HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```
_TALLAHH! TALLAHH!! TALLAHHH_
```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen ɗaya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~
sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU```
_PAGE 91 TO 100_
````FINAL ....
FINAL FINAL PAGE IN SHA ALLAH,,,
ALLAH KABAMU IKON ƊAUKAR DARASI MAIKYAU DAKE CIKI MARA KYAU KUMA ALLAH YA KAREMU, ALLAH YABANI LADAN FAƊAKARWARDA NAYI CIKIN WANNAN LABARIN INDA NAYI KUSKURE KUMA ALLAH KAYAFEMUN.... INA ƘARA GDY GADIKAN MASOYANA MASU BIBIYAN LITTAFAINA NGD ALLAH YABAR ƘAUNA NIMA INA ALFAHARI DAKU MASOYANA```
_30/11/2025 SUNDAY NOVEMBER_
..........."Yakamata Gaskiya muje gidan kodan duba yaya jikinsa Yake"
"Eh kofito muje duka," cewar Abba
Momy talatu ce ta ƙaraso gurin tana dogana sanda duk tasauya wahala da talauci duk sungigitata ga ƙafa taƙiwarkewa sai wari take yanzu har bara takan taɓa domin sayen magani duka danginta yanzu sungujeta suna Allah waddai da halinta
"Dan Allah Alhaji katsaya ka saurarene, dan Allah kayi haƙuri kayafemun kuma kubari naga Captain Shima ya yafemun hakkensa yaƙibarina,"
"Wai yama akayi kikashigo gidannan? Kai banace kada nasake ganinta A gidanaba wayace kubari tashigo,"
Shuru sukayi ɗayan yace"Wallahi Alhaji babu yarda bamuyi da itaba kan kada tashigo kusan nantakwana takafe kansaita ganku"
"To gamu kingani kowani ƙulli Akaba wanda akace kifara haɗuwa damu dole," cewar Abba Cikin tsare gida
Itadai Yasmin kuka kawai take datakaicin wannan ce mahaifiyarta
"A'a Alhaji abinda yawuce yariga yawuce wallahi neman yafiyarku Kawai nake buƙata banyi shirin yimuku komai ba wallahi ko wancan Lokacin shirin shaiɗanene da muguwar ƙawa amma wallahi nayi nadama bazan sakeba dan Allah kuyi haƙuri,"
"Ƙarya kike kinzone kigani koshi Captain ɗin ya mutu domin Ni kenake zargi damasa Asiri domin halinkine Kiyi gaggawar barin nan natsane ganin fuskarki wallahi idan kika sake takomin gida saina manta cewar nataɓa saninki ko Akwai yara tsakaninmu, Ke Yasmin mazo zomuwuce," yana gama maganar yafaɗa Mota
Tana kuka tashiga motar itakanta Ammy hawayen take gogewa
Rantsuwa sukabarta tanayi kan batada saka hannu cikin Ciwon nasa, amma babu wanda ya saurareta,
"Dan Allah ka ƙyaleni Gwaska kagani matar Aure ce kada kazubdamin da mutumcina,"
Ɗauketa wani gigitaccen Mari yayi saida takife ƙasa goshinta yabugu da tayis ɗin yace"idan kika sake cemun ke matar wanice wallahi saina ninkamiki Azabarda nazo da ita shashar banza da wofi, wannan abin maikamada kayan wanki kike kira mijin Amfanin me zaimiki Ameesh wanda zaimutu haka bafa zaitaɓa samun Sauƙi ba, saboda haka ina shawartarki daki kashe Auransa kizo gareni,"
Yana maganar yana ƙoƙarin isa gareta
Daga zaune takeja baya idanta na hawaye goshinta yana ɗigar jini
Tace"wallahi kona rabu dashi bazan taɓa tarayya da mugun mutum Irinkaba jahili kuma in sha Allah mijina zaiwarke,"
Hahahaha"Kuna yaudaran kanku kunaɓata kuɗinku dama lokacinku Domin wannan bazai taɓa tashiba kuma kece silan zamansa hakan,"
Kallosa tayi da sauri tana dakatawa,
Saida yazo gafda ita yaɗaga mata gira yace"Ƙwarai Kuwa kece silan nakasarsa, ai Nasha gayamiki zan iyayayin komai Akanki Saboda ina sonki dani kika dace kuma nagayamiki indai kika zauna dashi sainaga bayansa to wannan shine ƙaramin hukuncinda namasa ko yanzu idan kika dage zama dashi wallahi mutuwa zaiyi, kuma a yau babu wanda zai hanani jindaɗina Akanki kuma Agabanka, shine hukuncin dukana dakayi gabainar jama'a," yaƙarasa maganar yana kallonsa tareda sakin dariya domin ya hango kishi da fusata cikin idansa
Tureta yayi da hannayensa yacafko rigarta yaja da ƙarfi Saida tayage, ihu take tana neman taimako shikuwa ƙoƙarin cimma burinsa Kawai yake Akanta
Runtse idanuwansa yayi dasuka kaɗa sukayi masifar ja jijiyoyin kasan suka fito firɗa firɗa, Haƙiƙa ran maza ya ɓaci Alluransa nasojanne suka soma tasarmasa, jijiyoyin jikinsa suka soma aiki magudanan jininsa suka soma tafiya tindaga zuciyarsa harzuwa bakinsa yasoma Ambaton Allah cikin ikon Allah bakinsa ya buɗe Cikin ƙaraji yakira sunanta,"AMEESHA"
jiyo sautin Muryarsa yasaka tabuɗe idanta dasuke cike da hawaye cikin mamaki farinciki takallesa lalle shine yau yakira sunanta saidai tanakan gaɓar rasa abu mafi daraja tareda ita Farincikin buɗan bakinsa tareda sunanta zatayi ko a'a kuka zatayi na tarbar baƙincikin da yake riskanta,? Runtse ido kawai tayi tana kula tareda ambaton Allah
Kallonsu yayi suduka kafin ya bushe da dariya Yasoma ƙoƙarin kai Hannunsa kan ƙirjinta
Wani irin ƙarfi yazo masa babo zato babu tsammani yamiƙe kan ƙafarsa tareda kaima wani wasan duka Abayan kansa, zafin dukan yasashi sakin ihu yana ƙoƙarin faɗawa kanta saidai cikin sauri yafincikoshi ya watsar dashi gefe tareda cigaba damasa mugun duka, buɗe idanta tayi Kawai tana kallonsa tsaye kan ƙafafunsa suna faɗadashi
Shigowa ɗayan yaran nasa sukayi batareda yayi Aune ba ɗayan yabuga masa icce Akai
Baya yayi zaifaɗi amma yayi saurin dafa bango ita kuwa wani uban ihu tasaki tazuwa kusadashi tareda riƙesa tana kuka sosai, kallonta yayi tateda sakemata murmushi
"Oga mubar gidannan ka haƙura Kawai"
Turesa yayi tateda sake nufar Ameesh ai kuwa suka kacame da faɗa kaisa ƙasa yayi inda yasake komawa kan ɗayan yakai masa naushi su duka Uku Ya galabaitar dasu tareda fidda musu jini ta kowanne sashe najikinsu
Sakinsu yayi Domin jiri Yasoma ɗaukarsa
Daidai lokacin kuma suka shiho suduka hardasu Dr
Faɗuwa yayi ƙasa, ihu mai ƙarfi tasaki tareda faɗa kansa tana kuka,
Cikin tashin hankali suka kamasa Zuwa Asibiti inda su Gwaska Kuwa suka miƙasu ga police
Bayan wasu A wanni yafarka da ita Yasoma cinkaro tana kusa dashi sai hawaye take hannunta cikin nasa,
Murmushi yasake mata, Ahankali yace"Adaina yimin Asarar hawayen haka wai baki gajiya da kuka ko kinason hawayen su ƙarene,"?
Wani kukan Farinciki tasaki tareda ɗaura kanta saman ƙirjinsa
Ɗayan hannunsa ya ɗaura bayanta yana bubbugawa Alaman lallashi,
"To sarakunan soyayya ai Saiku tuna dakwai mayan tatedaku," sai A lokacin tawaiga ai kuwa suka haɗa ido da ammy da sauri tamaida kanta A ƙirjinsa tana turawa Alaman Kunya
Dariya Sukayi dukansu, inda suka fice A ɗakin Cikin murnar samun lafiyansa tareda samun soyayyar junansu
Kwana Uku yayi Aka sallamesu Cikin kwanakin soyayya taƙara shiga tsakaninsu,
A babban parlourn suke Zaune, Mlm yace"to Alhamdulillah Anyi Arziki kuma tunda yasamu lafiya yanzu saika dage da addu'a tareda Azkar kuma Kadaina wasa da ibada,"
Cikin girmamawa ya Ansa "in Sha Allah Abba"
"Sai Abu nagaba wanda dukanku nakeson jan hankalinku gareshi gameda ita talatu kuyi haƙuri kuyafe mata dan Allah tundadai tatuba kuma ga ishara tagani"
"In Sha Allah Abba komai yawuce ai munyafe Mata"
BAYAN WASU KWANAKI
A Saudiya sukaje yawon honey moon ɗinsu sosai suke ƙaunar junansu da soyayya mai tsafta kulawa kuwa Cikin bawa junansu suke, daga Saudiya suka wuce Istanbul nanma kwanaki sukayi Kafin sudawo gida Nigeria zazzaɓi tasoma cikin damuwa yakaita Asibiti gwajin farko yanuna tanada ciki zoga murnar ga Alhalin gaba Ɗaya, Ƙarin girmansa zuwa general Akayi bikin wanda kuma ya game da walimar Auransu Anci Ansha kuma Anyi hani'an
BAYAN SHEKARA ƊAYA
Acikin shekara ɗaya Abubuwa dayawa sunfaru kama daga masu daɗi zuwa na baƙin ciki, Kaka wato kakar Ameesha tarasu hakama Momy talatu inda Bira Kuwa tasamu sauƙi sosai yanzu haka yaranta 5 Nafisa uku Hafsat 2 sai Yasmin da mijinta yayi nadama sosai shima Anyiwa Ƙanwarsa harma baƙinciki yasaka Uwarsu faɗuwa tasamu hawan jini tinda ganan sukayi nadama da maida Yasmin kulawa take gani garesu da soyayya Dukansu Yanzu harta haihu yaro ɗaya, Hakama Ameesha yanzu Yaranta 2 da wani cikin datake da Yanzu haka,
Ɓangaren gwaska kuwa tuni Aka yanke masa hukunci gidan yari inda canma ya haɗu da tsautsari garin guduwa Aka harbesa ya mutu,
Shigowa gidan yayi cikin Uniform ɗinsa bayan yadawo daga tafiya duka yaran sukayi kansa cikin Farinciki zama Sukayi parlour yabaje musu kayan wasa da kayan ciye ciye suka ɗauke hankalinsu ya shige ciki, sam bataji shigowarsa ba tana kwance tana fama da kanta Domin cikin yana sata kasala ga yawan bacci
Ƙamshin turarensa taji kafin tawaiga taji ya rungumeta tabaya yana kissing gefen wuyanta Yace"I Miss you so much my Wify"
Murmushi tasaki kafin tace"me to, kaje kayi wanka kazo kaci abinci,"
"Lalle matar nan nayi wata ɗaya baya gari shine da saukowana kirasa dame zaki faramun sai wanka da abincin bayan kinsan nayi missing ɗinki to naƙi nida matata zanfara," kisses yasoma Aika mata
Itadai dariyansa Kawai take inda sabo tasaba da halin Captain kullum cikin Godiya ga Allah take da yakare mata Mijinta baya Neman mata,.....
To nidai waje nawuce Domin basu guri su huta suma Nima na huta hakan yasa na Aje Alƙalamina Domin Nima Mujaheedah Matar Mlm Ammyn Khausar Queen 👑 of Writer's Hausa Novels 📖📚📖 And design Graphics nahuta.........
TAMMAT BIHAMDULLAH
Anan nakawo ƙarshen wanann littafin nawa na Captain Ameesh, saiku biyoni A littafi nagaba in Sha Allah nice dai taku har kullum Wato Mujaheedah Matar Mlm Ammyn Khausar Queen 👑 of Writer's Hausa Novels 📖📚📖 And design Graphics 🥳🎉✨🎊🥳🎉
Ngd masoya nahhhhh
BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍
Whatsapp number 07064904617 or 07031012948
An dauko wannan littafi daga shafin https://thausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://thausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://thausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://thausanovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.thausanovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels