Share this page
2 / 4
(12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (35) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (36). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI ☠️ 💀 ☠️ (41) BARRISTER ARMAN! loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝``` _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *BARRISTER ARMAN!* LoVe StoRy PAID BOOK ₦400 ONLY _Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._ *Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰* ................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓ ........................ *INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)* ```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics``` ```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen ɗaya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~ sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU``` _JANUARY 2026_ _FREE PAGE 11 TO 15_ ........ Gyara zamansa yayi yana fuskantarta Yace"Dear Engaged ba Aure bane ko A tsarin Addini dannayi Engaged ɗinki bashi zaibani damar taɓa jikinki ba Domin yin hakan Haramunne" "Enough brr Is okay, dama kai babu Randa bazaka ɓatamun raiba Saikace kaine kafi Kowa tsoron Allah kodan kaga sonda nake maka yayi yawa shine kake ƙoƙarin yimin Abinda kagadama," kuka tasoma tareda ƙoƙarin barin parlourn Gano kukanta Shine rauninsa yasaka take yawan masa kukan kissa, domin A rayuwarsa babu abinda yatsana kamar kuka bayason jin kukan mutum domin yasan cewar daɗi bazaisa mutum kuka mai ƙona zuciya ba, kuma yasan famanda yasha Abaya kafin zamansa BARRISTER so bayason ganin hawayen kowa ballantanama ace Shine Silan saka kukan, Cikin sauri yamiƙe tareda shiga gabanta, Cikin sanyi yafurta"I'm so sorry my wife to be, kidaina kukan ya isa haka, amma kinsan inasonki ko,"? Ɓata fuska tayi tareda tura baki, tana ɗauke kanta gefe "Sorry dear, kinsan abinda mutum yakeso dole yayi kishi kansa inasonki dayawa Kema kinsan hakan, so banajin daɗin ganin wani zaiganki da irin wannan shigar bayan banine ba, kidaina kinji, gayamun nawane za'a kashe duka gurin Celebration weeding ɗinmu,"? Murmushi tasaki, kafin suka koma suka zauna, "Kasan dole inada tsare tsare dayawa kan bikin nan so zankirasu Hany saimuyi magana zankiraka duk yarda muka tsara saikaji" "Okay tosainaji,"fira sukaci gaba dayi kafin zuwa yamma sukayi sallama yawuce Washe gari bayan tadawo aikine suka haɗu dasu Hany suka soma discussing kan bikin, Kimanin two "2" Millon suka tsara kashewa, bayan kuɗinda ta Ansa gurin Daddy Message tatura masa na Adadin kuɗinda zai bayar, Adaidai lokacin yana Zaune parlourn taredasu Daddy suna magana kan bikin Baiduba message ɗinba Ganin daga garetane, Kaka tace"kadai dage kansaika Aure wannan yarinyar, Shikenan Allah yabada Sa'a," daga haka tabar parlourn Murmushi Umma Kawai umma tayi, Daddy yace"to Allah dai Yasa hakan shike Alkairi tunda kace zaka iya kuma kaji gani Ni Bazan hanaka ba, amma Inason kasani A tsarina babu saki indai Dalili bamai ƙarfi bane, kuma gobe kashirya kaje Yobe dominkaiwa su Papy nasu goron ɗaurin, Saikayi magana da Auwal yarakaka" "To Daddy in Sha Allah " "Kuma kuyi hankali da hanya banda tuƙin gangancin kuma kada kayi abinda zai ɓatama Papy rai kaji nagaya maka," "To Daddy in Sha Allah" "Tashi katafi, "kagaidasu" Saidai yakoma parlournsa kafin yayi waya da Auwal kan yashirya dawuri gobe zairakasa ɗin, Hutun aiki tun yau ya ɗauka inda Shikuma Auwal saigobe domin bikin yazo duka Yau saura sati ɗaya Duba message ɗinta yayi ganin har two Millon abun yabasa mamaki A bayyane yace"Millon 2 party kawai haba it's to much" Yana faɗan saiga kiranta yashigo, bako sallama "Honey bakaga message ɗina bane najika Shuru kuma munakan jiran kuɗin katuramin yanzu dan munzo duba holl ɗinda zamuyi perty" Wani takaici yarufeshi, cikinjin haushi Yace"zantura Miki One million Shine abinda zanbaki duka bayanshi kuma babu wasu kuɗi dazan sake baki," ƙit yakashe wayar yana huzzarda iska Abakinsa, "Kai kujimun wani walaƙanci kashemun wayafa yayi kuma harda cewa wai iya one Millon zaibani, ai wallahi saidai yabar kuɗin duka shine matsiyaci dahar Millon biyu zai zama abun fitina garesa yabarsa Kawai," "A'a barshi kawai ai kibari yashiga hannu idan komai ya kammala yazo hannu zaiyi bayani ne ai," cewar hany Cikin murmushi Kamar yadda yace hakan yatura dasafe ma da'aka kawo masa invitation ɗin saida suka shirya zuwa Yobe kafin suka biya maigadi yaba saƙon yabata sukuma suka ɗauke hanya.............................. BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍 Whatsapp number 07064904617 or 07031012948 *BARRISTER ARMAN !* LoVe StORy _PAID BOOK ₦400 ONLY_ _Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_ _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._ ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (35) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (36). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI ☠️ 💀 ☠️ (41) BARRISTER ARMAN! loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝``` _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *BARRISTER ARMAN!* LoVe StoRy PAID BOOK ₦400 ONLY _Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._ *Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰* ................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓ ........................ *INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)* ```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics``` ```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen ɗaya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~ sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU``` _JANUARY 2026_ _FREE PAGE 16 TO 20_ "Ameera kiyi sauri kinsanfa banason tafiyar dare kuma Kinga ni dole nadawo yau," "To yaya" Janyo hannun ƙasim tayi sukafito suka shiga baya Aunty safiya ce gaba suka ɗauke hanyar Yobe Lokaci lokaci yakanja tsaki, "Waimeke damunka ne Brr?," "Kaduba yarinyar nan ko sauɗaya bata kirani yauba kuma Nasan tasamu saƙona duka, ni wallahi wani lokacin har haushinkaina nakeji amma kuma inasonta, dole najure komai daga gareta," Kallonsa Kawai Auwal yayi yaɗauke kansa yacigaba da danna wayarsa "Magana fa nake kanajina amma kamun Banza babu shawaranda zaka banine,"? Ɗantaɓe baki yayi kafin yace"Waya isa yashiga tsakaninku yanzu mafa ka ida maganar tahanyar nuna baka buƙatar Shawara, tunda kana sonta ai saikaci gaba da haƙuri amma wallahi karage wannan soyayyar dakake mata kuma kadinga tsawatar mata idan tayi laifi kadinga nuna mata kuskurenta bayan nan kadaina sakaci da Addu'a zuwa ibada," Kallonsa yayi"kana nufin ina wasa da Sallah ne" "A'a amma dai kana ɗan sakaci gaskiya bakasafai kake yawan Azkarba, kuma Yakamata kadage kuma wallahi kadaina ɗaukar raini, Ni harmamakinka nake wai duk zafinka Ace yarinyar daga waje tana yimaka abinda taga dama," "Nikaina inajin zafin wasu abubuwan amma nakasa kataɓus Please katayani addu'a dai amma wallahi Inasonta Bazan iya rabuwa da itaba," "To Allah ya kyauta," Itakuwa ganin yabada saƙon ga maigadi kuma baiyi mata wayaba ba ga rashin bata kuɗinda tace hakan yasa taɗauke fushi dashi duk da tana damuwa da fushin domin tana son Barr ba kaɗanba, Sai kusan yamma suka isa Aƙofar gida suka haɗu da Papy yana ƙoƙarin shiga Masallaci suka tsaya suka gaisa kafin suka wuce masallacin tare, Suma su Ameera sun isa, jikin mama da sauƙi Alhamdulillah, dubata sukayi ganin akwai Abubuwanda mama take buƙata yasa Ameera tace subarta saitayi sati domin tasanar gurin aikinta mamanta ba lafiya, Saida Sukayi sallah suka ɗan huta kafin sukawuce, "Kinga Ameera taimaka kije gurin Mlm Arɗo ki Ansomin maganin ƙafarnan tanason matsamun kada tahanani bacci," "To mama, Sumayya zomuje" Tanajin inna Rakiya tana habaici da watsamata magana amma dai bata kulataba suka wuce A tsakar gidan aka shimfiɗa musu tabarma babba suka zauna gabansu furace Inna mairo ta ajemusu, suna ɗantaɓa fira da maganar Auran nasa, "Kadai tabbatar yarinyar Arzikice zaka aura ko,"? "Eh Papy in Sha Allah babu wata matsala" "To Shikenan Allah Yasa Albarka," Da Ameen suka Ansa Daidai lokacin sukayi sallama sukashigo, Cikin girmamawa tasunkuya tanagaidasu Papy Baki washe Papy yake Ansawa Malamar Asibiti, bokan turai An iso kenan," Cikin murmushi tace"eh Mlm" "To Masha Allah yaya jikin ita Addartaku,? Kinzo dubata ko,"? "Eh Alhamdulillah da sauƙi tacema muzo ƙarɓarmata maganin ƙafar saboda tana mata zafi kuma bata barinta Bacci" "To madalla, yawwa mairo jeki ɗauko mata rubutun," "To Mlm" Tunda tafara magana yaji kamar yataɓajin kalan Muryar amma saboda tsabar miskilanci yaƙi ɗagowa, da Auwal ne kawai sukagaisa yaɗan tsareta da kallo, Karɓar maganin sukayi tareda masa sallama sukawuce "Zamu wuce papy" "Zakuwuce Cikin darennan zakubi hanya Saikace waɗanda ake kora, kudai bakwason zumunci balle zaman ƙauye ko,"? "A'a Papy akwai ayukane gabanmu Shiyasa" "Sannu Agogo Sarkin Aiki, kai kullum Cikin aiki kazo garin dodanni ai dole kace zakawuce a dare Saboda kada sucinyeka koshi Amadun ne yace kada ku zauna," Cikin sauri Auwal ya karɓe zancen Domin yasan Halin Arman da miskilanci kuma ga saurin zuciya Shiyasa dasun haɗe da Papy shikenan sai faɗa Domin Papy akwai faɗa "A'a Papy bako ɗaya rabudashi ai babu inda zamu munanan nan zamu kwana," Kallonsa Barr yayi daniyar masa magana amma saiya ɗan danne ƙafarsa Alamar kada yayi magana, "Papy yace Ahto hakan yayi ai wanann Abokin naka sai Addu'a Allah dai yasa wannan yarinyar tazo Atagari kuma ɗabi'u masu kyau tazama silan sauya munashi," "Ameen Ameen" Auwal ya faɗa Saida Sukayi Isha kafin suka shiga ɓangaren Gazzali shine ma yayi ƴar ginan zamani domin yana zuwa birni ƴankasuwancinsa Shiyasa ɓangarensa ya banbantaba dana sauran to muddin sukazo daga birni nasa ɓangaren akebasu domin baiyi Aure ba amma dai yana hanya danhar kayansa Ankai, "Akanme zakace masa zamu kwana bayan kasan banzo da shirin Bacci ba, kuma kasani gobene za'ayi pick Nick," "Zuwanka pick Nick dolene? Ai kabari suyi Abinsu ko,"? "Amma dai kasan munyi magana kuma na Ansa mata zanje kuma kasani banason karya Alƙawari," "Kagamaida wuƙar Nikaina wasa nake zamuje in Sha Allah dasafe saimu tafi ai, baikamata muƙi kwanan ba tunda har Papy yayi magana Akai," Ƙaramin tsaki yaja"ai Tsohon akwai daru, murabu lafiya kawai" "To kagani ba, shinwai bazaka kira Amaryar bane,"? Yamutsa fuska yayi,"kasan Allah bana ɗaukar raini tunda itace da laifi dole Saita bani haƙuri akai," Hahahaha"mutuwa ko hisabi babu Abinda za'a fasa saidakai *BARRISTER ARMAN* Angon Samha banker Hahahaha Allah yakaimu bikinnan," "Zaka fara iskancin nakaba," tsaki yaja tareda shiga banɗaki Shojo kwanciyarsa yayi yana dariya Washe Gari suka karya suka fito motarsu suka hau suka fito zuwa gida, yanata mitar kwanan dasukayi gashi yanajin gajiya kuma ga rashin bacci kuma rashin kiran Samha, Itakuwa ganin bainemetaba tasan halinsa sarai ko party saiyaƙi Zuwa dole tasauke girmankanta takirashi kira biyu kafin yaɗaga yana ɗauka tasoma kuka da mitar bayasonta Shuru kawai yayi Tareda tsaida motar yanajin kukan nata harcikin kansa Shidai baison yawan kukan yalura kuma Samha ba ƙaramar sangar tacciya bace kuma gayawan ƙorafi "Shikenan it's okay Yi haƙuri my dear aikinsan Inasonki kawai wasu daga cikin halayyarkine kawai banaso dazaki daina dabu randa zamu samu matsala" "To Shikenan baby zandaina Amma dai zakazo pick Nick ɗinko," "Ah dole mana bikin Amaryata zance bazani ba zanshigo in sha sai Zuwa yamma ko," Cikin jindaɗi tace"eh ƙarfe 4:00 zuwa 5 dai Yakamata Ace muna Cikin holl ɗin," "To kada kidamu in Sha Allah yanzu haka Muna Yobe ne munzo gurin papy but kafin 4:30 zamu iso" "To Allah ya tsare beb kagaida Auwal ɗin, ina sonkaaaa," dogon kisss tawatsa masa A wayar kafin takashe Murmushi yasaki yana girgiza kansa, yatada motar yafara gudu duk da suna kan hanyar ta ƙauyen Tujara yau inna Rakiya tatada gidan tunda safe tana zage zage, baba Sani yanajinta amma bai tankata ba, suma ƙyaleta sukayi Ameera cema take ɗan kuka saboda takasa sabawa da halinta, ga ciwon mama yatashi fita baba Sani yayi nemo abun hawa dansai Ankusa kai fita ƙauyen kafin Asamu "Mama ko zaki iya tafiya mafita mubi bayan Baba saboda gurin da nisa kuma Bamu saniba ko musamu mairage muna hanya inya ganmu dake," "To Ameera muje" Kamata sukayi suka fitan Sunɗanyi tafiya Mama tazube ƙasa taba huka numfashinta yasoma ƙoƙarin ɗaukewa, dama tanada Asthma"Asuma" cikin tashin hankali Ameera tayi kan hanyar tana neman koda ruwane tabata tana kawowa dan tsallaka hanyar suna kawowa dayake yana gudu duk ƙoƙarinsa nagani yadakatar da motar abin ya faskara Saida yabigeta, ƙaramin ƙara tasaki take Faɗi Kanta tadaki motar tafaɗi ƙasa jini yana zuba sosai.............................. _BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_ Whatsapp number 07064904617 or 07031012948 *BARRISTER ARMAN !* LoVe StORy _PAID BOOK ₦400 ONLY_ _Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_ _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._ ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (35) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (36). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI ☠️ 💀 ☠️ (41) BARRISTER ARMAN! loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝``` _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *BARRISTER ARMAN!* LoVe StoRy PAID BOOK ₦400 ONLY _Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._ *Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa

Chapter 2 of 4