu Company zan tafi akwai abinda zanyi." Anaya tace "Okey Allah ya tasare adawo lafiya ." Ya ce "Amin."
India, babbar Masarautar gaga sa, kaf faɗin India babu masarautar da ta kai ta girma da haɗuwa kana da tsari, sai dai Allah ya ya jarbce al'ummar dake cikin wannan yanki da azzalumin Sarki, wanda bai ɗauke talakawan sa a bakin komai ba, Sarki Raka, shine Sarki na goma sha biyu a jerin sarakunan da suka mulke gaga sa,
a halin yanzu shekarun sarki Raka talatin da biyu akan karagar mulki, kamar yadda ku ka san kowa ce masarautar na da babbar fada inda Sarki ke zama tare da ƴan Majilisar sa,fada ta cika sosai kowa ya hallara ana jiran fitowar sarki, wata mata ce gurfane a tsakiyar fada an ɗaure ta da manyan sarƙoƙi,
jikinta duk shatin duka ne, fuskarta duk ta kumbure, da gani ba ƙaramar azaba ta sha ba, jin an buga tambari duk ƴan Majilisar suka miƙe tsaye saboda Sarki Raka zai shigo fada, cikin izza da taƙama, ya shigo faɗar fadawansa na take mai baya, zama ya yi kana kowa ya fara kai mai gaisuwa, hannu kawai yake ɗagawa alamar ya amsa,
kana kowa ya zauna alƙali ya tashi ya ce "Ya mai martaba wannan matar ta tsallaka iyakar dokar da kasa ka a wannan gari na Gaga sa da ƙyar dakaron mu suka samu nasarar kamo ta bayan ta kashe mutum ashirin ta jima saura rauni." Alƙali ya faɗa yana kallon Sarki, matar kuwa jin abinda ya faɗa sai lokacin ta ɗago kanta,
tana kallonsa, Sarki kuwa gyara zama ya yi kana yace "Ina Sarkin yaƙi.?" Yace "Takawar ka lafiya sadaukin sarki mai adalci." Gashin bakinsa ya gyara kana yace "ka tafi da wannan dabbar a saka ta maƙalgama har zuwa gobe a tara min jama'ar dake garin gaba ɗaya, domin suga irin hukuncin da zan yake mata,
yadda idan suka gani babu wanda zaiyi tunanin aikata makamancin abinda ta aikata." Sarkin yaƙi yace "Angama Mai martaba." Waziri ne yace " Mai martaba ai gaba ɗaya jama'ar Gaga sa sun hallara kai ɗai suke jira ka fito don yankewa Shahida hunkuci, idan aka barta ta kwana komai zai faruwa, kawai ka yanke mata hunkuci."
murmushin mugunta Sarki ya yi kana yace "Shikenan a fita da ita, gani nan fitowa." Ɗaya daga cikin ƴan majalisar ne yace "Mai martaba, ya kamata ka fara gabatar da bincike kafin ka yanke mata hunkuci, taya za'a ce wannan matar ta kashe ma dakaru har guda ashirin, ta jima wasu rauni, wannan abin kai bazai ɗauke ba dakaren ka guda ɗaya yana da ƙarfin mutum hamsin, da zafin naman a dai yi bincike sai dai idan wani ne ya taimaka mata."
Waziri kuwa jin za'a ɓata mai fulan ya ce "Dakata Sahir, Sarki zaka koyawa yadda ake gabatar da mulki wannan ai rainine, ba komai ba, kowa ya san wannan matar fiye da haka zata aikata saboda Mijinta shine babban mayaƙi da babu kamarsa, dole itama tana da horon yaƙi, kana an sameta ne da laifin taimakawa baya suna guduwa ta ɓarauniyar hanya."
Gyaran murya Sarki Raka ya yi kana yace"Sarkin yaƙi aje a ladaftar da Sahir, tare da horo mai tsanani." Sahir kuwa zuciyarsa ce ta kowa wuya cikin rashin tsoro yace "Nasan kashe ni zaka sa ayi kace wahala ce ta shiƙe ni, hakan bazai dame ni saboda lokacin ka ya kusa zuwa ƙarshe na wannan baƙin zalunci da kake yiwa jama'a,
Sarkin da ya kamata ya hau wannan kujera yana nan zuwa nan bada jimawa ba, sai ya ga bayanka kai da duk masu goyama baya, sai ka gwammace mutuwa da zamanka a raye." Yana gama faɗar haka ya yanke wuyansa, take ya fad'i ƙasa a babu rai! Nan fa faɗa ta hargitse, kowa na tofa albarkacin bakinsa,
Ran Sarki Raka ya yi matuƙar ɓaci wata tsawa ya daka musu take kowa ya shiga hankalinsa, gudun faɗawa bala'i, cikin izza ya fara magana da murayarsa mara daɗin saurare, "Duk wanda ya kuskura koma magana a nan bani na bashi izini ba, ina mai rantsuwa sai mummunan hukunci ya hau kansa."
Matar dake durƙushe gurin ta buɗe baki tana kallon Sarki Raka tace "Kai azzalumin Sarki maciyi amana, tabbas ƙarshe yazo kusu nan bada jimawa Sarkin mu mai adalci zaizo domin ceton jama'arsa kake salwantar da rayukansu dana ƴaƴan su, a tunanin ka saboda ka sheƙe sarki Suhail da matarsa Gimbiya Zoya, kaci bulus,
ta ka bar baya da ƙura domin ɗansa na nan zuwa ya ɗauke fansa, ya kawar da kai shine Sarkin mu na gobe, duk yawan dakarunka da mayaƙa da tsafin da kake taƙama da shi, bazasuyi maka amfani ba saboda takamar guguwa ne, shin ɗin balbalin bala'i ne, ya wuce duk yadda kake tunani sai sare wannan ƙaton kan naka."
"Ke Shahed!." "Kai Raka ka firgita ne, idan dana kira sunansa da duk Aljanin dake wannan duniya sai girgiza domin shi uƙu ba ga duk wani azzalumi irinka, sha shan Bokan ka bai sanar da kai zuwansa bane? Ko da yake ai dole zai sanar da kai kuma hakan ba shida wani amfani a gurin ka saboda bazaku iya dakatar da zuwansa ba shi da Gimbiyar mu,
ko fatarsa jikinsa dakarun ka basu isa su taɓa ba har kai sha sha." Sarki Raka kuwa ta fusata sosai yace "Sarkin yaƙi ciro min kan wannan dabbar!." Wani murmushi Shahida tayi Sarkin yaƙi na isowa ya na zare takobinsa zai cire kanta da sauri ta kauce tare da kai mai naushe ta karɓe takobin ta katsi sarƙar da aka ɗaure ta,
wani wawan tsalle zuwa sama ta sarewa Sarkin yaƙi kai ta diro, ƙasa, ai kuwa dakarun sarki suka yo kanta ta fito cikin fadar da zababben guda, suka da fa mata baya, duk wanda ya kara mata to sai dai kaga kansa ya bar jikinsa,
tana kai wa gurin wani ƙaton ice ta haura samansa kamar ƙadangare, suma biyarta sukayi amma abin mamaki tayi sama ko ƙasa nan fa dakaru suka bazu ko ina ana neman Shahida,
Sarki Raka kuwa ya rasa abinda keyi ma sa daɗi, wannan wane irin baƙin labari ne yace "Waziri a sanar da boka Raj inason ganinsa." Yana rufe baki saiga Boka Raj ya shigo da sandar tsafinsa, a hannu tana ci da wuta, yace "Ai basai an kira ni ba gani nazo, wannan mummunar abu na hango yanzu yana shirin faruwa, a wannan, Masarautar,
ko ta halin ƙaƙa ka tura dakarun ka zuwa ƙasar Pakistan su sheƙe wannan yaro da matarsa saboda tsafi baya aiki a jikinsu gaba ɗaya, nayi iya yina , amma ana iya illatasu gaba ɗaya ko a sheƙesu kamar yadda ka aikata a baya, su ma haka za'yi musu." Sarki Raka yace "Banda hurumin tura dakaruna ƙasar Pakistan, saboda ni kafiri ne,
basa bari kafurai su shigar musu ƙasa, kawai mu jira zuwansa kafin nan mun gama ta nadar kallar kisan wulaƙancin da zamuyi musu." Da wannan shawarar Sarki ya koma cikin gida yana jiran a kamo Shahida ya yi mata kisan wulaƙanci,
ƙasar Pakistan ɓangaren Anaya da Arman,
kitchen ta shiga ta haɗa musu dinner wanka tayi tare da yin salla ta soma shiryawa, Arman kuwa ya dawo, bedroom ɗinsa ya shiga wanka ya yi kana ya shirya cikin sut blue, rigar ciki fara, ya saka agogonsa na Diamond, takalmi sawu ciki ya saka Black,
ya fito, yana zuba ƙamshi, kamar wanda akayi ɓarin turare a jikinsa, Anaya kuwa tana gama shafe shafe gaban mirror, wadroub ta buɗe ta ɗauko wata farar dogowar riga, mai siririn hannu ta saka fashion ɗin sarƙa ta ɗauko blue ta saka da ƴan kunne, agogo ta saka shima blue, da takalmi masu masifar tsini, ta feshe jikinta da turaruka, kana ta ɗauke jaka ƴar ƙarama ta riƙewa a hannu blue,
sai kyalli takeyi, kana ta fito rigar naja har ƙasa, Arman dake zaune paroln ƙasa yana jiran fitowarta sai da ya tashi tsaye yana kallonta , wayarsa ya ɗauko yana ɗaukarta video, har ta sauko ƙasa, itama kallonsa takeyi saboda ya yi kyau iya kyau kamar ɗan aljanu,
murmushi suka sakarwa juna kana ya kama hannunta suka fito paroln, gaban wata aniyar mota suka tsaya direba yazo ya buɗe musu gidan baya suka shiga, kana ya zauna mazaunin direba yaja su bai tsaya ko ina ba sai wani babban gurin taro, da aka ƙawata shi da abubuwan ado, masu masifar kyau,
gefe ɗaya an jingine wani allu an rubuta welcome Mr Mrs Arman Direba na yin parking ya fito ya buɗe ma Arman ƙofa saiga ƴan jarida da Camera man sun zo sun fara ɗaukar motar hoto tun kafin su fito kusan minti goma kana Arman ya zuro ƙafarsa ɗaya bayan wasu ƴan mituna ya ziro ɗaya waje kana ya fito, cikin motar tare,
da miƙawa Anaya hannnunsa ta riƙe kana ta fito cikin motar yana kissing ɗin hannunta, ai kuwa aka shiga ɗaukarsu hotona da video, manyan mutanen da suka zo gurin taron sai kawoma Arman da Anaya kyaututtuka sukeyi, na ban mamaki, har suka shiga ciki,
Writer Bey PINKY DARLING MRS JAY more comment more typing please share my lovely friends
💀 *FATALWA* ☠️
*Love and romantic* 💋
*Story and Writer Bey*
*PINKY DARLING MRS JAY*
https://chat.whatsapp.com/Gp8lr2dVNhGKHPQjWl4BRP Comment section group
Idan kesan ba Comment ya kawo ki ba karka shiga wannan group na iya comments ne kawai Mata zallah duk namijin da ya shiga zaiji kansa a waje
🌼🌺🌼🌺🌼🌺🌼🌺🌼
Masu neman fatalwa daga farko kuyi following channel ɗina zaku samu tare da sauran liltafai
https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2e
Following this link to join PINKY🌺DARLING 👄HAUSA NOVELS📚 WORLD🌍
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_______________________________________
*DIAMOND 💎 STAR 🌟 LADIES🧝♀️*
(*we stand together*)
🤝🤝🤝
Bismillah Rahamanin Raheem💫
🆓 BOOK PAGE
2️⃣3️⃣▶️2️⃣4️⃣
Bayan sun zauna aka fara rabawa mutane abinci da kayan motsa baki, bayan an kammala wani Bature ya fara jawabin abinda ya tarasu a gurin bikin buɗe babban Companyn Arman na harkar sarrafa Diamond, ana fitar da su ƙasashen duniya, bayan ya kammala jawabi,
aka buƙace Arman ya fito ya yi ƙarin bayani akai cikin harshen larabci yake bayani bayan ya kammala aka fara ɗaukar hotona, basu dawo gida ba sai ƙarfe goma, na dare, tare sukayi wanka, tare da kwanciya saboda gajiya, cikin bacci Arman ya soma mafalkin da tun ya na ɗan ƙaramin yaro yake yinsa,
shi da wani ƙaton mutum ne ke gwabza yaƙi na fitar hankali, sai ya kai gurin da zai cewara mutumen kai ya falka bacci, ya yi gumi kamar ba Ac a ɗakin bathroom ya shiga tare da yin alwala ya tayar da sallar nafila, bayan ya kammala, karatun Alkur'ani mai girma ya yi sai ƙarfe huɗu ya kwanata Anaya kuwa bacci take bata masan Arman ya tashi ba,
washegari da safe bayan sun kammala break, suka shirya tare suka fita, yawon shakatawa sai gaba da magrib suka dawo Get Man me ya bashi saƙo cikin wata jaka bayan sun shiga ciki yake dubuwa sarƙar zinarin da ya siyawa Anaya ce mai ɗauke da sunansu ɗaya kuma sunan Anaya ne kawai wani tsalle tayi tana rungumesa,
tare da sakar mai kiss a kumatu, dariya ya yi kana yace "Ni fa wannan ya yi min kaɗan." Tace "To zanyima babba muje muyi sallah." Riƙe hannunta ya yi kana yace "bashi kaɗai nike so ba, har da wannan." Ya faɗa ya na ɗora hannunsa kan ƙirjinta." Murmushi tayi kana tace "Rigima muje zuwa sallah." Ni bazan je ba sai idan ke yarda za ki bani."
"Naji mu tafi." Anaya ta faɗa tana jan hannunsa, suka haura paroln sama, bayan sun idar da sallah Kitchen suka shiga ta haɗa mu su abinda zasu ci kana suka gabatar da sallar isha, paroln ƙasa suka dawo Arman zaiyi kallon Ball, ƙarfe tara Anaya ta shiga wanka ta shirya cikin wata aniyar rigar bacci, ko hannu bata da,
ta sauko parlon ƙasa bata ga Arman ba hakan ya tabbatar mata ya na bedroom ɗinsa ya na wanka,
Abuja Najeriya ɓangaren ZUHURA
ta matasawa Abbanta aiki takeso ta fara fita ɗaya daga cikin companyn sa, amma ta ƙi yarda, saboda ya san zata haɗu da maza gashi anyi mai gargaɗin kar ya sake ta ƙara wani Aure, da ƙyar ya samu ta haƙura amma zai buɗe mata shagon gyaran jiki, amma da sharaɗin zai saka ma ta masu gadi, da yake tana son abin tace,
ta yarda abinda bata sani ba kuwa masu gidan da Abbanta zai saka mata ƴan ƙungiyar