Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*
................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```
```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen ɗaya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~
sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU```
_JANUARY 2026_
_FREE PAGE 21 TO 30_
_*SECOND TO THE LAST FREE PAGE IN SHA ALLAH*_
_KANA KINA KUNA MUNA SUNA BUƘATAR SON SAMUN WANNAN LITTAFIN ƘARASA KARANTASHI? TO KUBIYA 400 KAWAI DOMIN MALLAKAR NAKA NAKI KAKU NAMU NASU CIKIN KWANCIYAR HANKALI... BARRISTER ARMAN! LOVE STORY 💔 🔏 💔.... ZAKU IYA NEMANA A 07064904617_
........Cikin tashin hankali Arman yataka birki, dukansu kusan Atare suka fito Cikin tashin hankali sukayo kanta, jininda ke fita daga kanta shiyafi komai ɗagamusu hankali musamman Arman domin tsoronsa kada tamutu A silanshi,
Batareda tunanin komai ba ya ɗauketa Auwal yabuɗe masa bayan motar yashigarda ita, yazauna kusada ita ya ɗauke Hanky ɗinsa yaɗora kangoshinta tareda dafewa,
Ƙoƙarin Shiga motar suke saiga Sumayya ta iso gurin Aguje itama tana kuka da kiran Aunty, dakatawa Auwal yayi tareda kallonta yace"ke lafiya"
"Munzo da Adda babu lafiya Aunty kuma naga kunsata mota,"
"Eh zamu taimaketa ne itama babu lafiya ina Addar take,"?
"Itama kutaimaketa dan Allah kada tamutu,"
"Muje naganta," yabi bayan Sumayya
"Kai Auwal ina kuma zaka kana ganin halinda wannan yarinya take ciki,"
Baiko tsaya saurarensa ba yabi bayanta,
Shikowa fitowa yayi dakansa yaja motar Aguje yanufe barin ƙauyen
Dama Auwal karatun lafiya yayi hakan yasa yasoma ƙoƙarin dawowa da Adda numfashinta suna cikin hakan kuma baba Sani yazo da motar suka ɗauketa suka shiga dukansu inda yabar Barr Arman yadawo amma baigansaba hakan yasa yagane yawuce hakan yasa suma suka nufe Asibiti,
Baitsaya ba dai Asibitinsu Auwal yana Zuwa ko parking baigama daidaitawa ba ya ɗaukota kamar wata baby yayi ciki da ita,
Kamar daga sama Zezy taga *BARRISTER ARMAN* rungumeda wata macce, ai Kuwa ta tsaya tareda ɗaukarsa photunan, hakan bai isheta ba kuma Saida tabi bayansa A fakaice dominson ganin fuskar Wacece,
Yana Shiga nurses sukayo kansa Domin Brr Arman ba ɓoyayyen Mutum bane kuma yakanzo gurin Auwal, hakan yasa Cikin sauri Aka Ansheta Akashiga Emergency room da ita, Safa da marwa kawai Yasoma, tsoronsa kada ƴar mutane tamutu tasilanta Sam yamanta da maganar Samha balantana wani kuma pick Nick wayarsa tana mota Kuma yabari
Har ƙarfe ko sallah baisamu yayi ba yana nanan tsaye domin son sanin yaya take,
Zezy Kuwa taƙi tafiya ko ina dukda kiranda Yake shigowa wayarta na sauran ƙawayensu domin zuwa pick Nick ɗin amma taƙi ɗagawa daga ƙarshe ganin zasu iya janyo hankalin mutanen kanta yasa tasaka wayar Flight mode, takoma ɗaya daga kujerun da ke nesa dashi ta zauna lokaci lokaci takan juya takallesa A fakaice kuma tayimasa photuna dominduk ya firgita,
Wani dr yafito ganinsa tsayen Cikin kwantarda hankali yace"sorry Barr Ashe kananan tsaye Yakamata kaje kaɗan huta she will be okay,"
"Taya zan iya tafiya bayan nine silan Zuwantanan tana raye kodai tamutu,"?
"No Barr she will be okay kamar yarda nagaya maka, kawai dai tabugune A goshi shine ya fashe sai kuma tsorata datayi amma tana lafiya saidai muna buƙatar ƙara mata jini, nasaka Abincika mana gurin saida jinin ko za'a samu wanda zaimata dan naga ita ɗin " O" negative ce kasan jinin na manyane yakanyi wahalan samu,"
"Nikaina shine jinin nawa muje aɗiba Asakamata,"
"Amma Brr kace bakasanta ba iya Accident kawai kuka samu kataimaketa ka kawota Asibitin Kuma shine harda bata jininka,"?
"Kaga Salman banason yawan tanbaya ko ƙorafi ai jinin nawane so muje Asakamata,"
Shiga wani ɗakin gwaji Akayi dashi dan gwada jinin kafin A ɗiba, hakan yasa cikin sauri Zezy tayi wuf ta shiga ɗakin tareda sake mata photo dama video short cikin Sauri tafice,
Shikuwa jinin yayi hakan yasa Akaɗiba Akasamata saida yaga Angama kafin yatafi gurin sallah yanadawowa jiri da yunwa na gajiya suka kadashi dole shima suka kwantar dashi,
Auwal kuwa Ƙaramar Asibitin dake kusa suka tsaya kuma Alhamdulillah anyi nasaran ceto ran Adda saidai kuma tanada buƙatar Ayimata Aiki A huhunta saboda matsalan numfashi datakeda,
Yanata kiran Brr amma baya ɗauka, yayiwa baba Sani bayanin komai,
Harkusan magariba Shuru hakan yasa Dole yabarsu yafita yagani gashi har Samha tana kiransa harda kukanta kan sunwalaƙantata gaban bainar jama'a,
Samha tayita kiransa baiɗauka ba hakan yasa hasala,
Duk yadda zezy taso haɗuwa da ita aranar hakan baiyuba domin Alhajinta ya sauko gari dole tabishi Zuwa Hotel kuma ƙa'idansa idan suna tare babu fita ko ɗaga waya wannan yasa batasamun damar kaima samha wannan Labarin ba amma tanajiran wucewar Alhaji dantakai mata tagani,
Dr Salman yakira Auwal yagaya masa halinda Ake ciki hakan yasa kaitsaye yayican, koda ya isa Bacci yake ita kanta bata farka ba domin Anyi musu Alluran bacci,
Saninsu Umma zasu damu yasa yakira Aunty zara yagaya musu, aiko suka iso Asibitin,
Yasake komawa indasu Adda yanemo transfer ɗinsu zuwa tasu Asibitin dayake tasu babba ce take yasamu yamaidasu can ganinta yasa hankalinsu ya kwanta,
Sai kusan 10:00 Pm ya farka da salati Abakinsa, ganinsa A office ɗin Dr Salman yasaka yatuna fitowa yayi nan suka haɗudasu Auwal da Aunty zara sai Anisa domin ganin yana lafiya yasaka su Daddy da kaka suka koma gida,
"Sannu Bro," Anisa tafaɗa
"Yawwa Aunty zara Meyasa kukazo bafa komai bane ina lafiya,"
"Haba dai Arman kasan zuwanmu dolene yanzu dai hankalinmu yakwanta saimuje gida kahuta ai,"
"Bari naduba wake situation take yanzu"
Ɗakin yanufa gamida sallama, Su Baba sani suna Tareda ita Addace dai ke kan ɗayan gadon tasamu Bacci,
Gaisawa Sukayi kafin yatanbaye jikinta dakuma bada haƙuri
Suna cikin maganan tasoma motsi ƙaramin bakinta yana kiran sunan Adda,
Shidai kallonta Kawai yake yakasa matsawa gashin kanta duk yawani baje kan pillon, Aransa yace kilama duk gashin dokine,
Babasani yamatsa kusa da ita"Yasoma magana da ita da fulatanci yana cewa tanatsu Adda tana lafiya"
Hakan yasa tanatsu tafeda buɗe idanta suka faɗa kansa kallon mintinan sukama juna wanda Nikaina nakasa fassara kallon daga ƙarshe kuma yabankamata harara tareda cewa mayya, Ahankali ai kuwa duk tazara tsakaninsu amma saidai taji sautin kalmar tasa Akunnenta duk da tayi Amfani da motsin laɓɓansa ne tagano Abinda yace, itakuma kallon namaki take masa Meya kawosa nan? Idan zata tuna shine wannan guy dabashida kirki
Batakai ƙarshen zancen zuciyar taba tatsinkayo Muryarsa yana faɗin"to baba zanwuce sai zuwa safiya idan Allah yayi zanshigo in Sha Allah Allah ya ƙara Afuwa,"
"Ameen Ameen ɗan Albarka mungode sosai Allah yamuku Albarka, amma meye sunayenku,"
Auwal ne yatsaya gaya masa, Shikuma yafice
*BARRISTER ARMAN* tamaimaita sunan A zuciyarta, cikin wani yanayi
Bayan sun koma gida baikobi takan wayarsa ba yasoma shirin Bacci domin gobene ɗaurin Auran nasu, Auwal nema yake gaya masa yadda sukayi da ita koda yaduba wayarsa taga tarin miss call ɗinta sanin Akwai daru da masifa yasa baima kirataba yabari sai gobe idan anɗaura ai magana taƙare,.
Duk irin fushinda tayi bazata iya barin Afasa Auran ba kuma Auwal yamata bayanin komai hakan yasa tasauka
Manyan mutanen suka shaida ɗaurin Aure *BARRISTER ARMAN* da Amaryarsa SAMHA Akan Sadaki Naira Millon ɗaya
Mutane sunyi yawa sai murna suketayashi da photona suke, baisamu damar zuwa gidansuba Saida yamma suka haɗu domin Zuwa reception, sunyi kyau sosai kuma Anga rashin kunya gurin Samha domin duk rabin jikinta yanakan nashi bako kunya ragowar cake ɗin bakinta tabashi yaci, Aiko gurin ya ƙarad'e da ihu sosai Aka kashe kuɗin gurin domin Samha ba ƴar ƙaramin mutum bace kuma itace Kawai gareshi Macce, sai kusan yamma suka tashi bayan Samha tasha rawa abinta Cikinma yana hanata ruwan,.
Auwal ne kawai yasamu leƙasu a asibitin tareda gaya musu Auransa, batasan Dalili ba Kawai taji rashin jindaɗin auren nasa, suma Zuwa yamma Aka sallamesu suka sauka gidan Abdullahi yayanta zuwa safe su mama suka koma Yobe...................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_
Whatsapp number 07064904617 or 07031012948
*BARRISTER ARMAN !* LoVe StORy
_PAID BOOK ₦400 ONLY_
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (35) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (36). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI ☠️ 💀 ☠️ (41) BARRISTER ARMAN!
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *BARRISTER ARMAN!* LoVe StoRy
PAID BOOK ₦400 ONLY
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*
................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```
```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen ɗaya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~
sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU```
_JANUARY 2026_
_10/1/1026 SATURDAY JANUARY_
_FREE PAGE 31 TO 40_
*_LAST FREE PAGE IN SHA ALLAH, INA ƘARA MUKU TUNI IYA 400 AKWAI ZAKA ZAKI ZAKU ZASU BIYA DOMIN MALLAKAR COMPLETE ƊIN WANNAN LITTAFIN, BARRISTER ARMAN LoVe StOrY 💔 Zaku iya nemana A 07064904617 Whatsapp ko kira_*
.....................Abokansa suka rakashi ɗakin Amarya domin yin Addu'a da barkwanci aiko Amarya ba kunya duk wani zance da ita ake saboda Samha akwai wayewa sosai saidai wani lokacin itama miskilace ta ƙarshe,
Watsewa Abokan sukayi cireda girmama rashin Kunyarta, shikanshi Arman yaji babu daɗin yarda tawani bada fuska Ana fira da ita bayan tana Amarya, rakasu yayi yadawo ɗauke da ledan kazar
Ganinta yayi tafito daga wanka da ita sai ɗan ƙaramin towel
Baki sake yake kallonta yana jinjina rashin kunyarta kowani ɗarrr naganinsa batayi ba kuma abin mamaki yanzu yanzu harta iya cire kaya,
Cikin ƙarfin hali Yaƙarasa shigowa da Aje ledan Yace"wanka kikayi,"
"Eh beb nagaji ne ga zafi kaima yakamata kaje kayi,"
"Okay Amma kikoma toilet ɗin kiyi Alwala kizo muyi Sallah nafila, domin godiya ga Ubangiji,"
"To kazomuje muyi tare mana,"tafaɗa cikin shagwaɓa
Murmushin ƙarfin hali kawai yayi amma Aransa yana jinjina hali irin nata, duk da zaɓince Macce wayayya ƴarboko amma Abin nata saiyake ganin kamar yayi yawa, cikin ƙarfin hali yace"jekiyi Nima zanyi tawa," baijira Ansarta ba yafice ɗakin
Toilet ɗin takoma tayi Alwala hijab tasaka tanata mitan girman hijab ɗin tazauna bakin gado ganin baidaiwa yasa Kawai taɗauke naman tabishi zuwa ɗakinsa,
Shikuwa ruwa yawatsa ya sauya kaya Zuwa jallabiya fara Sol yana ƙoƙarin rufe wardrobe saigata tafaɗo bako sallama
"Beb bakadawo naga kajima kuma inason na kwanta nagaji,"
"Amma dear ai ƙyayi koda nocking ne idan sallama bata samu ba,"
Ɗantura baki tayi"wai yauma a irin wannan ranar saika nuna halinka haba honey waimeyasa kakeda yawan ƙorafi Akan ƙaramin Abu,? Zuwan nawa ɗakin naka shine illaba to kayi Haƙuri Bazan ƙaraba," tana ƙarasa maganar ta'aje masa ledan tayificewarta Azuciye tanajin yana kiranta amma bata kulashi ba,
Ajiyar zuciya ya sauke tareda zama gefen gadon yana dafe kansa, baisan Meyasa suke saurin samun matsala ba duk da irin sonda sukema juna itadai tanada matsala wanda kuma idan Akayi magana akai yanzu zatayi zuciya, Afili yafurta Allah yaganar dake Samha
Miƙewa yayi yabi bayanta koda yashigo ɗakin hartayi kwanciyarta sheshshekar kukanta yaji zama yayi bakin gadon Ahankali yace"haba Wife meye abin kuka kuma,"
Banza tamasa ta nacigaba da kukan
"Shikenan is okey Bazan ƙaraba Amma Kema Yakamata ki gyara Wasu abubuwan kinsan ina sonki ai Please kinatsu muyi rayuwar Farinciki da kulawa da juna kinfi kowa Sanin waye *BARRISTER ARMAN!* Yanzu gaki A matsayin matarsa so please kinmaida hankali muyi rayuwa mafi inganci kinji matata," da irin waɗannan kalaman masu daɗi da sanyi yayita amfani dasu haryasamu ta sauka, sallan yajasu, kamar yadda Shari'a tace miji yayiwa matarsa hakan yamata saidai abinda yafi sakashi tsoro kasa Ansa tambayoyin Addinin datayi, wankan tsarkinma dakwai gyara daga cikin yarda tamasa bayani, amma dai Aransa yayi kudurin koyar da ita cikin Sauƙi da dabara,
Taresukaci Kazar shine dakansa yabata tana masa shagwaɓa yana biyeta domin shagwaɓa tanacikin abinda yasa yake ƙara ƙaunar Samha,
Wasu tsinannun kayan bacci tasaka takwanta, Cikin mutuwar jiki yahau gadon,
Itace dakanta tasoma masa Wasu Abubuwan mamaki yahanasa kataɓus duk da baitaɓa kusantar macce ba amma saiyakejin tsoron kodai samha tasaba dayin irin wannan abun, saurin kawarda tunanin yayi tareda biyemata suka faɗa duniyarsu ta ma'aurata
Nidai matar haɗa ƴan kayana da ƙafafuwana da kayana nayi waje....
"Eh mana dole kace haka tunda tagama dakai, dubi zaman Asibitin kaine kaje kayi wai bakuda sauran danginda zata zaunane dole sai nan gaskiya Ni sani nagaji da ganin ta agidannan wallahi"
"Rakiya wai kogidan nakine bansani ba,"?
"Gida kam ai yazama nawa tunda inada ƴaƴa kuma maza kaga nikeda gida gado namune wallahi,"
"Lalle Rakiya kinrainani A gidannan wallahi zan iya ɗaukar hukuncin da bazaimuna daɗiba dagani harke,"
"A'a A'a sani dan Allah kayi haƙuri kada kamata komai tanada gaskiya baikamata nazo gidan ƙanena nazauna ba Yakamata nabar gidannan ga Wahala inata baku," taƙarasa maganar tana kuka
"Eh mana ai ƙyayi kuka munafuka tunda kika kashe mijin kikadawo nan gidan kike Addabar rayuwar mutane ke kitafi mana koma inane,"
Saukar marukanda taji sune sukayi sanadin sakata Shuru, cikin mamaki tawaigo taga Ameera gabanta jikinta harwani ƙyarma yake saboda ɓacin rai, kafin tayi wani aunen tashaƙeta, ihunta Shine yafito dasu baba sani da Adda da ƙyarsuka ƙwaceta nanne suka gano lalle Ameera tanada Aljanu Saida Aka kira Mlm wato Papy shine yamata Addu'a suka kwanta,
Tana daga ɗakin itada ƴaƴanta sai aiko zakisuke dacewar dole subarmusu gida dan bazaiyu sukashe musu uwa ba,
"Kinga Adda wallahi koda Cikin gidannan Aka halicceki wallahi saikin barshi tashi muje,"
Cikin kukatace"to ina zamuje, bazaiyu naje gidan yayanki ba bayan yanada Mata Harda ƴa nace zama zanyi bazantakura suba kawai nayita haƙuri harzuwa sanda zanmutu,"
"Bafazaiyu ba Adda nabarki sukasheki Abanza ko ƙaruwan wannan ciwon naki ai gidannan ya ƙaruwa, Adda dole mubar garinnan duka,"
Tattara mata kayanta tayi taɗauko tareda kama hannun Adda da ƙanwarsu Sumayya suka fito, baba sani baya gidan hakan Yabasu damar ficewarsu
Hanyar barin garin suka ɗauka, suna neman mota,
Auwal Kuwa yaje Asibiti yataran Ansallamesu Baida number Kowa cikinsu hakan yasa dole yakamo hanyar Yobe,
Cikin ikon Allah Kuwa yagansu A hanya yatsaya fitowa yayi Sukagaisa da Adda,
"Inazakuje haka, bayan dukanku bamai lafiya,"?
"Abuja zamu koma,"? Ameera tabashi Ansa Ataƙaice
"Amma kinsan cewar yanayin Ciwon mama baya buƙatar yawan tafiye tafiye saboda yawan iskan,"?
"Dolece takama Dr bamuda zaɓinda yawuce hakan, kuzo muje,"
"A'a waimeye haka Ameera ko kin ɗauka kece Kawai Mama tahaifa Meyasa bakison bawa mutum girmansa,"? Cikin tsare gida yayi maganar
Hawaye suka soma zubomata Cikin sanyi tace"kayi Haƙuri wallahi bahaka bane munacikin matsala ne Shiyasa,"
"Shin mama baki ganina matsayin Ɗankine,? Shin ke Ameera bakimin kallon yaya,"?
"A'a ba hakan bane kamuna abinda kowani ɗan Uwa baimuna ba,"
"To dan Allah inazaku,"
"Bansani Nikaina bansan inazanje dasuba amma dai lalle dole Abuja zamu kwana yau zaman Yobe ya ƙare,"
"Nafahimta yanzu kushiga Matana muje,"
Shiga motar sukayi kowa da Abinda yake tsarawa Aransa.
Ɓangarensu *BARRISTER ARMAN* kuwa yaga ikon Allah da rashin kunya dare ɗaya yaji Macce mara kunya tafita Aransa, amma yakan daure bainuna mata ba, duk dabawai yataɓa Kusantar macce ba amma lalle Samha tanada gyara, babu yarda baiyi da itaba kan tatashi suyi wankan Tsarki a daren amma taƙi kuka kuwa yashashi hartasoma bashi haushi kamar wata ƙaramar yarinya, dole yabarta shine Kawai yayi wankansa domin bazai iya kwana da najasa ba, ɗakinsa Kawai yawuce
Lokacin Sallah Assuba duk yarda yasotashinta ƙitayi dole yabarta, sai Kusan ƙarfe 8:00 yadawo gidan amma abin takaici still tanakan Bacci tunda najiya kuma ko sallah bata tashi tayiba,
Cikin takaici ya kunna duka hasken ɗakin tareda yaye duka labulayen hasken yagame ɗakin, gefen kanta ya tsaya Tareda yaye bargon da tarufa ya buɗe iya fuskarta kawai domin sarai yasan babu kayan jikinta,
Ahankali tasoma buɗe idanta tazubamasa, ɗantura baki tayi, "amma Nasha gaya maka idan ina bacci ba'a tadani ko gida saidai innagadama natashi dan kaina, kasan irin gajiyarda Nasha nabikin? Ko kamanta kai irin wuyanda kabani daren jiya? Dan Allah ka kashemun hasken kabarni nahuta," tana ƙarasa maganar tajanyo blanket ɗin tasake rufe fuskarta
Cikin danne zuciyarsa da fushinsa Yace"amma fa kisan bakiyi sallah ba, kuma kiduba tun najasar daren jiya kina tareda ita har yanzu, to inaso kisani nan bagida bane Dole ki Aje wasu characters na gidanku kisoma behaving house wife saboda ke matar Aure ce yanzu kuma kina ƙarƙashin ikona dole kimin biyayya,"
Ɗan bude fuskarta tayi tawatsa masa wani kallo cikin rashin tarbiyya tace"to Sannu ubana kai ko ubana baibani Umarni haka kaitsaye balle kai Arman,"
Cikin mamaki yasake baki"Ni kike kira Arman kaitsaye yau,"
"Kai Ubanane dabazan kira Sunankaba konada wani sunan bayan Arman ne,"?
Gyaɗa kansa Kawai yayi zuciyarsa tana ƙara tunzurashi amma yadanne yabar ɗakin yana maimaita innalillahi Wa'inna ilaihin Raji'umm, shiryawa yayi yabar gidan duk da shikanshi baisan ina zai nufa ba amma yabar gidan ƙaramin gidansa plate dake nesa da Ɗayan gidansa wanda Aunty zara ce sai Umma sukasan da gidan nasane can yakoma ya zauna, Saida yaɗan huce yakira Auwal yaji yana hanya yakusa shigowa Abuja
"Yobe kuma? Mekajeyi,"?
"Kamanta da munbige wata kuma Harda mamanta batada lafiya,"?
Dafe kansa yayi sai Yanzu natuna