Share this page
3 / 8
motsin ruwa taji a bathroom hakan ya tabbatar mata wanka yake yi, Kwanciya tayi kan bed saboda ta gaji hadda jan bargo ta rufe jikinta, tana lumshe idanu, tana haka Arman ya fito, wanka sam bai kula da ita ba yana gama tsane ruwan jikinsa ya zame tawol ɗin dake ɗaure a ƙugunsa, ya ajiye shi gefe, Charaf idanun Anaya ya sauka kan Arman, iya rayuwarta bata taɓa ganin Namiji a haka ba babu abinda ya torata ta irin ƙatuwar dick ɗinsa, wani ihu ta saka tare da tashi zata bar ɗakin da sauri Arman ya Chalo ta batare da ya saka tawol ba, haɗata ya yi da jikinsa kana yace Ke me ya kawo ki ɗakina?" Shiru tayi mai yace "Kallona ki ka zo yi, to yau saina koya miki hankali." Rau-rau tayi mai da idanu alamar zatayi kuka tace "Kayi haƙuri ba haka bane nazo tambayar ka ne shine na kwanta." "Shine dai kika tsaya kallon jikina ƴar rainin hankali Allah yau sai keyi tsallen kwaɗo a gidan nan." ya faɗa yana ƙoƙarin janyeta jikinsa, amma ta riƙe shi har ta soma zubarda hawaye tace "Kayi haƙuri bazan iya tsallen kwaɗo ba, amma ka sakani wani aiki ko menene zanyi amma banda tsallen kwaɗo Please." Ta faɗa tana kallon sa yadda nononta ya kwanta a ƙirjinsa gaba ɗaya ta saukar mai da kasala, gefen bed ta zauna kana yace "Okey oh ya maza kiyi min shorking dick!." Zaro idanu tayi jin abinda ya faɗa cije lips ɗinsa ya yi kana yace "Okey idan baza kiyi ba maza fara tsallen kwaɗo guda hamsin zakiyi.!" Jin abinda ya faɗa batasan lokacin da ta durƙusa gabansa na jikinta na rawa, ta kai hannu zata taɓa dick ɗinsa, ya kauce kusan sau biyu yana yi mata haka, sai a na uku ne ta samu chaf karta, ta soma murzawa cikin lallaausan hannunta,. kana ta sakata cikin baki ta fara tsotsa, wani daɗi ne ya ratsa Arman bai san lokacin da ya fara shafa gashin kanta ba, har zuwa wuyanta, Anaya kuwa sosai take jin daɗin tsotsar abar tashi, daga wasa ya sauya salo chak Arman ya ɗauke Anaya ya ɗora kan bed kana ya kwanta jikinta yana lalubar nononta, dake cikin riga Writer Bey PINKY DARLING MRS JAY More comments more typing please share my lovely friends 😍🙏 💀 *FATALWA* ☠️ *Love and romantic* 💋 *Story and Writer Bey* *PINKY DARLING MRS JAY* 🌼🌺🌼🌺🌼🌺🌼🌺🌼 Masu neman fatalwa daga farko kuyi following channel ɗina zaku samu tare da sauran liltafai https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2e Following this link to join PINKY🌺DARLING 👄HAUSA NOVELS📚 WORLD🌍 🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼 https://chat.whatsapp.com/Gp8lr2dVNhGKHPQjWl4BRP Comments section group 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ (J.W.A) _______________________________________ *DIAMOND 💎 STAR 🌟 LADIES🧝‍♀️* (*we stand together*) 🤝🤝🤝 Bismillah Rahamanin Raheem💫 Wannan shafin naku ne Mutanen channel ɗina ina alfahari daku much love 💋😍 🆓 BOOK PAGE PAGE 1️⃣1️⃣▶️1️⃣2️⃣ wuyanta ya fara lasa har zuwa kunnenta, yana hura