mugun mafarkin da take
itama Yesmeen ke yi sai taji ta ma manta da batun pad.
"Wane irin mafarki Kika yi Yesmeen"?
Yesmeen na k'ok'arin magana Kabiru ya fado d'akin hankalin sa a balain tashe dan ya d'auka
Yesmeen ta gama tona masa asiri.
Yesmeen kuwa cikin rawar baki ta hau gaishe shi ya hade rai ya kalli Sajeeda Yana "Mai kike yi
anan"?
"Ban dade da tashi daga bacci ba ganin bata falon shine na biyota daki ashe bata Jin dadi Ina
tambayarta me ke damun ta ka shigo"
A hankali ya sauke ajiyar zuciya dan ya d'auka ta tona masa asiri.
Ya Kara hade rai Yana "ki fito ki hadamin abincin karyawa"
Daga haka ya fice daga dakin Sajeeda tabi bayan sa.
Yesmeen ta dafe kirjinta da taji kamar zai fado yau sai taga Abban nata ya zama abun tsoro
yadda ga gan shi daren jiya ya fado Mata.
Taso ta fadawa Sajeeda kamar mafarki tayi taji ko zata ce wani Abu da zai saka ta Gane
maanar abinda yake yi jiya.
Haka ta zauna a daki bata Kara fitowa ba sai wajen daya da Sajeeda ta kwalla Mata kira ta fito
daga dakin da sauri ta tarar da dukan su a zaune a palo suna kallo Sajeeda Kuma tana Kitchen
hakane yasa ta nufi kitchen din ta hau tayata girkin.
A Palo suka ci abincin rana har da Kabirun ko a fuska bai nuna mata komai ba sai jan yaran
yake da Hira.
Wajen karfe biyar yasa Faisal ya d'auko masa leda freezer ya hau fito da yoghurt Yana basu
daya bayan daya.
Cikin murna suka hau karba Suna godiya ciki kuwa har da Yesmeen.
Take duk suka fara Shan yoghurt din.
Sajeeda ta aiketa kitchen akan ta d'auko mata kofi.
Yesmeen ta mik'e da yoghurt dinta ta nufi kitchen Annur ya tashi da sauri ya bi bayan ta dan har
ya shanye nashi saboda zakin yoghurt din.
Yesmeen kuwa data bud'e yoghurt din ta ajiye akan kitchen cabinet ta sunkuya dan ta d'auko
kofin.
Annur yayi sauri ya suri yoghurt din ta ya kafa baki sai da ya shanye rabi ya ajiye Mata ya fito
daga kitchen din ta biyo shi a guje har suka dawo palon.
Kabiru kuwa ganin su a guje da robar yoghurt da alama Kuma ta Sha yasa yaji wani irin farin
ciki ya rufe shi.
Maganar daya fito daga bakin yesmeen da "umma Kinga Annur ya shanye min yoghurt dina ko"
Kabiru sai yaji Kamar ta gwada Masa guduma akai..........
: Assalamu alaikum wa rahmatullah.
Na ce bara in tunasar daku cewar na shirya aji tsaf don ci gaban mata iyayen gida,A wannan
lokacin da sanyi yayiwa mata yawa a matsayin ki na mace yaya kike kula da kanki don kariya
daga ɗaukar cutar sanyi ko da mai gida ya na ɗauke da shi?
: Shin kinada labarin sai kin isa ake tafiya dake? Aure nawa ke suke mutuwa saboda mazaje
sun gaji da rashin damun isashiyar gamsuwa awurin matayensu?
Da yawan mata basuda labari game da kansu ma bare su nemi maganin matsalar su abu ɗaya
suka sani sanyi ko dryness
Kina zaune kinashan maganin da ba shine matsalar taki ba
Kiyi ƙoƙarin shiga wannan ajin da naira dubu ɗaya jal, inda zaki mallaki ilimin da babu mai
ƙwace miki shi har abada; A wannan ajin namu zamu baki ilimi akan sanin wace kalar macece
ke acikin mata, menene matsalar ki a ɓangaren jikinki, yanda zaki kula da kanki a lokacin
saduea da bayan saduwa, dabarun samun gamsuwa yayin jima'a musamman da ragon namiji.
