su ne duk namijin da ya kusance inda take da zummar soyayya to sukawar da shi kawai babu ɗaga ƙafa, Hajiya Balkisu kuwa ta zuba musu idanu babu ruwanta gaba ɗaya bata shiga sabgar Zuhura, har Alhajin,
Pakistan ɓangaren su Anaya,
abinci ta haɗa musu kafin ya fito, ta zauna tana kallon Tv, wayarta ce tayi ƙara tana dubawa ta ga sunan Jannat ce ke kiranta ɗauka tayi "Assalamu alaikum Jannat ya kike.?" Ɗaya ɓangaren akace "Anaya wallahi baki da kirki ashe ke yi aure shine ko labari babu yanzu naga pictures ɗinki Ke da Mr Arman."
Anaya tace "Please Jannat kiyi haƙuri Dan Allah wallahi auren ne ya zo babu shiri gaba ɗaya auren kwana ɗaya ne aka ɗauraw shi, kega ba damar ka sanar da wani." Jannat tace "Haka ne Allah ya sanya alkhayri ya baku zaman lafiya, sai na shigo Pakistan, saboda ina London nida Abul Adyan.". Anaya tace" Ba komai Ki gaida min da Yarona." Sukayi sallma,
lokacin Arman shigo paroln, kallon juna sukayi ta sakar mai murmushi, ya mayar mata idanunsa na kan ƙirjinta da kan bearst ɗinta ne kawai a cikin riga, kasa daurewa ya yi sai da ya kai hannunsa ya shafo su Anaya tace "Uhmm ba'a iya gani a ƙyale." "Naji dai kome zaki faɗa." Saman jikinsa ya janyo ta suka ci abinci kana sukayi burosh,
sama suka haura bedroom ɗinsa, rungumeta ya yi ta baya yana saka hannuwansa gaba ɗaya kan bearst ɗinta yana ya mutsa su lafiya tayi jikinsa, ya na shafar nononta, juyo da ita ya yi suna kallon juna kana ya haɗe bakinsu guri ɗaya suna kissing ɗin juna, ƙasa tsauwa sukayi kan bed suka zube, tana kan jikinsa,
suna tsotsar juna, har ya dire kan bearst ɗinta ya sha wannan ya murza wancen, ita kuwa ta zura harshenta cikin kunnensa tana wasa da shi tana ya mutsa mai sumar kansa gaba ɗaya ta rikitar da Arman Kwantar da ita ya yi kana ya cire kayan jikinsa ita ma ya zame ma ta rigar bacci tare da kashe hasken ɗakin,
ya dire bakinsa ƙasanta ya fara wasa da gurin ya na hura mata iska, har wani lumshe idanu takeyi,sai da Arman ya gama birkita Anaya kana ya fara ƙoƙarin shigarta, dakatar da shi tayi kana ta kai bakinta kan zarmalolonsa ta fara yi mai shorking dick, wani ihu Arman ya saka tare da sauke wani lumfashi, yana rufe idanunsa,
akan daɗi, Anaya kuwa ta zage sai tsotsar abar takeyi tana haɗawa da ƴaƴan marenarsa, jikin Arman har karkarwa yakeyi, janyota ya ya yi tayi mai goho ya fara gurzar ta, yana ihu Anaya ma haka gaba ɗaya sun cika ɗakin da ihu, sai da ya yi rilizin uku akanta kana suka sauya sitayel basu sarara ma juna ba sai ƙarfe biyu na dare wanka sukayi tare da kwnaciya,
Anaya na cikin jikinsa, har bacci ya ɗauke su washegari ranar da safe Arman yace ta shirya kayanta duk abinda take buƙata saboda jirgin yamma zasu bi zuwa ƙasar Indiya, haka ta soma haɗa kayansu gaba ɗaya kaɗan kawai ta bari,
yamma nayi misalin ƙarfe biyar ya dawo, Direba ya shiga saka musu kayansu cikin mota kana suka wuce filin jirgi, basu jima ba jirgin su ya tashi zuwa ƙasar Indiya,
