zargin kabirun
ne sai ta fada Mata,bata taba zargin sa ba tafi zargin abokinsa idan ta fito ta fada mata abinda
ke faruwa ba lailai ta fahimceta ko ta yarda da ita ba"
"Da kinsani baki kashe shi ba Yesmeen tunda na fada miki gobe yace zai maida Karen wajen
Mai shi,ransa yayi mugun b'aci da abinda kika yi,ni tunda nake dashi ma ban tab'a ganin bacin
ransa haka ba abin ya bani mamaki akan Kare hankalin sa ya tashi haka har da kukan sa wlh
har yanzu mamaki nake na d'auka wani mugun abu Kika masa Allah dai ya kyauta Yesmeen
abinda za'ayi ki hada kayan ki kala biyu kije wajen hajiya kareema kice nace kiyi kwana biyu
zuwa lokacin nasan Abban ku ya hucce sai na Miki waya ki dawo"
Yesmeen jiki na rawa ta hau hada kayanta dan ko Sajeeda bata ce ta tafi wani wajen ba bata
isa ta kwana a gidan ba,tasan Kabiru bazai tab'a barin ta ba dole zai mata wani Abu,idan har zai
iya cutar da Sajeeda matar sa uwar yayansa wacce ita da bazai cutar da ita ba.
Tana gama hada kayan ta Sajeeda ta d'auko kudi ta bata akan tayi kudin mota dan hajiya
kareema kawar tace a Kuma tsohon unguwar su take.
Koda ta karba har tazo fita ta dawo baya tana kallon Sajeeda ji take Kamar ta rik'e hannun ta ta
fada Mata duk abinda ke faruwa,sau uku tana gwada bud'e bakin ta dan ta fadawa Sajeeda
abinda ke faruwa sai taji ta kasa,haka kawai hawaye ya hau zubo mata gani take idan ta tafi
Kabiru zai cutar da ita amma ba yadda za tayi.
Sajeeda dungure Mata Kai tayi tana "ke Kika jawowa kanki ai da kinyi hakuri da gobe zai fitar
mana da Karen daga gidanan kije idan na samu na shawo Kan sa yau Zan kiraki ki dawo yau
gidan wani iri zai yi idan bakya Nan"
"Umma Dan Allah ki dage da Addu'a umma Ina yawan mafarki marasa dadi umma karki yi wasa
da Addu'a Kamar yadda kike zargin abokin Abba nima na fara zargin sa dan Allah umma kiringa
addua kina yi mana"
Murmushi Sajeeda ta saki tana "Ina Addu'a yata in Sha Allah ba abinda ya Isa ya mana har
sadaka zan fara yi dan sadaka maganin masifa ce in Sha Allah ba abinda zai iya yi mana idan
tarayyar sa da Abban ku ba alheri bane Ina rokon Allah ya kawo karshen abotar su Allah ya Miki
albarka"
Ameen umma
Yesmeen tace tana jin zuciyarta wani iri bazata yafewa kanta ba idan har wani Abu ya samu
Sajeeda Anya bazata tsaya ta fada Mata gaskiya ba Mai yasa Sajeeda ta kasa d'aukar haske a
duk abinda ya faru,daga tashin hankalin da Kabiru ya nuna na mutuwar Karen ya Kamata ace
Sajeeda ta gane wani Abu amma ta kasa ganewa.
Har bakin gate Sajeeda ta rakata sai tayi kamar zata mata magana sai ta kasa har Sajeeda ta
maida k'ofar gate din ta rufe.
Banda bata san ta dagawa Sajeeda hankali ba abinda zai dawo da ita gidan kabiru ba abinda
ya faranta Mata sama da karen da ta kashe dan tasan ta wargaza komai a yanzu Kuma addua
zata dage ba dare ba rana.
Kafin ta samu abun Hawa ta tsaya a hanya ta siyi alewa duk yaron da tagani sai ta bashi.
Sajeeda
Har karfe goma na dare Abban Nusrah bai dawo ba zuwa yanzu sai naji hankalina ya tashi na
kasa gane Mai yake damun Abban Nusrah hakika uban yayana ya canza akwai wani boyayyen
al amari,tunda Yesmeen ta tafi na fara mazartar maganganun ta sai naga kamar akwai abinda
take b'oyemin haka kawai bazata ce na ringa addua ba,yadda Abban Nusrah ya nuna tashin
hankalin sa akan Kare har yanzu kaina a daure yake.
Haka tunani ya cike min zuciya na rasa tunanin ma da ya kamata nayi.
Abban Nusrah bai dawo gidan ba sai wajen Sha biyu na dare na dauka zai dawo fuskarsa a
hade sai naga fuskarsa a sake ya dawo.
Bai nuna wani abu ba Kamar ma wani Abu bai faru ba har na bashi abincin sa ya fara ci Yana
fada min dalilin daya sa bai dawo da wuri ba Kaya ya Kai wani kauye,
Ni kuwa ganin sam bai nuna wani abu ba yasa na fara magana cikin kwantar da murya Ina
"Abban Nusrah dan Allah kayi hakuri da abinda Yesmeen ta maka na hadaka da girman Allah"
"Haba haba ba komai fa ni har na manta ma dan dama abokin nawa nake ji Koda naje wajen sa
na fada Masa abinda ya faru bai wani nuna bacin ransa ba shi ya sa na sauko dama shi nake ji
ya bani aron Kare na kashe masa,Amma a yanzu na sake gano wani goben nan Zan d'auko bai
Kai Wanda ya mutu girma ba muna bukatar Kare a gidanan"
"Abban Nusrah da ma hakura kayi da kawo Mana Kare cikin gidanan malaikun Rahama basa
shiga gidan da ake da Kare wallahi"
"Karki damu wlh wanan Bai Kai wancan girma ba Mai kyau ne Sajeeda gidanan fa sai da Kare
saboda gadi nidai fatana ki jawa yarki kunne Kar ta sake ta cutar min da Karen nan wlh idan ta
tab'a wanan ba kyalle ta Zan yi ba"
"Ai bama ta gidanan saboda ta tsorata saboda yadda kayi fushi shi ne nace sai ka dawo na
baka hakuri naga ka hucce sai ta dawo"
"Haba ba komai tayi dawowar ta"
"Na gode Abban Nusrah"
Hira muka Dan tab'a har bacci yayi awon gaba dani.
Kabiru
Wajen karfe biyun dare ya tashi ya fice daga d'akin yayi waje ba jima wa ya dawo cikin
sand'a ya nufi d'akin Yesmeen Yana murnar yadda komai yazo masa da mugun sauki zai
aiwatar da aikinsa Yesmeen bata nan.
Yana Shiga d'akin Yesmeen ya taka kujera ya cire glass din fitilar dakinta Yana zuba murmushin
mugun ta mulmulen abunda shugaba ya bashi ya saka a fitilar kwan ya maida glass din Kamar
Bai saka komai ba ya kashe fitilar Yana "ke da gani Yesmeen sai dai a lahira ke da gani sai dai
idan baki dawo cikin gidan nan kin kunna fitilar nan ba shegiya tsinaniya"
Ya fito daga d'akin ya rufo k'ofar ya koma d'akin Sajeeda.
Washegari da yamma sai gashi ya kawo wani Karen sai dai wanan Karen bai Kai Wanda ya
mutu muni ba.
Sajeeda kanta da ta ga Karen bata wani ji ta tsorata ba da sassafe ta kira Yesmeen akan ta
dawo Abban ta ya hakura.
Wajen karfe biyu ta dawo gidan Dan haka kawai taji ta matsu ta dawo dan Bata so Kabiru yayi
wa Sajeeda wani abu.
A lokacin da Kabiru ya dawo da hijabin ta har kasa ta fita ta gaishe shi.
Bai nuna mata komai ba ya amsa cikin faraa ta Kara bashi hakurin abinda ta masa ya saki
murmushi Yana "kinci darajar abokina ya hakura bai yi fushi ba yanzu ma na sake kawo wani
Karen saura ki Kara kashe min shi"
Yesmeen sunkuyar da kanta tayi dan tasan akwai mugun abun da yake so ya aikata
A ranar bata ji motsin sa a bayan gida ba har aka kwana biyu sai taji hankalin ta ya kasa
kwanciya tasan dole da wani abu.
Salo kawai Kabiru ya canza dan ba yadda za'a ya yafe Mata cikin sauki ya Kuma k'i yi mata
wani abu.
Haka kawai ta tsiri Azumi,Kamar dai wancan Karen Yana kaiwa Karen abinci da komai Amma
baya zuwa biyun dare yayi Abubuwan daya Saba yi,
Yesmeen kuwa tunda ta dawo bata tab'a kunna fitilar d'akin ba dan tana iddar da Sallah asuba
zata hau mafarkin tana kwance wata ta shigo ta kunna fitilar glass din ya fashe Mata a ido tana
ihu sau uku tana mafarkin hakane yasa take tsoron Kuna fitilar a zahiri idan dare yayi sai ta
kunna hasken wayarta tayi uzurin ta.
A yau ma bakin ta d'auke da azumi wajen karfe hudu bacci yayi awon gaba da ita.
Sai ta fara mafarkin wata ta shigo d'akin ta taka abu tana ta addua ta cire glass din fitilar ta Ciro
wani mulmulallen abu ta Kai bandaki ta fito.
Ko da ta farka gani tayi kamar a gaske wata ta shigo d'akin.
Ta rasa mai yasa take irin wanan mafarkin.
A haka ta sha ruwa zuciyar ta cike da tunani.
Kabiru
Sau uku Yana zuwa wajen shugaba Yana fada masa ba abinda ya samu Yesmeen har
yanzu bai ga wani Abu ya same ta ba,gashi lokacin da aka bashi yayi aikin yayi Yana tsoron
yaje yi Yesmeen ta gan shi.
Shugaban ce Masa yayi yaje har Yanzu Yesmeen Bata kunna fitilar bane idan har ta kunna ita
da gani sai dai a lahira Kuma a yau ya tabbatar da yayi abinda Suka saka shi ko Yesmeen ta
gan Shi zasu gani ta nan suyi maganin ta,da haka ya samu kwarin gwiwa ya dawo Yana ta
mamakin Yesmeen yarinya kamar mayya ta gagare shi yayi mamakin tsawon lokacin nan yadda
taki kunna fitilar dakin ta kamar wacce tasan abinda ke faruwa ai ko taki kunnawa sai ya mata
dole ta kunna dan ba wacce ya mugun tsana kamar ita idan ya makantar da ita bata da idon da
zata cigaba da saka masa ido.
2am
Wajen karfe biyu dare Yesmeen ta farka saboda Haushin karen daya dameta.
Tunda Kuma ya kawo wanan Karen bai tab'a irin wanan Haushin ba,tashi tayi zaune tana Jan
tsaki ta jawo buta ta daura alwala sai dai ko da ta tadda sallah sai taji ta kasa ma nutsuwa tayi
sallah saboda Haushin da Karen yake yi.
Ko da ta sallame taji Karen na cigaba da haushi.
A hankali ta nufi wajen window dan ta leka dan tasan dai yanzu Kabiru ya daina zuwa bayan
gidan.
Koda ta leka abinda ta gani ne yasa numfashin ta d'aukewa.
Kabiru ta gani a durkushe akan gwiwarsa ya daure karen yana ta saduwa da karen.
Rawar da jikinta keyi yasa ta zubewa cikin tashin hankali abinda ta gani......
Wanan page din yaja hankalina na fara rubuta labarin nan dan akwai Abubuwan ban alajabi a
cikin novel dinan Allah ya tsare Mana imaninmu
Anan na kawo karshen free pages din RUFAFFEN SIRRI
Shin Yesmeen na kunna fitilar dakinta
Shin Kabiru na samun cikar burinsa ?
Menene makomar Sajeeeda RUFAFFEN SIRRI akwai ban tausayi da alajabi shin Yesmeen ce
abar tausayi ko Sajeeda ku biyo sadnaf a cigaban labarin
ga Mai san ta samu cigaban sai ta biya 500 ta acct dinan 2029764071 first bank nafisa Nuhu
ko katin mtn ta layin Nan 08033719070 ko ta layin Nan 08068484400 sai a turo da shaidar biya
ta Wanan layin 08033719070 ko wanan layin 08068484400 mutanen Niger Kuma ku tuntubi
wanan layin +227 96 82 89 84
An dauko wannan littafi daga shafin https://thausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://thausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://thausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://thausanovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.thausanovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels