mu tafi. Yace ohk. Zuwa yyi y dauko kuluwa d ta suma tun dazu. Sannan sukabar wajen.
Wata hanya sukabi. Basuyi tafiya me nisa ba. Saiga su sun iso mota. Suna zuwa wajen suka cillata boot. Sannan sukaja mota suka tafi. Gudu suke sosae basu suka isa kano ba sai 12 dare.
Oh nidae nuceey ganin gate din d suka nufa saida na tsorata., kunga Kyan shi kuwa? Hmm nidae na raba ina biye dasu. Me gadi y bude gate din. Cikin wani parlo sukaje. Wani mutum zaune yana krnta jarida a wannan daren, daka Ganshi ya manyan ta sosae. Wannan mutanen suka risina gareshi sannan sukace barka d hutawa oga. Wanda suka kira d oga ya zare glass din idon shi ya kallesu. Yace hop wannan karon anyi nasara? Sukace yess. Wani kayataccen murmushi yyi sannan y ce ku shigo d ita. Sannan ku sanyata dakin can. Ya nuna da hannun sa. Sanna yace saiku dawo min d key din. Sukace ohk sir.
Yanda ya fada hakan kuwa akayi. Bayan sun gama suka bashi key. Yace toh ngd gobe zamu hadu daku. Sukace toh. Sannan suka bar parlon cike d farinciki sun San oga baya wasa. Idan yasa aiki., akayi masa d kyau toh zai musu kyauta me tsoka.
Nidae nuceey na baza tagumi ina rakube a kofar d aka ajiye kuluwa duk yanda naso na shiga basu barni ba. Dan haka na dawo gefe ina tunani barkatai a zuciyata.
Wai me kuluwa take nufi zamanta a wajen goggo yafi mata sauki?
Sannan meyasa aka dauko kuluwa daga garinsu?
Toma wai waye mutumin nan?
Oh karna cikaku d surutu. Ku kasance da nuceey.
Wayyo masu krnta novel din nan kuyi hakuri., zan daina typing dinshi. Har saimun gama da IKON ALLAH zaku jini insha Allah.
Nuceey luv😘
[10/27, 4:11 PM] +234 803 325 6478: KULUWA 🍇
36_40...
Kuluwa ba ita ta farka ba sai can wajajen 3 na dare. Sosae ta bude idon ta tana qarewa dakin kallo., kuka ta saki lkcn d ta tuno abinda ya faru d ita. Hankalin ta ya tashi sosae. Kamar an mintsine ta tayi hanyar kofar fita., Tana tabawa taji ta a kulle. Dawo wa tayi., tayi zaman durshan kamar ba dare b tana rera kuka me tsuma zuciya. Tace wayyo goggo na. Na shiga uku. Wayyo Allah na. Kuluwa tayi kuka har muryar ta., tafara dushewa. Can ta mike tana laluben toilet., tana buda wani labule taga kofah. Aikuwa d sauri ta shige dan fitsari takeji., daga can tayo alwala sannan ta fara sallah. Ta Dade tana addu'a Allah y fitar ta cikin mugayen mutanen nan. Anan kasan Capet ta bingire d bcci.
"Misalin qarfe 5 ta farka. Alwala tayi., sannan tayi sallah. Bayan ta idar ta fara rera kr2 da kanta dan babu kur'ani. Tana cikin hakan ta tashi. Jijjiga kofar ta shiga yi tace dan Allah ku budemin kofa wai me kuke nufi d nine? Dan Allah ku mayar d ni wajen goggo nah. Asubar fari kuluwa ta cika dakinta d ihu tana dukan kofar iya qarfin ta. "Kuluwa tun tanayi d qarfi har tafara gajiya., qarshe ta zame ta kwanta a bakin kofar taci gaba d rera kuka me tsuma zucuya., "qarshe kuluwa bcci yyi gaba d ita.
Wajajen 11 kuluwa ta farka a firgice., abinda y bata mamaki be wuce ganin ta d tayi kan gado ba. Kuma cikin bargo., 'tsoro ne y cika ta., tafara waige2 ya subhanallah. Ta furta sbd ganin kulolin abinci d tea flask a gefe an ajera su kan dan qaramin table.
Kuluwa ta mike d sauri tayi hanyar kofah duk ilahirin jikin ta yana bari.
Jin kofar a rufe ta sa hannun ta a kae." Sannan ta callara qara. Tace wayyo Allah na shiga uku na. Ta runtse idon ta sosae. Tafara krnta duk wata addu'a data zo bakin ta. Sosae kuluwa ta shiga rudu tunanin ta be wuce taya akai ita d ta kwanta bakin kofa ta tashi ta ganta kan gado? Sannan wannan abincin daga ina ya fito.? Kuluwa ganin babu mafita ga wata yunwa d take ji. Haba tuni ta sulale wajen tana addu'ar Neman taimako dan harga Allah bazataci Abincin d batasan ko na miye ba.
Nuceey luv😘
Like · Reply · Report · Jun 30
Pharidah Ahmad
🍇KULUWA🍇
41_45
Kuluwa yunwa taci qarfin ta. Ta rike cikin ta tana juyi a kan Capet., a haka bcci kadan y fisgeta. Ko 30 mins batayi b ta farka. Tana bude ido taga paper a gefen ta. da sauri ta jawo dan ganin me nene a ciki. " abinda ta gani shiya bata mamaki. Sake krntawa tayi kamar haka. " ki nutsu kici abinci banason kimin asarar kanki kinji bbynah." Kuluwa ta qarashe krtun tana Jan tsaki. Ta share hawayen d ya gangaro kan fuskar ta. Tace wlhy Allah ya isa na azzalumai kawai. Ba yanda ta iya ta rarrafa wajen kolulin abincin. Tsayawa tayi tana tunanin ta buda ko kar ta buda? Wata zuciyar tace buda mana ko kinason kashe kanki ne? Kuluwa hannun ta na rawa ta bude kular. Bata saurari wani plate d spoon ba tasa hannun tafara cin dankali d miyar kwai. Saida hankalin ta y fara dawo jikinta., sannan ta dauki cup ta hada tea me kauri. " tasha tayi kyat. Sannan tayi hamdala. Sanda ta koshi sai kuma taja tsaki tace aikin banza. Shegu azzalumai., can kuma ta bare baki tana rera kuka.
*****
WACECE KULUWA?
Hauwa Auwal Tsoho., shine cikakken sunan kuluwa. 'Ya ga HAUWA'U. Auwal Tsoho fitaccen dan dan kasuwa ne. Wanda akeji d shi a wannan nayi tamu. Babu wanda besan waye Auwal Tsoho ba. HAUWA'U itace matar sa ta farko. Saidae tunda sukayi aure Allah be basu haihuwa ba. Shekara d shekaru. HAUWA'U matar sa. Tayi iya bakin kokarin ta akan y qara aure yace shi Sam besan zance ba ae haihuwa ta Allah ce. Mutane har tsegumi suke wai matar sa ta mallakeshi. Goggo itace mahaifiyar sa. Suna zaune a Mashi can wajen Katsina. Daman can ne asalin garinsu kasuwan ci. Ya dawo dashi kano. Goggo kam babu ruwanta d shiga shirgin yara. Tana kama mutuncin ta sosae. Kuma suna shiri d HAUWA'U. Ko zancen qara aure bata yiwa danta., dan a ganin ta ai haihuwa ta Allah CE.
HAUWA'U kam ta damu matuka har kuka tayiwa mijinta akan y taimaka y qara shima yaga jinin sa. Auwal mijin ta yace toh shikenan zai duba. 'Cikin haka Allah y hadashi d abikiyar kasuwan cinsa. Zabba'u. Daman ta Dade d sonshi. Ba'a dau lkci ba aka fara shirin biki.
Bayan anyi biki d wata hudu aka tabbatar zabba'u tanada ciki. Habawa zo kuga daga kae wajen zabba'u qarshe tafara yada baqar mgn d habaice2. Itakam HAUWA'U saidae tayi murmushi kawai. Cikin shekara uku zabba'u ta haifi yara uku. Na farko salim., na biyu ishaq, ta uku rukayya. Zabba'u sosae Girman kai y qaru domin itace d gida. A wannan lkcn HAUWA'U tafara laulayi. Zo kuga murna wajen Auwal kamar a kanta zai fara samun yara. Hakan d yyi ba qaramin kona ran zabba'u yyi ba. Dan tunda ta haifi yaranta be taba murna kamar laulayin HAUWA'U ba. Cikin shekarar Allah y sauki HAUWA'U lpy. Kuma ta wahala sosae., da awa biyu HAUWA'U tace ga garinku. Auwal yyi rashi sosae. Jaririya sae kuka take. Kowa tausayin ta yake. Yyinda zabba'u murna a wajen ta kamar ta zuba ruwa a qasa ta sha. Ranar suna aka sawa yarinya sunan maman ta. Ana kiranta d KULUWA. Goggo CE ta tare d zaman ta a gidan dan kula d KULUwa.
Duk wata kulawa d so Auwal y mika shi ga tilon marainiyar 'Yar shi kuluwa. Har tayi primary. Kafin ta shiga secondary., Dad din kuluwa y fara canjawa ko kuluwa taxo wajen shi tureta yake. Koh y mata tsawa. Abun y daurewa goggo kae. Amman d ta lura sosae. Saita gano d wata a qasa. Goggo ta fara shiri gari na wayewa batayi sallama d kowa b ta dawo mashi d kuluwa har yanxu kuwa dad din kuluwa be waiwaye su ba. Shiyasa abin yake ma goggo ciwo. Kuluwa ma tun tana kewa har ta hakura. Toh wannan kenan.
Nuceey luv😘
[10/27, 4:12 PM] +234 803 325 6478: KULUWA 🍇

[10/27, 4:14 PM] +234 803 325 6478: KULUWA 🍇
53_54...
Kuluwa tana gaba ana tisa qeyar ta. Har suka kusa isa gidan. Tun kafin su qarasa hankalin kuluwa y tashi sosae. Ganin mutane a tsaye kayan su iri daya d alama masu tsaron gate ne. " kuluwa ta bare baki zatayi kuka. Wanda ya taho d ita y zare mata ido yace idan baki nutsu ba za a miki bulala dan nan gidan sarauta ne. Kuluwa ta maida kukan tana maida numfashi tana tunanin yanxu haka rayuwar ta zata ci gaba? Daga zaman kulle sai kuma zama baiwa oh Allah gani gareka. Ahaka suka qarasa bangaren hajia. Wata baiwa suka gani a kofar , wannan bafaden yace ta qarasa d kukuwa ciki tace injishi ga yarinya nan yaudae an samu. Baiwar tace toh. Daga nan y juya zuwa fada. Wannan baiwar ta kama hannun kuluwa suka shiga falon. Wayyo Aljarnar duniya haka kuluwa ta saki baki d hanci tana kallon wannan falon. Wacce sukazo tayi sallama. Sannan tayi saurin duqawa alamar girma. Tace Hajia sannu d hutawa. Wacce aka kira d Hajia ta kallesu batare d tace komai ba., wannan baiwar tayi saurin riko kuluwa d tun dazu take kallon wannan matar kyakkyawa d ita. Da ganin ta tana cikin Hutu. Kuluwa ta kalli wacce take jawo ta. Suka hada ido tayi mata alamar ta risina Alamar girma. Kuluwa ta xauna taci ina yini. Hajiar itama d tun dazu tana kallon kuluwa tanason gano wani Abu amman ta kawar d murmushin. Tace zauna d kyau enmata. Kuluwa ta zauna. Wannan baiwar mamaki y isheta dan tasan cewa d wuya kaga fara'ar Hajia sai dai koh tana tare d yaran ta koh wani Abu haka amman gashi lkci guda tayiwa baiwar ta murmushi batare d wani Abu ba... Hajia CE ta katse mata shurun d fadin ke Ma'u kinyi shiru kuma tayi mgnr kamar bataso., " ma'u a tsorace tace yi..yi..hakuri Hajia. Dama sale ne yace na rako wannan ta nuna kuluwa., sannan tace yace g shinan y samo miki yarinya. Hajiar ta kauda kanta kusan minti biyar ta dawo d kallon ta kan ma'u tace ok., tashi kubar nan wajen. Ma'u ta duka tana godiya tace angode Hajia Allah y ja daran zamanin ki, uwar gida matar sarki sarauniya babu wata bayan ke kune d fada Allah y raya Ameer d Arif. Hajia ta daga mata hannu. Ma'u ta sadda kanta Alamar godiya sannan ta kama hannun kuluwa sukayi fannin bayi., kuluwa kam baki y mutu dan yanxu ta tabbatar wa kanta tazama baiwa. Da gatan ta d komai an rabata d farincikin ta.
Koda suka fito fannin bayi., kuluwa ta zame hannun ta daga na ma'u tana kallon ta tace ke wai inane nan? Ma'u ta kalleta d kyau ta girgiza kai. Badan kuluwa ta shiga ranta farat daya b d saita koya mata hankali." Murmushi tayi tace nan fannin bayi ne., wanka zakiyi kici abinci a kawo miki kaya irin namu ki saka. Kuluwa idon ta y kawo kwalla., batare d tace komai ba tabi bayan ma'u suka tafi.
MASARAUTAR INA CE?
Masarautar kano masarauta CE wacce ta kunshi dinbin tarihi a cikin ta., tun iyaye d kakanu ake dabdala a cikin ta. Masarautace ta manyan sarakuna wanda suka gaji hakuri d gaskiya har iziwa yanxu kan sarki ABDULLAHI me ci yanxu. Sarki abudullahi Allah ya bashi hakuri d kuma kyautatawa mutanen sa. Kuma yana hukunci daidae yanda y kamata babu zalunci a cikin aikin sa.
Yanada amana d rikon gsky. Yanada mata daya. Wato Hajia HAUWA. Da yaransu biyu Ameer d Arif. Yaran sun taso cikin gata Sam basusan meye talauci ba. Gashi dukkansu basuda mutunci ba'a ganin fara'ar su sai wanda yyi sa'a. Ameer yanxu haka zuwa next week zai dawo daga krtunshi na Law. Sai kuma qanin shi sai nan da 2 weeks zai dawo. Hajia tana matukar ji d yaran ta. Tamkar kwai haka take lelaya su. Hmm toh wannan kenan.
Kuluwa tayi wanka ta sa kaya irin na bayi. Ma'u ta tsura mata ido tana kallon ta. Kuluwa ta daure fuska tace wai lafiya kike kallo na? Ma'u tace ehmana kawai dai ina mamakin ganinki kyakkyawa haka kuma ga dukkan Alamu kina cikin damuwa gaki kuma cikin bayi. Kuluwa tayi rau2 d ido. Ma'u tace yi hakuri ai tunda naga sale ne y kawo ki nasan ba ta mutunci yazo d ke ba. Kuluwa tace taya kikasan haka? Ma'u tace nasan shi duk cikin fadawan nan babu wanda yakai mugunta bare kuma ace za'a bashi ai zai iya koma miye. Kuluwa ta girgiza kai tace Ashe ba ni daya bace. Ma'u tace uhum taso muje a baki aikin d zakiyi. Kuluwa tace aikin me? Ma'u tace oh kin fiye tmby taho kin gani. Dole kuluwa tabi bayanta. Suna fitowa ana binsu d kallo. Kuluwa tadan matso kusa d ita tace wadan nan fah duk suna kallon na? Ma'u tace suma bayi ne hala sunga kinada kyau ne shiyasa kallon ki. Kuluwa ta tabe bake sannan ta juya tana kallon mutanen da manyan idanun ta ta wurga musu harara. Ma"u tayi dariya tace kina sabuwar zuwa amman zakiyi tsokana? Kuluwa tace toh ina ruwana. Ma'u ta girgiza kai tace toh wai kekam miye sunanki? Tace KULUWA. ma'u ta rike ha6a tace kuluwa kuma? Tace eh ko bakisan sunan ba. Ma'u tace kuma asalin sunan kenan.? Tace aa sunana HAUWA shine ake kirana hakan. Ma'u tayi murmushi tace yanxu naji batu. Kuluwa tace toh ke ya naki sunan? Tace Ma'u. Kuluwa tace d gske.??? Tace ehmana. Kuluwa ta share kwallar data zubo mata., ma'u tace ke meya faru? Kukuwa tace toh ai sunan goggo na kenan. Ma'u ta girgiza kai cikin tausayawa tace eyya sorry. Ahaka suka qarasa fannin hajia.
Nuceey luv😘
Like · Reply · Report · Jun 30
Pharidah Ahmad
🍇 KULUWA 🍇
55_56...
Tana nan zaune tana hutawa yyinda wata baiwa na gefen ta., tana mata tausa. Sallama sukayi Hajia ta basu izinin shiga. Yanxu kam har kuluwa saida ta sadda kanta qasa. Cikin sanyin muryar ta tace sannu d hutawa Hajia. Wacce aka kira d Hajia ta gyada musu kae batare d tace komai ba. " ma'u tace ranki y dade rakota nayi a bata aikin ta. Haiia ta dauki kusan 5 mins sannan ta bude baki ta kalli kuluwa tace zaki dinga gyarawa yarana part dinsu. Gaban kuluwa yabada dammm. Tashi guda ta rasa dalilin faduwar gaban ta. " ma'u ce ta kalli kuluwa d sauri saidae batace komai ba a zuciyar ta tana tausayin kuluwa dan babu me iya gyaran part din nan sai mutum y shirya., dama2 Arif d sauki ta wajen shi amman fah kadan shikuwa ameer sai a slow dan... Hajia CE ta katse mata tunanin d fadin ke ma'u tashi ki rakata part dinsu ta fara gyara tun yau dan zuwa next week yarima yana hanya. " ma'u ta sadda kanta qasa tace toh angama ranki ya dade. Toh amman... Saikuma tayi shiru. " Hajia ta tsareta d ido tace Amman me? Ma'u tace am daman key din part din za'a bamu. Hajia tayi tsaki sannan ta kauda kanta. Kallon baiwar d take matsa tausa tayi sannan tace jeki kawo musu. Wannan baiwar tace toh.
Ba'a dau lkci ba saiga ta tadawo d key din. Ma'u CE ta karba sannan ta kamo hannun kuluwa suka fito., kuluwa tana kallon ma'u tace ma'u nikam na shiga uku. Ma'u tace d akayi me? Kuluwa tace bakiji b waini zan gyara wa yaran ta part dinsu qila sunyi kusan biyar yaran. Ma'u tayi murmushi tace ai su biyune kuma duk maza. Kuluwa ta kwalalo ido tace na shiga uku me zanyi a part din maza? Ma'u tace kwantar d hankalin ki ai b yara bane manya ne fah. Kuluwa tace toh ai kinji yo ta ina zan kwantar d hankali na anan? Ma"u tayi shiru sannan tace kinsan wani Abu? Tace saikin fada. " ma'u tace abinda zan fadamiki yanxu shi nakeso ki dauka. Kuluwa tace toh fadi mana. " ma'u tace kinga sunan yaran Ameer d Arif. Ameer shine babba shine zai dawo next week. Tun daga kan hada ruwan wanka d gyaran daki d abinci duk kece zaki musu. Ameer yanada kyankyani bayason qazanta. Sannan baya yiwa kowa mgn sai Wanda yyi sa'a. Idan kinji mgnr ameer toh d iyayen shi ko dan uwansa yake mgn. Kuluwa tayi saurin cewa toh ya za'ayi aiki mutum bayason yiwa mutane mgn? Ma'u tace kin fiye gaggawa ki tsaya na idasa zance na mana. Kuluwa tace toh. Ma'u taci gaba d fadin., idan yanason Abu kallon ki kawai zaiyi saiki kawo masa abinda y bukata. Ma'ana idan kikayi masa mgn memakon y baki amsa toh saidae y kalleki d idonsa yake bada amsa. Kekuma sai ki nutsu harki fahimci me yake nufi. Kuluwa tace tabdijam. Ni bazan iya aikin nan ba kana tare d mutum saikace gunki., "ma'u tace ki rufawa kanki d kaina asiri wlhy akwai 'yan gulma a gidan nan yanxu zasu kai zancen ki kuma wlhy iyayensu sunaji d yaran nan idan aka musu mgnr da bata gamshe su ba yanxun nan zakiyi kwanan waqafi., dan haka kiyi shiru. " kiluwa tace toh. Ma'u tace toh muje na nuna miki. Bayan sun shiga ciki kuluwa tace toh shima Arif din haka halinshi yake? Ma'u tace aa shi yana mgn saidae b d kowa ba. Kuluwa ta tabe baki tace toh Allah y kyauta ma'u tace ameen.
Ko ina kuluwa saida suka zaga na part din. Tamkar ba'a qasar Nigeria suke ba domin ko ina yyi kyau tamkar a turai., kuma wajen y tsaru wannan shi ake kira Aljannar duniya. A wannan lkcn kuluwa tafara goge parlo sbd yyi dan kura. Ma'u ta tayata yi. Sun gaji sosae hakan yasa suka hakura d yin aikin.
"Kullum haka y kasance kuluwa tana zuwa wannan part din tana gyarawa., ko yanxun ma ita kadae ce a part din dan tacewa ma'u ta huta tunda komai y zo qarshe. Sai sauke numfashi take dan daki biyu ta gyara wato