mata iska, cikin dabara, ya cire maɓallan rigarta, ya fara wasa da bobs ɗinta, ya ɗora bakinsa kan bobonta ya fara lasar kan yana tsotsa, Anaya kuwa sai banƙaro mai kirji takeyi, hannunta na kan dick ɗinsa tana wasa da ita, hot romantic suke yiwa juna, sosai, tsakiyar bobonta ya ɗora dick ɗinsa yana yawo da ita, har ya yi rilizin, don ko da wasa baya jin zai iya kusantar ta ba, gefenta ya kwanta yana mayar da lumfashi amma fa abar na tsaye ba alamar kwanciya, a tattare da ita, Anaya kuwa a kunyace ta shige bathroom ɗinsa tayi wanka, ta fice ɗakin kanta a ƙasa, shi ma Arman wanka ya yi kana ya shirya saboda yunwa yake ji, parlo ya sameta tana cin abinci saboda itama yunwa takeji ko kaya bata saka ba daga ita sai tawol, ɗaure a ƙirjinta, suna haɗa idanu da sauri ta sunkuyar da kanta ƙasa, kana tace "Ga abinci nan kan teburin cin abinci." Bai yi magana ba, ya je ya zubo abincin ya soma ci, sai da ya kammala kana ya dawo cikin paroln ya zauna yana kunna Tv, Anaya kuwa lokacin ta kammala cin abincin, ta haura sama kaya ta saka kana ta fito, sanye da abaya Black da mayafi, zama tayi parlon tana son yin magana amma ta kasa shine ya kula da yanayin ta, yace "Da magana ne.?" Kai ta ɗaga mai alamar Eh yace "Okey ina jinki." Anaya tace "Dama inaso na tafi school to bansan ta inda zan fita wannan unguwar ba." "Yanzu zaki tafi.?" "Eh." "Okey ta shi muje." Arman ya faɗa yana ɗaukar key ɗin motarsa, ya fice paroln, ta bi bayansa har ya shiga Mota ita shiga tayi sai da suka kama hanya kana yake tambayarta wace school zai kaita ta sanar da shi, har bakin Get ɗin makarnta ya kaita kana ya wuce Company duk da bashida niyar zuwa bai wani jima ba ya fito, wayarsa ce tayi ringing ya duba sunan Sauban ya gani kana ya ɗaga kiran, "Hello friend." Arman ya faɗa ɗayan ɓangaren akace "Friend kana Ina ne.?" Ina kan hanyar zuwa shagon coffee." Sauban yace "Zuhura ce mota ta kaɗe gamu a hospital yanzu haka!." Ƙirjin Arman ne ya buga da ƙarfi yace "What Zuhura.?" Sauban yace "Eh wallahi, kazo muna babbar asibiti." Ya datse kiran Arman kuwa mamaki abin ya bashi, dama Zuhura na ƙasar bata koma Najeriya, har ya juya Motarsa zuwa Hospital wannan murya yaji tana faɗin "Sarkin sarakai Sarkin mutane da aljanu karka yarda kaje maza ka juya motarka ka tafi inda ya dace." haka kuwa Arman ya yi gida ya wuce, yana shiga parlon a bakin ƙofa ya tsaya ganin ZUHURA zaune , murmushi ta sakar mai tace"Kayi mamakin ganina ne Arman!.?" Banza ya yi mata saboda wayarsa dake ringing, ganin baƙowar number ce har kiran ya katse bai ɗaga text ne ya shiga "Yallaɓai Anaya ce na kammala abinda zanyi, inaso na dawo gida." Juyawa ya yi zai bar parlon saboda gaba ɗaya ya manta da ita, Zuhura tace "Ina kuma zakaje Arman bakayi farin ciki da ganina bane.?" Ransa ne ya ɓaci wai yanzu shi Zuhura ke gayama wannan magana ta manta yanzu babu aure tsakaninsu, cikin tsawa yace"Kega tashi ki fice min a gida kafin na saka jami'an tsaro su kama ki!." Da mamaki take kallon sa tace "Arman yanzu ni zaka kura a gidan ka.?" sai cewa ya yi "Karki yarda na dawo na sameki a gidan nan." Ya fita, zuciyarsa na tafarfasa, Anaya kuwa guri ta samu ta zauna tana kallon ɗaliban dake fitowa, suna tafiya gida, ta lula duniyar tunani, har Arman ya ƙaraso, saboda ya yi ta danna mata horn amma ko motsawa batayi ba, "Anaya." Ya kira sunanta cikin sanyin murya, yana dafa kanta, ɗagowa tayi suka haɗa idanu, ta sunkuyar da kanta, kana tace "I'm sorry." Bai ce mata komai yaja hannunta suka shiga mota, a wani babban Mall ya tsaya ya siyo mata kayan chakulet, da ya dawo miƙa mata jakar ya yi ta karɓa tace "Thank you." shiru ya yi mata har suka ƙarasa gida sai lokacin ya tuna da ya bar Zuhura a gidan, yana gaba tana bayansa, suka shiga parlon ganin bai ganta ya ɗauka ta tafi ne, Anaya ta wuce bedroom ɗinta, wata ƙara ta saki tana kiran "Arman! Arman please help me.!" Lokacin yana paroln ƙasa yana amsa waya, da sauri ya ƙarasa bedroom ɗinta, kan bed kawai take nuna mai da hannu, kafin tayi baya luu zata faɗi da sauri ya tareta da jikinsa ta faɗa ya rungumeta, ta suma kan bed yake kallo amma baiga komai ba, abin ya bashi mamaki wacce tayi rigima da Muguwar FATALWA menene ya razana ta haka har ta suma, ɗaukar ta ya yi zuwa bedroom ɗinsa, ya Kwantar da ita kana ya ɗauko ruwa a firij ya shafa mata a fuska wata ajiyar zuciya ta sauke! tana buɗe idanunta dishi-dishi take gani, tunuwa da abinda ta gani bedroom ɗinta, da sauri ta zabura zata gudu Arman ya riƙeta, saboda ya kula gaba ɗaya, a tsorace take, yace "Anaya ki natsu gani a tare dake babu abinda zai sameki, gayamin menene ki ka gani." Ya faɗa yana ɗago fuskarta tana kallonsa bakinta na rawa tace "Kan mace ne na gani a kan bed da sauran gangar jiki gefe ɗaya sai wata tsohowa, zaune tana cin kayan cikin gawar." Runtse idanunsa ya yi na wani lokaci kana ya buɗe su, gaba ɗaya sun sauya launi zuwa wuta, har hasken suke fitarwa janye Anaya ya yi jikinsa kana ya fita zuwa bedroom ɗinta, yana shiga ɗakin ya shiga girgiza window ɗakin ta buɗe iska na shigowa duk abinda ke ɗakin girgiza yakeyi Arman kuwa ɗaga hannuwansa ya yi sama kana ya dawo dasu ƙasa take wata ƙatuwar takobi ta bayyana a hannunsa, kayan jikinsa suka sauya zuwa kayan gawurtatcen sarki mai ji da ƙarfi da izza idanunsa na fitar da haske kamar wutar garwashi, wasu manyan dabbobi ne suka rinƙa fitowa ta jikin ginin ɗakin, rabin jikinsu na Mutane ne, ware takobinsa ya yi kana yaja baya kaɗan alamar yaƙi, ai kuwa da gudu sukayi kan Arman ginin ɗakin na ɓacewa ya koma wani ƙaton jeje, mai ɗauke da mayan bishiyoyi, suka kacemi da misifaffen faɗa, suna cikin wannan gumurzu saiga Anaya ta bayyana, tsakiyarsu cikin shiga irin ta gimbiyoyi, Tofa ana wata ga wata shin meke faruwa ne waye Arman wacece anaya, shin da gaske Zuhura ta dawo ƙasar Pakistan, ko kasace tare dani don jin yadda zata kasance wannan labarin mai matuƙar sarƙaƙiya Writer Bey PINKY DARLING MRS JAY more comment more typing please share my lovely friends 😍 *💀FATALWA* ☠️ *Love and romantic* 💋 *Story and Writer Bey* *PINKY DARLING MRS JAY* 🌼🌺🌼🌺🌼🌺🌼🌺🌼 Masu neman fatalwa daga farko kuyi following channel ɗina zaku samu tare da sauran liltafai https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2e Following this link to join PINKY🌺DARLING 👄HAUSA NOVELS📚 WORLD🌍 🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼 https://chat.whatsapp.com/Gp8lr2dVNhGKHPQjWl4BRP Comments section group 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ (J.W.A) _______________________________________ *DIAMOND 💎 STAR 🌟 LADIES🧝‍♀️* (*we stand together*) 🤝🤝🤝 Bismillah Rahamanin Raheem💫 Wannan shafin sadaukarwa ne ga jama'ar channel ɗinta masoyana abin ƙaunata ina alfahari daku sosai much love Lodi-lodi💋😍🌺 🆓 BOOK PAGE 1️⃣3️⃣▶️1️⃣4️⃣ Tana dira ta ciro kibiyar dake bayanta ta fara da gar gaza su, da ita, Arman kuwa duk inda ya shiga sai dai kaga kanun na tashi sama, abin mamaki duk wannan gumurzu da sukeyi dabbobin sunƙi ƙarewa sai ƙara yawa sukeyi kawai Arman ya rufe idanunsa ya buɗe sai ga wuta na fita tana ƙonasu, gaba ɗaya jejen ya kama da wuta nan fa dabbobin suka fara guduwa wasu kuma wuta ta cinye su, ɗaya daga cikin su, ne ya mamaye Anaya dake kallon Arman ya kai mata cizo a kafaɗa wata ƙara ta saki tarw da zubewa wurin a sume!, cikin zafin nama Arman ya daka tsalle, ya zare mai kai, gaba ɗaya sun gudu wasu kuma wuta ta cinye su, gurin Anaya ya durƙusa tare da ya ge gefen rigarta, kana ya ɗora hannunsa, gurin da dabbar ya cijeta, yana rufe idanunsa, wani baƙin hayaƙi ne ke fita, cikin raunin Anaya, yana shiga jikin Arman sai da ya kammala shiga gaba ɗaya, kana Arman ya janye hannunsa, raunin ya ɓata gaba ɗaya ba alamar gurin da aka cijeta, gefe ya koma ya fara kwara amai baƙi ƙirin kalar hayaƙin da ya shiga jikinsa, sai da ya amayar da shi tas har lokacin Anaya bata farfaɗo, ba saboda muguwar guba ce ta shiga jikinta, takobinsa ya ɗauka, yana ware hannuwansa sama take takobin ta ɓata, komai ya dawo dai-dai wannan jejen ya ɓata ya koma asalin bedroom ɗin Anaya, ɗaukar ta ya yi zuwa bedroom ɗinsa, kana ya shiga kitchen wani ganye ya ɗauko, yana murza shi da tafin hannunsa, har ya fara ruwa, kana ya buɗe bakin Anaya ya matse mata ruwan ganye, bathroom ya shiga ya yi wanka, kana ya fito, bacci kawai Anaya keyi har ya shirya key ɗin motarsa ya dauka ya fita abinci ya siyo masu kana ya dawo, parlo ya zauna yana amsa waya, Anaya kuwa bai jima da fita ba ta falka kafaɗarta take dubawa amma bataga komai, shiru tayi tana tunanin ya akayi haka ina cizon da akayi mata, kanta ne ta suna juyawa, ta rufe idanunta, kamar ga Tv haka aka hasko mata lokacin da Arman ya taimake ta, shiru tayi kafin ta shiga bathroom tayi wanka, tana gaban mirror, ne ta hango wata tsohuwa zaune gefen bed sanye da fararen kaya, murmushi tayiwa Anaya itama Anaya ta mayar mata hannu tayi mata alamar tazo babu tsoro ko fargaba Anaya taje kusa ga tsohowar ta zauna, hannun Anaya ta riƙe kana tace"Yake wannan Gimbiya lokaci ya yi da ya kamata kuyi aure keda Sarkin sarakai Sarkin mutane da aljanu, saboda wannan duniya tana gab da shiga cikin wani mummunan yanayi wanda mutane da yawa zasu halaka da basu ji ba basu gani ba, saboda neman abin duniya, kune kawai zaku iya dakatar da wannan baƙin azzalumi wato Sarki Raka, masarautar Ganga kar ku kaɗai take jira ita da jama'ar dake cikinta kuyi ƙoƙarin barin ƙasar Pakistan zuwa India, wannan abin da ya faru Sarki Raka ne ya shirya komai saboda ya kawar daku a duniya, yake Gimbiya mai adalci jaruma, Matar Jarumin sarki da ya gaje Mahaifinsa Sarki Suhail, kiyi iya ƙoƙarinki ku bar wannan ƙasa ki tabbatar an ɗaura muku aure kafin ku tafi na barki lafiya." Tsohuwar ta ɓace shiru Anaya tayi, dama Arman ne ɗan Sarkin da Mahaifinta ke bata labari, kuma shine zai zama mijinta, kenan duk tsawon wannan lokaci, da take wahalar nemansa ƙasashen duniya ashe suna zaune cikin gari ɗaya sai da ƙaddara ta haɗasu, Arman ya san shi waye? Ko rayuwa kawai yake yi, ganin wannan tunani bazai fidda ta ba, wadroub ta buɗe ta saka riga da siket masu masifar kyau, ta fesa turare kana ta sauko parlon ƙasa, ƙamshin turarensa ne ya tabbatar mata da yana paroln, ƙarasawa tayi kana ta zauna sai da ya gana amsa wayar kana ya kalleta yace "Ya jikin.?" "Fine." Kawai tace mai , ya maida hankali kan Tv, Anaya kuwa kasa haƙuri tayi tace mai "Yallaɓai, da gaske kai ne Sarkin da zaka mulke Masarautar Gaga kar? kuma kaine ɗan Sarki....Wata tsawa ce akayi mai firgitarwa." Anaya kuwa saiga ta a jikin Arman tsabar firgita." Arman kuwa sam babu abinda ya dame shi, fiye da wannan ya saba ji, dariya Anaya ta bashi ganin yacce ta saƙale mai wuya, ta tura fuskarta cikin wuyansa, ganin bata da niyar sakinsa yace "Sake min wuya ka da ki karya ni." A kunyace ta sauka jikinsa ta koma gefe, ta zauna, Anaya kuwa gaba ɗaya kunyar abinda tayi ya dameta, muryarsa taji kamar saukar arado a kununta "Anaya Ali Khan ki shirya gobe za'a ɗaura muna aure, nida ke!." Wane zaro idanu Anaya tayi kana tace "Ni kuma ina Matarka.?" Wani kallo ya yi mata dole ta haɗe sauran maganar dake cikin bakinta, tashi ya yi tare da barin paroln, ya haura sama yana ji ana biyar bayansa amma bai juya ba har ya shiga bedroom ɗinsa, kan bed ya zauna kana wani farin tsoho ya bayyana, mai muƙar kama da Arman kallonsa Arman ya yi kana yace "Nayi abinda ka umurce ni miye kuma na biyo ni.?" murmushi Tsohon ya yi kana yace "Arman idan an ɗaura auren da sati ɗaya ku bar wannan ƙasa zuwa ƙasar India, banda kai wani iri ne waye ke gudun Masarautar su, da jama'ar sa, kaifa yanzu Sarki ne, amma saboda..."Saboda me Kaka duk an takura min, gaba ɗaya sai wasu abubuwa ke faruwa dani kamar ba mutum ba, daga wannan sai wancen, Allah na gaji bazan iya Please kaka ku nemo wani bana buƙatar...."Ya isa haka Arman! Dole ka bi duk abinda aka umurce ka, da shi dole kayi duk abinda aka saka ka, saboda Allah ya riga ya zaɓeka, a matsayin jagoran al'umma kai da waccen yarinya saboda haka kaji abinda na faɗa ma sati ɗaya kawai dole ne ka kawar da Sarki Raka, saboda shine sanadin mutuwar Mahaifinka!." Wani zabura Arman ya yi da ƙarfi bakinsa da jikinsa har karkarwa sukeyi, yace "Kana nufin Sarki Raka dama shine ya kashe min Mahaifiya da Mahaifi.?" Tsohon ya ce "Sosai kuwa saboda haka yanzu ya kamata ka ɗauke fansa, wannan dalili ne ya sa, Mahaifin Anaya ya taho da kai ƙasar nan da ga baya na saka Aljana Zimra, ta ɗauke ka daga wurinsa, yadda ko shi idan anzo nemanka bai san inda kake ba." Yana gama faɗar haka ya ɓace ma ganin Arman, Washegari da safe Ya yi wanka ta shirya kana ya kira Anaya suka fita, zuwa ofishin da ake ɗaura aure bayan sun cika duk wasu ƙa'idodi aka ɗaura masu Aure kana suka dawo, gida fita ya koma yi Anaya kuwa kitchen ta shiga ta haɗa masu abinci, kana tayi wanka lokacin dare ya yi ƙarfe tara na dare Arman ya dawo, bedroom ɗinsa ya shiga ya yi wanka kana ya dawo parlo, lokacin Anaya ta fito cikin shigar kayan bacci, riga ce fara iya cibiyoyinta,. ta tsaya sai ɗan ƙaramin pant kana hango yadda ya kwanta a gabanta, komai kana gani rigar ma haka har kan nononta kana gani, kollnta Arman Keyi yana son ɗauke idanunsa amma ya kasa wata sha'awa yake ji sosai na fizgarsa, Tofa ko ya zata kaya tsakanin Arman da Anaya a daren farko? Nidai nayi nan da gudu ba takalmi fans sai kunzo gashin Anaya😂😂😝 kunsan dai Arman bazai ɗaga mata ƙafa ba sai ya..... Nayi shiru,🤭 Writer Bey PINKY DARLING MRS JAY more comments more typing please share my lovely friends 😍🌺 💀 *FATALWA* ☠️ *Love and romantic* 💋 *Story and Writer Bey* *PINKY DARLING MRS JAY* 🌼🌺🌼🌺🌼🌺🌼🌺🌼 Masu neman fatalwa daga farko kuyi following channel ɗina zaku samu tare da sauran liltafaina https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2e Following this link to join PINKY🌺DARLING 👄HAUSA NOVELS📚 WORLD🌍 🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼 https://chat.whatsapp.com/Gp8lr2dVNhGKHPQjWl4BRP Comments section group 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ (J.W.A) _______________________________________ *DIAMOND 💎 STAR 🌟 LADIES🧝‍♀️* (*we stand together*) 🤝🤝🤝 Bismillah Rahamanin Raheem💫 🆓 BOOK PAGE 1️⃣5️⃣▶️1️⃣6️⃣ Da ƙyar ya saita kansa ya ɗauke idanunsa akan ta, Anaya kuwa dariya ya bata amma ba halin yi, zama tayi gefen sa kana tace "Yallaɓai akwai abinci fa na sakoma.?" Saita muryarsa ya yi kana yace "Eh kaɗan ki haɗa