da abinda yafaru sam yamanta da yarinyar gaskiya bai kyauta ba,
"Kagansu jikin da sauƙi,"?
"Muna tare yanzu haka,"
"Kuna tare kuma? Kodai jikin natane yasake tashine,"?
"A'a kawaidai da matsalane,"
"Matsala kamar yaya,"?
Kallon Ameera yayi kafin kuma ya ɗauke kansa, Agarce yace"issues ɗin gidan zamane," gayamasa komai yayi
Jinjina kansa yayi cikin sigar tausayi yace"Nasan komai Auwal bakada gurin Ajesu Kawai kuzo gidana dake nan maitana rod kaitsaye"
"Okay my friend thank you for understanding, Au wai ina Amarya,"
Tsaki kawai yaja tareda kashe kiran, shi kuwa murmushi kawai yayi
"Amma meyasa zakagaya masa sirrinmu bayan Kaine Kawai muka gayama,"? Cikin ɓata fuska tayi maganar
"Tsakaninmu da Barr. babu Ɓoye sirri duk damuwan ɗaya sai ɗaya yasani kuma indai ɗaya yasani zaibama ɗaya mafita, kuma shi bawani bane domin yamafi wani jinina babu abinda bayamun sanadinsa mahaifinsa yasa nazama Dr Kinga Yawuce wani gareni, kuma idan zaki tuna shine yasanki domin shine silan haɗuwanmu dake saboda shine yabugeki so bawani bane,"
Shuru kawai tayi bata sake magana ba aranta tana tunanin dama shi BARRISTER ne? Yanada kirki kenan"
Murmushi yasaki"sosai Kuwa Barr. Ne sunansa *BARRISTER ARMAN* kuma yanada kirki sosai, shin kinsanshine? Kodayake duk wani mai Ma'amala da media bazai rasa Saninsa ba amma yanada kirki nangaba kaɗan kece dakanki zaki bada labarin Hakan..
Sai kusan 12:00 Am kafin Samha tatashi tayi wankan tayi sallar wasu shegun riga wando tasaka fitowa tayi ganin babu komai kan danin ranta yaɓaci zama tayi ɗaya daga kujerun parlourn tana masifa "wato saboda tsabar walaƙanci shine tafiya abinsa Yabarni ba breakfast kuma gidansu ba'a aikoba," nocking taji kamar bazata tankaba kafin kuma tamiƙe "wai waye ne haka,"? Cikin masiha tayi maganar tana buɗewa
Ƙanwarsa Anisa tagani tsaye riƙe da Basket, ɗanbata fuska tayi,"lafiya zakizowa mutane tunda farar safiya kuma kina nocking kamar zaki cirewa mutane ƙofa,"?
Cikin ƙufula Anisa ta'aje mata Basket ɗin ƙasa,"idan Kinga dama ki ɗauka inkuma baki ganiba kibarshi Banza Kawai," juyawa Anisa tayi zata wuce aiko cikin sauri samha tacakumo wuyan riganta Abaya ta ɗauketa mari,"dama Nasan Bakida kunya ke Bakida tarbiyya ba'a koya Miki girmama manya bane ko su iyayen naki suka turoki da wannan ruɓaɓɓen Abincin kimin rashin Kunya saboda shin,"?
Anisa da zafin zuciya ai ko tuni dambe ya kaure tsananinsu,
"A lokacin kinrasa jini dayawa fa, Shine yabaki jinin kuma shine yabiya kuɗin zama jinyarku Ni Kawai mai kulawa ne,"
Cikin mamaki tabishi da kallo
"Nagaya Miki ai *BARRISTER ARMAN* Yanada kirki amma sainan gaba zaki fahimta
Arman kuwa barin gidan yayi amma yabawa maigadin makullan gidan idan Auwal yazo yabashi, shi kuma yanufi gida,
Suna isowa Ganin shine maigadin ya buɗe masa suka wuce,
Kasa haƙuri Adda tayi tace"amma Dr ina kakawomu,"?
"Mama gidankune in Sha Allah yanzu shine mazauninku,"
Da mamaki Dukansu sukace"gidanmu kuma,"?
"Eh nan zaku zauna in Sha Allah, muje ciki kugani,"
Makullan maigadin yabasa suka shiga ciki,
Ganin gidan mai kyau ƙaraminr amma kuma yayi kyau babu Abinda babu Aciki,
Godiya sosai sukama Auwal domin A tunaninsu shine yamusu kyautar,
Yana shigowa yagansu daga Ƙofar shiga parlourn suna dambacewa maigadi yana daga gefe da driver ɗinda yakawo Anisa sai haƙuri suke bayarwa amma kamar zugasu suke,
Cikin takaici baƙinciki ɓacin rai ƙunar zuci yafito motar ko parking baigama da kyauba yanufosu yana daka musu tsawa.......................... ........
```KASH GASHIDAI MUNKORO AMMA LOKACIN YAMUNA HALIN NASA, LAIFIN DAƊI ƘAREWA! BAWAI LABARIN YA ƘARE IYA NAN BANE AKWAI A'A DA SAURA KUMA KUNSAN DOLE DA SAURA DOMIN AKWAI CHAKWAKIYA FITINTUNU DAGARKA RIGIMA YAUDARA SOYAYYA 💔 CIN AMANA AGABA,...
SHIN WANE HUKUNCI BARRISTER ARMAN ZAI ƊAUKA KAN AMARYARSA DA ƘANWARSA DASUKE DAMBACEWA GABAN DRIVER DA GATE MAN?
SHIN ZEZY TAMANTA DA KUDURIN KAWO PHOTONDA TA ƊAUKA NA ARMAN DA AMEERA?
SHIN WANE MATAKI SAMHA ZATA ƊAUKA IDAN TAGA HOTON? SHIN WANE ZAMA ZASUYI BAYAN IRIN MATSALOLINDA SUKE FARUWA TSAKANINSU DA ARMAN? ANYA KUWA BABU SIHIRI AJIKIN ARMAN?
IDAN PAPY YACI KARO DA HALIN SAMHA WANE MATAKI ZAI ƊAUKA?
SHIN YAYA MAKOMAR AMEERA WAZATA AURA? SHIN BAKWA TUNANIN AUWAL YASOMA SONTA? IDAN ARMAN YAKAMU DA SONTA YAYA KENAN? SHIN WACECE SAMHA? WAYE BARRISTER ARMAN? WACCE AMEERA? WAYE DR AUWAL? MEYASA MAHAIFIYARTA TAKE ZAMA GIDAN BABA SANI?... AKWAI TARIN TANBAYOYI DAYAWA DAMA TARIN AMSOSHI WAƊANDA NICE KAWAI MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KKHAUSAR QUEEN OF WRITER'S HAUSA NOVELS 📖 📚 📖 📚 AND DESIGN GRAPHICS 🎊 🥳 🎉 ✨ 💥 NICE KAWAI NAKEDA ANSA AMSAR KUMA TANA CIKIN LITTAFIN BARRISTER ARMAN! COMPLETE ƊINSA ZAKU IYA SAMUNSA 400 KACAL KUNEMENI A 07064904617 KO 07031012948 NAGODE!```
_11/1/2026 JANUARY SUNDAY_
_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_
WHATSAPP NUMBER 07064904617 OR 07031012948
An dauko wannan littafi daga shafin https://thausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://thausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://thausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://thausanovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.thausanovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels