Share this page
5 / 7
kyau. Abinda ya daga Mata hankali yasa ta fara Neman k'ok'awa dashi bai Wuce kicin kicin cire mata wando da ya fara ba da Kuma iya karfin sa hakane yasa Sajeeda ta saki sallati da k'arfi ta fara k'ok'arin hana shi tana "Abban Nusrah kana cikin hayyacin ka kuwa?Ina jini zaka nemeni"? Bai ko saurareta ba ya fara k'ok'arin shigarta Yana dab da shigarta ta gartsa masa cizo ya saketa da sauri ta ture shi ta mik'e tana "Kabiru wai Mai yake damun ka"? Mai ke faruwa ne"? Kabiru bana gane maka kabiru da ba haka kake ba daga haduwar ka da abokin ka ka canza gabad'aya Kabiru ka fadamin Mai ya canza ka,dare daya ka fara tunanin nemana ta baya, Kabiru ka daina sallah akan lokaci,yanzu Kabiru Ina jini kazo zaka nemeni,Kabiru muna bacci ka saci jiki ka fita, Kabiru ka fara bani tsoro wai Mai ya same ka haka a Ina ka kwaso wadanan sababin dabiun?abinda ba ka yi kana saurayi ba sai a yanzu da ka manyanta zaka yi"? Ta fashe da kuka dan a yanzu Kabiru tsoro yake bata. Ta Kuma rasa dame zata danganta wanan halayen daya tsiro mata dashi Kabiru kuwa wani irin kallo yake mata na takaici abinda dai baya so yayi Sajeeda zata tilasta masa tayi akan dole zai yi abinda yake tsoron tunda duk abinda akace yayi bai samu hadin kai daga wajen Sajeeda ba. Mik'ewa yayi ya shige bandaki ya daura alawalar sai yake jin sa ma kamar ba musulmi ba yau kwana biyar kenan bai yi sallah ba hakan na matukar damun shi amma idan ya tuna mugun kudin da zai yi sai yaji dan kwana bakwai dai ba wani Abu bane. Haka ya fito batare da ta kalli Sajeeda dake gefen gado tana kuka ba ya fice daga d'akin yayi waje. Ko da ya fita nesa da gidan ya samu waje ya zauna. Bai tab'a fargabar garin Allah ya waye kamar yau ba,baisan ya zai yi da kurman cewar da Annur zai yi ba idan ya tuna duk Yesmeen ta jawo mi shi sai yaji wani mugun tsanar ta. Gari ya fara haske ya hango Saifullahi da Faisal sun fito daga gidan da gudu suna waige waige. Ya riga yasan me ke faruwa ba abinda zai daga musu wanan hankalin sai rashin maganar Annur. Take yaji kirjinsa ya masa nauyi jiki ba kwari ya nufi gidan a daidai lokacin da su Saifullahi Suka hango shi Suka yi wajen sa da gudu suna isowa Suka fara magana a tare "Abba Annur baya iya magana maganar kurame yake"? Sallati ya saki da karfi duk da yasan da kurmancewar amma tabbatuwar kurmancewar ya Kara daga mi shi hankali yayi cikin gidan da gudu. A Palo ya tarar da Sajeeda nata ihun sallati tana jijiga Annur da hawaye ke zubo masa Yana ta k'ok'arin magana amma ba Mai gane mai yake cewa. Kabiru na zuwa ya jawo Annur Yana "Annur Mai ya same ka ya maganar ka ta dawo ta kurame" Annur ya kara maganar kurame Kabiru ya sure shi Yana "su tashi su tafi asibiti su Saifullahi har da hawayen su Sajeeda da Yesmeen kuwa sai kuka suke. Haka Kabiru da Sajeeda suka Kai Annur asibiti akayi ta kashe kudi ana duba Annur aga Mai ya jawo masa kurmancewar. Sai da suka Shafe sati biyu suna jigila Kabiru duk da yasan silar kurmancewar Annur haka ya ringa kashe kudi har sai da aka tabbatar musu da Annur dai ya kurmance baa san mai ya kurmantar dashi ba. Sajeeda kuwa da nasiha da komai ta fara dawowa daidai dan kurmancewar Autan ta ya matukar daga mata hankali. Sai a yanzu ta fara tuno kalar mafarkin da Annur ya ringa fada.mata yanayi kwana biyu kafin kurmancewar sa. A yanzu ta fara yarda akwai matsala a tattare dasu amma bata San Ina matsalar take ba, kurmancewar Annur ya Kara tayar mata da hankali tuni ta zama wani shiru shiru ba ita kadai ba har yaran,Yesmeen kuwa haka zatayi ta kuka idan taga annur nasan magana amma ba Mai ganewa karshen ta sai dai a d'auko Masa takarda yayi rubutu. Kabiru kuwa bayan komai ya lafa bisa umarnin shugaban su dan gudun zargi wata daya bayan komai ya lafa ya cigaba da Abubuwan da aka ce yayi. Duk dare sai yayi tsirara yayi wanka da wani ruwan da ke cikin randa a d'akin bayan gidan daya ajiye Abubuwan sa dan ya samu ya fesawa Yesmeen turaren mantuwa ita Kuma Sajeeda tunda aka Masa aiki akan ta mugun tsoron sa take ji bata iya ma kallon sa ballantana ta tsallake umarnin sa a daidai wanan lokacin ya Kamata ya cima burinsa a wajenta sai dai shugaban su ya hana a yau zai gama mataki na biyun karshe. Na karshen yafi kowane wahala zuciyar sa cike take da tsoro amma idan ya tuno daular da zai samu sai yaga zai daure yayi. Yesmeen Duk dare sai taji motsin Kabiru a bayan d'akin ta Yana Abubuwan sa duk da kashedin da ya zuba Mata bayan Wanda ya mata daya shigo dakinta daddare har makaranta ya bita ya Kara kiranta gefe ya Sha alwashin duk ranar da sirrin sa ya fita sai ya kashe ta dan yasan ba wacce tasan mai yake ciki duk duniyar nan sai ita kadai har wuka ya zaro ya nuna Mata. Ya Kuma yi mata gargadi Kar ta sake ta taba nuna Jin tsoron sa a gaban mutane. A cikin dan wayon ta ta gano tsafi Kabiru ke yi dan ya samu kudi,har ta Kuma fara zargin Yana da hannu a kurmancewar Annur amma bata Isa ta fadawa kowa ba sabida tana so ta tsira da ranta. Rabon ta da baccin dare har ta manta dan idan biyu tayi zata ji ya fito ya fara Abubuwan sa zuciyarta tayi ta raya Mata ta leka shi tana Hana kanta da kyar har mamakin irin baccin da Sajeeda keyi take da duk fitar da yake Bata Jin motsin shi ballantana ta farka. haka zata yi zugum tana tsoron motsawa ma Kar yace ta leko shi. A wanan gab'ar ba abinda take bukata sama da Addu'a. Haka zata kawo baho cikin d'akin da buta,idan ya fara abubuwan sa sai ta mik'e a hankali ta daura alwala ta fara sallah da addu'oi tana rokon Allah kariyarsa a garesu gabad'aya. A yau ma tana Jin sa a bayan d'akin Yana tayi sai taji Kamar ta leka shi sai ta fasa. Ba Kuma kunya washegari zai yi ta Abubuwan sa kamar bashi ba har ya ringa jan su da Hira. A yau duk suna zaune a palo wajen biyar na yamma Kabiru ya dawo gidan da wani katon Kare baki wuluk. Idan akwai abinda Sajeeda ke tsoro a rayuwarta bai Wuce Kare ba Kabiru sai da ya Kai Karen baya ya saka a kejin ta. Ya shigo cikin palon yaran ke sanarwa da Sajeeda Karen da Abban su ya kawo. Kabiru na shigowa Sajeeda ta tare shi da sauri tana "Abban Nusrah Kare naga ka kawo cikin gidanan" "Ee kiwon ta zamu ringayi tana mana gadi" "Haba Abban Nusrah Mai za mu yi da Kare gidanan Dan Allah ka mayar da Karen nan na hadaka da girman Allah" Tsaki Kabiru yaja Ya kalli Yesmeen Yana "Ki jeki Debo abinci ki kaiwa Karen nan yanda Zaki zubawa mutum abinci da nama da komai haka zaki na zuba masa Kuma sau uku a rana zaki ringa zuba masa kinji ko lada zamu samu" Sajeeda na k'ok'arin magana ya daka Mata tsawa akan dole taja bakin ta tayi shiru Yesmeen kuwa da taji kamar kirjinta ya Fado saboda tsoro tayi kitchen da sauri ta zubo abincin a plate tayi bayan gidan tana ji a ranta akwai manufar daya sa Kabiru ya kawo kare cikin gidan. Daga nesa ta ajiye abinci tasa gudu dan karen kanta ya yo da gudu. Sajeeda Tunda Kabiru ya kawo kare cikin gidan na fara kananan laulayi sai najini a daudaure kamar mara lafiya na Rasa me ke min Dadi. Ko a yanzu dak'yar na samu bacci ya daukeni dan jikina kamar ba nawa ba. A cikin baccin da nake naji kamar ana tura abu a gabana matse kafata nayi da k'arfi na Kankame jikina so nake na bud'e idona amma na kasa...... MG'S SKINCARE Dame akafiki yar uwata? Kyan fatar ko iya gyaran fatar? Ina riba g macenda t Maida kanta sauran mata? Shin haryenzu labarinmu kikeji ko kike bayarwa? Hajiyata miye matsalar? Fatar takice abun se lahaula? Kingwada kingwada harkinsare? Tsakanida Allah yaushe daren yayi balle wayewar garin? Inbakida labarin MG'S wacce tasanki tasansu, Gawurtaccen Kuma shahararren kamfanin gyaran fatane,duk lalacewar jiki,duk hautsinewar fata,duk yenda jikinki yazama abun kunya gareki, Ina tallata maki me gabadaya, Muntarkato,munwarwaro,munqullo duk wani Abu daze maidaki wanke hannu kataba mun qara a cikin kayayyakinmu,muncire,muntsife,munfidda,mun tantance mun hadamaku wasu irin hadaddun lafiyayyun kaya masu masifar goge fata,wallahi duk fitinar fatarki inshallah,kinzo bustop,kisiya kiyikyanda ko mace,kan juyo ta waiwayo ta dubi halittar Allah, Ga product din kamar hka, Sabulu 4k Mg's beauty kit 14k Herbal whitening soap Body cream Face cream Scrub Cleanser Glow oil Sannan akwai flawless skin beauty kit 16k Tsakanida Allah kigafa Duk wannan garabasar Kuma kinazaune hba taso a dama dake a harkar yar uwata, Ayi hakuri da sauyin farashi komi yatashine muma b hka mukasoba Chat:08062991549,07046881166,07067210195, Call,+2348064532391 Instagram:glow_with_mgs Facebook:mg's skincare Team glow😍 *RUFAFFEN SIRRI* *NA SADNAF* *ADABI WRITERS ASSOCIATION* *Page 8* Haka na yi ta mutsu mutsu Ina jin kamar saduwa ake dani, ido na yamin nauyi balle na bud'e idona na nemi taimakon Abban Nusrah sai da na dade a haka kafin naji kamar an cire abinda nake ji a gabana na bud'e idona a hankali Ina sauke numfashi na hau kalle kalle naga Abban Nusrah a gefena baccin sa kawai yake shara na Mik'e zaune kamar anyi min duka haka nake ji gabana Kuma na min yaji yaji na duba jikina cikin mamaki naga gabana a jike,ni dai bansan ya zan fassara Wanan lamarin ba,na juya na Kara kallon Abban Nusrah Ina tunanin ko dai shi ya samu nutsuwa dani Ina baccin dan na cire kwokwanton da nake sai na fara tashin sa ta hanyar bubuga pillon da yake Kai. Ya bud'e idon sa yana "Kin fara ko yanzu zaka hana ni bacci na rasa wanan masifa" "Yi hakuri Abban Nusrah kwanciyar nan da nayi naji kamar ana Saduwa dani, Kuma da na tashi sai na duba jikina naga dai Kamar saduwa akayi dani shine nake so na tambaye ka ko dai Kaine ka samu nutsuwa dani Ina cikin baccin"? Tsaki yaja min ya juya min baya Yana "ki gama mafarki ana Saduwa dake ki hau tashina kina min tambayoyi sai ki tashi kiyi wanka mafarki ki ka yi, amma ni ban tab'a ki ba dan naga kamar bama kya so na matso kusa dake" "Haba Abban Nusrah ya zaka ce haka yaushe ka tab'a neman hakkin ka ban baka ba"? "Kje dai kiyi wanka mafarki kika yi" Ya ce Yana rufe idon sa. Na zubawa bayan sa ido na dade Ina tunani na rasa me ke damuna jikina ba haka yake ba bani da lafiya ba daidai nake jina ba idan ba saduwa akayi dani a zahiri ba ya zan farka na ringa jin yaji yaji. Ina ji Ina gani naje nayi wankan tsarki na daura alwala na fito dan jiya Yesmeen ta hau cemin tana mugayen mafarkai,tamkar yadda nima nake fama da mugayen mafarkai,tunda Abban Nusrah ya kawo mana bakin Karen nan nake fama da mafarkin Yana bina aguje,wani zubin nayi mafarki ya shigo har d'akin Yana so ya cijeni,ko da na fadawa Abban Nusrah cemin yayi dan na riga da nasaka tsoron Karen a raina shiyasa nake mafarki na rasa yadda zanyi dashi ya maida karen nan a Inda ya d'auko. Ina tayar da Sallah na fara Jin mugun bacci dan har mantawa nake sallah nake sai naji zan dungura sai na farka a daddafe nayi raka'a biyu na sallame na kwanta bacci yayi awon gaba dani. 3am Yesmeen cikin tsoro ta bud'e idon ta a lokacin da taji motsi a bayan windon ta haka take fama da kwanan fargaba ba ita ba bacci idan har Kabiru ya fara yin Abubuwan sa, ko jiya sai da yakara Mata gargadi, bakin ta d'auke da sallati ta mik'e zaune ta jawo bahon ta tayi alwala dan idan har bandaki zata shiga Kabiru zaiji motsin ta. Tana kallon dan hasken kyandir ta windon ta zuciyarta rayya mata kawai take akan ta leka amma tsoron abinda zai biyo baya na hana ta. A haka ta tayar da Sallah tana Jin lokacin da ya shigo cikin gidan tana kan sallaya da Qur'anin ta a Kan sallaya a hankali ta runtse idon ta ta tafi tunanin mafita anya shirun nan da tayi mafita ne a gare su,Anya shirun nan da tayi bazai zama cutar wa ga Wacce ta d'auketa tamkar Yar cikinta ta nemi ma fifita ta akan yayan cikin ta ba?Mai yasa duk hannun ka mai sanda da take yiwa Sajeeda ta kasa gane wa ta kan mata karya akan tana mugayen mafarkai Wai duk dan tasan ba kalau ba,ta Kan kirkiri karya da karfe biyun dare bata iya bacci saboda tsoron da take ji har nuna mata tayi wani zubin motsi take ji a bayan d'akin ta wai ko da wata rana za ta farka biyun daren ta fito ta gane wa idon ta halin da Kabiru ke ciki. sai dai duk a banza ta kasa gane wa tana fada Mata haka za ta hau Mata lissafi itama mugayen mafarki ta ke yi,ita dai bata yarda da abokin sa ba bayan Kabirun ya Kamata ta fara zarga saboda Abubuwan da yake yi, zuwa yanzu ta gane abinda Kabiru ke yi duk a neman duniya ne,ba Wanda ya sani sai ita kadai,anya ba za ta fada wa Sajeeda halin da yake ciki ba,in ya so duk abinda zai faru sai dai ya faru a iya sanin ta kabirun bai Isa ya kasheta ba sai dai idan lokacin ta ne yayi, idan har ta samu Sajeeda a boye ta sanar da ita,kila ta san yadda zata b'ullo musu su tsira da ran su ba abinda ya daga mata hankali da taji labarin masu yin kudin tsafin nan a karshe sai sun bada jinin su anyi kudi dasu,tana tsoron yayi kudi da wani a cikin yaran sa ko ita ko Sajeeda. A kallon da take yiwa Kabiru yanzu ba abinda ba zai iya yi ba dan ya riga da yayi nisa. Bakin Karen nan daya kawo musu gida jikin ta na bata akwai wani mumunan al amari a tare da Karen dan yadda yake tatala Karen na matukar bata mamaki, da kan sa yake kaiwa Karen abinci yanzu ko fita yayi ya dawo wajen Karen yake fara zuwa ya duba, idan ba karya idon ta ke mata ba akwai wani abu kamar pant da take gani an rataye wa Karen a wuya, idan tana kallon Karen ma sai taga Kamar ba normal kare ba,a yanzu d'akin da ta ga ya lodawa kwado kawai take so ta leka taga mai a cikin d'akin da yake b'oye wa. Haka tayi ta tunane tunane har aka Kira sallah Asuba ta tashi tayi sallah,tasan ba wai zurfin ilimi ko wani sani ne da ita ba amma tana rokon Allah da tawasali da kyawawan sunayen sa da sallatin da take yiwa mafi soyuwa a gare shi ba dare ba rana daya haska mata lamarin Kabiru kada Allah ya bashi ikon cutar da su. Sai da ta shafa ta koma bacci sai tayi sallah take samu tayi bacci Mai nutsuwa. Ko awa bata yi da komawa baccin ba ta fara mafarki Mafarki. Mafarki tayi a kwancen da take Karen dake bayan d'akin ta nata haushi Wanda Haushin da yake yi ne yasa ta bud'e idon ta. Can Kuma ta fara jin ihun Sajeeda Wanda ihun da take yi yasa ta mik'e da sauri ta fice daga d'akin tayi bayan gida. Inda ta tarar da Sajeeda a kwance a kasa Karen ya danne ta suna ta kokawa ita Kuma Sajeeda nata ihu,tana rik'e zanin ta da kamar zanin nata Karen ke san fusgewa da bakin sa. Ganin ta da Sajeeda tayi yasa ta fara mik'o mata hannu akan tazo ta taimaka Mata" Waige waige ta fara yi ta hango katon icce,ta tafi da gudu ta d'auko itacen tayi wajen Karen dan ta kwada wa Karen ya daga Sajeeda sai ta hango Kabiru ya taho wajen ta a guje da wuka yayo kanta kafin ya caka Mata ta farka a gigice tana sallati. Ko da ta farkan sai taga kamar d'akin juya mata yake sai da ta dawo daidai ta gane mafarki take yi,Wanda mafarkin kamar a zahiri,da sauri ta mik'e tayi waje tana fito wa palon ta tarar da Sajeeda a Palo da Kabiru dasu Saifullahi a zaune suna karyawa. Yadda ta Fado palon a firgice yasa Sajeeda mik'ewa tana "Yesmeen lafiyar ki kuwa"? Yesmeen da bata ma san rik'e take da zuciyar ta ba ta saki ajiyar zuciya tana godewa Allah da mafarki take, kallon tsanar da Kabiru ke jefo Mata yasa ta juya da sauri tana "Umma lafiya kalau mafarki nayi mara Dadi" Sajeeda kuwa ta cigaba da bin ta a baya har suka shige d'akin. Yesmeen ta rage tsayinta ta fara gaida Sajeeda da ta zauna a gefen gadon. Sajeeda ta amsa tana Kare Mata kallo dan wajen takwas da taga bata ji motsin ta ba ta yanke yi musu abincin dan tasan kila gajiya yasa Yesmeen din bata tashi ba. "Mafarkin me kika yi haka daya saka Kika fito a firgice"? Yesmeen kuwa da taje bakin windo tana leka Karen da ya dallaro harshen sa waje tana Kara tuna mafarkin da tayi ta juyo a hankali ta kalli Sajeeda taga irin kayan da tayi mafarki da Sajeeda ta saka shine a jikin ta sai taji hankalin ta ya Kara tashi,so take ta gane Mai fassarar mafarkin da tayi kafin ta fadawa Sajeeda wani Abu. Kabiru ya banko kofar da k'arfi Yesmeen a firgice ta ja da baya Sajeeda kanta sai da ta tsorata Kabiru cikin hade rai ya fara magana Yana "Baki ji Ina Kiran ki bane"? "Ban ji ba Abban Nusrah" Sajeeda ta mik'e tsaye dan ita yake kallo Yesmeen kuwa ta sada kansa kanta kasa dan a yanzu ba hallitar da take gani ya firgitata sama da Kabiru,bata San ya akayi Sajeeda bata tab'a lura da yadda jikinta ke rawa idan ta gan shi. Sajeeda bayan Kabirun ta bi sai da suka koma Palo suka zauna ya d'auko kudi daga Aljihunsa gudan Dubu Dubu ya fara mik'a mata Yana "Gashi nan a siyo Abubuwan da Babu a gidan" Turus Sajeeda tayi tana kallon kudin,dan a yanzu kudaden da take gani a hannun Kabirun ya fara girmama tunanin ta "Ki karba mana kika tsaya kallona" "Abban Nusrah Dubu dari naga fa kana miko min Abban Nusrah Ina kake samun kudi haka,a kasa da wata uku kayi irin wanan kudin" "Sajeeda idan har bayanin da na Miki na samun kudina bai gamsar da ke ba kisa a ranki sata nakeyi tunda ke dama baki tab'a kyautata min zato ba kullum sai dai ki munana min,Ina ga ai na fada miki duk karshen wata zan ringa d'aukar al bashi miliyan daya toh jiya albashi nayi idan kin ga dama ki yarda idan baki ga dama ba karki yarda wanan matsalar ki ne daga yau karki sake min tambayar daga Ina nake samo kudina ni ba yaron ki bane da Zaki saka ni a gaba kina min tambayoyi kamar danki. ke a rayuwar ki rayuwata ta baya ta kanikanci ne yake burgeki na dauko dari biyu ko dari da hamsin na baki, toh ni da wanan rayuwar da kike min fata har abada arziki da budi yanzu na fara gani,idan Zaki saki jiki ki mori niimar da Allah ya Mana toh,idan bazaki saki jiki ba wanan matsalar ki ce. Daga haka ya mik'e tsaye ya fara kwalawa Yesmeen Kira Da sauri Yesmeen dake daki ta fito har tana tuntube Tana isowa ta zub'e akan gwiwarta kamar dai yadda ta saba cikin girmamawa. Ya d'auko kudin ya mik'a mata Yesmeen hannunta ta hau rawa tana zuba addua a zuciyarta dan yanzu duk abinda zai fito daga hannun Kabiru tasan ba na halak bane. Daurewa tayi ta karba Kabiru cikin hade rai ya fara magana Yana "Kije kasuwa ki Karo Mana kayan amfanin gida dan Naga alamar babar ki bata san zuwa" "Kamar dame dame zaa siyo"? Kabiru shiru yayi Kamar mai nazari sai can kuma ya karbi kudin Yana "jeki Sako hijabin ki sai muje kasuwar idan na gama Miki siyayyan sai ki kawo kayan gida ni na wuce wajen aiki" Sai a lokacin Sajeeda tayi magana tana "Bance bazan je ba Abban Nusrah ka kawo na siyo kayan" "Bazan bayar ba" "Allah ya baka hakuri tunda kace da kan ka za ka siyo mai zai hana ka tafi da su Saifullahi Yesmeen Ina ga ko karyawa bata yi ba" "Da ita Zan tafi idan zaki hana Kuma sai naji" Sajeeda bata Kara cewa komai ba taja bakin ta tayi shiru. Yesmeen kuwa ta mik'e hankalin ta a tashe tayi cikin d'akin ta tana zuwa ta zub'e a kasa ta daga hannu tana "Ya Allah ka kareni daga sharrin Abba Allah ka dubi marainiyar ka da idon Rahama kar ka bashi ikon cutar dani" Ta mik'e ta saka hijabin ta tayi waje gabanta sai faduwa yake bata san Mai yasa take Jin fitar da zasu yi a tare Kabiru Yana da wani manufa a zuciyarsa. Koda ta fito Kabiru har yayi waje Yana jiran ta. Jiki a mace ta fita waje bayan Sajeeda ta Mata adduar dawowa lafiya Tana zuwa ta haye machine din Kabiru dan har lokacin Kabiru bai siyi mota ba saboda gudun zargin mutane. Sai da suka fara tafiya Kabiru ya fara magana yana "Ba kya Jin magana ko?sai kinyi abinda Zaki tona min asiri ko"? Jiki na rawa Yesmeen ta hau grigiza kai tana "Ba abinda nace Abba wlh ba abinda nayi" Kabiru girgiza kan sa yayi bai Kara magana ba dan Yesmeen ta zame Masa karfen kafa,Yesmeen na neman zame masa barazana ga cikar burin sa ya rasa yadda zai yi da ita kullum zuciyarsa cike take da fargaba duk da ya fesa Mata maganin mantuwa ko da ta gan shi amma sai yake jin kafin ya cimma burin sa zata iya aikata mishi komai. Gashi bai fi saura kwana hudu ya samu cikar burin nasa ba ko a yanzu so yake ya tsoratar da ita yadda ko da mutuwa ma yayi bata Isa fallasa sirrin sa ba. Bai zame da ita ko Ina ba sai gidan gonan Rabiu a bushen da yake Jin Zuciyarsa da tsanar da yayi wa yesmeen,ba dan gudun zargi ba tsaf zai shaketa ta mutu a binne ta. Yana tsayar da machine din ya sauko. Yesmeen da taji kirjinta kamar ya faso saboda tsoro dan ba kasuwan suka zo ba kamar ma daji ya kawota. Tsawan daya daka mata yasa ta sauko daga machine din a gigice ta zub'e a kasa tare da fasa ihu tana ruko kafarsa a gigice tana "Abba na hada da girman Allah karka kasheni dan darajar da Allah yayi wa Annabi karka cutar dani" "Rufe min baki kafin na yanka ki ni zaki Tarawa jama'a" Da sauri Yesmeen ta rufe bakin ta jikinta na wani irin rawa Kabiru ya fusgo hannun ta ya tura gate din Suka shige Yesmeen ta turje ta fara Neman ihu dan bilhakki da gaskiya zuciyar ta ta bata kasheta zai yi Kabiru kuwa ganin yadda take zunduma ihu yasa ya kwasheta da Marin da sai da ta ga taurari na gilma mata kafin ta dawo daidai. Kabiru ya tsugunna a gabanta ya daga rigar sa sama ya d'auko wuka. Yesmeen ta zaro ido. Cikin wani irin murya kabiru yace "Yesmeen kin takura min kina min barazana kasheki Zan yi kawai na huta" "Abba Dan Allah karka kasheni na rantse da Allah ban taba fadawa kowa ba,tunda ka min gargadi ban Kara leko ka ba" "Karya kike yi na gano take taken ki so kike ki tona min asiri so kike ki fallasa sirrina" "Wallahi Abba ba Wanda na gaya wa Kuma bazan tab'a fada wa kowa ba ka yarda dani" "Wallahi Yesmeen duk ranar da na kamaki kin Shiga abinda bai shafe ki ba kinsan Allah sai kasheki dan duk duniya ba wacce na tsana sama dake a larura nake zaune dake ki nisance ni Yesmeen wanan shine gargadi na karshe da zan miki domin duk takun da kike Ina sane komai kike Yi Ina kallon ki" "Ba Wanda zan fadawa Abba in Sha Allah na yarda ka kasheni idan har na fadawa kowa" Kabiru ido ya zuba mata daya ga yadda jikinta ke rawa dan ba karamin tsorata tayi ba. Mik'e wa yayi ya maida wukar ya daka mata tsawa akan ta tashi su tafi. Da sauri ta fice waje ya bita ya tada machine suka tafi kasuwar dan dama Sajeeda yaso ta tafi kasuwar ya tsorota ta a gidan amma ta tsaya Masa tambayoyi Koda ya gama siyan duk abinda zai siya. Sai da ya saka Yesmeen ta wanke fuskarta yaga ba Wanda zai gane tayi kuka ya loda kayan da ya siya mota ya biya kudin Yesmeen ta tafi gida. Yesmeen sai da ta isa gidan hankalin ta ya dan kwanta bata tab'a tsorata kamar yadda Kabiru ya tsorata ta ba,Sajeeda kuwa sai tambayoyi take mata akan Mai ya sameta ta ganta a firgice haka. Yesmeen tace ba komai gajiya kawai ta kwaso. Saboda Kar Sajeeda ta zargi wani abu ta dan saki jikinta ta tayata ayyukan gidan taci abincin Ana kiraye kirayen sallah magriba ta shige daki tacewa Sajeeda a gajiye take bacci take ji tana sallah zata kwanta. Ko da ta shiga d'akin jakar makarantar ta ta d'auko ta d'auko paper da biro ta hau rubutawa Sajeeda wasika tana kuka,dan ta yanke a ranta guduwa zata yi bazata iya cigaba da zama a gidan da rabon da ta samu bacci

Chapter 5 of 7