min coffee." "Okey." Ta bar paroln zuwa kitchen, abinci ta zuba mai da komai kana ta kawo mai paroln, ta koma kitchen sai da ta fahimci ya kammala cin abinci kana ta haɗa mai coffee ta kawo mai, ta kwashe kayan abincin,Arman kuwa sam ya kasa samun natsuwa, da Anaya ta kawo mai coffee ji ya yi kamar ya fizgota ta faɗa jikinsa, Anaya kuwa kitchen taci abinci kana ta fito sama ta haura ta wanke bakinta, koda ta dawo Arman baya paroln, zama tayi tana kallon Tv, har zuwa 11:00 Pm bacci take ji, kashe kayan kallon tayi, kana ta haura sama, karo sukayi ita da Arman, goshinta ya haɗu da fuskarsa, tayi baya zata faɗi charaf ya riƙota ta faɗa ƙirjinsa, wata ajiyar zuciya suka sauke a tare! suna kallon juna, Anaya ce ta kawar da kanta, saboda bazata iya jurar kallon ƙwayar idanunsa ba, wani abu takeji, na fizgarta, Arman ya kasa saken ta, ita ma ta kasa, janye jikinta, har wani lumshe idanu tayi tana shaƙar daddaɗan ƙamshin turarensa, cikin sanyin murya yace "Cika ni." Anaya ta sakesa, ta shige bedroom ɗinta, kwanciya tayi, tare da janyo wayarta, tana Game, Arman kuwa, fita ya yi wani abu ya ɗauko cikin Motarsa kana ya dawo, paroln ya na duba laptop ɗinsa, kamar wani abu Yake bincike, Anaya kuwa tana kwance taji an turo ƙofar ɗakin an shigo ba sallama ɗagowar da zatayi mutum ta gani tsaye Arman ne ya sakar mata wani murmushi, Anaya kuwa ƙirjinta ne ta shiga dukan uku-uku, saboda tana kallon ƙafafuwansa gaba ɗaya na doki ne ba mutum ba, gashi yana nufo inda take, runtse idanunta tayi tare da kiran "Arman! Arman zoka taimake ni zai kashe ni." Arman dake parlon ƙasa yana ai a laptop, da sauri ya tashi kamar wani tsuntsu haka ya dira cikin ɗakin wannan Aljanin da ya yi sifar Arman ya kama Anaya, yana ƙoƙarin, chaka mata wata wuƙa mai masifar tsini, sai shiƙe takeyi, cikin zafin nama Arman ya miƙa hannunsa sai ga wuƙar ta dawo hannunsa, kan Aljanin ya yi kana ya haɗa sa da ginin ɗakin, ya chaka mai wannan wuƙar a gefen wuya, take ya ɓaci Anaya kuwa rungume Arman tayi tana kuka, saboda ba ƙaramar shaƙa aljanin ya yi mata ba, shafa kanta Araman keyi alamar rarrashi, sai ajiyar zuciya take saukewa, kana ya zaunar da ita kan bed ya juya zai fita da sauri ta riƙe mai hannu, juyowa ya yi yana kallonta, girgiza mai kai takeyi alamar kar ya tafi, dawowa ya tare da jan hannunta suka fita, parlon ƙasa suka zauna har ya kammala aikin da yakeyi a laptop, tana gefensa har bacci ya sace ta, ta ɗora kanta a kafaɗarsa, ɗaukarta ya yi zuwa sama bedroom ɗinsa ya Kwantar da ita, kana ya rage musu hasken ɗakin ya yi addu'ar bacci ya shafe jikinsa da nata, kana ya kwanta, yana kwanciya Anaya ta gangaro cikin jikinsa, tana tura kanta, tsakiyar ƙirjinsa, a hankali take sauke lumfashi, hannu Arman ya saka yana shafa sumar kanta, har zuwa wuyanta, kana ya gangara hannunsa zuwa kan Bobonta ya fara wasa da su, cikin wani salo, mai tafiyar da Mace, Anaya kuwa kamar a mafalki take jin abinda yake yi mata, idanunta take son buɗewa Amma ta kasa, sai jin bakinsa tayi kan bobonta ya fara zuƙa yana wasa da ɗayan sai lumfashi yake saukewa kamar wanda ya samu abinci, wani daɗi ne ke ratsa Anaya batasan lokacin da ta saka hannu tana shafar gashin kansa ba, zuwa kunnensa Arman kuwa sai lumfashi yake saukewa, yana lasar kan bobonta, zuwa wuyanta har ya dire kan lips ɗinta suka fara kissing ɗin juna, cikin wani irin yanayi mai wuyar fassaruwa, hannu ya saka ƙasanta ya fara shafa a hankali ya zare bakinsa kan tana ya maida shi cikin HQ ɗinta, lasar wurin yake yi yana, hura mata iska wani ihu Anaya ta saki tare da riƙa kansa, jikinta na rawa, riƙe mata hannu ya yi kana ya mai da bakinsa, yana shorking ɗin HQ ɗinta da halshe, wasu ruwan ni'ima na fita yana lashewa, sai da yaga gurin ya jiƙe sosai kana soma goga Bananarsa wani daɗi yake ji shida Anaya sai ƙara ware mai ƙafa takeyi, ya soma danna abarsa ƙofar HQ ɗinta duk tsantsin dake gurin amma taƙi shiga, Anaya kuwa zafi taji ya fara shigarta da sauri ta matse ƙafafuwanta Arman kuwa yace bai san zancen ba, ware su ya yi kana ya ƙara danna abarsa, ciki da ƙarfi tsiya, ai kuwa wani ihun azaba da kuka Anaya ta saka tana dukansa amma gaba ɗaya baya duniyar bil adama ya faɗa duniyar Mutanen channel ɗina da nike masifar so da ƙauna, ridin ɗinta kawai yakeyi yana ihu yana wasu maganganun da bai ma san abinda ya ke faɗi ba, ya lola wata duniya ta jin daɗin ma'aurata, Anaya kuwa tsabar wahala sumanta biyu, bai ma san tayi ba, sai da yaji ya gamsu son ransa kana ya kwanta gefenta yana mairda lumfashi, Sai mun haɗu a nex page gurin gashin Anaya 😂😂😂 fans sai ku biyo da ruwan zafi 🤭 Writer Bey PINKY DARLING MRS JAY more comment more typing please share my lovely friends 😍 💀 *FATALWA* ☠️ *Love and romantic* 💋 *Story and Writer Bey* *PINKY DARLING MRS JAY* https://chat.whatsapp.com/Gp8lr2dVNhGKHPQjWl4BRP Comment section group Idan kesan ba Comment ya kawo ki ba karka shiga wannan group na iya comments ne kawai 🌼🌺🌼🌺🌼🌺🌼🌺🌼 Masu neman fatalwa daga farko kuyi following channel ɗina zaku samu tare da sauran liltafai https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2e Following this link to join PINKY🌺DARLING 👄HAUSA NOVELS📚 WORLD🌍 🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ (J.W.A) _______________________________________ *DIAMOND 💎 STAR 🌟 LADIES🧝‍♀️* (*we stand together*) 🤝🤝🤝 Bismillah Rahamanin Raheem💫 🆓 BOOK PAGE 1️⃣7️⃣▶️1️⃣8️⃣ Hannunsa ya ɗora kan fuskarta, yana share mata hawaye, fuskarsa ya saita dai'-dai ta-ta idanunta a rufe yace "I'm sorry I'm very sorry for you na kasa control ɗin kaina ne, amma nayi miki alƙawarin bazan sake yi miki da ƙarfi, Please kiyi haƙuri kiyimin magana." Yana ƙarasa maganar, yana riƙo hannunta, Anaya kuwa tana jinsa amma tayi mai banza,

Chapter 3 of 8