Hanyoyi inganta tukunyar gidan ki, zamu kawo daɗaɗan abubuwan da zasj taimakawa mai gida
idan kin mishi ya dawo da ƙarfinsa. Bamu tsaya anan ba zamu koyar da ke yanda zaki haɗa
kayan mata 'yan gaske da hannunki, kama daga dahuwar kazar amarya da uwagida, dahuwar
'yan shila, haɗin tsumi kala lala kai abin dai ba'a magana.
Duk fa wannan akan kuɗi naira dubu ɗaya kacal!
To me kike jira? Maza hanzarta biyan kuɗinki ta wannan asusun akawunt ɗin
Tallafawa tukunyar azuminki ta hanyar koyar dake ƙayatattun girke girke, shu'umar humrah da
kuma kulacham ga turaren tsugono don zama tauraruwa👍🏻👍🏻👍🏻
Duk fa wannan akan kuɗi naira dubu ɗaya kacal!
To me kike jira? Maza hanzarta biyan kuɗinki ta wannan asusun akawunt ɗin Saiki tura shaidar
biya ta nan👉🏻 07084161619.
Na gode.
2073065733
UBA BANK
SHA'AWA IBRAHIM
*RUFAFFEN SIRRI*
*NA SADNAF*
*ADABI WRITERS ASSOCIATION*
*Page 6*
Hankali a tashe ya mik'e tsaye maganar Rabiu da ya tuna yasa ya koma ya zauna Yana
zabga sallati a zuciyar sa dan dole ya iya takun sa sabida Kar Sajeeda ta dago shi.
Sajeeda kuwa ta d'auko yoghurt din ta tana "karbi nawa ki shanye Zan Kama shi ne"
Kabiru kuwa ya mik'e yayi waje da sauri Yana fita ya Kira Rabiu cikin tashin hankali kamar zai
fasa ihu Yana dagawa ya fara magana cikin tashin hankali "Rabiu Autana na ne ya shanye
yoghurt din na Shiga uku ka taimaka ka Kira min shugaba ko da akwai abinda zai iya yi dan
Allah dan cikina ne ya Sha yoghurt d'in"
"Garin Yaya yoghurt din yaje hannun dan naka ko dai yarinya ta gano akwai abinda kake so ka
Mata shiyasa tak'i Sha karka manta ance karka nuna Mata komai"
"Ban nuna Mata komai ba bansan ya akayi yoghurt din yaje hannun sa ba dan Allah ka taimaka
min kaga kafi kusa da shugaban Rabiu ko dai bani da saan yin kudin nan ne,duk wani Abu da
akace nayi indai zanyi sai an samu matsala"
"Kana ina yanzu"?
"Ina k'ofar gidana"
Kazo mu had'u sai muje Allah yasa da abinda za'a iya yi.
Har suka isa wajen hankalin Kabiru a tashe yake.
Tunda suka isa wajen shugaban su yace ba abinda zai iya yi akai Kabiru ya dafe kansa Annur
na daban ne a cikin yayan sa yana jin Annur a zuciyarsa,sai gashi Yana ji Yana gani zai
kurmance bashi da yadda zai yi.
Wani irin Haushin Yesmeen yake ji dan da bata leko shi ba da bai yi abinda Annur zai kurmance
ba.
Ya so da ita yayi amfani wajen yin kudin shugaba yace Masa aa ya bari itama lokacin amfanin
nata na zuwa.
Koda ya sake tambayar shugaban ba abinda zai iya yiwa Yesmeen sabida gudun tonan asirin
sa dan Yana tsoro ta fadawa Sajeeda"
Shugaban su ce masa yayi gudun Kar a Kara samun matsala zai bashi abu ya fesa mata zata
manta da komai ko ta kara ganin shi ko da tayi yunkurin fadawa wani bazata tuna abinda ta
gani ba balle har ta fada ya Kara kafa masa sababin sharruda.
Kabiru kuwa ya tuna yadda Sajeeda ke yawan mafarki take ya fadawa shugaban nasu Yana
"Tana da wayo Sajeeda ba naso ta dago ni, ba abinda za'a iya mata ta daina mafarkin Kuma ya
Zama tana tsorona duk abinda nace tayi ta ringayi ba musu?
"Ka je kawai zan yi aiki akan ta ba za ta sake maka musu ba"
"Shugaba idan har za'a iya mata abinda ba za ta na bijire wa umarni na ba dan Allah ayi Mata
na nemeta ta Bayan yafi min sauki da wancan da aka ce nayi"
Kallon da shugaban ya watsa masa yasa yayi saurin kau da Kansa dan da alama ya fara Kai
shugaban nasu bango
Haka suka taho Yana bakin cikin kurmancewar da Annur zai yi dan sai a gobe zai tashi yaga
baya iya magana gashi da balain k'ok'ari.
Sajeeda
Har tsoro nake ji dare yayi na gama yanke wa a raina indai na sake mafarki da abokin Abban
Nusrah wlh bazan zauna a gidan daya bamu ba sai dai Abban Nusrah yasan yadda zai yi dani
na riga da nasan idon sa ya rufe da San kudi ya kasa gane abinda nake fada masa akwai
mutane da yawa da ni nasan abokanan nasa ne duk bai taimaka musu ba sai Abban Nusrah ga
uban kudi ga kyautar gida da mai cikakken hankali ma yasan hankali bazai d'auka ba kasa da
sati biyu duk yayi wa Abban Nusrah irin wanan alherin har da aikin da zai na d'aukan miliyan
daya duk wata bayan nasan Abban Nusrah iyakacin sa secondary ballantana nace sabida ilimin
sa zai bashi aikin miliyan daya.
Bansan ya akayi Yan uwa da abokanan arziki suka san mun tashi ba sai bulbulowa suke suna
ganin gidan da yawan su basa iya b'oye mamakin su sabida girman gidan da kana gani kasan
ya lashe kudi Mai yawa an Kuma san ba wani aiki arziki Abban Nusrah ke dashi ba.
Toh wa Zan yiwa bayani abokin sa ne tashi daya ya bashi kyautar gidan da har duk zuriar sa ya
wadata su da komai tsabar yawan da kudin suka Masa da gidaje shine ya bawa Abban Nusrah
kyautar gida.
Bakin da muka yi ya d'auke min hankali ban Kara tambayar Yesmeen abinda taso fada min
dazu ba,na Kuma ga ta ware ba kamar dazu ba.
Karfe tara na dare Abban Nusrah ya dawo fuskarsa a mugun hade rabon da na gan shi a b'acin
rai haka tun lokacin da ya tsiri nemana ta baya Ina hana shi.
Ko kallon abincin da na jera masa a gabansa bai yi ba yace "Ina su Saifullahi da Annur?"
"Suna d'akin su dazu nan suka gama cin abinci suka shige d'akin su".
Bai ce komai ba ya mik'e ya nufi d'akin nasu na bi shi da ido na tab'e baki dan fa tunda Abban
Nusrah ya fara samun Yan canji nake ganin abubuwa iri iri,ko Mai yaran zasu Masa oho na
tashi na shige d'akina.
Kabiru
A hankali ya tura k'ofar d'akin su Saifullahi ya gansu a zaune gabadaya hankalin su na Kan
game din da suke bugawa.
Ganin bai ga Annur a cikin su ba yasa ya waiga wajen gadon ya hango shi a kwance da sauri
ya Shiga d'akin da sai a lokacin suka ankara dashi suka hau Masa sannu da zuwa ba ta su
yake ba ta Annur yake hakane yasa Yana zuwa ya zauna a gefen gadon Yana
"Annur bacci kake ne"?
A hankali Annur ya bud'e idon sa yana yamutsa fuskarsa ya Kai hannun sa wuyansa Yana
"Abba sannu da zuwa wuyana ne yake min zafi tunda zu ko magana nake sai naji Yana min
zafi"
Kabiru ba karamin daurewa yayi ba ya boye tashin hankalin da yake ciki ya hau masa sannu
yana nadamar karbo ma maganin,dama Shugaban yasan Yana da abinda zai yi Ma sa
Yesmeen ta manta abinda ta gani shi ne ya bar shi ya karbo maganin kurmancewa gashi nan
Yana ji Yana gani Annur zai kurmance.
Sannu kawai yake jerawa Annur Yana Jin dama da yadda zaiyi dama ya iya maida hannun
agogo baya.
A ba yadda zai yi ya tashi ya fito daga d'akin.
Ya nufi d'akin su Yana zuwa ya tarar da Sajeeda a kwance bai ko kalleta ba yayi shirin
kwanciyar shima ya kwanta a gefen ta burin sa kawai bacci ya d'auketa yayi waje.
Sai dai a madadin tayi baccin sai ta hau bashi labarin wayanda suka zo ganin gidan.
Baccin bai d'auketa ba sai biyu na dare.
Sai da ya tabbatar da tayi nisa a bacci ya mik'e ya fito daga d'akin bai zarce ko Ina ba sai d'akin
Yesmeen,ya d'auko mukulin dakin ta da ya zura a Aljihu ya fara k'ok'arin bud'ewa
Yesmeen da ta samu bacci dak'yar saboda tsoron da ta ringa ji tun ganin da tayi wa Kabiru jiya
kamar a mafarki taji ana k'ok'arin bud'e k'ofar d'akin ta.
A mugun tsorace ta mik'e zaune ta fara k'ok'arin kwalla ihu cikin zafin nama Kabiru ya Kai wa
bakinta cafka ya matse bakin ta.
Yesmeen ta zazzaro ido kirjinta na dukan tara tara wani irin tsoron Kabiru ne ya rufeta kamar ta
shidde ya fusgota daga Kan gadon ya fara janta bai zame da ita ko Ina ba sai bandakin dake
cikin d'akin ya rufo k'ofar
Kamar mai Athsma ta hau sauke numfashi dan Kabiru ma tamkar dodo ya zame mata Yana cire
hannun sa daga bakinta ta d'auke ta da Mari kafin ta dawo daidai ya Kara dauketa da mari dan
wani irin haushi da tsanar ta yake ji daya tuna ta sanadinta dan cikinsa zai daina magana kila
na har abada.
"Idan Kika sake ki ka yi ihu aka jiki wallahi kashe ki zan yi rufe bakin ki da hannu bibiyu"
Da sauri ta rufe bakin ta da hannu biyu ta saki fitsarin tsoron kabirun dan ji take Kamar ta sume
dan azabar tsoron sa.
Kabiru ji yake Kamar ya shaketa har sai ya rabata da numfashin ta ko a yanzu da yake tsaye
bakin cikin sa bai Wuce da shugaba yak'i yarda yayi kudin da ita ba,
Cikin wani irin murya ya fara magana yana "Uban me ya sa Kika lekani jiya"?
Kasa magana tayi ta ringa zare ido
Ya daka mata wani mugun tsawa dan idon sa ya rufe Yama manta da a sace yazo d'akin ta
"Ba tambayar ki nake ba nace Mai yasa Kika lekani jiya"?
"Ban leka ka ba Abba wlh ban leka ka ba"
Wani irin Mari ya Kara d'auke ta dashi da har sai da gefen bakin ta ya fashe ya Kai Mata shak'a
Yana "Jiya daddare Kika lekani a tsirara dayake Yar iska ce ke Kika makale a Window kina
Kare min kallo Kika jawo min asara tsabar masifa kowa na bacci ke idon ki biyu kina munafirci
gashi a garin haka kinsa nayi abinda har na mutu Ina Jin ciwon sa a zuciyata Yesmeen daga
yau duk ranar da Kika Kara lekoni wallahi sai na aika ki lahira,duk ranar da Kika bud'u bakin ki
da zumar ki fadawa wani Abinda Kika gani wallahi a ranar sai na kashe ki,ki nisance ni
Yesmeen duk abinda zanyi duk motsin da zakiji Koda a saman kwanan d'akin nan ne Babu
ruwan ki karki sake ki yarda ki leko idan har Kika leko a ranar Zan aika ki lahira"
Ya Kara shaketa Yana "kinji Mai nace ko baki ji ba"?
Da sauri Yesmeen ta fara gyada kanta cikin azabar tsoron sa
Yana k'ok'arin magana suka ji ana
"Yesmeen ke da waye a bandaki daddaren nan"?????
Kuyi maneji biki muke yi bana typing weekends Amma nayi Dan na faranta muku
Karku manta mun kusa Gama free pages in Sha Allah ga Mai bukata zai iya payment 500 ta
wanan account din 2029764071 first bank nafisa Nuhu ko katin mtn ta wanan layin 0803371070
sai a turo da shaidar biya ta Wanan layin 08033719070 ko ta wanan layin 08068484400.
: Assalamu alaikum wa rahmatullah.
Na ce bara in tunasar daku cewar na shirya aji tsaf don ci gaban mata iyayen gida,A wannan
lokacin da sanyi yayiwa mata yawa a matsayin ki na mace yaya kike kula da kanki don kariya
daga ɗaukar cutar sanyi ko da mai gida ya na ɗauke da shi?
: Shin kinada labarin sai kin isa ake tafiya dake? Aure nawa ke suke mutuwa saboda mazaje
sun gaji da rashin damun isashiyar gamsuwa awurin matayensu?
Da yawan mata basuda labari game da kansu ma bare su nemi maganin matsalar su abu ɗaya
suka sani sanyi ko dryness
Kina zaune kinashan maganin da ba shine matsalar taki ba
Kiyi ƙoƙarin shiga wannan ajin da naira dubu ɗaya jal, inda zaki mallaki ilimin da babu mai
ƙwace miki shi har abada; A wannan ajin namu zamu baki ilimi akan sanin wace kalar macece
ke acikin mata, menene matsalar ki a ɓangaren jikinki, yanda zaki kula da kanki a lokacin
saduea da bayan saduwa, dabarun samun gamsuwa yayin jima'a musamman da ragon namiji.
Hanyoyi inganta tukunyar gidan ki, zamu kawo daɗaɗan abubuwan da zasj taimakawa mai gida
idan kin mishi ya dawo da ƙarfinsa. Bamu tsaya anan ba zamu koyar da ke yanda zaki haɗa
kayan mata 'yan gaske da hannunki, kama daga dahuwar kazar amarya da uwagida, dahuwar
'yan shila, haɗin tsumi kala lala kai abin dai ba'a magana.
Duk fa wannan akan kuɗi naira dubu ɗaya kacal!
To me kike jira? Maza hanzarta biyan kuɗinki ta wannan asusun akawunt ɗin
Tallafawa tukunyar azuminki ta hanyar koyar dake ƙayatattun girke girke, shu'umar humrah da
kuma kulacham ga turaren tsugono don zama tauraruwa👍🏻👍🏻👍🏻
Duk fa wannan akan kuɗi naira dubu ɗaya kacal!
To me kike jira? Maza hanzarta biyan kuɗinki ta wannan asusun akawunt ɗin Saiki tura shaidar
biya ta nan👉🏻 07084161619.
Na gode.
2073065733
UBA BANK
SHA'AWA IBRAHIM
*RUFAFFEN SIRRI*
*NA SADNAF*
*ADABI WRITERS ASSOCIATION*
*Page 7*
Muryar Sajeeda da Kabiru yaji yasa yaji hankalinsa yayi mugun tashi, cikin zafin nama ya
manne a bayan k'ofa ya zarowa Yesmeen ido da jikinta ke wani irin k'yarma wandon baccin
dake jikinta a jike da fitsari a daidai lokacin da Sajeeda ta fara kwankwasa k'ofar tana "Yesmeen
Yesmeen ke da waye a bandaki?
Alamar yankan wuya Kabiru yayi wa Yesmeen,
Yesmeen tayi sauri ta fara magana tana "Ni kadai ce Umma cikina ke murda min.
"Kina nufin ke kadai kike magana da Kan ki a bandakin Yesmeen"?
Alamar da Kabiru yayi wa Yesmeen yasa ta fara share hawayen fuskarta dan da hannun sa ya
ringa nuna Mata alamar ta goge fuskarta ta kunna pampo saboda Sajeeda taji motsin ruwa.
Jiki na rawa Yesmeen ta kunna pampo ta hau goge fuskarta Kabiru kuwa sai zare ido yake a
bayan k'ofa
Sajeeda kuwa ta Kara buga k'ofar tana "ki bud'e min k'ofar dan ni dai naji tashin magana shi
yasa na yo d'akin ki idan ba tab'in hankali Kika sa mu ba karfe biyun da wani abu na dare ki
shige bandaki ki ringa magana ke daya"
Kabiru karewa bandakin kallo kawai yake Yana tunanin Inda zai b'uya hankalin sa a mugun
tashe Yana tsoron Sajeeda ta shigo bandakin ta gan shi,gashi bai sani ba ko shugaba yayi aiki
akan Sajeeda ballantana ya mata borin kunya Kara mannewa yayi a bayan k'ofar yayi wa
Yesmeen ido akan ta bud'e.
Yesmeen dake Jin kamar numfashin ta ya d'auke ganin ta da take yi da Kabiru a waje daya tayi
sauri ta nufi wajen k'ofar tana Addu'a Allah yasa tana bud'ewa Sajeeda ta fado ciki asirin sa ya
tonu ko da ta bud'e k'ofar da sauri Sajeeda da ta fara k'ok'arin zama a gefen gadon Yesmeen ta
juyo tana kallon Yesmeen da ta hada gumi wandon jikin ta a jike idonta jajjur
"Yesmeen kalau kike kuwa"?
Yesmeen wajen gadon ta nufa ta zauna tare da dafe kanta da taji Yana Sara Mata sai sauke
numfashi take.
Sajeeda kuwa ta nufi wajen bandakin Kabiru ya Kara matse jikinsa a bayan k'ofa a lokacin da
Sajeeda ta dan leleka bandakin daga bakin k'ofa taga ba kowa ta rufo k'ofar Kabiru ya saki
numfashin da ya rik'e.
Yesmeen taji kamar ta Mata nuni da hannu akan ta duba bayan k'ofar sai dai tana tsoron
Kabiru ya kashe ta kamar yadda yayi kirari
Sajeeda ta dawo gefen gadon ta zauna ta kai hannun ta Kan Yesmeen tana "Mai kikaci daya
b'ata miki ciki"?
"Ba abinda naci umma tun dana kwanta nake ta fama da ciwon ciki sai zaryar bandaki nake"
"Kin Sha magani"?
Gyada mata Kai Yesmeen tayi tana satar kallon k'ofar bandakin tana adduar Ina ma Sajeeda ta
Shiga bandakin ta gan Shi.
Sajeeda kuwa ta fara magana tana
Na farka Zan yi fitsari ban ga Abban ku a daki ba shine na fito na duba ko Yana Palo sai naji
kamar tashin magana a d'akin ki Ina Abban ku yaje daddaren nan naga Kuma k'ofar palon a
kulle na Kuma duba bandakin baya nan,wai Mai ke faruwa ne Yesmeen na daina gane wa
Abban ku,ya canza gabad'aya Kamar bashi ba tunda ya hadu da wanan abokin nasa na fara
ganin sauyi a tare dashi,bansan Mai yasa nake ji a jikina tarayyar sa da Abban ku ba alheri
bane,na rasa Wanda Zan samu na yiwa magana ya fahimceni Abban ku ya riga da yayi nisa
taya haka kawai abokin sa zai d'auko gida sukutum guda ya bashi kyauta ba dangin iya babu na
baba ga uban kudin da yake tula masa,hankalina bai kwanta da wanan alherin ba, bani da
kwanciyar hankali wallahi dauriya kawai nake tunda muka je wajen mutumin nan godiya nake
fama da mugayen mafarkai idan na gaya masa sai ya rufeni da fada dake da Nusrah kawai
nake ganin zan iya fadawa damuwa na ku gane yanzu dan Allah Ina Abban ku yaje da tsakar
daren nan sai da ya tabbatar da nayi bacci ya tashi ya fice Ina tsoron abokin nan nasa ya koya
masa wani mugun halin.
Yesmeen kuwa zare ido kawai take ta kasa kwakwaran motsi dan tasan kunnen Kabiru na
wajen su.
Ganin Sajeeda ta damu tana cigaba da magana yasa ta daure murya can kasa tace "Umma in
Sha Allah ba wani matsala ki kwantar da hankalinki addua kawai zamu ta yi masa mu Kuma
mu ringa dage wa da Addu'a tunda kince ki na mugun mafarki Ki ringa dan tashi daddare kina
addu'oi"
Mik'ewa Sajeeda tayi tana "In sha Allah kuwa zan fara Addu'ar bari na duba su Saifullahi idan
har ban ga dawowar Abban ku ba sai na dawo dakin ki na kwanta dan bazan iya kwana ni kadai
ba.
Mik'ewa Sajeeda tayi da sauri tana "kiyi kwanciyar ki umma bari na dubo su Saifullahi"
Tayi waje da sauri dan so take ta kwana a d'akin nata ko wani uzurin zai saka ta Shiga bandaki
ta ga kabirun duk da zuciyar ta cike take fal da tsoro da fargaba amma daga ganin da tayi wa
Kabiru jiya tasan dole akwai wani mumunan abun da yake aikatawa idan ba tsafi ba taya zai yi
tsirara Yana zagaya wuta daddare.
Ita kanta ta fara tunanin kudin nan da yake cewa abokinsa ya bashi har da kyautar gida ba na
Allah da Annabi bane.
Kabiru kuwa iska ya kai wa Naushi a lokacin da ya ji Yesmeen nace wa Sajeeda ta koma ta
kwanta wato Yesmeen so take ta tona masa asiri idan kuwa Sajeeda ta shigo bandakin ta gan
shi ba abinda zai hana ya kashe Yesmeen.
Sajeeda kuwa koma wa tayi ta kwanta tana ta tunanin Inda Kabiru yayi daddaren nan ta daga
kai ta duba agogo taga karfe uku har da minti goma sha biyar.
Tunanin Kiran wayar sa ne ya fado Mata hakane yasa ta mik'e daga kwancen da take ta fito
daga d'akin a daidai lokacin da Yesmeen ta fito daga d'akin su Saifullahi.
Da sauri tabi bayan Sajeeda tana "umma kin fasa kwanciya a d'akin nawa"?
"Zan Kira Abban ku a waya ne naji Inda yaje"
Yesmeen bin bayan ta tayi dan ba abinda zai Kai ta komawa d'akin ta.
Kabiru kuwa Yana Jin motsin fitar Sajeeda yayi sauri ya fito daga bandakin Yana leka su Yana
ganin sun shige d'aki yayi sauri ya fito daga d'akin ya bud'e k'ofar Palo a hankali ya fice Yana
sharce gumi.
Takaicin sa bai samu ya fesawa Yesmeen turaren mantuwar da aka bashi ba tsoron sa Kar ta
fadawa Sajeeda wani abu.
Sajeeda kuwa tana shiga d'akin ta,taga wayar Kabiru a gefen gadon.
Haka ta zauna a gefen gado ta buga tagumi.
Yesmeen kuwa ta zauna a kasa tana ta tauna harshen ta bakin ta kaikai kawai yake Kamar ta
fadawa Sajeeda abinda ke faruwa bata san Mai yasa take ganin kamar Kabiru zai iya cutar da
ita ba amma idan ta tuna kashedi da rantsuwar da Kabiru yayi akan zai kasheta sai taji gwara ta
rufe bakin ta gam sai dai za tayi ta addua Allah ya tona masa asiri Sajeeda ta san halin da yake
ciki.
Basu jima da Shiga d'akin ba suka ji motsin bud'e k'ofa
Sajeeda ta mik'e tsaye da sauri tayi hanyar waje taci Karo da Kabiru da ya hade rai,
Tuni taji ta kasa Masa ma magana balle ta Masa tambayar inda yaje daddaren nan,Yesmeen
kuwa da sauri ta mik'e
Kabiru da ke Jin kamar ya harbeta ya bi ta da kallo Yana "Ke Mai kike yi a d'akin nan"?
"Abban Nusrah farkawa nayi ban gan ka ba shine na kirata tazo ta kwanta anan dan tsoro nake
ji yau ma nayi mugun mafarki"
"Daga yau Kar ta Kara shigowa d'akin nan, ke yarinya ce daga na dan fita asibiti na dawo shine
har sai kin wani kirata ta tayaki kwana ke Mai yasa baki da lissafi ne"
Fadan borin kunya Kabiru ya rufe Sajeeda dashi ta Inda yake shiga bata nan yake fita
ba,Yesmeen kuwa da gudu tayi waje tana Kara Jin tsananin tsoron kabirun.
Sajeeda kuwa tsabar bakin ciki da takaici kuka ta fashe dashi dan bata san Mai tayi da har zai
rufeta da fada haka ba.
Ko kallonta bai yi ba ya kwanciyarsa Yana girgiza kafa.
Sajeeda duk maganar da taso ta Masa sai hadiyewa tayi ta kwanta tana tunanin mafita,dan
Kabirun ta da ta sani bashi bane wanan,rashin sallahrsa akan lokaci Yana damun ta ta rasa
yadda zatayi shekara ashirin da uku ba wasa ba tasan halin sa amma a dare daya ya canza
halayensa daga ya fara samun dan canji ita Kam haduwar sa da wanan abokin nasa bai zame
mata alheri ba.
A idon ta aka fara kiraye kirayen sallah asuba dan bakin ciki bai barta ta koma bacci ba, daga
yadda yake girgiza kafa tasan idon sa biyu Kuma bazai tab'a tashi yayi sallah ba,ita kuwa dama
fashin sallah take ballantana ta tashi amma tunda ba baccin take ji ba zata tashi tayi alwala ko
carbi ne taja.
Tana k'ok'arin tashi taji Kabiru ya janyota hakane yasa ta waiga tana kallon shi dan tasan mai
yake Shirin yi tunda har ya fara shafata.
K'ok'arin janye jikin ta ta fara yi tana "Abban Nusrah ka manta bani da tsarki ban gama haila ba"
A madadin ya saketa sai ya Kara jawo ta, ya cigaba da shafa ta take hankalin ta ya tashi,dan
taga nutsuwa yake so ya samu da ita,dan iya sanin ta idan har tana jini ko tab'ata baya yi har
sai tayi wanka dan ko a bukace yake baya wani bari ayi Masa dabaru yafiso ya samu nutsuwa
da