ameer abinda yakeso ba." Da sauri kuma wani tunanin ya shige shi., tabe baki yyi a fili yace toh da yafi maka and tashi kaban waje. "Ameer ya mike jiki a sabule ya shige part dinsu.
Hankalin Arif ya tashi sosae sbd ganin yanayin yayanshi. tunani yyi be cancanci ya zauna ba bayan yayanshi a kowanne lkci yana bukaqatar temako ta yadda zai samu Kuluwa a matsayin matar shi.
"Shiryawa yyi tsaf daman tun jiya yyi waya., "dakin ameer y shiga ya ganshi a kwance idon sa yana kallon sama ga guntun hawaye a fuskar shi. "Ganin yyi sallama shiru yasa y matsa wajen ameer y shiga jijjiga shi. A firgice ameer ya tashi. "Arif yace haba broth ka kasance me hakuri d daukan qaddara mana. "Ameer ya hau jijjiga kanshi yace No bro Nooo.. Duk yanda naso na cire tunanin kuluwa abin ya faskara saima qara jin wutar sonta ke ruruwa cikin zuciyata. Wlhy bro abinda zai baka mamaki shine tunkafin naga kuluwa d ido na nake mutuwar sonta. "Arif ya ware ido yana tunanin anya yarima be zauce ba. "Ameer yace nasan zakayi tunanin na zauce toh wlhy ba haka bane. A cikin mafarki na nake ganin ta., "babu ranar d zata zo ta wuce indai zanyi bcci saina ganta. Tun ina daukar mafarkin shirme a hankali kuma sonta y fara yawo cikin jinin jikina.,
"Arif ya jinjina kai yana tausayawa yarima, tunani yake anya duk duniya akwai Wanda hakan ta taba faruwa dashi???? Wata zuciyar ta tunano masa "KULUWA"... ai da sauri ya kalli ameer d ya lumshe idon sa. Sosae y kafeshi d ido., tabbas wannan shine kuluwa take mafarki saima yanxu y lura d hakan. "Subhanallahi"., ameer y bude idon sa yace meya faru?. Arif yace No am inazuwa yana kaiwa nan y tashi d sauri yabar dakin
[10/27, 4:23 PM] +234 803 325 6478: KULUWA 🍇
95_96....
A falo Arif ya tarad dashi. "Mikewa mutumin yyi yace wlcm my son. "Arif y sadda kansa qasa yace am sorry Abba na bata maka tym. "Abba yyi murmushi yace don't worry son. "Zama sukayi Arif y kwashi gaisuwa. "Abba yace ina yarima kuwa? "Arif y shafa kansa yace yana gida kuma ma am.. "Abba ya tsura masa ido yace kuma mene son? Arif yace ai dalilin zuwana akan yarima ne. "Saidae dan Allah abba ka fahimceni sosae kuma bawai rashin kunya nazo b Allah. "Abba yyi murmushi irin nasu na manya yace., haba Arif ka dauke tmkr memartaba so go ahead. "Arif ya zayyanawa Abba abinda y kawo shi. "Abba y jinjina lamarin yana murmushi yace yaro man kaza toh akan dan wannan abun kuka sa kanku cikin damuwa? Ai rukayya d Hauwa duk yarana ne kaga inada iko akan kowaccen su. Kuma ma ai tun farko da kuluwa akaso yin auren sai kuma aka samu matsala. So karku damu indae kuluwa CE na bawa Ameer ita halak malak sannan na janye zancen rukayya.
"Ai atake arif ya zube yana godiya saikace shi za'ama auren. Abba yyi murmushi yace oh Arif kamar d kai za'ayi. "Arif yyi murmushi. Yace Abba kozan samu mu gaisa d kuluwa. "Abba yace sosae ma bari nasa a turo maka ita. Arif yace toh. Anan Abba yabar dakin.
Kuluwa tasa hijab dinta dan bata musu d Abba tuni tayi hanyar falo.
Tana shiga ta tsaya kikam tana kallon Arif dake murmushi. "Kuluwa ta taho wajen sa d sauri tace yau mekyau ne a gidan namu? Arif yace oho kinsan dae kinyi laifi. "Kuluwa ta ware ido tace a ina? Yace kinsan zaku bar gari baki fadamin ba. Ko kuma tunda kinsan kano kika dawo kuma kinsan dae anan nake baki nemeni ba koh. "Kuluwa tayi murmushi tace am sorry yayana. Nayi lefi saidae kasan banda number dinka. "Arif yace hakane., sun Dade suna hira can Arif yace kuluwa kinyi rashin lafiya ne? "Kuluwa tace meka gani?. Arif yace kin rame sosae. Kodae Wanda kike mafarkin ne yake wahalar d ke.
Kuluwa tayi shiru can tace uhum. Arif a zuciyar shi yace haka dae zaku qare ke zurfin ciki shima hakan., gwara dai ayi bikin nan Ku huta. "A fili yace toh shikenan Allah yasa mafarkin ki yazama gaskiya., "da sauri kuluwa tace ameen. Arif dariya CE taso kubce masa amman a fili yyi murmushi kawai.
Lkcn da lbri yaje kunne ameer ji yyi kamar y Goya arif dan dadi. "Ameer yace gsky Arif banda kamar k duk duniya kamin abinda bazan manta ba. "Arif yyi murmushi yace yaya kenan idan inada hali toh meye amfanina nakasa tallafo maka idan k shiga wani hali? Ai 'yan uwan takan kenan.
Ameer yyi murmushi yace haka ne.
Bayan kwana biyu akasa ranar auren kuluwa d yarima. Duk wannan bidirin 'yan gidan su kuluwa kaf basusan d zancen ba . "daga Abba sai goggo suka sani., "shiyasa kullum goggo sai ta bawa kuluwa 'yan magunguna., dake kuluwa sarkin kwadayi CE ba ruwanta sha take sosae. Gacin fruits d take kamar dacan tasaba.
Nidae nuceey nace muje zuwa zakiyi bayani.... 😃
Nuceey luv😘
Like · Reply · Report · Jun 30
Pharidah Ahmad
🍇 KULUWA 🍇
97_98...
Musamman goggo tayi waya a sokkoto aka kawo me gyaran jiki.
Sam kuluwa bata kawo komai ba dan dama tun tuni tace tanason gyara fatar ta goggo tayi watsi d mgnr shine take tunanin ko goggo ta sakko ne., harta nemo mata me gyaran jiki. "Kowa yaga kuluwa yasan tayi kyau d haske tamkar zinariya qirjin ta kuwa kamar zai yaga riga gabada sun sake tsayawa tsaf ita kanta idan tana wanka har mamaki take dan fatar nan tayi kyau d haske ga santsi.
"Zabba'u da ruky suna mamakin kyan d kuluwa ta sake. Ganin babu fuska yasa suka tsuke bakinsu., dan goggo sam bata sake musu.
"Ameer yaso yazo gun kuluwa sai umma tace aa sbd wasu dalilai ba yanda ya iya haka ya haqura ya sawa sarautar Allah ido.
Kwanaki sai tafiya suke har Allah ya kawo yanxu saura sati daya a daura auren kuluwa da ameer. "Abin mamaki sai kuluwa ta dinga jin faduwar gaba tarasa dalilin hakan.
Ana saura kwana uku ayi biki goggo ta sa kuluwa a gaba. "Kuluwa tace goggo kince naxo kuma kin tsaya kallon na ta qarasa mgnr tana turo baki.
Goggo tayi murmushi tace inaso ki budemin dukkannin kunnen ki. "Kuluwa dason lbri tace toh na bude. "Goggo tace Hauwa., kuluwa tace na'am. "Goggo tace kinsan dae ke ba yarinya bace. "Inaso ki kasan cewa shi aure ba abin wasa bane., yi nayi bari na bari shine zamantakewar aure. "Ki kula da mijinnki ki basa haqqin sa d ya rataya a wuyanki ki kuma yi masa biyayya., sannan ki kasance me tsabta dukda nasan me me tsabta CE toh Amman inaso ki qara zage damtsen ki., hauwa inaso ki girmama iyayen mijin ki tmkr su suka haifeki sannan...... "Kuluwa ta dafa goggo tace bawai na katse ki toh Amman goggo ai ba aure zanyi b koh. "Goggo ta girgiza kai tace aure za'a miki nanda kwana uku. "Kuluwa ta tashi tsaye cikin rawar murya tace aure.. Kuma? Nan da kwana uku? Yau na shiga uku shekenan na rasaka har abada handso...... Bata qarasa tafara fadin inna lil lahi wa'inna ilaihin raji'un...... Sharab ta zube a wajen sumammiya...
Iya tashin hankalin goggo kam ta shiga "da sauri ta Kira Abba. Allah yaso yana gidan y taho part din goggo a rude.
Bawani bata lkci yadauke ya kaita mota sukabar gidan.
Suna isa aka wuce dasu emergency.,
Goggo da Abba hankalin su yatashi sosae. Basuyi qoqarin kiran kowa ba. "Haka suka duqufa addu'ah Allah ya tashi kafadin kuluwa.
Kusan 2hrs wani doctor ya fito yana share zufa. "Abba d goggo sukaje wajensa. "Yace su bishi office.
Doctor yace yarinyar Ku tana tare d damuwa a ziciyar ta. Sanna a daina fada mata abinda zai tayar mata da hankali.
Abba yace toh za'a kiyaye.
Saida ta huta aka sallamesu. A hanya Abba y balbale ta d fada., abinda be taba yi mata ba. Yace aurne dae babu fashi.
Kuluwa kam sai share hawaye take babban tashin hankalin ta shine batasan dawa za'a mata auren ba.
Nuceey luv😘
[10/27, 4:23 PM] +234 803 325 6478: KULUWA 🍇
105....
Haka rayuwar kuluwa da ameer sukaci gaba d gudana cikin farinciki d annashuwa., kuluwa tayi kyau ta murmure ta dawo SARAUNIYA sak matar Dan SARKI.
Yau Friday tana zaune a falo dan ameer taje gun memartaba taji ana sallama. "Hijab tasa sannan ta bude kofa. Ganin goggo CE kuluwa ta fasa ihun murna tana fadin oyoyo goggo nah. "Goggo tace keni cika ni kin wani makalkale ni bakya ganin jikin tsufa. Kuluwa tace hoo goggo nah., bayan ta zauna ta kawowa goggo ruwa d abinci. "Goggo taci tayi hamdala tace me gidan naki kuluwa? "Kuluwa tayi murmushi tace yana nn lpy. "Goggo tayi murmushi ganin kuluwa tayi kyau d haske tace 'Yar jakar uba kikace bakyaso ko harkin hakura? "Kuluwa ta ware ido tace kae goggo nidai bance ba. Goggo tayi murmushi. "Sun dade suna hira goggo ta bawa kuluwa kayan mgn d turaren tsugun no., sannan ta ce tafiya zatayi. "Kuluwa ma cika goggo d tsaraba "tace AF goggo yasu Anty fah? "Goggo tace uhum anyiwa ruky aure d tsohon saurayin ta sale ai daman wannan zabbuwar take ko zabbi ko zabba'u kuluwa ta kwashe d dariya tace kai goggo., goggo ta tabe baki tace "tuni bbnku y korata gida kuluwa tace innalil lahi meya faru kuma? "Goggo tace ai abun duniya baya buya Ashe ita ta tura a saceki Wanda tasa y kasheki taje ta zageshi akan be cika aikinsa ba tace kuma saita kashe shi., shine yazo y samu Auwal y sanar dashi komai bayan y roki gafara. "Kuluwa ta jinjina lamarin tace kai duniya ace kashe mutum ba komai bane a yanzu? Goggo tace uhum Allah y mana tsari tace amin.
A bakin kofa suka hadu d ameer. "Har qasa y gaida goggo. "Goggo taji dadi sosae. Nan ma y sake hadata d tsaraba ta tafi.
Bayan wata Tara Kuluwa ta haifi 'yarta mace., "ranar suna akasa wa yarinya suna ALEESHA. Inda dubban mutane suka zo bikin jikin sarki Wanda akeji d shi a fadin duniya.
Aleesha tayi wayo sosai dan yanxu shekarar ta biyar d haihuwa idan k ganta kamar k saceta k gudu.
Ameer d kuluwa suna saga falo d sunan wasa. "Akayi nockn ameer yaje y bude kofar kuluwa kuma ta koma daki ta sako hijab. "Tana dawo falo taga Arif zaune suna hira d ameer. "Da murmushi ta karaso itama ta zauna tace sannu d zuwa manyan gari saukar yaushe. Arif yyi murmushi yace ai kune manya Kuluwa hira suke sosae. Daga bisani Arif y musu sallama har y kai kofa ya juyo yace AF na manta. "Ameer y ce meya faru.? "Arif y kalli kuluwa yace na samo miki handsome guy dinki fah. "Kuluwa t zaro ido tace a ina.? Arif yyi dariya yana kallon daya daure fuska yanason jin wa suke nufi. "Yace gashi nan a gefen ki. Kuluwa ta kalli ameer taga ita yake kallo saita yi murmushi. "Ameer cikin daga murya yace kuyi mgn mana kunsani gaba kuna kallo. "Arif yyi daria yace toh maida wukar.
Anan Arif y zaiyanewa ameer komai akan mafarkin kuluwa. "Ameer yyi al'ajabin wannan lamari., arif y tafi.
Kuluwa ta dora nata tace haryau har gobe sonka ne yake yawo cikin jinin jikina. "Ameer yace lallama shine kika barni nasha wuya koh. "Kuluwa tayi dariya. Ameer yace kin dauki bashi kuma yanxu nan. Zan fanshe., be jira cewar ta ba y shige d ita daki. "Kafin na qarasa ya rufe dakin. Nidai nuceey haka naja qafata nabar gidan.
ALHAMDULILLAH
Godiya me yawa ga Allah madaukakin sarki daya bani ikon gama dan littafin
An dauko wannan littafi daga shafin https://thausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://thausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://thausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://thausanovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.thausanovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels