tagaba kisani inada doka, idan ina cikin gidannan kada ki kuskura nasake ganin ƙafarki waje koda kuwa yunwa kikeji saina fita zaki fito, kuma kisani Tinda kina Cikin gidannan bawani mai Aiki dazai ƙarayin Aikin Cikin nandai dole kece zakiyi, banason ƙazanta ko kaɗan kuma bana shiri da ƙazami duk da bawai ina nufin Kiyi tsafta domin ki burgeni ba a'a saidai tsafta dokatace, kuma inada privacy wato sirri idan kika kuskura kika ɗauke wani magana nawa kika fidda waje koma wace kalace wallahi zaki yabawa Aya zaƙinta, Aikin nakima bazan hanaki zuwa ba amma idan naga abinda baimun ba Dole zaki daina, bazaune ɗauke raini ko iskanci ba saidai kuma bazan tauye miki hakke ba duk abinda kikeso naci sakawa kuɗi nibanda matsala dasu Domin nasan already saboda ƙwaɗayine da neman suna yasaka kika Amincewa Aurena so duka zaki samu amma banda Ni domin sai wadda ta Amsa sunan Macce zata iya mallakan *CAPTAIN AMEESH*
Cikin kitchen ɗin ya ƙarasa shiga
Itakuwa duk da tana tsorace saida tasoma magana sama sama
Juyowa yayi cikin haɗe fuska yace"kina magana ne"?
"Eh nibawanda zaiwani bani doka nabi Domin Nima bason mutum nakeba Ehe"
Sake baki yayi yana kallon ƙarfin halinta musamman yarda take sako masa zance dukda yanayinta yana nuna tsoro amma hakan ta tsaya tana maida masa magana duk da kanta na ƙasa still takasa kallonsa harara kuwa sai Aikamasa ita take kamar sanda yafara ganinta,
"Au rashin kunya zakimin,"
"Gaskiya nafaɗa ai," taƙarasa maganar tawani murguɗa baki,
A fusace yanufota Ai kuwa ta zura Aguje ta faɗa ɗakinta harda datse ƙofar
Murmushi yasaki tareda cewa "mara kunyar Ƙarya"
Ruwa ya ɗauka ya koma parlour Abinci Akakawo musu inji Bira Ansa yayi ya koma yaci abinsa kafin yagama ya shirya yabar gidan,
Saida ta tabbatar yafita kafin tafito taci Abincin tana mita yace baison ƙazanta amma shi gashinan yabar kwanukan Abinci harda zubarda wani ƙasa wasu pillow kujerin suma duk ya zubdasu ƙasa tafahimce saboda ya Wahalan da itane yasa yayi hakan, gyara ko ina tayi tsaf kafin tasaka turaruka masu ƙamshi ɗakinsane dai batayi gigin shiga ba,
Shikuwa gida yaje sunsha fira da Bira harda first Love kusan duk faɗane tafeda nasiha kan matarsa,
Yana barin gidan yaje gidansu domin Ammy tace yaje, kamar bashi ba haka yasake da kakarta sunata fira Abunsu abinda yajamasa ƙauna da soyayya kenan daga kan iyayenta tare sukayi karatun magariba bayan gama sallah da mahaifinta hakan ba ƙaramin daɗi yayiwa Mlm Albarka da Addu'o'i gamida nasiha yashasu sosai, saida sukayi magariba Yawuce bayan yamusu kyautuka, bai koma gidanba sai Kusan 11:00 koda yashiga parlourn tsaf bakowa sai ƙamshi yake ƙamshin yamasa daɗi sosai Aransa yace "lalle ne batada ƙazanta"
Ɗakinsa yashiga yaga yananan yadda yabarshi, tsaki yaja Cikin fushi yafito yanufe ɗakinta lokacin tajima dayin Bacci tura ƙofar yayi yaji rufe komawa ɗakinsa yayi tafeda ɗaukar spare key yabuɗe yashiga, baccinta take Cikin kwanciyar hankali taja duvet ɗin har zuwa gurin cikinta saidai yaɗan zame kuma rigar jikinta tawani juye kana iya hango fararen Nashanunta saurin ɗauke idansa yayi Domin jin wani abun, komawa parlour yayi ya ɗauko ruwan swan masu sanyi yana Zuwa yabuɗe tafeda juye matasu tindaga fuska zuwa Ƙirjin nata,
Cikin Bacci taji wani irin sanyi Cikin tashin hankali domin dama sanyi baicika bata lafiya ba dama tanada ciwon sanyi Limoniya A firgice ta farka tana zare ido tareda sakin Atishawa,
Ganinsa gabanta yasakata tsorata ya kuwa haɗe fuska bagurin masa rashin kunya
Murya A kausashe Yace................................
BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍
Whatsapp number 07064904617 or 07031012948
*CAPTAIN AMEESH*
_FREE BOOK_
_Love Story💔🔐💔_
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa, tareda soyayya zallah_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (35) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (36) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (37). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (38). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (39) CAPTAIN AMEESH
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *CAPTAIN AMEESH!!!*
FREE BOOK
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*
................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```
NOVEMBER 2025
_PAGE 61 TO 70_
"Shi ɗakin nawa wazai gyarashi? Ko kinason na kwanta cikin datty ne? Shin bana gayamiki banason ƙazantaba, wai meyasa kika rainani? Waima Ni tsaya tukuna mena tare mikine ko lokacin ganina na farko kika zabgamun harara tareda tsaki, kinsan irin zafinda Namiji keji idan Akamasa tsaki? Koda ɗan uwansa namiji yamasa tsaki ransa ɓaci yake balle kuma macce, yazama na ƙarshe dazaki sake karyamun doka ko rashin kunya wallahi saɓamiki zanyi, maza kitashi nabaki 20 second ki gyaramun ɗakin komai kicanza Harda bedsheets," Cikin daka tsawa ya ƙarasa maganar yafice
Kuka tafashe dashi, tana danasanin yarda da wannan Auran itakan taga takanta lalle yau tayarda soja bashida imani , take tasoma Jin zazzaɓi amma batada yarda zatayi dole tatashi sake Jiyo Muryarsa tayi yana faɗin "Waibazaki fito bane ko Ni Sa'ankine da zakibarni ina jira sonake na kwanta ko saina zo zaki fitone,"?
Cikin sauri tafito shaf tamanta da kayan bacci ne jikinta gashi suna ɗigarda ruwa tafito da sauri tawuce ɗakinsa tasoma masa Gyaran, bawani datty Kawai talura saboda yaci zalintane yasashi mata hakan, har toilet ɗin tasake wankewa tareda saka masa air freshener sai Kusan 12:30 ta kammala tafito Izuwa lokacin tagama galabaita da sanyin domin yashiga har cikin ƙashinta rawar sanyi Kawai take idanta har wani lumshewa suke,
Abakin ƙofa sukaci karo zata fita shigo zai shigo saurin janyewa tayi duk da jikinsu ya haɗu amma da sauri taja baya kanta ƙasa cikin rawar murya tace"dan Allah kayi haƙuri wallahi bansan da Zuwanka bane,"
Ko kallonta baiyiba yawuce ciki amma kuma yaji kamar yanayin muryanta ya sauya,
Tana Zuwa ɗakin tafaɗa kan gadon tasake wani sabon kuka maicin Rai, kafin wani lokaci tuni zazzaɓi yagame jikinta dukda takure Cikin bargon har Lokacin tanajin sanyin ruwan gata cikin blanket ɗin daya jiƙe takasa tashi tasauyashi har kayan jikin nata kuma ga AC kunne numfashinta Yasoma fisga tana ƙoƙarin dawo dashi sai nishin wahala take, duk tagama fita daga hayyacinta,
Saida ya watsa ruwa kafin yafito saka jallabiyansa yayi yayi nafila kafin yacireta dagashi sai gajeren wando, Agogo ya duba kusan 1:40 tsaki yaja yana mita Aransa Itace tajasa haryanzu bai kwantaba fita waje yayi yasha coffee harzai wuce kuma saiya nufe ɗakinta daniyar mata wata muguntar tunda baiyiba itama bazatayiba hakan ya Ayyana Aransa yashiga ɗakin Saidai tundaga bakin ƙofar yaganta hangame bata rufeba yana shiga yadinga jiyo nishinta na Wahala, Cikin sauri yaƙarasa bakin gadon tareda kunna wutar ɗakin yanayinda ya ganta saida gabansa yabuga, kadadai y'ar mutane tamutu hannunsa mezaicewa iyayenta, kuma mezai gayawa Allah domin shikansa yasan yana ɗaukar hakkentane Cikin sauri yaja blanket ɗin yajishi da sanyi saurin yayematashi yayi yana taɓa jikinta yaji zafi rau gashi sairawan sanyi take Cikin damuwa Yace"Bakida lafiya ne? Meke damunki,"? Babu Ansa domin Kuwa har yanzu numfashinta neman ɗaukewa yake tasandai sanda yazo kanta amma komai bata ganewa dayake faɗa,
Ganin hakan yaƙara ɗagamasa hankali, Cikin sauri ya ɗauketa daga gadon gaba ɗaya yamaidata ɗakinsa cire kayan baccin nata yayi saida ya runtse idansa tareda danne zuciyarsa, babu kayanda zai samata saboda hakan yasaka mata jallabiyansa daya cire yanzu ya kwantarda ita sambal kangadonsa Izuwa Yanzu gashin giran idantane Kawai yake motsawa sai hawaye dake fita daga idanta, zama yayi tsakiyan gadon tareda janyota jikinsa yahaɗa bakinsa danata Yasoma taimakonta dabata numfashinsa, yajima yana bata wannan taimakon saida yaji numfashinta yadawo normal kafin ya Ajeta ya shiga toilet ɗin towel ɗinsa ya ɗauka tareda saka masa Ruwan zafin yasoma dadddanamata jikinta dashi zuwa kanta, Izuwa Yanzu tasoma samun relief kuma duka tanajinsa, saidai batada wani ƙarfi, maida towel ɗin yayi yadawo yakashe Ac ɗin ya kunna wanda zai hura zafi yajanyo blanket ɗin yarufeta dashi tareda kowama kitchen dakansa yahaɗa mata tea maizafi da kauri wanda yaji kayan yaji yadawo,
"Nasan bakiyi bacci ba kitashi ga tea kisha domin inada tabbacin harda yunwa tareda ke,"
Bata tankamasa ba kuma bata ko motsaba,
Hakan yasa yahaye gadon tareda janyota jikinsa duka ya ɗauko tea ɗin yakai bakinta batada zaɓi domin ko ita tanajin yunwar tasoma sha saidai ko rabi batayi ba tasoma yin Amai kusan duka Ajikinsa tamasashi, runtse ido tayi wasu hawaye suna zubar mata Cikin ƙarfin hali da Muryarta data disashe tace"Dan Allah kayi haƙuri"
Duk Saita bashi tausayi baiyi magana ba yamiƙe yajanye blanket ɗin data lalata yashiga toilet Saida yawankesa tass kafin yayi wanka yafito dashi tana kallonsa A kwance tana mamakin yarda yaketa wahala da ita, duk data Ayyana shine sila amma dai koyayane gaskiya yayi ƙoƙari yarda *CAPTAIN AMEESH* yake ace shine yake wahalar dake
Yana dawowa cak ya ɗauketa yakaita toilet dakansa Yamata wanka tareda saka mata wata jallabiyansa ya kwantar da ita kan doguwar kujeran tareda bata wani tea wannan karon batayi Amaiba gyara gadon yayi kafin yamaidata kai, dagashi sai tree quarter ɗinsa yakwanta, Yana sauke numfashi Domin yagaji Sosai shidaisu first Love sun haɗashi da aiki wllh Agogo yaduba kusan 3:00 pm, Ahankali yasoma Jin bacci itakuwa tana tunane tunane baccin ya ɗauketa tareda mirginawa kansa tawani maƙaleshi, buɗe idansa dasuka soma nauyin bacci yayi ya kalleta yaga baccin take saidai jikinta da sauran zafi hakan yasa yabuɗe hannayensa yasata A ƙirjinsa tareda jamusu blanket Ajiyan zuciya suka sauke tare lokacinda jikinsu ya haɗe guri ɗaya, Ahankali kuma bacci mai nauyin gaske yayi Awon gaba dashi,
Basu farkaba saikusan 12:00 koshi wayarsace tatashesu tare suka buɗe ido tareda kallon juna na Y'an sakanni ganinta jikinsa sosai yasakata jin kunya tayi saurin rufe idanta rigar jikinta yana tashi domin Sumar jikinsa tanagugan jikinta,
Harara ya ɓallamata kafin yace"Kinwani mirgino kin naniƙeni kinsamu jiki mai laushi ko? Duk kin saukarmun da gajiya Gashi kinsaka mun makara A sallah," tana jinsa amma talafe bata tankaba
Ahankali yazameta daga jikinsa yamiƙe yanayin miƙa buɗe ido tayi Ahankali tana kallonsa tanajin wani baƙon yanayi tareda ita koma tashi kanshi abun Yasoma dawomata, toilet yashiga Ganin yashiga toilet yasaka tamiƙe Domin tasamu sauƙi cikin sauri tagyara ɗakin tafice
Koda yafito yaga batanan kuma ta gyara ɗakin girgiza kansa Kawai yayi yatada sallah
Koda yafito yaganta A kitchen gaidashi tayi kanta acikin kunya da girmamawa hartana ɗan sunkuyawa
Burgesa tayi wanda harda ɗan guntun murmushi yasaki kafin yace"Lalle wuya takansa Akoma ga Allah kece yau kike gaidani A ladabce? Hunm kodai wani munafuncinne naku namata ya motsa, Bama wanann ba yaya kikeji Yanzu?"?
"Alhamdulillah" tafaɗa
Wayarsa Yasoma danna yace"Ki koma ki kwanta zanyiwa first Love Magana tabada Abinci Akawo basai kinyi ba kuma zankira Dr Jalal yasaka Adubaki,"
"A'a kabarsu Kawai duka naji sauƙi banajin Komai abincin kuma sauran kaɗan nagama haɗawa,"
"Dama kinada Ciwon Limoniya ne har Hakan,"?
"Eh najima dashi tin ina ƙaramane idan ruwan sanyi suka taɓani ko ruwan sama masu yawa nakanyi irin Hakan,"
Girgiza kansa Kawai yayi yajuya zaifice
Tace"dan Allah ko zan iya komawa Aikina daga yau,"
"Sai gobe idan kinsamu sauƙi sosai Kuma duk naga ko naji abinda baimun ba gurin aikin todaga ranar kindaina zuwa" yana ƙarasawa yafice
Washe gari tareda Hafsat suka tafi aikin sai mita take mata suna gida ɗaya amma saboda ta Aure Captain shine Aka dainajinta,
Hafsat kejan motar domin har kyautan mota Dr Yamata
Suna fitowa taji Ana kiranta daga bayanta
Muryarda taji yasaka gabata bugawa takasa juyowa,
"Wai yanzu haka zaki zauna dasu duk da kinso Ya Aure rauda yaƙi kan wannan yaron akwai taurin kai,"
"Wallahi Hajiya madina Nikaina narasa yadda sanyi dasu"
"Kiyi maganin shege Kawai ko kinakasa shi,"
Zama tagyara "amma tayaya,"?
"Nasamo wani shege boka amma yana Niger na tabbatar matsalanki zata ƙare kan *CAPTAIN AMEESH* sai Yarda kikaso,"
"Kin tabbatar zai iya mun abinda nakeso,"?
"Sosai kuwa ai bokan shaiɗanene nikaina da bazasarsa nake rawa A gidana"
"Yaushe zaki kaini"
"Gobe ma idan kinshirya"
"Aini shirye nake domin kuɗi ba matsalata bane kinsani ina samun kuɗi gurin Alhaji kuma ina satan wasu"
Dariya Hajiya madina tasaki tareda bata hannu suka taɓa,.................
BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍
Whatsapp number 07064904617 or 07031012948
*CAPTAIN AMEESH*
_FREE BOOK_
_Love Story💔🔐💔_
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa, tareda soyayya zallah_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (35) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (36) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (37). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (38). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (39) CAPTAIN AMEESH
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *CAPTAIN AMEESH!!!*
FREE BOOK
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*
................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```
NOVEMBER 2025
23/11/2025 Sunday November
_PAGE 71 TO 80_
...........Zuwansa gidan kenan sukaci karo da Abba, gaidashi yayi yana ƙoƙarin wucewa Abba yace"Kasameni ɗakina kaida mahaifiyarka inason magana daki,"
Da kallon namaki yabishi harya wuce hanyar sashen nasa,
Cikin parlourn yashiga da sallama A parlourn yagansu duka,
Bira tasoma tsokananshi"Eye Ango Ansha ƙamshi yanzu sai A kwana ba'aji motsinkaba Agidannan,"
Murmushi Kawai yasake mata kafin cikin kulawa yace"Gobe ne zamu koma Asibitin ko,"?
"Eh gobene kuma Engineer ma yana hanya yanzu haka, kaga basai Anwahalan da Ango ba nayi zamanka zamuje, kumafa naji yana zancen zamu wuce Saudiya can zan haihu ɗin,"
"Ai tunanine maikyau zuwa can ɗin domin zakifi samun kulawa samadanan domincan Anfi samun ƙwararrin Ma'aikata zuwa kayan aiki kuma ga ɗakin kaba'a kinga sai Ayi Addu'o'i sosai,"
"Ni wallahi First love banason tayi nisa damu,"
"Au kajika da wani zancen mijintane fa Aure take yo inbanda wannan laluranma Ai da yanzu sunacan tare kuma gaskiya wannan karon banason kanuna rashin Amincewarka tundadai wallahi yaronnan yanada kirki baitaɓa musu damuba kai kanka baitaɓa yimaka gardamaba duk da kuwa yana mijin babarka, saboda haka zasuje Allah dai yarabasu lafiya,"
Dariya Nafisa tasaki kafin tace"dan Allah bros kadinga cewa Baba Bira,"
Pillow Bira tajefeta dashi tana dariya,"to banyi wannan tsufanba"
Shima murmusawa yayi,
"Amma dai gaskiya first Love dole Ajedake,"
Zaro ido tayi"ina uwa zanje gidan suruki na zauna,"
"Laaaa to Ammy me? Kinsani first Love duk duniya banda wata uwa bayanke dan Allah Ammy ki Amince Nikaina ina tunanin Hakan dan harmaganar nayi dashi,"
"Nima ai Bira bakida banbanci dasu Nafisa wallahi ina jinki fiyedasuma, kidaina banaso nasha gaya Miki banson kina tuna banice nahaifekiba dan Allah, saidai bana tunanin Abbanku zai Amince,"
"Zai Amince mana ai shima maizuwane bazai hanakiba kai koda zai hana Allah saikinje," ya ƙarasa maganar yana ɓata fuska
"Ja'iri toni ina biyayya ga Aurena, kuma ina ƙara jamaka kunne karagejin zafin mahaifinka wallahi Ameesh duk Abinda yake ba'a hayyacinsa yakeba Aikin sihirine Kawai, kuma in Sha Allah komai ya kusa zama labari tunda munakanyin Addu'a kadubafa jiyanan sashen ya kwana kuma yana kan maganarka"
Shigowarsa tahanashin maganar da yayi niyya yayi Shuru,
"CAPTAIN banace inason magana dakuba shine kukayi zamanku kuna fira Abunku Niko kun fiddani bare kuma kaƙi Ansa kiran nawa ko," yaƙarasa maganar yana zama dafda shi dama idan yanajin barkwanci Hakan yake kiransa
Sunkuyarda kansa yayi ƙasa cikinjin nauyi dakuma yarda da maganar Ammy nacewar sihirine shi dama yana zargin wanann muguwar matar
"A'a Abba kayi haƙuri bahaka bane ina shigowa saimuka