Share this page
3 / 7
😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (35) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (36) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (37). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (38). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (39) CAPTAIN AMEESH loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝``` _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *CAPTAIN AMEESH!!!* FREE BOOK _Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._ *Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰* ................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓ ........................ *INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)* ```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics``` NOVEMBER 2025 _PAGE 31 TO 40_ ................ Tindaga layin Unguwar Zaka shaida lalle Captain yana Gari domin Sojojin ne sunkasa sun tsare duka Y'an Iskan Anguwa kowa ya natsu, gefe suka samu suka sauka inda Oga rabilu ya isa inda ɗayan Sojan yamasa Sallama tareda gabatar da kansu dama inda wadda suka zo, Hakan bai wadatar ba saida suka tura ɗayan sojan zuwa cikin gidan yatanbaya kafin Akabasu damar shiga, "Captain yashigo Gari kenan, tsaron ya ƙaru," Itadai Ameesha batayi magana ba dan haka kawai haushinsa takeji tanajin sauran matan suka biyewa Hafsat suka soma magana kanshi, Shiga cikin gidan Sukayi idanta Suka faɗa kansa Yana tsaye daga gefen fulawowi Hannunsa ɗaya Cikin Aljihun wandonsa Three Quarter saiwata Ƙaramar riga mai kalada Uniform ɗinsa na Army Sumar kansa kwance lif duk da bayansa Kawai suka gani hakan baihana fahimtar shi ɗin mai kyau bane, itadai kallo ɗaya tamasa ta ɗauke yayinda sauran matan harsuka wuce suna kallonsa tareda zuzutashi wasuma yanzu ne ganinsa na farko dayawama saboda ganin nasa yasa sukazo dubiyar, Tarba maikyau Akamusu domin Ammy tasan darajar mutane tinda dama itadai badaga tsatson masu kuɗin tafito ba, zama Sukayi A parlourn suka soma gaisawa tareda mata tajiki, gabansu tasaka Aka cika da kayan ciye ciye, Bayan yagama wayar harzai koma sashensa kuma Saiya tuna lokacin shan maganin bira yayi idan ba matsamata yayi ba yasan bazata sha ba kuma tayi sabo da shine kebata, Cikin tafiyarsa ta isa da izza ɗinsa yanufe parlour domin sam baisan da wasu baƙinba, Hankalinsa yanakan wayarsa yana duba wani saƙo yashiga da Sallama wanda turarensa yafara masa iso kafin shigowar tasa, Ansawa sukayi, cikin Sweet Voice ɗinsa mai ƙara ruɗarda y'an mata Yace"Second Love lokacin shan magani, Ayman jeka cewa Nafisa takawo magani," Dagudu Yaron yayi ciki ya kirata ɗin, Shikuwa cigaba da tsayuwarsa yayi yana danna wayar, Satar kallonsa tayi eh indai gaskiya mutum zai faɗa to lalle yanada Kyau saidai kuma na banza tunda babu na zuci abinda ta faɗa kenan Aranta tana taɓe baki, Oga rabilu ne yagaidashi da sauran ma aikatan suma, Batareda ya ɗagoba ya Ansa, "Bro gashi" Nafisa ta faɗa tana bashi, Baiyi magana ba yanuna mata ƙaramin Centre dake gurin, Ajemasa tayi Domin tasan halin nasa ba ƙarɓa zaiyiba, Saida yayi kusan 5 minute kafin ya maida wayar Aljihunsa ya ɗauke maganin Yasoma buɗewa, Oh komai saiya nuna girman kai da isa gareshi ƙaramin tsaki taja, wanda Abazata tsakin yafito, Sai A lokacin ya kalle inda inda take suna haɗa ido yaga tasha mur tareda bankamasa harara ta ɗauke kai, Shi mamakima tabasa to meye matsalanta dashine, can ya tsinkawayo siririyar Muryarta tana faɗin sutafi, Shidai ɗauke kansa yayi yacigaba da bata maganin amma kuma tsakin yana ransa yanason Sanin meye nata najamasa tsakin domin sarai yagano dashi take,, "Laaaa Ammy kalli Wannan Itace tacikin tabinmu," Iman Autarsu tafaɗa tana faɗa jikin Ameesha, Murmushi Ameesha tasaki tareda riƙe yarinyar haka kawai taji taburgeta, yarinyar kuwa ta maƙale Mata sai surutu take zuba mata, Yana gama bata magnin yashige wani ɗakin haniya da kukan Iman ne yafito dashi Cikin takaici Domin duk ta isheshi baison kuka sam nandanan lissafinsa yake barkacewa ballantana yarinyar yasanta da sangarta, cikin takaici yafito fuska haɗe ya hangota Nafisa na ƙoƙarin riƙeta amma saiwani shigema wannan magen take Ajiki, Domin Hakan yabata suna, wai ita dole Saita bita gidansu, Tsawarda yadaka mata bawai ita kaɗaiba sukansu saida suka tsorata musamman ita, Jiyo tsawan nashi Kawai yasata sakinta tawaigo cikin tsoro domin ta ɗauka bai part ɗin shiyasa tayi domin datasan yana kusa bazata Faraba, Suna haɗa ido tasunkuyarda kanta ƙasa kamar babba tasoma hawaye, "Au tsayawa zakiyi Kiyi kuka? bazaki bar parlourn ba,"? Ai tinkan yagama rufe baki tabar parlourn dagudu tana kuka, Tsaki yaja shima yabar part ɗin gaba ɗaya domin yanajin idan matan Akansa, Itakanta saida tatsorata Aranta tace,"Wannan kobayan Walaƙanci harda mugunta," Wucewa sukayi suma basu haɗudashi wajeba, Dukansu sun haɗu A Babban parlourn suna Deener Abba yace"Yakamata fa kaima Izuwa yanzu Ace kayi Aure, babu abinda kake nema yanzu so inason ganin kayi Aure kaima," "Ai kuwa dai Alhaji kuma kasan yarinyar nan Sauda tana mutuwar sonsa mezai hana Kawai Ayi bikin nan bada jimawa ba, kuma...," Kallonda Captain yawatsa mata yasa haɗe sauran maganar tata batareda ta ƙarasa ba, Ammy dai batace Komai ba, Abba Yace"Wacece kuma Sauda,"? "Yarinyar Aminiya tace, wallahi Alhaji gatada hankali da girmama nagaba da ita, tana yawan Zuwa gidannan musamman idan tasan yashigo Gari tana Ƙaunarsa sosai," "Abba Ni ba yanzu zanyi Aure ba kuma nibansan watake magana kantaba kuma koda nasanta Ni batamunba Atsarina ba Auran Macce mara Aji wadda zata kalleni tace tanasona, Ni gobe komawa zanyima dan banason zaman takura," baijira Ansarsuba yabar parlour cikeda takaicinta itadai burinta kullum taga Ansaka masa baƙin ciki................. BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍 Whatsapp number 07064904617 or 07031012948 *CAPTAIN AMEESH* _FREE BOOK_ _Love Story💔🔐💔_ _Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa, tareda soyayya zallah_ _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._ ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (35) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (36) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (37). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (38). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (39) CAPTAIN AMEESH loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝``` _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *CAPTAIN AMEESH!!!* FREE BOOK _Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._ *Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰* ................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓ ........................ *INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)* ```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics``` NOVEMBER 2025 _PAGE41 To 50_ Haɗa kayansa yake Cikin takaici danshi gaba ɗaya zaman gidan ya gunduresa yarasa meyasa mahaifinsa yakasa gane shairin matar kansu, Shigowa Bira tayi yanzu cikinta Yasoma girma yashiga kusan wata 8 dafa kafaɗarsa tayi cikin sanyi tace"Izuwa yanzu Yakamata Ace kagama da Sanin halin Momy talatu bai kamata kabari saboda ita ranka yana ɓaciba ko kana samun matsala da mahaifinka ba kasan girman Iyaye Captain basai nagaya makaba dan Allah kadaina yawan fushi zuciya da gardama da mahaifinka ita kullum burinta taga tanisantaku dajuna, kadaina maganar tariyar nan kamanta kace Hutun wata 3 gareka daganan Zuwa sanda zan haihu ne dan Allah kayi haƙuri kajira Lokacin, kuma zancen gaskiya ne Ameesh Yakamata kayi Auren" Zama yayi gefen gadon tareda sauke Ajiyan zuciya, "Amma Abubuwan gidan yayi yawa ke kanki kina Ganin bawata kulawa maikyau kikesamu daga gurin Abba ba duk yawani canza ita kanta First love bawani jindaɗinsa takeba kawai tana haƙuri ne Ni wllh gani nake kamar Ansauyashi gaba ɗaya domin komai nasa yacanza kamar bashine ya haifemu ba, musamman ma Ni yatsaneni Sosai idan natuna dukanda yamun Abaya wallahi jinake bana ko ƙaunar ganinsa," "Innalillahi Wa'inna ilaihin haba Captain kadaina irin wannan zancen wallahi yafi kowa ƙaunarka nice shaida Domin ko sanda Ammy tahaifeka wllhi babu kalan gatanda baya maka Kawai dai yanzu Abubuwan ne suka sauya wanda inada tabbacin basu rasa nasaba da Momy talatu kuma munakan kaiwa Allah kukanmu shine zaimuna maganinta kadaina jin zafin mahaifinka domin duk Abinda zai maka wallahi ba rashin so bane, kuma dan Allah kayi aure Ita kanta Ammy tana fatan Hakan" "To yanzu ni idan kika dage da zancen Auran wama zan aura? Bayan Ni har yanzu banga wadda nakesoba banga Wadda tamun ba" "To kabani zaɓi kawai ni zanmaka zaɓi Mafi kyau" "Hakan zaisaku farinciki keda First love,"? "Sosai ma kuwa burinmu ka Amincewarka Kawai" "Shikenan yarda kukeso kawai " Murmushin tamasa "in Sha Allah zakayi farinciki da zaɓin Nagode maka sosai ɗan uwana" Barin ɗakin tayi cikeda murna tana zuwa ta gayawa Ammy itama tayi murna nan suka yanke hukunci kan Wadda zasu nemamasa, Bira dakanta tajema Ameesha da zancen tanason ta Aure ɗan Uwanta Saboda tasamu labarin kyawawan halayenta dana iyayenta kuma babu wanda baisan Mahaifintaba gurin gudun duniya, Da farko taso taƙi amma kuma tuna halaccin Bira gareta dama taimakonda ta taɓa yima kakarsu hartake raye zuwa Mutuncin mahaifiyarsa yasa ta Amince, Ummanta ma tayi murna Sosai Domin tasan Ammy sosai kuma tasan halinda take ciki, itakanta saita ƙara mata ƙwarin guiwa, Kota ina shirin yin bikin Ake amma gogan naka ko Ajikinsa domin shi har yanzu ma baisan Wacece Amarya ba amma dai Abokinsa yasani, duk wasu shirye shiryen bikin dagasu Ammy sai Bira dashi Abokinsa Dr Jalal Ake wanda shima Aka game danasa bikin, A yau babban masallacin juma'a ya shaida ɗaurin Auren nasu su duka biyun, Shidai fir yaƙi shiga Deener wanda hakan yasa dole Aka soke yin bido'in labarai ko ina sun ɗauka An ɗaura Aurensa amma ba photon Amaryarsa kusan shine Kawai tareda Dr Jalal hakan yasa shima baiyi wasu photonan da ya fidda tareda matarsa ba, Gidansa mai kyau Akai kai Amarya indasuke gida ɗaya saidai part daban daban shida Dr Jalal Har Aka watse baiga Amaryar ba baima san wadda Aka Aura masa ɗakinsa Kawai yawuce bayan yagama Abinda zaiyi yayi kwanciyarsa, ita kanta hakan ya kasance bayan tagama shan kukanta na Yarda ta Aure wanda bataso shima baya Sonta gashi daren farkonta yakasance cikin baƙin ciki, Washe gari dasafe sai A round 12:00 yashigo gidan tin fitarsa Sallan Assuba Karo yaci da ita A kitchen yana ƙoƙarin shiga itakuma tana shirin fitowa ɗauke da cup da ruwan zafi sukayi karo take tasake ruwan cup ɗin Cikin rashin Sa'a suka zube masa A ƙafa domin baya tayi zata faɗi Cikin Sauri ya riƙota tafaɗa kan faffaɗan Ƙirjinsa inda ruwan zafin kuma suka zube kan ƙafarsa.. wani irin zafi dakuma shock na haɗuwar jikinsu yasamesa ko ince yasamesu Dukansu.......................... BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍 Whatsapp number 07064904617 or 07031012948 *CAPTAIN AMEESH* _FREE BOOK_ _Love Story💔🔐💔_ _Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa, tareda soyayya zallah_ _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._ ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (35) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (36) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (37). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (38). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (39) CAPTAIN AMEESH loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝``` _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *CAPTAIN AMEESH!!!* FREE BOOK _Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._ *Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰* ................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓ ........................ *INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)* ```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics``` NOVEMBER 2025 22/11/2025 SATURDAY _PAGE 51 TO 60_ Kusan 30 minutes kafin tayi ƙarfin halin barin jikinsa tana zuba masa tana matsawa baya, kanta A ƙasa tace kayi haƙuri domin wani irin kwarjini da tsoronsa taji lokaci ɗaya, Sanye Yake da tree quarter bako riga jikinsa Wannan zai tabbatar maka daga motsa jiki yafito Ƙiran sadaukantaka da manyan maza gwaraza ta bayyana jikinsa dole idan kayi Arba dashi ka ruɗe musamman itadake Macce, Sau ɗaya yakalleta a ɗauke kansa domin yaga Alamun tsoro tareda ita, Aransa yake Ayyana ko bata taɓa ganin namiji A wannan yanayin bane kodai munafuncine kawai oho, "Ke bakida natsuwa ne dubi yarda kikamun lahani Ajiki," yafaɗa yana kallon ƙafarsa harya kumbura tayi ja sosai Kallon ƙafarsa tayi Cikin yanayin dakiya tace"Amma ai kaine kashigo bako excuse" Tsayuwarsa ya gyara tareda zubamata manyan Idanuwansa yace"Eyee Wato gaki mai gida dole nanemi Excuse ɗinki kafin nashigo Cikin gidanki," Tanajin idanuwansa suna yawo kanta duk taƙara tsurewa amma saboda batason ya fahimci hakan tace"Ni ban faɗi hakan ba amma dai ko A musulunci yanada Kyau ko ina mutum zai shiga koda ko gidansa ne yazamana yana neman Aminci koda ko babu kowa dan Akwai mala'iku," duk idanuwanta na ƙasa take maganar "Ke kada kimin rashin Kunya banason raini, inbada ƙaddara kanme village girl irinki zatayi wai agidana? To bari kiji in gaya Miki bari ganin wai sunwani ƙaƙabamin ke wai mata kiji ingaya miki baki samu wannan Matsayin ba nidai gareni dan inada ra'ayi kan Wadda zata kasance matata ni, magana

Chapter 3 of 7