Share this page
5 / 6
suka iya?., can ya nisa ya kalli ameer yace hakane toh amman kasan cewa babu abinda yafi hakuri dadi a duniya. "Kaga kuwa dole k rungume shi. "Ameer y tabe baki. "Arif yaga dae ameer yaki yarda dole y zage yafara lallashin ameer. Kuluwa zaune tana sharce kanta. Suna hira d goggo dan bata isa taje gun Anty ba(zabba'u)., d ruky yanzu zasu fara tsangwamar ta. Barin ma Anty ta lura kamar ta kashe ta takeji. "Shiyasa tayi baya2 dasu tunda basaso su ta rabe su.  Kuluwaaaaaaa......"ko ba'a fada b tasan Anty ruky CE. Banza tayi d ita. Sai goggo tace wai b kiran ki ake ba?. "Kuluwa ta tashi. "A falo ta iske ruky ga frnds dinta a wajen. "Kuluwa tayi sallama. "Ruky cikin tsawa tace dan wulaqan ci ana kiranki kinyi banza d mutane?. "Kuluwa bata tanka ta ba. Ruky ta kalli sauran frnds dinta. "Tace kun ganta nan ko acan kauye bata d mashin shini. "Gaba daya suka kwashe d dariya. Wata tace "ai d girman kujerar ki sarauniya kune d manyan gari kyawawa masu kashin arziki "ruky tayi fari d ido tace wannan kirarin dole na baki lada. "Wata kuma tace ke ruky Amman ta fiki kyau. "Kutumar uba., ke salema banason iskanci. Cewar ruky. "Salima tayi murmushi dan ita kadae CE me nutsuwar cikin su.  Kuluwa tana tsaye ta cika fam badon Abba b d sai ruky ta gane kuren ta."tsaki taja. "Ruky tace ke wa kikema tsaki? Kuluwa tace Wanda y tsargu. "Ruky ta kauda zancen dan tasan halin kuluwa sarai b kanwar lasa bace., tace kinga je kitchen ki girkamin abinda na fada miki jiya. "Kuluwa ta tabe baki sannan tabar wajen. Cikin lkci kadan kuluwa ta girka abinci d soye2 ta had a drinks me dadi sannan ta kwashe takai falon baki. Wow kayi kyau fah. Ameer y daure fuska yace banason iskanci wlhy saina fasa zuwan. "Arif y ware ido d Sauri yace sorry big broth., ameer ya tabe baki. "Arif kam shiru yyi dan d kyar y shawo kan ameer y yadda y shirya.  Dakin umma yaje yyi mata sallama sannan y wuce. Har bakin mota Arif y rakashi sannan fadawa suka ja mota. Wasu suka mara musu baya. Nuceey luv😘 Like · Reply · Report · Jun 30 Pharidah Ahmad 🍇 KULUWA 🍇  89_90...... A kofar gidan Alhaji Auwal tsoho wannan motocin suka tsaya. Kusan 5mins akayi wa ameer jagora zuwa falon baqi. "Ruky tana can sai tsara kwalliya take. Sai wani habaici take yiwa kuluwa ita d Anty. 'Anty kam cikin isa tace kee kuluwa... "Kuluwa dake daki tayi wanka dan tanason zuwa shopping siyo turare d ta tmbyi Abban ta ya barta. "Tace Na'am. Anty tace zo. Ba musu taje gaban ta. "Anty ta tsaya kallon kuluwa data yi kyau cikin doguwar riga tayi rolling d qaramin gyale tace. Ina zaki? "Kuluwa ta hade rai tace shopping., Anty tace iye? Lalle ma alhaji wato kece 'Yar gaban goshi d za'a bawa kudi tayi shopping koh? Kuluwa tayi banza d ita. "Ruky d take gaban mirror tana tsara kwalliya ta juyo tana kallon kuluwa tace kafin ki fita ki biya wajen "ameer' ki fara serving dinsa. "Ambatar ameer d ruky tayi sanda gaban kuluwa ya bata dammmm... An tabo mata sunan Wanda take kwana take tashi d zazzafar kaunar sa. "Muryar Anty taji tana fadin ke ruky wannan ai shirme ne., ya za'ayi ki bari tayi serving din husby dinki.? " ruky tace ohhhh Anty baki so nima na nuna masa