Share this page
3 / 6
na Ameer Dana Arif kowa kayan dke cikin dakin daban yake.kowa d color dinsa. Kuluwa tayi jugum tana tunanin gobe idan yarima ya dawo shikenan ta koma yiwa qaton namiji bauta koh? Wasu siraran hawaye suka fara gudana kan kumatun ta. Gashi har yau har gobe tana mafarkin handsome guy dinta. Duk yanda taso ta yakice shi cikin mafarkin ta abinda y faskara. Kullum sai tayi addu'a Allah y yaye mata wannan abun., dan har abun yafara bata tsoro badon komai ba saidan ganin guy din d take a mafarkin ta kyakkyawan gaske koh a TV ita bataci karo d me kamar sa ba abun yana damunta sosae. Goge fuskar ta tashiga yi sannan ta bar part din.  Nuceey luv😘 Like · Reply · Report · Jun 30 [10/27, 4:15 PM] ‪+234 803 325 6478‬: KULUWA 🍇  63_64.... Ma'u tace hakane toh amman Wanda suke so a kaisu can din ai b dan Allah suke so b. " kuluwa tace toh sai dan me? " ma'u tace dan su dauko wani Abu mana " ai akwai mutanen d sukayi aiki a wajen daga qarshe a kamasu sunyi sata kinga kuwa ai baza'a sasu ba. " inaga dan kinada rikon amana d gsky yasa Hajia take mana murmushi Wanda b kowa take yiwa ba., sannan har yau ameer be kawo korafin qazanta b wacce yafi tsana a duniya kinga kuwa kin ciri tuta. Kuluwa ta tabe baki tace wacce tuta anan? " ma'u ta mike tsaye tace kinga sai surutu muke ke bakiyi aikin ki ba ni banyi nawa ba. " kuluwa ta mike jikin ta a mace tace hakane kam.  Tun safe kuluwa ta Shiva dakin arif tana gyara masa, duk d bawani datti ne a ciki ba. " duk shige d ficen ta ameer yana kwance kan kujera idon sa a lumshe kai kace bcci yake nan kuwa tsaf yake kallon ta. " ita kam kuluwa ta dauka bcci yake shi yasa ta saki jiki tana aikin ta. Bayan ta gama har zata fita sai kuma ta dawo dan ta tuna Hajia ta aiko ta wajen yarima. Tsayawa tayi a kansa ta rasa yanda zatayi ta tashe shi. Ameer kuwa ganin ta taho wajen sa yasa y lumshe ido. " can yaji shirun yyi yawa ya bude idon sa tsaf y sauke su kan na kuluwa., da sauri y tashi daga kwanciyar yana bin kuluwa d mugun kallo. " kuluwa ta sadda kanta qasa tace yi haquri saqone daga wajen Hajia tace a fada maka kaje tana neman ka. " ameer y bata rai sosae. " kuluwa ta sadda kanta qasa tace ina Neman afuwa idan har mgnr d nayi maka itace ta bata maka rai. Ba lefi na bane Hajia CE tace saina gama aiki na sanar maka. " sai alkcn ameer y sauke ajiyar zuciya sannan y tashi yabar wajen., " kuluwa itama ta fice a falon. Wajajen la'asar jerin gwanon motoci su suka yi tururuwa daya bayan daya suke shigowa dan auta arif kenan ya dawo. Arif ya fito a mota fadawa sai kwasar gaisuwa suke.," shi kuma d murmushi a fuskar sa yana daga musu hannu. " fannin Hajia yaje tana nan zaune tana hutawa kamar kullum. " Arif d sauri y isa gareta sannan y rungumeta yace umma tah sannu d gida. Umman tace yauwa arid y hanya? Yace qlao umma., ina Ameer kuwa? Umman tace yana wajen me martaba. Arif yace lallema yayan nan nawa ko yaje taro koh. Daidae lkcn Ameer y shigo dakin d fara'ar sa yace sorry broth naso zuwa wlhy. Arif yyi murmushi yace toh shikenan na yafe. Umma kam dariya tayi tana mejin dadin ganin su gaba1. " Ameer y tashi y kamo hannun Arif yace taso muje k huta broth. Arid yace toh big broth.  Washe gari kuluwa ta je part din su. Saida ta gyara dakin ameer sannan taje dakin Arif toilet ta shige ta hada masa ruwan wanka. Dan har lkcn Arif yana bcci. Kuluwa ta fito a dakin d sauri., " dan batason ta tashe shi. Zama tayi a falo tana jiran fitowar su. Kamar hadin baki a tare Ameer d Arif suka shirya sannan suka fito. Qarar bude kofa yasa kuluwa ta kalli inda ameer ya fito a zuciyar ta tace wannan mutumin kullum qara kyau yake.. Juyawa tayi dan ganewa idon ta waye wannan Arif din. Tana juyawa zumbir kuluwa ta Mike d mamaki tana kallon shi bakin ta na rawa tace ha.hafizzzz 👉🏻  Nuceey luv😘 Like · Reply · Report · Jun 30 Pharidah Ahmad 🍇 KULUWA 🍇  65_66.... Hafiz da mamaki shima yace kuluwa 😳. Kuluwa ta sadda kanta qasa hafiz y qaraso wajen ta d sauri yazo dab d ita. Dafa ta yyi., kuluwa ta dago kanta haka nan taji hawaye nabin kumatun ta. Ba shiri hafiz ya ciro hanki ya fara goge mata hawaye cike d damuwa yake kallon ta., be cemata uffan ba har saida ta qare kukan ta sannan y ja ta takoma kan kujera. Shima xama yyi yana kallon ta. " hafiz yace kuluwa me zan gani? Me yake faruwa? Taya kikazo kano? Meya sa na ganki cikin wannan yanayin???????. Ameer d ke tsaye tun fitowar sa dazu yaja dogon tsaki sannan y koma dakin sa. " hafiz d kuluwa suka juya suna kallon sa. " hafiz yace karki damu d wannan haka halinsa yake., " kuluwa ta sadda kanta qasa " hafiz yace ki bani amsa ta plsss. " a hankali kuluwa ta shiga bawa hafiz lbrn abinda ya faru har zuwa yanxu d take a matsayin baiwa. " hafiz cike d tausayi yake kallon ta yace kiyi hakuri kinji kuluwa., " kuluwa ta gyada kae. " Hafiz yace insha Allah zan yiwa umma mgn ta enta ki. Ki tashi matsayin baiwa. " kuluwa cike d farinciki har tana wangale baki tace kai amman da naji dadi wallahi., hafiz yyi murmushi. " kuluwa tace Allah bansan wanne hali goggo take ciki ba yanxu. " hafiz yace insha Allah ma tana lpy. " kuluwa d damuwa tace Allah yasa hakan. " hafiz y CE ameen.  Kuluwa ta kalli hafiz tayi murmushi sannan tace mekyau kace min a Abuja kke., hafiz shima d murmushi a fuskar shi yace eh kr2 nake a can kuma nafi zama acan dat's y nace miki acan nake., " kuluwa ta girgiza kai. Tace mekyau abincin ku yana ready fah. Hafiz yyi murmushi yace ke ni ba sunana haka ba. Kuluwa tace oh sorry Hafiz ta qarasa mgnr tana murmushi. Hafiz yace good kinyi daedae amman anan ana kirana d Arif. Kuluwa ta ware ido tace wow nyc name. Hafiz yce tnx. Sannan y mike yace taso muci abinci mumcy. Kuluwa ta Mike tana dariya tace aa nidai sunana kuluwa.... " juyawar d tayi taga ameer yna bakin kofa y harde hannu yana kallon dariyar kuluwa. Hada idon d sukayi yasa y bata fuska sosae yana mata banzan kallo. " kuluwa ta juya fuskar ta d sauri dan itakam bata qaunar ganin yarima cikin yanayin bacin rai ji take kamar taje taji miye damuwar shi.  Ameer kuwa binta yai d kallo yana tabe baki shi a dole saiya tsire banzan son d yake ma kuluwa., "harga Allah beso ace wacce yake mafarki ita ce matsayin baiwa ba. "Kuluwa kam qarasa wa tayi wajen hafiz d ya zauna tafara zuba masa abinci shikuma yana diban ta d hira. "Ita dai kuluwa saidae tace uhum ko aa. Nuceey luv😘 [10/27, 4:16 PM] ‪+234 803 325 6478‬: KULUWA 🍇  57_58.... Zaune yake kan daya daga cikin luntsuma, luntsuman kujerun falon., kyakkyawan saurayi ne fari tas d shi., daka Ganshi kasan ya jiqu d naira. Abinda zai baku mamaki shine duk wannan jin dadin kamar kullum yasa kanshi a sama alamar yana tunani. Har yau har gobe yarasa meke damunshi., yarasa wacce irin zuciya ce d shi. Ada y tsani y kwanta bcci sbd ita yake gani a bccin sa. Daga qarahe zuciyar shi tayi masa kamu sosae., harya fada tarkon son d besan d yarinyar a doron qasa ba. Ba kowa bane illa Ameer., ko yanxun ma ya rasa wanne irin farinciki yakeji ba akan gobe zai koma qasar shi ta haihuwa. Wata zuciyar tace toh ai kayi missing parents dinka ne., a hankali y furta yes., dukda hakan y kasa gane kansa har Allah Allah yake gari y waye... Su Kansu masu tsaron sa sunga sauyi akan kullum dan sai wani qayataccen murmushi yake Wanda hakan y haddasa musu tambayoyi a cikin zuciyar su... Dukda kullum gidan a gyare yake toh Amman yau yafi na kullum sbd dawowar yarima. Har wani decoration akayi a wajen. Gida dai yyi kyau d qamshi. Jerin motoci aka kwasa har zuwa airport dan taro Ameer... Kuluwa tunda ta tashi takejin wani nishadi d farinciki a tare d ita. Tarasa gane kan dalilin hakan., a yanxu kuma taji wata irin faduwar gaba tazo gun Hajia kenan taji kuma faduwar gaban ta y tsanan ta. Tuni ta dafe qirjinta Wanda yake barazanar ballewa. Kafin k ce me ta zube a wajen tana juyi. Haija ta kalleta d sauri ta mike tazo gunta. Jijjiga ta shiga yi amman kuluwa takasa mgn sai dafe qirjin ta d ta keyi. Hajia tasa wasu bayin suka dauke kuluwa daga wajen. Ma'u CE ta kawo mgni ciwon qirji kuluwa tasha shi Amman taji kamar xuciyar ta zata Faso waje tsabar bugawa. D kyar ta samu bcci y dauke ta. Diii Qarar motoci ne ke tashi Ameer yana daga cikin mota y dake kamar yanda y saba sai gaishe shi ake amman yyi shiru saidae y aika sakon shi d ido. Cikin takun sa na takama d kwarewa ya isa part din umman shi. Tana kwance ana mata tausa., ganin ameer bayin dake dakin suka fito. Ameer yaje gun umman shi y kwashi gaisuwa. Umma ta kalli yaron nata tana murmushi tana kuma jin dadin gama krtunshi. Hajia tace ameer y hanya. Ameer yyi murmushi yace lpy umma., "umma tace toh je k huta zuwa anjima saika je wajen me martaba. Ameer y ce toh umman yanda kikace hakan za'ayi. Kafin y fita yace umma kunyi waya d arif kuwa? Umma tace eh ai shima next week yana nan tafe. Ameer yace ohk. Sannan yasa kai y fice. Hajia ta bishi d kallo tana murmushi d godewa Allah d ya hada kan yaran ta., tana kuma gayan ya sake hade Kansu y kuma basu mataye na gari. Washe gari Kuluwa taji dadin jikin ta. Lkcn d ta je part din ameer yana dakin sa. Hakan yasa ta gyara parlo. Tana gamawa., ta tura kofar dakin shi. Ya shige blanket d gani bcci yake. Kuluwa tayi guntun tsaki a ranta tace aikin banza mutum d darajat sa d komai amman a kamoshi yyiwa qaton banza bauta. Tana shiga bayin ta shiga hada masa ruwan wanka. Ameer dake kwance y dube blanket din daya rufa har kansa. Jin qarar ruwa yasa ya Mike daga kwanciyar d yake... Ahankali y taka harya isa g bakin toilet., yana budewa kanta yana qasa jin an bude kofa Adam tsorace ta dago manyan idanun ta ta lalleshi., kuluwa tana kallon ameer tashi guda ta firgita ainun hankalin ta y fara Neman gushewa hannu tasa ta dafe kunnuwan ta dashi hade d callara Qara...... Shikuwa Ameer daskerawa kawai yyi a wajen., a xuciyar shi ya shiga karanta LA HAULA WALA QUWATI ILLA BILLAH.... Nuceey luv😘 [10/27, 4:17 PM] ‪+234 803 325 6478‬: KULUWA 🍇  59_60... Ameer kam kallon ta yake d mamaki a zuciyar shi yace toh wannan meye matsalar ta? d'aza ta ganshi tayi ihu yanxu kuma ta rufe ido., tabe baki kawai yyi ya wuce abin sa.  Kuluwa kan jin shiru yasa ta bude idon ta. A hankalin ta furta cewa na shiga uku 🙆🏻. Yaudai na hadu d gamo na. Gefenta ta juya ganin mutum tayi ya hakimce kan kujerar dining., " hankalin kuluwa yafara rabuwa wata ziciyar tace kenan yarima kike mafarki., wata tace anya? Wata tace toh idan bashi bane waye? Sai kuma jikin kuluwa yyi sanyi tasan cewa indai wannan ne toh har Abada bazata samu handsome guy dinta ba., " d wannan tunanin kuluwa ta saita kanta sannan ta isa wajen yarima. Tsayawa tayi cikin sanyin muryar ta ta gaishe shi., " ameer ya lumshe ido sbd dadin muryar d yaji kamar ana busa sarewa., can kuma y bude dara2 idon sa y kalli kuluwa carab suka hada ido., " yarima y bata fuska sosae sabanin d da fuskar take a sake b yabo b fallasa. " kuluwa tadan firgita d ganin yanayin sa. Dan haka d sauri ta shiga zuba masa abinci. " tura masa tayi gabanshi. Sannan taja gefe ta zauna. " ameer saida y dau kusan 3mins sannan y fara cin abinci. " kuluawa kam tana zaune ta gefen ido tana kallon yanda ameer yake cin abinci tamkar mace., " cike d yanga yakeyi har y gama ci., " kuluwa ganin y tsaya d cin abincin ta taso d sauri ta shiga gyara wajen., bayan ta gama ta kwashe kayan ta fita daga fannin yarima. Abinda y bawa kukuwa mamaki shine kullum saitayi mafarkin ameer yana mata tattausan murmushi., hakan yasa idan tasamu gefe saita kifa kanta tana rera kuka. Koh yanxun ma tana zaune kasan carpet bayan ta gama gyara shi tana hutawa., kanta ta Dora kan cinyar ta tana kuka., kukan d takeyi har a fili anaji duk batasan d hakan ba. Ameer yana daki yaji kukan d sauri y fito a dakinsa. " ganin kuluwa CE yasa gaban sa ya fadi. D sauri ya qaraso inda take tsayawa yyi kawai yana kallon ta dan shi bazai yi mgn ba sannan bazai taba ta ba. " sautin kukan ta kuwa ji yake kamar ana tsaka masa mashi cikin zuciyar shi. Kuluwa cikin kukan ta taji wajen ya kaure d qamshi., tabbas wannan qamshin ameer ne. da sauri ta dago kanta., " ganin yanayin ameer ba qaramin firgita ta yayi ba. da sauri jikin ta na rawa ta mike tsaye. Nuceey luv😘 Like · Reply · Report · Jun 30 Pharidah Ahmad 🍇 KUKUWA 🍇  61_62..... Kallon sa tayi idon sa ya kada yyi jajur., fuskar nan babu alamun annuru., " kuluwa bakin ta na rawa tace yi..yi haquri.. Ameer d tun d'azu ya kafeta d manyan idon sa Wanda suka rine ya ballah mata harara sannan yyi mata alamar ta fice daga falon. " kuluwa kam d sauri ta fice har tana tuntube. " Ameer yabi bayan ta d kallo daga bisani ya zauna kan kujerar sa sannan y dafe kansa d yake Sarawa., " kukan kuluwa ya daga masa hankali sosae yaso yaji miye matsalar ta Amman bazai iya mgn d Baiwa ba dan babu amfani. Rintse idon sa yyi yana tunanin anya rayuwa zataci gaba haka? Ace kai bazaka yiwa kowa mgn ba sai Wanda ka sani? Toh ya zakayi da dunbin kaunar d kake yiwa baiwar ka? Mtwssssssssssss..... Yarima yaja dogon tsaki dan aduk lkcn da y tuna wacce yake mafarki itace baiwar sa yakan ji haushi d bacin rae. " tunani yayi kawai zai dinga addu'a Allah y yaye masa wannan son marar kan gado.  Kuluwa ta rame sbd damuwa data sa a ranta. " zama tayi sannan tayi tunani mekyau. " tasan cewa ita d yarima wutsiyar rakumi tayi nesa d qasa. Lallashin zuciyar ta tayi sannan tasamu sanyi d salama. " kamar yanda aka saba kuma kamar kullum., kuluwa bayan sun gaisa d Hajia ita d ma'u. Hajia ta sanar wa kuluwa gobe Arif zai dawo so duk wani shiri ayi masa. Kuluwa ta sadda kanta alamar girma tace toh angama ranki shi dade. " Hajia tayi murmushi duk cikin bayin gidan b Wanda yake burgeta kamar kuluwa., " kuma sbd nutsuwar ta d kuma biyayya sannan uwa uba rikon Amana d gaskiya., " dan dayawa akwai bayin d sukayi aiki a fannin su yarima amman daga qarshe za'a samesu d yin sata. Kukuwa kuwa tsaf Hajia ta karance ta bata d halin irin wannan mugun halin kuma abinda y bawa Hajia mamaki shine ko sau daya yarima be kawo mata korafin kazanta ba. " dan Wanda aka kawo su kafin kuluwa wasu Sam basu iya gyara ba bare yanda zasu tafi d yarima.  Kuluwa suna komawa daki ita d ma'u., saita rafka uban tagumi. Kusan sau uku ma'u tana mata mgn amman taji shiru., " ma'u ta Shiga jijjiga ta. ' firgigit kuluwa ta kalli ma'u tace lpy? Ma'u tace inafa lpy tunda ke baxaki fadawa kowa damuwar ki ba? Tun yaushe nake binki ki fadamin damuwar ki kinki gashi sai Dada ramewa kike kina kashi. " kuluwa tace aa ba kimai fah. Ma'u ta tabe baki sannan tace toh yanzu kuma tagumin me kike? " kuluwa tace hmmm tunani nake gobe idan Arif y dawo wanne irin hali ne dashi. " ma'u tace kin manta na fada miki halin wancan? " kuluwa tace dan tunamin. " ma'u tace wancan yana yin mgn amman fah ga Wanda yyi sa'a, kuluwa tace toh ai kinji duk kanwar ja CE. "Ma'u tace aa ai yafi ameer kirki. Kuluwa ta sauke ajiyar zuciya sannan tace ni wallahi na gaji d wannan bautar kawai su sallame ni. " ma'u ta kalleta tayi dariya tace toh ai ke aikin ki me sauki ne acikin saukakawa. " kuluwa tace wannan bautar itace sauki? Ma'u tace sosae ma. " mutane dayawa suna son yin aiki a fannin su yarima. Kuluwa ta tabe baki a zuciyar ta tace nida zan samu a canja min zanfi kowa jin dadi ko dan idanuwa nah zasu yi nesa d ganin yarima zuciyata kuma ta rage bugun d take min a duk lkcn data kusanci inda take. " ma'u ta dafa hannun ta tace ke kinaji na kuwa? Kuluwa tace eh to amman Wanda suke son a basu fannin su yarima meyasa baza'a basu b kinga mutane hudu sun isa suna gyara part din Amman mutum daya ai abun dayawa wallahi.  Nuceey luv😘 [10/27, 4:18 PM] ‪+234 803 325 6478‬: KULUWA 🍇  67_68... Bayan ta gama hafiz yace toh mumcy zauna muci abinci. " kuluwa ta ware ido tace rufamin asiri dan Allah., " hafiz ya bata fuska yace ki sa hannu muci naceee... " kuluwa idon ta ya kawo ruwa tsugun nawa tayi tace dan Allah Arif kamin afuwa wlhy bazan iya ci d kai ba. " Arif yace sbd me? Kuluwa tace nifa baiwa CE karfa k manta. Arif tace toh Debi kici. "Kuluwa tace aa idan kun gama sai naci. "Duk yanda arif yaso kuluwa suci abinci qi tayi. Dan dole yasa ya haqura. Bayan sun gama cin abincin. " kuluwa ta sanar musu d cewa Hajia tana Neman su. 'Arif ne kadae yace toh., dan mulkin kuwa banza yyi kamar besan ana wani Abu ba" toh daman shi ba mgn yake yiwa mutane ba. Saida suka fita kamar kullum kuluwa itama ta samu taci abinda suka rage kafin ta fitar d kuloli. Arif d Ameer zaune wajen umma bayan sun gama hirar su. " umma tace yauwa memartaba shi keson ganawa daku dan haka kuje ku same shi. " Ameer y bata rae sosae. " umma tace kai ameer lpy kke bata rai? Ameer y kauda kansa. "Arif kam murmushi yyi sannan yace umma kema fa kinsan dalilin fushin nan. " umma tace toh y za'ayi dole k rungumi abinda sarki zai CE. " Ameer d kyar y iya furta mgn yace haba umma waifa Ruky yakeson na aura ji fah. Umma tace toh kayi biyayya mana. " Ameer yace nidai gsky.. Sai kuma yyi shiru. Umma tace gsky me? Ai duk abinda y faru Kaine ka ja., inace tun wuri akace k kawo mata amman kayi biris d zancen? Ai b yanda za'ayi mu sa maka ido. "Ameer hankalin sa y tashi yana tunanin shi kuma haka qaddarar tasa tazo kenan? Shi me zaiyi d ruky? Toh b ma wannan b., taya zae iya budar baki yace baiwar sa yake so?? Kaii inaaa bazai yiwu ba., duk manyan matan d ke son shi yake sharesu., amman y rasa wacce zai qare d aure sai BAIWA., tirr d ke zuciyata...... Ji yyi umma ta katse masa tunanin d fadin ya kuma kayi shiru? Ameer yace b komi. Umma ta tabe baki sannan tace oya ku tashi ku tafi.  Jiki ba kwari ameer y mike Arif ta rufa masa baya yana murmushi hade d mamakin taurin rai irin na yayan shi. " me martaba ne yake yiwa ameer zancen auren shi d ruky 'Yar aminin sa. " Ameer yace dan Allah dad amin afuwa wannan karan na sami wacce nakeso. " me martaba cikin hargowa yace aikin banza aikin wofi., ni zaka mayar qaramin yaro? Wancan karan ai haka k fadamin., " na kyale ka toh wallahi yanxu baka isa ba. " Ameer ya dafe kansa shi ba gwanin son surutu bane gashi me martaba ya sashi a gaba sai fada yake masa. "Arif ne yyi kokarin bawa dad hakuri ganin ransa y baci. Da kyar dad yyi shiru. " Ameer t dago jajayen idon sa yana kallon dad yace dan Allah ka bani dama ta qarshe dad zan kawo ma wacce nakeso.  Dad yace No. Ameer kamar zaiyi kuka yace plss dad. Memartaba yace toh shikenan na baka 2 month matukar baka fito d mata ba., toh b makawa zan hada auren k da ruky 'Yar amini na Auwal.  Ameer yace toh dad na gode.  Ahaka suka baro memartaba. " Ameer iya tashin hankalin d Neman mafita kam y shiga amman y rasa mafita d ya dace yabi. " tmbyr kansa yake shin zai iya rabuwa da dunbin son d yake yiwa kuluwa? " can kuma y sake shawara yace insha Allah zaiyi iya bakin kokarin sa ganin ya cire son kuluwa a zuciyar sa. Nuceey luv😘 Like · Reply · Report · Jun 30 Pharidah Ahmad [2/10, 9:57 PM] Nuceey luv😘: 🍇 KULUWA 🍇  69_70... Duk yanda ameer yaso y cire son kuluwa a zuciyar shi abin ya faskara saima jin sonta d yake yana qara girma cikin hrt dinsa. Shikuma har ga Allah yana ganin ji d isa d sarauta bayajin zai iya auren baiwar sa. Kuluwa xaune tayi tagumi tana tunanin yanda zata cire son yarima a xuciyar ta., "tsaf tayi nisa a tunanin ta. Ji tayi an dafa ta. Kuluwa tayi saurin juyowa d sauri. " ganin ma'u CE yasa ta qaqalo murmushi. "Ma'u tace kekam kullum kina cikin tunani amman kin qi sanar min kona miye. "Kuluwa tace dole na kasance cikin tunani mana., " bansan wanne hali goggo take b., "ma'u tace eyya ki rage tunani toh. "Kuluwa ta gyada kai.  Kuluwa ta mike. Ma'u tace ina zaki? Kuluwa tace wajen mekyau. "Ma'u tace kullum kina tare d Arif kodae2 kuluwa ta kwalalo ido waje tace kodai me? "Ma'u tayi dariya tace aa idan tayi tsami zamuji. "Kuluwa ta yatsina fuska a zuciyar ta tace dama d ameer nake hira kamar yanda nake d Arif da ya ragemin radadin da zucita take ciki... Ma'u ta katse ta d fadin kin wani yi shiru ko kin tafi tunanin shi ne? "Kuluwa ta jefa mata harara tace Allah ya sauwake. "Ma'u ta rike ha6a tana murmushi tace uhum Allah y kyauta. "Kuluwa tace ameen. "Har zata wuce ma'u tace laa ban baki labari ba. "Kuluwa 'Yar son labari tayi maxa ta zauna tace inajinki. "Ma'u ta harareta tace toh b yanxu ba. " kuluwa tace plss mana. "Ma'u tace uhum wai fah Ameer ne zaiyi aure memartaba zai hadashi d 'Yar aminin sa. "Tunda ma'u ta ambaci sunan ameer cikin kuluwa ya bada qululululu....."Hankalin ta yyi mugun tashi. Duk tasan ita b wata bace face baiwa amman zataso ace itace matar ameer. Take taji tana kishin wacce za'a bama ameer ranta y baci sosae Ma'u ta jijjigata tace ke dallah ina baki lbri kinyi shiru. Kuluwa cikin qarfin hali tace sorry inajin ki. "Ma'u ta tabe baki sannan tace amman fah y bashi nan d 2month y kawo wacce yakeso d kansa. "Atake kuluwa ta saki wata irin ajiyar zuciya. "Ma'u ta kalleta d sauri. "Kuluwa ta tashi dan batason ta fahimci wani Abu. Da sauri tayi fannin su yarima a hanya tana tunanin hanyar d zata bullo danta sanarwa yarima tana son shi. Har sauri., hankalin ta baya tare d ita. Dan haka tana shiga tayo karo d mutum kadan y rage ta fadi. Amman taji an riko ta. Nuceey luv😘 [10/27, 4:19 PM] ‪+234 803 325 6478‬: KULUWA 🍇  71_72... Da sauri tayi qoqarin zame jikin ta., dan ta lura d ameer tayi karo zuciyar ta sai dukan 3 3 take.

Chapter 3 of 6