An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2eFollowing this link to join PINKY🌺DARLING 👄HAUSA NOVELS📚 WORLD 🌍
Wanna liltafi mallakina ne ƙagaggen labari ne banyi shi don cin zarafin kowa idan ya yi dai-dai da rayuwar wani ta arashi ne, banyarda a juya min liltafi ba ta kowace siga duk wanda ya yi haka na barshi da Allah banyarda a karanta min liltafi a You tube ba duk wanda ya yi haka matsala zan jamasa saboda haka a kiyaye
Not Editing ❎
💀 *FATALWA* ☠️
(Horror💀story) love and romantic,
Shot story
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_______________________________________
*DIAMOND 💎 STAR 🌟 LADIES🧝♀️*
(*we stand together*)
🤝🤝🤝
Bismillah Rahamanin Raheem💫
🆓 BOOK PAGE 1️⃣▶️2️⃣
"LAYLERH da gaske nike gaya miki wallahi akwai FATALWA a gidan nan don Allah ki yarda dani." LAYLERH tace "Wallahi ZUHURA ke cika tsoro yanzu haka ba komai bane kega yanzu lokacin, sanyi ne iska na yawan kaɗawa, cikin, dare shine kawai amma FATALWA ƙaryace, ba gaskiya ba, saboda haka ki kwantar da hankalinki,
ni yanzu gida zan tafi kega dare ya yi." LAYLERH ta ƙarasa maganar tana kallon Zuhura da gaba ɗaya a tsorace take,babu yadda zatayi saboda duk wanda ta gayawa ƙaryatawa yake yi, haka ta rako LAYLERH, tsakiyar gida da tunani fal a ranta, a fili ta furta "Allah ka bani wanda zai yarda dani."
LAYLERH tace "Amin amma fa na gayamiki babu FATALWA fa ƙaryac..."Ƙaryace inji Uban wa, kalloni nan yarinya!." Suka ji wata murya mai amon sauti, mara daɗin ji, na faɗa, Zuhura ta saki fitsari a wando, suka haɗa idanu da LAYLERH itama fitsarin ne takeyi,
da hannu Zuhura tayiwa LAYLERH alamar yanzu ta yarda ko, jikinta har rawa yake tana ɗagawa Zuhura kawai, kafin su kwasa da gudu zasu fita gidan gudu suke cikin ƙaton gidan mai mutuƙar tsayi ga duhu da ya mamaye ko ina hasken farin wata ne kawai a gidan, duk wannan uban gudun da sukeyi,
amma idan suka juwa, bayansu, suna nan wurin da suke babu inda suka ɗaga amma gudu suke LAYLERH tace "ZUHURA kamar maida mu baya akeyi, mu haƙura kawai mu shige ɗaki mu rufe, har Mijinki ya dawo." Zuhura tace "Nima haka nike tunani, muje ciki." Wata mahaukaciyar dariya sukaji an kece da ita,
da wata murya wacce tafi ta ɗazun, rufe kunnuwansu sukayi da ƙarfi, amma saiji sukayi anjanye hanun, a razane suka buɗe idanunsu dake rufe, abinda suka gani ne ya sumar da su, fuskar mutun ce kawai, ba sauran gangar jiki, haƙura duk a waje masu masifar tsawo, ga wani baƙin jini na zuba, idanunta kuwa manya
suna fitar baƙin jini wutar nepar da aka ɗauke ce ta dawo lokacin wata muta ta tsaya bakin Get ɗin gidan tana danna horn Get Man yazo ya buɗe saboda ya zagaya baya, danna hancin motar akayi cikin gidan, bayan anyi parking, kusan minti biyar kana matuƙin motar ya zuro ƙafarsa guda,
kafin ya ziro ɗayar ya fito gaba ɗaya, ma sha Allah! wani kyakkyawan matshi ne, ajin farko,kyau iya kyau, kamar shi ya yi kansa, idan ka gansa zaka ɗauka baƙo balarabe ne, gaba ɗaya baya kama da ƴan Najeriya, duk da ƙwayar idanunsa brown color ce, lips ɗinsa pink color, ga sumar kansa da ta sha gyara kamar ba'a taɓa ta,
ga dogon hancinsa kamar an zana kara, farine tas jikinsa har wani sheƙi yake alamar hutu da kuɗi sun zauna, mai, yana da tsayi amma ba sosai, yana faffaɗan ƙirji irin na jaruman maza, tafiya ya fara yi cikin takon isa kamar baya son taka ƙasa,
hanyar da zata sada shi da parlo ya nufa, da sauri ya dakata da tafiya, saboda ganin ZUHURA kwance da LAYLERH babu alamar lumfashi atare da su,wurinsu yazo hankalinsa a tashe, ya fara duba su jin zuciyarsu na bugawa alamar suma ne sukayi, ya shiga cikin tangamemen paroln su da yasha,
Kayan more rayuwa, firij ya buɗe tare da ɗauko gorar ruwa mai sanyi, ya fito, zuba musu ya yi ajiyar zuciya suka sauke kafin su tashi zasu kwasa da gudu, ya riƙe, Zuhura, "Habibty ina zakije.?" Bata juyo ba tace "wallahi guduwa zanyi bazan zauna a gidan nan ba yau kaga muguwar fatalwar da muka gani,
kashe mu takeson yi." LAYLERH kuwa tuni ta arce, sai gidansu dake layin gidan Zuhura, ɗauke ta ya yi chak zuwa parlo, kan kujera ya sauketa ya zauna kusa da ita yana janyota jikinsa, yace "Habibty ki natsu fitarki a gidan nan bashi zai hana ta cigaba da bibiyar ki ba,
saboda alamu ya nuna ki take bibiya saboda ni har yanzu ban taɓa ganinta ba sam ban taɓa jin tsoron gidan nan ba, abinda ya fi mu mayar da hankali wurin addu'a, da karatun Alqur'ani, Allah zai kawo muna mafita." shigewa tayi jikinsa, yana shafa kanta kafin yace "yau ko ruwan wanka baza'a haɗa min ba.?"
dariya tayi kafin ta taja hannunsa suka haura sama bedroom ɗinsa suka shiga ta haɗa musu ruwan wanka tare sukayi wankan suka fito, sai da ta shirya shi tas kafin itama ta fara shiryawa tace "Honey ɗauko min rigar bacci." Yace Okey ya fita zuwa bedroom ɗinta
tana gaban mirror ta hango wannan fuskar da suka gani ɗazun kusa da ita afirgice ta juyo amma bataga komai ba, idan ta juya gaban mirror kuma sai ta ga fuskar Arman ne ya turo ƙofar yana faɗin "Habibty kayan baccinki duk sabbi ne, banga na cikin dirowar ki ba."
Zuhura tace "Honey zoka gani." Takowa ya yi gaban mirror ya tsaya tace " baka ga komai ba.?" Ya ɗaga mata kai shiru tayi kan bed ya jata suka zauna yace " kidena kula da duk abinda kika gani kiyi banza da ko menene, yanzu dai ga rigar baccin hakkina zaki fara bani ko abinci kesan nayi missing."
murmushi ta sakar mai tace "Arman rigima, muje dai ayi dinner." murmushi ta sakar mata yana shafo abinda suka tsone mai idanu, da sauri ta saka riga tana faɗin " kai dai baka gajiya da matsar min breast." murmushi kawai ya koma yi mata bece komai, suka fita parlo
Writer ✍️ Bey
*PINKY DARLING MRS JAY*
more comment more typing please share
https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2eFollowing this link to join PINKY🌺DARLING 👄HAUSA NOVELS📚 WORLD 🌍
Not Editing ❎
💀 *FATALWA* ☠️
(Horror💀story) love and romantic,
🆓 BOOK PAGE 3️⃣
Kitchen ta shiga ta haɗo musu abinci, bayan sun kammala, cin abinci, nan parlo suka baje suna kallo, MBC2 ana wani horror Film, wata mai ban tsoro, Zuhura tace "Honey Allah tsoro nike ji, Please ka sauya muna wata Tashar." Ta faɗa tana shigewa jikinsa, rimout ya ɗauka yana chanza zuwa MBC MAXE
abin mamaki Film iri ɗaya sukeyi ya koma sauyawa wata tashar nan ma haka duk abu ɗaya kallon juna sukayi, Arman yace "Wai ko dai wannan fatalwar da kike gani ce.?" Zuhura tace"FATALWA na sauya Film da ake kallo a Tv .?" Yace "Sosai kuwa, ai fatalwa da aljanu babu abinda bazasu iya ba."
a tsorace tace "Please a kashe Tv kawai muje sama mu kwanta." Arman ya tashi, ya kashe Tv yana juyawa aka kunna Tv ya cigaba da aiki, waigowa ya yi, abin ya bashi mamaki yace "Inajin soket ɗin nan ya samu matsala jifa ma kashe Tv amma ya koma kunnuwa." Zuhura da ta gama firgita tace "Haka fa aka fara tsorata ni
dana gayama baka yarda ba yanzu ai ka gani da idanunka." Koma kashe Tv ya yi ko juyawa beyi ba aka koma kunna Tv, yace "Wai wane irin iskanci ne wannan Allah idan na koma kashe Tv nan aka koma kunna shi idan nayi ido biyu da kowaye, saina karya mai hannu."
yana rufe baki, wutar paroln ta ɗauke gaba ɗaya, gaba ɗaya parlon ya ɗauke wata iska kamar guguwa, chan aka kice da wata dariya mai firgitarwa, jijjiga suka ji paroln, nayi, kamar za'a ɗaga shi, sama Arman na tsaye yana kallon ikon Allah, ihun Zuhura yaji, nan ya fara dube-dube,
amma beji motsinta ba, wayarsa ya ɗauko daga cikin aljihu, ya kunna, yana kallon paroln, ta inda yake jiyo ihunta, maƙale ya ganta jikin ginin parlon, sai wutsilniya takeyi, da ƙafafu tana neman agaji, da gudu ya ƙarasa wurinta, yana janyota, amma ta maƙale jikin gini kamar cingam, gashi duk idanunta sun fito, saboda wahala,
cikin azaba tace "don Allah Arman ka cire ni jikin ginin nan wallahi kasheni zatayi!." Zuhura ta faɗa tana zubar da hawaye, maida hannunsa ya yi jikinta amma ina sai wani zafi yaji cikin jikinsa kamar zai ƙone, da sauri ya ja baya, wani haske ne ya fito, da hayaƙi sai ga fuskar fatalwar, ta bayyana, a gabansa tana wata dariya,
tana tafiya hannuwanta suka fito da sauran jiki har ƙafafuwa, gaban Arman ta tsaya, cikin ɗaga murya tace "Haba Masoyina kadena wahalar da kanka akan wannan, ka rabuda ita, wutar da nike hura mata cikin jiki, ta isa halakata, idan ka cigaba da taɓa ta kaima bazaka sha da daɗi ba." ta ƙarasa maganar tana saka hannu zata taɓa fuskarsa,
da sauri ya buge mata hannu, dai-dai lokacin Zuhura ta saki wani gigitattacen Ihu, saboda azabar da takeji har tafi ta farko, gaba ɗaya ta gama galabaita Zuciyar Arman ce ta rinƙa ta farfasa, take idanunsa suka sauya launi, zuwa ja, wasu manyan jijiyoyi, suka firfito mai jikinsa ya fara buɗewa, take rigarsa ta yage,
wasu zara zaran farata ne suka fito mai, wani Ihu ya saka tare da shaƙe wannan fatalwar lokacin Zuhura ta jima da suma, babu yadda fatawar batayi ba wurin kwatar kanta amma abu ya gagara nan ta fara surkullenta amma a banza beyi aiki ba da taga yana neman illata ta, dole ta buɗe baki da ƙyar tace
"Kada ka cutar dani nifa Masoyiyarka ce." Cikin wata murya mai kama da tsawa yace "Zaki sakar min mata ko saina gama dake na gaya miki babuni babu ke amma dayake jahila ce ke, shine kika dawo kan Matata, maza ki saketa kafin na ɓarar dake."
Araman ya faɗa yana ƙara matse ta, azaba ta nuna Zuhura da hannu sai gashe ta faɗo ƙasa, kana Arman ya sake fatalwar, yana sakinta tace "Arman kai ɗin nawa ne bazan taɓa cutar da kai ba, amma duk macen da ta raɓe ka saina hukunta ta , ko yanzu Matarka bata tsira ba, ka jira dawowa ta." Tana gama faɗar haka ta ɓace,
durƙoshewa, Arman ya yi yana dafe hannuwansa ƙasa, haliltarsa na dawowa yadda take, kafin ya je inda Zuhura take kwance, hannunsa ya ɗora akan ƙirjinta, take zafin wutar dake cikin jikinta ya rinƙa shiga jikinsa, kafin ya ɗauke ta ya haura, sama, bathroom ya shiga, da ita,
ya sakar mata ruwa ajiyar zuciya ta sauke wanka ya yi mata suka fito, tana maƙale da jikinsa saboda gaba ɗaya ta manta da komai, saboda abinda ya yi mata shiryata ya yi cikin kayan bacci, kana yaje ya yi wanka, ya fito, ya shirya kwanciya ya yi kusa da ita,suka rungume juna, nan Arman ya fara lalabarta,
kissing ɗin juna suka farayi, suna romantic ɗin juna, sukeyi kamar zasu haɗiye kansu, har ya kai ga rabata da rigar jikinta, suka fara sex, banda nishin da ihunsu babu abinda ke tashi a bedroom ɗin ƙarar fashewar abu sukaji, cikin parlo, Zuhura ta zabura zata tashi ya hanata, ya cigaba da sha'ani, saida ya gamsu sosai, kana ya shige bathroom ya yi wanka ya saka ragar bacci,
ya sauko parlon ƙasa, wutace ya ga tana ci a jikin ginin da FATALWA ta maƙale Zuhura rufe idanunsa ya yi tare buɗe tafin hannunsa, yana kallon jikin ginin take wutar ta mutu, da hannu ya rinƙa gyara duk abinda ya lalace a paroln, kana ya haura sama,
Niko nace a kwai ayar tambaya game da Arman miye hadinsa da fatalwa, gashi yana wasu abubuwa kamar aljani muje zuwa dai.
Kuyi haƙuri da wannan page ba yawa kaina ke ciyo 😥
Writer ✍️ Bey *PINKY DARLING MRS JAY*
https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2eFollowing this link to join PINKY🌺DARLING 👄HAUSA NOVELS📚
WORLD 🌍
Not Editing ❎
💀 *FATALWA* ☠️
(Horror💀story) love and romantic, story
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_______________________________________
*DIAMOND 💎 STAR 🌟 LADIES🧝♀️*
(*we stand together*)
🤝🤝🤝
Bismillah Rahamanin Raheem💫
🆓 BOOK PAGE 4️⃣
kwance ya same Zuhura inda ya barta, suna haɗa idanu tace "Honey menene ya faru a paroln, naji kamar kana aiki.?" kwanciya ya yi gefenta kana yace " aikin da kikeyi ne na rage miki na gyara paroln, babu abinda ya faru." Arman ya faɗa yana shafa sumar kanta lumshe idanu tayi tace "Yaushe zamu koma Najeriya, na duba iyayena.?"
shiru ya yi be bata amsa ba buɗe idanunta tayi tana kallonsa tace"Magana fa nikeyi da kai Honey." kwanciyarsa ya gyara yace "Zuhura dok lokacin da kike so amma ni bazan jeba!." mamaki abin ya bata wai bazai je ba to akan me, tashi tayi zaune tace "Arman bazaka je ba fa kace, saboda me bazaka je ba."
"Saboda bana ra'ayin tafiyar ne, gaba ɗaya wata ɗaya da aurenmu yanzu satinki uku a ƙasar nan amma kike min zancen tafiya naga ai ga ƙawarki LAYLERH, shekararta ɗaya bata je gida ba, Zuhura gaba ɗaya na fahimci baki son bani cikakkiyar kulawa, a matsayin mijinki, saboda haka idan ma gobe ki keson tafiya
Allah ya kai ki lafiya, kesan wahalar dani zakiyi amma kika amince zaki biyoni." Arman ya faɗa yana tashi zai bar mata ɗakin." Zuhura kuwa gaba ɗaya ranta ne ya ɓaci dole taje gidansu duk lokacin da taga dama kuluwa kuma, bazata wahalar da kanta ba, saboda ba don ta wahala ta aure sa ba bata hana shi fita, saima kwanciya tayi,
tana binsa da harara, tare da furta, "kaji dashi, gobe ma zan bar ƙasar nan, kaci kanka." Wata murya taji mai ban tsoro na faɗin"shiyasa nace baki dace da shi, dole saina rabuku, saboda bazaki iya bashi kulawar da ta dace ba!." A tsorace ta fara dube-dube, amma bataga mai maganar ba,
a haka bacci ya ɗauke ta, Arman kuwa bedroom ɗinsa ya shiga ya kwanta sai juyi yake kan bed, yana tunanin halin rayuwar da yake ciki, sam baiga amfanin aurensa ba, yasan ya yi babban rashi, a rayuwarsa, ga wannan muguwar fatalwar dake bibiyarsa,
tashi ya yi zuwa bathroom ya ɗora alwala, ya tada sallah bayan ya kammala addu'oi ya kwanta wani bacci mai nauyi ya yi awon gaba da shi, cikin baccin ya koma mafalkin wata kaykkyawar yarinya, cikin dokar daji, ita kaɗai ke rayuwa, sai tsuntsayi, gefenta ya ga kansa zaune, tana wasa da ƴan yatsunsa, sai murmushi takeyi mai,
suna haka wannan muguwar fatalwar tazo ta fara ƙoƙarin tafiya dashi, amma wannan yarinya ta hana, ƙarshe fatawar guduwa tayi, bayan ta gudu ya nemi yarinyar ya rasa sai hango wani farin tsoho ya yi zaune bakin wata bishiya mai kyau, yana kiransa da hannu alamar yazo , tashi ya yi zuwa wurin tsohon,
ya zauna hannunsa tsohon ya kama ya saka mai wani zuɓe mai matuƙar kyau da haske, zoben yana ɗauke da wani tambari kamar na wata masarauta, yace "Arman karka yarda ka cire wannan zoben, saboda shine igiyar tsiranka, da wannan zoben kaɗai zaka samu wannan yarinya, dok lokacin da ku ka haɗu, wannan zoben zai fitar da haske
wannan hasken shine zaiyima jagoranci har zuwa inda take, tana nan tana jiran zuwanka, ko aiwatar da abinda aka haifeku saboda shi, na barka lafiya." Tsohon na gama faɗar haka ya ɓaci kamar bai taɓa wanzuwa ba a wurin,kiran sallar asuba ne ya tashe Arman, yana buɗe idanunsa,
hannunsa ya duba zoben da tsohon da ya gani cikin mafalki shine a hannunsa, shiru ya yi, gaba ɗaya kansa ya ɗaure, me yasa duk ya yi mafalki an bashi wani abu yana falkawa sai ta gansa, da abin, a fili ya furta "Waye ni me yasa waɗannan abubuwan ke faruwa dani.?" ya faɗa yana dafe kansa,
wata murya yaji mai daɗin sauraro tace "Ya kai Arman ka tashi zuwa bautar Ubangijin da ya hallince mu baki ɗaya lokaci na tafiya, waɗannan tambayoyi da kakeyiwa kanka nan gaba kaɗan zaka samu amsar su." Daga haka yaji shiru, tashi ya yi zuwa bathroom ya yi wanka kana ya saka jallabiya ya fita zuwa masallacin dake cikin Unguwar da suke,
tun da ya fita Masallaci bai dawo ba sai da gari ya yi haske, wuraren ƙarfe7:00 na safe parlo ya tarar da Zuhura, da akwati kayanta gefe, be cemata komai ba ya fara hawan step- step zuwa sama, bedroom ɗinsa ya shige tare da cire jallabiya yana kwanciya, saboda wani mugun sha'awa yake ji, kamar bai yi sex ba,
Zuhura kuwa Sosai abin ya bata haushi, jan akwatin tayi zuwa bakin ƙofar paroln ta ajiye kana ta haura sama, bedroom ɗinta ta shiga ta kwashe kayanta gaba ɗaya ta zuba cikin ƙatuwar akwati, kana ta fito, bedroom ɗinsa ta shiga kwance ta same sa kunna hasken ɗakin tayi kana tace "Arman inaso ka bani takardar saki na tafi da ita
gida saboda bazan dawo ba na gaji da zama da kai!." ɗagowa ya yi yana kallonta, ko a falki bai taɓa tsammanin haka da ga wurinta ba, ganin irin kallon da yake mata jikinta ya yi sanyi amma ta basar tana janyo dirowa ta ɗauko biro da takarda tace "gashi ka rubuta min kai nike jira jirgin ƙarfe takwas zanbi."
Karɓa ya yi kana ya rubuta mata saki ɗaya ya bata, dubuwa tayi kana ta kallesa tace "Ya naga saki ɗaya wallahi saki uku zakayi min don bana fatan wani abu ya koma haɗani da kai." wani irin kallo ya yi mata kana yace "Saki ɗaya nayi miki ki fita ki bani wuri bana son ganinki Zuhura, har abada bana fatan sake ganin ko mai kama da ke a rayuwata."
ba shiri ta fita saboda ganin tayi kamar ba Arman ba wani ne daban, wasu hawaye taji na bin fuskarta masu zafi amma ta rasa gane ko na menene, haka ta fitar da kaynta ko sallama batayiwa LAYLERH ba, direba ya kaita tashar jirgin sama na ƙasar Pakistan,
Arman ƙuwa wani kuka ya fashe dashi kamar ƙaramin yaro, a haka bacci ya ɗauke sa, ga mararsa dake ciyo, wannan yarinya ya fara mafalki, suna kwance akan bed da shi da ita babu kaya a jikinsu, ga bearst ɗinta ƴan ma dai-daita dasu, masu kyau, farare tas, kan nonon ya yi jajir, hannu ya saka ta janyota jikinsa,
tare da kafa bakinsa kan nononta ya fara tsosa, kamar ya samu sweet, ita kuma tana shafar Dick ɗinsa, tana banƙaro mai ƙirjinta, game bakinsu ya yi suka fara kissing ɗin juna, Arman ya saka hannu ƙasanta yana Fingering ɗinta, tana yi mai wani nishi da kukan shagwaɓa, a haka ya ware mata ƙafafuwa ya saita Dick ɗinsa,
ya fara sex cikin wani yanyi na shauƙi da bai taɓa tsintar kansa a ciki ba, sunyi awa ɗaya a haka kafin ya yi rilizin, suka maƙale juna, suna sakarwa juna murmushi mai cike da zalar soyayya,
Writer ✍️ Bey *PINKY DARLING MRS JAY*
More comment more typing please share my dear friends 😍🙏
https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2eFollowing this link to join PINKY🌺DARLING 👄HAUSA NOVELS📚 WORLD 🌍
Not Editing ❎
💀 * FATALWA* ☠️
(Horror💀story) love and romantic,
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_______________________________________
*DIAMOND 💎 STAR 🌟 LADIES🧝♀️*
(*we stand together*)
🤝🤝🤝
Bismillah Rahamanin Raheem💫
🆓 BOOK
PAGE 5️⃣
Arman bai falka ba sai ƙarfe ɗaya, wanka ya yi kana ya shirya zuciyarsa fal da tunanin wanan yarinya mai saka shi farin ciki, zoben hannunsa ya duba kamar ya ciresa wata zuciyar ta hana shi, key ɗin motarsa ya ɗauka ya fito, harabar gidan zai fita saiga Laila ƙawar Zuhura,
gaisawa sukayi da Arman zata shiga ciki yace "Bata nan." Da mamaki Laila tace "Ina taje.?" Arman yace "Najeriya." Ya shige motarsa, ya bar Laila a tsaye cike da mamaki me Zuhura taje yi Najeriya, shine ko sallama batayi mata ba, haka ta koma gida tana kiran wayarta amma bata samu,
Zuhura kuwa tun da ta shiga jirgi kuka takeyi kamar ranta zai fita, Allah ya gani tana son Arman amma bazata iya zama da shi ba, ita kaɗai tasan abinda take gani a cikin gidan, wani lokaci ji takeyi kamar ta kashe Arman, karfe uku jirgin su ya sauka Abuja keke napep ta shiga zuwa unguwar gwarunfa,
dai-dai wani get ta tsayar da mai napep, ta biyashi kuɗinsa, yace "Hajiya wannan kuɗin bana Najeriya bane kamar dala nike gani.?" Tace "Eh jeka kawai Allah ne ya ci da kai." Ta shige gida akwatin kayanta ya ga ta manta da su, ya ɗauko ya biyo bayanta, yana "Hajiya ga kayanki fa." Mai gadi ne ya karɓe kayan gaba ɗaya,,
ya saka mata cikin gida, koda ta shiga parlon gidan Abbanta baya nan Mommy ce kawai tana karatun jarida, da mamaki take kallon Zuhura! Mai gadi ne ya shigo da tulin kayanta ya ajiye kana ya fita MOMMY tace "Zuhura lafiya kuwa na ganki a wannan lokaci, yaufa sati ɗaya da tafiyarki ina Arman yake.?"
Mommy ta jero mata tambayoyi, jikin Mommy ta faɗa tare da rushewa da kuka ta jima haka kafin Mommy ta lallasheta tayi shiru kana tace "Kiyi min bayani Zuhura ke sakani a ruɗani." Share hawaye tayi kana tace "Mommy Arman ya sakeni!." Salati Mommy ta saka tace "Saki fa kika ce Zuhura!.?"
"Me kika aikatawa Arman da zafi haka, saboda nasan haka kawai bazai taɓa sakinki ba, yana masifar sonki, babu kalar wahalar da be sha ba akanki wallahi Zuhura ki faɗa min gaskiya kafin jikinki