inada class? "Anty ta tabe baki tace ke kika sani. "Ruky ta juya kallon ta wajen kuluwa tace je kiyi abinda nace saura kuma ki masa kauyanci. "Ko kadan kuluwa abin be bata haushi b dan haka kawai takeson ganin waye wannan Ameer din. "Juyawa tayi sannan ta nufi falon baki. "Sallama tayi cikin sanyin muryar ta. "Ameer d tun dazu y qagu ya tafi dan bayason a shanya shi. Duk ransa y baci. "Bude kofar yasa ameer y dago manyan idon sa "karaf suka sauqa kan kuluwa., kuluwa d ke bakin kofa tuni ta daskare a wajen kyakkyawan motsi batayi. "Ameer kam tasowa yyi d sauri besan lkcn d y furta kuluwa... Dan Allah wannan lkcn karki barni wlhy ina sonki ina kaunar ki. "Duk y rikice besan abinda yke furtawa ba. "Kuluwa kam kukane yazo mata kafin y qaraso wajen ta tayi saurin toshe bakin dan kuka yana Neman fallasa asirin zuciyar tah. "Juyawa tayi d sauri taja kofar bammm.... "Wata hanyar tabi tayi dakin goggo. Kan gado ta fada tana kuka me sauti. "Tunani take anya b gezo ameer yyi mata ba? To me zai kawo yarima gidan? Wata zuciyar tace shine Wanda ruky zata aura....take ta furta inna lillahi wa'inna ilahin raji'un shikenan mafarkin ta y tashi a aikin banza ???? Yo aikin banza mana tunda zai auri yayar ta. D wannan tunanin ta sake kecewa d kuka. Ameer rike kansa yyi sbd Sara masa d yaji yanayi. "A hankalin idon sa y canja color sbd tashin hankali d ya shiga. Shima fitowa yyi ya nufi mota. "Fadawa suka ja suka bar gidan. "Ruky ta fito cikin rangwada sai kurar motar ta gani. Ranta y baci ta juya cikin gida. Wai dgske ita ka gani? "Ameer yace haba Arif kasan bazan maka qarya ba. "Arif y furzar d iska me zafi a baki tabbas an shiga rudani. "Can yace toh yanxu y za'ayi? Ameer yaja tsaki yace toh miye amfanin fada maka Idan baka nemo min mafita ba? "Arif yace shikenan mafita dayace., shine kaje wajen Abban su kace kuluwa kkeso. "Ameer y gwalo ido waje yace ance maka kowa marar kunya kamarka? Arif yace oh haka zakace? Ameer yace an fadama. "Arif ya tashi yace shikenan ba sonta kke ba tunda baka shirya samo soyayya wajen kuluwa ba wani me rabon ya samu ko kuma nima na shiga layi......tassskkeji ameer y wanke Arif d mari Wanda hakan be taba shiga tsakanin su ba. "Ameer yana huci kamar wani kumirci yace wallahi ka sake cewa kanason matata saina maka abinda yafi haka. Yana kaiwa nan y shige dakinsa. "Arif y Dade tsaye rike d kunci., qarshe yyi kwafa y shige nasa dakin. Nuceey luv😘 [10/27, 4:22 PM] ‪+234 803 325 6478‬: KULUWA 🍇  99_100.... Yau take Friday ranar da dubban jama'a da duk sarakunan duniya suka hallari bikin dan sarkin da akeji da shi wato IBRAHIM ABDULLAHI da amaryar sa HAUWA AUWAL TSOHO., akan sadaki dubu dari ., a wannan lkcn yarima ji yake kamar an tsunduma shi a aljanna., dan ya tabbatar wa kansa ya samu kuluwa. Haka taro y watse ana taya murna har wasan dokuna anyi shi. Bangaren amarya kuwa tana can sai kuka take taqi sauraran kowa ita a dole an rabata da handsome guy dinta. Duk wani lallami anyi mata qarshe ta hakura. Bangaren su zabba'u kuwa ruky tayi kuka kamar ranta xai fita. Haka zabba'u kamar ta hadiyi zuciya dan takaici.  Zuwa dare aka tattara kuluwa aka kaita gidan ta. Wow fadar tsarin gidan bata lkci ne. Don yyi kyau sosae duk inda akasan kyau irin na gidagen sarakuna toh wannan ya fishi. Bayan an watse ango ya shigo gidan abin mamaki ya taba kofar yaji shi a kulle. "Murmushi yyi sanna ya wuce dakin sa. "Kuluwa kam da gayya ta rufe dakin dan koma wa aka aura mata ta tsaneshi. Idan y gaji saiya saketa. Haka washe gari kuluwa taki bude kofar ta., dake sai taji motsin fitar shi take fitowa taci abinci. "Abin ya damu ameer kwarai duk dauriyar sa yanxu kam ya kasa. Daya fahimci sa bayanan take fitowa saiya yi tunanin mafita. Kamar kullum kuluwa taji alamun fitar mota saita fito a daki earpiece a kunnen ta. Tana tafiya tanabin wakar. "Ameer ne ya lababa ya bude falo dan yabar motar a waje. "Tsayawa yyi yana kallon kuluwa data rike apple tana ci akan kujera idon ta a rufe ga dukkan alamu tanajin dadin waqar. "Kallon sa ya koma kan jikinta tasa "Yar qaramar Riga iya nonon ta. Sai dan qaramin skirt Wanda bashida maraba da pant dan dakadan ya wuce pant. "Shima lumshe ido yyi a zuciyar shi yana tasbihi ga ubangiji. "Takowa yyi sadaf2 yabi ta bayan ta. Yana zuwa ya rungumeta. "Kuluwa ta bude ido a razane zata calla qara ya rufe mata bakin ta d hannun sa. Ba qaramin tashi hankalin kuluwa ta shiga ba. Jikin ta yana rawa. "Ameer yyi murmushi ya juyo gabanta har lkcn idonta a rufe. "Ameer yasa hannu yana shafa pink lips dinta. "Da sauri kuluwa ta bude ido... Mikewa tayi tace nashiga 3 meyakawo k nan? Kodai mafarki nake... Wayyo Allah na....tuni ta zube a wajen. Ameer y tashi d sauri daukar ta yyi ya kaita dakinsa sannan ya yayyafa mata ruwa. "Kuluwa taja numfashi sanna ta bude idon ta a hankalin "tanabin dakin da kallo taga ba nata bane tajuyo inda yarima yake shima ya zuba mata ido. "Tashi tayi da sauri jikinta yana rawa tace dan Allah k rufamin asiri ka maidani inda k dauko ni wlhy inada aure.... Ameer y mike yace wat? Kinada hankalin kuwa? Waye mijin bayan ni????? Kuluwa ta kwasa da gudu tafito a dakin ganin ta a falo hakan yyi mugun girgiza ta. Dan tayi zaton mafarkin da take da ameer yazo y sace ta. Tunanin baya tayi dataji muryar ameer na fadin "waye mijin bayan ni?????. Oh wato shine mijin ta? atke tayi hamdala tana godewa ubangiji daya cika mata burin ta. Batasan lkcb data saki wani kayataccen murmushi ba. "Daidae lkcn shima ameer ya biyota da saurin sa. Nuceey luv😘 Like · Reply · Report · Jun 30 Pharidah Ahmad 🍇 KULUWA 🍇  101_102.... Zama yyi kusa da ita. "Kukuwa ta tsaya kallon sa. "Ameer be lura da kallon d take masa ba saima riqo hannun ta d yyi. "Sannan ya fara mgn qasa2 yace "kuluwa dan Allah ki janye wannan punishment din d kke bani, banason kina nesa dani nasan zakiyi mamakin kasancewa ta a matsayin mijin ki toh amman kisa a ranki IKON ALLAH ya wuce wasa ni Ibrahim,yarima,ameer., ina qaunar ki ina mutuwar sonki dan Allah ki soni koda Rabin Wanda nake miki ne kinji., ya karasa mgnr a sanyaye. "Kuluwa kam kusan numfashin ta ne y kusa daukewa dan tunda take a duniya bata taba jin me dadin murya da yanda aka iya sarrafa harshe ba sai a wajen ameer ahh no wonder yake kin yin mgn Ashe ba banza ba... "Ameer y katse mata tunani da fadin say something my princess. "Kuluwa ta ware ido sosae jin sunan d ya kirata sai taji wani sabon al'amari. Can kuma ta kalleshi taga ita yake kallo sannan tayi guntun murmushi Wanda be wuce iya labba ba saita tashi tayi wucewar ta daki batare d tace komai ba. Ameer ya dafe kansa y furta oh ma God yaushe yarinyar nn zata fahimci irin son d nke mata?. "Jikinsa a sanyaye shima y koma dakin sa. Kuluwa kuwa tana shiga daki ta fada kan gado tana juyi cike d jin dadi tana kuma godewa Allah daya bata ameer a matsayin mijin ta.  Kusan kullum ameer zai yiwa kuluwa mgn amman saidae tayi masa murmushi kawai wani lkcn kuma ta share shi. Sosae abin y damu ameer. "Itakam kuluwa tanason tadan ja ajinta batason ta fallasa asirin zuciyar ta. Saida suka shafe kusan 3 weeks suna Abu daya har ameer ya saba d hakan. Ranar da dare kuluwa tana kwance taji shiru ameer bezo y duba ta ba kamar yanda y saba. Domin duk dare saiya duba lpyr ta ya kuma tofah mata addu'ah yake barin dakin ta dukda ta lura y rame sosae. Kasa nutsuwa tayi ta tashi. "Dakinsa ta nufa tayi nockn taji shiru. "Hakan yasa ta tura kofar. "Ganin kwance y rufa d bargo abin y bata mmki matsawa tayi wajen shi., tadan buda bargon. "Taga idon shi a rufe tsayawa tayi ta zubawa fuskar shi ido. Can ta shafo fuskar shi taji zafiii d qarfi ta furta subhanallah. "Ameer y bude idon shi d kyar ai tuni kuluwa ta birkice ganin idon shi yyi jaaa. "Kamar zatayi kuka tace meya sameka? A hankalin yace zazzabi. Kasha mgni? Y girgiza kansa ai d sauri ta sauka kan gadon ta dauko masa mgni d ruwa. "Wani ruwan ta samo tana shafa masa jiki d shi. Kusan kwana uku kuluwa ta ke kula d ameer. "Hakan yyi mugun bashi mmki. "Yanda ta nuna damuwa d kulawa garashe abin y birgeshi har hira take masa dukdan ta debe masa kewa., kamar b itace meyi masa murmushi kawai. "Dan hakama ya langabe sosae. Ameer y murmure sosae harma yasawa ransa cikin week din zai angwance. Sbd y lura kuluwa ta sake dashi. Nuceey luv😘 Like · Reply · Report · Jun 30 Pharidah Ahmad 🍇 KULUWA 🍇  103_104... Da dare kuluwa ta fito a wanka kamar kulum ta tsaya gaban mirror ta danyi shafe2 ta. Tasa turare sannan ta dauko rigar bccn ta zata saka. "Tana daga hannun ta zata sa rigar towel din jikin ta ya zame daidae lkcn ameer ya turo kofar dakin ganin kuluwa yasa t kusa sandarewa a wajen dan babu komai jikin ta. "Kuluwa kam kunyar duniya ta isheta tayi saurin dauko towel dinta dukta wani birkice. "Tama kasa daura towel din dan data daura wani bangaren saiya zame., "ameer ne y tako kusa d ita. "Murya can kasa yace kawo na tayaki. "Kuluwa ta girgiza kanta. "Ameer yyi guntun murmushi sannan y dawo gaban ta yasa hannun shi y riko kugun ta. Suna facing juna "kuluwa d rawar murya tace dan Allah k bari zan iya da kaina plss.... "Bata qarasa mgnr b ameer y sa bakin sa a nata., sosae yake tsotson lips dinta kamar wani mayunwacin zaki. "Duk wani iya qoqarin kuluwa ta ture ameer kasawa tayi. Gaba1 kafafun su y kasa daukar su. "Qarshe ameer y jata kan gado ameer dukya birkice yana tsotson duk inda yyi masa a jikin ta., jin zai wuce gona d iri kuluwa ta calla qara amman inaaaa ameer y shiga duniyar maji dadi yyi nisa baijin kiraaa.. A wannan rana saida ameer y maida kuluwa cikakkiyar mace. "Kuluwa kam muryar ta ta dashe sbd kukan d tayi har ta suma Sbd azaba. Ameer gefe y koma yana maida numfashi., saida y saita kansa y lura d aika aikar d yyi da hanzarin sa y mike y shige toilet., bayan y fito ya dauki kuluwa yasata cikin ruwan zafi., "a take ta kankame hannun sa hawaye nabin kumatun ta tama kasa mgn. "Ameer hankalin sa y tashi y mugun tausaya kuluwa yaji kamar y cire zafin y dawo dashi jikin sa.  Wasa2 saida kuluwa tayi sati biyu kafin ta warware dan tasha wahala a hannun ameer. "Ameer kam y maidata tamkar kwai duk abinda takeso shi yake mata. "Zaman kuluwa d ameer gwanin sha'wa dan kowa yana tattalin dan uwan sa. "Dukda kuluwa ta lura ameer y na d buqata toh amman ta idan tuno ranar farko saita share batun. Yauma suna kwance "murya can qasa ameer yace my princess dan Allah yau kam ki tausaya min. "Kuluwa ta tashi zaune hawaye nabin kumatun ta cike d shagwaba tace nidae Allah aa mugunta zakamin min. "Ameer yyi murmushi yace ho my princess kedin ce akwai sweet. "Kuluwa ta rufe idon ta bayan ta jefishi d filo tace Allah banso. "Ameer yyi dariya ya janyota jikinsa yace zo kiji., "kuluwa tace naki wayon. "Ameer yace Allah d gske mgn zamuyi. "Kuluwa ta matso Jikin shi sosae. "Ameer ya shafa cikinta yace inaso naga yarana sun fito daga jikin ki bbynah., ki bani hadin kai mu nemosu plsss.... "Kuluwa tayi murmushi tace karka damu ni takace har abada kanada damar sarrafa ni yanda kkeso don haka na baka dama mu nemo yara Allah y bamu sa'a. Ameer cike d jin dadi yace tnx my princess Allah y barmin ke ., tace ameen. Daga nan hirar tasu ta canja salo. Nuceey luv😘 [10/27, 4:23 PM] ‪+234 803 325 6478‬: 🍇 KULUWA 🍇  89_90...... A kofar gidan Alhaji Auwal tsoho wannan motocin suka tsaya. Kusan 5mins akayi wa ameer jagora zuwa falon baqi. "Ruky tana can sai tsara kwalliya take. Sai wani habaici take yiwa kuluwa ita d Anty. 'Anty kam cikin isa tace kee kuluwa... "Kuluwa dake daki tayi wanka dan tanason zuwa shopping siyo turare d ta tmbyi Abban ta ya barta. "Tace Na'am. Anty tace zo. Ba musu taje gaban ta. "Anty ta tsaya kallon kuluwa data yi kyau cikin doguwar riga tayi rolling d qaramin gyale tace. Ina zaki? "Kuluwa ta hade rai tace shopping., Anty tace iye? Lalle ma alhaji wato kece 'Yar gaban goshi d za'a bawa kudi tayi shopping koh? Kuluwa tayi banza d ita. "Ruky d take gaban mirror tana tsara kwalliya ta juyo tana kallon kuluwa tace kafin ki fita ki biya wajen "ameer' ki fara serving dinsa. "Ambatar ameer d ruky tayi sanda gaban kuluwa ya bata dammmm... An tabo mata sunan Wanda take kwana take tashi d zazzafar kaunar sa. "Muryar Anty taji tana fadin ke ruky wannan ai shirme ne., ya za'ayi ki bari tayi serving din husby dinki.? " ruky tace ohhhh Anty baki so nima na nuna masa inada class? "Anty ta tabe baki tace ke kika sani. "Ruky ta juya kallon ta wajen kuluwa tace je kiyi abinda nace saura kuma ki masa kauyanci. "Ko kadan kuluwa abin be bata haushi b dan haka kawai takeson ganin waye wannan Ameer din. "Juyawa tayi sannan ta nufi falon baki. "Sallama tayi cikin sanyin muryar ta. "Ameer d tun dazu y qagu ya tafi dan bayason a shanya shi. Duk ransa y baci. "Bude kofar yasa ameer y dago manyan idon sa "karaf suka sauqa kan kuluwa., kuluwa d ke bakin kofa tuni ta daskare a wajen kyakkyawan motsi batayi. "Ameer kam tasowa yyi d sauri besan lkcn d y furta kuluwa... Dan Allah wannan lkcn karki barni wlhy ina sonki ina kaunar ki. "Duk y rikice besan abinda yke furtawa ba. "Kuluwa kam kukane yazo mata kafin y qaraso wajen ta tayi saurin toshe bakin dan kuka yana Neman fallasa asirin zuciyar tah. "Juyawa tayi d sauri taja kofar bammm.... "Wata hanyar tabi tayi dakin goggo. Kan gado ta fada tana kuka me sauti. "Tunani take anya b gezo ameer yyi mata ba? To me zai kawo yarima gidan? Wata zuciyar tace shine Wanda ruky zata aura....take ta furta inna lillahi wa'inna ilahin raji'un shikenan mafarkin ta y tashi a aikin banza ???? Yo aikin banza mana tunda zai auri yayar ta. D wannan tunanin ta sake kecewa d kuka. Ameer rike kansa yyi sbd Sara masa d yaji yanayi. "A hankalin idon sa y canja color sbd tashin hankali d ya shiga. Shima fitowa yyi ya nufi mota. "Fadawa suka ja suka bar gidan. "Ruky ta fito cikin rangwada sai kurar motar ta gani. Ranta y baci ta juya cikin gida. Wai dgske ita ka gani? "Ameer yace haba Arif kasan bazan maka qarya ba. "Arif y furzar d iska me zafi a baki tabbas an shiga rudani. "Can yace toh yanxu y za'ayi? Ameer yaja tsaki yace toh miye amfanin fada maka Idan baka nemo min mafita ba? "Arif yace shikenan mafita dayace., shine kaje wajen Abban su kace kuluwa kkeso. "Ameer y gwalo ido waje yace ance maka kowa marar kunya kamarka? Arif yace oh haka zakace? Ameer yace an fadama. "Arif ya tashi yace shikenan ba sonta kke ba tunda baka shirya samo soyayya wajen kuluwa ba wani me rabon ya samu ko kuma nima na shiga layi......tassskkeji ameer y wanke Arif d mari Wanda hakan be taba shiga tsakanin su ba. "Ameer yana huci kamar wani kumirci yace wallahi ka sake cewa kanason matata saina maka abinda yafi haka. Yana kaiwa nan y shige dakinsa. "Arif y Dade tsaye rike d kunci., qarshe yyi kwafa y shige nasa dakin. Nuceey luv😘 Like · Reply · Report · Jun 30 Pharidah Ahmad 🍇 KULUWA 🍇  91_92... Bayan kwana biyu Arif d ameer sun dawo nrml., "ameer yaje gun umma suna fira can y fara shafa kansa. "Umma tace ameer tun dazu na lura akwai mgn a tare d kai koh. "Ameer y danyi murmushi yace eh am daman.. "Umma tace daman me? "Ameer yace am daman wacce kukeson na aura na samo. "Umma ta mike daga zaman da tayi cikin daga murya tace kanada hankali kuwa ameer? Ya za ae angama mgn d ruky lkci kawai ake jira asa rana amman zaka kawo min shirme? "Ameer y sadda kansa qasa yace toh umma wacce nakeson din ai itama..."umma tace itama me? "Ameer yace itama diyar shi ce, "umma ta sauke ajiyar zuciya dan tun farko d diyar aminiyar ta marigayiya HAUWA'U taso a ayi auren sai kwatsam aka aiko musu d saqon an sace ta ai d kafin ameer y dawo daga kr2 anyi komai. "Jin shirun umma gaban ameer y cigaba d faduwa cikin raunin murya yace dan Allah umma Ku taimaka min wlhy ni kuluwa nakeso pls ummaah., "umma ta dawo daga tunanin d ta tafi ta kalli ameer tace kaje zanyi tunani. "Ameer d murnar shi ya rungume umma kamar ance ta yadda. "Umma tayi murmushi tace nikam dagani kullum baka girma ameer. "Ameer yace kai ummah. "Anan ameer yaci abinci. Har umma na mamakin cin abincin ameer kai d gani ya dade Rabon d yaci abinci d kyau.  6angaren kuluwa tunanin duniya ya isheta. "Ko Abba ya sata a gaba yace ta sanar masa abinda ke damun ta. Tace b komi. "Ganin ya damu yasa kuluwa ta saki ranta amman d ya fita a gidan shikenan.  Ruky tare d Anty tace., "nikam Anty wanne irin miji zan aura ne? "Anty tace ban sani ba. "Ruky tace nikam wlhy na gaji d wulaqan cin yarima., "Sam baya kaunata. "Anty tace karki damu ai da anyi auren shikenan kin zama tasa kin kuma zama gimbiya. "Ruky ta tabe baki tace wai su yya salim yaushe zasu dawo ne? "Anty tace next week., ruky ta daka tsalle tace wow Allah ya dawo dasu lpy. Anty tace ameen. Kuluwa zaune tayi jigum kamar kullum ta saba d hakan. "Goggo ta shigo dakin itama ta zauna., "sai a lkcn kuluwa ta dago kanta. Goggo tace saita min nutsuwar ki mgn zamuyi. "Kuluwa tace toh. Bayan ta bawa goggo attention dinta., "goggo tace yauwa so nake a cikin samarin dake zuwa gidan nan ki taimaka ki daina korar su ki samu me nutsuwar ciknsu ayi miki aure..."kuluwa tashi tayi a razane tace aure????? Na shiga3. "Goggo tace la ha ila tana tafa hannu tace ke kamar nace ki fada wuta? Ke anya lpyr ki qalau kuwa? "Kuluwa ta zube gaban goggo tace dan Allah ki bar mgnr nan ni kr2 zanyi a samo min admission. Goggo tace anki a samo miki din. Kuma ki kwan akan takon ki aure ne babu fashi., ko kuma kema y hadaki d dan abokin sa. "Kuluwa ta Dora hannu a kai ta shiga rera kuka.  Haba HAUWA'U ya zaki biyewa yaron nan. "Tunda Allah yasa angama mgn d rukayya ai shikenan koh. "Hajia tace karka CE haka alhji "a wannan lkcn ba'a yiwa yara auren dole musamman ma maza. Memartaba yace gud dole kice haka., ko ba da auren kikaso a yi masa kafin ya dawo? Alkcn basusan juna ba., oh wannan dake 'Yar aminyar ki ce bakiyi tunani auren dole ba., sai akan wannan? Toh idan ma hure masa kunne kikayi wlhy Baku isa ba., "da gemu na d daraja ta Ku maidani tsohon banza. Umma tai shiru tana sauraron memartaba sai masifa yake ta inda yake shiga ba tanan yake fita b., "saida y rage fadan sannan ta fara bashi hakuri., "memartaba jeki kiramin shi., umma tace toh. Nuceey luv😘 Like · Reply · Report · Jun 30 Pharidah Ahmad 🍇 KULUWA 🍇  93_94...... IBRAHIM., "meyasa kkeson min yawo da hankali? "Meyasa saida kaje gidan su kaga qanwar ta sannan ka dawo kace kana sonta? "Anya kana tunani Ibrahim??? Kokuma ka maidamu jarirae ne????., "kansa yana qasa zuciyar shi sae zafi take. "Memartaba yace toh bari kaji idan na sake jin xancen wata daban zan bata maka rae., wannan ai shashanci ne., "Ameer duk iya qoqarin sa saida hawaye suka fara zarya kan fuskar sa. Dago jajayen idon sa yyi kamar garwashin wuta ya kalli memartaba. "A tsorace memartaba yake kallon sa lalle duk abinda zaisa ameer kuka ba qaramin Abu bane. Amman saiya hade rae shima yana kallon sa. "Ameer a sanyaye yace shikenan daddy zanyi maka biyayya koda ace hakan zai zamemin qarshen numfashi na ne., "memartaba jikinsa yyi sanyi sosae yanajin hawayen ameer har cikin zuciyar sa., toh ma meyasa bazai yiwa

Chapter 5 of 6