Share this page
5 / 7
soma magana kan Second Love Shine yasa bamuzoba amma zamuzo" "Hunm bawani yanzu dai kajinginardani gefe, nasani Ameesh nayi maka laifuka dayawa ko ince inayi Muku Laifuka dakai dama mahaifiyarka dan Allah kuyi haƙuri ku yafemun wallahi Auran Ameesha Alherine gareka hardamu baki ɗaya Domin mahaifinta yana ɗaya daga cikin waɗanda suka ɗaurani kan hanyar gaskiya wallahi naji daɗi Sosai dakuka tsaya kaida fata gurin Auran Ameesh da Ameesha, dan Allah Kariƙeta Amana kada kacutar da ita kuma Nima dan Allah kayafemun laifukana gareka dan Allah," Abba ya ƙarasa zancen idansa na zubda hawaye domin yasani ya Wahalandasu ba kaɗanba amma kuma bazai iya sanin takamamman dalilinsa nayin Hakanba Da sauri Ameesh yakoma ƙasan kujeran yana goge masa hawayensa yace"dan Allah Abba kadaina ai yariga Yawuce munyafemaka kuma in Sha Allah zanyi muku biyayya bazan taɓa bijirewa Umarninku ba," Hawayen farin ciki Ammy tashare tajima tana fatan ganin Wannan ranar gashi Yau Alhamdulillah tazo Sosai ranar sukasha fira tare harma Abba yake gayamasa ɗayan shagonsa gaba ɗaya kacokam yamaidashi da sunansa kuma yana neman yadaina zuwa Aikin sojan "Abba zanriƙa ziyartar shagunan dukama in Sha Allah kafin nakoma amma da sauran mafalkina kan aikin kabari nacimma Burin zama general in Sha Allah zan tsaya iya nan" "To Allah yatsare Yabaka Sa'a" Koda Momy talatu tadawo nantaga Alaman Aikin nata yaci Ruwa hakan yasa da ƙyar taga wayewar gari domin suje tasake tusa wani shirin Cikin saurin ya Isa gabanta yace"Haba my Love kinajinafa Amma kikamun Banza, wai dagaskene abinda nakeji cewar kinyi Aure," Ajiyan zuciya Ameesha ta sauke kafin tace masa"Eh hakane dan Allah kada kasake shiga harkana tindahar kasan inada Aure hakan baidaceba," yun ƙurin wucewa tayi yasake cin gabanta yace "Amma ke mayaudariyace duk soyayyarda nake Miki Shine kika lallaɓa kikayi Aure bayan kinsan irin sonda nake Miki," "Kaga Malam Akace maka tayi aure son Banza dakasan kana sonta amma kaƙi zama mutumin kirki munfasan inda kaje tsawon Shekara Huɗu ɗinnan kana bin babbar mota ne kuma dagacan kasoma shayeshayenka daneman mata wayema baisan Munin Halinka to tayama kake tunanin Macce kamar Ameesha kamila zata aure watsatstse irinka, wallahi ina gargaɗinka dabaka shawara dakafita harkarta domin mijinda ta aura tsaf zaisa A kulleka kullewa ta har Abada babu wanda zai fiddaka wallahi," "Keeee Hafsah damafa nasan bakida mutunci tinfarko kina Cikin masu baƙincikin zamana da ita to wallahi kibini A Sannu babu ruwana da mijinta ko naki wallahi saina miki aiki yanzu, ke kuma nadawo kanki wallahi nabaki nanda kwana Uku kodai ki kashe Auran kizo gareni ko wallahi na ƙaddamarma mijin kinsanni sarai banda tsoro kuma banda imani kwana Uku rakk," yana gama maganar yabar gurin Neman kifewa ƙasa tasoma saidai Cikin sauri Hafsat takamata"meye haka kanme zaki bari zancen wannan shashan yawani damar dake? Bayan kinsan wakika aura," "Hafsat nasan Halin Gwaska bashida imani kamar yarda yafaɗa baisan tausayi ba ina tsoron abinda zai iyayiwa bawon Allah Nan kuma tasilata," "Haba kekuwa mezai iya? Lalle bakisan waye *CAPTAIN AMEESH* ba mutuminda yakeda kuɗi kuma ga faɗa Aji kobayan na Mahaifinsa Ai shima zaiyi maganinsa uwa uba kuma ga ƙarfin dantse, Dalla manta da wawa muje cikin Kawai, Amma dai koyanzu kin Soma Halbuwane shiyasa duk kika damu kada wani Abun yasamu mijinki Kuma Masoyi ko,"? Tafaɗa tana ɗaga mata gira Dukan wasa takaimata tana faɗin banason iskanci, dahakan tasamu tawanke mata zancen Gwaska....................... "Amma dai ƙawata Zuwa Yanzu komai ya kammala tsakaninku ko,"? Hafsa ta wurga mata tanbayar Ɗan jim kaɗan tayi kafin tace"babu Wani Abunda yafaru damuwa kuwa inaga nafara damuwa dashine daga sanda nada tawa damuwar cikin idansa kuma ga Maganar su Umma nayawan kyautarda yake musu ga girmamawa wallahi har mamakin abin nasa nake kuma Ni baitaɓa nunanamin ba, kinsan me Hafsat ina tsoron kada zuciyats tafara yunƙurin Cutar dani," "Aina gaya Miki wallahi *CAPTAIN AMEESH* mutumin kirkine bazaka fahimci hakanba sai kazauna dashi kuma Baida matsala muddun zaka iya zama dashi, amma garin yaya za'ace Aure wata ɗaya amma babu wani Abu daya shiga tsakaninku Anyakuwa Ameesha? To wace cutarwa zuciyarki take ƙoƙarin yimiki,"? "Bazaki gane bane Shiyasa bazaiyu nashigewa wadda bayasona ba yafasha gayamun cewar shi bayasona kanme zanwani dinga shige masa, to ai yanadaga Cikin Cutarwarda zuciyata keson yimin nason damuwa dashi da ƙoƙarin saka sonshi Cikinta," Murmushi tasaki"Dama babu Wadda koda giftawa Captain zaiyi gaban idanta ke kakan photo bataji sonshi ba balle keda Kuke rayuwa gida ɗaya kuma har ya iya kulawa dake, inada tabbacin shima zaisoki koda kusa babu son Domin kece dakanki zaki saka ya soki," "Kamar yaya" "Ke macce ce kinada dabaru da kissa kidaina tsorata dashi amma kada kimasa rashin kunya, amma ki ƙwatarwa kanki y'anci kidinga masa girki gyaran gida ƙamshi kidinga tsala wanka kissa kisisina gamida kwarkwasa, kinga kima dinga bin Shafukan Mujaheedah Matar malam kuma kidinga karanta littattafanta wallahi zaki samu haske sosai zaki ƙaru zaishiga hannunki," "Kin tabbatar ƙawata," "Sosai ma kuwa" "Kai Nagode Sosai in Sha Allah zanyi yadda kikace kuma zandinga bibiyan littafan zuwa channel ke duk wani Abun daya shafe Mujaheedah Matar Mlm" Dahakan tasamu sakewa sukaci gaba da aikinsu,....................... Whatsapp number 07064904617 or 07031012948 *CAPTAIN AMEESH* _FREE BOOK_ _Love Story💔🔐💔_ _Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa, tareda soyayya zallah_ _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._ ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (35) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (36) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (37). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (38). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (39) CAPTAIN AMEESH loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝``` _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *CAPTAIN AMEESH!!!* FREE BOOK _Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._ *Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰* ................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓ ........................ *INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)* ```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics``` NOVEMBER 2025 _PAGE 81 TO 85_ ...................Wanka tayi tasaka wasu riga da wando waɗanda suka zauna jikinta harsuka soma showing jikinta kashin kanta tatumƙe da ribon baƙi wandonta baƙi rigarta fara gaban rigar Anrubuta LOVE ME kallon kanta tayi A madubi tayi kyau Sosai saidai ganin yarda kayan suka kamata saitaji kunyar fita waje, zama tayi gefen gadon tareda kunna datar wayarta tasoma searching Mujaheedah Novels zuwa channel bayan gama karanta wasu posting ɗin Mujaheedah Matar malam tamiƙe Cikin kuzari tashiga kitchen ɗin tasoma girki kayan kwaɗayi Kawai tashiga haɗawa tanayi tana duba yarda posting ɗin Mujaheedah na Yarda Ake haɗa Abin, Tinda yashigo gidan yakejin ƙamshi kasa haƙura yayi direct yashiga kitchen ɗin tabasa baya tana fidda wani yambos daga cikin mai yashigo, Tsaye yayi tareda jingina bayansa jikin Ƙofar yana kallonta gabansa sai bugawa yake yanajin wani irin yanayi daga zuciyarsa Ɗauko ɗayan tayi by mistake hannunta yabugi wata ƙaramar robar inda take tarare man Aiko man yanzubar mata A hannu garin tare Robar nakada yazube ƙasa, Cikin Rashin Sa'a kuma yazuba ga hannunta ƙaramin ihu tasaki tareda yarfa hannun, da sauri ya ƙaraso gurin yana riƙe hannun nata, ganinsa yasaka tasaki kukan kissa tareda zuzuta zafinda takeji hakan Kuwa ya ɗaga hankalinsa, yasaka yatsan Abakinsa yana tsotsa tafeda hura mata iska, ido kawai tazuba masa tanajin wani Irin sonshi yana shigarta, jinta natsu hakan yasa yasake yatsan tareda gallamata harara ganin takafesa da ido, saurin sunkuyarda kanta tayi Cikin jinkunya domin ko kaɗan batason ya fahimci tafara sonshi, "Mayya watarana zakicinyeni ne," yafaɗa yana dungure kanta Yajuya yana ƙoƙarin fita Ɗan tura baki tayi kafin tace"Amma ai saboda kai naji ciwon," Juyowa yayi cikin mamaki yace"Saboda ni kuma," Shuru tayi ganin tana neman bada kanta Wani miskilin murmushi yasaki Tareda Zuwa inda take gadan-gadan duk Saita tsure jikinta yahau rawa Cikin rawar Murya tace"dan Allah kayi haƙuri" Saida yazo kusada ita Kawai ya ɗauke abinda take soyawa yaci harda runtse ido Cikin killer Smiling ɗinsa yace "tasting ɗin yayi then ngd" yafaɗa yana kashe mata ido ɗaya Tareda ficewa Abinsa Ajiyar zuciya mai nauyi tasaki domin taɗauka wani abin zaimata, ƙarasa tayi ta'ajemasa sauran kan table kanta shige ciki tana tuna yanayinsa tana sake murmushi amma idan tatuna cewar bataga Alaman sonta Cikin idansaba jikinta yakan mutu, Mijin Bira yazo ya ɗauketa harda Ammy suka wuce Saudiya, dama Anyi bikin Nafisa dakuma su yasmin Autarsu data rage sukaje da ita, Mijin Nafisa sam bashida kirki gadukanta dayake Kuma gashi manemi mata tasha gudowa gida amma Momy talatu tamaidata tana tausarta kan kada Ammy taji Ita kuwa Ammy tayi kamar bataji ba, Haka yayan Ameesh shima yayi Auransa da ƙanen Captain duka sunayi aure Fitowa tayi Cikin shirin jallabiya tareda rolling da ɗankwalin Abayan tayi Kyau sosai saidai zuciyarta cunkushe take, Shima fitowa yayi Cikin shirin Uniform ɗinsa Army Yayi kyau sosai yana gyara zaman Agogonsa tafito tindaga can saman take satar kallonsa domin yayi mata kyau ba kaɗanba shikansa satar kallonta yake, amma yawani waske koda ta iso gaidashi tayi tana ƙoƙarin wucewa cikeda maganin ganinsa Cikin Uniform kuma ga trolly Gabansa kenan tafiya zaiyi amma Saboda irin tsanarda yake mata kuma baya Ƙaunarta shine bai gayamataba saidai kawai taganshi da shirinsa, abinda yayi mugun ƙona matarai shiyasa nagaidasa tayi wucewarta kamar bata Ganshi ba, Batareda yaɗagoba Yace"Keee Jeki sauya dressing ɗin bazaki fita Hakan ba," Tamkar batajishiba haka tayi tana dafda fita Cikin tsawa yace"Wallahi kika fita Hakan sainayi mugun saɓamiki, saboda kinga Yanzu ina ɗaga Miki ƙafa Shiyasa kike neman rainani,? Idan bakiyi hankali ba wallahi saina hanaki Zuwa aikin duka, kuma muddin baki sauya dressing ba wallahi babu inda zaki," yaƙarasa maganar yana zama ɗaya daga cikin kujerun parlourn yana cigaba da danna wayarsa Tsaye kawai tayi tana faman kumburinta, shigowa ɗayan sojan yayi saida yasara masa yagaidasa kafin itama yagaidata yace"Sir lokaci yana tafiya," "Okay take the bag outside I'm coming" har lokacin kansa yana kan wayar "Okay sir" yafaɗa tareda fita da jakan waje Itakuwa tsayinta tayi taƙi komawa ciki kuma bata fitaba saiwani cin Maganai take, Aranta tace saidai kaɓatawa kanka lokaci wallahi, Ashe maganar tara tafito waje, Maida wayar Aljihunsa yayi babu zato kawai taganshi gabanta kamar Wadda yazo tacikin kibiya, "Nawa lokacin kikeson ɓatawa ko? Kingama rainani ko saboda kinga ina sake miki ba, okay bari nakora rashin kunyar taki A yau," ƙoƙarin guduwa tayi amma cikin sauri yacafkota ɗaukarta yayi kamar y'ar baby wutsil wutsil tasoma da ƙafafu tana masa magiya dabashi haƙuri amma bai sauraretaba ɗakin yashiga da ita direct kangado yakaita yana Ajeta yabita yadanne cikin salon mugunta yasake mata nauyinsa duka Tareda kama lips ɗinta Yasoma musu wani zazzafan kisses Cikin mugunta Harda haɗawa da ƙaramin cizo, yajima yana mata hakan kafin ya ɗagata Cikin ɗaure fuska yace"shine farko kuma ƙarshe dazaki sakemun gardama idan kika koma inada hanyoyin hukuntaki dayawa basai dukaba domin *CAPTAIN AMEESH* baya dukan Macce, Kuma wallahi nabaki 30 minute kuma kifito Cikin sauya dressing ɗin idan kika ƙara koda 1 minute ne ba iya kissing zan tsaya ba," yana ida Maganar yafice Cikin tsoro da kuka tamiƙe tana duba bakinta harya soma kumbura A fili tace"Allah ya isa mugu" dole tasaka Atamfa ɗinkin riga da sket tasaka mayafi tafito tana kumburi Wannan karon tsaye yake, tinkan ta ida isowa yace"Kisaka Hijab," ya faɗa Agajarce Babu musu takoma saidai tana gunguni Aranta wanda bata is tafito dashiba, Fitowa tayi tana tura baki murmushi kawai yayi Tareda fitowa, shine dakansa yajanyo ƙofar suna nufo motar Aka buɗe musu bayan suka shiga, Hafsat batada lafiya saboda laulayin cikin tama koma gida inda mijinta kuma Dr Jalal kusan dashi sukatafi Saudiya yaje ƙara wani karatun na wata biyar, Babu wanda yatanka ɗan uwansa harsuka Isa indatake Aikin, suna isa driver ɗin yafita waje, ƙoƙarin fita takeyi amma saitaga yayi lock ɗin motar, bata Juyoba kuma batayi magana ba, Murmushi yasake "Au baki iya Sallama da mijiba idan zaiyi tafiya, kika sanima ko bazan dawoba,"? Cikin sauri ta kalleshi, idanuwanta suna nuna tsorata da kalamansa ɗagamata gira ɗaya yayi Cikin sauri takauda kanta tarasa Meyasa yanzu ya ɗauko mata wannan ɗabi'ar koya kashe mata ido ɗaya Ɗauke kanta tayi tana ɓatafuska Wannan karon dariya mai sauti yayimata Wadda saidai takallesa cikin mamaki domin bata taɓa ganin dariyansaba sai yau, "Wai duk fushi Ake dani? To kece bakijin magana koda Ance kiyi Abu saiki saka gardama nikuwa natsane gardama, idanda zaki kiyaye to zamu zauna lafiya, zanyi tafiya dama Hutun wata 3 ne so yanzu ya ƙare zankoma saidai bazan jimaba wani Aikin kawai zamuyi wanda indai munyi nasara kanshi in Sha Allah zankaiga matsayin general so kisakani cikin addu'a dukda nasan bana Cikin jerin Mutanenda zaki saka Aranki balle susami kulawa ko Addu'a nasani sarai Aurena Auranmu ƙaddara ce daga Allah kuma zamana dake kamar da takurawa zuwa cutarwa, so in Sha Allah idan nadawo lafiya zaki samu Y'anci zanbaki damar rayuwa da wanda zuciyarki takeso in Sha Allah idan kuma bandawoba Kinga shikenan babu cuta ba cutarwa babu iddata kanki, ina maka baki haƙuri kan wasu Abubuwan dasuka faru Azamana dake, wannan ATM card ɗinane kije kicire koma nawa kikeso kuma zaki iya komawa gida idan kinaso harzuwa sanda zandawo amma idanda ra'ayina zakibi zanso kizauna gidan saboda innadawo Saiki koma duka," yana ƙarasawa maganar yabuɗe mata motar Tareda juyarda kansa ya runtse idanuwansa Wani iri tareda zafi yakeji Aransa wanda baisan meyasaba Ta ɗauke Lokaci tana kallonsa gabanta yana bugawa da ƙarfi musamman dayace Takoma gida duka yabata damar rayuwa da wanda takeso, idan yasamu dawowa meyake nufi da Hakan kenan tafiyarsa ta wanann karon tana tattare da hatsarine, Cikin mutuwar jiki tafito motar Tareda faɗin"Allah ya tsare yakaika lafiya Ubangiji Allah yabaka nasara kan tafiyar taka in Sha Allah Yarda kaje haka zaka dawo," tana ƙarasa maganar tafice hawaye nason zubo mata Saida tafita yabuɗe idansa Tareda murmushi Afili yafurta"Ameen Ameen y Allah My happiness" Shigowa driver yayi yana ƙoƙarin tada motar idan CAPTAIN suka sauka kan kanwani Saurayi daya shiga gabanta yana mata magana Ransa yaji yawani mugun ɓaci take fara'ansa ta ɓace zuciyarsa tasoma bugawa da ƙarfi Itakuwa sai ƙoƙarin wucewa take Batareda ta tankashiba amma sake shiga gabanta yake"Nazone saboda natina Miki Alƙawarinmu wallahi zan ɗauke mataki kan mijinki muddun baki rabudashiba Wallahi zan nakasashi zansaka rayuwarsa taƙare A wale, nasani ba Auran soyayya kukayi ba hakan yasa nake ɗaga masa ƙafa amma naga kinkasa fahimtar hakan ke, haba my Love ki tauyamun mana wallahi Inasonki nafi kowa sonki inaa," Gigitaccen marinda Aka ɗaukeshi dashi yahanashi ƙarasa zancen nasan, Cikin huci da ɓacin rai *CAPTAIN AMEESH* yake kaimasa mugun naushi kafin kace me tuni ya haɗamasa jini da majina, Duka mutanen gurin Anrasa wanda zai iya Ansarshi, kuka tasaka masa sosai tana janyoshi tace"dan Allah kayi haƙuri kabarshi Haka dan Allah" Sai A lokacin yasakeshi yafaɗi ƙasa ita kuwa yana watsa mata wani mummunan kallo mai wuyar fassarawa, Wanda saida jikinta yakasa ɗaukarta domin tatsorata Sosai da yanayinsa zuwa kallonda yamata wanda takasa fassara na kishine ko ƙiyayya, Mugun kallon yawatsa masa kafin yace"duk Wanda yasake ganinsa koda harabar gurinne ya karyashi," cikin fusata yashiga motar suka wuce airport Itakuwa gida takoma cikin kuka da danasanin zuwanta aiki yau Gashi yawuce Cikin ɓacin rai saboda ita, Gwaska kuwa da ƙyar yasamu yabar gurin zuwa Asibiti Saidai yasha Alwashin Ganin bayan *CAPTAIN AMEESH* Momy talatu Kuwa kanhanyarsu tazuwa Niger sukayi hatsari nantake ƙawarta Hajiya madina tamutu inda itakuwa tasamu karaya Uku ga ƙafa ɗaya Kuma duk kuɗinda tafita dasu Akasace daga ƙarshe photunansu Akasaka A TV Ana neman danginsu domin Momy talatu taruɗe takasa gane komai sabbatu Kawai take kafin ta faɗa dogon suma, Koda Abba yasamu labarin hankali tashe yajecan Yaganta kafin sukadawo da ita gida Akakaita Asibiti, saifaman tonawa kanta Asiri take................ BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍 Whatsapp number 07064904617 or 07031012948 *CAPTAIN AMEESH* _FREE BOOK_ _Love Story💔🔐💔_ _Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa, tareda soyayya zallah_ _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._ ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (35) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (36) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (37). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (38). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (39) CAPTAIN AMEESH loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝``` _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *CAPTAIN AMEESH!!!* FREE BOOK _Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._ *Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰* ................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓ ........................ *INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA

Chapter 5 of 7