Share this page
2 / 7
KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)* ```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics``` NOVEMBER 2025 _PAGE 11 TO 15_ "Lalle ma Ameesha saboda bakida son mutane Shiyasa, Amma fa Bira ɗin Itacefa Mamallakiyar gidan rediyon nan Abinda yasa kikaji yace saboda Albarkacinta nake Abinda naga dama to ai Abokin Ƙanenta shine Ake shirin Auran mu wato Jalal, kuma Ainahin gidan rediyon na Abokin Jalal ɗinne wato *CAPTAIN AMEESH*, Ita kuwa Bira Ƙanwar Mahaifinsa ce jininsu ya haɗu sosai wallahi suna Ƙaunar junansu over, Abinda yasa koda kika fara Aiki batada lafiya tafita Germany Saboda dashen mahaifa Akamata Saboda tanada matsala gurin haihuwa, amma dai tadawo kuma ina kyautata tsammanin Monday zata fara shigowa Aiki," Maimaita sunan tayi Aranta *CAPTAIN AMEESH* tanajin kamar ta taɓajin kalan sunan, Amma Abayyane tace"No bahaka bane Besty Kawai dai banson shigewa masu kuɗine," "Hunmm rayuwarki Ai dabance besty Nikaina Allah ne ya haɗamu da badan hakan ba ai bazamu zauna taren ba, saboda gudun duniyarki Besty yayi yawa," "Hunmm Allah dai yasa mudace" Tare sukafito saima ga Dr Jalal ɗin yazo ɗaukar Hafsat bayan sungaisa Suka shiga motar yamaidasu gida saida suka fara Aje Ameesha kafin suka ƙarasa gidansu Hafsat ɗin, Ahankali tatura ƙofar gidan nasu tashiga da sallama, Hajiya kaka tana ƙoƙarin tada tsohon rediyonta yayinda Umma kuma take gefenta tana ninke wasu kayanda tawanke, Ya Bilal kuma yana wanki Inda Huzra Ƙanwarta taketa wasa da y'ar tsanarta, "Umma Sannu Sannu da gida, Hajiya kaka Anata faman Gyaran rediyon ne," "To yana iya takwarana banason ɗan shirin naku ya wuceni, waima kwana 2 baki gayyato wasu baƙin ba naji duk tsofafine kawai Ake sakawa kan shirin," "Eh ina tunanin satin nan Asamo musamman madai Wadda take Sana'a" "Ai kam Rashin sana'a ai ciwone Babba Allah dai yarufa muna Asiri," "Da Ameen suka Ansa, kafin tashige ciki, balaifi daga gidan nasu harzuwa cikin ɗakin saidai talakawanesu amma dai sunada rufin Asiri domin Cikinsu babu wanda yake Zaune hakanan suna ƙoƙarin yin sana'a Domin surufawa kansu Asiri, A parlour wasu kujerine Guda biyu tsakar ɗakin kuwa yasha leda basuda tarkace dayawa hakan ya haskaka musu ɗakin sai ƙuryar ɗakin wato bedroom ɗinsu, Wata katiface babba wadda tayi rabin ɗakin sai daga gefe kuma wata ƙaramar katifa irin ta kwanan Y'an makaranta, sai wata drowar da kayan kwalliya suke kai, ɗayan gefen kuma y'an jakunkunan kayantane Aje, ɗakin dai ba laifi irin na talakawane masu tsafta, _WACECE AMEESHA???_ Malam Bello Tukur Wanda malamin islama ne yakan bada Sallah masallacin unguwar tasu kuma yakan yiwa mutane karatu cikin masallacin dama Wajen masallacin, Mlm Bello Tukur mutum ne shi mai matuƙar gudun duniya, duk abinda bai zama hakkensaba tofa lalle baruwansa dashi duk da kasancewarsa talaka hakan baisashi hangen abin hannun wani ba duk da Akwai masu kuɗi A Anguwar tasu Amma babu ruwansa dasu, ko zakkarsu bakasafai yake Ansaba saidai yayi shige gaba Akai gidan marayu, yana Zuwa kasuwa idan yagama karantar da ɗalibansa domin yana saida kayan Masarufi kamar shinkafa Zuwa gari, Yanada Mata ɗaya Mlm Maryama wadda shima Asalin malaminsa yaga tarbiyyarsa da Amanarsa yabasa ita kuma suke Zaune lafiya ƙlau, mahaifinsa yajima da rasuwa mahaifiyarsace Kawai raye bayan Auran nasu yamaidata gidansa suke zaune lafiya Cikin mutuntawa har Allah yabawa Maryama Umma kenan cikin farko tahaife ɗanta namiji wato Bilal bayan shekara 5 harsun fidda ransake haihuwar kuma Allah yabata Cikin Ameesha bayan ta haifetane taci sunan mahaifiyar babanta Ameesha, samun Ameesha dakuma Sakamata Sunan Hajiya kaka hakan ba ƙaramin Sakata farinciki yayi ba, bayan wasu shekaru kuma tasamu Autarta Huzra, Cikin Ƙarfin hali haka Mlm yadage sukayi karatu Dukansu, Inda yanzu Bilal yazama Engineer gurin zana gidaje, harma Yasoma shirin yin Aurensa, Ameesha kuwa tasamu aiki gidan rediyon dama shine burinta, Wannan kenan.............. BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍 Whatsapp number 07064904617 or 07031012948 *CAPTAIN AMEESH* _FREE BOOK_ _Love Story💔🔐💔_ _Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa, tareda soyayya zallah_ _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._ ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (35) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (36) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (37). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (38). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (39) CAPTAIN AMEESH loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝``` _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *CAPTAIN AMEESH!!!* FREE BOOK _Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._ *Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰* ................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓ ........................ *INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)* ```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics``` NOVEMBER 2025 14/11/2025 Friday November _PAGE 16 TO 20_ ..........*WAYE CAPTAIN AMEESH???* Alhaji Ali Muhammad Mai gold, Cikakken ɗankasuwa Wanda keda baban shagonan saida Zinare gold Azurfa diamond, wanda yanada saka hannun harda jajayen fata wato turawa, Yanada Amana da gaskiya hakan yasa Cigabansa yake ƙaruwa, Yanada Mata biyu Hajiya Amina da Hajiya Marwa Amina itace Matarsa ta farko, Shekara ɗaya da Aurensu danginsa suka sashi gaba da zancen Saiya ƙara Aure wai juyace bata haihuwa, kasancewar Amina mahaifinta bawani Attajiri bane sosai domin yama jima da rasuwa gurin Yayan mamarta take, Aikinsa ya ɗaukesa zuwa Saudiya sukayi shekara 10 can bayan gama karatunta suka dawo wanann yasa takejin larabci kuma idan kaganta saboda hutunda tasamu can ka ɗauka lalle Balarabiyarce itama, Cikin ikon Allah dai suka haɗu da Alhaji Ali Muhammad Mai gold soyayya mai ƙarfi tashiga tsakaninsu, tinda danginsa suka gano bawani kuɗi sosai garesu ba sukayo masa caaa kan bazai Aureta ba amma dayake kuɗi suke magana kuma soyayya ba Ƙarya bace yadage saida ya Aureta, tinda Lokacin wasu daga cikin danginsa suke nuna mata tsana A fili saboda Kawai basuda dukiya Sosai, Shekara ɗaya da Auran nasu bata samu haihuwa ba aukuwa tasoma shan tsangwama da gori kala kala kullum saidai tayi kukanta ita kaɗai tareda gayawa Allah kukanta, Shikuwa idan yana gani faɗa yake kan duk wanda zai takura matarsa domin yanason Abarsa, Ana Cikin hakan suka tada masa tsakiyar baya musamman Kawu bala wanda shine yayansa shima matarsace take zugashi Akai kuma sukansu saboda kuɗin Alhaji ne yasa suke sonshi bawai dan suna masa ƙaunar jiniba Shida Umma Rabi sam basa Ƙaunarta, Hakan yasa sukayi Ruwa da tsaki tareda bin bokaye saida ya Aure ƙawar Umma Rabi, Umma Rabi itace Ƙanwar kawu bala daga shi sai Kabiru wanda shine mahaifin Bira, Shidai babu ruwansa yakanyi musu faɗa duk da shine ƙaramin cikinsu, shine Kawai da matarsa Hajiya Amina takesamun samun Sauƙi garesu, Bayan Auren Talatu da Abba Abubuwa dayawa sun faru harda samun matsalan saki wanda daga bayane yagane duka tugun talatu amma kuma yakasa ɗaukar mataki kanta saidai yamaida matarsa kuma lokacin tasamu cikin Momy talatu tayi ƙoƙarin ganin tarabata da Cikin amma Allah baibata Sa'a ba domin Addu'a gamida tsari kullum Ammy Cikinsu take, hakan ya ƙara wutar tsana tsakaninsu, Tafiya takama baba kabiru shida matarsa yakawo Bira gurin Ammy kafin sudawo A lokacin Cikin Ammy yana wata 9 ne haihuwa Yau ko gobe lokacin kuma Bira tana shekara 10 , Bayan tafiyarsu suka samu hatsari wanda duka suka mutu A hatsarin samun Labarin yasaka Bira yanke jiki ta faɗi koda Aka kaita Asibiti kuma Bincike yanuna tasamu matsala daga gefen mahaifarta wanda Dole Aka juyar da ita amma bayan Wani lokacin Ance za'a iya mata Aikin sake juyomata da ita, Samun Labarin yasaka Ammy faɗuwa Domin tausayawa yarinyar hakan ya janyo mata Zuwan naƙuda babu shiri Akashiga da ita, Cikin iKon Allah Kuwa bayan tasha wuya Har Ana shirin mata aikin, Allah yasa tahaife santalelen ɗanta namiji maikamada ita saka saidai yanayinsa kalan na babansa amma duka kamarsa irin natane, Samun yaron yaɗan ragewa Bira tunani kullum tana tare dashi ko Ammy data haifeshi batakaita zama dashiba, shaƙuwa da soyayya mai zafi Tashiga tsakaninsu, Bayan shekara 5 Yasoma girma kuma shi kanshi yana Ƙaunarta Sosai, saidai babu shaƙuwa Suda Momy talatu domin bata ƙaunarsu, A shekara 5 ɗinsa yasan so kuma yasan tsana Ganin ko gaban idansa yarda takewa Ammy ko Bira yasaka ko baya Ƙaunarta, sam baya wasa kuma bayason wasa gashidai ƙarami amma sai zafin rai da taurin zuciya, Sanda yacika shekara 10 Lokacin ne kuma Momy talatu tasamu ciki tayi murna tareda saka buri kan Cikin saidai kuma Allah yabata macce tayi baƙinciki Domin namiji taso, Bayan shakara 5 A lokacin kuma Bira ta kammala Diploma ɗinta shikuwa Secondry ɗinsa A lokacin kuma Akayi bikinta, Lokacin kuma Ammy tasake haihuwa hakama Momy talatu Ranar Kuma yusra ɗiyar Momy talatu tama Bira rashin kunya Ai Kuwa da ƙyar Aka kwaceta hannun Ameesh ranar tashin hankali da yaƙi Akayi A gidan Wadda saida Abba yamasa duka domin ganin irin dukanda yama yusra kuma A ranar yaturashi ƙasar Malesia karatu, Birace Kawai da Ammy sukasha kukan tafiyar tasa amma bandashi domin har mahaifin nasa haushi yake bashi domin yana ganin abinda yakewa mahaifiyarsa, Tindaga lokacin Ameesh bai waiwayo Nigeria ba koda da ziyara idanma yayi waya saidai dasu Ammy ko Abba yadaina magana dashi, ko sauran yaran gidan da Aka haifa tawayane Kawai yagansu, hakan kuma yayi ƙoƙarin karatunsa bayan Wasu Shekaru yazama Captain, lokacinne kuma Abba yaso dawowarsa Domin dama sihirine kawai ke damun Abba dashi kanshi Ameesh na rashin jutuwa da mahaifinsa, saidai ya fara Ansa sunan *CAPTAIN AMEESH* kafin yadawo Nigeria. Wannan kenan.............. BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍 Whatsapp number 07064904617 or 07031012948 *CAPTAIN AMEESH* _FREE BOOK_ _Love Story💔🔐💔_ _Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa, tareda soyayya zallah_ _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._ ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (35) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (36) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (37). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (38). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (39) CAPTAIN AMEESH loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝``` _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *CAPTAIN AMEESH!!!* FREE BOOK _Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._ *Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰* ................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓ ........................ *INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)* ```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics``` NOVEMBER 2025 _PAGE 21 TO 30_ Wanka yashiga kusan 20 minute ya ɗauka kafin yafito gurin shafamai saka kaya saida ya ɗauke 30 duka 50 minute ya ɓata kafin yafito Cikin ƙananan kaya masu launin baƙi kyau sosai yayi kafin yasaka baƙin glas ɗinsa yafito, yana fitowa sojojin suka soma sara masa, direct gurin motarsa yanufa Aka buɗe masa yashiga kafin sukaja motar sukafice gidan Bira suka nufa, suna zuwa bakin gate ɗin gane shine yasaka Cikin sauri Aka wangale masa gate ɗin suka shiga, buɗemasa Akayi yafito Cikin tafiyarsa ta sadaukan maza yanufe parlourn da sallama saidai Shuru bakowa TV ne kawai ke Aikinsa, "My lovely Sis, where are you I'm here for you," yace yana leƙa wani ɗakin, canyajiyo nishi sama sama A bedroom ɗinta, da sauri ya ƙarasa domin yasani mijinta bayanan shikansa yana mamakin abinda yasa bai taradda ita gidan ba kuma bata dawo ba bayan isowar tasa Gashi yakirata saidai bata ɗaukaba da sauri ya nufe ɗakin A ƙasa yaganta galabaice bakinta har yana fidda jini Cikin tashin hankali ya isa gareta yana faɗin"lafiya meya sameki Second Love,"? Bashida mai bashi Ansa domin Ciwon yagalabaitarda ita Ɗaukarta yayi cak yafita da ita Cikin tashin hankali suka nufe Asibiti, Suna Zuwa emergency Akashiga data Already tanada file Anan saboda nanne Asibitinsu kuma nan Abokinsa Dr Jalal ke Aiki, Safa da marwa Kawai yake Hankalinsa tashe, wayarsa sai faman ringing take Amma yakasa koda dubata ballantana ya ɗauka, Y'an matan gurin Kuwa suka samu abin kallo domin duk Wanda zaici Arba da *CAPTAIN AMEESH* dole ya kallesa koda Cikin maza ne ballantana kuma mata, Bayan wasu A wananni Dr jalal yafito Cikin Sauri yanufesa yace"Yaya dai Dr ,"? "Calm down Captain she will be escape in Sha Allah zata tashi lafiya, kawai yanzu munyi mata Alluran bacci ne, Amma captain Ina mijin natane,"? Ajiyar zuciya Mai nauyi ya sauke Kafin yace"I don't know juts I see her in this condition after the visit her," Hannunsa Dr jalal yaja suka nufe office ɗinsa, inda kujaran Alfarma take ya zaunardashi kafin ya buɗe fridge ɗinsa yabashi ruwa maisanyi, Ƙarɓa yayi yasha tareda sauke Ajiyar zuciya, "Wai meke damuntane? Bayan wannan dashen Ance muna bawata matsala kuma nikaina banji Ance wani matsalan yatashi ba amma Yau yanayinda na ganta cikin yayi matuƙar tayarmun da hankali" "Kaga Captain ka kwantarda hankalinka ko wanne ɗan Adam fa datashi ƙaddara kuma babu Abinda yake dawwama, bawani damuwa bane babba Kawai tayi wani Aikinne wanda ya haifarmata da gajiya ne wanda yasa ta faɗi amma yanzu zata farka lafiya ƙlau saidai tana buƙatar kulawa," Wayarsa tasake ringing First love Yagani ɗagawa Yayi,"Ina kasaka wayar naka inata kira baka ɗauka kuma Ance kafita ina kaje ko Abincin bakaci ba," "Second Love ce batajin daɗi yanzu haka ina asibitin," "Subhanallahi meke da mundata da sauƙi dai ko,"? "Eh to Dr Jalal yace kawai tayi wani Aikinne shine ya haifarmata da matsalan," "Ganinan zuwa" Mijin nata ya gayawa kasancewar baya gari yasa baizo ba amma zuwa gobe zai iso, Bayan tafarka tadawo Norma hakan yasa Aka sallameta direct gida suka wuce kuma wannan karon Captain yace dole zata zauna gidane bazaiyu A barta can babu mai kulawa da itaba, Abba ma yayi Amanda da maganarsa, "Duka ma Aikata kowa ya shirya kufito zamuje duba Hajiya Bira domin babu lafiya" cewar Oga rabilu Dukansu suka fito waɗanda sukeda mota suka shiga waɗanda basuda suka samu napep Akatafi........... BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍 Whatsapp number 07064904617 or 07031012948 *CAPTAIN AMEESH* _FREE BOOK_ _Love Story💔🔐💔_ _Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa, tareda soyayya zallah_ _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._ ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR

Chapter 2 of 7