Share this page
shari'a, kowa yasan duk wani ɗa na halas yana kishin iyayenshi ko da kuwa iyayennan nashi masu taɓin hankaline. Wannan lamarin shi ya haddasa turka_turka a tsakanin Use da Hajiyayye. Amman Tani bata sa hannu a jikin Hajiyayye ba. Ita kanta Use bata zauna a ruwan cikin Hajiyayye ba, kuma bata naushi cikinta ba." "Ina da ja ya mai shari'a. Use ta zauna a kan ruwan cikin Hajiyayye, a tsakar gida akayi abun. Maƙota sun shigo a daidai lokacin da Hajiyayye take kwance a ƙasa jini na tsiyaya a jikinta. Sannan a gaban matar Ƙanin mijinsu mai suna Hindatu akayi. In kotu na son in gayyato mata Hindatu, a zama na gaba zata zo. Domin ta faɗi abinda ta sani game da hakan. Akwai takaddar asibiti data tabbatar da cewar buguwa Hajiyayye tayi shine yai sanadiyyar mutuwar abinda ke cikin nata." Lauyan su Hajiyayye ya miƙa takaddar asibitin i zuwa ga mai shari'a. Bayan ya duba takaddar sai yace. "Zamu je hutu na minti talatin kafin mu dora" Daga nan ya buga guduma, mu ka miƙe tsaye dukkanmu. Sai da ya shige wata ƴar ƙofa kafin muka soma fita. Yaya Use da gudu ta fita, mu ka bi bayanta. Wani gidan sama dake jikin kotun ta shiga da mugun gudu. Gudawace ta koreta. Muna zama na sau kuka mai sauti. "Lallai Hajiyayye sun shirya ganin sun kai ku ƙasa sosai. Kuma mun yi magana da Suwiɗi fa akan daga zaman kotun ya ƙare zamu je asibitin da suka karɓi haihuwar Hajiyayye. Suwiɗinne ya iso inda muke, duk muka miƙe tsaye. "Tani ki dena kuka. Amman abunda na fahimta da wannan shari'ar, shari'ace wacce akeson ganin an kaiku ƙasa, dan kes ɗin yana da girma. Amman mun miƙa ma Allah lamarinmu, ku yi ta adda'a. Habiba Bala ita kanta jikinta yayi sanyi balle ni Shanono. Habiba Bala tace. "Amman barista kana ganin zamu yi nasara? Likitoci fa sun tabbatar da cewar buguwace tai sanadiyyar mutuwar yaron a ciki." Dariya yayi yace. "Ke dai ku kwantar da hankulanku, zamu yi iya yinmu, Allah shi ne zai iya mana. Ina Use?" Sai lokacin muka hangota tana tafe tana ɗingishi. Su Hajiyayye ma magana suke da nasu lauyan. Kaila ma yana tsaye a kusa dasu. Sabira muka hango tafe. Yaya Use ta ƙaraso in da muke. "Ni nasan ma kurkuku zasu kaimu. Wallahi narantse da wa billahillazi huwarrahmanu ban daki Hajiyayye a ciki ba. Na dai fyaɗa ta da ƙasa. Idonane ya rufe kuimun rai " Sai kuka. Sabira ta iso wajanmu jikinta a sanyaye sakamakon yanda taga idanuwanmu sun yi jawur, dan hatta Habiba Bala a yau sai da hawayen idanunta suka zuba. Minti talatin na cika muka koma ciki. Kafinnan fa sai da yaya Use tayo gudawa sau biyu. Gabaki ɗaya ta galabaita ta fice a hayyacinta. Lauyanmu ne ya soma magana. "My lord inaso wanna kotu mai alfarma ta duba lamarinnan, tayi duba a kanshi. Sannan ina neman alfarmar wannan kotu mai alfarma data ɗage shati'arnan zuwa wani lokaci, domin tattaro hujjoji. Nagode my lord" Lauyan su Hajiyayye ya miƙe tsaye. "My lord, nima ina roƙo kamar yadda ɗan uwana ya roƙa a sake saka mana lokaci. Kafinnan inason kotu ta tsare Tani, da Use a gidan kaso har zuwa ranar da za'a dawo zama na biyu. Domin su masu lefine, kuma kisan kai ake tuhumarsu dashi my lord. Ko belinsu da aka bayar ba bisa ƙundin tsarin doka aka ba da belin nasu ba." Baki dukkanmu muka buɗe. Zuruf lauyanmu ya miƙe tsaye. "My lord ina da ja" Shima lauyan su Hajiyayye ya miƙe a zabure yace. "Nima ina da ja. Bai kamata ace su Tani su yi kisan kai ba kuma a barsu suna bacci a gida hankalinsu kwance. Wanda in da yazo da ƙarar kwana ita kanta uwar jaririn zata iya rasa rayuwata" Lauyanmu yace. "Ya mai girma mai shari'a. Inaso wannan kotu mai alfarma ta ji ƙan su Tani ta barsu a gidajensu. Tunda har yanzu ba'a tabbatar su su kai kisan kan ba. Ta yiwu wani abunne da ban ya kashe yaron su kuma suka taka sawun ɓarawo. Ta yiwu yaron ma ya jima da mutuwa a cikinta. My lord ina roƙar musu alfarma a matsayinsu na mata masu rauni. Kuma dukkansu a halin yanzu ba ishasshiyar lafiya garesu ba, sannan ita Malama Tani tana da ɗanyan goyo, ƴan satittika tayi da haihuwa, sanyi zai iya illata mata lafiyarta, sannan a dubi shi jaririn" Alƙali ya dube shi yace. "Wannan kotu ta ɗage wannan ƙara zuwa ashirin ga sabon watan da zai tsaya. Wanda zai kama ranar laraba. Zaman zai kasance na ƙarshe, dan haka lauyoyin duka ɓangare biyu ko wanne ya tanadi hujjojinshi. Duba da dubi da wannan kotu tayi, da nazari da tayi. Kotu zata sa a tsare Tani, da Use a gidan yari zuwa ranar da za'a yi zaman ƙarshe..........." ANAN NA KAWO ƘARSHEN LITTAFI NA ƊAYA 1 WANDA KUMA YAYI DAIDAI DA KAMMALA FREE PAGE ƊINA. DUK MAI SON JIN KARASHEN LABARIN SHANONO, SAI MU TARA DASHI A PAID GROUP, IN DA ZAN KAWO MUKU BOOK 2, DA BOOK 3. TAFIYAR FA NA FAƊA MUKU TANA DA TSAYIN GASKE. YANZU NE ZAMU SOMA LABARIN MA. KAR KU MANCE SHANONO BATA LABARTA MANA TARIHIN RAYUWARTA, DA TARIHIN AURE_AURENTA BA. KUMA NA SAN KOWA NA SON JI. MU HAƊU DAKU A GROUP ƊIN KARATU. NAGODE. GA NUMBER NA GA DUKKAN MASOYA MASU SON YI MUN GYARA, KO MASU YABON ALƘALAMINA, DAMA MASU SUKAR ALƘALAMIN DUK ƘOFA A BUƊE TAKE. MRS BUKHARI B4B GIDAN ƘAMSHI TAKU CE. 08179523215 DOMIN SAMUNA KAI TSAYE GA NUMBER NA. *SANNAN INA ƘARA JADDADA MUKU PROMO NA TURAREN TSUGUNNO, DA TURAREN TURAREN ƊAKI, DA TURAREN TURAREN TURARA KAYA, DA HUMRAR GASHI, DA HUMRAR FESAWA A KAYA IN ZAKA TURARASU, DA HUMRAR MATAN AURE, SUNE SETINMU DA NA FITAR MUKU DA PROMO AKAN 10K DUKKA SETIN KACAL. GARAƁASANE GA MASOYAN ALƘALAMINA IYAKAR ƳAN PAID GROUP ƊINA KAƊAI KE DA DAMAR MALLAKAR WANNAN TURARUKA MASU SIRRIN DAƊI, KUNSAN MU KANURI MUNSAN SURRUKAN ƘAMSHI IRI IRI. NA MUTUM 20 KACAL ZANYI SETIN IN SHA ALLAH. KI YI HANZARI KAR A BARKI DA CIZON YATSA. GAWURTATTU UKU 👠👠👠 1 _KWAI A BAKA_ *(UMMU AFFAN)* 2 _ZULFA_ *(UMMU MAHEER MISS GREEN)* 3 _NA FAƊO DAGA BENE..._ _NA ZARCE RIJIYA_ *(BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ƘAMSHI)* _Littafi ɗaya; 400_ _Littafi biyu; 800_ _Littafi uku; 1000_ Ga masu son turo kuɗinsu ta account sai su tura a wannan account ɗin 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 0037219728 Fatima Rabi'u Sunusi StanbicIBTC Bank Sai ku tura da shaidar biya ta wannan number 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 08104335144 Masu tura kati kuma sai su turo screenshot na katinsu Mtn ta wannan number 👇🏻 08104335144 *GA MASU SON A TALLATA MUSU HAJARSU A DUKKANNIN SHAFINMU NA Facebook, whatApp, telegram, YouTube, groups, status, zamu tallata muku ne a kan farashi mai rahusa 10k ne kacal sai ku tuntuɓi numbobinmu kamar haka 👇🏻 08104335144 07068606171 08179523215 Domin tallata muku hajojinku a cikin na sati guda ya kama👇🏻 2k kacal Sati biyu 3k ne Idan kuma kanason har mu gama book mu dinga ɗaura maka ya kama 10k kacal. Muna godiya da zaɓar GAWURTATTU UKU ako da yaushe. Siyan nagari mai da ƙudi 🙏🏻. https://chat.whatsapp.com/Dqaioj0tydVHQGo5zoG0lm _*AMMA ARAB!AMMA ARAB!!AMMA ARAB!!!*_ _kai daga jin sunan kasan sunan ya amsa sunansa,AMMA ARAB ta kawo muku wani supplement na gyaran jiki mai sanya daɗi da ƙamshi AMMA ARAB gidan ƙamshi_ *MUSUK* *MADARAR TURARE* *KAJIJI* *ROT* *SANDAL* *HUMFUR* *SANDAL FLASK* *SANDAL WUD* *AALUT* *GAF-GAF* *JANNAMI* *ƘWALAKCA* *MAHAHABSUFYAN* *WANNAN SHINE GRP ƊINA NA WHATSAPP,KI ANTAYO SABODA KADA AYI BABU KE* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 https://chat.whatsapp.com/BrUXmBHnDN6KUJYnkBDT7S *ADDRESS👇🏻👇🏻👇🏻* Zaria road kwankwasiyya sabon gari dangwauro house number 224 *AƘWAI WANI SUPPLEMENTA NA GYARAN JIKI DA TAZO MUKU DASHI KE DA KANKI IDAN KIKA YI ZAKISAN EH LALLAI ZAKI GIGITA ME GIDA,KINSAN MAZA SAI DA ƘAMSHI DUK MATAR DA BATA SAYI WANNAN SUPPLEMENT ƊIN BA TO AN BARTA A BAYA* *AƘWAI BABBAN MAGANI NA INFECTION,WANDA ZAI DAWO MIKI DA MARTABARKI NA ƳA MACE,ZAI CIKO MIKI DA NI'IMARKI KI KOMA ƳAR GATAN MEGIDA* *AƘWAI BABBAR KAMBASA,TA TURARA KAYA HAJIYA KI BUƊE BAKIN ALJIHU KI JIƘO DA ƘAMSHI,KINA ZAMA AN SAN KIN ISA MACE HAJIYA DON AMMA ARAB TA SHARA SOSAI WAJEN KAWO MUKU KAYAN GYARA NA MATA* *AƘWAI SABULAN GYARAN JIKI SUNE KAMAR* *MULATO SOAP* *FACE CREAM* *FACE SOAP* *MULATO WHITENING LOTION* *HAIR GROW OIL* *HAIR GROW CREAM* *KAR-KAR OIL* *MINT LEAVE OIL* *ANTI PIMPUS SOAP* *AƘWAI SABULUN NANKARWA* sannan ina harkar👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *ABIN BUKI* *ABINCIN OFFICE* *SNACK* KAMARSU👇🏻👇🏻 *WAINAR MASA* *SINASIR* *MEAT PIE* *CINCIN ƊAN LAUSHI* *CUP CAKE* DA DAI SAURANSU. AMMA ARAB GIDAN GYARAN AURE😄👏🏻 An dauko wannan littafi daga shafin https://thausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://thausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://thausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://thausanovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.thausanovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 17 of 17