HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```
_TALLAHH! TALLAHH!! TALLAHHH_
```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen ɗaya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~
sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU```
_25/11/2025, November Tuesday_
_PAGE 89 TO 90_
........."Nice nan namaka Asiri kadaina kulawa da matarka nice namaka Asiri narabaka da ɗanka nice nasaka ƙiyayya da tsana tsakaninku da ɗanka, nayi Abubuwa dayawa gareka Alhaji dan Allah kayafemun kakiramunsu nanemi yafiyansu musamman Ameesh wallahi na cutardashi, Yanzuma ina kan hanyar zuwa wani ƙullinne Allah yanunamin ishara wannan bala'in yasameni, gashi Hajiya madina tamutu kuma nitaje nunawa gurin boka dan Allah ka yafemun," taƙarasa maganar tanakuka sosai
Shidai Abba dasƙarewa yayi yana tuna irin wahalanda yawa Ameesh sanadin Hakan yasa Ameesh shiga soja yatuna Irin hakken Ammy daya ɗauka duka saboda ita,
Cikin baƙinciki da ɓacin rai yace"kije keda Allah kuma nasakeki saki Uku Abinda kika shuka wallahi shine zaki fara girba" yafice Cikin Ƙaunar rai
Kuka tafashe dashi tana kirasan amma Yawuce abinsa Y'an Yayarta Kuwa tasoma Allah Wadda da halinta
Saiga Yasmin Ankawo Asibitin wanda maƙociyarta nema tataimaka mata takawota Asibiti Asibiti Mijinta yayi mata mugun duka Harda cikinta yazube, sosai Momy talatu taƙara shiga damuwa da ƙunci
Bira Kuwa Anyi nasaran mata theater Anciro Y'amace kyakkyawa kamar dai Uwarta kuma sunyi nasaran mata aiki kan mahaifarta tadawo Norma yanzu zata iya haihuwa lafiya da kantama Idan Allah yanufa,
Cikeda murna sukadawo Nigeriya
Zaune take Shuru ita kaɗai ko Aikin tadaina zuwa kullum aikinta tunani Kawai ko wanne halin yake ciki oho amma dai tana cikin kewarsa dakuma Ƙaunarsa mai tsanani,
Ammy ta Aiko Akaɗauketa Takoma can, Su Nafisa ma sunzo Harda matar Dr Jalal ƙawarta itama ta haihu
Tundasu Ammy suka dawo suka sami wannan labarin sunyi baƙinciki Sosai harma dubata sunje Ammy tayafe mata haka Yasmin itama cikin kuka take neman yafiyar Ammy kuma tayafe musu, Captain Kawai suke jiran dawowarsa,
Kimanin wata ɗaya kenan Yanzu koda Ankirashi ba'a samu Sam bata zuwa haryanzu baisan da labarin haihuwar su bira ba harda Nafisa tahaihu Yasmin kuwa tadawo gurinsu Ammy inda Momy talatu take jinya Agidansu nagado lokaci lokaci Ammy takansaka Abba yataimaka mata kuma Yasmin taje bayan kwana biyu tadawo domin bata iya wahalan gidan ko ita duk tayi rama da baƙi kullum Cikin kuka take,
Zaune take tayi rama sosai duk ta zabge hawaye suna silalo mata batareda tasan da Zuwansu ba,
Zama kusada ita Bira tayi domin yau zasu koma tasoma lallashinta Tareda bata baki itama dai da kukan suka rabu
Zuwa gidan Hafsat tayi itama haƙuri tasoma bata"Kinga Besty dan Allah kiyi haƙuri kidaina wannan damuwar haka in Sha Allah Captain yana lafiya kuma zaidawo,"
"Yaushe? Nace yaushe Besty kullum maganar ɗayace nagaji da saurara wallahi zuciyata zafi take Niƙaɗai nasan halinda nakeciki wallahi ina ƙaunar Captain fiyeda tunaninki nagaji da Ɓoyewa koda bazai ƙaunaceni ba nizan zauna dashi ko wacce Wahala zaibani wallahi zan iya rayuwa dashi dan Allah kudawomin da Captain Hafsat kada wani Abu yasameshi,"? Sosai take kuka ta ɗaura kanta saman cinyar hafsaty
Itakanta Hafsat kasa bata haƙuri tayi wannan karon tasoma kuka
Duk maganarda suke Ammy tanaji ita kanta kukan yazo mata yasa takoma ɗaki tasoma tana addu'ar Allah Yasa yana raye
Ammy tahana takoma gida kullum itada Yasmin suna Tareda ita Yanzu tadawo Shuru Shuru gaba ɗaya gidanma Anshiga wani yanayi Abba wani lokacin har kuka yake domin yanason nunawa Captain soyayya daya kasa basa Abaya
Hakama ɓangaren Bira kullum Adamuwa take,
Har Dr Jalal yadawo lamarin Captain Shuru
Ranar duka suna parlourn suna jimami kamar yadda suka Saba, Kwatsam saiga Wani soja yashigo da wani mutumin yana turashi kan keken marasa lafiya,
Dukansu suka miƙe cikin tsoro da fargaba ganin wanda ke kan keken bakowa bane face *CAPTAIN AMEESH* Wuyansa yawani karye gefe guda bakinsa yana fidda yawu Sumar kansa tayi yawa da ƙasumba Daya tara kamar mahaukaci kallo ɗaya zakamasa Yabaka mugun tausayi komai nasa baya motsi,
Cikin tashin ruɗewa Ammy taduƙa Gabansa Tareda shafashi hawaye suka soma zubarmata tace"Wallahi Shine Abban Captain Wallahi Ameesh ne Nashiga Uku meyasameka haka kai mekuka Masa," tafaɗa cikin kuka tareda rungumarsa
Tana zaune ɗaki ita kaɗai kamar yadda tasaba tana hawaye Sama sama tasoma Jiyo hayaniya daga ƙarshe tasoma Jiyo koke koke sama sama harda kukan Ammy da Bira zuwanta kenan, cikin sauri tamiƙe tsaye sanye take Cikin doguwar riga da hijab Zumbulele domin kullum Cikin sallah da karatu Qur'ani take
Fitowa tayi kamar da wasa idanta suka faɗa kan *CAPTAIN AMEESH* Cikin wheelchair daidai lokacin kuma yasamu ɗaga idansa suka faɗa Cikinta, cikin tsoro fargaba tashin hankali take kallonsa tsaye takecak takasa Zuwa inda yake ɗin
Daidai lokacin kuma sojan yakebasu labarin Abinda yafaru dashi,
"Kimanin Wata ɗaya kenan yana Asibiti duk wani magani Anyi masa Amma babu sauƙi shiyasa mukadawo dashi, dalilin zamansa hakan bayan muje wani yaƙinne Aka mamayemu inda mutane dayawa suka mutu wasu suka raunana dagacikin gawarwakima Akasameshi bayan yayi ɗauki badadi da miyagun kuma yakashe masu yawa harma, yanzu haka sunansa yashiga daga cikin waɗanda suka samu damar zama general Nikaina Nashiga nazo mana da takardar ƙarin girmanmu gata amma Saidai shi haka Allah yamaidashi, Likitan yace baisan meyake damunsa ba amma dai irin wannan ciwon nasa yakan iya zama har ƙarshen Rayuwa," ya ida maganar yana hawaye
Tunda yafara mananar take binsa da kallo yana Zuwa kan hakan zai mutu tamaidata hankalinta gareshi wanda har lokacin ita yake kalla
Jikawai Sukayi ƙaran faɗuwar Abu koda suka juya ita suka gani tayanke jiki ta faɗi ƙasa..............
BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍
Whatsapp number 07064904617 OR 0703101294
*CAPTAIN AMEESH*
_FREE BOOK_
_Love Story💔🔐💔_
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa, tareda soyayya zallah_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (35) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (36) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (37). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (38). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (39) CAPTAIN AMEESH
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *CAPTAIN AMEESH!!!*
FREE BOOK
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*
................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```
_TALLAHH! TALLAHH!! TALLAHHH_
```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen ɗaya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~
sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU```
_PAGE 86 TO 90_
*26/11/2025 NOVEMBER WEDNESDAY*
_SECOND TO THE LAST PAGE IN SHA ALLAH_
......... Cikin tashin hankali sukayi kanta, shikuwa rintse Ido kawai yayi wasu hawaye masu Zafi suna silala daga idanuwansa,
Dayake Dr jalal Yana Kusa Shine yadubata sumane kawai tayi Dan haka suka kwantarda ita ɗaki Tareda saka mata ruwa, Sojan Abokin nasa Yawuce sukuwa tattaunawa sukashigayi kan kaishi Wasu Asibitocin domin ƙara bincika Abinda yake damunsa,
Ƙanensa Qasim yamasa wanka Tareda gyaransa Alama yamasa kai yakaisa Gurinta,
Koda suka shigo ɗakin tafarka harma Ancire mata ƙarin ruwan tana Zaune Hafsat nagefenta sai Aikin rarrashinta take, Sallama Qasim yamusu yana turoshi
"Sannuku, Aunty kinfarka? Yadage kan Dole sainazo dashi inda kike,"
Zubamata ldo yayi yarda yaga tayi rama shine Abinda yafi basa tausayi kodai tajima tana tunaninsa A rantane? Yayiwa zuciyarsa wannan tambayar
Juyawa Qasim yayi yafice yabarsu
Itama Hafsat tamiƙe tana murmushi tace"to bari nawuce Allah ya ƙara lafiya,"
Daga itasaishi A ɗakin ido kawai yazuba mata bakinsa yana dalala yawu kamar ƙaramin yaro,
Ɗagowa tayi ta kallesa tatuna *CAPTAIN AMEESH* wanda tasani Abaya da wanda yake gabanta yanzu cikin ƙanƙanen lokaci Allah yamaidashi haka, kuka mai sauti yaƙwacemata,
Runtse idanuwansa yayi yanajin wani zogi Aransa da zuciyarsa, yasan shi abin tausayi ne Abin Amasa kukane amma jin kukan nata yafimasa zafi samada Ciwonda yake jikinsa, Sam baitaɓa ɗauka harhaka tadamu dashiba shikanshi sai bayan tafiyarsa ya gasgata cewar yafara sonta ganin wannan damuwar tata kansa ya gasgata lalle tanasonsa Sosai dukda dama Yasoma zargin tafara sonshi,
Idasan suka somaja jijiyoyin kansa suka fita yawan zubar miyan nasa ya ƙaru saboda ƙoƙarin yimata magana yake amma yakasa, ƙoƙarin yunƙurin tura kansa yayi nanma yakasa daya matsa Kawai saigashi ƙasa yafaɗi har gefen goshinsa ya fashe,
Ƙaran faɗuwar Abuyasata waigawa ganin shine ƙasa yasacikin Sauri tayo kansa da ƙyar tasamu tamaidashi kan keken tana kallonsa da ido Yamata Alama kantadaina kukan
Tana hawaye tagirgizama kai Alaman to, ganin jinin kan gashinsa yasa tamiƙe da sauri sauri Akwatin taimakon gaggawa dake ɗakin taɗauka Ahankali tasoma masa dressing gurin tana hura masa iska shikuwa kafeta da ido kawai yayi,
Kallonsa tayi da murmushi kanfuskarta tace"Sannu zaiwarke kaji, Inyi maka Gyaran fuska,"
Lumshe ido yayi Kawai ya buɗe hakan yasa tagane eh yake nufi,
Murmushi tayi tareda turasa Zuwa toilet ɗin nata, tamasa gyaran fuskar Zuwa sajen nasa
Rigarjikinsa taga duk taɓaci dayawun nasa,
Tarintse ido tafeda ciremasa ita tayafamasa towel jikinsa kafin tabuɗe idanta, wanke rigan tayi tass bakojin ƙazanta
Shidai kallonta Kawai yake yanajin sanyi Aransa
Fitowa Sukayi dai-dai lokacin kuma Ammy tashigo ganinsu hakan ba ƙaramin tausayi suka bataba kuma sunburgeta
Kallonsa tayi tace"Eh Son kaga yarda fuskan naka yayi kyau kuwa kadawo Captain ɗinmu sak," taƙarasa maganar tana murmushi
Shima murmushin yayi kaɗan yana lumshe ido wanda zainuna maka yanacikin nishaɗi
"Sannu da ƙoƙari Ameesha Allah yamiki Albarka yabawa mijinki lafiya kinji,"
Kanta A ƙasa ta'ansa da Amin tana ƙoƙarin maida hawayenta
"Am Ammy ina kayansa wancan rigar yalalace ne ina wasu Za'a sauya masa,"
"A'a kinga wahalan Saitamiki yawa wallahi bari nakira Qasim yaje dashi ya sauya masa," tamiƙe tana shirin fita
"A'a Ammy babu wahala dan Allah Aban kayan Kawai zan sauya masa shima Kinga saiya huta,"
"Kingafa Ameesha Bakida lafiya kema jikinki ba ƙwari yayiba, kibari Kawai Qasim yamasa,"
Ɓatafuska sukaga yayi idansa suna sauya kala Alaman shibaiso Qasim yamasa
Ammy takallesa da murmushi tace"Son bakaso shi Qasim yamaka wankan,"?
Alamar eh Yamata da Ido
"iKon Allah lalle son to shikenan bari A ɗebo mata kayanka sai Abata,"
Sakin fuskarsa yayi
Ammy tafita tana murmushi,
Zama tayi Ƙasa kusada shi tasoma yimasa fira ido kawai yazuba mata amma daka kallesa kasan yana Cikin farinciki,
Asibiti suka sake maidashi duk wani photo daza'a masa yana nuna komai nasa yana lafiya harwaje Aka fiddashi amma dai maganar ɗayace ƙashin bayansa normal yake Dole suka dawo gida,
Kuɗi Kuwa sunkashe masa sosai amma lafiyandai taƙi Samuwa,
Yaune mahaifin Ashman yadawo kuma yasamu wannan labarin Dukansu ma suka koma gurin dubashi
Dukansu parlourn sukafito har ita tana daga gefensa Zaune duk tayi rama da baƙi wanda ko Cikin hijab ɗinta zaka fahimta
Sannu suka masa, shidai Mlm ƙuramasa ido Kawai yayi, yana nazarinsa
Abbansa yayi gyaran Murya yace"To Alhamdulillah dama dai inata tsumayin dawowarka Mlm saboda Magana mai mahimmanci danakeso muzantadakai,"
"To Masha Allah inajinka" yamaida hankalinsa kanshi
"Eh dama kan maganar yarannan ne, kusan wata 3 Uku Yanzu kenan yana wannan jiyan Ana Abu ɗaya magani babu wanda ba'a masaba har ƙasar waje munfitardashi amma Shuru babudai wani sakamako kuma babu wata Alaman ciwon dasuka gani Taredashi kaga kenan babu wanda yasan lokacinda zai warke kilama hakan zai ƙare rayuwarsa, saboda haka na yanke wani hukunci domin samun Sauƙi batareda zaluntar wannan baiwar Allah nanba dan wallahi tayi ƙoƙarin zama dashi dama kula dashi ta Aje duk wani farinciki nata wallahi tayi abinda bakowa zai iyaba so baikamata Muso kanmu cikin wannan lamarin ba bazamu tauye rayuwar yarinyar nanba, hukuncinda nake kusa shine kai AMEESH kasake AMEESH domin tasamu y'anci taje gaba tayi Auranta ko iyayenta suna son ganin cigabanta saboda haka gashi Kasaketa,"
Bawai ita kaɗaiba hartashi wani Irin bugawa da ƙarfi zuciyarsa tayi kansa yayi wani irin mugun saramasa
Itakuwa kuka Kawai tafashe dashi domin zata iya ƙarasa rayuwarta Ahakan inda tana taredashine
"Kana saurarena Captain nace maka kasaketa dolenefa kuyi haƙuri kurabu domin ke Macce ce bazaiyu kizauna kina cutawaba dole saiya sakeki,"
Mlm yace Amma"
"A'a kadama kuyi manana Anan dattako wallahi kunyimana shi Tindaga bada Auranta dukda dukda kusan Bashine yazo neman auran nataba amma kuka Amince kuka muna halacci so dolene garemu muma muyi muku halaccin bazaiyu mukasance masu sonkanmuba, kasaketa nace,"
Runtse idansa yayi Abba yakama hannunsa yana ƙoƙarin rubuta sakin hawaye sunabin kumatunsa, jin komai nasa yatsaya ne Abba yayi saurin kallonsa numfashinsane ya ɗauke ɗiff
Cikin tashin hankali yasoma kiran sunansa,
Itakuwa kuwa kusa tasake fashewa dashi,"kagani ko Abba dan Allah kujanye Wannan maganar nizan zauna dashi A hakan dan Allah kubari yasamu sauƙi,
Abba yace"in Sha Allah zaiwarke bisaga Alamu Ciwonsa bana Asibiti bane, Yanzu A kwantar dashi ɗaki zanbada Addu'o'i dazaki dinga masa Kuma zan haɗo ruwan bagaruwa Adinga masa wanka dasu,"
Tindadaga lokacin Aka koma masa maganin gargajiya kuma Alhamdulillah Anasamun Sauƙi baya magana kam amma yanzu yakan iya nuni kan abinda yakeso kuma yawu sundaina zubar masa,
Dagewa yayi kansai sunkoma gidansu, lurada yadda ita kanta Matarsa batasamun sakewa yasa suka bari suka koma Amma Yasmin takan tayata zama Domin yanzu duniya ta koyamata hankali tanatsu sosai
Yau sune kaɗai A parlourn tagama bashi Ita kuwa Yasmin Taje duba mahaifiyarta inda Hafsat kuwa mijinta yadawo Takoma ɓangarensu,
Shigowa sukayi su Uku suka ɗaure maigadin suka turashi ɗaki suka rufe suka shiga gidan tareda rufe Ƙofar dakin
Cikin tashin hankali Ameesh ta ɗauko jinmuryar Gwaska kallonsu yayi tafeda sakin dariya yace"Anƙi raba Auran naku ba to yau gabanka zanji daɗina kona fanshe baƙincikinda kasani dogon lokaci,"
Gurinta yanufa gadan gadan itakuwa saija baya take tana kuka tana bashi haƙuri...................
BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍
Whatsapp number 07064904617 or 07031012948
*CAPTAIN AMEESH*
_FREE BOOK_
_Love Story💔🔐💔_
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa, tareda soyayya zallah_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (35) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (36) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (37). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (38). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (39) CAPTAIN AMEESH
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *CAPTAIN AMEESH!!!*
FREE BOOK
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*
................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI