Share this page
1 / 7
An dauko wannan littafi daga shafin https://thausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://thausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://thausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://thausanovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.thausanovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels *CAPTAIN AMEESH* _FREE BOOK_ _Love Story💔🔐💔_ _Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa, tareda soyayya zallah_ _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._ ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (35) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (36) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (37). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (38). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (39) CAPTAIN AMEESH loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝``` _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *CAPTAIN AMEESH!!!* FREE BOOK _Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._ *Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰* ................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓ ........................ *INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)* ```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics``` NOVEMBER 2025 بسم الله الرحمن الرحيم _PAGE 1 TO 5_ ....Duk girman titin haka Akadakatar da kowa domin wasu manyan motoci sukabiyo kan hanyar manyane na Alfarma masu tsadar gaske sai sheƙi da Walƙiya suke motoci guda goma 10 ne ta gaban cikeda sojoji suna ɗauke da manyan bindigogi tareda buloli nakoda takwana hakama ɗayan motar datake baya cikeds sojojin, sai tsadaddiyar motar dake tsaka Wadda basai Angaya makaba dagani kasan wanda yasamu rakiyar ne a cikin motar duka sauran motocin dasuka rakoshi babu ƙaramar mota amma Wadda yake cikinta tafi Haskawa gamida tsada, Acikin jerin Mutanenda suke bakin titin suna jiran wucewar tasa harda wata kyakkyawar matashiyar budurwa Cikin napep take tana sanye jallabiya Baƙa tareda rolling kanta da mayafin rigar, fuskarta innocent maikyau ƙaramin tsaki taja gamida duban Agogo masifar Oga rabilu take tunani yanzu kana zuwa late zaisoma maka tijara da ɗibar Albarka Bama wanann ba ita tsarontama kada yace zai koreta daga Aikin domin da Allah suka dogara kuma sundogara ga Aikin ne yana koranta Ai kashinta yabushe, wani tsakin Takoma ja taredajin matsanancin haushin mutumin dake cikin motar, Mai napep ɗin yawaigo yace"Hajiya sai haƙuri fa kinsan halin masu kuɗi kuma gashi soja ne kinsan indai Akace soja nakan titi wallahi koda kurtune ƙaramin soja yabiyo to bakada ikon bin titin balle Babban mutum kamar *CAPTAIN AMEESH* Wanda kobayan matsayin Aikinsa na soja da Akwai tarin matsayi ga mahaifinsa, gashi dai saurayi amma sai tarin dukiya dakuma Kyau ga,....." "Dan Allah Mlm mainep kadaina muna maganarsa dan wallahi ni bansanshi amma dai na tsaneshi, damasu masu kuɗi ai Hakan suke basu damu da damuwar kowaba kawai saitasu sudai kansu kawai suka sani ga tarin walaƙanci da girman kai," "Eyyerh Hajiya kin masa fahimtar baibai gaskiya Captain ba hakan yakeba yanada banbanci dasu gashi da tausayin talakawa kuma yana taimako ni wallahi har mamakin halayyar Captain nake," Itadai Shuru Kawai tayi ƙawartace Kawai tabiyesa suka dinga surutun ita Kawai tunanin abinda zaifaru can wajen Aikin take, Gogan naka Kuwa yana Cikin motar Wadda takeda ni'imtancen ƙamshi gana motar kuma gana ƙamshin turarukan jikinsa wanda suka haɗu suka bada wani sanyayyen ƙamshi mai sanyaya zuciya, zaune yake yajingina bayansa da jikin motar idanuwansa rufe, kallo ɗaya zaka masa kasan cewar Arziki Wadata hutu kuɗi lafiya Suka samu mazauni taredashi, Saida motocinsu suka gama wucewa kafin sauran Abin hawa suka soma wucewa, saida Aka shiga dasu harabar ma'aikatan suka sauka, tinda tafito gabanta yake bugawa domin batasan yaya zasu ƙare da Oga rabilu, gaskiya itadai wannan mutumin baikyauta ma tatsaneshi, Janyo hannunta Radila tayi suka nufe Cikin ma'aikatar farfajiyan Farko sukaci karo da Oga rabilu, Take gabanta Ya yanke ya Faɗi cikin tsorata da ina ina tasoma ƙoƙarin gaidashi, Harara Kawai yawatsamusu Yawuce abinsa, Doguwar Ajiyar zuciya tasauke kafin sukanufe cikin ko wacce tanufe ɓangaren nata Aikin.................... _BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_ Whatsapp number 07064904617 or 07031012948 *CAPTAIN AMEESH* _FREE BOOK_ _Love Story💔🔐💔_ _Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa, tareda soyayya zallah_ _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._ ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (35) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (36) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (37). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (38). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (39) CAPTAIN AMEESH loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝``` _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *CAPTAIN AMEESH!!!* FREE BOOK _Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._ *Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰* ................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓ ........................ *INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)* ```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics``` NOVEMBER 2025 بسم الله الرحمن الرحيم _PAGE 6 TO 10_ Wani ƙasaitaccen gida sukayi Hong take Aka wangale gate ɗin suka soma shiga ciki, duka sauran motocin inda Akatanada Dan Aje motoci suka nufa Shine kawai Akayi parking tasa saiti da Shiga Cikin parlourn, Da Sauri wani sojan yafito tareda buɗemasa marfin motar saidai ya kwashe sama da 20 second kafin yazuro ƙafarsa waje kusan 10 second ya fidda ɗayan kafin kuma yafito duka, Masha Allah, tabarakalla fi Ahasanil Haliƙi, lalle yabo da jinjina sun tabbata ga Ubangijin talikai dake rayawa Kashewa A zurtawa dama talautawa zuwa halitta bayi domin ya halicci *CAPTAIN AMEESH* Cikin buwayarsa Mulkinsa dama nasaransa Masha Allah, kallo ɗaya zaka masa kasan kyau ilimi kuɗi Natsuwa ƙasaita Hutu Sadaukantaka dama Jarumta sunsamu mazauni Ataredashi, Sanye yake Cikin Uniform ɗinsa Army kalan na sojojin Ƙetare kansa ba hula sanyayyar Sumarsa kalanta Larabawa Asali sai sheƙi da tsantsi take domin tasha gyara, idansa Saƙale da baƙin Glass wanda yake Ɓoye Asirin fuskarsa zuwa idansa, bakinsa ƙarami tamkar shine yatsagawa kansa halittar, Idanuwansa manya sune Ake kira Golding eyes, Fuskarsa taƙawatu da kyakykyawan Sajensa baƙi silik wanda kullum cikin gyara da Ado yake, Tsintsiyar hannunsa Saƙale da baƙin Agogo ƙiran japhan, Ƙafafunsa sanye da Manyan takalmansa Boot kalan na sojoji Suma baƙaƙe, Fuskarsa ɗauke da ƙaramin murmushi Wanda ba lalle bane ka iya fahimtar murmushin nasa, Sara masa sauran sojojin Suka hauyi, Ahankali yanufe Cikin parlourn hannayensa zube cikin Aljihu, Cikin sauri ɗayan Sojan Ya buɗe masa ƙofar yashiga bakinsa ɗauke da sallama, Yaran parlourn natsuwa sukayi dakuwa hayaniya suke saboda suna kallon carton manyan Kuwa wasu suna charts da wayarsu amma ganinsa yasa duka suka natsu, Uku daga cikinsu suka miƙe Cikin jindaɗin ganinsa da murya gamida ihu sukayi kansa, Sanin cewar Ƙannen nasa sunyi kewarsa ba kaɗanba hakan yasa ya buɗe musu hannuwansa suka samu damar shiga faffaɗan ƙirjinsa suka Rungeme juna cikeda soyayya da farinciki, "Brother I miss you too" ɗayan ta faɗa tana ƙara rungumarsa Jiyo hayaniyar daga ƙasa yasaka wata mata mai masifar kamadashi saukowa daga banen tana kiran "waiko yarannan lafiya kuke irin wannan ihun haka," Ganinsa Rungeme dasu Yasakata jin farinciki wanda harya kasa Ɓoyuwa saida tasaki murmushinta maikyau tace"Ahahh Sojane yadawo gidan,"? Sakesu yayi cikin sassarfa ya ƙarasa inda take Cikin soyayya ya rungumeta yana faɗin"I Miss you too my First love" Itaɗinma rungumarsa tayi cikeda kewa tace"Welcome back my son, tafiya ba sanarwa wannan Surprise haka," Murmushinsa maikyau yasakarmata"first Love Hutun wata 3 nasamo da ƙyar," "To ya Aka iya Son Ai Aikin nakune saida hakan, Jeka sauya kaya kafin kazo kasamu abinda zakaci ko," "Amma first Love part ɗin nawa bashida datty,"? "Inafa Ai kasan kullum cikin gyara yake kasan Bira bata wasa da Gyaran part ɗinka," "Allah Sarki My Sister tana ƙoƙari" "Welcome bro" kamar waɗanda Akama dole suka faɗa, Kusan zaifitane sukayi maganar, tamkar bazai Ansaba amma sanin first Love tana bayansa ya Ansa musu Adaƙile, yawuce Abinsa Sukuwa taɓe baki Kawai sukayi musanman Yusra domin jitake Tamkar tashaƙesa saidai babu dama Domin ko kallon Banza da ita har uwar tasu babu wanda ya isa yajefeshi dashi balle tana magana Kuma, Yana shiga part ɗinsa sanyi da ƙamshin ɗakin yadake hancinsa murmushi Kawai yasake yanufe toilet ɗinsa Sauran Kayan nasa Kuwa sojojin suka shigomasa dasu, Fitowa sukayi Zuwa office ɗin Oga rabilu Domin ya kirasu, Gaidashi sukayi kafin suka zauna daga gefe fuska haɗe yace"kunsan Meyasa nakiraku ku biyun,"? "A'a sukace masa" "Zanmiku jan kunne na ƙarshe gameda late, kasancewar yau ne karon farko dakika soma late AMEESHA Shiyasa zan ɗaga miki ƙafa amma idan kika sake to lalle zaki rasa Aikin, ke kuwa yanuna Hafsat saboda sa'ar Madam Bira kikeci amma kiyi hankali Randa za'a soma ɗaukar mataki kanki," "Zamu kula sir in Sha" Kitafi Ajiyar Zuciyar Ameesha ta sauke kafin tace "wai nikam wacece wannan Madam Bira ɗin bantaɓa Ganintaba tinda nafara aikin kullum kuma sainaji yace kinci Sa'artane meye Alaƙarkune,"?............... BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍 Whatsapp number 07064904617 or 07031012948 *CAPTAIN AMEESH* _FREE BOOK_ _Love Story💔🔐💔_ _Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa, tareda soyayya zallah_ _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._ ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (35) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (36) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (37). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (38). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (39) CAPTAIN AMEESH loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝``` _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *CAPTAIN AMEESH!!!* FREE BOOK _Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._ *Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰* ................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓ ........................ *INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI

Chapter 1 of 7