Writer Bey PINKY DARLING MRS JAY more comment more typing please share my lovely friends 😍 love you all
💀 * FATALWA* ☠️
*Love and romantic* 💋
*Story and Writer Bey*
*PINKY DARLING MRS JAY*
https://chat.whatsapp.com/Gp8lr2dVNhGKHPQjWl4BRP Comment section group
Idan kesan ba Comment ya kawo ki ba karka shiga wannan group na iya comments ne kawai
🌼🌺🌼🌺🌼🌺🌼🌺🌼
Masu neman fatalwa daga farko kuyi following channel ɗina zaku samu tare da sauran liltafai
https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2e
Following this link to join PINKY🌺DARLING 👄HAUSA NOVELS📚 WORLD🌍
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_______________________________________
*DIAMOND 💎 STAR 🌟 LADIES🧝♀️*
(*we stand together*)
🤝🤝🤝
Bismillah Rahamanin Raheem💫
🆓 BOOK PAGE 2️⃣5️⃣▶️2️⃣6️⃣
da yake ba wata tazara bace tsakanin Pakistan da India, cikin ƙanƙanen lokaci suka isa, ko da suka fara fitowa cikin jirgi har anzo ɗaukar su, Anaya kuwa kallon yanayin garin kawai takeyi, har suka isa wani ƙasaitaccin gida na ji da faɗi, aljannar duniya haka aka saka musu kayansu gaba ɗaya, cikin gidan yaji komai na more rayuwa,
kamar baza'a mutu ba, babban parlon guda huɗu biyu a ƙasa biyu kuma a sama, ko wane parol ya na ɗauke da ɗakunan bacci guda uku uku, sai babban teburin cin abinci mai ɗaukar mutum goma goma sha biyu, an ƙawata gidan da abubuwan more rayuwa, na ban mamaki, duk abinda ake buƙata akwai shi a gidan,
sama suka haura ɗakin dake kallon na Arman ta ajiye kayan shima ta saka mai na shi a tare suka dawo paroln ƙasa ya na zaga yawa da ita ciki da wajen gidan gajiya tayi da yawon saboda tsarin gidan na babbar Masarauta ne, wanka suka yi kana sukayi sallah, Anaya tace "Jannaty ina Kaka har yanzu bai zo ba, ya san da zuwan kuwa.?"
Kallonta Arman ya yi kana yace "Eh shi ne ya turo aka dauke mu, akwai abinda ya tsayar da shi, ko wane lokaci zai iya zuwa." Tace "Okey to muje ka rakani kitchen, na dafa muna wani abu yunwa nikeji." "A'a babu inda zanje Ana ki tafi kawai ina buƙatar na ɗan hutu kafin Kaka ya zo." Ɓata fuska tayi kamar zatayi kuka, cikin muryar shagwaɓa ta ce,
"Allah ba inda zanje ƙafata ƙafarka." Ta faɗa tana jujjiya jikinta, kamar yarinya, murmushi ya yi kana yace "jeki gani nan zuwa." Faɗawa tayi jikinsa tana ya mutsa mai sumar kansa, da ta sha gyara, ganin haka yace "Shikenan rigimammiya, wuce mu tafi." Shiru yaji ko motsi Anaya Bata sake yi ba,
Yace "Ana Allah idan baki tashi ba babu inda zanje." Nan ma shiru ɗago ta ya yi jikinsa a razane ya soma jijjiga ta cikin tashin hankali ya ke kiran "Ana me ya sameki haka Ana ki buɗe idanunki Ya Allah Ana Ana!." Amma shiru, hannunsa ya kai gun hancinta dake fitar da jini, baƙi ƙirin gaba ɗaya ya rikice,
a kafaɗarsa ya ɗora ta tare da fitowa parlo zuwa harabar gidan gashi tafiya ce mai ɗan tsayi, a hanya ne ya haɗu da Kaka ya shigo, dakatar da shi ya yi, suka koma cikin gidan, kana ya sauke Anaya Kan kujera, Kaka yace "jeka ɗauko min ruwa masu masifar sanyi ka haɗo min da wuƙa mai tsini sosai da wani ƙaramin guri haka."
Da sauri Arman yaje ya kawo duk abinda Kaka ya buƙata, gefen cikin Anaya ya soka da wuƙar sai ga jini kalar wanda ke zuba a hancinta ya na fita gurin wata ɗan ƙaramin bul da Arman ya ɗauko Kaka ya tara jinin na zuba ciki lokaci ɗaya jinin ya tsaya, tare da na hancinta, ruwan sanyin Kaka ya zuba ma ta a gurin sai ga wani baƙin hayaƙi na fita,
lokaci ɗaya ya tsaya, kana Kaka yace "Arman ɗora hannunka a gurin ba musu Arman ya ɗora hannunsa, wani shorking yaji yana shigar jikinsa, take idanunsa suka sauya launi zuwa ja, duk inda jijiyoyin jikinsa suke sai da suka fito manya manya, rufe idanunsa ya yi wani zufa na yanko mai har cikin sumar kansa,
kusan minti goma kafin Kaka yace "Ɗauke hannunka ya isa haka." Arman ya janye hannunsa tare da barin gurin ya haura sama kamar wani tsuntsu, bathroom ya shiga amai kawai yake yi na wani baƙin jini sai da ya amayar da shi gaba ɗaya kana ya dawo normal, kamar ba shi, parlo ya dawo Lokacin Anaya lumfashinta ya dawo,
sai bacci takeyi, gurin da Kaka ya soka mata wuƙar ya ɓata kamar ba ayi komai ba, zama Arman ya yi gefenta yana kallon Kaka da alamar tambaya, zama kaka Ya gyara kana ya ce "Arman ciki ne da Matarka! saboda haka dole ka kula da ita sosai duk wani abu da zata ci ko zata sha ka tabbatar a gabanka ta sarrafa shi, ko abincin waje ban yarda kuci ba,
saboda rayuwarku na cikin haɗari wannan abin da ya faru da ita,aikin Sarki Raka ne saboda ya san da zuwan kuwa, ya haɗa hannu da Muguwar fatalwa, ne saboda ƙiyayyar da ke tsakaninku ya na so ya kawar da ku cikin sauƙi batare da ta sha wahala ba, saboda haka yanzu yaƙi ne a gabanka dole saika fara kawar da wannan fatalwar,
zaka samu nasarar gamawa da Sarki Raka, Shahida zata zo anjima zata taimaka muku sosai, kai da Matarka, zanyi tafiya zuwa ƙasar Misra, domin wani bincike bazan jima zan dawo, ka kula sosai, wannan abin da ya faru, ba komai bane somen taɓi ne ɗaya mafarin ƙida, abubuwan da zasu faru sai sunfi wannan."
Arman kuwa ga farin cikin Anaya na da ciki ga kuma wannan baƙin labari, yace "Kaka wai miye alaƙata da wannan muguwar fatalwar ta rasa duniya wa zata bibiya saini me nayi mata ne, ita fa ta rabani da Matata ta farko yanzu ta dawo kan Anaya ya zanyi da ita ni sam da Aljanu kawai na iya faɗa banda fatalwa ya zanyi.?" Arman ya faɗa ya na
kallon Kaka, murmushin manya Kaka ya yi kana yace "Wannan kuma kai zaka nemowa kanka amsa na sanar da kai Shahida zata taimaka ma akan haka, da idan ka mayar da hankali ba iya Shahida kawai zata taimaka ma ba." "To suwaye zasu taimaka min.?" "Wannan kuma gani zakayi kaga tafiyata." Kaka ya faɗa tare da ta shi, Arman ya bi bayansa,
har gurin Mota ya raka shi Direba ya ja suka bar gidan Arman ya koma ciki, kusa ga Anaya ya zauna tare da ɗora hannunsa kan mararta, ya na shafawa, wani farin ciki yake ji na shigarsa, tunani ya shiga yanzu gaba ɗaya Aurensu 2weeks Allah ya azurta Matarsa da ciki, ya na wannan tunani gulaf ɗin paroln suka soma ɗaukewa suna kawowa,
kamar ana girgiza su, wata mahaukaciyar dariya yaji a kece da ita bai tashi da ga inda yake ba kawai sandar ice ta bayyana a hannunsa, nuni kawai ya yi da ita komai ya lafa saboda baya son Anaya ta tashi daga bacci, tunowa ya yi da ta ce yunwa take ji, saboda haka tashi ya yi ta re da nuna sandar inda Anaya take,
sai ga wata rumfa kamar net ta zagaye ta gaba ɗaya, kana ya shiga kitchen, kuskus ya dafa mata da miyar kayan lambu, saboda ya kula tana son sa sosai, sai da ya kammala komai ya fito, paroln sama ya kai abincin tare saka wannan abin ya zagaye abincin kana ya dawo gurin Anaya ya zauna ya na shafa fuskarta,
Ɓangaren Sarki Raka, kuwa har dare ya raba ya na jiran Waziri ya kawo mai labari amma shiru, kiransa ya yi a waya amma wayar bata shiga abinda ya faru kuwa bayan dakarunsa sun gama zagaye gari basu samu ganin Shahida ba shine suka dawo Boka ya zo ya sanar da Sarki Arman fa na Kan hanya gashi basu shirya komai ba saboda iya binciken da sukayi,
abinda suke gani ba nan kusa Arman zaizo ba, babu abinda ya ƙara girgiza su, ganinsa tare da Anaya iya wuya akwai mutuƙar wahala su samu damar kashe sa, shi da ita ga cikin da suka hango jikinta, ya na da wahala su samu galaba akansu, saboda haka Sarki ya yanke shawarar, zuwa babban tsibirin mugayen fatalwa,
da zallar zalunci kawai suke aikatawa suna da matuƙar ƙarfi, ma wuyacin abu ne ko aljani ya iya ganin bayansu, akwai wacce tafi sauran hatsarin gaske, yawo takeyi a fadin duniya gaba ɗaya, masu harkar tsafi har amfani sukeyi da ita wurin kawar da wani abu da ya gagare su,
Sarki na zuwa ya shaida musu abinda ya kawo shi, muguwar fatalwa najin Arman take so ya ga bayansa, hakan ya sa ta karɓe buƙatar sa, shine ta fara ƙoƙarin kawar da Anaya da cikin dake jikinta babu abinda ya ɗaurewa sarki kai wannan muguwar fatalwa tana ɗauke da wata guba wacce har aljani idan ta shiga jikinsa to ranar sai ta bar duniya,
sai ga shi, Anaya na raye bata mutu ba, Waziri ne ya shigo ya bayan ya kai gaisuwa ya ce "Sarki mai duniya an samu labarin inda Shahida take yanzu haka tana cikin gidan Arman, ga dukkan alamu zata haɗa hannu da shi domin ganin bayan mullkinka, saboda haka ya kamata ayi gaggawar aikata ƙiyama."
Zama Sarki Raka ya gyara kana yace "Ai kamar ta kai kanta ne gidan mutuwa saboda yanzu haka mugayen fatalwa ke bibiyar rayuwar su gaba ɗaya, yanzu haka Matarsa na cikin wani hali duk da ta tsira saboda wannan Kakan nasu da kuma shi Arman amma na tabbatar Muguwar fatalwa na fusata sosai da rashin nasarar da batayi ba,
farmakin da zata kaiwa Matarsa na gaba ko mutuwa ce ita dole ta bar duniya kana ta dawo kan Arman ka zuba idanu kawai kaga kisan wulaƙancin da zatayi ma sa." Waziri ya ce "Wai miye alaƙarsa da wannan Muguwar fatalwa." Dariya Sarki Raka ya yi kana ya ce "Labari ne mai tsayi amma idan na samu lokaci zan gayama dalilin da ya sa take neman rayuwarsa,ruwa a jallo."
Anaya kuwa bata falka bacci sai cikin dare, wanka ya taimaka mata tayi kana ya zaunar da ita da kansa ya bata abinci har ta ƙoshi, kana ya ci kaɗan, suka kwanta bayan ya shafe mata jiki da addu'a, kamar a mafalki Arman yaji ana tashin sa bacci, buɗe idanun da zai yi kuwa ya yi mugun gani......
√√√√√√√√√√√√√√√√√√√√√√√√√√√√√√√√
Tofa masoyan su Anaya meke shirin faruwa ne miye alaƙar Arman da fatalwa har take farautar rayuwarsa, shin Sarki Raka zai samu nasarar gamawa da Armane Anaya zata haife cikin ko ya ya waye Arman wacece Anaya me alakarsu da Arman? Ki biyo ni don jin amsoshin tambayoyin ku
√√√√√√√√√√√√√√√√√√√√√√√√√√√√√√√
Writer Bey PINKY DARLING MRS JAY more comment more
💀 *FATALWA* ☠️
*Love and romantic* 💋
*Story and Writer Bey*
*PINKY DARLING MRS JAY*
https://chat.whatsapp.com/Gp8lr2dVNhGKHPQjWl4BRP Comment section group
Idan kesan ba Comment ya kawo ki ba karka shiga wannan group na iya comments ne kawai
🌼🌺🌼🌺🌼🌺🌼🌺🌼
Masu neman fatalwa daga farko kuyi following channel ɗina zaku samu tare da sauran liltafai
https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2e
Following this link to join PINKY🌺DARLING 👄HAUSA NOVELS📚 WORLD🌍
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_______________________________________
*DIAMOND 💎 STAR 🌟 LADIES🧝♀️*
(*we stand together*)
🤝🤝🤝
Bismillah Rahamanin Raheem💫
🆓 BOOK PAGE2️⃣7️⃣▶️2️⃣8️⃣
Muguwar fatalwa ce, tsakiyar ɗakin ta ɗauke Anaya ta ɗora a kafaɗarta, sai dariya takeyi, dirowa Arman ya yi kan bed ya mai kai hannunsa ya karɓe Anaya ai kuwa Fatalwar tayi mai sama ko ƙasa, wani ihu Arman ya kurma, tare da dur ƙushewa ƙasa, kamar da ga sama ya ji muryar Shahida ta ce "Ya kai wannan Jurumi Sadaukin sarki,
ka tashi mu tafi zuwa inda ta ajiye Gimbiya saboda idan ta jima wurin da ta ajiyeta zata iya faɗawa dogon suma wanda bai zama lallai zata iya tashi a raye ba haka zata koma fatalwa, saboda haka kayi amfani da ikonka mu bayyana a wurin kawai."
Ɗagowa Arman ya yi suka haɗa idanu ya ce "ba sai naje ba da kanta zata dawo." Tsayowa Shahida ta gyara a tunaninta ko Arman ya zauce ne ta ce "Ran kai daɗe ban gane abinda ka ke nufi ba.?" zama ya yi gefen bed launin idanunsa da suka sauya launi suka fara dawowa normal,
ya ce "Anaya zata dawo da nan bada jimawa ba saboda Fatalwar bata samu nasarar kai ta wannan tsibiri ba." "Ran kai daɗe waye zai taimake ta, wannan Muguwar fatalwa na da mutuƙar hatsari." "Saboda Cikin jikinta zata tsira babu abinda zasu iya aikata mata na ga komai yanzu bayan tafiyar da tayi da ita,
saboda haka ki shirya tana dawowa zan killace ta zamu fita domin soma kawar da mugayen fatalwoyi da suka addabi al'uma har azzalumai irinsu Sarki Raka suna amfani da su wurin cinma mugun nufi." Shahida ta ce "Yadda kace Ran kai daɗe a shirye nike." Kana ta fita zuwa paroln ƙasa,
Arman fitowa ya yi shi ma ya suma zagaye gidan da wata Wuta mai kamar yanar gizo kana ya dawo, cikin paroln, ya na jiran dawowar Matarsa,
abinda ya faru kuwa lokacin da Muguwar fatalwa ta ɗauke Anaya tana fita da ita kai tsaye wani mugun tsibiri ta nufa da Anaya kamar da ga sama taji an janye Anaya da ga hannunta a mutuƙar fusace ta juya don ganin waye ya yi ma ta wannan gan gancin, amma bata ga kowa ba ga Anaya tsaye idanunta a rufe har lokacin,
bacci takeyi, hannu ta kai zata koma ɗaukar Anaya wani wawan naushi taji an kai ma ta, a fuska saboda ƙarfin naushin sai da fuskarta ta zurma, wani haske da wuta mai zafi ya zagayeta gaba ɗaya, kana Anaya ta ɓace ma ta gashi an ɗaure ta da wannan wutar mai haske, wani ihu ta kwarara, tare da girgiza, take ta fito cikin wannan wuta,
amma jikinta duk ya ruɗe fuskarta bata dawo Normal ba, tayi matukar fusata da wannan abin da ya faru ko da wasa bata taɓa samun irin wannan ba sai yanzu, Anaya kuwa wani iska ne ki tafiya ta ita a hankali har zuwa cikin bedroom ɗin Arman, wannan iska na ajiyeta, kan bed ta falka bata ga Arman ba, bathroom ta duba baya cikin, ta sauko parlon ƙasa,
daidai lokacin, Arman ya ji alamar Anaya ta dawo zai haura sama kenan suka haɗu da juna rungumeta ya yi jikinsa ya na sumbatar goshinta, Anaya ta ce "Jannaty me ya kawo parlo ka barni ni kaɗai.?" janyo hannunta ya yi suka zauna kan kujera, kana ya ce "Baƙuwa mukayi, Kaka ya zo kina bacci shine ya turo ta." Sai lokacin ta kula da Shahida da ke kan kujera,
ta na gyaran kibiyar hannunta, Shahida ta ce "Barka da fitowa Gimbiya." "Yauwa barka." Anaya ta amsa bata koma magana ba kwanciya tayi jikin Arman tana wasa da gemenssa, ta ce "Jannaty mu tafi ko.?" "Okey Shahida ki shiga ɗaya da ga cikin bedroom dake parlon nan sai da safe."
ya ɗauke Anaya suka haura sama da shigarsu bedroom Anaya ta shige jikinsa tana goga mai bearst ɗinta, a ƙirji, wani lumfashi ya sauke! ta re da direta kan bed ya kwanta saman jikinta ya na tura kansa tsakiyar bearst ɗinta, da suka fito cikin rigar bacci,
ita kuma ta shafa gadon bayansa, gyara kwanciyarsa ya yi kana ya ɗora bakinsa kan bearst ɗinta ya fara sha kamar ya samu sweet, yawo takeyi da hannuwanta cikin jikinsa, har zuwa kan zarmalolonsa, da ke tsaye kamar sandar rake, tana shafawa a hankali ruwa na fitowa,
janyesa tayi a jikinta ta kai bakinta kan dick ɗinsa ta fara yi mai shorking, sai tayi kamar zata haɗiye abar ta fito da ita sai da ta rikitar da Arman kana ya Kwantar da ita, ya na buɗe ma ta ƙafafuwa ya zura harshensa cikin HQ ɗinta ya fara lasa ya na juyawa da shi sai da ya ga wurin ya jiƙe sosai kana ya tura Dick ɗinsa, ciki,
ya fara haƙarta ba sauƙi sai ihu sukeyi saboda yanzu ba ƙaramin daɗin sha'anin Anaya Ke ji ba, sun ci juna sosai sai da suka gamsu yadda ya kamata kana sukayi wanka lokacin an fara kiran sallar asuba, tare sukayi sallah kana suka kwanta zuwa baccin gajiya,
Ɓangaren Muguwar fatalwa kuwa cikin fusata ta koma tsibirin da suke sauran ƴan Uwanta yadda suka ga ta dawo nan suka fuskanci akawai matsala ɗaya daga cikin su taje gurin ta kana ta ce "Ya shiga lafiya ki ka dawo haka waye ya ɓata miki rai yanzu naje na gama da shi, ko waye.?" A fusace ta shaƙe wuyan fatalwar ta cilla ta gefe,
saura na ganin haka suka ja da baya saboda bata raga masu gaba ɗaya, haka take azabtar da su wani lokaci idan muguntar ta motsa, wani ihu ta kwarara sai da kogin da suke ciki ya soma girgiza, duwatsu na faɗowa, ƙasa bakinta ya fara fitar da wuta kana tayi shiru, ta shi tayi sama ta tsaya tsakiyar su kana cikin muryarta mara daɗin saurare,
ta ce "Gaba ɗayanku ku saurareni, gobe akwai gagarumin yaƙi tsakaninmu da Arman yaƙi ne na ɗaukar fansa kun san dai ta dalilinsa na zama haka saboda haka ku shirya ko mu ko shi, kinji abinda na faɗa ko.?" Ihu suka saka suna wata girgiza, suna ɗaga miyagun makamai sama, sai da ta ɗaga hannu kana suka da kata,
Writer Bey PINKY DARLING MRS JAY more comment more typing please share my lovely friends
💀 * FATALWA* ☠️
*Love and romantic* 💋
*Story and Writer Bey*
*PINKY DARLING MRS JAY*
https://chat.whatsapp.com/Gp8lr2dVNhGKHPQjWl4BRP Comment section group
Idan kesan ba Comment ya kawo ki ba karka shiga wannan group na iya comments ne kawai
🌼🌺🌼🌺🌼🌺🌼🌺🌼
Masu neman fatalwa daga farko kuyi following channel ɗina zaku samu tare da sauran liltafai
https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2e
Following this link to join PINKY🌺DARLING 👄HAUSA NOVELS📚 WORLD🌍
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_______________________________________
*DIAMOND 💎 STAR 🌟 LADIES🧝♀️*
(*we stand together*)
🤝🤝🤝
Bismillah Rahamanin Raheem💫
🆓 BOOK PAGE 2️⃣9️⃣▶️3️⃣0️⃣
Washegari da safe bayan sunyi break, Arman ya kalle Anaya ta re da kama hannunta ya ce "Ana zan fita yaƙi da wannan muguwar fatalwar, bani da tabbacin zan dawo ko bazan dawo ba, na killace ki a wannan gidan babu wani matsafi ko boka ko aljanin da ya isa ya shigo cikinsa, ina so ki kula min da kanki da cikin da ke jikinki!."
cikin rashin fahimta Anaya ke kallonsa, idanunta sun ciko da hawaye ta ce "Yanzu kana nufin tafiya zakayi ka bar ni ni kaɗai me ya sa baza ka tafi dani ba, kuma wani ciki ne a jikina.?" Murmushi Arman ya yi kana ya ce "Tabbas kina ɗauke da cikin ɗana ko ƴata Anaya wannan dalilin ya sa bazan je za dake ba,
ki zauna a gida kawai, in sha Allah zan dawo kiyi min addu'a da fatar nasara, akwai wacce zata zo ta taya ki zama ita ce kawai zata iya shigowa wannan gida." Shiru Anaya ta yi gaba ɗaya hankalinta bai kwanta da tafiyarsa ba amma ba komai zata yi mai addu'a, Shahida ta fito cikin shigar yaƙi, Arman kuwa sai da suka fita tsakiyar gidan,
kana ya ɗaga hannunsa sama ya na rufe idanunsa, sai ga ƙatuwar takobi,ta zo da gudu, ta shiga cikin tafin hannunsa, har wata tsawa akeyi da walƙiya kamar za'ayi ruwan sama, gaba ɗaya kayan jikinsa suka sauya zuwa na kayan yaƙi rigar ƙarfe da sulke kware da baka da sauran kayan yaƙi,
wasu manyan da wakai ne suka bayyana a fari da baƙi, Arman ya hau kan fari Shahida ta hau baƙi kamar walƙiya haka suka ɓace daga cikin gidan, Anaya kuwa kuka ta fashe da shi ganin sun tafi, ya barta, parlo ta koma ta zauna ta re da yin tagumi, jin hannun mutum tayi a janye tagomin da tayi cikin sanyin murya aka ce ma ta,
"Gimbiya ki dena kuka da tunani ba'a taɓa sadaukin sarki jarumi kamar Sarki Arman ba, saboda haka iya wuya zai dawo a raye ya kawar da Sarki Raka ya hau kargar Mulkin saboda shine Sarkin da ya dace ya hau wannan kujera ba Raka ba azzalumi, kefa Jaruma ce, Matar Sadauki, kuma Uwar Jarumi."
Ɗagowa Anaya ta yi don ganin me magana wata kyakkyawar matshiya ce sai dai kallo ɗaya tayi ma ta ta fahimci ba mutum bace Aljana ce, Anaya ta ce "Yanzu kina nufin wannan Muguwar fatalwa bazata iya kashe min Miji ba.?" Cikin da tabbaci Aljanr ta ce "Sosai kuwa, ni sunana Amrita,
ni ce aka turo domin kulawa da lafiyarki har zuwa lokacin da Shugaba zai dawo." Anaya ta ce "Okey amma me ya sa Muguwar fatalwa ke farautar Rayuwar mu me Arman ya yi ma ta ne na kasa fahimtar komai.?" Amrita ta ce "Labari ne mai tsayi amma zan gaya miki saboda ki fita cikin duhu."
"Masarautar Sarki Arjit babbar Masarauta ce kamar wannan Masarautar, shine Mahaifin Gimbiya, Natasha, Mahaifiyar Arman, kamarsu ɗaya da Arman basu da wani banbanci, kamar tawaye haka suke, Sarki Arjit ya na da Mata ɗaya sunanta Sarauniya Anaya saboda itama ƴar Sarkin ƙasar Cansar ce,
shekaran su ashirin da aure kana suka samu haihuwar Gimbiya Natasha, bayan shekaru